Showing 12001 words to 15000 words out of 82877 words

Chapter 5 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2744

da ka bata shin ma ka taSa baiwa wani ramuwa ko kasan ka taimaki wani kai fa kan ka kawai ka sani,amma yau ni Zee-zeenka wata ta sa hannu ta mari fuskata baka Wau mataki ba.Shekaran jiya fa a club wata kafata ta taka min ba tare da ta sani ba amma ka wanketa da mari faWa kai da saurayinta har kwalba ka ?wala masa duk a kaina amma yau kuma har ka sauya?"

"Mtssss ba ku da aikin yi ni ina da aikin yi kun ga tafiyata ,kuma wallahi daga yau idan hakan ta ?ara faruwa sai na Wau matakin da ya fi wannan"Zahra ta faWa tana musu kallon baku san kan ku ba,ta juya za ta bar wurin.Dan gaba Waya gabanta faWuwa ya ke ?ardin hali ne kawai amma ta san sarkin yawa ya fi sarkin ?arfi dan in suka tarki ramawa sai ta kwanta asibiti gashi kuma ba ta son Ammi ta ji abinda ta yi dan ba ta so hankalin Ammin ya tashi.


"Wallahi ba ki isa ki ci bulus ba ?ar matsiyata"Zee-zee ta faWa tana yin wani uban kukan kura ta warce hannunta dagar ri?on da Mubarak ya mata.Amma abin mamaki ta ji hannun Mubarak ya ?ara dam?eshi kallonsa kawai Zee-zee ta ke idanunta cike da ?walla dan ta san matu?ar ba ta rama ba ya gama da ita,ya zubar mata da aji ace kamar ita yarinya kamar wannan ta mareta bata rama ba.


"Ka saka min hannu wallahi ! Ba zan yarda ba" Ta faWa ?walla na gangarowa daga idanunta.


"Ga wurin nan ki je amma ki sani matu?ar ki ka taSa ta wallahi babu ni babu ke har gaba da abada!" Mubarak yace yana sakar mata hannunta ya juya ya buWe motar ya shiga,shi ma Nazeer ganin in bai shiga ba motar Mubarak Win na iya tafiya ya barshi yadda ya zuciya hakan yasa ya buWe motar ya shiga .Nazeer ko ?ofar bai rufe ba Mubarak ya yi wani uban reverse tare da figar motar da mugun gudu su ka fita a makarantar.Dama su Neesa su ka kawo duk da ba karatun suke ba basaja suke zuwa dan kar a gida ace basa karatun.


Hannatu tana ganin tafiyar motar ta kama hannun Zahra su ka bar wurin,dan dama ri?e take da jakankunan su ta matsu su bar wurin.

Zee-zee kwa kasa ko da Waga ?afarta ,sai Neesa da ta ri?eta tana lallashinta aikwa gaba Waya mata da samarin da ke area Win suka Wauki wani uban ihu da shewa dan komai akan idon su ya faru kuma akwai wanda sun san yadda tsakanin Zee-zee da Mubarak Win dan kullum su ke kawo su kuma ba sa jin kunyar yin soyayya a gaban mutane.

Ihun da su ka Wauka ne ya sa Zee-zee sulalewa a wurin dan tunda ta ke a rayuwarta irin haka bai taSa faruwa da ita ba dan haka ta ci alwashin ko ta halin ?a?a sai ta rama tozarcin da yarinyar ta mata sai ta san ko uban waye ubanta a garin nan.

Hostel suka wuce Wakin wata freind Win su acan suka huta Zee-zee ta sha kukanta ,sannan su ka sa aka samo musu wacce ta san gidan su Zahra domin su biyata kuWi ta faWa musu wacece yarinyar.


Sunanta Fatima Alhasan amma ana kiranta da Zahra suna zaune a unguwar Tukur-tukur,su biyo iyayensu suka haifa ita da ?anwarta Hauwa,u.Mahaifinta talaka ne amma kuma Sai zuciya dan baya taSa barin iyalensa su nemi abinda bai fi ?arfinsa ba su rasa,ana yin iya bakin ?o?arinsa domin ganin a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?sirinsu ya rufu sai dai yanzu ya yi kusan shekaru biyar da rasuwa tun daga nan kuma sai rayuwar ta musu tsada da wahala mahaifiyarta tana sai da abinci dan da ita Zahra har talla tana yi yanzu ne ta daina.


"Ashe ma ?ar gidan matsiyatan matsiyata ce ,ballagaza ?ar tallah to wallahi sai ta yi danasanin abinda ta min za ta san da Zee-zee ta taro faWa"Zee-zee tana Wakko kuWi a jakarta ta baiwa ?ar department su Zahra kuma unguwarsu Waya itace wacce ke basu labarin .


"Hmmm ni wallahi Mubarak ya ma fi bani haushi,yadda ya rufe ido a bainar jama,a ya nunawa duniya ke ba komai bace ya baiwa ?azamar yarinyar nan gskia ya goyi da bayanta mtsss" Neesa ta ce tana jan dogon tsaki.

"Dalla malama ki daina wannan saurin kamar wani wanda za mu tashi sama"Cewar Zahra tana kallon Hannatu yadda ta daddage tana zabga uban sauri har tana barinta a baya.


"Haba Zahra ke bakya tsoron su biyo bayanmu daman fa wannan Wayan ne yasa suka kyaleki "Hannatu ta faWa kamar za ta yi kuka.


"Ni wallahi ba ta su nake ba ,duk da nima na tsorata da marin da na mata amma kuma wallahi ko sun biyomu idanbsula tarki dukanmu ba za su ci galaba akan mu ba"


"To shikenan amma ni ba ruwana ,kema bansan yau me ya shiga kanki ba har kikayi faWa da su"


"Hannatu kenan tabbas ina da ha?uri amma kuma bana Waukan wula?anci wallahi Wan afam Allah ya bashi daraja dan haka babu wanda zai ci mutuncina dan ina talaka yana mai kuWi,ni yanzu.Ni damuwata ma yanda muke tafiya ko ina ana bin jikinmu da kallo saboda faccalin da ke jikinmu ai sun cuc...


Motar da ta sha gabansu itace ta hana Zahra ?arasa maganar da ta ke yi.


"Subhanallah!Wallahi motarsu ce" Hannatu ta faWa tana zazzare ido ganin motar su Mubarak ta tsaya a gabansu.Ita kuma Zahra ?ugu ta ri?e tana yatsina fuska ,amma itama ranta cike yake da tsoro ganin faWan bai ?are ba.

"Ku shigo a kai ku gida kuna tafiya jiki ji?e da ruwan facali ana binku da kallon mamaki"Mubarak da ya sauke glass Win motar ya ce yana jiran amsar da za su bashi.

Wata nannauyar ajiyar zuciya Hannatu ta sauke jin ba wani bala,in bane ya kawo su ,kuma ma ta lura mazan ne kawai ba matan a ciki.Zahra kwa wani yawu ta haWiye dan dama ita bata son tashin hankali wannan ma ?ureta akayi.


"Bama so dama ai ba ku kuke kaimu gidan ba"Zahra ta bashi amsa tana mai jan hannun Hannatu suka yi gaba abinsu suka bar su a wurin.

Mubarak bari ya yi sai da suka yi tafiya mai Wan nisa ,ya bi bayansu duk tsiyar da Nazeer yake masa banza ya yi dashi.Akan wai yana Sata lokacinsa akan waWannan ?wailayen yaran bayan suna da wurin zuwa.
Suna daga Wan nesa suka hangi su Zahran sun tare napep sun shiga haka Mubarak ya take musu baya ba tare da sun sani ba.Haushi ne ya hana Nazeer magana jin Mubarak yace wallahi in ya ?ara masa magana akan su sai ya saukeshi daga motar.



Gaba Wayansu a ?ofar gidan su Zahra aka saukesu Hannatu ta sallamin me napep Win ta baiwa Zahra jakarta sukayi sallama Hannatu ta tafi dan babu nisa a gidansu da gidan su Zahra.Duk abinda suke idon Mubarak akansu suna can daga Wan nesa da su amma su Zahra ba ma su san sunayi ba dan ba su gansu ba.

Yana ganin shigar Zahra gida ya jinjina kai tare da karya kan motar ya bar unguwar,a ransa yana tambayar kansa dalilin sa na yin hakan dan shi kansa bashi da amsar tambayar kawai dai yana ganin saboda kalaman da yarinyar ta yi akan abinda suka musu shine ya ja hankalinsa har yake son ya ga ya wanke kansa daga abinda ya musu amma yana mamakin shi da bai damu da damuwar wani ba amma yau ya rasa dalilin da yasa ya damu da damuwar yaran da ko ?afar ?an aikin gidansu ba su kama ba.

"To me za kayi da sanin gidansu kuma??? " Wani Sangaren na zuciyarsa ya masa wannan tambayar,da sauri ya take burki ganin ya bugawa wani mai machine da ke gabansa,sanadin zancen zucin da yake,dan tambayar taso kiWimar dashi Shima sai yanzu yake son sanin dalilin hakan ba, dai ha?uri zan basu ba

"Noooo" Ya faWa da ?arfi yana dukan sitiyari.

"To zarewa kake neman yi kuma?" Nazeer ya tambayeshi yana binsa da kallon mamakin dan baisan sa?ar zucin da Mubarak Win ke yi ba.

"Ina ruwan...

"Malam ya haka baka kallon gabanka ne kazo za ka haWa mana accident?" Maganar saurayin daya bugawa mota a machine Winsa ta katse masa maganar da yake.Dan dama da abin ya kusa faruwa gefen titi ya faka motar ,shi kuma saurayin ya dawo da baya dan abin ya bashi haushi,ga ya masa Sarna a machine amma yaga ko niyyar fitowa bayayi bare ayi zancen bada ha?uri.


"To sai me? kazo zaka dami mutane akan wani ruSaSSen machine Winka"Mubarak yace cikin Sacin rai har yana zafitar saurayin.


"Au shi wannan ba zaka bashi kuWi ya gyara machine Winsa ba ,ko idan ya tafi ka rage masa hanya tunda ka Sata masa machine Win, ko kuma kabi bayasa ka ga gidansu?" Nazeer ya jef masa tambayin yana binsa da kallo.

"Ba ruwanka"Mubarak ya cewaNazeer yana maida kallonsa kan saurayin.

"Koma dai menen ai guntun gatarinka yafi sari ka bani" Saurayin yace yana nuna Mubarak da hannu.

"Naka ya rage,kai kasan karin mgn ni bani da haWi da su" Cewar Mubarak tambayar da Nazeer ya masa tana dawo masa a ransa ,to me yasa ya yiwa waccen yarinyar haka amma ya kasa yiwa saurayin nan? Ya tambayi kansa maganar na Waure masa kai.



"Mashkur ya dai wai naga kuna sa insa da su ne ,shin bai ga abinda ya maka bane?" Wani matashi da ya tsallako daga gefen titi ya jefowa saurayin nan da aka bugewa machin...


MAMAN AFRAH>?p?

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*


*page naku ne*

Queen fulani
Nadia ibrahim
Fa,iza niger
Hassana
Oum Aslam

PAGE 9??



"Ai dole ka ga muna sa insa da su na haWu da mutanen da ba su san darajar Wan adam,kuma ba komai ke kawo haka sai rashin sanin ciwon kai dan duk mutumin da ya san ciwon kansa ya san darajar Wan adam"Mashkur ya faWa hkn yana kallon matashin da ya tsallako ya ke tambayarsa dan dama a nan bakin titin ya ke yana siyar da lemo da ayaba akan idonsa komai ya faru.

"Kai ?aramin Wan iska waye bai san ciwon kan nasa ba?"Mubarak yace lokacin da ya ke fitowa daga motar a harzu?e.

"Haba malam bai kamata ace haka ya faru ba ,tunda kaga kai ne ka masa laifi kamata ya yi ko da baka bashi kuWin da zai gyara machine Winsa ba ai ?alla ka bashi ha?uri ko yaya yaji sau?in abinda ka masa dan ba ?aramar Sarna ka masa ba kuma...

"Kai dakata kar ka ?ara kiran da suna malama ni ba malam bane,kuma an?i a bashi ha?urin sannan kuWi akwaisu ka gansu ya faWa yana fiddo rafar 1k ta100k amma kuma bai kai matsayin da zan Wauka in bashi ba shi "Mubarak yave yana nuna matashin da kuWin.


"Ni wlh kuWinka bai dameni ba, kuma abinda ka min kaje dan kanka zaka haWu da dai dai kai,indai zalunci abinyi ne ?arshen azzalumai baya kyau!"Mashkur ya faWa yana juyawa zai bar wurin.

Ai kuwa da mugun ?arfi Mubarak yasa hannu ya finciko rigar Mashkur ya dawo da shi wurin.

"Meye haka dalla sakar min riga"

"An?i a saka kayi abinda za kayi waye ubanka a garin nan da har zaka gaya min maganganu san ranka ka juya ka tafi nine azzalumin ?Wanda ?arshensa ba zai yi kyau ba?"

"Na ce ka sakar min riga "

Hannu biyu Mubarak ya saka yaci kwalar Mashkur,duk abinda ake Nazeer yana cikin mota yana latsa waya ko kallo basu ishesa ba dama gaba Waya haushin Mubarak yake ji wai shi zai sauke a hanya akan ?azaman yaran nan.

Mashkur ma hannu ya sa yaci kwalar Mubarak aikuwa Mubarak ganin haka ya Waga hannu zai kaiwa Mashkur duka Mashkur ya saki kwalar Mubarak Win ya haWa hannayen Mubarak duka biyun ya dam?e yasa Waya hannun ya kai masa wani uban naushi a baki,wani mugun ?ara ya ?wallah,Nazeer da ya Wago yana kallonsu lokacin yasa hannu ya rufe bakinsa gudun kar Mubarak yaji sautin dariyar,dariya ya keyi sosai.

Mutane ne suka taru a wurin dan shi saurayin nan na Wazu ko magana bai yiwa Mashkur ba yafi so Mubarak Win ya daku yaji a jikinsa.Zafin naushin nan yasa Mubarak kiciniyar ?wace hannunsa daga ri?on da Mashkur ya masa amma ya kasa ?wacewa.Da kansa Mashkur Win ya sakar masa hannun yana mai cewa.


"Idan kasan kai ragone daga yau ka daina taran faWa kana cika baki dan naga kai da mace baku da wani banbanci wata macen ma idan jarumace dula zata maka"Mashkur yace yana masa wani kallo.

Wani kukan kura Mubarak ya yi ya Ware Mashkur mutane suna rabasu amma yana zagin jama,a ,ganin haka yasa kowa ya janye jikinsa dan sunsan shine masha wuya.FaWa sosai ya kaure tsakaninsu duk an nannaushe Mubarak a fuska bakin nan sai jini ke zuba.Ganin haka yasa Nazeer ?unshe dariyarsa ya fito daga motar ya kalli Mubarak da aka yiwa jina jina yace.

"Haba Mubarak wane irin abin kunyane wannan Win ka tsaya wannan yana kunyataka a bainar jama,a ,ni abinda yasa ma naki fitowa banaso a maka dariya ace ana tare maka faWa,kuma naga kullm bamu da kallo sai na restilin amma ace bakayi masa kaca-kaca ba yadda ?an restilin suke?Ya ?arasa faWa dariya na neman kuSuce masa ganin bakin Mubarak yayi suntum kamar an sanya goruba a ciki=??

"Ai ...Ka...wai...Shiru Mubarak Win yayi ya kasa ?arawa dan yana jin kuka na neman kubce masa a iya rayuwarsa bai san meye zafin duka ba,shi kwata kwata ma ba a dukansa saboda sangarta.

"Ka kiyaye gaba sannan kuma ni ba Wan kowa bane illa Wan gidan mutanen da suka san daraja da kimar Wan adam.

Yana gama faWar haka ya juya ya tafi ya barsu tsaye a wurin, machine Winsa ya Wauka ya tsallaka titi wurin wani mai gyara dan ya Wan taSa masa machine Win ya tashi dan yanzu bashi da kuWin gyaran gaba Waya.

Tunda ya juya Mubarak ke binsa da kallon tsana har sai da ya ga ya zauna kan benci a wurin masu gyaran mashina ,hannu ya dun?ule ya kaiwa jikin motar tasu duka ji kake bummm


"Haba ya zaka sauke akan mota bayan ga wanda ya kamata ka kaiwa duka can ka barshi ya daki banza ya tafi"Nazeer yace lokaci Waya dariyar da yake ?unshewa tana fitowa,dan gaba Waya an canjawa Mubarak halitta duk fuskar sai ?ullutun naushi.Wani ba?inciki ne ya tokare Mubarak a fusace ya buWe motar ya shiga aikwa matasan wurin suka Wauki wani uban ihu suna dariya dan zagin da ya mune yasa suka ?i raba faWan kyma a ?arshe dai gashi shi aka yiwa duka.

Nazeer ma gewayawa yayi ya shiga motar ,Mubarak ya Wora kansa a jikin sitiyarin wani hawayen ba?inciki suna bin kumatunsa.Sai da yaji zuciyarsa tayi sanyi sannan ya Wago ya goge hawaye.

"A haba kar ka bada maza mana ,kuka ai sai mata"Nazeer yace yana kallon Mubarak da ya Wauki waya ya kara a kunne daman yasan za a rina wai an saci zanen mahaukaciya.Banza Mubarak ya masa yana jiran a Wauki wayar da ke ringing,jin muryar Daddy yasa yaji wani kukan na taho masa,faWawa Daddynsa abin dake faruwa yayi da kuma inda suke .A fusace Daddyn yake magana yana faWin ko waye uban yaron sai ya Waureshi har igiya tayi saura.




Daddyn Mubarak na gama waya da Mubarak Win ya ,kira police station ya faWa musu komai anan suka faWa masa cikin girmamawa yanzu za su je wurin da abun ke faruwa ,suna murna sun samu case Win da zasuci kuWi iya son ransu.Suna nan zaune cikin motar kowa da abinda yake tunawa shi Nazeer yana danna waya shi kuma Mubarak tunanin Zahra yake duk da halin da yake ciki amma itace a ransa ji yake dama tazo ya ganta shi ya ma rasa shin tausayinta ne yake ko kuma menene? Ko kyan da take dashi ne ya ruWesa ?Amma dai shi bai ji irin yadda yake ji ba idan ya haWu da sauran ?an iskan ?anmatansa ba tabbas ba sha,awarta yaje ba ya kasa gane menene wannan>?-?=??
?aran jiniyar ?an sanda da ta karaWe wurin shi ya maido Mubarak daga tunanin daya lula,wani killer smile yayi dan bazai iya yin dariya ba saboda ciwon da bakinsa da kumatunsa keyi da fuskarsa baki Waya.



Mubarak na dago kai yaga har da motar Daddynsa farinciki ne ya mamaye dukkan ilahirin zuciyarsa ,buWe kofar sukayi shi da Nazeer suka fito da sauri Daddyn Mubarak ya nufi Mubarak Win har yana cin tuntuSe tsabagen ruWewar da yayi ganin fuskar Mubarak Win kamar bashi ba.Hatta leSen bakinsa na saman ya rufe na ?asan sbd tsabar kumburar da yayi.


Rungume Mubarak Win yayi yana cewa

"Ina shegen yaron yake?" Ya tambayesa dai -dai fitowar folisawan daga mota.Da hannu Nazeer ya nuna Mashkur da ke tsallaken titi wurin ?an gyaran machine yana gwada tada machine Win nasa da aka Wan gyara masa.

"Kuyi aikinku "Daddyn Mubarak Win yace yana kallon ?an sandan,yana kuma hararar mashkur daga inda yake,duk ransa ya ?ara Saci ganin Wan talaka ne ma ya yiwa lansa wannan jina-jinan.

"Ku kamashi" Babban nasu ya basu umarni.

Mashkur kawai ganin ?an sanda ya yi a gabansa sai ankwa suka saka masa kamar wani Sarawon da yayi sata.

Daddyn Mubarak 100k ya dakko ya dam?awa babban Wan sandan yace

"Ku fara da wannan a tambatar yasan Wan wanda ya taSa"

"An gama yallaSai ai sai ya gane kuransa saboda laifinsa babbane,dan a cikin laifin kisan kai kaWanne babu dan wannan abinda ya yi bashi da maraba da kisan kai"?an sandan ya faWa yana godiya.


"Yawwa bari muje a kaishi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login