Showing 42001 words to 45000 words out of 82877 words

Chapter 15 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2750

a bakin duniya, yo Allah na tuba ai ita Allah ya taimaketa ?arta ta auri Wan masu kuWi, lokacin da za su ke cin daWin muna ina duk da dai nima har da ni na yiwa kaina gatan dan yanzu Alhajin yace bani b gadi aikin zai bani a kamfanin"


"Masha Allah, yanzu dai ka je ka dawo wuri na ?urewa"


"To bari na je idan na dawo sai in tafi in kai kuWin nan banki"Yace lokacin da ya irgi dubu gomar da zai kaiwa Ammi a matasayin sadakin Zahra.

Har zaure Mairamu ta biyoshi tana masa Allah kiyaye, tana jinta babu ita babu talakawan ma?otansu da na unguwar ma baki Waya tunda yanzu likkafa ta cigaba.



A ?ofar gidan Ammi me machine Win ya saukeshi, sai wani baza babbar riga yake wai shi a dole Alhaji Abdullahi, ai tunda ya ?yalla ido ya ga yana da miliyan guda ga kuma kayan abinci da sai ya shekara ma bai nemi ?ari ba sai ya ke jinsa tamkar Waya su ke ma da Daddy baban Mubarak>?*?


Da ?arfi ya buga ?ofar gdn tare da tura ?ofar yana wani yatsina, daddagewa ya yi wata sallama kmr yana yi da wani wanda ke matu?ar nesa da shi.Mamaki al'ajabi ne su ka dabaibaye su Ammi da ke ckn gidan dan gaba Wayansu sun shaida muryarsa.Abinda ya fara faWowa Ammi a rai shi ne wayar da su ka yi da Umman Mashkur da safe akan abinda Baban Mashkur Win yace na zai je ya sami Baffan na Zahra.

" Kenan ya amince zai bada auren Zahran?Kenan yanzu ma zuwa ya yi ya bata ha?urin abinda ya mata?"Ta faWi hakan ckn zuciyarta.


"Ammi kmr muryar Baffa Abdullahi?" Hauwa'u ta ce ckn murna.Dan duk sun san abinda ya yi.

Shiru Zahra ba ta ce komai ba, jikinta kawai sai ya yi mata sanyi kmr dai bata yi murna da zuwan Baffa Abdullahi gidan ba.


"Zahra ya na ganki su?u?u kuma keda zaki tayani murna Baffanki zai fitarni kunya?"


"Wlh Ammi tunda Baffa ya yi sallamar nan gabana ya faWi, bikiji ba har yanzu ?irjina buga min ya ke da ?arfi"


"Subhanallah, babu komai ki kwantar da hankalinki ai wannan...


"Wai ko ba kowa a gdn ne?" Malam Abdullahi ya katse musu maganar.


"Wa alaikumus salamu shigo mana, ana amsawa"Cewar Ammi daga ckn gidan.



"Yawwa ai na ji shiru ne kmr bakwa ciki"Yace lokacin da ya shigo cikin gidan, shi kansa ba zai tuna rabonsa da gdn ba, bare ma yaran da ya gansu bai shaidasu ba, dan ba dan a gdnsu ya gansu ba ma ba zai gane su ba.



"A'a muna ciki wlh, bismillah"Ammi tace lokacin da ta ke shimfiWa masa tabarma, sosai ta ji daWin ganinsa ckn walwala, lallai ashe dai zai karSi shawara.Take zancen ckn ranta.



Su Zahra ne su ka tsugunna har ?asa su ka gaishe shi, ya amsa yana musu farin ha?ori.Bayan sun gaisa da Ammi yana washe baki kmr gonar auduga, sai washe ha?ora yake kmr an masa bushara da gdn aljanna.Su kuwa dama su Zahra Waki suka koma, suna shiga Zahra ta hau kan gado ta kwanta rubda ciki tana son ta samu sassaucin faWuwar gabanta dake mugun tsananta buga mata.


"Wato dama muhimmiyar magana ke tafe dani, inaso ki godewa Allah a bisa zaSarki da ya yi ckn mutane marar adadi ya Waukaki ya miki baiwa ta gani a faWa irin baiwar da zaki nunama sa'a.


"To Alhamdulillah, dama Allah kaWaine abin gdy, sannan bahaushe yana cewa ka godewa Allah ko da a bakin kura kake, amma me duk ya kawo wannan maganar, ko maganar da kukayi da Baban Mashkur Wince, zan godewa amincewarka"


"Waye kuma Baban Mashkur kuma? Ke ki ka san shi ma, ni yanzu tawa ce ta kawo ni ko ma dai in ce taku ce ta kawoni"


"Ban gane ba, me kake nufi da hkn?"Ammi ta tambaya ckn kiWima da jin bayanansa to indai Baban Mashkur bai je ba to meye ya yi saurin sauyashi haka da har zai zo inda su ke, ko dai wasu sun bashi labarin an zo neman auren Zahra an kawo kaya da kuWi shine ya zo ya lallaSata ta yarda da uaren saboda ta sanshi da shegen son kuWi kamar ?AN HALAK na garin gombe=??=??=??


Hannu ya sa a aljihu ya Wakko naira dubu goman, yana wani shu'umin murmushi ya ajiye a gaban Ammi ya ce.


"Ga sadakin ?ata ne kuma ?arki Zahra, na Waura mata aure da mijinta Mubarka a jiya, ina fatan za ku karSeshi da hannu bibbiyu.

Yatsan ASmi da ta Waga ta numa Malam Abdullahi dashi sai karkarwa ya ke, bakinta ma haka ta gaza furta komai, ruwan ?walla ne ya taru a idanunta.Zahra da ke kan gado jin zantukan da ke fitowa daga bakin Baffanta, ta taso daga kan gadon kmr wata mahaukaciya sabon kamu, a sukwane ta fito daga Wakin Hauwa'u da tashin hankali ya bayyana a fuskarta dan duk abin da ake faWa suna ji daga Wakin tana biye da ita.


Wurin da su Ammin su ke ta zo kmr za ta tsugunna sai kawai kmr an hankaWeta ta yanke jiki ta faWi.



"Ya Zahra"Hauwa'u ta ce tana yin kanta a guje.Ammin ma kanta ta yi hankli tashe itama ba dan Allah ya taimaketa ba yanke jikin za ta yi.

"Haba ?ata abar alfahri na Zahra'u daure ki tashi mana, Baffanki ke magana" Malam Abdullahi yace yana tsaye getse tse akanta.


SANADIN KISHIYA NE



NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


Wannan page din na ki ne aminiyar ?warai AMINAT BINT MAMU, gaisuwar ban girma tare da ftn alkairi, jinjina da yabo marar iyaka ina alfahri da ke matsayin aminya samun irinki ckn miliyoyin aminai sai an tona.Alkairin Allah ya kai miki mosoyiyar ?warai Allah raya mana yaranmu MUHIBBAT=؞? MAHBUB=ؕ? da kuma MUSADDIQ=ؗ? da ma sauran masu zuwa nan gaba=?H? ngd son so fisabilillah=?;?



PAGE 1?? 9??


"Yi sauri Hauwa'u ki Wakko ruwa"Ammi ta ce a gigice tare da tallafo kan Zahran ta Wora akan cinyarta, ganin babu alama ko da motsi bare numfashi tattare da Zahra.


"Maza kula ki kawo Haule" Malam Abdullahi ya ce dan shi ya ma manta da sunanta Hauwa'u kuma da ya ke muryar Ammin na sar?ewa ta ambaci Hauwa'u .Wani ?ululun takaicin ba?inciki ne ya ts??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ayewa Ammi a ranta, wai wanda sunan yaran ma ba wani sani ya yi ba amma har ya ke ikirarin ?a?ansa ne, har ya Waura aure ba tare da aanin kowa ba in da ace yau bai watsar da su ba kuma zuciyarsa tana da kyau wlh dan ya zaSawa Zahra miji babu wani abun damuwa kuma dole Zahran ta zauna.Amma ace daga ganin mutane da rana tsaka ka Wauki auren ?a ka ba su saboda son zuciya da son abin duniya.


Wasu hawayene masu zafi suka gangarowa Ammi, ha?i?a Malam Abdullahi ba ?aramin shiga ha??in Zahra ya yi ba, tabbas tana ?aumar marayun ?a?anta, amma hkn ba zai sa ta raba auren da aka riga aka Waura ba.


"Za ta tashi fa, kawai Wan tsorata ta yi ne ki daina Sata hawayenki ba mutuwa ta yi ba fa...


"Gashi Ammi "Hauwa 'u ta ?araso da gudu Wauke da ruwa a kofi, hkn ne ya katse kawu daga maganar rainin wayon da ya ke da Ammi.

Ko ta kansa Ammi ba ta bi ba, ta karSi ruwa dta tsiyaya a hannunta ta yayyafawa Zahra a fuska, amma ko alamar motsi Zahra ba ta yi ba, Hauwa'u da idonta ke tsiyayar ?walla ganin haka ya sa ta fashe da matsanancin kuka tare da dur?ushewa a gaban Zahra ta sanya hannu tana jijjigata.


"Dan Allah Ya Zahra kar ki mutu ki barmu kmr yadda Baba ma ya barmu, dan Allah ki buWe idonki wayyo Allah na...


"Ke dalla rufewa mutane baki waye yace miki mutuwa ta yi da za ki fara mana kukan mutuwa a gida, son ki tara mana mutane azo ayi zaton farmaki na kawo muku" Malam Abdullahi ya katse Hauwa'u ckn Sacin rai, tare da nufar inda randuna su ke ya je ya Wauki wata roba ckn kwanukan da ya gani a kwando ya ciko robar da ruwan randa mai sanyi.Yana zuwa a she?ewa Zahran a jiki tun daga kanta fuskarta har jikinta hatta Ammi da Hauwa'u sai da ruwan ya taSa su da ya ke ma hankulansu a tashe kuma hankalinsu na akan Zahran ba su lura ya tadi Waukan ruwan ba sai jin she?owa ruwan su ka yi.


A firgice Zahran ta zabura tana neman shiWewa sbd ruwan da ta sha?a da ruwa ya shigar mata hanci.


"Sannu" Ammi da Hauwa'u su ka faWa suna kallonta yadda duk ta bi ta firgice.


Ammi ce ta shiga goge mata ruwan daga fuskarta da na hancin nata baki Waya.


"Ammi dan Allah ku ce min mafarki na ke, ku faWa min dan Allah cewa Baffa Abdullahi bai zo gidan nan ba duk abinda na ji mafarki ne na ke" Zahra ta ce tana ri?e hannun Ammi da na Hauwa'u dan yadda ta falka a gigice ita ko lura da Malam Abdullahi ba ta yi ba.


"Yi shiru Zahra ki kwantar da hankalinki kin ji...


"Babu wani mafarki da ki ke zahiri ne, kin ganni nan ni ne ma na she?a miki ruwa kika farfaWo, dan na ga ita wannan uwar ta ku sonki ya mata yawa ruwan ma wani Wan yayyafi ta muki a fuska, baki da alamar farfaWowa ni kuma ina da abin yi ima da wurin zuwa ba anan gdn zan ?are ba, ke kuma da kike cewa ta kwantar da hankalinta ya?i ake? To bari ku ji aure an riga an Waura, sannan kuma tarewa babu fashi, ko tanaso ko ba ta so ba ta da wani miji sai Mubarak Wan albarka!" Yana kaiwa ?arshen maganar ya tafi kan tabarmar da ya zauna ya Wakko kuWin wannan yana zuwa ya jefawa Zahra akan cinyarta.

"Ga sadakin ki nan, ha??inki ne shi ya sa na kawo miki, sai na dawo zance tarewa saboda uban mijin naki ne zai miki komai na kayn Waki, ni kun ga tafiyata" Yana gama faWa ya juya ya fice daga gdn ya bar su da sakekken baki.


Daga Zahra har Hauwa'u Ammi su ka rungume suna masu fashewa da kuka mai cin rai, hannu .Ammi ta sa ta rungumesu a jikinta, kukansu na shiga ckn ranta tana jin tausayinsu sosai na ratsata, itama a take hawayen tausayin kanta dana ?a?anta, da ma Mashkur ya mata dabaibayi a zuciya!


Ammi zuciyarta ta danne ta shiga lallashin yaranta,,, musamman Zahra da ta shiga muguwar damuwa,,, haka su ka wuni ranar su?u?u ko abinci babu wanda ya kalla kai hatta abubuwan sana'a ranar duk wanda ya zo nema sai dai a ce babu.Zahra kwanciya kawai ta yi ko sallah da?er ta ke iya tashi ta yi.


Hatta Mashkur kiran da ya mata ranar ya fi cikin carbi amma haka ta ke kallon kiran har ya katse tana ta kuka haka idanunta suka rine mata ranar kamar garwashin wuta.Allah kaWai ya san yadda ta ke ji a zuciyarta, ba ta so ta Wauki wayar Mashkur ya gane tana ckn damuwa sannan kuma tana ganin yanzu ta haramta a gareshi tun da ta zama matar wani duk da ba ta son auren amma Ubangiji ba ruwansa da wannan, kuma duk abinda ta yi na alhaki akan auren sai mala'iku sun rubuta kuma sai Allah ya kamata da laifi.Msg Win da ya aiko mata sun fi a ?irga amm babu wanda ta buWe bare ta karanta, daga ?arshe ma sai ta kashe wayar dan ba ta so ta ke ganin kiran hankalinta tashi ya ke.


Nasiha da ban h?r Ammi ta dinga mata tana lallashinta akan ta Wauki wannan matsayin ?addararta, haka Allah ya tsara da ma kana son abu ya iya zama ba alkairi bane, sannan kuma kana ?in abu ya zama alkairi a gareka kmr yadda Allah maWaukaki ya faWa.Ita dai tana jin Ammi ne kawai amma ba ta fahimtar duk maganganunta, kwata kwata hankalinta ba a jikinta ya ke ba, Allah sarki ashe burinta na auren Mashkr ba zai cika ba rayuwa kenan.


Ammin ma tana jurewa ne kawai dan daga ta bar cikin yaran nata itama sai ta share hawayen, ba ta yi ne gabansu dan kar damuwar ta musu yawa.


Bayan sallar isha'i su na zaune Ammi da Hauwa'u Ammi na matsawa Hauwa'u ta ci abinci amma ta ?i dama jalof Win taliya ce Ammin ta ?o?arta ta girka Wazu amma su ka ?i ci ita Zahra da aka matsa Sata ma tana sanya abincin a baki gaba Waya ya dawo ta amayar dashi, shine ta koma Waki ta kwanta.

Mashkur ne ya shigo gdn bayan an amsa masa sallama, ganinsu jigum jigum sai jikinsa ya bashi akwai wani abu da ke faruwa, duk da shi ma jikinsa haka ya tashi tun safe sanyi ?alau ga kuma kiransa da Zahra ba ta Wauka sai abin ya taru ya masa yawa.Da?er ma ya iya jurewa har dare ya yi, da tun la'asar zai zo amma sai ya bari dare ya yi.


Ya gaishe da Ammin ta amsa masa sanyi ?alaw, kanta a sunkuye ba kmr yadda ta saba amsa masa gaisuwa ba, shi kaWai ya san me ya ke ji gaba Waya lissafi ya kwance masa ya rasa me ke faruwa shi ya matsu ya san abinda ke faruwa ko hankalinsa ya kwanta ya daina sa?e-sa?en da ya ke dan ya san ba ?aramin abu bane zai sanya Zahra ta Sasa abinda ta masa.Ita Hauwa'u tun da ta jiyo muryarsa yana sallama ta yi saurin kwantawa ta juya baya kmr me bacci dan ba ta so ma ya mata magana.


Zahra da ke Waki kwance lolacin da ya yi sallama sai da gabanta ya yanke ya faWi, dama ta yi zaton zuwansa amma sai ta ji kmr ta bi iska ta bar gdn ba tare da ya ganta ko ta ganshi ba sbd yanayin da ta ke jin jikinta da zuciyarta baki Waya! Yatsunta na manuniya ta sa ta toshe kunnenta da su, hawaye wasu na bin wasu, ba ta so ta cigaba da jin muryarsa sbd irin tashin hankalin da ta ke tsintar zuciyarta ciki.


Mashkur tun da Ammi ta amsa sallamarsa ba ta sake cewa komai ba dan yau ko Ummansa ba ta tambaya ba, sosai gabansa ya cigaba da tsananta faWuwa, kenan ba Zahra kawai ya yiwa laifi ba har da Ammi?.


Yana nan zaune daga bencin da ya ke zaune amma bai ji Ammi ta kira masa Zahra ba, kuma bai ga Zahran ta fito ba, ya rasa yadda zai yi ya rasa bakin magana gabansa sai faWuwa ya ke yawun bakinsa ba kafewa.


"Mashkur ka je gida Zahran ba lafiya, ciwon ciki ta ke, yanzu kuma ta samu bacci" Ammin ta ?ir?iri maganar dan ba ta son faWa masa gaskiyar abin da ke faruwa sbd gudun halin da zai shiga duk da ta san hakan ya zama dole ya sani amma ba ta bakinta ba.Gwara gobe ta je ta faWawa mahaifiyarsa ita sai ta san ta inda za ta faWa masa.


"Subhanallah! amm shine ba,a faWa min ba, tun safe na ke kiran wayrta amma ba ta Wauka ba daga ?arshe ma sai wayar na ji a kashe"Yace hankali tashe.

"Eh lokacin tana ckn halin ciwon cikin daga baya kuma inaga cajin wayar ne ya ?are"Ta faWa kmr kuka zai ?wace mata sbd ganin yadda duk hankalinsa ya tashi duk ya ruWe da jin rashin lafiyar Zahran.Hauwa'u ma da ke kwance ?walla ce ke gangaro mata, ita kuwa Zahranda idanunta da kunnuwanta ke rufe ba ta ma jin meke faruwa ta kasa tantance anwace duniya ta ke.


"Tasha magani"Yace yana mi?ewa tsaye sai waige waige yake wajen Wakin ya na so ko da hango Zahran ne ya yi.

"Tasha magunguna ai shi yasa ma ya Wan lafa mata"


"Allah sawaqe ya bata lafiya"Yace kmr ransa baya so dan shi so ya ke ya shiga ya ganta amma nauyin Ammin ya ke ji ba zai iya tambayarta ba, ya Wan dakata ya ji tace ya shiga kmr yadda ta saba idan Zahran ba lafiya ta ke cewa ya shiga ya ganta, yau kuma sai ta yi dif ta ke ta jan carbi .


"Amin, ka gaishe da Ummanka"Cewar Ammi tana masa kmr kora da hali dan ba ta so yace zai shiga, yana shiga komai zai fahimta, dan ta san Zahra fashewa za ta yi da kuka har sai ta yi abimda zai sa ya gano bakin zaren.


"To za ta ji, na tafi sai da safe, a yiwa Zahran sannu"Yace yana juyawa zai tafi yana hango Wakin.


"Allah ba mu alkairi"Ta ce har lokacin ba ta wani sakar masa fuska ba Ammin gudun yace zai shiga amma ita kaWai ta san yadda ta ke ji a ckn zuciyarta.Haka ya fice jiki ba ?wari ya tafi da?er ya ?arasa gida dan ba ya so ma ya je wurin sana,arsa tunda Ibrahim ya na can ba sai ya je ba ma dan ba ya jin daWin jikinsa kwata-kwata.

Yana zuwa gida ya buWe Wakinsa ya shige yana jinkarkarwar sanyi tamkar zazzaSi zai rufesa.


Zahra ma da zazzaSi ta kwana dan tun ckn dare ya rufeta, haka fa kwana da zafin jiki kmr wuta.


*Washe gari*


Da misalin ?arfe sha Waya na safe Ammi ta tafi gdn su Maahkur domin zuwa ta yiwa Umma bayani akan abinda ya faru marar daWi. A gida ta bar Zahra da Hauwa'u dan su duka biyun babu wanda ya ziyarci makaranta rnr, domin su duka gdn haka su ka tashi su?u?u, ga Zahran da har lokacim zazzaSin ya ?i barin jikinta, itama Ammin dole ce ta sa za ta fito domin zuwa ta sanar da abin nan sbd nauyin maganar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login