Showing 75001 words to 78000 words out of 82877 words

Chapter 26 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2737



Mashkur ya hana idanunsa bacci ko kaWan, ya keSance kan sa daga shiga cikin mutane dan ganin Zahra ta samu lafiya.Addu'a ya ke tu?uru duk da cewa yana ?aunar Zahra a haka amma zai so ace ta samu lafiya ko dan ya san za tayi walwala fiye da ace tana tare da larura.


Dabino ya auna da yawa da farar alewa yana sadaka ba dare ba rana sannan ya dinga siyan butoci da makayan ruwa yana kaiwa masallatai sadaka duk akan Allah ya baiwa Zahra lafiya, saboda ita sadaka maganin kowace irin masifa ce.Sannan ya bada sadaka ake sauke qur'ani domin Allah ya warware???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? wannan ?ulli da aka mata saboda kowa ya daWe da gane cewa wani abu aka mata ta samu kan ta a cikin larurar duk da sun yarda cewa Allah ne ya Wora mata amma tabbas akwai wani wanda shi ne silar komai.


Shi ma kuma karatun qur'ani ba dare ba rana, sai da ya yi kwana shida ban da masallaci ba inda yake zuwa, ranar da zai cika sati guda da daddare ya Wakko ruwa a wani ?aramin makayi ya ajiye a kusa da dardumar da yake ibadah sai da ya yi raka'a 12 sannan ya zauna ya ringa azkar ya karance 99 names of Allah sai kuma ya yiwa annabi S.A.W sannan ya Waga hannayensa sama ya ce.


"Ya ubangiji kai ne mafi ji da gani, kai ke ?addarawa bayinka komai, sannan kai ke Worawa bayinka rashin lafiya kuma ke kake yaye musu.Ya Allah kai ka ce a ro?e ka zaka amsa, ya Allah gani a cikin sulusin dare a lokacin da kake sakkowa sama ta Waya kana neman wanda zai ro?e ka ka biya masa bu?atarsa, ya rabbi gani ina mai ?as?antar da kai na a gareka ya Allah ina ro?on ka ka baiwa Zahra lafiya, ya Allah ka yaye mata jinyar nan ta ?uraje da makantar da take tare da ita, da duk wata damuwarta da ma musulmi baki Waya,ya Allah cikin iko da hikimarka ka warkar da baiwar nan taka cikin gaggawa alfarmar annabinmu manzonka S.A.W" Yana kaiwa ?arshen addu'ar ya ?ara rufe addu'ar tashi da salatin annabi S.A.W domin addu'a na saurin karSuwa a yayin da aka buWe ta da salatin annabi S.A.W aka kuma rufeta da salatin annabi S.A.W.


Bayan ya kammala ya Wakko ruwan wannan ya shiga karanta suratul yasin, ayatul kutsiyu, la?adja'akum, ?ulhuwallahu ahad, fala?i da nasi yana karantawa yana tofawa a ciki har sai da ya gama sannan ya karanta Allahumma yashfiki sau 100 yana kammalawa ya Wure ruwan a cikin gorar suwan a ajiye.


Haka ya zauna yana ta lazimi har aka kira sallar asuba, sannan ya sake yin alwala ya wuce masallaci.


Zahra ma a nasu Sangaren suna ta addu'a da neman waraka daga ubangiji, duk da bata san me Mashkur zai yi ba yace mata zai Wauki sari guda bai zo wajenta ba akwai wani uzuri mai muhimmanci da zai gabatar amma bai faWa mata menene ba.Ita kuma sai ta masa fatan alkairi duk da bata san me zai gabatar ba amma tabbas ta san lallai abu ne mai matu?ar muhimmanci tun da har uzurin zai hanashi zuwa wajenta.Hakan yasa ta maida hankali ita ma ga addu'a tare da su Ammi ma gaba ki Waya.


_WASHE GARI_


Wajen ?arfe goma na safe ya shirya tsaf cikin farar jallabiya da wandonta farare tas, sai ?amshi ke tashi daga jikinsa.Wayarsa ya Wauka ya kunnata dan yau kwannata 7 a rufe dan shi ko wayar ma baya so ya yi saboda kawai kwanakin da ubangijinsa kawai yake so ya gana, gorar nan ya Wakko mai Wauke da ruwan addu'ar nan tare da makullin motarsa.Sallama ya yiwa Umma dama Baba baya nan ma ya fita, sa?on gaisuwa ta bashi wajen Ammi.


Motarsa ya shiga ya mata key ya shiga yin tu?i cikin natsuwa, bai zama ko ina ba sai gidan su Zahra.Bayan an masa iso ya shiga suka gaisa da Ammi take tambayarsa Ummarsa ya sanar da ita tana lafiya tana ma gaishe da ita.Hauwa'u ma ta gaishe da shi, sannan ya baiwa Ammi ruwan addu'ar ya mata bayanin yadda za ayi amfani da shi.Ammi kira ta ?awala Zahra da ke Waki dan nauyin Ammi bai sa ta fito ta gaishe da Mashkur Win ba.


Nan Ammi ta shiga mata bayanin ta je ta shiga wanka Ammin ce ta zuba ruwan wankan tare da zuba rabin gorar ruwan a ciki ta bar rabin a cikin gorar.Ruwan ta mi?a mata bayi ita kuma ta je ta shiga wankan dan dama ruwan kawai za a yi wankan da shi banda sabulu.



Suna nan zaune Mashkur da Hauwa'u yana nuna mata yadda za ta yi wani assignment na islamiyarsu, Ammi kwa tana Wan aike aikenta.


A lokacin da Zahra ke bayi tana wankan a can gidan malamin da ya yiwa su Zee-zee aiki Zahra ta samu ?uraje da makanta, yana nan kwance ba lafiya yana cikin wannan halin na rayuwa ko mutuwa kawai sai ya ji tunanin Zahra ya faWo masa akan aikin da ya mata na ?uraje da kuma mayar da ita makauniya.Duk da ya yiwa mutane da dama aiki amma bai san dakilin da yasa ita ta faWo masa a rai ba yanzu, hakan yasa yana jan ciki ma ya Wakko wata jakarsa da ke Wauke da magunguna da abubuwa masu tarin yawa a ciki, wani ?ullin magani ya Wakko da dodon koWi guda Waya ya zuba maganin a cikin dodon koWin ya Wan jijjiga, sai ya Waga dodon koWin ya yi jifa da shi a jikin bango a take ya fashe tare da tarwatsewa wannan shi ne makarin duk wani aiki da ya yiwa mutane to zai karye a yau Win nan, amma bai san dalili ba duk ya yi hakan ne saboda Zahra domin itace ta faWo masa har ya karya aikin da ya yiwa mutane baki Waya ta dalilinta ni kwa na ce ?arfin addu'a ne malam.Yana gama tarwatsewa sai ya fara shure shuren mutuwa yana cewa Allah ka yafe min laifukan da na yi, cikin ikon Allah kuma sai ya cika da kalmar shahada.


A nan hadisin da ke cikin arba'una hadis ya fito, Wan adam zai yi ta aiki rin na ?an wuta sai ya kasance tsakaninsa da ita (wuta) bai fi taku Waya ba sai littafinsa ya rinjayeshi sai kuma ya yi aiki irin na ?an aljanna sai ya shigeta.Wani mutum sai ya rin?a yiwa Allah biyayya baya saSa masa tsawon shekaru amma kuma sai yana dab da barin duniya sai a fara wani saSon Allahn da zai mutu yana aikatashi, wanda hakan aikin nashi zai iya sanyawa ya shiga wuta.Wani kuma sai ya yi ta saSon Allah sai ya zo dab da mutuwa idan Allah ya so shi da rahma sai ya shiryu ya cika da kalmar shahada.


Duk da cewa ubangiji na gafarta zunubai gabaWaya kuma yana gafarta laifin da mutum ya mutu yana aikatawa matsawar dai ba shirka ba ce ma'ana haWa Allah da wani wajen bauta.



*Zahra*



A lokacin da malam ya fasa dodon koWin nan, ya yi dai dai da gama zuba sauran ragowar ruwan a jikinta, hakan ya sa ta ji fatar jikinta ta yi suwal babu tudu tudun kurarrajin, numfashinta ne ya Wauke na wucin gadi kafin daga bisani ya dawo ta sha?i numfashin da mugun ?arfi, a hanzarce ta shiga shashshafa jikinta har fuskarta amma ko alamamar ?urajen bata ji ba.


Cikin sauri ta maida kayanta tare da sanya dogon hijabinta, sandarta da je jingine jikin bangon bayin ta Wauka, ta buWe ?ofar ta fito bakinta Wauke da addu'ar fitowa daga bayin da sauri take takowa har tuntuSe ta ke yi.


"Ammi ku zo dan Allah ku gane mini, duk da ba gani nake ba amma na ji kamar babu ?urajen nan kwata-kwata" Cewar Zahra tun kan ta ?araso barandar ma


Da sauri Hauwa'u da Mashkur suka tunkarota kowa cike da farinciki suna ?arewa fuskarta da kuma hannayenta da ta fito daga hijabin tana nuna musu.


"Ya Zahra wallahi tas jikinki babu alamar ?uraje ko tabo babu"Hauwa'u ta ce tana doka tsalle ta Wane Zahra cike da murna, Mashkur kwa dur?usawa yayi ya yi sujada sujudush shukur sannan ya Wago yana mai Waga hannayensa sama yana godewa Allah.

Ammi ma sujadar ta yi har da hawayen farinciki, dan ita ganin Mashkur ya tafi wurin Zahra sai ta yi kawaici ta tsaya a inda take.


"Alhamdulillahi!!!"Zahra da Hauwa'u ke ta faman faWa.GabaWaya sun ruWe da murna, bayan abin ya lafa sai Mashkur ya ce Ammi ta Wakko sauran ruwan goran a ?arasa amfani da shi kamar yadda ya faWa mata.

Ammi na Wakkowa ta zubawa Zahra a tafin hannunta ta ce ta yi bismillah ta wanke fuskarta, haka kuwa akayi tana zuba mata tana yin bismillah tare da wanke fuskar har sai da ruwan ya ?are tana gama wanka na ?arshe kawai sai ta ga idanunta ya buWe daga mannewar da ya yi gabaWayan su fosta su ka yi suna jiran ganin ikon ubangiji,aikuwa mannewar na fita idanun ma suka fara washewa a hankali sai ga Zahra ta fara ganin dishi-dishi zaro idanun ta yi cikin mamaki sai kwa ta ga idanun ya washe tas.Akan fuskar Mashkur idanunta suka fara sauka, sannan ta juya tana kallon Ammi da Hauwa'u.



"Wallahi duk ina ganinku"Cewar Zahra idanunta na cikowa da ?walla.

GabaWaya kowa ya rikice da murna sai godiya suke yiwa ubangiji akan wannan baiwa da amsar addu'a da ya musu.Bayan sun gama murnar Ammi ta shiga Waki ta bar su anan suna ta hira cikin farinciki, Zahra, Mashkur, da Hauwa'u .Duk da cewa buWewar da idon Zahran ya yi sai take ganin kowa kamar sabon halitta kamar dai yau ta fara ganin su, musamman ma Mashkur da ta ga gabaWaya ya canja mata yab?ara zama Wan gayu sannan hutu da wayewa sun ?ara bayyana a gareshi.


Allah kaWai ya san irin tarin farincikin da ke cikin zuciyarta marar misali, sai godiya take yiwa Mashkur akan addu'ar da ya kawo mata wacce ita ce silar samun lafiyarta.Shi kuma yana nuna mata babu godiya tsakanin su.Hauwa'u tun ana hirar da ita da ta ga akalar hirar ta canja zuwa hirar soyayya sai ta tashi ta basu wuri tana musu tsiya.


Bai baro gidan su Zahra ba sai wajen ?arfe Waya saura, shi ma dan yana so ya je ya tafi sallar azzahar ne, Hauwa'u ta zuba masa alale a flaks da suka yi mai daWi ta sha alayyahu, haka ya tafi da ita duk da yana jin a ransa kamar ba zai iya cin komai ba saboda murna da farincikin da ya tsinci kan sa a ciki.




MAMAN AFRAH>?p?=?
?=??
MMN AFRAH>?p?>??>?p?


SANADIN KISHIYA NE




NA




MAMAN AFRAH


FIRST CLASS WRITER'S ASSO...



PAGE3?? 8??




_ZEE-ZEE_


Yau ya kama laraba tun da safe da suka yi baram-baram da Mashkur ya faffalla mata maruka har uku, akan tuhumarsa akan yawon da yake tafiya tun da safe yana barinta ita kaWai a gidan kamar mayya ba zai dawo ba sai da daddare daren ma wajen 11pm ko ma 11:30.Hakan ya sa yau ta hayayya?o masa akan dole ba inda zai fita ta tare masa ?ofa shi kwa ya hankaWata ta faWi, aikuwa tana kuka tana faWa masa ba?a?en maganganu wai yana tafiya yawonsa yana aikata alfasha da mata a gari hakan yasa ya bata maruka har uku ya juya ya fice ya barta tana ta rasgar kuka.



Bayan fitarsa ma ta Wauki kusan awa guda tana kuka kafin daga ?arshe ta share hawayenta, tana baiwa zuciyarta ha?uri tare da tsaida tunani guda Waya akan Waukan shawarar ?awayenta, da suka ce itama take fantamawa tana kawo wasu mazan cikin gidan idan ya fita tun da ba ya dawowa sai dare gwara ita ma ta mare rayuwarta.Dan ita sam yanzu bata ma Waukan shawarar Auntyn ta ko ta Neesa saboda duk ta ga kamar ma bayan ba ?aunarta suke ba dan itama Auntyn yanzu wai sai ta ce mata ta lallaSa ta zauna a Wakinta dan itama ha?uri take yanzu nata mijin ya?i da daWi dan har gorin haihuwa yake mata, gashi malama Win da ke musu aikin ya mutu gashi kuma yanzu im sun je wajen wasu malaman ma sai ta ga aikin baya ci.


Neesa ma yanzu duk ta ajiye girman kai ta rungumi ?addararta dan shi ma yanzu Nazeer Win sai abin da ya yi gaba a al'amuran nasa, ga ciki da take Wauke dashi mai laulayin tsiya hakan yasa ta sadda?ar take zaune.Amma Zee-zee ta watsar da shawarar su ta shiga biyewa ?awaye masu Worata a keken Sera.

Dan haka wayarta ta Wauka ta kira wani saurayinta dan dama ko da ta yi auren ba wai ta daina kula maza bane sai dai kawai dai ana Wan yin waya ne da chart asha luv amma ba wai ana haWuwa bane.Cikin za?uwa da rufewar ido yace ta turo masa adireshin gidan, tana tura masa ta shiga bayi ta ?ara yin wanka ta fito sai ?amshin sabulan wanka take, wardrobe ta buWe na sleeping dress ta Wakko wata shegiyar riga wacce ita da zama tsirara duk Waya.

Ko panta bata sanya ba haka nan ta shafe jikinta da shu'umar humura ta mata, sannan ta samu tararuka masu mugun ?amshi da tada hankali ta fesa.Rigar ta sanya ta tsaya ?arewa kan ta kallo a madubi, dama sabuwa ce bata ma taSa sanyata ba ganin irin kamata da rigar ta yi yasa ta saki wani murmushi, na jin daWi.Wata doguwar riga ta Wora akan rigar ta Wora Wan kwalin rigar a kan ta, ta Wakko kuWi 5k ta fito ta baiwa mai gadi akan cewa ya je wani wurin sai zuwa magriba ya dawo, cikin murna da jin daWi mai gadin ya karSa tare da mata godiya ya yi tafiyarsa.


Bata rufe ?ofar ba a buWe ta barwa MUSTY ?ofar ta koma sashenta ta cire doguwar rigar tare da yin Wai-Wai akan gadonta, a ranta tana cewa.


"Mubarak baka da hankali, ni ma zan je mare rayuwata da wasu mazan na daina damuwa da kai bare har in ka fita raina yake Saci mu zuba ni da kai Wan halak ka fasa.Wata?ila ma in ke samun soyayyar da na rasa a wurinka yanzu zan fara more rayuwata dan ba zan yarda da yarinta ta in zauna kana min yawo da hankali ba saboda kawai kana aurena ku...

?aran waurta ne ya katse mata zancen na ta.Murmushi ta yi har ha?oranta suka bayyana, ta sanya harshe tarw da laso laSSanta ta Wauki wayar tare da kashe murya.

"Hlo "

"Haba Baby gani fa a bakin get Win gidan"


"Yauwa ka duba hagu da dama in hankalin kowa ba ya kan ka ka shigo har cikin gidan, ni kaWai ce mai gadin ma na turashi wani wajen"


"Baki da dama wallahi Baby nah, ai dama tun farko ke kika ?i da tuni ma tafiya tayi nisa, muna more rayuwar mu"


"To ai yanzu gani na dawo hanya"


"Za mu hutaaaa!"Su ka faWi hakan a tare cikin barikanci irin nasu.


Yana gama shigowa gidan ya hangota daga can tana tahowa cikin wata riga da ta sanya ya haWiyi wani yawu mu?ut.Ai bai san lokacin da ya ?ara sauri ba, a gaban part Win nata suka yi kicibis da gudu ta tafi tare da yin tsalle ta Wane jikinsa, Wagata ya yi cimak suka koma part Win nata, ba Sata lokaci suka shiga aikata abin da ya haWa su wa'iyazubillah!


Bayan sun kammala suna manne da junansu, sai kalaman soyayya suke jifan junansu da su, Zee-zee sai narke masa take tana masa kalamai wai dama anan zai kwana.Sai lallashinta yake yana cewa ko ba zai kwana ba yanzu anan zai ke wuni ko fashin kwana Waya ba zai yi ba.



_MUBARAK_


Yana fita bai zame ko ina ba sai gidan su, acan ya yi breakfast dan yunwa kaWai ma ta ishe shi, gashi dan ba?in hali irin na Zee-zee duk ta koro masa masu aikin saboda wai baya zama a gidan bata ga me za su yi mata ba hatta kukun ma baya nan yanzu.Bayan ya kammala cin abincin Mummy ta shiga masa nasiha kamar kullum anan yake bata labarin abin da ya wakana yanzu tsakaninsa da Zee-zee Mummy da zuciyar imani sai kawai ta ji tausayin Zee-zee ya kama ta, dan haka ta ce su je ya kai ta ta sasanta tsakanin su, kuma kar ya ?ara sanya hannu ya duketa.Daddy dama baya nan ya fita zuwa kamfani, haka Mubarak Win ya tashi ba dan son ransa ba suka kamo hanyar gidansa.


Horn ya yi ta dannawa amma ba a buWe ba, hakan yasa ya buWe ?ofa ya fito daga motar dan ya ga dalilin da yasa mai gadin ya ?i buWewa, yana fitowa Mummy ma ta fito dan haka tare suka shigo cikin get Win amma mai gadin baya nan.Tunaninsa bayi ya shiga dan haka kai tsaye suka wuce cikin gidan, suna zuwa suka ga ?ofar da zata sadaka da cikin gidan a buWe, hakan yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login