Showing 33001 words to 36000 words out of 82877 words

Chapter 12 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2732

ya tada su gaba Wayansu,,, bayan sun idar Ammi ta zauna tana yiwa Zahra nasiha akan ta kwantar hnkalinta ba abinda zai faru da yardar Allah kuma aure da ita da Mashkur babu fashi Sosai Zahra ta ji daWin kalaman mahaifiyarta,,, sai ta ji hnkalinta ya Wan kwanta.


Mubarak ikon Allah ne ya kawoshi gida lfy,,, da mugun ?arfe ya danna horn me gadi ya wangale masa ?ofa,,, a sukwane ya shigo da motar ko parking Win kirki bai yi ba,,, ganin motar Daddynsa hkn yasa ya gane ya dawo.Dan haka part Win Daddyn ya nufa,,, dawowar Daddyn kenan ya watsa ruwa yana cin abinci kawai sai ganinshi suka yi kmr an jefoshi,,, mamaki al,ajabi sune suka mamaye zukatan iyayen nasa.Da gudu ya nufi inda Mummynsa ta ke yana zuwa ya kifa kansa akan cinyarta a take wani kuka ya ?wace masa,,, kukan da tun da ya ji Ammin Zahra ta mata umarni akan ta koma Waki,,, ya ji kukan ya taho masa amma bai samu nasarar fitowa ba sai yanzu da ya tsinci kansa jkn Mummynsa,,, lallai Wumin jkn mahaifiya da bn yake.Kansa ta shiga shafa masa a hnkli tana bubbuga bynsa a lokaci guda kuma tana lallashinsa da kalamai masu taushi.

Daddy kam a sukwane ya taso daga inda yake,,, ya nufosu sai huci yake yana tambayar dalilin kukansa bama wannan ne damuwarsa ba yanda ya ga gaba Waya jikin wandon Mubarak Win da dattin ?asa kmr dai wanda akayi kokawa aka jefar dashi ya faWi da gwiwa.


"My son wane mai tsautsayin ne ya taSaka??? Kar dai ace Yayan yarinyar daka tafi wurinta ne yayi amfani da wannan damar ya raSa abinda aka masa"Daddy yace yana wani jijjiga kai.


"Haba Daddyn Mubarak ka bari mana ya tsagaita kukan,,, in yaao koma menene sai ya maka bayani"Mummy tace ganin yadda ransa ya kai ?ololuwar Saci.

"Saurara min koma menene ke kika ja,,, ya za ayi ace ina raye ina kuSa da yadda zan yiwa Wana abu amma kika ?e?asa ?asa kikace ga yadda za ayi,,, a memakon ki barni na nema masa auren yarinyar da ?arfin dukiyar da nake dashi,,, kika ce wai sai ya nemi soyayyarta.Wa yake jiran wata soyayya yanzu ai indai kana da iko to fa ka nemi abinda kakeso ko ta ?arfi ne in yaso macen ta koyi sonka a gidanka"Daddy yace yana muzurai kmr zai kaiwa Mummyn duka dan a ganinsa itace silar komai.


"Kayi h?r Allah huci zuciyarka ba nufina kennan ba"

Banza ya mata kmr ma bai san tana mgn ba,,, sunkuyawa yayi ya Wago Mubarka Win suka koma wata kuejerar ya zaunar dashi a kusa dashi,,, ya shiga lallashinsa kmr wani ?aramin yaro.Sai da yaji zuciyarsa ta lafa masa,,, sai kuma ya shiga sauke ajiyar zuciya,,, yana jin wani sanyi a ransa dama dk inda ran mtm ya kai ga Saci matu?ar hawaye za su zuba to kuwa zaka samu sassauci a ckn ranka.


"Ka yi shiru ka faWa mn komai na maka al?awarin yi maka mgnin dk kan damuwarka dama ba gazawa nayi ba na bari ne a gwada sa,ar Mummynka kmr yadda ta bada shawara"Cewar Daddyn yana dafe da kafaWar Mubarak.


"Daddy ashe dama ba Yayanta bane,,, shine saurayin da za ta aura...Tiryan tiryan ya zayyane musu abinda ya faru...


"To wlh ?arya yake ya ja da kai akan abinda kakeso,,, ya ma yi kaWan ya yi tarayya da kai akan yarinyar da kake so,,, matsayinsa bai kai nan ba,,,na maka al?awarin indai ina raye a gobe za a Waura maka aure da Zahra!!!


*To fa gaba dai gaba dai readers mu haWu a nxt page domin jin yadda za ta kaya*

SANADIN KISHIYA NE



NA




MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...




PAGE 1?? 6??


Taro ne da ya amsa sunansa taro,,, baka ganin kowa sai wulgawar manyan mutane,,, manyan motoci da suka amsa sunansu na mota ba muna motoci ba,,, sai parking suke manyan mutane masu hannu da shuni na fitowa daga ciki.Kai talakawa ?alilan ne a wurin,,, kana gane hkn ne ta yanayin shigarsu duk da wasu masu ?aramin ?arfin suma sun sanya sutura ta kece raini amma dai ba kmr ta wanda suke bacci bisa naira ba dama ko yatsunmu ba Waya su ke ba '


Da alama taro ne na Waurin aure domin jin yadda maro?a ke ta faman yin aikinsu,,, dubawa nayi da kyau banga idon sani ba,,, can na hangi Malam Abdullahi Baffan Zahra sai washe baki yake kmr gonar auduga.


Motoci ne kusan guda goma suka zo a jere,,, sun tsaya sai mutane buWewa suke sun fitowa sai zuba ?amshi suke.Daddyn Mubarak na hango ya fito daga Waya daga ckn motocin sai gaisawa yake da jama,a,,, cikin mutane da suka fito daga wata mota na hangi Mubarak sanye da wata dark blue Win dakakkiyar shadda mai haWe da babbar riga,,, ya sa hula ta zauna Waram akan nasa sai ha?oransa ne ke ta walwali da alama yana ckn farinciki,,, Nazeer na kusa da shi shima sai dry yake,,,abokan sa sai kakkamashi suke a haka suka ?araso wajen Waurin auren inda mutane ke zaman jiran zuwansu domin gabatar da abin da aka taru domin shi.


"Taro ya yi taro,,, Waurin auren kyakkyawan yaro sda kyakkyawar yarinya,,, auren da ya amsa sunan aure,,, auren daya tara manyan mutane attajirai,,, Allah ya kawo ango da uban ango,,, yanzu aure zai Wauru,,,Alhamdulillahi Allah ya kawo mu,,, auren Mubarak da Fatima Zahra Allah sa a gama lfy,,, amma ni sallamta da nake nema a wurin ango itace hajjin bana ayi dawafi da ni=????Wani maro?i da ya daddage yake zambaWa ro?o yaeke ta faman faWi.



An Waura auren bisa sadaki mai matu?ar yawa,,, kuWaWe,,, mota,,, kai har da kyautar dan?a?areran gida ga amarya da kuma uban amarya Baffa Abdullahi.


Sai rabon goro da alawoyi ake kowa sai farinciki yake,,,musamman ango da uban ango,,, ana ta gaggaisawa ckn raha,,,Mubarak sai washe baki yake ya ma rasa ina zai sa ranshi dan murna ya rasa wane irin farinciki yaje ji a ransa,,, yau dai anyi ?urun?us kan Wan Sera ya mallaki Zahra sarauniyar zuciyarsa ,,,ya bar wannan sakaran saurayin nata Mashkur da ba?inciki wata?ila ma ya kamu da ciwon zuciya.


Bayan an gabatar da bukuwan da Sangaren ango suka shirya amma amarya ta halarta ne ba ason ranta ba sai don takurawar Baffanta Abdullahi,,, sai kuma nasihar Amminta.An kai amarya gida na kece raini kowa ya watse an bar amarya zaune bakin gadonta da gaba Waya kayan Wakin Daddyn Mubarak ne ya mata su.

Tana zaune kan ta a sunkuye sai ruwan hawayenta da ke zubowa yana ji?a hannayenta da take dam?e da yatunta tamkar ta cisge su sbd yadda ta musu wani ri?o wanda hkn ya samo asali ne da halin da ta tsinci kanta na halin ba?inciki da rashin masoyinta!

Motsin shigowar mutum ya ji cikin Wakin ba tare da anyi sallama ba,,, ji tayi an zauna daf da ita an rungumota,,, da sauri ta fara kiciniyar buWe mayafin da aka mata lulluSi da shi.Tana buWewa ta yi tozali da Mubarak dake sanye ckn wata farar jallabiya sai wani kashe mata ido ya ke.



"Baby nah ya haka???Ni fa mijinki ne ya kike ?o?arin haramtamin kusantar inda ki ke?"Yace yana ?o?arin kamo hannunta.

Da sauri ta mi?e tsaye cikin jin mugun haushinsa da jin tsanarsa na hudo dukkan hudojin jikinta,,, shima tsayen ya mi?e,,, tare da sanya hannu ya kamota tare da rungumeta a jikinsa.A take ta ji kmr an haWa jikinta da wuta,,, saSanin shi kuma da ya ji wani farinciki ya ziyarcishi,,, idanunsa ya lunshe,,, duk da tana ?o?arin ?wace kanta amma bai bar hakan ya kasance ba.


"Mubarak! Mubarak!! Mubarak!!!" Ya ji muryar Mummy ta karaWe masa kunne,,, tana bubbuga bayansa.A hankali ya buWe idanunshi,,, aikuwa ya saukesu akan Mummyn.

"Wani irin barci ne wannan tun Wazu nake tashinka amma ka ?i tashi.Tabbas Mummynsa ce,,, kenan duk wannan auren da aka Waura masa mafarki yake?Ya tambayi kansa tare da saurin tashi zaune.

"Mummy ina matata Zahra?"Yace yana yin jifa da blanket Win masa daya rufa dashi gefe.

"Matarka kuma??? Yaushe ta zama matarka,,, ina ce yau ne za a je neman auren nata ???"

"Aush,,, wlh Mummy mafarki na yi ne har na aureta"Yace yana dafe goshinsa.


"To ai mafarki ba gskia bane,,, dan haka sai ka tashi ka yi wanka muna jiranka za mu yi break fast"Tace tana mi?ewa tsaye daga bakin gadon nasa da ta zauna.

Jiki a sanyaye ya tashi ya shige bayi.




Zee-zee daga police station gidansu ta wuce,,, haka ta jewa antynta a fujajan tana kuka hnkali tashe,,, dan haka antynta ta lallasheta tare da mata al?awarin zata mata maganin abin,,, amma da sharaWin ba zata ?ara neman ko shiga sabgar Mubarak Win ba har sai ta zartar da koma me takeson yi.Hakan yasa Zee-zee Win Waukan na annabawa h?r ba tare da son ranta ba amma jin anty nata tace zata ?wata mata ?ancinta ba zai ?ara mata koda harara ba bare kuma har ta kai ga ya mareta,,, sannan kuma za ta raba tsakanin Mubarak Win da Zahra.


Mashkur tun da ya je gida ya sanar da Ummarsa abin da ya faru yau a gidan su Zahra,,, ta tsorata sosai da lamarin amma kuma da ta tuna tsakaninta da Fa'iza sai hankalinta ya Wan kwanta.Duk da kwana biyu tana cikin zulumi na jin har yanzu shiru bata ji daga Fa'izar ba akan maganar da tace za ta yiwa Baffan Zahra akan zuwa ayi maganar neman auren,,, kuma tace mata za ta mata waya amma shiru ka ke ji.Dan haka gobe dai za ta je ta ji inda aka tsaya.



Mubarak haka ya kammala shirin nasa ya taho domin zuwa wurin iyayen nasa,,, a dining area ya samesu zaune bisa dining table suna jiran zuwansa.Da sauri Daddy ya taso ya taryeshi ckn murmushi yana farincikin ganinshi.

Zaunar dashi ya yi kusa da kujerarsa,,, ga kujerar Daddyn ga ta Mubarak din,,, a haka suka ci abincin suna Wan taSa hira,,, Daddyn yana lallashin Mubarak Win tare da lallaSashi akanbyankwantar da hankalinsa komai zai dai daita insha Allah a yau Win nan dn yadda Mummy ke faWawa Daddyn mafarkin da Mubarak Win yace ya yi sai ya ?ara jin lallai a yau duk ta halin ?a?a sai ya san yadda ya yi akan cikar burin Wansa na auren yarinyar nan da ta hana Wan nasa sakat.


Bayan sun kammala breakfast Win duk da Mubarak bai wani ci da kirki ba,,, haka Daddy ya yiwa abokansa guda biyu wayar cewa ya kammala shiryawa su biyo ta gidan nasa su wuce.Dan dama tun jiya ya sanar da su za su je nemawa Mubarak aure,,,in san samu ne ma sai an Waura aure a yau za su taho,,, idan ya so daga baya ayi shagulgulan bikin.

Abokan nasa sun iso kowa a motarsa,,,sai direbobinsu da ke jan su,,, Mubarak ya ce sai ya bisu amma Daddy ya hanashi yace masa ai ba a zuwa neman aure da wanda za a nemawa aure,,, dan haka saibga Nazeer ma ya zo wurinsa sbd yanzu shima yana Wan zuwa gidansu har yayi kwanaki saboda nasihar Mummy,,, akan nuna halin ko in kula da ya ke nunawa iyayensa.


Hilux aka take bayanta da kayan abinci,,, buhun shinkafa ma ya kai goma,,, da kayan masarufi jarkar man ok manya guda biyar,,, haka aka sanya atamfofi lesuna da bandir bandir Win shaddodi a ckn motar.Har sun shiga motocin za su tafi dan dama hilux Win direbane kawai a ciki,,, sai wani mutum Waya da zai tayashi sauke kayan.Nazeer Daddy ya kira akan su yafi tare ya nuna musu gdn su Zahra.


Sun iso anguwar su Zahran Daddy sai bin unguwar ya ke yi da kallo,,, yana mamakin yadda so ya kawo Wansa unguwar talakawa kmr wannan.A ?ofar gidan motocin suka tsaya guda biyu dake Wauke da mutane sai Waya da ke sha?e da kayayyaki.Sun firfito Daddy ya aika wata yarinya akan ta musu sallama da me gidan.Da yake sunday ce Zahra bata je scul ba,,, lokacin wajen ?arfe 11 na safe ita ma Hauwa'u babu scul sai kawai suka kwaso kayan wanki suke wankewa.


"Assalamu Alaikum,,, wai ana sallama da mai gidan"Yarinyar tace daga inda take tsaye a tsakar gdn.

Amsa mata sallamar Ammi ta yi tare da jifa mata tambaya ckn mamaki


"Sallama da mai gdn kuma?Wanene ya aiko ki???" Ammi ta ajiye gyaran waken da ta ke ta tsaya jiran amsar da yarinyar za ta ba ta,,, dan koma wanene wannan ha?i?a ya Wau shekaru da dama ba su haWu da Babansu Zahra ba koma dai baya gari ne shekara da shekaru,,, ammma in ba haka ba ya za ayi ace bai san ya mutu ba,,, ko dai ba gdn nan ma ake nema ba.


"Wasu mutane ne a motoci"Muryar yarinyar katseta.


"Ammi ko dai ba nan gdn su ke nema ba???" Zahra ta ce ckn mamaki.

"Nima dai tunanin da nake kenan"Cewar Ammi.

"Ke nan gdn suka nuno miki ???"Hauwa'u tace.


"Ba nuno min su ka yi ba,,, ai anan ?ofar gdn ma suke a tsaye"Cewar yarinyar tana binsu da kallo.

"Zahra jeki ki gani,,, ki musu bayani idan kin san gdn da suke nema in anan layin yake ki nuna musu in kuma ba anan layin bane ki musu kwatance"Ammi ta cewa Zahra.


"To Ammi"Zahra ta ce tana mai tsamd hannunta daga ckn ruwan wankin ta Wauraye,,, hijab ta Wakko ta sanya wanda ya rufeta har ?asa.

Tana fitowa yarinyar da suka aika tana ba su amsa,,, kallonsu ta ke cike da mamaki ganin duk cikinu babu wanda ta taSa gani ya zo wajen mahaifinta.Gaishe da su ta yi cikin ladabi da girmamawa,,, sun amsa cikin sakin fuska,,, Daddy ganin kyakkywar matashiyar yasa shi jin wani daWi a ransa lalai dole Mubarak Winsa a gigice ya mace akan son yarinyar nan dama haka ta ke da kyau tamkar ita ta yi kan ta.


"Baban naki ba ya gida ne???" ?aya daga cikin abokan Daddy yace yana kallonta,,, kai ta sunkuyar tana jin raWaWi da ?unar tambayar har ckn ranta.A duk sanda za a ambaci mahaifinta sai ta ji hakan ckn ranta,,, tana jin inama dai yana raye,,, ina ma dai su ma ba su yi rashin mahaifinsu ba.


"Ko iso ya turoki ki mana???" Daddy yace ganin yanayinta ya sauya lokaci guda da aka tambayi mahaifinta.

"Gidan wa ku ke nema???" Ta tambaya lkcn da ta Wago kanta.

"Gidanku mana"Ta ji an ba ta amsa,,, kallon wurin ta yi aikwa idanunta suka sauka akan Nazeer da tun fitowarta ba ta lura da shi ba.A ta ke gabanta ya bada wani rass.

Gaba Waya sai ta rasa ma me za ta yi,,, duk da ba ta san su waye ba amma alamu sun nuna dalilin zuwansu,,, tunda sarai

SANADIN KISHIYA NE



NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


Wannan page Win sadaukarwa ne ga duk wata mai suna RU?AYYA,,, domin girma da martabar da sunan yake a wurina

Kakata RU?AYYA

Mamana RU?AYYA

Yayata RU?AYYA

AND
My daughter RU?AYYA (AFRAH) da ftn Allah baki lfy afrah=?O?

PAGE 1?? 7??


Ta shaida Nazeer abokin Mubarak ne,,, kenan wannan kayan da suka kwaso domin su yaudari mahaifinta da shi,,, "Allah sarki Baba ai ko yana raye duk babunshi abin duniya bai rufe mishi ido bare...


"Wace irin yarinya ce ke??? Ana miki magana tunda an tabbatar miki da gidan naku ake nema ba Satan kai aka yi ba,,, ai sai ki je ki turo mana mahaifin naki tunda ba tsayuwa mu ka zo nan ba" Abokin Daddy ya katse mata sa?ar zucin da ta ke ckn hasala,,, yana ganin in banda abinta ana son ganin mahaifinta amma da ganinsu ma sai duk ta firgita kmr dai ta ga dodanni.

Ji ta yi kmr ta Waukeshi da mari dan haushi,,, a yau da ita marar tarbiya ce da sai ta musu Wiban albarka yadda za su tafi da ?afafuwansu tun ma kafin Ammi ta zo ta gan su.
Wa su masu kuWin sun Wauki talaka bashi da hankali kenan,,, in banda hkn ya za ayi ace sun kwaso kayayyaki haka cikin mota dan kawai cimma bu?atar ran su.Suna ganin tunda talaka yana neman yadda zai yi sai akace kuma sai idanunsa su rufe ya kasa zaSawa kan sa abin da yake so ko kuma abinda zai zama mai kyau kuma alkairi a gareshi.

"Hmmm" Kawai ta ce tare da juyawa ckn gidan tana jin kmr ta saki ihu dan haushi.


Da?er ta samu yin sallama dan gaba Waya jinta ta ke a wata duniya ta da ban,,,kan tabarma kawai ta samu ta zube.Ganin yanayinta yasa Ammi ajiye farantin waken ta taso ta zo inda ta ke.

"Ya kuma na ganki haka??? Sun sami inda su ke neman ne.


"Nan su ke nema"Ta ce hawaye na samun damar gangarowa daga ckn idanunta.

"Nan kuma???"

"Iyayen Mubarak Win nan ne,,, da ya zo gidan nan jiya har suka so yin hatsaniya da Yaya"

"Ikon Allah,,, kuma shi ne su...

"Assalamu Alaikum"Sallamar da aka dan?aro kmr za a Salle ma?ogwaro ta hana Ammi ?arasa maganarta ta.

"Wa ye??? Hauwa'u ta ce a maimakon ta amsa sallamar,,, dan itama ranta ya Saci rainin hankalin ya yi yawa.

Shiru Nazeer ya yi jin tambayar da aka Sasa a maimakon a amsa amasa sallama,,, sannan mabyadda ya ji an masa tambayar a hasale kmr ma za a dakeshi in aka samu dama.

"Babanki ake nema"Ya buWe murya daga ckn zauren da ya ke tsaye,,, dan shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login