Showing 75001 words to 78000 words out of 98705 words

Chapter 26 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4314

dan haka ya biya bukatar shi ba iya shi ba har da ita domin taji dad'i, kuma gashi tayi kewar shi na fitan hankali. A zauce suka haɗu da juna, shi sambatu ita kukan dad'i da na takaici.

Haka ya gama sannan ya sauka ya shiga wanka yana gama nashi ta tashe ta tayi ta fito, kafin nan barci yayi gaba da shi dan a gajiye yaƙe. Kwanciya tayi a gefen shi. Ya janyota jikin shi, suna ci-gaba da barcin gajiya.

Washi gari.
Bayan ya tashi sallah Asuba, ya tafi. Yana dawowa ya kuma kwanciya. Sannan ya tashe ta, tai nata sallah tana idarwa ta fita sabida yarta da zata makaranta, bayan ta gama shirya ta tsaf. Ta sallame ta, sannan ta koma ta kwanta. Bata tashi ba sai karfe goma, dan shi ya tashe ta.
"Zoki nima min abinda zanci"
A hankali ta sauko daga gadon, ta nufi waje, ruwan zafi kawai ta haɗa mishi sai bread da soyayyan kwai. Kallonta yayi sannan yace mata.
"Gaskiya wannan ba zai rike ni ba, ki kara min wani abu"
"Babu abinda ya rage domin Aroosh itama Indomie na dafa mata da kyau."
Kallon Abincin yayi cikin nutsuwa, sannan ya mike a hankali ya bar mata falon, Part din Natashah ya shiga tana zaune tasha wanka kamar wacce zata gidan biki, ga dan karamin cikinta ya fito sosai. Tana ganin shi ya mike da sauri, tare da rungume shi.
"Abinci nake nima"
"Toh wallahi babu sai dai, nasaka a dafa maka domin bana iya girki" kallon agogon bangon yayi bai ce mata kome ba, ya juya zai fita.
"Ina zaka?"
"Zan duba Buhayyah ce bata gaza ajiye wani abu me nauyi."
Ya fada tare da nufar hanyar part din Buhayyah, tun daga bakin kofar. Kamshi ya cika mishi hanci, a hankali ya shiga tare da nufar kitchen inda yake jin karan soya, tana tsaye daga ita sai bomshort, da riga me hannun shimi, tayi Masifar kyau, gashin kanta ta had'a su a keyarta, rungumeta yayi yana faɗin.
"Mrs Chef good Morning"
Dariya nayi sannan nace mishi.
"Morning Dear ya katashi lafiya ya gajiyar jiya"
"Alhamdulillahi! Me ake mana ne?"
"Kunun tsamiya da kosai, sai miyar kifi"
"Lallai zanci dad'i kafin naci me kayan daɗin." Dariya nayi mishi tare da dukar kirjin shi, hannu ya saka muka cigaba da aikin. Na bar mishi dama kunu yana juya min shi, na cigaba da soya kosan, ina gamawa na juye tare da nuna mishi yadda zai juye kunun.

Sannan na dauka muka fito waje na kai tsakiyar falon na jera, sannan na koma na samu yana wanke kayan da muka b'ata ba aikin.
"Na san haka kike yi ai." A tare muka gama kome sannan muka dawo falo, kallon shi nayi bayan nace mishi.
"Zauna nace abincin bari nayi Wanka na dawo"
"A'a zauna kici sai muyi wankar tare."
Haka na zauna na fara zuba mishi, riko hannuna yayi ya dawo dani gaban shi na zauna a tsakiyar kafar shi, muka fara karyawa tare, hannun shi na hagu yana kan cikina. Muna hira,

Bamu san lokacin da ta shigo ba sai ganinta muka yi a gaban mu tana kallon mu, Wallahi na razana sosai, daka mata tsawa yayi.
"Uban waye ya baki izinin shigo mana?"
"Dan cikinka, yunwa nake ji dan haka dole a bani abinda aka dafa tunda shi ai dan asali ne"
Shiru nayi ina jin su, a hankali na fara ƙoƙarin tashi a kan cinyar shi ya mai dani.
"Fita kafin na sab'a miki"
"Toh wallahi sai dai tsintacciyar mage ta fita, amma bani zuwa ko ina." Ta saka hannu ta dibe abinda yayi mata taci son ranta, kafin ta mike ta buge flask din ya fadi take ya fashe.
"Zan zo cin abincin rana da na dare. Jakar miji"
Ta faɗa min, ya ga dai ban tanka mata ba, tana fita ya ture ni akan cinyar shi.
"Ke wacce irin lusara ce?" Ban tanka mishi ba, na dauki flast dina na kai kicin, sannan na zuba a bola, kafin ba gyara kome kuka nake son yi, amma ina tsoron yadda zai cigaba da balbale ni da fada. Rungumo ni yayi na juya tare da fashewa da kuka.
"Kiyi hakuri, sir Aliyu. Abinda tayi min bai min ciwo ba, sabida bata koshi da tarbiyya ba. Don Allah ka daina ganin laifina haka Allah yayi ni ban iya fada ba."

"Na sani! Amma ya dace ace yanzun kina tauna tsakuwa aya tana jin tsoro ko?" Ya gaya min, girgiza kai nayi, sannan nace mishi.
"Babu kome."
Haka na gyara kicin din yana rarrashina, tare da kallon yadda nake aikina a tsanake.

Bayan mun yi wanka ne ya wuce part din su ya sauya kayan shi, ni ma na saka nawa kayan. Nayi mugun kyau dan riga da zanin' ce na atamfa GTP. Ina gamawa na nufi cikin gidan na kai musu abincin da tsarabar su bayan na gaishe su. Zama nayi muna hira da Mama har lokacin abincin rana yayi na daura mata na kuma gama akan lokaci, ina gamawa na nufi gidana.

Hango shi nayi a bakin kofar, yana kallona.
"Kayi hakuri na fita ban gaya maka ba"
"Babu kome, yunwa nake ji"
"Eh toh zai dauki lokaci kafin na kammala ko zaka tafi gurin Mama kaci kafin na gama dan ni nayi na can."
"Naki nake so, muje na tayaki"
Muna shiga na ciro kayan vegetables and fruits. Na mika mishi, na nuna mishi yadda zai yanka min, na ciro cus-cus, na wanke kayan miya na nikka, sannan na zuba man zaitu, da man kwakwa. Na fara soya kayan miyar dashi, danyen kaza na ciro na yad'e tsokar jikinta sannan. Ya yanka kanana, kafin na zuba da kayan lambu. Kayan fruit din kuma na wanke, sannan na zuba a blande, na dauko kankara da madara na zuba akai sannan na fara nikawa, yana gama laushi na zuba kofin Kwalba na shirya a frig, kafin na koma kan abincin ina gauraya abinci yana min hira, ciro maggi nayi na mika mishi ya b'are min, sannan ya zuba, na koma dauko cabbage da kayan salat na hada yayi kyau, lokacin na zuba cus-cus din na rufe shi..muka wanke kayan da muka b'ata.
7/19/21, 11:33 AM - Buhainat: 3️⃣4️⃣
Cikin lokaci ƙalilan Aliyu ya mai dani kwarkwar irin shi, idan haka daga ni har shi muka cika dakin da sautin Muryan mu, nata bala'in gajiya da abinda yake min, amma a raina ban ji na gamsu ba, sai da ya tashi zaune ya daurani a saman cinyarsa, ya juyar dani ina kallon mirror, a nan ne na fahimci namiji ne a tare dani, domin saka hannun shi yayi a kwakwasona yana sama da kasa da Ni, ko minti goma ban yi ba, naji jikina ta fara rawa, a hankali na mai da bayana kirjin shi, a hankali naji baki daya na gaji. Matsa nonuwata yayi yana saukein wani irin nishi a kunne.

"Sannun Jaruma"
"Na gaji Sir"
"Karki kuma kirana Sir don Allah sake min suna, duk wannan abin arzikin na kare a sir Aliyu"
Hannuna na daura a saman nashi nace mishi.
"Toh honeystick" cizon kunne na yayi yana murmushi.
"Bai min ba domin kece honeypot, canza min wani"
"Toh zan sauya kama amma Yanzun na gaji." A hankali ya d'aga ni, sannan ya nufi ban daki dani. Ni kaina nasan na ciyo a hannun shi, domin har kafaffuna ciwo suke min kamar ba zasu dauke ni ba. Ruwan zafi ya saka mana muka shiga cikin shi, muka yi wanka sosai. Sannan yace min.
"Ina da wani harkan kasuwanci a Paris zaki bini?"
Lumshe idanuna nai tare da gyada mishi kai,
"Good Girl" ya faɗa min, yana me taimaka min na fito.

Kwanan mu biyu tsakan muka nufi Paris, wayyo Allah naga rayuwa nayi yawo, ya min sayayya. Haka kuma ta bangaren mu'amalar aure, shi kanshi sai da ya jinjina min, domin har nafi wancan Yarinyar da yake mata kallon wata aba ce.

A yanxun ina bala'in kishin sa, amma haka ba yana nufin zan zama mara adalci akan matansa ba.

Kwance jikinsa, ina sauke ajiyar zuciya nace mishi.
"Hero! Ina addu'a Allah yasa na samu cikinka." Na fada tare da kifa kaina, ina dariya a birkice ya juya yana kallona.
"Ba Amin ba" ya faɗa min kai tsaye,
"Why?" Na tambaye shi,
"Kinga ki daina damun kanki da batun ciki da haihuwa, next wk zamu koma gida." Tuni ya shashantar da zancen ta hanyar janye min rigar jikina, yana wasa da dukiyar Fulani na.

Haka ba karamin mantar dani yayi ba, dan haka na biye mishi muka cigaba da sha'anin mu, tashi yayi tare da jingina da bango, sannan ya d'ago ni na zauna akan shi, a tare muka sake wani irin dariya, kafin muka cigaba da kasancewa da juna, duk cikin salon da Aliyu yaƙe min na fison wannan, domin bana jimawa na sauko. Shima kuma yana masifar son haka, domin nonuwana suna gogan fuskar shi, haka yayi ta haukace min konace muka haukata juna, koda muka gama, a ban dakin ma ba kyale juna muka yi ba, domin d'aga ni yayi na rike wuyar shi. Muka cigaba da having sex,nasan idan babu Aliyu a rayuwata bata da wata amfani, dan haka nake sake mishi jikina yana yadda yaso dani.

Muna haka Ruwan wanka na sauka akan mu, karkuga yadda muke kara cinye junan mu, sai da muka sauko lokaci guda, sannan ya dire ni kasa nayi wanka shima haka ina tsokanar shi. A cikin kwanakin da suka gabata kasuwa muka shiga nayi sayayyan kayan barci, da wasu abubuwan da tsaraba,

Ranar Juma'a muka dauka a kasar mu, cikin wani irin jin dadi da nutsuwa muka iso gida, duk wanda ya gan mu, sai yasan lallai anyi nasara a aikin shi. Musamman Mufeedah da take nan nan da ni.

Bayan sallah isha, suka rakani part dina, bayan Mother tayi min nasiha, nasha kuka sannan muka koma can, haka tayi min hira har kusan karfe sha daya, sannan tayi min sallama. Tana fita ba gyara ko ina musamman d'akina da jikina, sannan na zauna a tsakiyar gadona, ina wasa da fitilar gefen gadon, turo kofa yayi na sauka da gudu, na fada jikin shi.
"Oyoyo My King"
Daukata yayi yana murmushi,
"Love nayi kewar ki, dakyar nake iya zama a cikin mutane. Me kika saka min ne na zama chewgum dinki haka" fari nayi da idona, sannan nace mishi..
"Babu kome kaunar mu dakai gaskiya ce"
Sumbatar wuyana yayi tare da jingina ni da bango yana kara matse ni,
"Yanzun abinda ya kawo ni daban wanda na kama daban, nazo nayi miki sallama ne, And babu matsalar kome ko?"

Murmushi nayi mishi sannan nace mishi.
"Babu sai na kewarka, good night"
Sumbatar wuyana yayi yana me kuma rike hannuna.
"Kiyi hakuri zuwa gobe zan tsara mana yadda zamu na ganin juna koda sau daya ne, a madadin kwana biyu biyu. Kinji Nasan yadda kike, amma kiyi hakuri kiyi barci ina tare dake." Ya fada min.

Haka muka yi sallama, sannan ya fita bayan ya sani nayi alola da addu'ar kwanciya, na kwanta ya ja min bargo.
"Karki manta kiyi mafarkina"
"Insha Allah"haka ya fita daga dakin, ina jin yana rufe babban falon, kuka ne ya kwace min sam ba manta da akwai irin haka fa, sai da na Fahimci yau ni daya zan yi kwanan bakin ciki.

Dakyar barci ya dauke ni, bayan na fara karatun Alqur'ani. Aikuwa ban kai da kammala surar ba sai barci..
-
Gyara zama yayi yana kallon Mabrooka, wacce take cika tana batsewa.
"Kinga kece Babba amma me yasa kullum kike kawo abinda zai saka musami matsala, Natashah bata da lafiya, dan haka idan kinyi abinci ki zuba mata ai yana."
" Bazan iya dafa mata abinci ba, sannan ta kwana da miji ba, idan dan haka zaka gaya min toh kaje na bar mata kai." Ta faɗa tare da shiga ban daki, bayan ta fito ta kwanta.
Haurawa gadon yayi tare da da juyar da ita.
"Aliyu ka fita idona ba na sonka."
"Naji amma ni ina sonki"
"Kana son jikina dai"
"Toh wallahi baki isa ba, zaki bani hakkina cikin salama ko sai na amsa". Shiru tayi bata mishi magana ba, domin matukar ta amsa mishi zai iya mata abinda ba ta zata ba, dan haka ya biya bukatar shi ba iya shi ba har da ita domin taji dad'i, kuma gashi tayi kewar shi na fitan hankali. A zauce suka haɗu da juna, shi sambatu ita kukan dad'i da na takaici.

Haka ya gama sannan ya sauka ya shiga wanka yana gama nashi ta tashe ta tayi ta fito, kafin nan barci yayi gaba da shi dan a gajiye yaƙe. Kwanciya tayi a gefen shi. Ya janyota jikin shi, suna ci-gaba da barcin gajiya.

Washi gari.
Bayan ya tashi sallah Asuba, ya tafi. Yana dawowa ya kuma kwanciya. Sannan ya tashe ta, tai nata sallah tana idarwa ta fita sabida yarta da zata makaranta, bayan ta gama shirya ta tsaf. Ta sallame ta, sannan ta koma ta kwanta. Bata tashi ba sai karfe goma, dan shi ya tashe ta.
"Zoki nima min abinda zanci"
A hankali ta sauko daga gadon, ta nufi waje, ruwan zafi kawai ta haɗa mishi sai bread da soyayyan kwai. Kallonta yayi sannan yace mata.
"Gaskiya wannan ba zai rike ni ba, ki kara min wani abu"
"Babu abinda ya rage domin Aroosh itama Indomie na dafa mata da kyau."
Kallon Abincin yayi cikin nutsuwa, sannan ya mike a hankali ya bar mata falon, Part din Natashah ya shiga tana zaune tasha wanka kamar wacce zata gidan biki, ga dan karamin cikinta ya fito sosai. Tana ganin shi ya mike da sauri, tare da rungume shi.
"Abinci nake nima"
"Toh wallahi babu sai dai, nasaka a dafa maka domin bana iya girki" kallon agogon bangon yayi bai ce mata kome ba, ya juya zai fita.
"Ina zaka?"
"Zan duba Buhayyah ce bata gaza ajiye wani abu me nauyi."
Ya fada tare da nufar hanyar part din Buhayyah, tun daga bakin kofar. Kamshi ya cika mishi hanci, a hankali ya shiga tare da nufar kitchen inda yake jin karan soya, tana tsaye daga ita sai bomshort, da riga me hannun shimi, tayi Masifar kyau, gashin kanta ta had'a su a keyarta, rungumeta yayi yana faɗin.
"Mrs Chef good Morning"
Dariya nayi sannan nace mishi.
"Morning Dear ya katashi lafiya ya gajiyar jiya"
"Alhamdulillahi! Me ake mana ne?"
"Kunun tsamiya da kosai, sai miyar kifi"
"Lallai zanci dad'i kafin naci me kayan daɗin." Dariya nayi mishi tare da dukar kirjin shi, hannu ya saka muka cigaba da aikin. Na bar mishi dama kunu yana juya min shi, na cigaba da soya kosan, ina gamawa na juye tare da nuna mishi yadda zai juye kunun.

Sannan na dauka muka fito waje na kai tsakiyar falon na jera, sannan na koma na samu yana wanke kayan da muka b'ata ba aikin.
"Na san haka kike yi ai." A tare muka gama kome sannan muka dawo falo, kallon shi nayi bayan nace mishi.
"Zauna nace abincin bari nayi Wanka na dawo"
"A'a zauna kici sai muyi wankar tare."
Haka na zauna na fara zuba mishi, riko hannuna yayi ya dawo dani gaban shi na zauna a tsakiyar kafar shi, muka fara karyawa tare, hannun shi na hagu yana kan cikina. Muna hira,

Bamu san lokacin da ta shigo ba sai ganinta muka yi a gaban mu tana kallon mu, Wallahi na razana sosai, daka mata tsawa yayi.
"Uban waye ya baki izinin shigo mana?"
"Dan cikinka, yunwa nake ji dan haka dole a bani abinda aka dafa tunda shi ai dan asali ne"
Shiru nayi ina jin su, a hankali na fara ƙoƙarin tashi a kan cinyar shi ya mai dani.
"Fita kafin na sab'a miki"
"Toh wallahi sai dai tsintacciyar mage ta fita, amma bani zuwa ko ina." Ta saka hannu ta dibe abinda yayi mata taci son ranta, kafin ta mike ta buge flask din ya fadi take ya fashe.
"Zan zo cin abincin rana da na dare. Jakar miji"
Ta faɗa min, ya ga dai ban tanka mata ba, tana fita ya ture ni akan cinyar shi.
"Ke wacce irin lusara ce?" Ban tanka mishi ba, na dauki flast dina na kai kicin, sannan na zuba a bola, kafin ba gyara kome kuka nake son yi, amma ina tsoron yadda zai cigaba da balbale ni da fada. Rungumo ni yayi na juya tare da fashewa da kuka.
"Kiyi hakuri, sir Aliyu. Abinda tayi min bai min ciwo ba, sabida bata koshi da tarbiyya ba. Don Allah ka daina ganin laifina haka Allah yayi ni ban iya fada ba."

"Na sani! Amma ya dace ace yanzun kina tauna tsakuwa aya tana jin tsoro ko?" Ya gaya min, girgiza kai nayi, sannan nace mishi.
"Babu kome."
Haka na gyara kicin din yana rarrashina, tare da kallon yadda nake aikina a tsanake.

Bayan mun yi wanka ne ya wuce part din su ya sauya kayan shi, ni ma na saka nawa kayan. Nayi mugun kyau dan riga da zanin' ce na atamfa GTP. Ina gamawa na nufi cikin gidan na kai musu abincin da tsarabar su bayan na gaishe su. Zama nayi muna hira da Mama har lokacin abincin rana yayi na daura mata na kuma gama akan lokaci, ina gamawa na nufi gidana.

Hango shi nayi a bakin kofar, yana kallona.
"Kayi hakuri na fita ban gaya maka ba"
"Babu kome, yunwa nake ji"
"Eh toh zai dauki lokaci kafin na kammala ko zaka tafi gurin Mama kaci kafin na gama dan ni nayi na can."
"Naki nake so, muje na tayaki"
Muna shiga na ciro kayan vegetables and fruits. Na mika mishi, na nuna mishi yadda zai yanka min, na ciro cus-cus, na wanke kayan miya na nikka, sannan na zuba man zaitu, da man kwakwa. Na fara soya kayan miyar dashi, danyen kaza na ciro na yad'e tsokar jikinta sannan. Ya yanka kanana, kafin na zuba da kayan lambu. Kayan fruit din kuma na wanke, sannan na zuba a blande, na dauko kankara da madara na zuba akai sannan na fara nikawa, yana gama laushi na zuba kofin Kwalba na shirya a frig, kafin na koma kan abincin ina gauraya abinci yana min hira, ciro maggi nayi na mika mishi ya b'are min, sannan ya zuba, na koma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login