Showing 1 words to 3000 words out of 82877 words

Chapter 1 - SANADIN KISHIYA NE Book Original by Maman Afrah.doc

30 Aug 2025

2730

??ࡱ?>?? Z????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Wm

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F[WordDocument????1r0Table?????????Data
???????????????????? P??
KSKS?1r????????rrWWWW';??;?W??????????$'??*rWW??WWWW??;?;?;??W; ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ??T%?/?6?F?YHc?z?? ??F?H?????j????|??#?1?5?D?]y?{??ȭPSanadin kishiya ne

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*



FIRST CLASS WRITE'S ASSO...


Page 1??

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




---- Tafe ta ke tana ta zura uban sauri ganin gaba Waya sama ta yi ba?i??irin alamar haddiri ne a garin sai cida ake ana wal?iya. sa?e-sa?en da ta ke ta faman yi a cikin zuciyarta shi ne yasa zuciyarta ta mata rauni domin tunanin kalmomin da za ta yiwa Amminta bayani da su ne suka fi damunta saboda ta san yanzu Ammin tana can tana sauraron dawowarta,kuma ta san Ammin ba za ta daina zulumi ba har sai ta ganta ta dawo da bokitin doyar da ta tafi talla babu komai a ciki.

Ba komai ke sanya ta ji zuciyarta ta daWa rauni ba illa iyaka idan ta tuna cewa daga doyar har ?wan bashi Ammi ta karSo akan idan Zahra ta dawo daga talla za ta biya kuWin.KuWin hannunta ta ?ara damkewa wanda dukansu 350 ne shi ne cinikin da ta yi,wannan hadarin ya haWu kuma ba komai ke sakawa ba ,a siyan doyarta ta ba sai dan bata da hayaniya idan ta je bakin kasuwar wurin tallar wuri ta ke samu ta zauna abinta,idan ba mutum ya nemi ta bashi doyar ba bata yiwa kowa talla, saSanin sauran ?an wurin tallan da basu da kamun kai suna wasa da maza da kuma yin ?warkwasa da sanabe hakan ke sanya samarin siyan kayan ?anmatan amma suna ganin Zahra ko ta kanta ta basa bi.

Ganin gaba Waya duhun gabanin magriba ya haWu da duhun hadarin sai hakan ya haifar da shigar duhu kamar anyi sallar isha,i hasken wal?iyar da ake ne ya ke haskaka garin.Mutane kowa Allah -Allah ya ke ya je inda ya ke ?o?arin zuwa gudun kar ruwa ya sameshi a hanya.

Zahra duk ta gaji saboda nisan da ke tsakanin kasuwa da gidansu ga kuma bokitin doyar da ke cike ri?onsa kaWai ma aiki ne.


Tafiya ya ke yana tura machine Winsa jenchen,machine Win ya tsufa amma ba sosai ba,yana tafiya gudu -gudu sauri-sauri baya so ruwan ya sakko ba tare da ya je gida ba.Mashkur kenan kyakkyawan matashin saurayi mai cikar haiba ,dai - dai wata kwana da zai shiga ruwan sama ya sakko da mugun ?arfi ga wata wal?iya da aka saki wacce sai da ta sanya mutane ganin dilim saboda tsabar haskenta hakan ne ya haifar da kaWawar iska me ?arfi.Yana shan kwana ya ji ya yi karo da abu wal?iyar da aka sake yi ita ta ankarar da shi abinda ya yi ganin ya buge yarinya da machine Winsa har hakan ya sanya ta Sarar da wani abu da ke cikin bokiti da bai gama tantance menene ba.

"Innalillahi wa inna ilaihir raji,un" Yace yana jingine machine Win ya fiddo wayarsa ya haska fitila, fitilar da ya haska ita ce ta baiwa Zahra damar ganin gaba Waya doyar da ta zube cikin caSalin ruwan saman da ya taru a wurin ga kuma wanda ke sakkowa yanzu yana dukan doyar.

"Ya salam" Shi ne abinda Zahra ta iya faWi,sai ta mi?e tsaye Wakko murfin bokitin ya yi ya mi?a mata ta rufe bokitin da Allah ya taimaketa ma bokitin bai fashe ba, ta juya ba tare da ta cewa Mashkur komai ba ta tafi abinta.

"Ki yi ha?uri dan Allah" Mashkur yace mata cikin sanyin murya yana me dan?e gefen aljihun rigarsa ko zai ji wasu kuWi a ciki ya bata duk kuwa da ya san babu ko naira biyar a ciki.Zahra dai ko kanzil bata ce masa ba ta cigaba da tafiya abinta dan ruwan sama ya daWe da ji?ata jagaf.Shima Mashkur Win karkaWa kai ya yi ganin yarinyar ko tsiwa bata masa ba dan ya san da ace wata ce duk da ruwan da ake ba za ta tafi ba sai ya biyata Sarin da ya mata.Haka ya tura machine Winsa ya tafi zuciyarsa babu daWi.

Zahra kuwa a zauren gidansu ta tsaya tana tunanin yadda Ammi za ta ji idan ta san abin da ya faru.

"Ya Allah ka kawo mana Wauki" Ta ce tana mai shigewa cikin gidan nasu.

Ammi ce tsaye a kofa daga cikin Waki tana jiran dawowar Zahra ,kamar daga sama sai ganinta ta yi ta shigo gidan bakinta Wauke da sallama,da Wan gudu ta ?arasa Wakin da Ammi ke ciki ,ajiye bokitin ta yi jikinta a sanyaye Ammi kwa baki ya?i rufuwa tsabagen murna ganin bokiti babu doya ko Waya yasa ta yi tunanin Zahra ta siyar gaba Waya .Da murna Ammi ta tare ta tana ta rungumeta tana cewa


"Sannu Fatima Zahra Wiyar albarka,Allah ya taimakeni kin siyar ,ina nan ina ta darurar yadda zan yi da kuWin mutane da na ci bashi na yi sana,ar nan idan doyar nan bata ?are ba ashe kin siyar min ?ar alba...

Kukan da Zahra ta fashe da shi ne ya hana Ammi ?arasa maganar ta dafa Zahra ta ce

"Haba Zahra ke da za ki yi murna yau kin yi kasuwa amma kuma ki ke kuka?"

"Ammi ba ?arewa ta yi ba" Zahra ta faWa wani kukan tausayinsu na ?ara ?wace mata.Jikin Ammi ne ya yi sanyi domin tabbas ta san akwai matsala dama abinda zai saka Zahra kuka ba ?aramin abu bane sanin ta da ta yi me ha?uri da juriya.

Kamo hannunta Ammi ta yi ta zaunar da ita itama ta zauna a kusa da ita ta ce

"Zahra ki yi shiru ko ma menene ?addara ce haka Allah ya tsara amma ki daina kuka,ki tashi ki je canja kaya sai ki zo ki faWa min koma menene kinsan yanzu ji?a??un kayan nan suna jimawa a jikinki sai kin kwanta jinya dan zazzaSi rufeki zai yi" Ammi ta kai ?arshen maganar tana mi?ar da Zahra tsaye.

"Tohm Ammi "Zahra ta ce cikin sanyin murya dan gaba Waya tausayin Amminta ya rufe mata zuciya duk da tasan ?arfin hali Ammi ta yi dan dole ko yayane akwai damuwa a ranta dalilin bata da kuWin biyan mutane bashin su ba ta da dalilinsu...


*SHARE FI SABILILLAH* =?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?



*MMN AFRAH* >?p?=?
?=??

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*



FIRST CLASS WRITER'S ASSO...


Page 2??

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




---- Jiki a sanyaye Zahra ta Wauki anbirella (lema) Wakinsu ta nufa domin Wakko kayan da za ta canja.?akin Abbansu ne a da kafin ALLAH ya masa rasuwa,can ta nufa wanda acan ne kayanta suke ita da ?anwarta Hauwa,u amma basa kwana cikin Wakin a Wakin Ammi suke kwana dan yanzu ma haka Hauwa,u na kan gadon Ammi tana barci abinta yarinya ce ?ar kimanin shekaru shida.

Bayan ta canja kayan ne ta Wan zauna jim kaWan a Wakin nasu tana tunanin yadda za a kwashe da wanda Ammi ta ci bashin su dan tasan duk ranar da aka samu akasin biyan bashi ko da kuwa Ammin ta biya kuWin wani kuWin ne bai cika ba to sai fa Hajiya Rabiya ta shuka mata rashin mutunci. Mace ce mai son abin duniya kuma bata Wauki yin rashin mutunci wani abu ba musamman akan kuWinta.

Sassanyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta taso ta rufo lemar akanta,da sallama ta shigo Wakin na Ammi amma shiru Zahra ta ji Ammi bata amsa sallamar ba.Kuma lokacin ma ruwan ya Wan tsagaita bare ta yi tunanin ko ?aran ruwan ne ya hanata jin sallamar.A hankali ta ?araso gaban Ammi da ke zaune bakin gado ta yi tagumi da hannu biyu tsugunnawa ta yi a gaban Ammin ta sanya hannuwanta duka biyu ta Wora akan gwiwoyin Ammin.

"Ammi" Ta kira sunanta cikin muryarta me sanyi da daWin saurare kamar sarewa.Amma abin mamaki Ammi bata ma san Zahra tana yi ba duk da hannayen Zahra dake kan gwiwarta ,tayi nisa sosai cikin tunani ?ura mata idanu Zahra ta yi tare da jijjiga gwiwoyin na Ammi firgigit Ammi ta yi tana saurin goge hawayen da ke fuskarta dan bata san da zuwan Zahra ba.

"Fatina har an canja kayan" Ammi ta ce cikin wayancewa dan kar Zahra ta fahimci damuwarta bata san cewa Zahra ta gama ganin komai ba.

"Ammi dan Allah ki yi ha?uri wlh ba da son raina haka ya faru ba wani ne ya bigeni da machine doyar ta Sare" Zahra ta faWa cikin muryan kuka hawaye na zuba daga idanunta kamar an kunna famfo.

Hannu Ammi ta sa ta kamo hannuwan Zahra ta dam?e a cikin hannunta,sannan ta ce

"Haba Zahra kar ki manta ni ce fa na haifeki duk duniya babu wanda zai faWa mn halinki kuma nasan babu yanda za ayi ki min wani abu wai dan raina ya Saci ko kuma dan ki sani cikin damuwa kawai dai ina tunanin yanda za ayi na biya bashin ne kin san ba dan ruwan saman da ake ba da tuni ta zo gidan nan karSar bashinta in ta ji shiru ba a kai mata kuWinta ba"

"Innalillahi wa inna ilaihir raji,un"Zahra ta ce wasu hawayen na zuba a idonta.

"Ammi kukan me Yaya ta ke yi?" suka tsinci muryar Hauwa,u da farkawarta kenan daga barci tana tambaya.

"Kanta ne ya ke ciwo"Ammi ta bata amsa tana kallonta.

"Sannu Yaya kinsha magani ko babu?"

"Yawwa ?ar ?anwata ,eh nasha" Zahra ta ce cikin kawo ?arshen tambayoyin Hauwa,un saboda shegen surutu ne da yarinyar kamar ta ci bakin aku.

"Ammi cinikin nawa Yaya ta yi a doyar da ta tafi talla?"
"Ta siyar" Ammi ta ce a ta?aice.

"yeeee yau Yaya ta yi kasuwa"Ta ce tana sakkowa daga kan gadon.

"Maza ki je ki yi alwala kiyi sallar magriba da isha,i tunda ruwan ya tsaya" Zahra ta ce cikin bata umarni dan ta san ta dinga damunsu da tambayoyi kenan idan aka jima ma tasan cewa za ta yi a bata cinikin ta gani.

"To " Ta ce tana ficewa tsakar gidan domin Wauro alwala,can suka jiyo ta tana ta surutu akan anyi ruwa da yawa tana barci.Tana fita Zahra ta mi?awa Ammi cinikin 350 da ke hannunta wacce ta gama yin laushi saboda ruwa da ya taSata.

"Wannan fa?" Cewar Ammi cikin sigar tambaya.

"Shi ne cinikin da na yi " Ta faWa kamar bata so.

"Allah sanya musu albarka" Ammi ta ce tana warwaresu ta irga yawansu, wanda bai fi ta biya kuWin icce ba ,dan hatta man data soya doyar bashi ne dan dai ma ita mai man bata da matsala ta san halin rayuwa saSanin me doya da ?wan nan da bata bi ko da ta hanyar da mutunci ya bi ba.

Bayan Hauwa,u ta idar da sallah dan ita Zahra tana hutun sallah,Ammi ta Wakko musu doyar da ta ajiye musu a matsayin abincin dare ,Zahra dai kasa ci ta yi sai da Ammi ta matsa mata sannan ta Wan ci kaWan shima ba dan ranta ya so ba.

Bayan sun kammala Zahra ta je ta rufe gidan dama Ammi ce ta ce ta dakata idan me doya da ?wai bata zo karSar kuWinta ba, sai su rufe gidan gudun kar su rufe ta zo ta musu tijara dan cewa za ta yi dan kar su bata kuWin suka rufe gidan.Haka dai suka Wan taSa hira suka kwanta Ammi da Zahra da sa?e-sa?e ya cika musu zuciya ba su samu damar yin barci da wuri ba sai daga bisani barci Sarawo ya yi awon gaba da su.

Wajen ?arfe biyu Ammi ta tashi ,ta tashi Zahra suka yi alwala Ammi ta gabatar da nafilfili ita kuma Zahra ta zauna taje lazimi tunda tana faahin sallah ,haka suka kai kukansu wurin me sama wanda ko gyangyaWi ko barci baya kamashi akan ya kawo masu mafita cikin halin da suka tsinci kan su a ciki.Haka suka gama addu,o insu har sai da suka ji a ransu addu,arsu ta karSu sannan Zahra ta koma ta kwanta Ammi kwa anan kan sallayar ta zauna tana lazimi dan har ?arfe huWu ta gota lokacin shi yasa take jiran a kira sallar asuba tukunna.


********

?angaren Mashkur kwa tun da ta sanya machine Winsa a cikin gidansu ,alwala ya fara yi sannan ya shiga Wakinsa ya canja ji?a??un kayansa ya gabayar da sallar magriba.A nan ya zauna yana ta tunanin yarinyar da ya Sararwa da doya yana jin mugu mugun tausayinta na ratsashi,yana fatan kar a mata duka a gida akan Sarin da ya mata.

Yana nan zaune yana sa?a da warwarwa bayan ya shiga Wakin Babansa acan ya tarar da Umma suna Wan taSa hira abinsu cikin kulawa sosai mahaifansa ke burgeshi a yadda kullum cikin nunawa junansu so da ?auna su ke.SaSanin gidan wasu ma,auratan da ya kasance kamar filin mahawara kullum cikin faWa da cacar baki ake,kai wasu ma sun maida gidansu kamar filin dambe a ringa doki in doka a gaban yara.Basa tunanin komai yana iya ajiyuwa a ?wal?walwar yaran hkn kuma ba dai dai bane.Amma ga nasa iyayen suna zaune shekara da shekaru a iya saninsa bai taSa gani sun yi ko da sa,insa bane kai koda suna yi ma basu taSa yi a gabansa ba.Shi ma Wan zaunawa ya yi aka yi dashi a ransa yana fatan samun mace kammar Ummansa dan shi a nashi Sangaren bashi da burin sanya matarsa cikin damuwa indai zatayi masa biyayya to zata samu yadda take so zai zame mata ra?umi da akala ,za su yi rayuwa me daWi fiye da yadda ya ga mahaifansa na yi.

* *KISHIYA* *NE
>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?



*Na*

*Mmn Afrah*



FIRST CLASS WRITER'S ASSO...

*SHAFIN NAN SADUKARWA NE GA MAMAN SAMEERA (MAMAN KHAIRAT) UBANGIJI YA BATA LAFIYA YASA AYI MATA AIKIN CIKIN NASARA AMEEN*


Page 3??

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



----Haka Mashkur ya kwana da tunanin yarinyar da ya yiwa Sari kwata -kwata ya kasa samun sukuni, dan haka ko da safe da ya tashi jikinsa sanyi ?alaw yake .Ko da ya je gaishe da mahaifansa sai da suka tambayeshi ko bashi da lafiya amma ya sanar da su lafiyarsa ?alaw kawai dai baya jin daWin jikinsa ne.

Bayan ya karya dan ko ba wani abincin kirki ya ci ba saboda yana ta tunanin tabbas ya yi sanadin shigar wata damuwa shi kuma babban abinda ya tsana a rayuwarsa shi ne ya zama silar Satawa wani rai a har kullum ya fi so ace shi ne silar shigar wani farinciki babwai ya yi sanadin ba?incikin wani ba.Ya san dai matu?ar ba wai yarinyar ta yi dacen iyaye na gari bane to tabbas za ta kwana cikin damuwa dan ya san duk mahaifiyar da take da son abin duniya sama da ?arta ko sama da tarbiyar ?arta to matu?ar ta mata Sarin doyar nan jiya sai ta mata duka kai ?arshe ma ta hanata abinci duk dan dalilin asarar kayan sana,ar da ta mata ta ga gwara ace tasan duk yadda za ta yi koma menene ta kawo mata kuWin>?%?

Amma idan tana son ?arta sama da kuWin sannan tana son yarinyar ta kare mutuncinta na ?a mace to za ta dangana hakan ga ?addarar da Allah ya aiko mata,kuma ta yi ha?uri kamar dai yadda Ammi ta yi.

Sallama ya yiwa iyayen nasa akan zai je a gyara masa machine Winsa wanda ya lalace jiya daga can kuma ya wuce hayar machine Win.Har ya juya ya fara tafiya Baba ya kirashi.

"Mashkur"
"Na,am " Y a amsa tare da juyowa ya dawo ya tsugunna a gaban Baban.Hannu Baban yasa a aljihunsa ya fiddo kuWi,dubu biyar ya lissafo ya mi?awa Umma ya ?ara lissafo dubu biyar ya mi?awa Mashkur.Dukansu karSa sukayi suna jiran ?arin bayani a gefe Waya kuma suna tunanin yadda akayi Baban ya samu kuWi haka.

"Wannan kuWin biyan bashi ne Malam Audu ya min da asuba bayan min fito daga masallaci,kuWin ragon nan dana bashi lokacin da matarsa ta haihu aka yanka abin suna to shine fa yanzu kuWin fanshonsa ya fito ya bani 30k ne sai dana ce ma ya bar 5k Win ya bani 25k amma ya?i yana ta godiya kamar wanda na bashi kyauta Allah na tuba ma banda yanayin rayuwa ai babu abinda zai sa na karSa"

"Allah sarki Malam Audu ai mutum ne shi mai kirki wlh in ba haka ba da wani ma ko tunawa ba zai yi ba yau kimanin wata bakwai yaro har yana rarrafe" Umma ta ce tana jinjina tsoron Allah irin na Malam Audu da ba kowa ne ba yanzu yake biyan bashi mutane basa tsoron Allah, basa tsoron ha??in wani akansu bare tsoron mutuwa da azabar ?abari.

"Hakane Umma ai Baba Audu ko da ?wandala aje binsa sai ya biya baya son cin bashi har cewa ake in ba dan halin rayuwa ba babu abin da zai sa shi karSar kayan mutane saboda gudun duniya irin nashi" Cewar Mashkur.

"Haka ake son kowane mutun ma ya kasance"Cewar Umma.

Godiya suka yiwa Baba da kyautar da ya musu kafin Mashkur ya musu sallama ya fito zaure ya Wauki machine Winsa ya turashi dan nufar bakin titi wurin masu gyara.A ransa yana jin daWin kuWin da Baba ya bashi dan dama ko ficika baya maganinta dan ko gyaran ma bashi za a masa idan ya samu ya biya.

Hanya ya kama sannu a hankali yana tafiya yana ratse inda ruwan saman jiya ya taru, a dai -dai inda ya yiwa yarinyar jiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login