Showing 51001 words to 54000 words out of 82877 words

Chapter 18 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2736

cewa jibi ne za a yi bikin tariyar Zahra, a kaita Wakinta. Ya samu su Zahran ba sa gdn dan haka sai ya samu damar yiwa Ammin tatas har yana cewa da sa hannunta samarin nan su ka masa duka tare da kwace masa kaya.

Ammin ba ta ce masa komai ba ya gama faWar maganganunsa ya kama hanya ya tafi.

Da daddare sai ga Mummyn Mubarak ta aiko direba da mata guda biyu su ka kawo kaya ckn babbar akwata, kayane a Winke da takalma da mayafansu da jakunkunnansu, wai kayayyakin da Zahra ne za ta yi fitar bikin da su, Ammi dai gdy kawai ta yi ta karSi kayan ta ajiye dan Zahra ko kayan ma ba ta buWa ba tun da ta dawo daga scul Ammin ta faWa mata maganar da Baffanta ya zo da ita gaba Waya hallawa sai ta shiga damuwa.


Washe gari sai ga Mummyn ta aiko har gida da mota da matan da su ka kawo kayan fitar biki, haka su ka tafi da Zahra sai Hauwa,u da Ammi ta haWata da ita suka tafi, aka je aka mata gyaran jiki da kunshi, sannan aka gyara mata gashinta, itama Hauwa ,u an mata gyaran amma b airin na yayarta ba. Daga shagon gyaran gidansu su ka maidasu, sosai ta yi wani kyau na gani a fiWa fatar nan sai wani she?i da walwali ta ke, lallan kwa kamar dai jikin fatarta aka halicceshi ta fito a asalin amaryarta hatta Ammi ta yaba da yadda gyaran ya sake fito da ita.

Da yamma Ammi tasa Hauwa,u shiga ma?ota ta faWa musu bikin Zahra gobe ne, dan dama tun sanda aka kawo kaya ta siyi cingam ta rarraba akace idan lokacin tarewar ya yi za a fala musu.Dan haka kowa aka faWa masa sai dai yace "Abin ya zo kenan" Tunda dama sun san da zaman bikin.


Da daddare sai ga kayan abinci mota guda wai Mummy ce ta aiko abincin fitar biki, Ammi ma da ta ki karSa Mummy ta sa aka haWasu a waya ta lallashi Ammi wai ita da su dk Waya ne.Hakan ya sa Ammin ta bari aka ajiye kayan abincin dan ta san matu?ar ba ta karSa ba Baffa idan yaji labari yakan iya zuwa har gdn Mummyn karSar kayan abincin ayi abin kunya, dan rnr nan yace mata kar yaji ta furta wani abu game da batun kayan Wakin da Daddy yace zai yiwa Zahra idan ta ce wani abu wlh sai ya je yayi abn kunyar da zai zubar musu da kima a idon sirikan nasu hkn ne yasa ta ja bakinta tayi shiru,,dan faWan da yafi ?arfinka wasa ka ke maidashi, kawai tayi ftn samun alkairin auren kawai.


Ranar juma,a gaba Waya jama,a sun hallara a gidan su Mubarak mutane ko ta ina wanda aka gayyata da ma wanda cin arzi?i ya kawo su, dangi Mummy da ?awayenta sai son barka su ke wasu na ala sanya alkairi wasu ko na cewa ai yarinya ta samu dami akala.Dan da yawa suna ganin Mubarak bai cancanci auren ?ar talakawa ba.Haka dai ake cin abinci na gani na faWa da kayan sha iri da ban da ban, tun safe babu wani abu da ya yanke kawo ynzu da su ke ta shirin zuwa wurin gagarumin kamun da aka shirya da za a gabatar dashi a wani katafaren Hotel.Duk sun sanya sutura ta kece raini wasu kuma sun sanya ankon leshin da aka fitar shi ba baya bane wajen kyau da tsada.



Gidan Ammi tun da safe ?an unguwa da abokan arzi?i su ka cika gidan, manyan tukwane aka shiga balbalawa wuta, aka Wora abinci dan komai kmr banza kayan miya ma kwando kwando gasu nan.Wasu ma dama dan abincin su ka zo wasu kuma dan ganin ?wa?waf, anji za ta auri Wan masu hannu da shuni.Umman Mashkur ma ba a barta a baya ba dama wasu ?an uwan Ammin na nesa wanda ba wai ?anuwantakar kusa ba ce, Ammi kwa sai fara,a take dan zuwa ynxu ta daina jin komai ta yadda Mubarak shi ne zaSin da Allah ya yiwa Zahra.




Su Zahra na can gidan su Hannatu acan su ke dan can ne gdn ?anmatancin, duk ?awayensu sun hallara sai murna su ke tayata wasu kuma suna jin ba?inciki a ransu inama su ne su ka samu wannnan daular.Cikin kayan fitar bikin Zahra akwai Winkin less Win kamu kala goma na ?anmata ?awayen amarya a Winke su ke size size, dan haka Hannatu ita ta rabawa ?awayensu na hannun dama.



Zahra dai sai murmushin ya?e ta ke dk da ta saki jikinta sbd masifar Hannatu ma, sun sha hotuna dan kaya basa awa Waya a jikin amarya sai an canja su wannan dk ?o?arin annatune dama nan suka kawo kayan su ka ajiye da an bu?aci canji sai dai Hannatu tasa ta ta canja.Hauwa,u ma gidan da ta ke nata ?anmatancin da ?awayenta da ban.



Da yamma ne motocin Waukan ?anmatan amarya da amarya su ka zo domin Waukan su zuwa wajen kamu.Sun sha kyau sun samu wadatattun motocin da suka kwashe su har da wanda ma babu mutane ciki dan har matasan mata da duk mai son zuwa daga gdn Ammi sun sami motocin tafiya.




Motar da za ta Wauki amarya Nazeer ne direban sai wani abokinsu Shams a gaba, bayan kwa yallaSai Mubarak ne an gaji da haWuwa>?*? Haka wata antyn Hannatu da wata mata su ka kamo amarya tasha wani tsadadden leshi da kyan da ya mata ya kusa zautar da Mubarak da ya sauke idanunsa a kanta, dk da akwai mayafin net marar girma da aka rufa nata har saman fuskar amma hkn bai hana ka ga kyakyawar fuskarta ba.



Haka su ka buWe kusa da angon su ka saka Zahra a ciki, wani daddaWan ?amshi ne ya ziyarci hancin Mubarak wanda ?amshin ya haWu da sansanyan sanyin ac ya bada wani yanayi mai daWi da wuyar fassaruwa.Tun sanda ta zauna kusa dashi aka rufe ?ofar ya tsinci kansa ckn wani yanayi, sai kallonta yake ko ?iftawa ba ya yi, tun daga head zuwa toe babu abinda ya bari hatta da zanen lallan ya gaba ruWashi, Nazeer kwa sai harararsa yake ta mudubi amma Mubarak bai san me akeyi ba, itakwa Zahra kanta a sunkuye dan dk ji ta ke ta takura.

A hankali motocin su ke tafiya a jere a saman kwalta, sosai yadda su ke da yawa da kuma yadda suke tafiyar hawainiya akan titin ya Wauki hankalin mutane.


"Barka da fitowa amarya bakya laifi, kin ga irin kyan da kikayi tamkar wata indiya"Mubarak da ya matsa dab da ita yace yana wani washe baki.Shiru ta yi har lokacin kan ta a sunkuye tana wasa da yatsun hannunta amma a zahiri ma ba fahimtar me yake cewa ba ta ke bare ta san me za ta ce masa, dan tun da aka sakota ckn motar kusa dashi dk ta ke jin ta takura.Duk da ba bashi amsa take ba amma haka ya cigaba da fadanci yana ta mata daWin baki irin na su na maza.A haka har su ka ?arasa Hotel Win, kowa yana fitowa domin gaba Waya wurin sai sautin kiWa ke tashi.

Bayan motar ta tsaya ya mi?a hannu ya dam?o hannunta, wani irin laushi ya ji kmr fatar jariri, ?o?arin ?wace hannun take amma ya?i saki haka ta ha?ura ta ?yaleshi a haka su ka fito daga motar yana ri?e da hnnunta.?an matan dake sanye da anko ne su ka jeru daga gefen hagun Winsu, maza su ma da ke sanye da ankon shadda mai kalar ratsin less Win matan su ka tsaya daga hagun Winsu.Haka su ka taho sun sanyasu a tsakiya a haka su ka ?araso wurin tsakiyar taron sai tafi ake ana musu kallon sha,awa, a haka su ka rakasu har wurin zamansu da ya gaji da tsaruwa.





Ana can ana shagalin kamu Zee-zee da Neesa suna can suna zaune kmr masu zaman makoki, Zee-zee kan kuka dk fuskarta ta kumbura Neesa sai ba ta baki take tana cewa tunda dai Malam ya tabbatar za ta shiga gdn ta daina sanya damuwa a ranta.A haka Antyn ta fito ckn shirin uwa wajen Malam Win, haka ta barsu suna jiran dawowarta.


Ta isa gdn Malam a inda ta shaida masa cewa yarinyar za ta tare a gdn ta, yau Win nan kmr yadda Nazeer ya sanar da su, sosai Malam ya tambayeta shin ta tabbatar yau zasu tare dan ba aso ayi aikin sai rnr tarewar ta tabbatar masa da yau ne dan dama ance jibi aka sanya za ta tare kuma rnr laraba ne aka tsaida rnr gashi yau hr juma,a.Hakan da ta tabbatar masa yasabya du?ufa wajen shirya mugun tuggun da zai yiwa Zahra aiki.Haka ya dinga aikinsa Auntyn tana gefe ranta farin?al har ya kammala ya mi?o mata abin yace ta tabbar an sanya abin a saitin inda amarya za ta zauna akan gadonta, kar ya wuce yau dan in ya kwana aiki ya ji?a.Haka ta karSa tana cewa babu matsala a yau za ta tabbatar komai ya afku, sannan ya bata wani ?ullin abu yace shikuma ta aanya a toilet ta yi ploshin Winsa, wannan shi ne abun dai zai maida Mubarak tamkar lagwanin fitila dan kuwa matsawar yaje wurin Zahra da niyyar kusantarta to kuwa zai tashi daga matsayinsa na namiji babu abinda zai iya aikatawa.Sannan Waya ?ullin kuma shine Zee-zee za ta yu wanka da shi, wannan ne zai kulla alakar aure tsakaninta da Mubarak!


Sosai Anty ta yi murna tare da Wakko kuWi 500k ta bashi ta kama hanyar gida da murna.Tana zuwa aka yi komai kmr yadda Malam ya faWa, sannan Antyn tasa Neesa ta kira mata Nazeer akan ya zo ynzu dama da shi aka haWa baki, yana wurin kamun sa?on ya sameshi haka ya faki idanun mutane ya bar wurin ya nufi gdn su Zee-zee .Umarnin Anty ya bi na kaita gidan Zahra, sun sami mai gadi ya buWe musu domin ya san Nazeer kuma Nazeer ya faWa masa ?anwar Babar amaryace zata ga gida, dan matan da Mummy ta sanya jere Wazu su ka bar gdn bayan sun kintsa komai.


Haka su ka shiga Anty sai kallon girma da tsaruwar gdn ta ke ckn mamaki, gida kmr wanda wata ?ar shuhaban ?asa za ta zauna a ciki, Sangaren Zahra su ka shiga sai jinjina irin kuWin da aka kashe ta ke wajen sanya kayan Waki masu tsada.A wani falo Nazeer ya zauna yana jiran Anty da ta shiga Waya daga ckn bedroom Win inda ta ke tunanin nan za a kai amarya.Katifa ta Waga ta sanya maganin a inda tafi zaton za a ajiye amarya a gun.Tana gamawa ta fito ta iske Nazeer na amsa waya, haka suka fito ya maidata gida ya koma wajen kamun.

Daddy da Mummy suna zaume suma tattauna shawarar barin tarewar Zahra zuwa gobe, domin suna so gobe a shirya wani budurin da ban.Dan ma auren ne ya zo a haka amma da abinda za su shirya akan bikin tilon Wan su yafi na sati guda.Sun tsayar da shawarar dan haka Daddy yace zai kira Baffa Abdullahi ya sanar da shi.



A can wurin kamu cikin Nazeer ya fara ciwo dan haka gidansu ya dawo ya je yasha magunguna ya kwanta a take baccin wahala ya Waukeshi, dan haka ko bayan an dawo daga wurin kamun da Mubarak ke tambayar Babar Nazeer inda Nazeer Win yake tace ya samu bacci sai kawai yace a ?yalesshi.Ko da Mummy ta sanar dashi zancen Waga tariyar bai ce komai ba.



Daddy ya kira Baffa Abdullahi ya sannr masa sai gobe amarya za ta tare, yace ba komai, haka ya je ya sanr da Ammi tace Allah nuna mana goben.


?angaren su Zee-zee sun kwanta ckn farinciki sbd sun san sun gama da komai.Zee- zee bacci har a munshari dama kishine zai hanata baccin kuma dai da ta ji an maida Munarak Win lagwani sai hankalinta ya kwanta.

Washe gari wajen ?arfe goma na safe Nazeer ya kira Neesa ya sanar mata cewa amarya Zahra dai ba ta tare ba.Hankali tashe ta tafi gdn su Zee-zee domin shi Nazeer bai san abin da su ka shirya ba sun dai ce masa za a yi wani abu a Wakin dan Mubarak ya auri Zee-zee.



Tana zuwa gdn ta tarar da su suna breakfast sai hira su ke suna dry, ganin Neesa hankali tashe su ka mi?e tsaye a tare.



"Ba ta tare jiya ba Anty"Neesa ta ce ckn rawar murya.


"Waye ya faWa miki"Cewar anty ckn tashin hankali.




"Nazeer" Tace tana kallon Zee-zee.


Hannu biyu Zee-zee ta sa ta dafe kanta ckn tashin hankali, a guje su ka yi kanta suna kiran sunanta hankali tashe...




MAMAN AFRAHp
SANADIN KISHIYA NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?


NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


Wannan page Win naku ne ?an, SANADIN KISHIYA NE COMMENT GRP dam wasu grps da na ke posting novel Win =ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?a gaskiya ina jin daWin ruwan sharshin ku=؞?=ؕ?=؞? dan haka ina godiya sosai>?s?>?s?>?s?>?s?>?s?>?s?>?s?>?s? bani da tawadar rubutaku sai dai nasan ana tare>??>??>??>??.


PAGE 2?? 4??



Ruwa Neesa ta Wakko me sanyi aka yayyafa mata a gigice ta falka, tarw da sakin wani marayan kuka,wanda kaka jinsa ta ke har ckn ?o?on ranta.

"Wayyo na shiga uku Anty"Tace hannayenta bisa kanta tamkar wacce akace uwarta ta mutu.


"Haba Zee-zee ki yi shiru mana, yanzun nan za mu tafi gdn Malam Win, a masa bayani aiki ya caSe"Cewar Aunty tana bubbuga bayanta.


"To da sun san ba yau za su kai ta ba amma su ka faWa, yanzu idan Malam Win fa ya ce aikin ba zai sake iyuwa ba?"Zee-zee tace tana zazzare ido kmr ta ga wu?ar yankata.


"Hakan ma ba zai faru ba, indai aka bashi kuWi to tabbas zai sake aiki"Aunty tace tana mai tabbatar mu su da hakan.


"To amma Aunty kar fa aje hallaw yau Win ma ace an fasa kai ta, ya kamta mu tabbatar kafin dai a ?ara yin aikin"Neesa tace tana kallon Aunty.


"To amma kwa da sun zama mahaukata mararsa al?ibla, in ba haka ba suke Waga kai amarya kmr wata amaryar kyankyaso ko tattabara"Cewar Auntyn tana binsu da ido.

"Yo Aunty wace tabbatarwa kuma dama Nazeer ne idon namu amma kina gani sabo da shashancinsa ya?i sanar da mu tun jiya ma"Zee-zee tace tana yiwa Neesa wani kallo kmr dai ita ta hana Nazeer Win faWa.

"Karki sake kiransa da shasha sha wlh, mutumin da ya kwana rai a hanun Allah, ciwon ciki kmr ba ya yi ba, ko kamun ma baiya can aka gama shi ne za...

"Ya isa! Mu ji da abinda ke gabanmu"Aunty ta dakatar da su ckn fushi.


Zee-zee ta hau sama Wakinta ta Wakko ATM Winta domin za ta bada ko nawane a kaiwa Malam ya musu aikin nan dan ba za ta taSa jurewa ta ga Mubarak Winta na raba soyayyarsa ga wata ba.


Bayan sun cire kuWi a atm Win gdn Malam su ka nufa, sun samu layi a inda suka tsaya har aka zo kansu.Aunty ce ta fara shiga ta sanar masa su uku ne kafin ya basu izini su shigo.Auntt ta shiga rattaba masa bayanin yadda abun ya kasance.A ta ke ya shiga rattaba faWa yana cewa ai dama sai d ya nannageta akan hakan amma tace yau za a kai yarinyar, nan dai ta su ka dinga bashi hkr akan cewa gdn mazan ne su ka Waga tariyar ba tare da sanin su ba.


Miliyan biyu ya ?ayyade musu su ka fitar da su su ka bashi a take, anan ya yi aiki tare da ?ara basu wani ?ullin da za sa a inda za ta zauna.Gdy su ka shiga masa kmr dai wanda ya basu kyauta.Su na fitowa su ka nufi gdn amaryar sun sa,a ko babu kowa sai me gadi kmr jiya, ganin Anty ya shaidata itace su ka zo jiya da Nazeer, ya basu keys din su ka shiga su ka yi abinda ya kaisu, dan Zee-zee har da kuka wai wata za ta rigata shiga wannan haWaWWan gdn da ita kaWai ya dace ta shiga cikinsa.Da su ka fito Aunty ta Wakko 10k ta baiwa me gadin sosai ya mata gdy su ka shiga motarsu su ka bar wurin su na jin daWin babu wanda ya zo ya tarar da su.



Zahra tunda Ammi ta sanar da ita an Waga tarewar sai zuwa gobe ta ke ta jin daWi kmr dai an ce auren aka fasa=??Da daddare aka mata parking Win komai na ta kafin Ammi ta Wakko mata iphone Win da Mubarak ya ba ta, karSa ta yi sai a sannan ta tuno da keypad Winta da ta kasheta tun rnr da aka Waura mata aure da Mubarak, Wakkota ta yi ckn wata jaka da ta ke sanya littattafan islamiyarta masu amfani, haWasu da iphone ta yi ta saka a ckn jakarta ta hannu.


Kwana su ka yi rnr suna hira Ammi tana ta mata nasihohi da bata baki akan ha?uri akan zaman aure da ma zaman duniyar baki Waya Domin ita kanta duniyar ba komai ba ce bare kuma abinda ke cikinta, da ace mutum zai tuna da mutuwa, da kwanciyar ?abari da taahin ?iyama tsallake siraWi, da ya Wakki komai ba komai ba da ya Wauki duniya abar banza domin komin daren daWewa dole sai ya riski mutuwa! Dole sai an masa kabari ciki da falo, dole sai an sanyashi a ciki an jera itatuwa a kansa, dole sai an lulluSa ganyen maina akan itacen sannan a yaSa ji?a??iyar ?asa a kuma bita da bushashshiyar ?asa=?-? a taho a barshi daga shi sai halinsa, to Wan adam Win da ?asa ce makomarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login