Showing 57001 words to 60000 words out of 82877 words

Chapter 20 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2731

sai dai ta ji tudun kurajen birjik.Da yake ba ?anana bane, cikin mutuwar jiki ta nufi mirror dan zuwa lokacin gabaWaya jikinta ya mutu sai uban karkarwa da take yi kamar wacce zazzaSi me zafi ya rufe.Tana zuwa gaban mirror Win sai ta samu kanta da kasa kallon mudubin dan sai fargaba da tsoro suka tasamma zuciyarta, tsaye take a gaban mudubin sai dai kanta a sunkuye yake wasu hawaye masu zafi suna gangaro mata daga idanunta ga damuwar ganin message Win Mashkur ga kuma damuwar wannan masifa ko kuma jarabawar da ta sameta a kwana Waya tak da shigowarta gidan AURE.


A hankali ta daure ta Wago fuskarta ta sauketa akan ruwan madubin, sai dai dishi-dishi take gani sanadin ruwan hawaye da ya hanata gani, idanunta ta runtse sauran hawayen suka zubo sannan ta buWe idanunta tar akan madubin, ganin yadda ta koma a take ta shiga faWin.

"Allazina iza asabathum musibatun ?alu innalillahi wa inna ilaihir raji'un" ganin yadda ta koma kamar wata dodanniya, ita kanta sai ta tsinci kanta da tsoron kanta da kanta.Saurin Waga rigarta tayi aikuwa gabaWaya cikinta ma ?urajen sun fito ko ina birjik.Ahankili taja ?afafunta domin barin gaban madubin, Waga ?afarta ke da wuya ta fara jiyo wani abu na bin ?afafunta, saurin kallon ?afar tayi aikuwa taci karo da wannan ba?in abun mai kamar jini yana biyowa ?afafunta dan har ya fara zuba a ?asan tiles Win Wakin.Sai a sannan ma ta tuno ashe abun wannan ne da ta gani sanda ta shiga bayi, jijjiga kai ta shiga yi tana danne zuciyarta dan bata so ta furta wata kalma da zata sanya ya zamana ta zama cikin mutane marassa tawakkali da rashin yarda da ?addara, a take ta shiga ambaton sunayen Allah tun da ta fara daga ARRAHMANU sai dai ta kai ASSABURU sannan ta samu wuri a inda take tsaye ta zauna a ?asa ta jingina da jikin gado hannayenta ta Waga sama ta fara addu'a

"Ya Allah ina ro?onka da sunayenka kyawawa da siffofinka maWaukaka, Ya Allah kai ke Wora jinya kuma kai ke yayewa ina ro?onka da ka bani lafiya, akan wannan ciwo da ka jarabceni dashi, na yi imani kai ne ka Wora min kuma kaine zaka yaye min, ya Allah ka bani juriya kuma kar ka sanya na zamo cikin masu butulce maka!" Tana kai wa nan sai taji wani ?arfi ya zo mata, bedside drower ta buWe inda Hannatu take mata tsiya jiya tana cewa.


"Amarya ga pad Winki a cikin lokar nan, ko da yake ma ba lallai ki bu?aceta ba domin munfiso nan da wata tara mu dawo suna" Wani murmushi ne mai ciwo ya kuSuce mata, ganin gashi dai ita ko sati Waya bata yi ba a gidan gashi a kwana Waya tak ta bu?aci pad Win ba tare da watan da take yi ya zagayo ba.Sin?i guda ta Wauka ta maida lokar ta rufe wardrobe ta buWe ta Wakko zani da pant ta shiga bayi ruwan zafi ta haWa ta yi wanka sannan ta Wauki pad Win guda 3 ta manne a wuri Waya sannan ta manna jikin pant Win ta sanya a jikinta bayan ta sanya ta Waura zanin ta yi brush ta yi alwala ta fito da silifas Win bayin dama sabo ne dal ita ta fara amfani dashi dan bata so ta taka ba?in abun daya Sata Wakin sallaya ta Wauka ta shimfiWa ta gabatar da sallah karatun Qur'ani tayi sannan ta yi azkar na safiya.Dan lokacin ma gari ya waye dan haske ma ya fito.



Tana gamawa ta shiga goge Wakin sai da ta gyara tas sannan ta Wauki freshner ta feffesa, sai kuma ta koma kan gado ta kwanta ta Wan yi shiru, sai tunanin nasihar . Ammi ya faWo mata akan biyayyar aure, ga kuma nasihar masoyinta Mashkur da ya mata nasiha shima dai duk akan biyayyar aure.So take ta tashi ta nufi kicin domin samawa Mubarak abinci amma kuma tana tsoron ya ganta a halin da take yanzu kamar wata dodanniya duk da yace yana sonta amma tabbas tasan kyawunta yana Waya daga cikin abin da yasa yake sonta to tabbas idan ya ganta a halin yanzu wata?ila ma ya mata korar kare, wata ?ilama yace baya ?aunar ?ara ganinta, wata ?ilama ya tsaneta tsana ta har abada.Dan tayi imani da Allah, Ammi Hauwa'u, Mashkur sai kuma Hannatu su kaWaine ba zasu gujeta ba idan suka ganta a halin da take yanzu.Hawayen da suka zubo mata tasa hannu ta share tudun ?urajen tafin hannunta dana fuskar sai ta ji kamar tana shafa jijin duwatsu.



Mi?ewa tayi domin fitowa taje ta Wan dafa wani abu ta jera masa a dining in yaso sai ta dawo Wakinta kafin ya fito daga part Winsa.




Mubarak da ya kwana cikin ?unci da taraddadin halin daya tsinci kansa a ciki, shi yasa ma tun wajen ?arfe uku da rabi na daren ya baro part Win Zahra dan idan yana ganinta a kusa dashi damuwarsa tsananta take.Da ya koma part Winsa sai bacci Sarawo ya tafi dashi, yanzu ya tashi yana shiga bayi yayi wanka ya Waura alwala shine kuma ya fito domin zuwa ya ga ya Zahra ta tashi.

Ya shigo a dai -dai lokacin ita kuma ta fito daga Waki domin zuwa kicin, Zahra da ke tafiya a hankali saboda yanayinta na abubuwan da suka fito mata, da kuma yadda take jin jikinta duk wani iri hankalinta kwance ta nufi hanyar kicin bata ji ?aran buWe ?ofar ba bare ma ta ankara da Mubarak da ya shigo.

Ya mi?a hannu zai janyo ?ofar falon ya rufe sai idanunsa suka sauka akan Zahra da ta bashi baya ta nufi kicin.

"Amaryata"Yace cikin zumuWin ganinta.

Cak Zahra ta dakata da tafiya amma kuma sai ta tsinci kanta da kasa waiwayowa.Gabanta kuma ya shiga buga mata da matsanancin ?arfi, tsoro da fargabar yadda Mubarak zaiyi idan ya ganta shine abin da ya tsaye mata a rai ya hanata juyowa.


A hankali ya shiga takawa zuwa inda take tsaye, yana murmushi ganinta sai ya ji duk damuwar sa da ya kwana da ita ta kau.


Jin takun tafiyarsa a bayanta yasa ta shiga ambaton Allah a ranta.


"Haba amarya ai bai kamata ki shiga kicin ba, sai dai ni in miki girki"Yace lokacin da ya zo dab da ita tare da mi?a hannu ya dafa kafaWarta domin juyo da ita su fuskanci juna.

Cikin firgici ta ji saukar hannunsa akan kafaWarta, runtse idanunta tayi kafin ta buWe ya juyo da ita

Cikin mugun ruWun da ya shiga ya saketa da ?arfin gaske, tare da yin baya har yana faWuwa ?asa.Hannunsa na karkarwa ya shiga nunata da yatsa yace


"Inna...hu min... sulai...manu wa inna...hu bismilla.. hir rahma..nir ra..him"Yace cikin rarrabe kalmomin, a take yaji wani gumi da mugun fitsari ya taho masa.


"Ni ce Zahra, ba aljana bace"Tace cikin sanyin murya da zubar hawaye...

"Wayyo Mummy wallahi aljana ce, jama'a ku zo ku taimakeni nayi gamo"Yace cikin ?araji da Waga murya yana jan da baya.


Ku ji daWinku guys ana tare 4 ever>?p?=?
?>?*?=؃?




SANADIN KISHIYA NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?

NA





MAMAN AFRAH


FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


PAGE2?? 8??


Zahra kawai kallonsa take idanunta cike da hawaye dan abin nashi ya wuce tunaninta, a zaton ta idan tace masa itace zai saurareta ta masa bayani amma sai ma ta ga yana ?ara gudunta kmr wanda yaga namun dajin da zasu haWiye shi.

Ganin idan ta matso yana matsawa har sai da ya dangana da jikin bango inda babu wani wurin guduwa kuma, gashi gabaWaya ya rikice dan kmr ma neman ficewa yake a hayyacin sa saboda ruWewa da ya yi.Lura da hakan yasa ta ja da baya sosai yadda babu wani kusanci a tsakanin su, sannan ta juya bayanta yadda ba zai ke ganin fuskarta ba sai ta fara masa bayani kamar haka.


"Dan Allah ka saurare ni in maka bayani, wallahi nice ba aljana bace nima kawai na tsinci kaina ne a wannan halin daka ganni, bansan ya akayi ba bansan me ya faru ba kuma ko kai sheda ne lafiyata ?alau jiya a wayewar garin nan Allah ya jarabceni da wannan abun.Shin idan ka gaje ni waye zai raSeni? Shin waye zai yiwa sauran mutane bayani su saurareni har su gane cewa jarabta ce Allah ya mini? Shin ina ?aunar da kace kana mini??aunar da kasa aka Waura maka aure dani ba tare da sani na ba, ba tare da sanin mahaifiyata ba? Shin ina ?aunar da kace kana mini wacce itace ka yi sanadiyyar rabani da abin ?aunata Mashkur mutumin da na san kome zai same ni bazai taSa guduna ba kamar yadda kakeyi yanzu"Tace hawaye na kwaranyo mata kamar an kunna famfo.


A lokacin da Zahra ke wannan bayanin cikin ?uncin zuciya da raWaWin abin da take ji a ranta akan abin da Mubarak ya mata, tabbas ta san so n gaskiya baya bu?atar wannan bayanin nata da ace son da ?auna ne na ha?i?a to tabbas ba a bu?atar waWannan baya nan da sai dai masoyi ya tausaya maka akan halin daka tsinci kan ka a ciki sai dai ya rungumeka ya tausasheka ya lallasheka...

Ita duk tana wannan bayanin shi kuma ganin ta juya masa baya yasa ya tashi daga jikin bangon daya raSe a jiki ya zame takalman ?afarsa a hankali dan baya so taji takunsa, yana tashi yaga wandonsa ya ji?e jagaf da fitsarin da ya sufce masa, cikin sanWa ya shiga tafiya a hankali a hankali har ya fara hawa kan step Win yana fara tafiya ma sai da santsin lemar fitsarin ?afarsa ya Waukeshi amma ya kama ?arfen jikin step Win ya cigaba da hawa step Win duk a ruWa yake, shi dai tabbas indai wannan abar tana cikin gidan nan to tabbas zai rayu cikin tsananin tsoro da firgici abu kamar wani mutanen Soye kwata -kwata bata yi kama da mutane ba wannan abu ruWu-ruWu a fuskarta da duka jikinta kamar wata aljana.Yana hawa sama ya shiga wani Waki ya banko ?ofar da ?arfi ji kake garaf

?aran bugun ?ofar ne yasa Zahra saurin juyowa domin ta ga meke shirin faruwa, aikuwa zaton ta ne ya zama gaskiya domin kwa wayam ta ga wurin da Mubarak yake hakan ne ya tabbatar mata da sanWa ya yi ya gudu ya hau sama domin tabbas su kaWai ne a gdn bare tace wani ne a saman benen.


A hankali ta fara takawa ta koma wurin da ya tashi tabbas gudunta ya yi domin ga sawun ?arsa nan inda ya taka jirwayin lema na fitsarin da ya yi,kallon wurin ta yi inda ya raSe a jikin bango aikwa taga ruwan fitsari kwalum a kwance a wurin wanda ya saki ta dalilin tsorata da ya yi.

Kai ta jijjiga cikin jimamin abin da ya faru to ga dai mijinta ya gujeta lallai rayuwa ba kowane so bane yake zama ?auna amma lallai kowace ?auna tana tattare da so!



Hannu tasa ta share hawayenta, sannan ta ?ara kallon yanayin jikinta har zuwa lokacin akwai wasu ?urajen da basu gama fito mata ba, ga abin da ke zuba a jijinta har lokacin tana jin alamar fitarsa.Juyawa tayi ta shiga toilet Win falon ta Wakko ruwa ta dawo ta Wakko mofa ta gyara wurin fitsarin tudun ?urajen tafin hannunta da?er ya barta ta goge saboda zafi da taji sun fara mata gasu irin masu taurin nan ne.



Tana gama gogewa ta maida kayan ta je ta koma Wakinta ta rufe ?ofa ta kwanta akan gado, dan bata jin ko ta girka masa abincin ma zai ci, yo ina ma zai tsaya bare ya ci abinci duk ya ruWe.Shiru tayi tana mazarin rayuwa tabbas ba kowane namiji bane yake Waukan larurar matarsa a matsayin tasa larurar sai dai ita mace tana Waukan larurar miji sama da tata larurar.


Allah sarki mata duk inda mace take a gdn aure idan larura ta sami mijinta haka zata zauna ta yi jinyarsa koda kuwa jinyar har abada ba zai warke ba! Kai koda cutar Sarin jiki ya samu haka zata zauna tayi zaman jinyarsa bata damu da halin da zata kasance ba.Amma ita mace idan jinya ko larura suka same ta babu wani namiji dake zama ya yi jinyarta sai dai ?a?anta su yi, ko kuma ?an uwanta kai duk da ba shi mijin ke jinyarta ba a gidan idan yaga ta shafe wata guda babu alamun sau?i sai yace da ita da me zaman jinyar su koma can gidan su matar tasa suyi jinyar acan, suna can suna zaman jinya zai nemo rangaWeWiyar amarya ya aura! Duk da ba duka aka taru aka zama Waya ba amma tabbas mace tafi jin ?an namiji a wannan fannin.

MAMAN AFRAH


SANADIN KISHIYA NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



NA





MAMAN AFRAH


FIRST CLASS WRITER'S ASSO...

PAGE2?? 9??



11:AM har lokacin Mubarak yana can Waki kulle duk abin duniya ya dameshi, ji yake kamar ya buWe idanunsa ya ganshi a gidan Daddyn shi, kai shi ko part Win nan ne da zai samu wanda zai fitar dashi da yaji daWi, domin shi wannan aljanar ce kawai baya so ya yi tozali da ita.Ga ?arin abin haushin ma ko waya babu tare da shi, a Waya Wakin na kusa da shi ne a kwai telephone da sai ya kira Mummyn sa ko Daddy su zo su kawo masa Wauki, dan shi ji yake da ya fito ya ?ara ganin aljanar nan da idanunsa gwara ya shekara a Wakin nan a kulle.Haka yake jingina da bango dan ko key Win ma bai cire ba dan gudun kar ta yi amfani da wani key Win ta buWe Wakin.Gashi duk ?an?antar motsi in yaji sai ya tsorata dan gabaWaya a ruWe yake, gani ma yake zata iya Sullowa ta jijin bango, haka nan yake zaune banda zarnin fitsari babu abin da ke tashi daga jikinsa.




Zahra kwa tana Wakinta har lokacin bata yi waya da kowa ba, ganin 11 tayi ne ma, ta shiga bayi ta canja pad Win nan daya Saci ta sanya wata, tayi alwala tazo ta gabatar da sallar walaha tayi addu'o inta ta zauna nan akan sallayar, ta jingina a jikin bango tana Wan tunane-tunanen ta akan al'amuran rayuwa yadda suke kasancewa ba tare da sanin Wan adam ba sai dai cikin sanin Ubangiji da ?udirar Allah.


Yau dai gashi Mubarak ya gujeta akan dan ?addara ta sameta, ?addarar da ta sameta a cikin gidansa amma gashi ta zame masa abin gudu.Tana cikin wannan tunanin ta ji ?aran door bell, shiru ta Wan yi sai kuma ta Waga kai ta kalli agogo lokacin sha biyu saura, Wan jinkirtawa tayi ko za taji fitowar Mubarak amma bata jiyo motsinsa ba ita dama bata so ta fita ya fito su haWu ta tsoratashi tasan tabbas yana ganinta sai ya tsorata.


Tasowa tayi tana son zuwa amma tana tunanin wanda za taje ta tarar ba lallai su yarda su shigo ba ma in har suka ganta a wannan kamannin da basu da maraba da na mutanen Soye.



Ganin dai ba saurarawa za a yi da danna dorr bell Win ba hakan yasa ta sanya takalmi ta fito, cikin sanWa ta le?o falon ganin Mubarak Win baya nan, ta fito ta nufi ?ofar.Ta jima tsaye jikin ?ofar tana so ta buWe amma tana tsoron wanda zata gani, le?awa tayi ta jikin ?ar tular ?ofar waWan da ta gani ne yasa jikinta saurin fara rawa, domin bata san me zai je ya dawo ba, Daddy da Mummyn Mubarak ne tsaye sun yi cirko -cirko sai mai gadi yana cewa.



"Alhaji gaskiya dole ko haura katanga ne ayi aga meke faruwa cikin gidan, dan wlh jiya da kunne na, na jiyo muryar yallaSai Mubarak ya ?walla wani ?ara da yasa na tashi zaune, na daWe ina tunanin ko lafiya to daga ?arshe kuma da nayi tunanin ango sai nace ina ga ihun amarci ne yake yi"



"Innalillahi wa inna ilaihir raji'un muma duk hankulanmu ne suka tashi muna kiransa a waya bai Wauka ba, duk da kasancewarsa ango zai iya makara amma kuma mun so muji lafiyarsa ko hankulan mu sa kwanta, da muka kiraka a waya kuma ka shaida mana ihunsa da kaji jiya gashi yanzu ma muna nocking amma shiru"Mummy ta faWa hankali tashe.



Jin hakan yasa Zahra mi?a hannu ta buWe tana addu'a a zuciyarta.Ganin an buWe ?ofar yasa Daddy da Mummy sauke wata ajiyar zuciya.Zahra kwa na buWewa ta juya bayanta tare da cewa


"Sannunku da zuwa Mummy"Zahra tace har lokacin ta juya musu baya.

Mummy ce ta taho da Wan saurinta tare da rungumo Zahran ta gefe.tana mai cewa.


"Haba Fatima duk kun samu cikin ruWu ina Mubarak Win?"

Juyar da kan nata gefe tayi ganin Mummy na son ganin fuskarta tun da sanye take da hijabin da tayi sallah, ya rufe mata duk jikinta daga fuskarta sai tafin hannunta ne kawai a bayyane.


"Ya ana tambayarki kin ?yale mutane sai juyar da kai kike yi ko wani abu ya faru da Mubarak Win?" Daddy yace cikin ruWewa.

"Haba Daddyn Mubarak ka mata a hankali mana ka sani ko kunyarmu take ji"

Zahra kwa banda hawaye babu abin da ke zuba a idanunta, bata so ta juyo su ga fuskarta su razana.


Mummyn ce ta kama hannayen Zahra duka biyun domin tambayarta, dan sun matsu suji halin da Wan nasu yake ciki.Idanun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login