Showing 27001 words to 30000 words out of 82877 words

Chapter 10 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2751

wurinsa sannan nasan yana sane damu,kuma baSa fidda rai daga rahmar Ubangji.Sai dai inaso ki sani a rayuwar nan idan Allah ya yika talaka kuma iyayenka talakawa to sai kayi ha?uri da wula?anci !Dan kana ganin abunka sai ya gagareka mallakarsa sai dai wani ya...


"Wallahi bana son maganar ka bari haka nan,akan kawai kaga wani banza can shine zaka tada hankalinka kake min asarar ruwan hawayenka masu tsada.Hawayen da zubarsu nake jin tamkar daga jkn fatar jikina ake Waye min fata saboda raWaWin zubarsu dan Allah Ya Mashkur ka bari"Ta ce sanya tafukan hannayenta ta rufe fuskarta tare da fashe masa da kuka mai tsuma zuciyar masoya tare da saka masoyi ckn damuwa irin damuwar da mutum zai ji tamkar ya rasa wani sashi na jikinsa.



"Ki yi shiru dan Allah Zahra nima ba ason raina ba nake faWa kawai maganar tana fitowa ne daga can ckn ?asan zuciyata"Yace yana komawa ya zauna a ?asan ganin itama kukan da take yasa ta sauka akan gwiwoyinta ta zauna.


"To kaima ka daina"Tace ckn shashshekar kuka.


"Ai ni dama tuni na daina,kawai dai abu Waya na sani muna matu?ar ?aunar junanmu!"Ya faWa yana sanya tafukan hannayensa duka biyun ya share hawayensa.


"Nima na daina ai dama kaine ka sakani nake kukan,kuma dama ni na daWe da sanin cewa muna ?aunar junanmu kuma mun dace da juna mu rayu tare mu kasance tare har ?arshen rayuwarmu"Tace tana kallonsa.


"Rana Waya ma za mu mutu ko?"Yace yana karyar da kansa gefe Waya, yana kallonta yana jin wani farinciki da annashuwa ji yake tamkar su kasance a haka har abada.

"Eeh a ?abari Waya ma za a samu"Itama tace tana karyar da kan nata gefe kamar yadda yayi,murmushi na bayyana wanda ya sanya dimple Winta loSawa.

"Mu shiga aljanna tare,ba ruwana da hurul iyn ke kaWai kin isheni"Yace ckn zolaya irin ta masoya wacce masoya kan zolayi junansu ckn siga irin ta so da ?auna wanda hakan ke kasancewa a duk lokacin da suke ckin annashuwa.

Shiru ta yi bata ce komai ba,ganin yanayinta yasa shi fashewa da dariya wacce har sautinta ya fito,dan ya san Zahransa da kishi kamar me .


"Ai ni dama ina zama sarki zan naWaki sarauniya, amma ta kishi,banda ki sarkin ?an kishi ce wa yace miki ma a aljanna ana kishi umm?Yace yana le?a fuskarta data kauda kanta gefe ga barin kallonsa.?ara maida fuskar tayi Waya side Win ,ya ?ara dawowa yana son ganin fuskar amma ta hanashi,shikwa sai murmushi yake dokawa ,yana son irin yanayin nan domin babu abinda yafi kasancewa da masoyi a rayuwa soyayya akwai daWi,so mai sanya nishaWi,so mai sanya la dinga murmushi kai kaWai idan ka tuno da masoyinka.Lallai soyayya ta yi soyayya tsanin rayuwa,soyayya ta kan sa kaji zaka iya Waukan komai daka mallaka ka baiwa masoyinka amma soyayya mai tsari (Ba soyayya ?azamar soyayya ba irin soyayyar da ke sanya har ka bari namiji yake kai hannunsa jikinka duk masoyin da zai yi sha,awar kai hannu jikinki ko miki wani zance da bai kamata ba wallahi ba masoyin gaskiya bane sunansa mayaudari,sunansa ba mijin aure ba mata a kiyaye wajen gano masoyi na asali masoyin da zai zama abokin rayuwar aurenka uban ?a?anka,wanda ba zakayi dana sanin zaSinsa ba a matsayin miji).


"Allah sarki soyayya tsanin rayuwa wata yarinya ta hau tayi nisa ,amma gata nan faWowa ku tayani tareta"Yace ckn zolaya yana dariya har da ri?e ciki dan ya san yanzu zata sakko daga fushin.

"Allah ka bari bana so,tsanin soyayyarka na hau kuma ba zan sakko ba"Tace tana juyowa suka fuskanci juna itama tana dariyar.


"Gashi kin sakko"

"To ba kai bane"Tace ckn Saci tana turo baki.
"Afwann na daina,ai tunda na daina kin ha?ura ko?" Shima ya kwaikwayeta yana zunSura bakin kamar yadda ta yi.


"Ko kyau,baka yi ba da ka turo bakin"

"Ke kwa komai kikayi kyau yake miki"Yace yana kallonta.


"Allah sarki Habibina wallahi bana jin daWin ganin fuskarka a haka"Tace cikin kawar da maganar dan gaba Waya hankalinta akan raunukan jikinsa suke tausayinsa na huda ?asusuwan jikinta.

"Ki share ai kawai na warkema tun da nayi tozali da ke....


More cmment=??=??=??=??
more typin =؃?=؃?=؃?=؃?

MMN AFRAH=?
?=??


SANADIN KISHIYA NE




NA


MAMAN AFARAH



FIRST CLASS WRITER'S ASS...


Shafin nan sadaukarwa ne ga Waukacin musulman duniya,,, domin barka da babbar salla da ftn Allah ya maimaita mana ameen.



PAGE 1?? 4??



*Bayan sati biyu*


Da yamma ne Ammi ta shirya tsaf domin zuwa gidan ?anin mahaifin su Zahra Malam Abdullahi.Lokacin Zahra tana scul Hauwa,u na islamiya.Tunda ta fito tana rufe gida sai duk ta ke jin babu daWi saboda zulumon da ke cikin zuciyarta na zuwa gidan Abdullahi dan bata san me za ta je ta tarar ba.


A ?ofar gidan me napep ya sauketa, ta biyashi kuWinsa ya ja machine Winsa ya bar wurin, ita kuma ta tsaya bin gidan da kallo kamar dai yau ta fara ganinshi.Duk da ba za ta iya tuna rabonta da gidan ba, sai dai ta san ta daWe bata zo ba, dan tun bayan mutuwar mahaifin su Zahra zuwanta bai fi a irga ba dan tun tana zuwa dan zumumci amma ta ga abin banhaka bane a wurin mutanen gidan kullum suna cewa neman abin duniya ta zo ,gamin abun ba na ?are bane sai itama ta janye jikinta.

Da bismillah a zuciyarta ta shiga bakinta Wauke da sallama,, shiru ta ji ba a amsa sallamar ba,, sau biyu ta yi sai a na ukun sannan ta jiyo muryar Inna mairamu daga cikin Wakin tana amsawa haWe da yin banbakin masifar waye ya dameta da sallama da la,,asar sakaliyar nan kamar dai ana binta bashi.Ita dai Ammi ba ta ?ara cewa komai ba,,tana nan tsaye bakin kofar Waki dan dama kofar Wakin daga bakin zauren ?ofar gidan ta ke.


"Ehhh lallai Fa,iza dama ke ce kika cikawa Sutane kunne da sallama kamar kin zo ansar bashin da kike bi??" Ta jefa mata tambayar tana binta da wani kallon wula?anci.


"Ki yi ha?uri Mairamu in har sallamar da na yi bata miki daWi ba"

"Yo Allah na tuba wane daWi za ta mini kuma,, tunda kedai har abada baki da zuciya kare ya cinyeee dole kullum ki zo inda ba a nemanki,, kinga kuwa ko me aka miki ke kika siya da kuWinki"

"Afwann yau ma a akwai muhimmin abinda ya kawoni,, dama wurin Malam Abdullahin idan yana gida"

"In kuma baya nan fa??"

"Sai in jirashi"

"Sai dai ki tafi kya dawo amma me za ki zauna mana a gida ki ...


"Wai hayaniyar me nake ji ne?? Malam Abdullahi da fitowarsa daga bayi kenan ri?e da buta ya faWa ,, yana binsu da kallo,,dan shi har ga Allah a da farko bai gane Ammi a dan ganinta ya yi ta yi wani haske na alfarma da alama dai kamar basa ckn matsin rayuwa irin wanda ya san suna ciki a baya.


"Wannan marar zuciyarce,, wai wurinka ta zo gata nan ta kwaso ?afa da la,asar sakaliuar nan tana so ka zo ka bata ta annabi"Mairamu ta faWa tana kallon Malam Abdullahi da ya cika ya yi fam ,,jin an zo nema wani abu wurinsa duk da ba komai zai ba da ba amma sai ya ji ransa ya Saci matu?a!Dan ya tsani iyalinYayansa su raSi inda ya ke dan ya san ba komai za su masa ba sai dai su Wora masa nauyo da wahalhalunsu,,aikwa nan ya ji ya ?ara harzu?a.


"Da me kika zo?? Wai dan Allah dan iyayenki ba na ce ku daina zuwar min gida ba??Nasan kin san nan ba gidan mataccen mijinki bane bare ki ce kina da gado"

"Dan Allah Abdullahi ka yi ha?uri ,,dan a yanzi abimda ya kawoni duk ya fi abin da kake nufi mahimmanci,, mu zauna na maka bayani"Cewar Ammi dan har lokacin a tsaye take kamar soja dan ba a bata damar shigow ckn gidan ba bare ayi zancen wurin zama.


"Kin ga Fa,iza ko ma menene ki faWa daga nan imda kike ki kaSa hanyarki,, dan bani da lokacin Satawa tare da ke,, yanzun ma dan kin ve Allah shi yasa na tsaya zan ji da me kika zo amma da wallahi yanda kika zo haka za ki koma ba tare da kin isar d sa?on da kike so ki isar gareni ba"

"To shikenan, dama dai ba komai bane illa akan maganar auren Zahra ,, shine na ce...

"Dakata !!! Dalla malama,,, shin ruWun tsufane ya fara samunki tun ynzu da zaki fara tun karata da maganar auren Zahra?? Shin bakya tunanin halin yanzu da irin tsadar rayuwar da ?asarnan tamu ta ke ciki?? Shin ?a?a mata nawane a wasu gidan jen da iyayensu sun fini samun kuWi amma saboda tsadar rayuwa ko zancen yi musu aure ba sa yi.Kowa anhalin yanzu ta abincin da zai ci ya ke yi ba ta aure ba,, bare ni da bama ni na haifi yarinyar ba amma saboda Wora rai a abin duniya da kuma kyashi shi ne za ki wani jajiSo aure dan kawai ki ga kin nakasta min Wan abin da nake samu.To wallahi yadda kika jajiSo auren haka za kije ki ?arata ba tare da ko da ?wandala ta ba"


Tun da ya fara maganganun take kallonshi baki sake,, ta ma rasa bakin magana ko tsayawa bai yi ya ji ?arshen maganar ba amma ya dinga maganganu ko lunfasawa ba ya yi.


"Ka yi dai -dai Malam ,, Dama kinibibi ne yasa ta zo ai,, Ai ni nasan tauratuwa mai wutsiya to fa ganimta ba ya taSa zama alkairi,, ?an gadin da ka ke yi ne shi ne aka sanya maka ido,,gadin da iya karsa safe da yamma canjarka ake amma shine ya tsone musu ido"Mairamu ta ce tana yiwa Ammi kallon da ?afarki zaki koma inda ki ka fito.


"Ya dace ace kum fahimceni,,sannan kum saurareni domin baku tsaya kun ji ?arashen maganar ba,Ni fa akan maganar iyayen manemin auren Zahra za su zo akan maganar aurensu na zo ba akan zancen kayan Wakin aurenta ba"

"Ahaf to meye marabar dambe da faWa?? Ai duka zancen gizo bai wuce na ?o?i.Ai daga zuwa neman aure sai kuma Wora min nauyin kayan Waki ni kuma ba zan iya ba,,,ko dan kin ga Allah bai bani haihuwa ba sai akace muku ban san ciwon kai na ba"

"Kar ka ce haka Abdullahi,,,yaran nan ba su da wanda ya fika,,, idan har ba nemi auren Zahra a wajenka ba a wurin wa za a je a nema?Dan Allah Abdullahi kar ka yiwa iyalin Wan uwanka haka"Ammi tace tana kallonsa idanunta na cikowa da ?wallar mamakin maganar ?anin mijinta,,,lallai rayuwa abin tsorone ba duka mutane ke da al?awari da kuma ri?on amana ba.In banda lalacewa irin ta wasu mutanen,,, ace ka ci amanar iyalan Wan uwanka dan baya raye??Ka juyawa iyalan Wan uwanka baya dan ?asa ta rufe idonsa,,,dan uwan da ya zame maka komai a rayuwa.


"Bari dai ki ji in rantse miki,,,wallahi Allah ba zan shiga ckn maganar nan ba,,,sai ku je can ku Wauki hayar mutanen da za a nemi auren Zahran amma ba ni ba,,,tunda dai ke dama ba dangi gareki ba da za a nemi auren a wurinsu ba,,,tunda ke kaWai iyayenki suka haifa kuma sun rasu,,,sannan ma dai da dangin uba ake ado,,,dan haka ma tun muna shaida juna ki fice ki bar min gida" Yace yana nuna mata hanyar ?ofa.


"Ka min dai-dai,,, ai maganin karen bana sai zomon bana"Mairamu tace tana fashewa da dariya.

Tsabagen takaici da mamaki ne suka hana Ammi magana,,,gaba Waya sun kashe mata jijiyoyin jikinta,,,lallai mutuwa mai yankan ?auna,,,in banda mutuwa mai zai sa har suke neman wanda za a nemi auren Zahra.


"Ki fice min daga gida nace,,,ai dama babu wani alkairi da zai kawoki"

Juyawa ta yi ta fita daga gidan,,, ranta na mata ?una da ta san haka zai faru da bata zo gidan ba ma,,,duk da zuwan nata ya zama dole.


Tana fitowa ta tsaya a ?ofar gidan ta share hawayenta da gefen mayafinta,,,haka ta kama hanya ko abin hawa bata hau ba a ?afa ta taho gidan duk da akwai tazara tsakanin su.A hanya tana ta sa?a yadda za ta cewa Ummar Mashkur dan gaba Waya kanta ya ?ulle ya za ayi ace babu wani tsayayye da za a je neman auren Zahra wajensa Allan wadaran Wan uwan da ba zai taimaki ?a?an Wan uwansa ba.Da haka har ta ?arasa gida lokacin ana kiran sallar magrib,,,dama ta baiwa Hauwa,,u makullin saboda ko suka rigata dawowa,,, suna alwala ta shiga ta tarar da su.


Da murna suka mata sannu da dawowa duk da sun lura da rashin walwalarta da kuma damuwar da ke shimfiWe akan fuskarta ,,,duk da tana ta ?o?arin Soye hkn dama bahaushe yace labarin zuciya a tambayi fuska.Zahran ta fahimci cewa ba ayi nasara ba dan dama ta san a rina wai an saci zanen mahaukaciya.


Mubarak...

Tun kan ya warke yake ta nacin sai ya je gidansu Zahra,,, ammma haka Mummmy ta dage akan cewa ya bari sai ya gama warkewa tsaff.Haka suka amince da maganarta daga Daddyn har Mubarak Win,,,dan yanzu Daddyn ma burgeshi ta ke yi saboda irin kulawar da ta ke baiwa Mubarak da Sa yadda ta Wauki Nazeer kamar Wanta dan yanzu ba ta takura musu sai dai ?o?arin nusar da su daga abu marar kyau ya zuwa abu mai kyau.


Yau ranar sturday,,, kuma yau ne Mubarak ya Wau aniyar zuwa wajen Zahra domin gwada sa,arsa kamar yadda Mummynsa ta nuna masa akan ya nemi soyayyar yarinyar kafin su tunkari magabatan yarinyar dan hakane zai sa yarinyar ta san da zamansa,,, ba wai a nuna musu iko da kuma ?arfin dukiya ba.Hakan yasa ya sanar da Daddynsa cewar kar ya tunkari kowa da maganar ya bari zai gwada sa,arsa.

Dan haka ko Nazeer cewa ya yi ba tare da shi zai je ba,,, so ya ke ya yi komai da kansa,,, dan kwanakin nan da ya Wauka bai sanyata a idonsa ba ji yake kamar dai shekaru ne yayi bai ganta ba,,, ji yake kullum son ta ?ara ninkuwa ya ke a cikin zuciyarsa.Dan shi ba ya jin kowace mace a ransa a faWin duniyar nan,,, sai Zahra dan ko Zee-Zee yanzu har mantawa ya ke da ita,,da rabonsa da ita tun a police station bai sake ganinta ba ,,,bai nemeta ba itama bata nemeshi ba,,,hkn kuma ba ?aramin daWi ya masa ba.


Sanye ya ke da wasu ?ananan kaya wanda su ka yi matu?ar karSarsa,,, sun fito da kyawunsa,,, sosai ya ta je suman kansa ya feffesa turaruka masu matu?ar ?amshi da kwantar da zuciya.Tsayawa ya yi yana ?arewa kansa kallo a mirror Win falonsa da ke mirror har ?afafunka kana iya gani ciki.Wani murmushi ne ya suSuce ta fatar bakinsa,,, a lokaci guda kuma yana jijjiga kansa ganin irin mugun kyan da ya yi tabbas zai so ace sun zauna a lambu mai yalwar shokoki da furanni masu kyau da matu?ar ?amshi,,, lambun da duk masoyan da suka tsinci kansu a ciki za su yi matu?ar farinciki,,, za su tsinci kansu ckn shau?i irin shau?in da ango da amarya ke tsintar kan su ranar aurensu ko ma fiye da hkn.

Key Win motarsa ya Wauka,,, motar da ya daWe bai hau ta ba,,, fitowa ya yi daga part Winsa ri?e da wata leda babba,,, me Wauke da turaruka na mata masu tsada,,, da sweets kala -kala rings kwa kamar dai zai buWe shagonsa ne,,, dan zobuna ne kala-kala masu matu?ar kyau da bada sha,awa,,, sai wata fulawa mai matu?ar kyau da burge masoya wacce duk domin Zahra aka siyo su.Motarsa ya nufa wacce ta sha wanki sai she?i ta ke da walwali.Ya buWe ?ofar zai sanya ledar ya ji muryar Mummynsa.


"Mubarak"

"Na,am"Yace ya juyo fuskarsa Wauki da murmushi dan yau yana jinsa ckn farinciki wanda ba za a iya misaltawa ba.?okin ganin masoyiyarsa yake duk da bai san irin tarSar da zai samu ba,,, amma dai ya san tabbas yau zai ganta.

"Duk zazzoWin ne yasa aka manta da Mummy ko sallama ba za a mata ba??"Ta ce tana ?arasowa wurinsa tana murmushi.


"Haba Mummy na ya za ayi in manta da ke,,, ina so ne in saka ledar nan a mota sai in je mu yi sallama"

"A,a yo soyayya duk ta bi ta canja min kai,,, gashi hatta Nazeer yau ka ce ba zai bika ba,,, ko kana kishin ya ga sirikartawa ne?"


"Ba ayi abinda zai sa na mantaki ba Mummy,,, shi kuma Nazeer ban so ya zo yana tsokanata yace shine ya shigar dani wurinta gwara inje inyi gwagwarmayata"Yaca yana dariya,,, itama dariyar ta yi tana kallonsa.

"To ai shikenan,,, amma nima haka nakeso ka zama namiji,,, yanzu dai ka je ka sanya wannan kayan da aka kawo daga wurin Winki dan wannan kayan naka sun kama jikinka,,, ga wandon wani pencil kawai ka sanya kayan hausawa kasa hula a mutunce yadda itama yariyar za ta ganka a shiga ckn mutunci"Ta ce tana shafa suman kansa.


"To Mummy abinda kikace shi zan yi"Yac yana juyawa da sauri ya koma part Win nasa.


Cikin lokaci ?an?ani ya fito sanye da farar shadda gezna,,, da hularta,,, sosai ya zama babban mutum a cknta cikar haibarsa susai ya bayyana,,, fitowa ya yi har lokacin Mummy na wurin tana jiran fitorsa tunda ya fito take kallonsa ta kasa Wauke idanunta daga kansa sosai ya yi matu?ar kyau! Mubarak ba ya son manyan kaya kullum ckn ?ananan kaya yake ko an Winka masa bayarwa yake yi, amma yau saboda soyayya yana kuma son ya burge masoyiya gashi ya sanya kayan

"Yauwa yarona,,, sosai ka yi matu?ar kyau"

"Nima na gani Mummy" Yace yana murmushi.


"To maza ka je kar magriba ta yi,,, ka ga la,asar liss yanzu,,, amma kafin nan ka fito da ledar da kasa a mota"

Sakin baki ya yi yana kallonta,,, ckn rashin fahimta.

"Idan ka je mata da wata kyauta za ta yi tunanin ka bata ne dan ka ja hankalinta da abin duniya,,, idan har za ta so ka ba sai ka nata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login