Showing 18001 words to 21000 words out of 82877 words

Chapter 7 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2745

ba,suma mazan basa son nuna za?iya ,namiji na son a nuna ana sonsa yana kuma son a nuna masa kulawa,haka macen amma amfi son saffa-saffa,sauran a a adanasu sai anje gidan aure tukunna acan ne ake baje haaja ta soyayya da ?auna, kulawa da nuna damuwa akan masoyi ya ma fi armashi=??=??=??


Ganin hararan da Ammi ta jefo matane yasa ta Wan juyar da kanta ta goge hawayen daga fuskarta,dan tasan manufar hararar mahaifiyarta ta.Natsuwa ta sanyawa ranta ta aro bargon jarumta ta yafa,sai kuma ta tsaya sauraren amsar tambayar da ta yiwa Ibrahim Win.



"Ba fa wani abun tashin hankali bane zsun Wan samu saSani da wani ne to shine fa yayi ?aransa,amma babu komai muna sa ran warware matsalar yau insha Allah duk dai abin da kamar wuya wai gurguwa da auren nesa.Dan shi abokin faWan nasa Wan masu hannu da shuni ne amma babu abinda ya gagari Ubangiji kawai ku tayamu da addu,a kuma dama nazo na faWane dan kusan halin da ake ciki dan rashin jin daga gareshi sai yafi zama damuwa gwara kasan halin da mutum yake ciki akan ka zauna cikin duhun da sa?e-sa?e.Ibrahim ya kai ?arshen zancen ,yana fito da wayarsa daga aljihu domin amsa kiran da ake masa.


"To Baba gani nan zuwa"Yace lokacin daya kara wayar a kunne.

Zahra kwa ba ?aramin ya?i da zuciyarta tayi ba wurin danne ainihin zulumin data tsinci kanta a ciki.Sannan tana ta ?o?ari wajen ganin ta hana hawayenta zubowa,amma ta ji babu daWi sosai jin wai Mashkur Winta a hannun ?an sanda ya kwana.



"To babu komai Allah zubawa abin ruwan sanyi ,ya kuSuto dashi kasan gaskiya itace tayi aranci yanzu a hali da yanayin da muke ciki"Cewar Ammi cikin jimamin faruwar abin,.

"Ameen ya rabbi"Ibrahim yace,ita dai Zahra bata yi magana ba,gudun kar ta ?ara wani laifin a wajen Ammi ko amin Win ita a zuciya ta faWi tata.



"Ammi bari inje in dawo sai muje police station Win mu ganoshi in sun bari ,ku shirya har Zahrar ma tunda Hauwa,u ta tafi makaranta,da zan shigo Sun haWu ita kuma zata fita"

"To shikenan sai ka dawo"Ammi tace amma ba dan taso ba sai dan kawai Ibrahom Win ya bu?aci zuwa da Zahra amma tafo so taje ita kaWai ga Zahra ma da makaranta za taje amma Mashkur yafi ?arfin komai a wurinsu.




Bayan Ibrahim Win ya je ya kai su Baban Mashkur an dai dakatar dasu ance za su ga Mashkur Win amma sai ?arfe tara dai -dai.A can ya bar su ya dawo domin ya kai su Ammi dan yasan zasu iya cewa ba za a ?ara ganinshi ba.Ammi ce ta ?ulle gidan suka shiga napep Win suka tafi.




Zee-zee da Neesa ne tafe cikin mota sun durfafo unguwar Tukur-tukur gidan su Zahra za su je da sanyin safiyar nan, a cewarsu suje su ci Sata mutunci a gaban Zahrar sannan su yiwa Zahrar lilis ta ci uba duka ni kwa nace har kin manta da marin jiya=??

Wani yaro dake sanye da uniform na makaranta da yazo zai wuce suka tambaya gidan su Zahra nuna musu yayi Neesa har da fito da kuWi 200 sabuwa fil ta bashi,?in karSa yayi yace ya gode dan mamanshi ta hanashi karSan kuWi idan an bashi(wannan ke nuna muhimmancin hana yara karSar kuWi idan an basu hakan na nuna cewa koda wani ne keda niyyar zai cutar dasu idan ya basu ba zasu karSa ba.Wasu na amfani da kuWi ko sweet wajen yaudarar yara sai kiga da abu ?an?ani an yaudari yaro an cutar masa da rayuwa .Allah tsare mana yaranmu aduk inda suke amin).



Tsaki Neesa taja tare da taSe baki tace
"Ka huta ka yiwa kanka,ai da ka samu kuWin kashewa ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a makaranta.Dai-dai ?ofar gidan suka yi parking Zee-zee ta danna wani uban horn wai dan asan da isowarsu Zee-zee ba mutunci=??=??=??



NEXT PAGE





MAMAN AFRAH


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE
*__________________________________*


& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share

*_______________________________________*

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*


PAGE 1?? 1??



-----------Fitowa suka yi daga motar suna yiwa unguwar kallon hadarin kaji,kallon gidan su Zahran suka yi suna wani yatsina fuska game da tofar da yawu kamar dai sun ga wani abin ?yama.Zee-zee ce ta yi wata ?wafa tare da girgiza kai tana jin wani ciwo a ranta ganin wai yarinyar da ke rayuwa a wannan ?azamin gidan mai kama da gidan kaji itace ta kai ?azamin hannunta wannan kyakkyawar tsadaddiyar fuskarta ta lallai yau akwai bada?ala dan kuwa wanda ya mutu ma zai falko.

"Ai wallahi uwar yarinyar nan ma sai ta yi dana sanin haihuwar ?ar nan tata ,akan abinda ta jawo wanda za mu musu a gida yau,dan sai sun gwammace kiWa da karatu,dan duk sai sun faWawa aya za?inta"Zee-zee ta ce tana sanya wani galases a fuskarta.

"Hmmm kedai bari ni na ?osa ma mu shiga mu aiwatar da abin da ya kawo mu ,dan gaba Waya yarinyar nan ta shafa mana kashin kaji,kamar yadda Mashkur tun jiya bai kiraki a waya ba hala nima Nazeer ko plashing Winsa ban gani ba bare in sanya kiranshi zai shigo wayar bare ma uwa uba mu ga ?eyarsu kina gani ko a club jiya bamu gansu ba"Cewar Neesa ciki Sacin rai.


"Yau za a kwashi ?an kallo".Zee-zee ta ce suna juyawa suka durfafi ?ofar gidan su Zahra,suna ?arasawa wani abun haushin da ya sanya suka ji kamar su saji ihu shine gidan a kulle da wani shegen kwaWo wanda tsabar tsufa har ya fara tsatsa.

"Kambala,i to gidan uban wa sula tafi da safiyar nan?" Zee-zee tace tana wani hura hanci kamar wacce numfashi ya yiwa wuyar sha?a.


"To kodai wannan yarinyar ce data bamu kwatancen gidan ta faWa musu suka gudu?"Cewar Neesa tana kallon Zee-zee.

"A,a bana jin wannan yarinyar za ta yi haka ,dan da ganinta ba zata munafurcemu ba dan da bakinta tace itama haushin ZahrSar tale ji saboda kyawun da Allah ya mata maza suke layi a ?ofar gidan su Zahran duk da bata kulasu amma su ko oho sun rasa ma mashinshini"

"Eh to hakane ina ganin wani wurin suka tafi kuma ma ko ina suka tafi ai za su dawo,ko ma basu dawo ba, indai kere na yawo zabo na yawo wata rana za a haWu!"Neesa tace tana wani jijjiga kai irin na ?an duniyar da suka wanke idanunsu ya goge a duniyanci.


Juyawa suka yi suka shiga motar,tsabar haushi da takaici Zee-zee Sangaren mai zaman banza ta koma ta zauna dan bata jin za ta iya yin tu?in.Neesa tana ?o?arin yiwa motar key phone Winta ta shiga ringing alamar tana neman a kawo mata Wauki,dubawa ta yi ganin Nazeer ne ta doka wani uban tsaki tare da cewa
"?an rainin hankali mu ai munfi ?arfin wula?anci wallahi in ku ?ananan ?an duniya ne to mu mun ri?a a cikin ta dan tun kan a haifi gyatumar mai sabulu barbela take da farinta" Tana wannan masifar har kiran ya katse.


"Hmmm ai fa za su gane shayi ruwa ne,amma ki Waga mu ji da rainin wayon da ya zo ?aramin Wan duniya"Zee-zee tace tana kallonta.Ai kuwa kafin Neesa ta bata ansa wani kiran ya shigo,sai da kiran ya kusa katsewa sannan ta Waga ta kara wayar a kunnenta tare da yin shiru.


"Ku saboda kun raina mutane dan ba a nemo ku ba ba za ku nemi mutane ba "Nazeer ya faWa tare da yin wani ashar.



"An?i a nemekun ba wata can banzar bazara ta fimu ba a wurinku,to kuma neman me za a muku" Neesa tace tana jan wani dogon tsaki mai lan?wasa.


"Koma menene naku ya rage na kira na faWa muku Mubarak a hospital ya kwana wani mahaukaci ne ya masa duka jiya yanzu ma aka sallamemu daga nan ma police station za mu wuce,dan shegen hannun ?an sanda ya kwana domin Daddy yace har shari,a sai sunyi akan abinda ya yiwa Mubarak dan in kiga fuskarsa kamar wanda terela tabi ta kai"


"Kai !Lallai ma aikuwa gamu nan zuwa mu fushi muke Sa myn Wauka da gangan kuka manta damu,wane police station ne?"

"Police station kuma?"Zee-zee tace tana zaro ido dan ita tunaninta ma su Nazeer Win aka kai police station Win.


Shiru Neesa ta mata tana sauraron Nazeer da ke faWa mata police station Win da za su je.Tana kashewa ta shiga faWawa Zee-zee abin da ya faru,wani wawan ashar Zee-zee ta Wura tana zagin duk wanda ya yiwa masoyinta hakan.Dan a take ta ji ta nemi haushin Mubarak Win da take ji ta rasa.A guje Neesa ta figi motar suka farma police station.



--------POLICE STATION acan police station kwa lokacin da Ibrahim suka ?arasa da su Zahra sun sami Baba da Umma har lokacin suna zaune basu sami damar ganin Mashkur Win ba,dan ?an sadan sun faWa musu cewa wanda ya yi ?aran Mashkur Win sai ya ?araso za su fito dashi dan shima gashi nan zuwa.Wannan dallin ne yasa su Baba yin jugum suna jiran tsammani.


su Ibrahim na ?arasowa ,suka shigo bakinsu Wauke da sallama an amsa musu dan wurin akwai mutane ba laifi kowa na gabatar da abinda ya kawoshi.Sun faWi abinda ya kawosu anan Wan sandan yake cewa "Wai ba ga iyayensa can va a zaune kan benci ,su kuma wannan su waye?"Ya jefawa Ibrahim tambaya,nan ya bashi amsa wacce zata gamsar dashi akan cewa Ammi mari?iyar Mashkur Win ce a hannunta ya taso Zahra kuma ?anwarsa ce.Nan dai ya shirya zancen yana istigfari a ransa,dan ya ga take-taken wannan ?an sandan zasu kawo matsala babba wacce zata hana su Ammin ganin Mashkur Wi.


Wuri ya nuna musu akan wani benci kusa da Baba da Umma ,can suka nufa rai ba daWi .


"Sannunku ina kwananku"Ammi ta gaishe da su Baba da ke zaune jin ance sune mahaifan Mashkur,duk dai bata ga fuskar matar ba dan ta haWa kai da gwowa Allaj kaWai ya san abinda ke damunta.


"Yauwa sannu,Umman Mashkur ana magana"Baba ya amsa sannun yana kuma yiwa Umman Mashkur Win maganabda bata san ma Ammi na mafana ba abin duniya duk ya tatu ya mata yawa na rashin adalcin da ?asarmu ke ciki.Idan kai ba kowa bane to da kai da babu duk uwar ubansu Waya.

?agowa tayi idonta ya kaWa yayi jawur ba kuka take ba amma bakinciki da Sacin rai su suka sanya idanunta sauya kala,dan kukan zuci ta ke yi wanda ya fi na fili ,zafi ciwo da kuma raWaWi haWe da tafasa zuciya.

"Wannn baiwar Allar ke miki magana"Baba ya faWa yana nuna mata Ammi dake gefensu.


"Ina kwananku"Zahra ta gaishe su cikin girmama .

"Lafiya ?alaw"Baba yace yana kallon Zahra haka kawai yaji gaisuwarta ta har cikin zuciyarsa domin a rayuwa yana son yaga yara masu tarbiya.


Ammi kuma da ta juyo domin jin maganar da matar ke mata ,a lokaci Waya kuma gaisuwar da Zahra ta mata ya shiga kunnuwanta a take idanunta suka sar?e da na Ammi.Su duka idanu suka zaro suna yiwa junansu kallon mamaki baki sake.


"Fa,iza Abubakar"Umman Mashkur ta faWa cike da dimbin mamaki.


"Amina Abdurrahman"Ammi ma tace tana ?ara jaddada abin.

"Ikon Allah ku ce dai kun san juna "Baban Mashkur yace yana binsu da kallo.

"Eh wlh ?awata ce tare mu kayi secondry scul,amma tun bayan anyi bikinta bamu sake haWuwa ba dana je gidanta ma sai akace min sun tashi kuma ba asan inda suka koma,gashi kuma nayi missing contact Winta"Cewar Umma tana fuskantar Baban Mashkur.


"Allah sarki gashi kuma yau Allah ya sake haWaku dama haka rayuwa take ,sai ka ga kayi nisa da wanda kake tunanin ba zai maka nisa ba amma idan da rabon saduwa watarana sai ki ga Allah ya ?ara haWa fuskokinku"Baban Mashkur Win ya faWa.


"Hakane wallahi ,mu ma tashin ne ya zo mana a ba zata dama gidan haya ne to megidan ne ya bu?aci godan shi yasa muka tashi babu shiri,to bayan mun koma wani gidan ma naso in sanar dake lokacin ba waya a hannuna kafin in samu in siyi wayar kuma na nemi sim card Wina na rasa"Ammi tace tana cewa Zahra ,



"Zahra ki ?ara gaishe da Mamanki"

?ara tashi Zahran ta yi daga kan bencin za ta rissina ta gaishe da Umma sai Umma ta jata ta zaunar da ita a kusa da ita tana murmushi.


"Zauna kusa da ni ?ata ai Sun gaisa"


"Ina Babanki?"Umma ta tambayeta cike da kulawa.


"Allah ya masa rasuwa "Ammi tace cikin raunin zuciya.


"Allahu akbar kabiran,Alhassan Win rasuwa yayi ?" Umma ta faWa cike da jimantawa.

Shiru Ammi ta yi tana hjin yadda zuciyarta gaba Waya ta karaya ji take kammr dai tayi kuka ,ta zubar da hawaye ko ta ji Wan sanyi a ranta dan mikin da aka tada mata na mutuwar mijinta kuma masoyinta uabn ?a?anta.


"Allah ji?ansa ya gafarta masa"Umma da Baba suka haWa baki wurin faWa.

"Amiin ya rabb"Gaba Wayansu suka haWa baki wurin faWa harda Ibarahim da ke can gefe guda yana sauraren abinda ke faruwa yana kuma jin daWi a ransa da ya kasance su Ammin sun san juna.




"Ibrahim dama ka dawo ban lura da kai ba"Cewar Baba yana kallon sashen da Ibrahim Win yake ,dan sai da yaji yace amin ya san dashi a wurin.

"Eh Baba tun Wazu na dawo dama w...

Shigowar su Daddyn Mubarak ne ya hana Ibrahim ?arasa maganar ganin yadda ?an sandan wurin ke ta faman washe baki kamar dai wani gobna ya ziyarcesu,sai wani bashi girma suke suna yiwa wani saurayi da suka shigo dashi mai fuska kamar anyi damejinta a kwalta saboda yanayin kumburinta da kuma daujewar da tasha ta naushi mai kama bugun bugun machine ko ?atuwar mota.


A hanzarce wani Wan sanda ya shiga gaba domin raka su office Win D.p.o dan sun san Daddyn Munarak na hannun daman D.p.o ne hkn yasa ba sai an nema masa iso ba.Bayan shigarsu office Win da fara,a D.p.o ya tarSesu yana washe baki kamar gonar auduga yana wani nan -nan da su duk dan saboda abin duniya da yake saka ran samu.




"YallaSai barka da zuwa "D.p.o yace cikin girmamawa.

"Yawwa ,D.p.o ya aiki "Cewar Daddyn Mubarak.

"
Ah Alhamdulillah yallaSai"



"Masha Allah D.p.o ya maganar shegen yaron nana fatan ana bashi gwale-gwake,domin ina so yaji a jikinsa jijinsa ya gaya masa sosai kafin aje ga mataki na gaba wato aje kotu mu sakarwa lauyoyi ka?ufan kuWi har a kai ga nasara ma,ana a aika mana shi gidan maza. Dan in har ina numfashi sai na nuna masa cewa bakin rijiya ba wurin wasan makaho bane"Dadday ya kai ?atshen maganarsa yana komawa ya jingina da jikin kujera.



"Ai yallaSai tun jiya da aka kawo yaron nan bamu barshi ya sarara ba, dan idan ka ganshi yanzu ba lallai ka shaidashi ba dan gaba Waya an sauya masa halitta,dan ko ?an uwansa da suka zo jiya basu samu ganinshi ba,ko yanzu maganar da nake maka yanzu ma suna can tun da sanyin safiya amma basu samu ganinshi ba"D.p.o ya kai ?arshen maganar yana wata dariyar mugunta.


"Shi yasa ai na bar komai a hannunka dan nasan zaka min abin da zai matu?ar faranta min rai"Cewar Daddy yana murmushi.



"Ai waklahi Daddy shi yasa nace maka daga hospital mu zo nan dan ina so inyi ido huWu dashi na masa dariyar ?eta dan ya san dai ni ba sa an yinsa bane sannan ni ba kamar shi bane wato Wan matsiyata"Mubarak yace suna tafawa shi da Nazeer.


"Hakane my son ai matu?ar dai ina numfashi ba za kayi bakinciki ba kuma ba ayi wanda zai taSa min kai ba in kyaleshi, matu?ar dai bugun abuja suna nan to tabbas kuwa komai zai warware babu abinda zai gagara"Daddy yace yana fito da wasu ma?udan kuWi da shi kansa bai san adadinsu ba ya ajiye akan teburin D.p.o.



"Wannan haka yake yallaSi ai indai muna nana babu mai taSaku a barshi"D.p.o ya faWa jiki na rawa yasa hannu ya kwashe kuWaWen.




"Hakan ya yi,mu je in ganshi,in tabbatar masa bashi da gata dan gashi a hannu amma kuma ko ganinshi ba za a bari ayi ba,bare a bada belinsa "Daddy yave yana mi?ewa sula Wunguma suka fito.

Suna fitowa D.p.o ya bada umarnin a fito da Mashkur, duk suna nan tsaye sai gashi an fito dashi kana ganinshi tausayinsa zai kama ka ganin irin dukan da aka masa irin nabkawo wu?a=?? sai sunkuyar da kai yake yana jin kunyar mutanen da ke wurin ganin irin yanayin shigar da ke jikinsa ,dan shi ko a ckn gidansu bai zama da gajeran wando da singilet.



Mubarak na ganinshi ya wani fashe da wata muguwar dariya da ta maida hankalin gaba Waya mutanen wurin kansa.


Hatta su Ammi da su Baba sai yanzu hankalinsu ya kai wurin dan suna hango Mashkur Win dake tsaye kansa sunkuye yana hale yatsun hannunsa ,da hanzari Baba da Umma suka mi?e domin ?arasawa wurin,Ammi da Zahra da tuni idanunta sun kawo ?wallar tausayin ganin halin da masoyinta ke ciki,su ma suka mara musu baya dan shi Ibrahim tuni ya ?arasa wurin yana kallon abokinsa da aka yiwa jina-jina kamar dai wanda ya aikata wani mummunan abu ko kuma wanda ake tuhuma da yin mugun laifi.

"Yaro man kaza ,to ya kaga wasan yanzu?? Ai wallahi duk wanda yaci tuwo dani miya yasha"Mubarak yace yana ?ara yin dariyar yana nuna Mashkur da hannu kamar dai wanda yaga wani mahaukaci.


"Gaskia ne abokina gwara a banbance masa tsakaknin aya da tsakuwa"Nazeer shima yace yana dariya ,shi kuwa Daddy kawai kallonsu yake cike da murmushi yana jin daWi a ransa na ya farantawa tilon Wansa rai!


Umma a take hawaye suka shiga kwaranya daga idanunta dan dama mu Sata sai a hankali wajen rauni yanzu ne mace zata ji zuciyarta ta karaya idan taga abin tausayi har hawaye su samu nasarar zubowa daga ?wayar idanunta saSanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login