Showing 30001 words to 33000 words out of 98705 words

Chapter 11 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4301

daki., sannan na nufi waje, ina shiga kitchen ɗin naji suka waya. Ina jin tana cewa.
"Bafa zata zama baiwar ka ba, dan haka ka saka matar ka tayi maka aikin?" Kashe wayar tayi tana murmushi, ta cigaba da gaya min abinda zanyi. Kallon tukunyar nayi ina. Kafin na shiga aikin babu ji babu gani, Mama ta dan fita tana shigowa ta same ni har na kusan gama girkin.
"Dame kike aiki haka"
Murmushi nayi sannan na bata amsa.
"Babu kowa"
Zama tayi kujeran kitchen ɗin, muka shiga hira, har muka gama na wuce daki nayi sallah, sannan kuma kwanciya.
Barci ne ya dauke ban tashi ba sai bayan la'asar, shima sabida shigowar Aunty Mufeedah ne, nayi sallah sannan na fito waje.
Zaman hira muka yi. Har su Aroosh suka shigo, nan muka shiga hira da ita.
"Aunty ki fada min nan cake,"
"Toh tashi muje"
"Dawo min da yarinya na, bana son munafunci da koyawa yaro iyayi, dan haka ki kyale min yarinya na."
"Ku shiga kitchen ɗin" ya faɗa tare da kallon matar shi.
"Ba zata shiga min da yarinya kitchen ba, tunda ba ita na haifa mata ba"


"Ki shiga da ita Hayyah" a firgice na kalle shi cike da mamaki, "Hayyah!!" Kowa ya faɗa tare da kallon shi kamar ba shi, yayi magana ba. Yaja kujera ya zauna, aikuwa na shiga da Yarinyar. Da gudu Mabrooka ta ture ni sai da kaina ya gwara da bango.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun!! Wannan wani irin hauka ne? Zaki kashe musu."
"Eh zan kashe ta! Sai me? Toh wallahi idan bata bar gidan nan ba. Sai na kashe ta tunda ba gidan Ubanta bane" tass ya wanke ta da mari. Tare da shake wuyar ta.
"Kika sake wani abu ya same ta, sai na daure ki jahila" ya nufe kan Buhayyah tare da ɗaukar ta. Da jini na fita ta hancinta.
Ganin yadda ya dauke ta, zata fita da ita tare da shako wuyar rigar shi ta baya.."sauke ta wallahi ba zaka fita da ita ba dan zan kashe ta" yadda take jijjiga shi tana ihu yasa shi sauke Buhayyah bai tab'a dukar ko yar shi ba, amma yau sai da ya zare belt din shi zai zane ta.
"Kyale ta! Karka fara dukar mace, idan ka fara ka fara kenan har ranar da zaka ga an daki yarka"


Wullar da belt din shi yayi ya dauke ta, yana kallon fusakarta. Haduwa suka yi da Mai Kano, ya ja suka bar gidan a mota zuwa asibiti. Koda suka isa an karɓe su. Duk ya rikice yana jin kamar zuciyar shi zata fado. Dafe goshinsa yayi a hankali wayar shi tayi kara, dauka yayi tare da mannawa a kunnen.
"Man kana ina?"
"Shamaki specialist clinic"
"Me ya faru?"
"Kazo kawai" ya faɗa kawai,
Bayan minti goma, sai ga Bashir.
"Lafiya?" Bai bashi amsa ba, Mamar su ta shigo. "Haukar Mabrooka, ta buga mata kai da bango" ya faɗa tare da mik'ewa yana zuba hannun ya zuba a cikin aljuhun shi. Yana kallon kofar da aka shiga da Buhayyah.


Sai da suka cika awa biyu kafin aka wutar da yake bakin kofar tiyatar, ya dauke lokaci guda suka sauke ajiyar zuciya, suna kallon kofar, fitowa likitan yayi yana gayawa Nurse din matsalar Buhayyah.
"Idan aka yi Sa'a daga haka zata farka babu matsala, idan kuma aka yi rashin Sa'a zata iya samun manta wasu abubuwan masu muhimmancin" koda suka tare shi kusan abinda ya gaya musu kenan, sannan suka wuce Office din bayan an fito da ita daga d'akin tiyatar, kallon fuskarta yayi yadda yayi wani bada wani haske. Kallonta yake yana jin babu dad'i a ranshi.


Duba file ɗinta Mufeedah tayi, sannan tace musu.
"Me yiwar tayi loosing memory, me yiwar kuma ta farka lafiyan ta lau."
"Amma wannan shirmen da me yayi kama? Taya haka ya faru." Bai ce kome ba, dan ya gaji da magana wuyar shi har ciwo yake,. Fitowa yayi tare da duba wayar shi yana ringing. Amnah,


"Ina jinki?"
"Akan yar aiki zaka daki Mabrooka? Meye tayi maka ko ba tace a bar mata yarta. Toh zan zo gidan yarinyar ta bar gidan ko naci Ubanta." Kashe wayar yayi domin kan shi ya fara zafi baya bukatar wani zafin bayan shi, dan haka ya wuce tare da shiga motar, ya lumshe idanun shi.
"Bash! Mata basu da hankali"
"Kayi hakuri" ya faɗa tare da Cigaba da tukin, jikin shi ya masifar sanyi, har suka isa gidan shi, yana kallonta bai iya mata magana ba, wanka ya shiga tare da gyara jikin shi, ya saka kayan shi bai tsaya ba ya sauko zai tafi asibitin.
"Ka gaya min da ni da wancan yar aikin wa.."
"Kinga ina da abun yi, idan baki dashi." Ya fada tare da wuce ta, tsakanin shi da Allah, yaki sauraronta.


----
Aunty Mufeedah da Mama suka zauna a jikinta washi gari da ta farka da ciwon kai. Kallon su nayi sannan nace musu.
"Aunty Mufeedah, Meye ya faru?" Murmushi suka yi sannan suka ce min.
"Wallahi ban yi tsammanin zata tashi bata manta mu ba, Alhamdulillah"


"Yaushe aka kawo ni nan?" Tab'a kaina nayi naji katon bandeji.
"Wash, ashe naji ciwo ne haka?"
"Shi yasa aka ce kiyi a hankali" ya faɗa min a dakile, tura baki nayi. "Ki gama zagina a ranki"
Ware idanuna nayi akan ina son yin kuka,
"Kika sake kika min kuka sai na zane ki" kara tura baki nayi ina me dauke kai na, daga kallon shi. Tunda ya zama abinda ya zama ina dan yin wani abu kad'an zai kama cewa ina zagin shi.


"Tashi kiyi wanka da alola sai kiyi sallah, kafin kici abincin." A hankali na sauka a gadon, ina kallon shi kasa kasa, har na shiga wanka ina fitowa na tambaye su. Tun yaushe nake kwance.
"Wata shida da suka wuce" zaro idanu nayi ina kallon Aunty Mufeedah,
"Kyale shi kwananki biyu"
Sallah da ake bina nayi, sannan ta mike zuwa bakin gadon, aka zuba min abincin, na fara ci. Ina kallon shi kasa kasa, dan shima kallona yaƙe. Mik'ewa Mama tayi tare da cewa.
"Mufeedah bari naje gida na dawo"
"Toh Mother muje na rakaki"
Suna fita, yayo kai na.
"Waye kike harara?"
"Don Allah ka barni kai na yana ciwo" jin haka ya sashi, hakura da abinda yayi niyya, zaman kurame, har Mufeedah ta shigo suna zaman kurame.
Hira suke a hankali, wanda rabin shi aka kaina, suke har suka gama anan ma fahimci ya sama min aiki a kamfanin shi. Tab'e baki nayi a raina nace.
"Barin gidan zanyi kafin matar ka ta kashe ni"


Kwana na biyar aka sallame mu, kawai ina pretending ne amma baki daya kaina ciwo yake, har na sami sati biyu.kafib na sami sauki, bikin shi da nad'in sarautan da za a mishi ya samu muka shiga kasuwa, kullum zamu fita, yau ma fitar da shi muka yi. Muna shiga Yace.
"Kowa ya zab'i abinda yake so"
Dan haka muka shiga daukar kayan da muke so, a wani shayin inda ake sayar da kayan Innerwear, na tsaya naga wani sit na bra da pant, ashe shima yayi mishi kyau, ina kai hannuna nayi shi a bayana, shima ya kai hannun shi muka dauka a tare, juyawa nayi kaina ya gwari kirjin shi.
"Don Allah kayi hakuri"
"Kina sone?"
"Humm humm" na girgiza mishi kai, tare da barin gurin, duba Number bra din yayi, tare da dauka, isa inda aka jera bra zallah, dake ina da nonuwar masha Allah, na shiga daukar su. Kallon na yayi yaga ina ta daukar su. Zuwa yayi shima ya fara dauka. Sakewa nayi da sauri zan bar gurin.
Hannun shi naji yaja igiyar rigana ta baya, sai da ya warware, jan igiyar yayi da karfi. Da sauri na juya hannuna suka biyu suka zuba a kirjin shi.
"Size 39" bakin shi ya kai kunne na yace.
"Da alamu suna da girma ko?"
Ture shi nayi tare da juya mishi bayana. Ban san lokacin da kuka ya kwace min ba, sosai har da shesshk. Tafiya yayi bai kuma bin ta kaina ba, ya barni nasha kuka na, sannan na dawo gurin Aunty Mufeedah, ban dauki kome ba.


"Meye nufinki da baki dauki kome ba?" Inji Aunty Mufeedah,
"Ai matsiyaci ko a tandun arziki ake motsa shi baya arziki." Inji matar shi, haka muka fito tsinke ban dauka ba, kuma ban tankata ba, muna shiga gidan zamu wuce ya mika min laidana.
"Ga kayanki" kallon shi nayi.naga fuskar shi a murtuke, had'iye yawu nayi sannan na amsa.
"Mayya kawai" inji matar shi ban d'ago kai na kalle ta ba, na wuce a buna. Haka na shiga cikin gidan kowa ya baje kayan shi. Ban dani da kunya ya hanani budewa kwacewa Mufeedah tayi tare da cewa.
"Sai na gani"
Barin gurin nayi suka bude kayan, "kai amma yarinyar nan tana da hankali dubi kayan da ta ɗauka. Masu kyau"
"Wallahi ba zata saka ba, domin ba zan hada kishi da yar aiki ba. Kome iri daya ya dauka mana" inji Mabrooka, shigowa yayi bai magana ba, ya wuce kusa da Mahaifiyarsu ya zauna yana cewa.
"Umma ashe zasu hada da auri auren Natashah ne?"
"Eh wallahi, nima jiya Papa yake gaya min," inji Mahaifiyar su.
"Amma ni gidan da nake dashi na zaman mace daya ne bana zaman mata biyu ba." Ya fada yana kallona, da na fito daga dakina. Jikina ne yayi masifar sanyi, na wuce kitchen ban kalle su ba, ina ji a raina kamar nayi kuskuren shigowa inda bani da wata matsuguni, ina jin su ana ta hiran bikin.


Har na gama gama abincin na fito na jera, sannan na koma daki nayi wanka, tare da ƙoƙarin gabatar da sallah. Kawai naga bakona, nasan zanyi ciwon ciki yasa ban ko kara fita ba, har lokacin kwanciya yayi suka turo Sawwama ta duba Ni nayi alamar ina barci, bayan tafiyar ta, na bude idanuna..dan nasan tana shigowa zata gaya min magana.


---
Tankara.


Kallon waziri Matawallen yayi cikin nutsuwa sannan yace mishi.
"Akan me zaku barshi ya bawa Yaron Yarima? Ina Germany ba zaku iya kirana ku gaya min ga abinda Abbas ya yanke ba?"
"Amma kuma ai Turaki da sanin ka aka zartar da hukuncin haka? Idan shi Waziri bai wani abu ba ai kai ka gayawa Galadima ayi wani abu. Dan haka ku san yadda zaku yi da yaron kafin ranar da za a bashi muƙamin yazo, domin kuwa ba zamu yi kasakai muna ji muna gani yazo ya lalata mana kome namu"


"Galadima kenan, ai kai ma kasan halin Abbas Muhammad Al-Amin ba karamin tsayuwar dare yake ba, akan idanun ka aka nuna mana yadda yake raya dare, dan haka ban san nufin shi na bawa Aliyun Ahmad Yarima ba na zata zai barshi a cikin gidan shine amma sai na fuskanci ba haka bane, shi Aliyun Ahmad ne yayi zubin halittar Ali Ghaji sakamakon irin jarumtar da take kan fuskar shi.....
..Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
7/11/21, 10:30 AM - Buhainat: *_ALIYU ASADULLAH♡_*


```The Lion of Monarchy```
MrsUsman400
Chapter 1️⃣6️⃣


"Toh indai haka ne dole mu kawar da yaron, kuma shima Abbas mu tura mishi gargadi bata hanyar barazana da rayuwar shi!"


Shiru suka yi kafin suka mike tare da tattauna wasu batuttuwan.
-:-
Fita suka yi ban san inda suka tafi ba, sai dai kuma ina kwance ne babu lafiya sabida ciwon cikin da yake damuna, kwalla ne ya zubo min. Tun ya shigo bai ganni ba, ya san kuma duk yan gidan basa nan dan haka ya tako zuwa d'akina. Ganin yadda nake juyi ya sashi karasowa bakin gadon.
"Baki da lafiya ne?"
"Cikina"
Na kuma dunkulewa, ina rike cikin. "Sorry meke damunki?"
Kallon shi nayi kafin na zabga mishi harara. "Don Allah kyale ni"
"Toh Allah ya baki hakuri" sake juya kai na nayi, ina jin amai, dakyar na tashi na nufi ban daki, tun kafin na shiga nake amai, har na shiga ban daki. Nayi sosai. Kafin na fito na gyara gurin, ina dukke.
"Sannun ko zamu je asibiti ne? Su baki allura irin na wancan lokacin"
"Barshi kawai na gode"


Ganin zan bashi ciwon kai ya tattara hannun rigar shi zai dauke ni, na mike zubur tare da saka hijab muka fita.
"Da kin tsaya ki ga ikon Allah"
Ya fada tare da kallon yadda nake tafiya. Kamar ya cire min ciwon a jikina ya saka a nashi. Haka muka isa asibitin, aka min allurai da bani magani, sannan likitan yace mishi.
"Yana da kyau ku aurar da ita, domin tana bukatar rayuwar aure saboda ciwon cikin ta nan gaba zai iya bayyana mata kanshi tana da matsanancin sha'awa idan tana Period yake damunta, na gaba kuwa ba sai lallai Period din ba, zai na mata hakan, sabida sauyin wasu abubuwan da tasamu daga cimar da take na yau da kullum."
"Toh Insha Allah"
Ya fito ya same ni ina zaune. Tunda muka dauki hanya nake sauke aji yana kallona. Kafin yace min.
"Kina da saurayi?"
"A'a" na bashi amsa da sauri.
"Toh kin san abinda likita ya faɗa ne?"
"Ban sani ba" nace mishi.
"Yace a miki aure"
Da sauri na kalle shi kafin na sunkuyar da kai na, ban kuma magana ba, har muka dawo gida, mun sami su Mama sun dawo, fushi sosai na gani akan fuskar matar shi. Nan yayi musu bayanin ya kai ni, asibiti ne. Har yaja Mufeedah gefe suka yi magana ya bata allurai, sannan ya fita bai gaya mata kome ba. Sai da ta duba maganin da alluran ta kalle ni.
"Kina da matsala ne?"
"Kamar Ya?"
Na maida mata tambayarta. "Kina jin karfin sha'awa kamar kina son namiji ya kwanta dake?"
"A'a" na fada bakina yana rawa.
"Ni karki damu, zamu magance matsalar ce ta hanyar baki magani da shawarar da ya dace dake"


Hawaye ne ya zubo min, kafin na shiga bata labarin yadda nake ji..
"Ban san yadda zan miki bayani ba, amma ba yau na fara jin haka ba, tun bayan da na fara Period, kafin nayi nake jin haka da kuma bayan na gama, haka kawai ma zan naji kamar, nayi amfani da kaina, amma tsoron azabtar Ubangiji ya sani bana iyawa, toh da ban dauke shi serious ba, amma yanzun ta kai ko kallon Film nayi naga ana kiss nakanji abin yana damuna. Balle kuma naga abinda yafi haka."


"Ok yanzun zan baki shawara karki na kallon Romance Film, sannan karki na yawan bude website na batsa, sannan ki yawaita azkar. Ban da wasa da karatun Alqur'ani, shima yana rage kaifin haka, sannan ki yawaita azumi koda sau uku a sati kiti Litinin Alhamis, Asabar zai taimaka miki gurin dauke miki sha'awan ki, don Allah ki kame kanki nasan irin wannan matsalar matukar kika sake wani yayi ruined Virginity dinki toh wallahi kin shiga uku."


Cikin shashekar kuka nace mata.
"Insha Allah"
Tunda ta bani magana nasha bayan naci abincin ta kuma saka ido sosai a kaina. Ashe duk hiran da muke Sawwama tana jin mu, dan haka ta koma d'akinta ta sauke wasu short Romance Film, na Sex, ta turo min ta whatsp ban sani ba.


Dake wayar ba wani damuwa nayi da ita ba, kawai abinda yake gaba na nake, sai ranar da na bude datana ne naga sakon da aka turo na bude su. Ina ƙoƙarin ganin ya bude naji ihun da murna. Na fito falon da sauri. Bako suka yi..


Yadda suke murna na fahimci ba karamin mutum bane, yadda Kowa ke rawan jiki akan shi ya sani komawa dakin, na shiga duba wayar. A hankali na kurawa wayar ido. Wani irin ziiii naji gabana ya bada, tare da jin saukar wani abu a jikina, matse kafana nayi kwalla na zuba min.


A hankali nake kallon yadda mutumin yake lashe gaban yarinyar, ban san lokacin da na wullar da wayar ba, na fashe da kuka. Me mugun cin rai, jikina yana rawa. Shigowar Mufeedah ta same Ni na zauna tare da dunkulewa a gurinta guda yasa ta, matsowa.
"Lafiya?" Wayar na nuna mata, ta tashi da dauka. Abinda ta gani yasata zuba min ido. Sawwama ta faɗa kasan ranta, kafin ta zo ta zauna a kusa dani. Kuka nake mata ina rike marana zuwa cikina.
Mik'ewa tayi ta dauki magani ta bani na sha, sannan ta fita. Bayan tace na Kwanta.. jan Sawwama tayi gefe ta kifa mata mari.
"Wallahi sai na gayawa kowa abinda kike aikatawa, tunda baki jin maganar da muke"
"Toh meye nayi kuma?"
"Uban waye ya saki tura mata porn video" tab'e baki tayi sannan tace mata.
"Gani nayi tana bukatar namiji na tura mata."
"Zan gayawa Ya Asad"


"Don Allah kiyi hakuri!" Ta faɗa a tsora ce, kyale ta tayi tare da barin gurin ta.
"Halwani kwana biyu kaki ka dawo Nigeria!"


Murmushi yayi sannan yace mishi.
"Asad ba naki bane, masarautan Tankara ce take bani tsoro, kafin Rasuwar Dad din mu, yayi ta bani labarin wasu abubuwan da suke faruwa a cikin masarautan. Toh kuma kaga Ummin mu bata da lafiya babu inda zani dole...."


Maganar shi ce ta rike sakamakon kallon Buhayyah.
"Wow" ya faɗa yana kallonta.
"Wannan kayar ta waye?"
"Kana nan da halinka na shirme"
Inji Asad,
"A'a wallahi naga matar aure na ce, wallahi tayi min. Kalli yadda take wani irin yanayi me sanyi.". Ban san yana yi ba, sai dai bayan nan sun wuce dakin me kano, ina tsaye ina aiki naji kamar ana kallona.
"Ne amfanin hijab din ki? Na kuma ganinki babu hijab Ni dake ne, wuce ki saka kafin na miki bulala" yadda na ga fuskar shi babu alamar wasa ya sani fita, na sauko hijab din na cigaba da aikina.


... Halwani dan Yayan Papa ne, yana zaune a Ukraine. Tare da Mahaifiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login