Showing 66001 words to 69000 words out of 82877 words

Chapter 23 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2738

duk ta san da ciwo ace za a yiwa ?arka kishiya bare ma ?ar da ita ma ba wani daWewa aka yi da yin aurenta ba, ga kuma lalura da ta haWu da ita.



Bayan tattaunawar da Mummyn da Ammin su ka yi sai kuma Mummyn ta fito da takardun gida da makullai, ta baiwa Ammi wannan kyauta ce daga gareta, sosai Ammi ta nuna mata jin daWinta da kuma mata godiya da mata addu'a ta dacewa mai tarin yawa, Mummy taji daWi sosai ganin ta farantawa Ammi, haka ta tafi bayan ta faWa mata in suka shirya zuwa ganin gidan kafin su tashi tarewa za ta sa direba yazo ya kai su.


Bayan tafiyar Mummy Ammi ta ajiye takardun gidan da makullan a gefe ta shiga jimamin labarin da Mummyn tazo da shi sosai ta shiga rudani fisabilllahi daga yin aure ace har an yiwa Zahra kishiya ina ma lafiya bare kuma wayo na zama da kishiya, ?wallar tausayin ?artata ne ya shiga zubo mata tasa hannu ta goge tana sawa a ranta cewa su Allah suka ri?a da kuma addu'a tabbas kwa tasan ba zasu taSa taSewa ba.


Amarya Zee-zee an tare a gidan Mubarak amma abin da ya bata haushi yadda duk kyau da tsaruwar gidan amma ace akwai wata a ciki, watan ma ?azamar yarinya marar galihu yarinyar da ta sanya hannu ta mari fuskarta da sannu za ta nuna mata shayi ruwa ne.Tun a ranar da ta tare ta ke jin kanta ita wata ce, part Winta yana a can ciki ne sai ma an wuce na Mubarak sannan nata.Abin da ke faranta mata bai wuce irin zarrar da kayan Wakinta ya yiwa na Zahra da kuma lefenta da irin dukiyar da aka narkar a bikinta sai kuma uwa uba da Mubarak ya zamana mallakinta ita kaWai dan ba za a ma sanya Zahra a layin matarsa ba, tun da ko inda take baya zuwa dan haka da ita da babu duk ubansu Waya.


Duk da daman gabaWayan su sun san junansu a waje amma haka bai hanasu farincikin kasancewar su ma'aurata ba, sun sha soyayya kamar ba gobe.A daren har kyautar wani ?aton zobe na gwal Mubarak ya yiwa Zee-zee dan dama ya tanadi zoben ne saboda ita amaryarsa.Kan Zee-zee ya fashe sosai tana jinta ita Win wata ce Waya tamkar da dubu a wurin mijin nata.


Zahra kwa ko da ta san wacece Mubarak Win ya auro hkn bai wani tayar mata da hankali ba dan dama ta kanta take, daga Mubarak har amaryar tasa basa gabanta.Dan a washe garin da aka kawo Zee-zee da yamma suna zaune a falon Zahra, Hannatu, sai Hauwa'u ?ofar kawai suka ga an turo ba tare da neman izini ba gabaWaya su Zahra kallonsu suka maida kan masu shigowar Zee-zee Neesa ai wasu ?an mata guda biyu da Zahran bata san su ba.


Sai da suka gama shigowa su duka kafin Zee-zee ta samu wuri ta zauna ta Wora ?afa Waya kan Waya tana musu kallon wula?anci sai taunar cingam take kamar wata akuya na cin ciyawa.Falon ta shiga ?arewa kallo tare da taSe baki sai kuma tace.


"?awayena ku duba da kyau ku gani meye zai tadda kayan Wakina a kuWi ko kyau daga ckn waWannan ?azaman kayan duk da ba tsohonta bane yayi anan aka tarar da su" Tace tana fashewa da dariyar izgilanci.


"Ke ma da wani abu kike ?awata ya ma za ayi ki haWa kayanki da waWannan kayan, ba ma wannan ba ai idan miji yana yi da ke baya ta kishiyarki wannan kaWai riba ce mai tarin yawa"Neesa tace tana yatsina fuska.


"Wannan haka yake"Sauran ?awayen suka haWa baki wurin faWa.


Duk cikin su Zahra babu wacce ta furta wani abu, domin Ammi ta gargaWesu akan duk abin da za su musu matsawar ba tarkar dukansu suka yi ba kar su tanka musu, su nuna musu, su suna da tarbiya domin kowane tsuntsu kukan gidansu yake.



Haka suka gaji da habaici da maganganu mararsa amfani suka gama yiwa Zahra dariyar she?iyanci akan ?urajen jikinta wai wane namiji ne zai zo kusa da ita abu kamar aljana.Bayan sun gama suka fita ta inda suka shigo

Zahra murmushi tayi mai ciwo sannan ta koma ta kwanta akan kujerar da take zaune, Hauwa'u kwa ?wallar takaicin abin da aka yiwa ?ar uwarta a gabanta amma Ammi ta hanasu babu damar ramawa.Hannatu kwa ha?uri ta shiga baiwa ?awarta ta dan ita ma gabaWaya ranta a matu?ar dagule yake da halin da Zahran ta samu kan ta abin ba a cewa komai sai dai addu'a.


_BAYAN SHU?EWAR WATANNI BIYU_



Zee-zee ranta na matu?ar suya da zugi idan ta kalli Sangaren Zahra tana jin takaicin cewa wai kishiyarta ce a ciki wannan abin na matu?ar sosa mata ranta bare kuma idan ?awayenta suka zo gidan suna mata kuWubar banza akan ba girmanta bane ta zauna da kishiya a cikin wannan gidan aljannar duniya.Gidan kamata yayi ace ita kaWai ce a wurin mijinta.Dan haka ta Waura Wamarar samo mafita akan hakan ga wani abu dake damunta shine har yau bata yi ko da Satan wata ba, a son samunta ta samu ciki har ta haihu ko dan ta cigaba da ?untatawa Zahra amma sai gashi har yanzu shiru kake ji wai malam ya ci shirwa.


Ta samu Antyn ta da maganar dan haka ta faWa mata cewa za su je wurin Malam da maganar, washe gari kwa ta sake shiryowa ta zo suka tafi, an rattabawa Malam bayani dan haka ya basu zaSi akan abin da suke so a yiwa Zahra tun da bata son ace tana da kishiya dama dai auren ne dole sai anyi, amma yanzu za a iya rabawa.Antyn ce tace kar a raba auren sai ya kuma tambayar ko suna so a haukatar da ita ne ta shiga gari ko kuma ta bar garin ko ?asar ma baki Waya, Zee-zee tace ita duk kar ayi wannan kawai dai tafi so a yiwa Zahran abin da zata zauna a cikin gidan tai ta ?unsar ba?in ciki! RaWawa Auty aikin da zai yiwa Zahran ya yi, cikin jin daWi Aunty ta shiga gyaWa kai tare da raWawa Zee-zee abin da Malam Win ya faWa mata itama dariyar farinciki ce ta bayyana akan fuskarta.Dan haka Malam yace su bar komai a hannunsa za su ga aiki da cikawa, batun haihuwa kuma yace za asan yadda za ayi za ta samu ciki.Haka suka fitar da kuWi suka biya shi suka baro wurin cikin murna da farinciki.



_BAYAN KWANA UKU_




Da asuba kamar kullum Zahra ta tashi domin tashin Hauwa'u su gabatar da sallar asuba, dan yau sun sha bacci ko ?iyamul laili ma basu tashi ba, da addu'a a bakinta ta tashi zaune wani duhu take gani sosai hakan ya sa ta yi tunanin rashin hasken Wakin ne ya sa ta ga hakan.



?afafunta ta sakko ?asa ta tafi makunnar fitilar Wakin ta kunna, har ?aran makunnar fitilar ta ji alamar kunnuwar fitilar amma cikin iko da hikimar ubangiji ba ta ga haske ba.Mamaki ne ya cika mata zuciya dan ta san dai ko da ace babu fitila dole dai za ta ga Wan alamun haske ko wanda ya ratso ta window ne dan lokacin tana jiyo karatun sallah a nasallatai kennan ko hasken alfijir ta Wan gani,amma dilim take gani babu wani abu da take gani.




A hankali ta kai hannayenta ta taSo idanun nata amma abin mamaki a buWe suke amma bata gani, cikin faWuwar gaba ta shiga murza idanun amma babu wani abu da ya canja daga ganin nata.



"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un, Hasbunallahu wa ni'imal wakil, ya rabb taimakon ka nake nema ka dafa mini cikin ni'imarka ka min jagora a al'amurana.Ya Allah kar ka Wora min abin da ba zan iya ba duk da na san baka Worawa rai face abin da zata iya, ubangiji kanjiSanci lamurana kasa ba idanuna na rasa ba"Cikin zuciyarta take karanto addu'ar.


A hankali ta juya daga wurin makunnar fitilar ta laluma ta koma wajen gadon, jin ta ?araso yasa ta juya domin ta zauna aikuwa ashe bata kai kan gadon ba ji kake tim!Ta faWi a ?asa mazaunanta dake cike da ?urajen nan masu zafi da raWaWi, ya bugu a kan tiles a take taji wani mugun raWaWi ya ziyarceta, shiru ta Wan yi tana jin saukar ruwan hawayenta a kumatun ta, godiya ta yiwa ubangiji domin shi dama bawa anaso a kowane hali ya tsinci kansa ya godewa Allah. Mazaunanta ta mi?a za ta zauna a bakin gadon amma ashe bata gama ?arasawa kan gadon ba dan haka sai jinta tayi tim ta faWi a ?asan tiles, wani zafi da raWaWin ?urajen da suka mata ?awanya a mazaunata ne ya ziyarceta nan take! Wani hawayen ne ya cigaba da ?waranyo mata tabbas idan bawa bai mutu ba to lallai ba a gama masa halitta ba, kuma ba a gama jarabtarsa ba.Cikin ?arfin hali ta ?ara mi?ewa tsaye sai da taji ta dafa gadon sannan ta zauna a kai.



Hannu ta kai kan Hauwa'u da ke ta minshari tana baccinta hankali kwance, bata san meke wakana ba ta shiga bubbugata tana kiran sunanta da yake Hauwa'u akwai nauyin bacci sai data mata tashi huWu sannan ta tashi.Idanunta ta shiga murzawa tana yatina fuska irin a wanda bai jiSa da tashi daga bacci ba.



"Ya Zahra har ?arfe Waya da rabin tayi?Gaskiya yau daman mun bari sai ?arfe uku muyi nafilar nan wallahi bacci ne a idanuna sosai"Ta ce tana kallon ?ar uwarta ta.



"Wa yace miki tsakiyar dare ne yanzu ai har an fito daga masallacin asuba ma"Zahran ta faWa tana sauraron ?arwarta ta.


"Ikon Allah lallai yau nasha bacci, kice har kinyi taki sallar dan nasan ba zaki kai yanzu baki yi sallah ba, matar da sai tayi raka'a tainil fajr sannan ta dinga azkar har sai an shiga sallah sannan ta gabatar da sallar farillah"Hauwa'u tace cikin zolaya



Shiru Zahra tayi tana jin zuciyarta na neman karyewa so take ta sanar da ?ar uwarta halin data ?ara samun kan ta a ciki a yau, amma bata so hankalin Hauwa'u ya tashi tafi so ta sanar da ita cikin hikima.



"Nima ban yi sallar ba"Ta faWa cikin sanyin murya tana jin kamar idan Hauwa'u ta tambayeta rashin yin sallarta ta da wuri kuka zai ?wace mata.





"Ikon Allah yau Win kuma jar da su kaza a cin dan?o,ki ce yau makarar bani kaWai ba amma garin yaya hakan ta faru?"Ta ce cikin tsokana tana so taga murmushin Yayarta ta ganin tun da ta tashi sai tsokanarta take amma bata murmusa ba.




"Hauwa'u bana ganinki!!!" Shine abin da kawai ya iya fitowa daga bakin Zahra.




"Kamar ya ?Yau kema kin zama ni kenan tsokana za kiyi gwara dai mu fara sallar tukunna"Hauwa'u tace ta ?o?arin sakkowa daga gadon tana dariya.



Hannh Zahra ta mi?a ta ri?o doguwar rigar baccin da ke jikin Hauwa'u, waiwayowa Hauwa'un tayi cikin mamaki dan ta san dai Zahra ta tsani taga ana wasa da lokacin sallah, amma kuma gashi yau tana neman tayi wasa da lokacin sallah da kan ta.





"?anwata bana ganinki fa ki yarda dani, babu abin da nake gani sai tsananin duhu"Zahran tace zuciyarta na karyewa hawaye na saurin sakkowa kamar jira suke.



Da farko Hauwa'u tayi zaton ko wasa ne Zahran keyi amma ganin hawaye ya tabbatar mata da gaske Yayarta ta take, cikin muguwar razana Hauwa'u ta kamo kafaWun Zahra tare da jijjiga Zahran da ?arfi tace



"Ya Zahra kika ce bakya gani na!!!? Dan Allah da gaske kike dan Allah duhu kike gani ko haske ?Ki bani amsa amma banaso ki ce duhu kike gani"Hauwa'u take faWa da ?arfi tana kuka wiwi jin wata ?addarar ta dirarwa Yayarta ta bayan bata gama fita daga wata ba bare kuma rashin ido ai mutuwar tsaye ce makanta da yarintar ta da komai.




"Ya Allah ka dubi maraicinmu ka fitar da baiwar nan taka daga halin da take ciki, ya Allah kai ke Wora cuta kuma kai ke warkarwa ya rabbi ka warkar min da Yayata daga dukkan ciwukan nan da ta tsinci kan ta a ciki"Hauwa'u ta sake faWa tana ?an?ame Zahra ganin Zahran ta kasa magana sai kuka take mai cin rai da shiga zuciyar mai sauraro.Lallai Allah gagara misali ga dai idanun a buWe suna ?iftawa amma kuma babu abin da suke gani!



MMm afrah>??>?p?>??



SANADIN KISHIYA NE




NA




MAMAN AFRAH


FIRST CLASS WRITER'S ASSO...



PAGE3?? 4??





```Mashkur```

Rayuwa tayi kyau sosai domin kawunsa ya bashi jari mai tsoka tare da nuna masa kasuwanci, yanzu ba ma ya samun lokacin kansa kullum idan ya fita tun safe sai ko gabanin magrib yake dawowa.Dan haka yanzu bai fiya yawan tunane -tunane ba dan gabaWaya hankalinsa yana kan kasuwanci, dama yawancin damuwa tana samun gurbine a zukatan mutane da zarar mutum ya kaWaice amma idan kana tare da mutane ko kuma kana yin wasu abubuwan to ita kanta damuwarka za tayi sau?i.


Idan ba dare bane yayi in yazo kwanciya tunanin Zahra ke son addabar zuciyarsa, yana ?o?arin yakicewa amma saboda zuciya wani abun ko bakaso sai kayi.Yanzu ya sake layikan waya har ma da wayar yana waya da su Umma amma bai taSa tambayar labarin Zahra ba ita ma kuma Umma ko da wasa bata taSa yin?urin sanar dashi halin da ake ciki ba duk da cewa shi a nashi Sangaren zuciyarsa na azalzalarsa akan yana son ya san halin da Zahran ke ciki amma yana tursasa zuciyarsa akan mantar da tambayar domin yanzu ya san ta zama mallakin wani kuma ma baya so yaji labarin Zahran na cikin damuwa.Sai dai ya san ko da ya san hakan babu wani abu da zai iya yi.





_Zahra_


Ta fawwalawa Allah damuwarta yanzu bata wani sanya komai a ranta domin kuwa ta yarda a ranta cewa haka Allah yake son ya ganta, sai dai suna dagewa da addu'a daga ita har Ammi da Hauwa'u akan idan da rabon ta sake gani watarana Allah zai bata lafiya idan kuma bata warke ba to dama haka Ubangiji ya ?addara.


Duk da yanzu cikin iko da hikimar ubangiji abin da ke zuba a jikinta ya Wauke, tun yana zuba kaWan -kaWan har dai ya dawo sai ayi kwana biyu uku ma bai zuba ba.Hakan kuma ya faru ne ta dalilin tsayuwa tsayin daka da addu'a da suka yi.


*Mummy*

Ta shiga tashin hankali da jin makantar da ta samu Zahra, hakan ya sa, ta tausaya mata sosai dan haka a kullum sai taje dubata sau biyu.Sai dai babban tashin hankalinta bai wuce yadda Daddy ya takura akan cewa sai Mubarak ya sawwa?ewa Zahra, dan tun da ta makance yake cewa yarinyar mai farar ?afa ce dan haka baya so masifu su zo su afkawa Wansa ta sanadinta dan ya ga abin ya dara wuce makaWi da rawa.Amma Mummy ta yi fito ana fito da Daddy ta nuna masa matsanancin Sacin ranta akan hakan dan a ganinta hakan rashin adalci ne kuma ma zalinci ne ace saboda larura ta sameta ace an saketa, duk da Mubarak Win ba wani shiga shirginta yake ba dan ko da aka ce masa ta ?ara samun wata larurar ta makanta cewa yayi babu ruwansa da?er ma Mummy ta sanyashi a gaba yaje ya dubata dan shi tun ranar da ya baro part Winta bai ?ara komawa ba bama ya tunota mantawa yake da ita.



_Zee-zee_


Rayuwa ta samu duniya sabuwa ga burinta ya cika na makantar Zahra ga kuma ciki da take Wauke dashi Mubarak sai ji da ita yake yana ririta ta kamar ya haWiyeta?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? dan murna yana bala'in son cikin jikinta dan shi fatanshi ta haifa masa ?an biyu.Yanzu bata da wata damuwa duk da damuwarta Waya shine idan Mubarak ya fita zuwa wani wurin sai zuciyarta ta ringa mata sa?a da kuma zargin ko yana can tare da wata suna aikata masha'a wannan abin ke damunta amma in bayanshi bata da wata damuwa kuWi ne gasu nan Daddy kullum kamar bai san ciwonsu hakan zai ta Wauka yana hankaWa musu acc.



_Baffa Abdullahi_


Tun da Zahra ta fara jinya da suka je sau Waya suka dubata bai ?ara bi takansu ba, dama yana zaton idan Zahra tana gidan zai ke samun kuWaWe tun da tana auren mai kuWi amma ganin mijin ma baya tata ga kuma ma ta makance ko ina sai da sanda hakan yasa yace dama kuWi ne ya farfaWo da zumuncin yanzu ko tunda babu kuWi to dole zumunci ya nemi gado ya kwanta yayi bacci.Hakan yasa ya Wauke ?afarsa daga shiga harkarsu su ma kuma basa ta tashi tun da ma can sun saba da rashin sa a cikin rayuwarsu.Ko gidan da aka baiwa Ammi bai san dashi ba iyakarta idan ya ji aljihunsa babu kuWi yaje wurin Daddy ya lan?wasar da kai da murya a bashi masu gidan rana ya kama gabansa.



*Bayan shekaru biyu*


Zaune suke suna tattaunawa Zahra da Hauwa'u sai kuma Ammi da ta kawo musu ziyara domin yanzu tana Wan Waga ?afa saboda Hauwa'u na gidan sai ko idan tayi kwana biyu ta zo ta duba su ta koma, da yake ma akwai masu taimaka mata ko da Hauwa'u ta je makaranta domin yanzu tana aji shida suna ma shirin fara jarabawa ne.


Yanzu abin har ya zama jiki domin basa damuwa da halin da Zahran ke ciki sun fi baiwa addu'a ?arfi, ga su zuma ganyen magarya habbatus sauda da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login