Showing 15001 words to 18000 words out of 82877 words

Chapter 6 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2741

asibiti"Daddyn Mubarak yace yana kallon Mubarak cike da tausayawa.Motar Daddyn suka shiga direba ya Wauki hanyar private hospital shi kuma Nazeer ya Wauki motar Mubarak yabi bayansu.




Haka suka tisa ?eyar Mashkur suka sakashi a mota machine Winsa ma anan ya barwa mai gyaran ajiya.Suna zuwa police station Win aka fiddoshi aka shiga dashi ciki,kayansa sula sashi ya sille daga shi sai gajeran wando da singlet hatta wayarsa sai da suka karSe,babu wani infomation da suka nema daga gareshi ,kawai tisa ?eyarsa sukayi aka shigadashi ciki yana ta musu magana babu wanda ya saurarashi tunda suka shiga dashi suke jibgarsa tun yana ihu da neman Waukinsu na su kyaleshi har yayi shiru,sai da suka ga yana neman mutuwa sannan suka kyaleshi.



Zahra da ta dawo bayan ta huta ta ci abinci Ammi ke tambayarta ya akayi ta dawo da wuri ,shiru Zahran ta Wan yi sai kuma ta faWawa Ammi duk abinda ya faru dan dama tun lokacin data shigo gidan Ammi ta tafi gidan gaisuwa dan haka lokacin da Ammin ta dawo Zahra ta yi wanka ta canja kaya.

Salati Ammin ta yi tana kallon Zahra cike da mamaki dan har ta rasa abin cewa duk da tasan ahlin Zahra na kawaici da kauda kai idan ana mata abu amma bata so ba ta maida martani har da kai hannu gudu kar su cutar daita duk basu da kowa da zai tare musu sai Allah shine gatansu,dan kawun su Zahran ?anin mahaifinsu ba ruwansa da ya sue ciki dan yanzu sun manta iya shekarun da suka Wauka basu sanyashi a ido ba alhalin shima cikin garin Zariya yake da
zama suma su Zahran basa zuwa dan in sunje ma korarsu yake yace zalama ce da son abin duniya ya kawosu har suka gaji da wu?ancinsa suka daina zuwa gidansa.


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*



Page Win naki ne

MAMIE YUSUF DABO marubuciyar SOYAYYA DA ZUMUNTA & AMINCI KO ?AUNA ina tayaki farincikin haihuwa lafiya kin samo mana baby boy Allah rayashi ya baki lafiyar shayar mana dashi.Su queen fulani nadiya ibrahim beauty cigari mu haWe a gidan suna =؃?=؃?=؃?=؃?


PAGE =??


BANYI EDITING BA=?!?


----------- Da magriba Zahra ta cire yawarta a caji ganin babu missed call bare message Win Mashkur abin ya bata mamaki matu?a ,tunda tasan dai yau Mashkur zai zo hira kuma ma ko ba zuwa zai yi sukan yi waya ba adadi a rana saboda basa yin nisa da junansu.Amma yau gashi tunda ta dawo daga scul bai kirata ba tun tana sanya ran ganin kiran nasa har abin yazo yana damunta gaba Waya ta kasa sukuni domin sun matu?ar sabo da juna basa iya yin nisa da juna gaba Waya sai su tsinci zukatansu cikin kewa marar misali=?L?

Ajiyar zuciya ta sauke tana maida wayar caji ,ganin cajin yayi full ma sai ta cire ta wurga wayar kan gado ta zame ta kwanta akan sallayar da tayi sallar magriba,idanunta ta lunshe tana sauraron bugun zuciyarta da ke kai kawo a hankali.Hannu ta sanya a fuskarta tayi tagumi tana jin wani iri duk damuwa ta cika mata zuciya ,dan a iya zaman da sukayi da Mashkur bai taSa Waukan dogon awa guda ba tare da ya kira yaji lafiyarta ba ,koda kuwa tana scul ne.Shi yasa gaba Waya kewarsa ta addabi zuciyarta ,gashi babu credit a wayarta kuma tana jin nauyi ta tambayi Ammi .Juyi ta yi ta koma rubda ciki ta danne ?irjinta saitin zuciyarta wanda anan ne take jiyo damuwar na fitowa,idanunta rufe ruf sai jin Hauwa,u tayi ta shigo Wakin dan dama suna waje ita da Ammi suna jin rediyo ita kuma saboda dauwar dake ranta sai kawai ta ji tana son kaWaicewa ko ta samu damar yin tunanin abin so da ?aunar zuciyarta.

"Ya Zahra "
Da sauri Zahra ta tashi daga kwancen da take ,duk tunaninta Mashkur ne yazo ya aiko a mata magana wata ?ila ko bashi da caji a waya ne ,kai tama fi tunanin wayar faWuwa ta yi.



"Na,am"Ta faWa tana kallon Hauwa,u dake neman wurin zama.

" Ya kika zabura kamar wanda ta ga abin tsoro ?" Tace lokacin da ta zauna tana dariya.

"Waye ke kirana dan Allah Hauwa,u?" Ta tambayeta kamar za tayi kuka dan ita kaWai tasan abin da take ji a ranta.
"Waye kwa ke kiranki ba kowa kawai dai nice naga muna waje muna shan iska ke kuma kina Waki ko zafi ma bakya ji shine nazo inji ko baki da lafiya"

Shiru Zahra ta yi ta koma ta kwanta dan kwata-kwata batayi zaton jin hakan ba.
"Bana jin zafi kuma ki fita ki bani wuri bana cikin yanayin da nake son wani ya kusanci inda nake inason kaWaicewa"

"Ayya su Ya Zahra masoya kodai waya ake aka kashe dan kar inji"Tace cikin tsokana ganin Zahr bata bi ta kanta ba sai ta fice tana cewa.

"Allah dai ya kaimu aurenku musha shagali"

Zahra ?ara rufe idanunta tayi ba tare da ta maidawa Hauwa,u martani ba,tabbas yau ta tsinci kanta a wani yanayi marar misaltuwa ashe haka nisa da masoyi yake bata sani ba? Tabbas soyayya tayi a rayuwa saidai zafinta da kuma yanayin da zukatan da suka kamu da so kan kasancewa shine wataran soyayya ta sanyaka farinciki wataran kuma akasin haka dama haka rayuwa take!


Tana a haka sai jin muryan Ammi tayi tana tashinta ashe ma har barci Sarawo ya saceta bata sani ba.

"Har anyi sallar isha,i kina nan ashe barci ma kike"

"Eh wlh barcin ne ya Waukeni" Ta ce tana tashi zaune tana murtsuka ido.


"Ai dama wannan makaranta da kuke tafiya dole akwai gajiya ki tashi kiyi sallar sai ki ci abinci ki kwanta saboda kar ki makara gobe"Ammi tace mata tana Waukan kwano.

"Bari dai inyi sallar sai in kwanta dan bama jin yunwa Wazu naci abinci"Ta faWa tana mi?ewa.Fita Ammin tayi,Ammi na fita Zahra ta Wakko wayarta daga kan gado a tunanin zata tarda masoyinta ya kirata da barci ya Wauketa ,tana Wakkowa taga 2 missed call da sauri ta buWe dan gani amma sai taga Hannatu ce ta kirata.Cikin sanyin jiki ta ajiye wayar ta fita ta Wauro alwala ta tada sallah.


Bayan ta idar net ta Waura ta shiga ta kwanta tana jiyo Ammi da Hauwa,u suna hira abinsu.Ganin barcin ya?i zuwa kuma da alama dai ba zuwa zai yi sai faman tunani da sa?e -sa?e take.Tashi tayi ta fito daga Wakin ta zauna kusa da Ammi tace

"Ammi dan Allah ki baiwa Hauwa,u 100 ta siyo min kati zanyi amfani dashi.Murmushi Ammi tayi dan dama tana lura da Zahran kamar akwai abinda ke damunta,duk da tasan zancen gizo baya wuce na ?o?i amma yanzu ai ga abin Soye ya fito sarari.


"Ya Zahra kodai Ya Mashkur zaki kira?"Hauwa,u tace cikin zolaya lokacin da take saka takalminta.Banza Zahran ta mata Ammi ce ma ta bata amsa da cewa

"Kedai bakya rabuwa da neman magana".



Hauwa,u na kawo mata katin ta karSa ta shige Waki ,hannunta har karkarwa yake lokacin da take loda lambobin ,tana sa hash ta ga katin bai shiga ba,sake loda lambobin tayi amma dai katin bai shiga ba.Sai da ta sanya sau uku sannan ya shiga ,da sauri ta shiga dialing call ta kamo number Mashkur Win amma sai ta jita a kashe.



?aya layin nasa ta kira shima dai a kashen aka ce mata,a wurin ta zame ta zauna tana mai jingina sa jikin gado dan wannan ya ?ara tabbatar mata da zargin da zuciyarta ke mata akan cewa ba lafiya ba.A take ta fara amabaton Allah ,tana addu,ar Allah sa lafiya idan kuma wani abune ya faru Allah Ubangiji yasa abin yazo da sau?i.




?angaren gidansu Mashkur kwa Ibrahim ne abokinsa yaje ya kai musu labarin abinda ke faruwa,sun shiga tashin hankali sosai na jin abinda ya faru dan sun san yanzu sai dai su faWawa Allah ya shige musu gana dan sunji cewa yaron Wan gidan masu hannu da shuni ne kuma ynzu al,amarin ?asarmu Nigeri,a sai a hankali dan kana ji kana gami za a danne maka ha??inka saboda kai ba kowan kowa bame ma,ana baka ajiye ba baka baiwa wani ajiya ba.


Ibarahim Win ne ya musu jagora zuwa police station Win dan an faWa masa police station Win da aka kai Mashkur Win.Napep suka shiga Baba da Umma a baya sai Ibrahim Win ya ahiga gaba kusa da me napep Win.Yana ajiyesu suka nufi cikin police station Win nayan sun gaisa da ?an sandan da suka samu a wurin sai Ibrahim Win ya musu bayanin abin da ya kawosu ya kuma gabatar musu da kansa a matsayin aminin Maahkur da kuma su Baba a matsayin mahaifansa.



"TabWi kuce wurin makashi kuka zo"?aya daga cikin ?an sandan ya jefa musu wannan tambayar

"Makashi kuma?" Su duka suka jefa masa tamabayar a tare cikin kiWima da kuma tsantsan tsoro da fargaba da ya bayyana a fuskokinsu.

"Ai kun ji abinda nace amma sai kun nuna cewa ku ?an Nigeri,a ne wato in aka tambayeku maimakon ku bada amsa sai ku ?ara maido da tambaya"?an sandan ya ?ara faWa yana wani hura hanci shi ala dole an sameahi akan aikinsa.


"Mu dai an ce mana sunyi faWa da wani amma ba mu san zancen kisan kai ba"Baban Mashkur ya faWa yana kallon Wan sandan ,amma ko a ransa bai yarda cewa Wansa Mashkur zai yi kisan kai ba, tunaninsa ma ba zai bari ya kai can ba.


"To da kake ha?i?ancewa wurin yin bayani menene marabar dambe da faWa? Yaron da ya samu Wan mutane ya maida masa fuska kamar mota ta masa dameji,kuma ni a ganina wanda zashi sama ya taka leda ai yaci ?arfin tafiya" Shima Wayan police Win ya faWa yana Wan rubuce rubuce a wani littafi.

"Dan Allah kuyi hakuri mu dai ganinsa muka zo ,sannan ma mun taho harda kuWin belin Winsa"Cewar Ibrahim kuma ya sako maganar kuWin beli ne dan ya san wasu ?ann sandan da son kuWi kamar me.



?an ?us?us sukayi a tsakaninsu,jin zancen kuWi sai kuma Wayan yake raWawa Wayan cewa wannan mutanen basu da kuWin da alhajin nan mahaifin yaron nan zai basu,kuma ko jiya dubu Wari ya bada kuma zai kawo wasu.Hakan ya yasa suka ce ai su Ibrahim Win ba zasu samu damar ganin Mashkur Win bare har aje ga basu belin Winsa dan lefin da yayo mai girma wata?ila ma abin ya kai ga kotu ayi shari,a in ma ta kama har gidan kaso sai an kaishi.


Wannan batu da suka ji ya matu?ar tadawa Umma hankali duk da suma su Baban sun razana da jin hakn dan aun san yanzu ?asar sai a hankali kana da gaskiya sai a baiwa maikuWi gaskiya kai kuma ko oho=??

"Shikenan babu komai mu zamu tafi amma ku sani Allah yana bayan mai gaskiya kuma duk nisan jifa ?asa zai faWo sannan idan baku Santa ba lokacinda za a Waukeku aikin nan sai da kukayi rantsuwa akan cewa zaku yi gaskiya!"Baba yace yana kallon Umma dake share hawaye.


"To munji wlh bamda ma kaci sa,ar furfura da kaima sai mun haWaka da Wan naka mun kulle ,kuma ka sani dan gobe ake wankan dare,tunda dai yanzu Wan naka bai zo hannunka bare kace za ka faWi magana son ranka"?an sandan yace yana buga kantar wurin da hannunsa.



"Dallah ?yalesu gayyar tsiya arna a idi,ai wlh cin abimcin kishiya ramako ne,kuma dan tuwon gobe ake wankin tukunya sannan harbi ga wutiya yafi kuskure"?aya Wan sandan ma ya faWa.



"Ibrahimu ku zo mu tafi"Baba yace cikin sanyin jiki yana juyawa su Umma suka take masa baya.Haka suka koma gida Ibrahim ya musu sallama ya tafi,haka sukayi ta jajanta maganar ga damuwa a ransu,yaro ya fita nema amma a kawo machine Winsa goda ace shi kuma yana hannun ?an sanda tabbas akwai tashin hankali!




Mubarak kwa tunda aka je asibitin nan ,ya ?ara narkewa kamar wani yaron goye shikwa Daddy sai lallashinsa yake yana lallaSashi,a haka Dr yazo ya dubashi ya rubuta magunguna anan cikin hospital Win Nazeer ya siyo amma saboda tsabar rakin da yaje na zafin da wurin keyi Daddy yace ba zasu tafi gida ba haka yasa Dr ya bashi gado har da drip Daddy yaa aka jon masa tsinuwa kwa Daddy ya yiwa Mashkur tafi cikin kwando.Sai cewa yake


"Wannan yaro anyi mutumin banza ko imani babu haka ya samu fuskarka yayi ta daujewa kamar ya samu icce,duk ya kumbura maka fuska sai kace ba Mubarak Wan gatan Daddy ba lallai zai san ya taSo inda zai sha matu?ar wahala dan na ma yi waya na ce kar a sake a bada belin Winsa so nake sai ya doko sosia yadda gaba nan m ko a mafarki yaga yana dukan wani zai yi saurin tashi daga barcin=??



"Wallahi Daddy jin furkata nake kamar ana karce min ita da reza zai zafi take ga bakina kamar wani mai cutar hangun duk ya kumbura Allah ina jin wannan daga cikin ?ashin hannunsa akwai ?arfe"Mubarak yace hawaye na zuba a idanunsa dan ya rasa inda zai sanya kanshi dan azabar raWaWi.




"Barni dashi ai ko yanzu dukan da yasha a police station bai kai kwatar dukan da ya maka ba"Cewar Daddy yana shafa kan Mubarak Win.



"Nima fa Daddy tsoro ya bani ganin irin dukan da yake kaiwa Mubarak,hakan yasa na?i fitowa kuma kasan halin Mubarakya tsaniace ya kasa abu shi yasa ban shiga"Nazeer yace yana kallon Daddy.




"Hakane fa ai gwara da baka shiga ba da yanzu ku duka zai jiwa raunin nan,kuma ai mutane zasu ga gazawar Mubarak Win idan ka shigar masa faWa duk da ma dai yanzu ma anga gazawarsa amma ba kamar ace tare masa faWa akayi ba kag...
Shigowar Dr ne ya katse musu maganar, da kayan aiki ya shigo ,drip Win ya cire masa dan ya ?are sai kuma ya shiga wanke masa ciwukan nasa anan ya dinga ihu yana raki duk ya cika asibitin da ?ara a
kamar wanda ake zare masa rai.


*Washe gari*


Haka Zahra ta tashi jikinta sanyi ?alau dan dama ba wani barcin kirki ta yi ba,duk ta damun akan rashin ji daga Mashkur haka ta kwana duk juyin da za tayi sai ta gwada kiran phone Winsa, ba wai dan tana dai dna ya?inin samunsa ba a,a sai dai kawai ta gwada ko ta Wan ji daWi a ranta.


Wanka ta shiga dan yau ?arfe takwas suke da lacca ,tana wankan amma tunanin yana kaiwa da komowa a ?wa?walwarta wanda hakan ya gagari zuciyarta sakewa sa?e-sa?ene ke safa da marwa sun gaza barta ta sau sukuni koda ?an?ani ne. Ashe dama haka so yake?Ashe haka yake girma a cikin zuciya likaxi ?an?ani,ka kasa sukuni akan mutumin da kuka haWu sama ta ka?Ashe dai sha?uwa tana shiga tsakanin mutane ba tare da aun ankare da hakan ba?Shi kuma gashi so ba ganuwa yake ba ,bare ka ganshi ka ro?i ya sassauta maka radadin zuciya.Ashe haka masoya suke tsintar kansu a yayin da suka nisanta da juna ,su ji gaba Wya duniyar ta musu ?unci da zafi haka nan kawai sai su tsinci zukatansu xikin rashin walwala da samun sukuni?Ashe haka rabuwa take ,haka take babu daWi to ya masoyan da suka yi soyayya kuma Allah baiyi aure tsakaninsu ba ya suke kasancewa ya ake suka sabawa da rabuwa da junansu ya suke da kewar junansu?Bama wannan ba ya ma,auratan da saki ya ratsa rayuwar aurensu suke ji sakin da ?addara ke ketowa a cikinsa ya suke ji a ransu ina suke sanya shakuwa junansu a ransu?A bar wannan batun ma ya masoyan ma,auratan da mutuwa ke raba tsakanin su rabuwa ta har abada wacce ba dawowa za ayi a zauna ba? Ya salam lallai rabuwa da juna bata da daWi ta kowane fanni!Gashi dai ni jiyane kaWai na kasance ba tare da masoyina ba amma duk na damu na kasa ci na kasa sha kai komai ina yinsa ne ba dan daWin rai ba.A haka ta gama wakan tana ta wannan sa?ar jakin.

Zaninta ta Waura sannan ta sa dogon hijabinta ,addu,ar fitowa daga bayi ta karanta sannan ta sanya ?afarta ta hagu ta fito.


"Wallahi ko jiyan da muka je police station Win ma hanawa sukayi mu ganshi sannan ma sunce ba zasu bada beli ba saboda wai lefinsa bashi da wani banbanci ko maraba da na mai kisan kai" Wannan amom sautin muryar na Ibrahim da yake faWawa Ammi labarin ya sauka a kunnuwan Zahra da fitowarta kenan daga bayi,gabanta ne ya bada wani rass a take ta saki burket Win da ke hannunta.Daga Ammi har Ibrahim Win kanta suka maida kallonsu,wasu hawayene da bata san da zaman zubowarsu ba suka fara gangaro mata,tabbas dama jikinta yana bata akwai wani abu dan tunda taga shiru Mashkur bai nemetarfi ba tasan akwai matsala jikinta na bata ba lafiya ba?a akwai abinda ke faruwa dashi.Atake jikinta ya fara karkarwa zuciyarta na bugawa da mugun ?arfi.


"Ya Ibrahim dan Allah me yayi"Ta faWa tana ?arasowa inda suje,Ammi ce ta faki idon Ibrahim Win ta jefa mata wata harara,dan kar ta bayar da kanta duk da tasan yadda suke ?aunar junansu kuma jiya tana lura da ita data kasa sukuni duk tasan akan rashin zuwan Mashkur Winne amma tunda ita ba matarsa bace bai kamata ta fito ?iri-?iri ta nuna damuwa har haka ba, kamata yayi ta kama kanta.Duk yadda mace take da namiji anaso ta yi taka tsantsan,ta zamo mai dannewa da kuma kawaici hakan yana ?ara mata daraja a idon mutane!



Yawanci ?anmata sukan nuna za?ewarsu akan samarin da basu riga da sun zama mazajan aurensu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login