Showing 39001 words to 42000 words out of 82877 words

Chapter 14 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2753

yawa Daddy yasa su Nazeer suka fito da su daga boot na motarsa.Ma?ota Malam Abdullahi ya shiga ya kirawo ma?otansa guda uku,,, a wurin a take su ka shaida aka gabatar da aure tsakanin Zahra da Mashkur>?r? aka raba goro da alawa sosai su Daddy su ke masa godiya amma yana nuna musu ai su ne da godiya da suke talakawa ya yarda zai haWa iri da su duk matsayinsa.


Daddy yace ya ba su lokaci su sanya ranar da za a kawo lefe,,, da kuma lolacin da za ayi bikin,,, dan yace hatta kayan Waki shi zai yi ba a bu?atar komai na su.Sun shiga motocinsu sun tafi a inda Malam Abdullahi ya kwashe sauran goro da alewa da kuWaWen ya shige da su ckn gida.


Mairamu har da taka rawa ganin duk dalilin ?ar ?anin Malam Abdullahi suka samu wannan arzi?in,,, haihuwa mai rana kenan bahaushe yace ko kana gudu haifi ka yar.KuWaWen nan Malam Abdullahi ya zazzage a tsakar Waki ya kwanta aka dan jin daWi da farinciki yana jin talauci ya kau,,, bare ma Daddy yace har gida zai mallaka masa!


Mairamu duk ta rikice tana jin kanta a sama ganin su ma sun zama maau kuWi,,, aikuwa sunce ckn kuWin nan ko sisi ba zasu baiwa Ammi ba bare kayan abinci tunda ita aka fara kaiwa ta?i karSa.



Su Daddy sun isa gida cike da farinciki,,, a sanyaye Mubarak ya fito daga part Winsa jin shigowar motocin,,, ana buWewa Daddy mota da ya fito ya ware masa hannunsa alamun ya zo ya rungumesa.Zaro ido Mubarak ya yi daga inda ya ke ganin Daddy ckn farinciki hakan ya nuna masa lallai Zahra ta zama tasa,,, lallai Daddy ya cika masa burinsa yau Zahra ta zama mallakin.


Da gudu ya taho ?afa ba takalmi yana jin kmr ya zubda ruwa a ?asa ya sha!!! Yana zuwa ya shige jkn Daddynsa,,, rungumesa Daddy ya yi suka rungume juna kmr zasu shige cikin juna.

"My son yau na cika maka burinka!!! Zahra ta zama matarka"Yana kaiw maganar ya saki Mubarak Win tare da sanya hannu a aljihu ya Wakko sweet guda Waya ta Waurin auren ya mi?a masa.KarSa ya yi ckn farinciki ya jefata a bakinsa ko Sarewa bai yi ba,,, dan murna har Sawon ya taune,,, gaba Waya aka Wauki dariya tare da yin tafi rafff rafff rafff...



Team Mashkur ina jajanta muku=??=??=??=??

ayi h?r akwai ?ura a gaba=?)?=?)?=?)?=?)?


Fatan kuna biye da ni.




SANADIN KISHIYA NE



NA



MMN AFRAH




FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


PAGE 1?? 8??



A ranar da aka Waura auren Zahra labari bai je musu ba,,, bare kuma gdn su Maahkur dan ko da Umman Mashkur ta jewa da Baban Mashkur Win da labarin maganganun da su ka tattauna da Ammi,,, sai cewa ya yi wata?ila akwai abinda ya Satawa Baffan Zahran rai har ya yi furucin ba za a je neman aurenta wurinsa ba.Dan haka Baban Mashkur ya ce zai samu lokaci ya je har gidan Baffan Zahran su tattauna ai bai kamata ba ayi maganar auren ?ar Wan uwansa ba tare da saninsa,,, shi ne dolenta kuma shi ne mazaunin mahaifi a gareta dan haka ya zama wajibi kuma tilas ne a nemi aurenta a wurinsa ko dan gudun rushewar zumunci.Domin dai idan aka yi maganar auren babu shi a ciki har akayi bikin yarinya ta tare to lallai shi kuna Baffan nata zai ce ya cire hannunsa akanta koma yace babu shi babu ita tunda ta sake uba!


Wannan jawabi da Baban Mashkur ya yiwa Umman Mashkur Win shi ne ya sa ta fahimci manufar Baban Mashkur Win ta kuma gane raunin da su ka yi wajen yanke hukunci ita da Ammin Zahra,,, amma yanzu tunda ga abinda mijinta yace dole shi za a saurara aji hukuncin da Baffan Zahran zai yanke idan an tunkareshi da maganar! Dan haka za ta kira Ammin Zahra ta mata bayani akan su Wara ha?uri dai dan ta ga itama Ammin ta ji haushi sosai akan abinda Baffan Zahran ya yi.


A ranar ne kuma da misalin ?arfe 8:20 na dare Mashkur ke hanyar zuwa gdn na su Zahra domin baiwa idanu abincin su,,, ya kuma baiwa zukata nutsuwarsu,,, sannan ya baiwa kunnuwa majiyarsu,,, har ila yau domin sanyaya ruhinsa da rujin abar ?aunarsa Zahra! Tabbas So masifa ne,,, so jarabawa ne soyayya wani nau'i ne mai wuyar fassaruwar kala sai dai kowacce rai da yadda ta ke ganin nata kalan a soyayya kowacce zuciya da irin yadda ta ke tsintar kanta a cikin soyayya,,, kowane idanu da irin kallon da su ke yiwa abin ?aunarsu,,, sai dai gaba Waya wannan abubuwan da mu ka lissafa idan mu ka tattarasu za su iya bamu abu Waya ne zuwa biyu Soyayya da kuma ?auna!

Soyayya rayuwa ce,,, haka kuma soyayya ginshi?i ce,,, kuma dai So yana zama cuta sannan ya kan iya zama waraka lokaci guda ga masoya.


Ta fe ya ke yana ta murmusawa hannunsa ri?e da zoben azurfar da ke ckn Wan kit Win zuben,,, wannan tsarabar zuciya ce zuwa ga abincin ruhinta ma'a na zuciyar Zahransa.Jikinsa sai tashin ?amshin wani turare mai sanyin ?amshi haWe da daddaWan sansane shi ke tashi daga jikinsa,,, turaren mai suna LOVE a yau ya siyoshi tare da zoben da zai kaiwa Zahra kuma ya siyi turaren ne kawai dan farantawa abar ?aunarsa,,, domin ya san tabbas za ta yi farinciki!


Ha?i?a yau ya shirya ranar nan sosai domin ta maye masa gurbin ba?inciki da Sacin ran da ya shiga a jiya,,, wanda ba komai bane sanadin shigarsa halin ?a?anikayi sai haWuwa da Mubarak a gdn su Zahra,,, amma yanzu da Umma ta je gdn ta zo masa da daddaWan labari akan yadda suka yi da Babansa na zai je a sasanta da Baffan Zahran a yi mgnr aurensu.Hakan ne ya ?ara bashi tabbacin ya yiwa Mubarak zarrar da ko tsani ya hau ba zai iya taddoshi ba!

Yana dai dai kusan ?ofar gdn su Zahra,,, ya Waga wayarsa ya kirata dan yau ba ya jin shiga ckn gdn na su gani yake kmr zai Sata lokaci dan haka yace Zahran ta fito amma ta mi?a masa gaisuwarsa zuwa ga Ammi da Hauwa'u.

Ya na doso zauren ya mata plashing alamar ya ?araso, ckn mintuna biyu sai ga ta ta fito Wauke da ?aramar kujera.Bakinta Wauke da sallama ta shigo ta ajiye masa kujerar ya zauna su na yiwa juna murmushi, idanunsa kafe a kanta har ta zauna akan dutsi.

Kafeta ya yi da idanunsa,, wanda har hakan ya sa ta ji duk kunyarsa ta rufeta.

"Barka da dare"Tace tana Wagowa ta kalleshi idanunsu su ka sar?e da na juna.

"Barka dai abar ?auna, ya fama da soyayyarmu?"


"Ina nan ina yi, son naka ya hanani sukuni, kullum in ban ganka ba sai na ri?a ji babu daWi"


"Duk yadda ki ke ji ba kmr ni ba Zahra, ni fa kullum idan ban zo na ganki ba bana iya sukuni ko na sakan Waya, sai na ri?a jin cikin bargo da tsokana kmr ana rura min wutar son ki, tabbas na fi kowa na duniyar nan bu?atar mallakar ki"



"Allah sarki sahibina kwantar da hankalinka, ni taka ce har abada babu abinda zai rabamu muna tare 4ever"


"Ina ro?on Allah ya nuna min rnr da zan mallake ki matsayin mata! Tabbas rnr zan fi kowa farinciki kuma zaki sha mamaki domin kuwa sai kin samu gata da kulawar da kaWanne daga ckn mata su ka sameta, za ki yi alfahri da kasancewata miji a gareki ?a?anmu kuma za su yi alfahri da ni da kasancewata mahaifi a garesu.Ba za ki taSa yin dana sanin aurena ba ba zan taSa bari hawayenki su zuba ba, inaso ki sani ina da buri ina kuma da ftn babu saSani babu ba?inciki ko Sacin rai a ckn gidana kmr yadda wasu Satan ke tsintar kan su a cikin gidan aurensu har su dinga ji inama ba su yi auren ba saboda rashin jin daWin a gidan auren da kuma rashin kulawa da watsi da wasu mazajen ke yi da al'amuransu!"


"Shi ya sa bana dana sani zaSin da nayi, a kullum ina ro?on Allah akan ya zaSa min miji nagari Sai tausayina mai kuma wadatar zuci, wanda ba zai wu?antani ba, wanda dk rintsi duk wuya zai ri?eni ya dubi maraicina kar ya ci zarafina"


"Duk ki cire komai a ranki ni nan Mashkur Winki bani da niyyar zaluntarki, ko miki wani abu na Sacin rai insha Allah kuma ina ro?on Allah ya bani iko babu mai jin tsakaninmu mu ja?a mu rufe!"

"Insha Allah
Amin"


Hannu yasa a aljihunsa ya Wakko Wan akwatin zoben da ya sanya lkcn yana dai dai zauren gdn su Zahra.


"A bar ?auna ga wannan zobe ki sanya a hannunki na hagu, a yatsanki na kusa da ?azamin yatsanki"Yace yana mi?a mata.

Tafin hannayenta ta sa ya rufe fuskarta tana jin son Mashkur Win na yawo a kofodin jinin jikinta, tabbas so na ha?i?a baya gushewa sannan kuma kyautar masoyi tana da matu?ar daraja musamman masoyin da ya amsa sunansa na masoyi ba muna masoyi ba.


"To kuma meye na kunyar?" Yace yana murmushi dan shima ji ya ke a ransa irin abinda ya ziyarci zuciyarta yanzu.

"Murna na ke"


"Yawwa dama na siya miki ne dan ki yi farinciki kuma nabji daWi da ki ka yi farinciki, un go kayanki ko ya fita a hannu na ya je hannun me shi"Ya ce tare da mi?o mata.

Hannu biyu ta haWe wuri Waya ta mi?a masa, saboda ko menene za ta karSa ko a hannun waye ba ta karSa da hannu Waya, dan in a tsaye ma ta ke sai ta Wan risina in za ta karSi abu, wannan tarbiyar Ammi ce ta koya musu karSar abu da hannu biyu tun ba su da wayo yun su na yara ?anana idan za ta ba yaro abu idan ta mi?a yaro ya mi?o hannu Waya sai ta janye abun ta ?i basa, sai ta sa Waya hannunta ta haWewa yaron hannayensa wuri Waya sai ta sawa yaron abun a tafukan hannayena da ta haWe masa.Tun ba sa ganewa har su ka fara fahimta in ta mi?o maka abu kasa hannu Waya idan ta janue abun to ba za ta hale maka hannu ba kai da kanka za ka haWe sannna ta baka abun hkn na da kyau yana ckn koyar da tarbiya amma ka ga yaro ya mi?o maka hannu Waya, Allah ba mu ikon tarbiyantar da yaranmu amin.


A hankali ya sanya mata ?ar akwatin zoben a tsakiyar tafukan hannayenta, haWe hannayen ta yi akwatin zoben tana ckn tafin hannun, sannan ta lumshe idanunta, ta buWe su a hankali, ba ta musu masauki a ko ina ba sai ckn idanun masoyinta tare da furta.

"Thank you!"


"No thank"

"Ai ka cancanci hkn ne, idan ban gode maka ba wa zan godewa"

"Ki godewa Allah"


"Alhamdulillah, Allah dama abin godiya ne kullum ckn gode masa mu ke ko dan faWinsa ckn littafinsa mai tsarki ce IDAN KU KA GODE MINI ZAN ?ARA MUKU, to dole mu kasance ckn godewa Ubangiji ko dan gudun afkawa ckn wanda zai yiwa azaba idan su ka kafurce"


"To malamata"Yace yana murmushi mai haWe da lunshe ido, a har kullum yana ji a ransa cewa yana ckn mazan da su ka yi sa'ar samun mace, kyakkyawa mai ilimi da sanin ya kamata.

"?alibarka dai"Ta ce tana buWe akwatin zobe.Azurfa ce mai Wankaren kyau da she?i an mata kwalliya da zanen luv akan, tana Wauke da harafin M a ciki.

Shi ya sa hannu ya Wakko zoben yana Wagawa tana kallo suna murmushi a tare.


"Ya na ga harafin M kenan ba nawa bane"Tace tana kumbura baki tare da turo bakin gaba.

Dariya ya yi ganin yadda bakin ya yi kmr gdn tsutsa, dama ahi baki abu ba abu ba Wan ?arami da shi bare kuma aka tsukeshi aka turoshi gaba.

"Kinsan hikimar yin haka?"Ya tambayeta yana kafeta da idanunsa.


"A'a "Ta bashi amsa tare da kafeshi da idanunta.


"Idan na siyo mai haradin sunanki Z ko F to kanki za ki ke tunawa ba ni ba, amma idan me harafin suna na ne to da kin kalla ni zan fara faWo miki a rai kike tunanin ko yanzu ina ina? Ko me na ke a lokacin? Shin kuka nake ko dariya nake farinciki nake ko akasin haka"


"To ai dama ni ba na taSa mantawa da kai a rayuwata, bare har a bani abinda zai ke min tini da kai"

"Nasan da haka Zahra tauraruwata, dan bana ce tauraruwar mata ba, amma wannan ma wata hikimace ta soyayya"


"To shikenan na yarda zoben nan zai ke tuna min da kai a duk sanda na kalleshi zan tuno da kalaman da ka furtasu a wannan lokacin"

Yawwa" Yace tare da mi?a mata ta sanya a jikin yatsan da ya umarceta da ta sanya.Sosai zoben ya mata mugun kyau sai wani ?yal ?yali ya ke, gashi kmr an auna dai dai ya mata.

"Tsarki ya tabbata ga Allah, ha?i?a Ubangiji shi ne abin tsarkakewa"Mashkur yace lokacin da ya ga yadda zoben ya mata.


"Kai an gaishe da wanda ya siyo zoben nan, dan bana gaishe da ma?erinsa ba, domin wanda ya siyo ya fiye min wanda ya ?era iya hikima"


"Ina ?aunarki Zahra"Shi ne kawai abinda Mashkur ya iya furtawa.

"Ni Sa haka kaine rayuwata, in ba ka ba ni"

"Wannan haka ya ke"


Haka su ka yi hirar soyayyarsu kmr ba za su rabu ba, ko wace shekara ko wane wata ko wane sati ko wace awa ko wani minti kai hatta kowane sakan soyayyar junansu ?aruwa ta ke, sun yi sha?uwar da baki ba zai iya furtawa ba suna ?aunar junansu ?auna ta gaskiya!Haka su kayi sallama ba dan ransu ya so ba, yana Waga mata hannu itama tana Waga masa sai ya yi kmr zai tafi sai ya fasa kawai ji yake a yau ?aunar Zahra ta fi ta kullum ruruwa a ransa, yana jin kmr kar ya tafi yau, ya kasa gane dalilin da ya ke jin wani yana yi akanta amma dai yana tunanin jin ?arfin gwiwar nasa ya samo asali ne da maganar da Babansa yace zai je ayi maganar auren su.

Haka ya tafi kowa yana jin daWi marar misali a zuciyarsa.Yana fita Ibrahim abokinsa ya masa waya yana masa tsiya akan soyayya ta hanashi zama a wurin sana,ar da dare sai dai ya barshi yana jire masa yana dafawa mutane indomie ya mayar dashi kmr wani kuku.Sosai Mashkur Win ke dariya yana faWa masa cewa ba zai gane ba domin ya yi nisa sosai a son Zahra baya jin kira.

Daga gdn su Zahra can ya wuce dan ya Wan karSi Ibrahim Win in ya Wan taSa ciniki sai ya wuce gida.


Zahra kwa tana shiga gida ta nunawa Ammi zoben da Mashkur ya kawo mata, sosai Ammi ta ji daWi tana buri da ftn Allah nuna mata auren yaran nan, domin suna ?aunar junansu.Hauwa'u kwa dan neman magana cewa ta yi sai Zahra ta bata zobe=?? Zahra kwa ta ce ai wannan zoben sai dai rnr da ta mutu in za a mata wankan gawa a cire mata shi=?(? amma ba za ta taSa cireshi daga hannunta ba hr abada!Hauwa u kwa tace soyayya ruwan zuma=?
?


Mubarak kwa abubuwa ya yi ta Wauka yana fita waje yana rabarwa, lumuka alawoyi kuWi haka ya yi ta rabawa sbd murna da farincikin auren Zahr da ya ke ciki.Da magriba kwa ya ci uban gayu wai yana so ya je ya ga matarsa Zahra, aikuwa Ammi ta hanashi a cewarta ya bari tukuna a sasanta domin Daddy ya bata gaba Waya labarin yadda su ka yi da mahaifiyar yarinyar da kuma yadda abin ya juye zuwa wurin Baffan Zahra da ya Waura auren ba tare da sanin si Zahran da Ammi ba.



Haka dai ya ha?ura ba ransa ya so ba, amma dai ya so ya je su gana ya bayyana mata irin mutuwar da ya yi akan sonta.Shi ba ma wannan bane kaWai yana so ya je dan kar wannan banzan saurayin nata ya je ya gane masa mata.Da?er dai Ammi ta lallaSashi ya yarda ya zauna, dan harda sabuwar waya yakeso ya kai mata su ke yin waya yana jin muryarta.Tunda ya ji Daddy na cewa ba yanzu za ta tare ba sai an yi shagalin biki, amma dai shi ba haka ya so ba ya so a bashi matarsa su tafi gidansa ya je ya fara koya mata karatun yadda za ta so shi ta koyi yadda za ta ?aunace shi.Amma tunda sun ce haka bari ya ga gudun ruwansu.



Washe gari misalin ?arfe bakwai na safe, Malam Abdullahi da matarsa Mairamu ne sun gama karyawa da soyayyan dankalin turawa da wainar ?wai sai shayi haWin kauri.Sai hira su ke suna jin kan su Malam Abdullahi ne ya ce.

"Yanzu dama tunda na shirya dama jira nake mu gama karyawa in tafi gdn Fa'iza in shaida mata Waurin auren nan, shi yasa na son na fita da wuri in sanar musu dan su san yarinya ta zama mallakin wani kar ake barinta sakaka tana fita ba tsaro"

"Gaskiya dai Malam ai gwara su sani tun da sanyin safiya kafin labarin gari ya isar musu su ?aryata, ake cewa ka yiwa yarinya auren Wole bayan kuma gata ka mata, kuma ka ja mata kunne sosai aure dai ba fashi tunda har an Waura"

"Ai idan ta?i har dukan tsiya zan mata, dan ba zan bari kowa ya san ma ba su sani ba aka Waura auren, yanzu ma zan irgi dubu goma cif in kaiwa uwar yarinyansadakinbaurenb?arta kar su sani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login