Showing 9001 words to 12000 words out of 82877 words

Chapter 4 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2746

zai furta yana son ta ta ce ba ta son sa. Ai duk macen da ta ?i amincewa da soyayyarsa to tabbas sai dai in ba ta da rabo.


Ita kuwa ba za ta yi wasa da wannan damar da Allah ya ba ta bai sai dai za ta ja aji amma ba yadda ajin zai tsinke ba,saisa -saisa dai domin ?a mace sai da aji.

"Kin yi shiru Fatii! Dan Allah ki ce wani abu kar ki sanya zuciyata ta buga! Wlh zuciyata cike ta ke da fargabar amsarki ki ce kin amince da soyayyata ko na ci gaba da rayuwa cikin aminci da kwanciyar hankali.Tabbas in ki ka ?ini to lallai zan rayu cikin zulumi da damuwa har abada! Amma ki faWi abinda ke ranki dan babu takura ko dole matu?ar bakya sona zan ha?ura ki auri wanda ki ke so"


"Dan Allah Yaya ka tashi daga tsugunon nan hakan bai kamata ba,in ka tashi sai mu yi maganar amma yanzu ko Hauwa,u ta zo wucewa ka santa da surutu kamar ta ?one aka zuwa za ta yi ta faWawa Ammi ni kuma Ammi faWa za ta min" Zahra ta faWa kamar ta yi kuka dan ita wlh tausayi ya ke ba ta,ko farar shaddar da ke jikinsa ba ya tununin za ta yi datti .


"Ni fa duk abinda ki ke faWa ba komai bane dan an faWaw Ammi na tsugunna miki kawai dai zan tashi dan kar a faWa ta miki faWa kin san ba na son abin da zai taSa min ke"
Wani murmushi ne ya kuSucewa Zahra lallai ta zama tauraruwa a cikin zaratan mata wai yau ita ce Yaya Mashkur ke yiwa waWannan daWaWan kalaman ma su sanya mutum nishaWi ko bai shirya yin hakan ba.


Daga zauren ya mata sallama yace ta cewa Ammi ya wuce ,sai da ya ga shigarta cikin gidan sannan ya kaWa kansa ya tafi yana jin nauyin da zuciyarsa ke Wauke da shi tsawon lolaci yau ya ragu saboda ya faWawa wacce ya ke d burin sanarwa.Wurin abokinsa Ibrahim ya wuce ya je ya ke sanar da shi yau dai Allah ya nufa ya sanar da wacce yake ?auna buri da muradinsa.Sosai Ibarahim ya tayashi murna da faruwar hakan sannan ya masa fatan alkairi akan Allah ya sa Zahrar ta amince da soyayyarsa,ya ji daWin addu,ar suka taSa hira daga nan gida ya wuce.


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*


* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*


PAGE 7??

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

BAYAN WATA GUDA


------- Soyayya ce me ?arfi ta ?ullu a tsakanin masoyan guda biyu,tun ranar da Zahra ta faWawa Mashkur ta amince da soyayyarsa daga lokacin ne farinciki da soyayya mai wuyar fasaltuwa ta shiga tsakanin su.So da ?auna mai zafi su ke nunawa junansu babu ?auro ko algus a ciki.

Duk kunya da kawaicin irin na Zahra soyayyar Mashkur ta kawar da su amma fa ta fannin soyayya,ba wai a rayuwar yau da kullum ba A rayuwar yau da kullum kunyarya na nan.Son Mashkur da ya mata kamun ?afar kaza bata zata ba bata tsammata ba kullum tamkar ana ?ara rura mata wutar son sa ,haka shi ma yanzu har gidan su Zahra ya zama tamkar gidan su kowane lokaci ya ga dama yana zuwa ya yi tozali da abar ?aunarsa wacce ta zama hanta da jini na jikinsa wacce ya ke ji da ganin ba zai iya rayuwa ba matu?ar babu ita itama a nata Sangaren haka ne.

Ga waya da su ke ma?ale da juna ko yaushe cikin waya su ke tun da ya siya Sata wayar duk da Nokia keypad ce ya siya mata dai-dai ?arfinsa amma tana musu maganin da ba ta yiwa mai iphone=??

Sun zama jini Waya sun zama tamkar abu Waya Waya baya iya yin komai sai sanar da Waya hatta Ammi uzuri ta ke musu saboda ta san soyayya abu ce mai wuyar sha,ani da zarar ta shiga zuciya to abin ba sau?i dan itama ta yi soyayya lokacin tana ganiyar budurci ta san so tamkar a saka abu ?arami ne a cikin kwalba ya dinga girma sannu a hankali har ya kai matakin da ba zai taSa iya fitowa daga cikin wannan kwalbar ba sai ko Win kwalbar za a fasa wannan kwa abu ne mayuwaci,to kamar hakane zukata ke kamuwa da so tun son na ?arami har ya kasance a kullum yana ?aruwa ta yadda zai kai matsayin da fitarsa daga zuciya zai zama wahala wani ta sanadin haka zuciyarsa kan kamu da matsanancin ciwo wani ma hakan zai iya zama sanadin kwantawarsa ciwo koma rasa rai Allah kiyaye ka bar mu da masoyanmu=?
?


Son auren Zahra da ya zama shi ne abu na farko da ya sanya Mashkur dagewa domin ya ga samu sana,a wacce zai iya ri?e iyalinsa da ita,tunda aikin gwamnatin ya masa wahalar samu halin dan?asar mu Nigeri,a ke ciki ya sa yanzu sai mutum ya kammala karatu shekara da shekaru amma aikin yi ya gagareshi.Wanda hakan shi ne abin da ya faru da Mashkur ma ,shekaru biyu kenan da kammala karatunsa amma har yu Allah bai sa ya samu aiki ba.Hakan ba ?aramin damunsa ya ke ba domin shi mutum ne da son ya taimaki iyayensa domin sun sha wahala wajen ganin sun bashi ilimi amma kuma ga yadda Allah ya tsaya.Iyayen nasa ke masa nasiha a kullum cewa ba ko yaushe mutum ke samun yadda ya ke so ba a rayuwa bare yadda aikin gwamnatin ke wahala wasu ma sai su Wauki shekaru masu yawa da kammala karatu ba su samu aikin ba.


Adashen da ya shiga da kuWin hayar machine Win da ya ke ,yana Waukan adashen ya buWe wurin sayar da shayi da biredi kai har m da indomie da ?wai.Allah ya sanyawa sana,ar albarka sosai ya ke ganin buWi a ciki sannan duk da haka yana fita hayar machine Win.Yanzu yana ganin ya samu abin da zai kama konda gidan haya ne sannan ya yi auren ya ri?e iyalinsa dai -dai ?arfinsa kafin aga yadda Allah zai yi a gaba domin bawa bai fidda rai daga rahmar Ubangaji.

Duk da ya san Zahra da Ammi na buri akan karatun Zahran amma shi in san samu ne baya jin zai iya jira har Zahra ta kammala karatun gaba da secondry ,ya fi so su yi aure in yaso ta ?arasa karatun ta a gidansa.Domin hankalinsa ba ya kwanciya da zaman Zahra babu aure saboda kullum samari tururuwar zuwan neman soyayyarta su ke duk da ba kula su ta ke ba amma hankalinsa zai fi kwanciya ace ta zama mallakinsa.

Ya san Ammi ba za ta hanashi auren nata kafin ta gama karatu ba ,kamar yadda ya ke sanar da Zahrar ita ma sai dai ta yi murmushi ta ce

"sai abinda ka ce
Habibina"=??

Dama yanzu ba ta yin talla sai dai Hauwa,u ta yi ,ga kuma yadda Mashkur ke taimaka musu sosai,sannan kuma yanzu Ammi har abinci ta ke dafawa ana siya a cikin gida da wannan su ke rufawa kan su asiri,dan dama rayuwar sassau?a ce babu ?arya ciki.


Zahra ta samu admission a A.B.U ita da ?awarta Hannatu, gaba ki Wayan su ba su wasa da karatun doSin dama sun Wauki karatun da muhimmanci hakan ya sa ba ruwan su da kule-kulen samari bare biya ?an mata ?an ?arya wanda dama ba wai karatun ne ya kawo su ba.


Zaune su ke a ?ar?ashin wata bishiya suna ?o?arin ?arasa wani assignment da za a ?arSa in an jima.Wata mota ce ta zo dai- dai inda su ke zaune za ta yi parking sai kuwa ta shiga wani ruwa da ke kwance a wurin gaba Waya ruwan nan sai jikin su Zahra gaba Waya ya Sata musu kaya musamman ma Zahra dan ruwan har jikin fuskarta.Ga kuma tun tsayawar motar na cikin motar bai fito ba sannan glass Win motar ba?i ne wuluk baka iya ganin na cikin motar.

Kallon jikin su su ke suna kuma kallon motar da ban da kiWa babu abinda ke tashi daga cikinta,sai aka shiga kallon kallo tsakanin Hannatu da Zahra.Zahra da abin ya ?ular da ita musamman da ta ga babu alamar ma wanda ya musu laifin ya karSi laifinsa tun da a ?alla ai ya fito ya ba su ha?urin abin da ya musu gashi gaba Waya idanun mutane ya dawo kan su wasu sai dariya ma su ke musu.


A harzu?e Zahra ta tashi ta nufi motar dan ta daWe ba ta ga rainin wayo kamar wannan ba.Tana zuwa ta sanya hannu ta bubbuga motar da ?arfi yadda har sai da ta ji zafi a hannunta.Mubarak da shi da Zee-Zee su ne a gaba sai Nazeer da Neesa a baya, dukansu sun shagala kissing Win junansu.Ba su zata ba ,ba su tsammata ba sai jin wani uban buhu su ka yi a jikin motar wanda hakan shi ne ya maido da su daga duniyar shagalar da su ka yi.


?agowa su ka yi lokaci guda suna kallon wacce ke bugun motar dan har zuwa lokacin ba ta daina ba,a tare su ka buWe kofofin dan su ma dukansu sun harzu?a ganin wata almajira marar gata ko galihu tana buga musu mota.


"Ke! wace irin dabba ce da za ki zo mutane na hutawa ki rage musu jin daWi? Idan sadaka ki ke nemi ai sai ki tafi can wurin wanWanda su ke da lokacin ba da sadaka su baki, ba wai ki zo bara wurin da ba samu za ko yi ba saboda son sam...


"Dakata ! Dallah malama ke har kina da kamar da zan nemi taimako a wurinki mutanen da ba ku san darajar Wan adam ba ta yaya har za ku bashi sadaka? Bayan kimar kan ku ma ba ku sani ba,sannan ni na fi ?arfin in zo neman taimako wurinku na zo dai in ji dalilin da ya sa ku ka watsa mana ruwa amma ko ta kan mu baku bi ba" Zahra ta katse Zee-Zee cikin Sacin rai dan abin ya zama rashin mutunci da cin zarafi.

"Wai dama ku ne zaune acan da aka watsawa ruwa to ma menene dan an watsa ruwa ko kina ganin za mu iya ba ku ha?uri ne? Wai ma meye na jin haushi dan an watsa miki ruwa a wannan koWaWWaiyar tufar taki? Kayan da ko kallansu mutum ya yi sai zuciyarsa ta tashi"Mubarak ya faWa yana mata wani kallon ?yama.

Wani ?ululun ba?inciki ne ya tsayewa Zahra a ranta ga shi mutane sai kallonsu su ke ita kuma Hannatu tana gefe duk tsoro ya cika ta ,ta rasa dalilin da yasa Zahra tunkarar faWan da ya fi ?arfinta duk da kasancewarta mai ha?uri.Ta san abin da aka musu da ciwo amma faWan da ya fi ?arfinka wasa ka ke maida shi.


"Zahra dan Allah ki zo mu bar wurin nan" Hannatu ta faWa daga inda ta ke cikin tsoro.Da ido Zahra ta kalleta tana yatsina fuska kafin ta maida kallonta kan Mubarak ta ce.


"Da tufar da ke jikinka da wacce ke jikina,da sabuntakar da je jikin tufarka da tsufan tawa tufar ,da tsadar tufarka da arahar tawa tufar inaso idan ba ka sani ba ka sani duk cikinSu babu wani wanda za,a sakashi da ita a cikin ?abari anan duniya za abarsu likkafani shi ne tufafin da ke suturta mai kuWi da talaka a yayin da rai ya bar gangar jikin su.Dan haka ku kuka damu da tufarku nima kuma da tawa tufar na damu dan babu ruwana da matsayinku dole na fito na nuna muku ban ji daWin abinda ku ka mana ba"


Tun da Zahra ta fara magana gaba Waua Mubarak ya maida hankalinsa kan ta,shi kawai bakinta ma ya ke kallo yadda ta ke fitar da furuci tana sanya kowacce kalma a inda ya da ce.Hannu ya sa ya sosa ?eyarsa tare da shafo kansa zuwa goshinsa kana ya sauke wata ?aramar Soyayyar ajiyar zuciya.


Zee-Zee,Nazeer, da kuma Neesa kallon Mubarak su ke cikin mamaki, dan duk tunaninsu zai Wauke yarinyar da gigitaccen mari amma sai suka ga saSanin hakan.Ita Zee -Zee wani kishi ne ma ya taso mata ganin kallon da Mubarak Win ke bin yarinyar da shi,dan ko ita ta ga wani mugun kyau mai Waga hankali da yarinyar ta ke da shi mai Waukan hankali ,dan ba dan kayu da yarinyar ta ke da shi ba wanda hakan ne ta lura ya sanya Mubarak Win ?in Waukan mataki.Dan ko namiji bai isa ya faWa masa ba?ar magana ba ,ba tare da ya hukuntashi ba bashi da hakuri ga raini kamar me.


"Ga wannan ki je ki wanke kayan naki , da aka Sata miki"Maganar Mubarak ta katsewa Zee -zee tunani.Baki sake ta ke kallonsa ganini ya fito da wani kuWi masu uban yawa zai baiwa yarinyar da ta gama ci musu mutunci yanzu maimakon ya hukuntata.

Hannu Zahra ta mi?a ta karSi kuWin ?an dubu-dubu sabbi kar da su,za su kai kimanin 30k,tana karSa ta watsawa Mubarak Win a fuska gaba Waya su ka zube a ?asa.Bin kuWin ya yi da kallo kafin ya maida ganinsa ga Zahra da ta ke kallonsa tana yatsina fuska.

"Ka ri?e kuWinka mu ba matsiyata bane" Ta faWa tana jan dogon tsaki.Hannati dafe ?irji ta yi da hannu biyu daga inda ta ke tana jin kamar ta ruga da gudu ta bar wajen dan ta san dai yau Zahra ta taro musu aradu da ka,ta taro musu faWan da ya fi ?ardin su yau da?er ne in sun koma gida da ha?ora a bakinsu.

"Ke ?ar matsiyata waye sa,an yinki a n...

"Barni da ita Neesa" Zee-Zee ta katse Neesa tana dag mata hannu.


Takawa Zee-Zee ta yi zuwa gaban Zahra tana mata wani kallon tsana ,hannu ta Waga za ta Wauke Zahra da mari ,aikuwa Zahra ta ri?e hannun tare da Waga Waya hannun ta wanka mata wani gigitaccen marin da yasa Zee-zee ganin wasu taurari sun wulga ta gabanta kafin wani duhu ya mamaye ganinta.A take kuma ta ga haske ya maye gurbin duhun,idanunta da suka yi jajur su ka sauka akan kyakkyawar fuskar Zahra da ta koma mata ba?a ?irin.A zafafe ta Waga hannunta da Zahran ta warSar da shi, har karkarwa hannun ya ke ta kai za ta rama marin dan ta ma yi mamakin da ba ta ga hannun Mubarak ya rama mata ba.

Tana shirin kai mata marin sai ganin hannun Mubarak ta yi haba aikuwa wani murmushi har ya so suSuce mata ganin babynta ya damu da ita,abin mamaki sai jin hannun Mubarak Win ta yi ya ri?e mata hannu dan dama bata kai ga sauke hannun nata ba.Mamaki al,ajabi tashin hankali su ne suka taru lokaci Waya suka yiwa ?wa?walwar Zee-Zee dirar mikiya.





MMN AFRAH=??>?p?=?
?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

PAGE 8??


" Baby meye haka ? Ya kai baka rama min abinda wannan matsiyaciyar ta mini ba ni kuma za ka hanani in rama?" Zee-Zee ta ce tana bin hannumsa da ke ri?e da hannunta,a lokaci guda kuma tana kallon Zahra da ta kama tsants sai huci kamar kububuwa.


"Ni ma dai mamakin abin na ke yi wai me je shirin faruwa ne?" Neesa ma ta jefo tambayar tana zazzare ido.


"Mubarak ya haka wai kowa sai tambayarka ya ke ka yi shiru ,kuma ka kasa aiwatar da hukuncin da ya dace?Ka san dai wannan abu ne da bai taSa faruwa ba ta yaya yau hakan ke shirin faruwa ?" Nazeer ya faWa hannunsa dafe da kafaWar Mubarak Win.


"Ya isheku dalla malamai duk kun cika min kunne da maganganu da tarin tambayoyi shin me ku ke so na ce? Bayan duk abinda ya faru akan idanunku ya faru,yarinyar nan an mata laifi sannan kuma azo ace za a mareta dan ta yi ?o?ari wajen kare kan ta sai kuma in taSa ta ai ba zai yiwu ba kalli jikinta mana"Ya ?arasa maganar yana kallon Zahra da ke jifansu da mugun kallo.

" Au haka ma za ka ce ?Anya kwa kana cikin hayyacinka?Shin ko ka manta wacece ni a wurinka idan ka manta bari in tuna maka. Ni ce fa Zainab Winka ?ar garin kanon dabo, daga zuwa hutu Zariya gidan Aunty nah mu ka haWu muka ?ulla soyayya ,soyayyar da ta zama jigon dawo wa ta da zama garin Zariya.Duk dan sabo da kai! Ni ce macen da na sadaukar da abubuwa da dana sabod kai na rasa abubuwa da dama dominka,nasa kai na a haWararruka da dama saboda kai!Kai ka sani bana ji bana gani akan ?aunarka.Kai ke takawa kowane mahlu?i burki idan ya shigo gonata amma kuma yau akan wannan kucakar yarinyar ka ke nema ka watsa min ?asa a ido?? Kana so ka nunawa duniya bani da wani matsayi a w...

"Saurara Zee-zee! Kin san bana son yawan surutu ni ba abinda na ke nufi ba kenan, tunda an mata laifi kuma ta yi hukunci ki kyaleta wannan zai sa ta ji sanyi a ranta"

"Iyee!Lallai Baby ka canja kai da baka damu da damuwar wani ba ko damuwa da halin da wani zai shiga ba yau kai ne ke faWar wannan maganar?Shin kai baka ji ciwon abinda yarinyar nan ta yi ba na watsa kuWin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login