Showing 24001 words to 27000 words out of 98705 words

Chapter 9 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4298

gidan, yana sanye da Kayan sarauta yayi mishi kyau, da sauri na bi bayan shi har kofar gidan su ya tsaya, ina shiga na juya na kalle shi tare da cewa.
"Thank You sir"


Bai kula Ni ba haka ya juya abin shi, domin yana da abin yi. A hankali na tura kofar gate din zuwa cikin gidan. Kasa shiga nayi ina zare ido, domin gidan cika yake da dangin su. Kamar dan koma Aunty Nafy tace min.


"Shigo mana!" Tana kofar falo, a hankali na shiga tafiya kamar wacce kwai ya fashe mata a cikin ta, ina jin yadda kwayar idanun jama'a ke yawo a kai na, ina shiga wata yarinya tazo ta bangaje ni.
"Miss Snatches foolish idiot useless." Kallon yarinyar nayi bakina a sake ta shige bata Kula Ni ba, shiga cikin falon nayi a hankali. Da sallama idanuna ya sauka akan videon ranar da suke dukana ina kuka. Juyawa suka yi tare da kwashe min da dariya. Dukkan su har da manyan su.


A hankali na juya zan bar gidan.
_Ai Shegiya ce haka uwarta ta kawo ta malam ya rike su, basu da asali gashi dama ance sheg...._
Kukan da nake ne me mugun cin rai ya hanani ganin gabana, dakyar na daga kafana zan fita naji wani irin jiri ya tafi dani, na zube a jikin shi.
Kura musu ido yayi yana kallon tv da yake dauke da videon Innah larai, ya rasa meke damun su akan Yarinyar nan.


A hankali ya ture ni gefe sannan.ya wucewar shi cikin gidan.
"Aunty Amnah ba na gaya miki yarinyar karuwa bace toh kin gani da idanunki."


Daukar keyn mota tayi tare da rike hannuna muka fita, tunda ta sani a motar ta kalle ni,
"Kar na kuma ganinki a cikin gidan mu, idan ba haka ba zan saka a lalata miki fuskar ki. Mu bana auren matsiyata kuma Bama auren mara asali, dan haka ki koma ki tambayi uwarki kwarton da yayi mata cikin..."


Rike kan motar nayi muka tafi kamar zamu gwari Babban mota, d'ago kai nayi. Sannan na fita a motar.


"Insha Allah daga yau na yanke alaka daku ko wacce iri ce"


Na fada tare da barin motar, ina kuka. Karshe ina isa gida Aunty Nafy ta kirani, kin dauka nayi. Ina shiga cikin gidan, na zauna ina kallon Innah.
"Daga ina muke? Waye Ubana?" Na fada da mugun karfi, kallona tayi hawaye na zuba mata, ban tab'a sanin ina da zuciyar da zan yi faɗa da Uwata ba, sai da na hauka ce mata. Ta rasa yadda zata yi dani, har Innah larai sai da tayi min magana na ki kulata ta.


A daren Mama da Aunty Nafy da Aunty Mufeedah suka zo, sunyi juyin duniyar nan na kula su naki yi, haka suka ajiye min hakkina zasu tafi da wani abu.
"Ku dauki kayan ku ai dubu biyu nace ku biya ni, dan haka ya ishe ni" abin yayi matukar basu mamaki amma basu kula ni ba.


Haka aka yi hidimar sallah bana kula kowa, kwana biyu da sallah sai ga Mama da kanta, ranar kan kuka nayi ta mata, dakyar suka samu na sauko akan zan musu aikin sati biyu kafin su koma.


Tunda na koma wulakancin yake kara hauhawa, a bakin Aunty Mufeedah nake jin wai Ya Asad ya saka aka dawo dani zai biya ni.


Haka kullum sai na shiga nayi musu abin buda baki, zan dawo gida. Ranar da na cika sati daya matar shi ta tare ni zata dake ni, bai ce kome ba, sai da na tafi ya sami Maman su yace mata.
"Wannan yarinyar da tasan darajar kanta ba zata tsaya takara akan yarinyar da ko kallo bata ishe ni ba, Mother Ni da Ubangiji na, nayi alƙawarin ba zan mata kishiya da son raina ba, amma baki daya ta azzara min lallai sai na amsa mata ina soyayya da wancan Yarinyar?


Umma bata yi kishi da Natashah wacce za ayi bikin bayan babban sallah ba sai wannan da babu abinda da ya dame Ni da ita, ta koma gurin Amnah tunda ni ban iya kula da ita ba sai Amnah ta tafi karta zauna min a gida." Kuka take sosai ta rasa abinda zata fada, mishi baki daya, cikin tashin hankali tace.
"Don Allah mother kisaka baki ba zan kuma ba, don Allah yayi hakuri."


"Toh ta baka hakuri sai ka huxe balle kuma kwana nawa zamu koma Abuja kuma a gidanku zaku koma, sannan yarinyar nan tana mutuntattaki amma kike kokarin watsar da girmanki. Kwana nawa ne mun bar garin." Tashi yayi ya bar musu gurin, domin yana rike da abinda Amnah tayi mishi Yayar shi akan Mabrooka shi yasa yake jin zafinta. Kuma maza suna da wannan ɗabi'ar, basu cika son aka kai karar su.


---
A gajiye na fita daga gidan, gaba na ne ya fadi sakamakon hango Khamil daga nesa, kamar zan yi kuka da haka suka tawo ban san meye a ranshi ba. Kawai yana zuwa ya fesa min wani abu a fuskana. Tafiya nayi zan fadi ya rungume ni.


Da sauri suka saka ni a motar shi, suka nufi bayan masarautar, da ni. Ya fito kenan ya hango kayanta a can ga motar Khamil ya bazama da gudu, yana mishi dariya tare da kallon shi. Juyawa yayi zuwa cikin gidan ya dauki mashin din Mai Kano. Ya fita da sauri, b'ace mishi suka yi.


Su kuwa can gidan bai suka kai ta, wani tsohon gidan tarihi suka kai ta, dan akwai hubaren Sarki Saminu a cikin gidan, suka zuwa suka fitar da ita, tare da shigar da ita. Kwantar da ita suka yi tare da yaga hijab ɗinta, kafin ya kalli abokan shi.
"Ku fita na ji da ita" fita suka yi tare da gadin bakin kofar, d'aga rigar ta yayi sama, tare da kallon bra ɗinta, wani irin abu yaji tare da cika mishi wanda da lenght dinshi tayi, fitar da nonuwarta yayi tare da matsa shi yana murza bakin, yana ji kamar yau ya fara tab'a tender breast, a hankali ya janye skirt ɗinta, tare da jan whiter pant ɗinta, wanda yake match da bra ɗinta. Ya fara murza shi yana ƙoƙarin jan xip din shi sai ji yayi an kai mishi wani mugun duka a keyar shi. Da sauri. Asad ya isa kanta tare da taimaka mata sannan ya dauko ta, ya gyara kayanta, sannan fita da ita a kafad'ar shi, yana fita ya rasa yadda zai yi da ita. Kawai ya kira Mai Kano ya kawo mishi motar shi.


Can kuwa sai gashi nan yazo. Saka Buhayyah yayi motar, sannan ya koma cikin gidan yayi ta dukar gaban Khameel sosai tun yana suke har sai da ya farka, ya cukume wuyar shi yana huci.
"Wallahi na kuma ganin ka tako inda Yarinyar take sai na kashe ka! Tunda baka ji warning da nayi maka ba"


Ya wurga dashi tare da fita daga gidan.
"Ya Asad lafiya?"
"Hmm ka duba cikin, please bana son mother tasan wannan batun, sannan ka min kwantancen unguwar su."


Nan yayi mishi kwantancen sannan ya ja motar suka bar masarautar, shiga Mai Kano yayi cikin gidan ya sami Khameel kwance ga abokan shi a bakin kofar, mamaki ne ya kama shi, dama haka ne? Nan ya fita ya barsu a wannan halin.
Yadda ya fita da ita baki daya ya rasa inda unguwar yake haka yayi ya yawo har dare ya raba, yana zaune da ita a cikin motar tana barci.


Turawa Mufeedah sako yake son yi toh baya son magana, haka ma yayi yunkurin turawa Aunty Nafy, karta zarge shi ya sa ya koma gefen bakin hanyar kofar fada, ya kashe motar shi yana kallonta yadda take barci, saukar mata da kujeran yayi tara da dauko gogaggen babban rigar shi ya rufa mata.


Yana zaune a gurin da ita, yana ganin kiran Mabrooka bai dauka ba, haka tayi ta kira. Sweet mother, Mai Kano da yasan kome bai kula niman shi da ake ba, sai ma tura mishi sako da yayi da cewa.
_Karka manta a zagaye da rayuwarka akwai kane mata da Y'a mace yarinyar Mariniya ce ka kula da lafiyar na. Kuma ka ambaci sunan Allah zai tsaya maka domin idan mace da namiji suka keb'e na ukun su shaidan ne_


Duk da basu cika shiri ba, amma kuma yana jin dadin tunatarwa da yake mishi a duk lokacin da ya nemi kauce hanya, tura mishi yayi da cewa.
*Insha Allah zan kiyayye addinina da martabar Ahalina da kai na*


Murmushi Mai Kano ya Turo mishi yana kallon wayar, ya yarda da dan uwan shi amma baya son haka ya zama abinda zai cutar da rayuwar ahalin su,dan zina ba iya kai take tsayawa ba har Zuri'ar zuri'arka tabawa take.


Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
7/9/21, 8:04 PM - Buhainat: 1️⃣3️⃣


A hankali ya kwanta idanun shi a rufe, d'an juyawa kadan yayi yana kallon yadda fuskarta ya kuma kyau, lumshe idanun shi yayi yana tuno ranar da ya samu su Mabrooka suna cikin kaniyarta.


Rigar jikinta ya kwanta luff, sannan ya bawa bra ɗinta damar fita da kirjinta, kumshe idanun shi yayi kamar me jin barci. Nan kuwa idanun shi biyu. Mita ta fara cikin barcinta, tare da juyawa tana kuka kamar wacce take ido biyu, "Innah ta don Allah ina dangin mu suke?" Ta faɗa a shagwaɓe, tsigar jikin shi ne ya mike yarrrr, "wannan Yarinyar wato sakalci ne yake damunta ko me?" Ya tambaya yana kallonta. Yana kwance a gurin har kusan karfe biyu na dare.


Kafin barci ya dauke shi a guri, kwantar da kujeran motar. Yana fuskarta ta. A hankali ya lumshe idanun shi, sake bude idanun shi yayi akanta, tare da kurawa bakinta me d'an fad'i, shafa bakin yayi tare da kai hannun shi fusakarta, yana shafawa. Shashekar kukan yaji ya bude idanun shi. Ganinta tana kuka yasa shi tap din ta, har ta koma barci.


Daga nan shima barci yayi gaba dashi ya manta shaf a inda yaƙe.
-:-
Tun tana zuba ido zuciyarta sai rawa take da tsoron halin da yar ta take ciki, kowani bugun lokacin kamar da zuciyarta yake bugawa, haka tayi ta raba idanun ta, har zuwa wayewar gari. Tana zaune a gurin hawaye na zuba mata me zata cewa Allah?


Innah larai da Siyama suma hankalin su yayi mugun tashi duk da Siyama tasan haka zai faru dan itace ta basu lokacin da Buhayyah take fitowa daga cikin gidan, haka tayi ta kiran Number Princess Natashah da Mahirah da Nishat, dukkan su basu farka ba.


Gashi halin da Innar Buhayyah take ciki yana mugun d'aga mata hankali, dan tunda yaga tana kuka ta fahimci fargaba take da halin da yarta take ciki.


-:-
Bude kofar motar da yayi ne ya sani bude idanuna kan shi, tare da kallon inda nake, babu mayafi ba dan kwali, dafe kirjina nayi na ce.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun." Ta faɗa tare da kallon shi,kayana na dauka dake sit din baya, na saka hijab ɗina. Sannan na fara ƙoƙarin barin cikin motar.
"Ke ki nutsu! Meye ya hadaki da Khamil?"
"Ni babu abinda ya haɗa Ni dashi" na fada ina ƙoƙarin barin cikin motar. Ina fita na gyara zaman hijab dina tare da fita bakin hanya, na sami napep din da na tara. Ban bashi kudi ba sai da muka isa na shiga gidan na dauko kudin sannan nazo na bashi.


Ina shiga na nufi ban daki.
"Dawo yar iska, ina zaki shiga zaki wanke mana dattin da kika aikata a waje;"
"A'a Innah wallahi sace Ni aka yi, kuma na kubuta shine ban yi salalolin kaina ba naz..."
"Innah ki barta mana, ai bata tab'a aikata wani abu haka ba, kuma tunda yace haka."


Shiru tayi bata kuma cewa kome ba, ina shiga ban dakin na kama ruwa sannan nazo nayi alola na gabatar da sallah. Ina zaune naji an rufe Ni da dukka, tana yi tana kuka.
"Ni zaki tonawa Asiri? Ni zaki tozartani? Ni zaki wulakanta? A gidan Uban waye kika kwana?"


"Wallahi Innah sace Ni aka yi, ban." Dukka tayi min wanda tunda nake da ita bata tab'a ko zungure min goshi ba, tana gamawa tace min.
"Cire min wandonki" wani irin rawa jikina ya dauka, domin tun ina primary school take min wannan abun.


Idan na jima ban dawo gida ba, zata sani na bude wandona ta duba gabana. Idan ta gama zata make ni tace min.
"Idan kika sake wani ya tab'a gurin mutuwa zaki yi kuma Allah ya wurga mutum a wuta."


Ina jin haka sai da hantar cikina ya kad'a domin sai ban san meye zance mata ba, kuma wallahi ban tab'a aikata kome ba, sake daka min tsawa tayi. A karo na biyu na cire wandona tare da kallon ta, ina kuka.
"Kayanki zaki cire naga jikinki."
"Innah wallahi ban aikata laifukan da kike zargina ba."
"Toh ko na tashi ne?"
Hankalina yayi mugun tashi, ai ki ba yarinya bace, dan haka na kwabe, sannan ta nuna min guri na kwanta, ita da kanta ta bude cinyoyina ta duba. Ina ji tana sauke ajiyar zuciya kafin ta duba kirjina zuwa bayana, sannan tace min.
"Kowacce mace daraja ce da ita, Buhayyah nasaba da darajarki yasani razana da kwanan da kika yi jiya a waje, girma da daukakarki ya sani tsorata da halin da zaki tsincin kanki a cikin shi.


Buhayyah ke yar babban gida ce,.me dauke da karfin mulki da izza na shekaru aru aru, Kinga laifina dan na kare darajarki? Karki ga laifin ƙaddarar ki, domin ita ce tasani yin haka. Sannan aikin da kike yi a cikin masarautan ya kare daga yau ba zaki koma ba."


Gyada mata kai nayi ina kuka tare da komawa gefe, shigowar Siyama ta kirani muka fita sannan tace min.
"Don Allah kiyi hakuri, ban san haka abin zai zama ba, amma ince basu miki kome ba?"


Kura mata ido nayi hawaye na zuba min nace mata.
"Basu min ba, amma kuma ai Innah ta min, sannan kuma kina sane kenan da abin da Prince Khamil yayi min kenan?"


Na fada ina kallon ta, rike hannuna tayi tare da cewa.
"Kiyi hakuri kinji wallahi ban san cewa."


Fisge hannuna nayi hawaye na zuba min nace mata.
"Ni ne zata kina jin babu dadi ne akan kawai baki sona ashe tsana ce a ranki? Har dake za a hada baki ayi kidnapped dina, yau da sunyi raping dina kice nayi hakuri it's Destiny? Thank You yau zamu bar gidan nan bawai dan bana son bin wasiyyar Baba ba, sai dan idan na cigaba da zama daku wata rana zaku kashe mu babu abinda ya dame ku"


Wuce ta nayi tare da ɗaukar kudina na fita, gidan Maman Uwani naje na samu haya a motar su, suka kuma ce min zuwa nan da kwana uku zamu dawo. Na biya kudin sannan ba dawo na gayawa Innah.


Aikuwa ta kama tari har da jini abinda ya bani tsoro har da su.muka wuce asibiti da ita, tunda ta shiga coman bata farka ba. Kamar nayi hauka haka muka kwashe kwanaki bakwai bata farka ba.


-:- tunda ta bar mishi motar aka kira shi a gurin aiki ana niman shi, ya dawo gida. Aka saka shi a gaba da surutu wuce su yayi.tare da nufar dakin shi yayi wanka, sannan ya shirya ya bar garin baki daya.. suma zasu zo nan da kwana uku.


Sam sun manta da batun Buhayyah sabida ana shirin bikin bude kamfanin Shi, idan anyi da sati Uku za ayi bikin shi da Natashah.


Abinda yazo musu basu da lokacin kansu sai na hidimar, dan haka ana kwana biyu suna tura sakon Buhayyah gurin Aunty Nafy, suka bar garin.


-:-
Tunda ya koma tunaninta da aiki suna mishi caaa, bai da lokacin kowa sai na aiki. Abinci yake ci, na wani best gidan Abincin shi da yake nan Abuja, aka kawo mishi tea ya sha, ajiye musu kudin yayi ya fita.


Murmushi yayi lokacin da ya tuna da ita, ranar da zasu rabu. Yasan idan Mother zata dawo zasu dawo tare. Da haka ya ajiye abin a ranshi. Koda zasu dawo ma ya tafi Ghana.


Sai da ya kwashe kwana goma sha biyar ya dawo, ranar da ya dawo.


Ya kwanta ya huta bayan ta zungure matar shi, koda ya tashi a barci. Ya zo part din Iyayen shi dinning table ya nufa, ya zauna ya fara cin abincin. Loma daya yayi tare da kallon Mother.
"Ya abincin haka? Babu dandano ina me muku abincin take?"


"Dama ai aikin wata daya muka dauke ta! Kuma ta gama abinta ta tafi"
"Umma me yasa ba za a dauke ta bane ko nawa a biya ta" kallon rashin hankali tayi mishi sannan tace mishi.
"Mahaifiyar bata da lafiya, kuma ita ce mata daya kwal sabida cikin ka ba za a raba su ba." Ta fadi haka tare da maida hankalinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login