Showing 87001 words to 90000 words out of 98705 words
Chapter 30 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt
bawa namiji damar hango laifin yar uwarki, idan yace wancan Kinga abinda wancan tayi min bashi hakuri, shi kenan simple And Easy, karki yarda ya mai dake munafuka, wancan yayi min laifi wancan bata min kaza, wancan tana min kaza iya ruwa fidda kai.
Rayuwata aure ba iya Sex ya tsaya ba, yana tare da kalubalen rayuwa ne, duk wanda ya rena tsayuwar wata toh ya hau ya gyara, idan wannan ya miki wancan na zai miki ba, karki yarda kishiyarki ta kawo miki laifin mijinki, idan ta fara magana nuna mata tayi hakuri haka kowa yake. Ana zama ayi hira, amma harshen ki ya san me zai furta, bakin ki yasan me zai fada, zuciyarki ta zama ma'adanan sirrinki, karki yarda kome ya faru zaki fadawa kishiya, ana boye sirri ne dan kar gobe ayi miki gorin shi, addu'a itacce reshen rike miji, ibada itace tubalin zaman aure, Allah yana tare da tsara muku rayuwa, duk inda kika kai da son farin ciki zaki samu wani yana can yana kuka. Imma musulmi ko Kirista, dayawa mutane basu gane cewa hakuri yana tafe da rayuwar mu ba, karki yarda wani ya bani shawarar d'aga murya daga mijinki, kiyi hakuri nace dashi ki kara hakuri dashi, ki nuna kome yayi miki yayi hakuri, ki zama me Uzuri karki yarda zaman yau da gobe ya hanaki mishi Uzuri, ban san yadda mijinki yake ba, amma zan miki fatan ya kaunace ki har karshen rayuwar shi, ki zame mishi mace ta gari. Allah yayi miki albarka, ya sauke ki lafiya ya kuma rabaki da sharrin mutum da aljan, kiyi hakuri dan na fahimci akwai abinda kike boye mana dake tsakanin ku, ba sai kin gaya mana ba, amma karki kuma fita daga gidan shi babu izinin shi kin ji, haramun ce sai da hujja ake barin gidan miji, balle shi da ake mishi kallon sabon Sarki Insha Allah, bar kuka hakan."
Na yi kuka wanda tunda nake ban yi, ashe Umman Aliyu ba fada tayi min na, ashe ba nasiha tayi min ba, Ashe Aunty Nafy ba nasiha tayi min ba, sai gashi ina kuka wiwi, sabida yadda take gaya min kome, sannan ta koma ta ɓangaren kula da miji wato shagalinku mata, nan kan boye fuskana nayi naki kallonta, kamar yadda take bare min kome haka nake nad'ewa, kunyarta bai hanani daukar Yaren da take min ba, haka ta gama ta fita, can Yayuna suka shigo nan ma hira suka yi ta min, Ya Babangida ya kawo min Laptop ya ajiye min, muka shiga hira dashi.
"Ki duba wata jami'a ce a kasar London, zaki tafi can kiyi karatu idan mijinki ya amince, zai yi degree ɗin ki a can da master."
"Babangida baka da lafiya, taya mijinta da ya zauce akan ta zai yarda ta tafi karatu? Kai ka nima mata a kasar nan ban da waje, dan wallahi ba zai amince ba"
Tura baki nayi ina faɗin.
"Kai Ya Ubaidullah, yace maka ba zai amince ba? Zai yarda mana kawai ku bari na mishi magana yadda zai fahimta.".na fada mishi ina tura baki.
"Toh ai babu damuwa Auta"
Haka muka yi ta hira da Yayuna.
***
Bayan sallah isha, ya shigo cikin kaftani ruwan zuma, sai rigar fari kal. Ya zauna cikin nutsuwa.
"Ina wuni Abba? Ya aka ji da jama'a?" Inji Aliyu,
"Alhamdulillahi" shigowar Khamil ne suka zuba mishi ido, zama yayi tare da cewa.
"Yanzun Abba a garin nan a ina zan samu danwake a daren nan?"
Murmushi suka mishi sannan suka ce.
"Ka je ka sami kanwarka tayi mata, ko Uwarka idan ba haka ba yawon dare ya kamaka" tashi yayi zaune yana kallon mai martaba,.kafin yace mishi.
"Wallahi na ce mata bari na saka a mata tace bata so na kasuwa take so. Insha Allah gobe zan saka a bude gidan abinci na gargajiya, jiya sai da ta b'allo min rigima wai ita dumammen tuwon Dawa take so irin na Matar Aliyu Asadullah, toh karshe sai da nake gidan su Buhayyah Siyama ta min"
Dariya suka yi ta mishi, kafin suka ce mishi.
"Kayi hakuri na lokaci ne,"
"Abba baka dan abin haushin ba ina kawo mata zata fara amai" rarrashin da suke yi kafin suka gayawa Maman shi ta saka aka mishi ya kai mata. Maida kallon shi yayi kan ALIYU.
"Asad! Mai Martaba Sarkin Kano yana niman ka?"
Wani irin faduwar gaba ya ji, kafin ya kalli Abba,
"Abba babu wani abu da zaka yi ne? Wallahi ba zan iya kara wata mace bayan Buhayyah ba"
Yadda ya hakikance yana fadar abinda yake ranshi ba karamin damun Sarki Abbas yayi ba, yayi ta bashi baki yana gaya mishi yaje ya dawo, kamar zai yi hauka haka ya fito daga gidan. Ya nufi gidan shi.
A cikin motar shi ya kifa kanshi, ya rasa meke mishi dad'i a duniya, me yasa ba zasu Fahimci abinda yake damun shi ba, me yasa suke mishi haka? Ya rasa yadda zai yi da matsalar da suke Kunno mishi, zama yayi na wani lokaci. Kafin ya fita ya nufi shashin Mabrooka. Zuɓewa yayi a falon tana kallon shi. Da sauri ta taso gare shi, bayan ta zauna a jikin shi tace mishi.
"Daddyn Anoosh."
"Mabrooka ya zanyi? Me yasa ba zasu gane halin da nake ciki ba, gashi har yanzun Natashah bata dawo ba, Mabrooka ina cikin damuwa sun ce naje Kano" ya faɗa cikin dacin rai.
"Karka damu Insha Allah Alkhairi zaka samu a tafiyar ina jin haka a raina."
"Mabrooka babu abinda zan samu sai damuwa, bayan farin cikina bata tare dani, Mabrooka bana da nutsuwa kema ai sheda ce, wallahi ita kadai nake son gani" ya faɗa yana kallon fuskantar.
"Kiyi hakuri ba wai bana sonku bane, itace First love ɗina, itace ba fara so a raina, ita ce na fara jin motsinta a raina, don Allah Karku zarge ta, babu abinda tayi min sai soyayya da bata da adalci."
Da ciwo mijinka ya nuna maka wata mace yake so ba kai ba, da zafi mijinka ya gaya maka yana son wata ba kai ba, kallon shi nake kafin nace mishi.
"Karka damu, ina tare da kai. Itama zata dawo gare ka, ai nasan kana da burin niman truelove dinka shi yasa ban tab'a jin zafin ka ba, Daddyn Anis ina sonka sosai, shi yasa kullum nake maka addu'a Allah ya baka farin cikin ka."
Mik'ewa tayi zata bar gaban shi ta riko hannunta yana kallon ta, sannan yace mata.
"Kin bani abubuwa biyu masu kyau da inganci, ina son." Rufe mishi baki tayi sannan tace mishi.
"So daya ne tak, kuma shi kabawa Buhayyah ko ba haka ba, toh kayi hakuri nasan kana daraja ni, amma soyayya yana gurin Buhayyah. Nagode a barina da kayi a jerin matanka, shima Arziki ne, wallahi ina sonka ainun..... Kuyi hakuri zan fita Unguwa yawon juma'a ne...🤸🙄😜
7/19/21, 11:34 AM - Buhainat: 4️⃣1️⃣
Haka ma Arziki ne, ka gama min kome tunda ka auro ni, ka Barni a matsayin Uwar Yaranka babu abinda zaka min yayi min zafi, sai dai ina kishinka amma ba yana nufin zan iya wulakanta kaina dan kai ba, zan zauna a inda nake kuma zan rike girman da ka bani.
Ka min abinda ba kowa zai iya min ba, ka zauna dani duk da baka sona, amma ka amshi aurena, nayi ta maka laifi bai saka kaji haushina ka sake ni ba, kayi ya nuna darajata a gaban jama'a, baka tab'a min faɗa a gaban kishiyoyina ba, asalima kamar b'oye musu halina kake,
Wallahi kayi min kome ka gama min kome, kayi min abinda ba kawo zai min ba, taya zan ji zafin ka, taya zan ji haushin ka taya zan tsane ka, sai san Barka..kai mutum ne me iya boye halin wani da yake cutar da kai dan a zauna lafiya.
Gashi babu wanda ya san cewa ina maka laifi, baki maka girki, baki maka kome dan kawai kishinka baka tab'a kai kara na ba, baka tab'a nuna min gajiya da halina ba, akan me zan yi fushi da kai, wallahi haka ma Nagode nagode da ka nuna min kana son zama dani, a da can baya ban samu damar fahimtar ka ba, gani nake kamar idan na bari wata ya shigo rayuwarka zata kwace min kai.
Da ka auri Natashah na fahimci baka cikin mazan da samun sabon abu bai tab'a saka ka sauya ba, sai akan Buhayyah. Gashi duk cikin mu babu wacce zata maka abinda take maka, ina ga idan da zaka ce ta faɗa wuta zata fad'a, kaunar da kake mata yana da nasaba da biyayyar da take maka, kana Sonta ne domin idan muka gaza fahimtar ka ita tana fahimtar ka, ta zama yarinya karama karfi da yaji dan ta saka ka dariya, ta zama kamar kan mota zai.yadda ka sarrafa ta. Haka da na gani ya sani fahimtar yarinyar ta kwashe mana abinda muke so, ta hanyar kyautatta maka.
Karka sake ka rasa ta, domin ita idan tana rayuwar ka, kamar mun ma muna rayuwar kane, dan haka zaka iya tafiya Kanon jibi karka damu kayi.ta addu'a Allah ya tabbatar da alkhairi a zuwa kan can."
Riko hannunta yayi tare da daurata akan cinyar shi, wani mugun tausayinta da jin ta da yake a ranshi, yana kara tabbatar mishi da gaskiya ta faɗa, shafa kanta yayi tare da shafa bayanta, yana jin wani irin abu a ranshi, sabida mutum ne shi mai matukar bukatar kulawa, kuma ta nuna kulawar ta a gare shi dan haka ya ajiye ta yana shafa bayanta, har tayi shiru.
"Nagode sosai" ya gaya mata,. Shi kan shi yasan haduwar shi da Buhayyah ya sauya mishi rayuwar shi, haduwar shi da Buhayyah ta sauya mishi ƙaddaran shi, dan haka ya rike hannun ta, tare da cewa.
"Kuyi hakuri ina sonku, ina kuma kaunarku, ba zan tab'a barin ku ba"
Girgiza kai tayi sannan tace mishi.
"Babu kome, amma ka sani Allah yana tare da kai, kuma ka zama asalin shugaba, mu mabiyanka ne duk yadda kayi damu zamu bika, idan ka nuna mana dukkan mu daya ne haka zai kara mana daukar juna, zamu kuma had'e kan mu."
Iya shawara da tattaunawa sun yi shi da Mabrooka, sannan suka shiga cikin dakin suka kwanta yana rungume da ita, tare da k'amk'ame ta, wani irin tausayin ta yake ji kamar zai fasa ihu.
***
Washi gari.
Haka suka wuni tare hatta girki tare suka yi, yana taimaka mata, har suka gama, a hankali ta haɗa mishi ruwan wanka, sannan ta dawo dakin shi ta dauki kayan shi ta jera mishi inda zai gani ya saka, yana fitowa ta amshi towel din tana goge mishi jikin shi. Bayan ta gama ne ta taimaka mishi ya saka kayan shi sannan suka fito falo, ya ci abinci ya fita zuwa fada.
**
Washi gari
Tunda asuba ta gama taimaka mishi, bayan ya gama suka nufi waje ta raka shi.
"Allah ya dawo da kai lafiya Allah ya tsare."
"Amin Nagode."
Sannan suka rungume juna, kafin ta sake shi ya tafi, tunda ya shiga motar shi, ya bar gidan.
Tafiya ce sosai yayi.
***
Tun jiya aka sallame mu, tunda muka dawo ake gyara min jikina, idan ka zauna a kusa dani sai ka fahimci yadda nake kamshi kamar an wurgani kogin turare.
Washi gari tun asuba na Fahimci gidan akwai baki, sam ban kawo Aliyuna bane ke zuwa, sai da yamma likis, ina kwance, aka bayi suka shigo dakin da nake da kaya.
"Gimbiya Buhayyah gashi inji Fulani ki saka kinyi bako."
Sam ban kawo kome a raina ba, dan haka na tashi na shirya da taimakon su.
....
A falon Mai Martaba kuwa, zaune yake cikin tsannanin kunya da girmamawa, ya kasa fahimtar abinda Lamido yake fada mishi sannan ya mike.
"Kayi hakuri Allah zai bayyana maka matar ka, ga Ummu nan zata zo ku gaisa."
"Toh Abba" ya faɗa a cikin sanyin jiki, yana kallon kofar shiga falon. Kamar zai fasa ihu.
Shigo mishi da kayan abinci aka yi, aka jera amma ji kallo bai ishe shi ba, ya dauke kanshi kawai daga abincin, babban damuwar shi ya fahimtar da yarinyar abinda yake damun shi.
Kan shi a sunkuye, ya dai ji sallama. Cikin sansanyar muryan da ba zai tab'a manta shi ba, jikin shi na tsuma ya mike zubur, tare da nufo inda take, tare da d'ago kanta. Yana yayye mayafin fuskarta. Kuruwa junansu ido suka yi.
"Bu...bu...Bu..ha...yya" jikin shi ya shiga rawa kamar zai fadi.
"Hmm, ba ita bace" na matsa daga gaban shi, "please karki min wannan horon, nayi laifi amma karki min hukunci me tsauri akan haka, don Allah kiyi hakuri."
"Akan me zanyi hakuri? Na gaya maka idan na tashi nisantar ka ba zaka tab'a samu na ba, kuma da nasan kai ne zaka zo wallahi da ban fito ba"
Ta faɗa cikin tsiwa, abinda bata dashi yau take mishi.
"Naji kiyi hakuri," ya faɗa yana kara rike hannuna, kara buge mishi hannu nayi, ina kallon shi.
"Haka nayi ta baka hakuri, ina rokonka karka cire min baby na, Aliyu baka Fahimci yadda nake ji ba, ban da Allah ya nufa ma fada hannun mahaifina ba da yau babu labarina. Aliyu kasan yadda nake kokarin kyautata maka, duk abinda kake so shi nake so. Aliyu ka murzawa idanunka toka sabida bani da dangi bani da kowa sai kai.
Kace ba zan haihu ba sai ka san daga inda na fito, Aliyu kai ma kasan dai ba zan fado..."
Bakin shi naji akan nawa, very slowly yake kiss din bakina, rike rigar shi nayi tare da d'aga kafana ina kokuwa kamo harshen shi. Murmushi yayi cikin nutsuwa, tare da rungumo ta sosai. Yana masifar kewar ta, jin zasu zube ya sashi dawo da ita saman kujeran falon, yana kallon yadda take lumshe idanunta.
"Kinyi kewana sosai" buge hannun shi nayi ina hararan shi, tare da cewa.
"Allah ya kiyayye min, ban yi kewar ka ba" mik'ewa nayi domin zan bar d'akin, ya dawo dani da karfi nayi maza na rike cikina.
" Kayi min a hankali, bani da lafiya" a rikice ya kalle ni,
"Meye yake damunki?"
"Abinda ka saka aka min alluran shi ne ya tab'a min mahaifa..."
Ban kai aya ba, ya mike tare da rike hannuna.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun," wayar shi ya ciro daga aljuhun wando shi ya fara kokarin kira dashi, yana gama waya ya shiga niman visa, kafin kace me har ya gama.
.sannan ya kalle ni,
"Yanzun wani hali kike cikin?"
"Ban sani ba, sai dai ina samun kulawa daga yayuna."
"Gobe Insha Allah zamu tafi London, muje kiga likita"
"A'a babu inda zani zan zauna a gurin iyayena salon kaje ka cire min mahaifana."
"Wallahi babu abinda zan cire miki, ki yarda dani"
Haka naki yarda sabida ina tsoron kar ya san da cikin ya cire min, tunda ya fahimci bani da yancin nayi ciki dashi.
Karshe guduwa nayi na barshi, dake ya san kan duniya yaje ya samu Abba da maganar yana son fita dani domin lafiyata, babu yadda Abba ya iya haka ta dawo cikin gidan ya gayawa Umma ai kuwa na saka musu kuka, rarrashina yake dakyar suka shawo kaina, na amince amma tsoron kar ya tab'a min cikin ya sani kasa sake jiki, haka ta kira matar shi ya gaya mata kome, tayi murna sannan ta saka ya hada mu muka gaisa.
Washi gari.
Muka nufi London. Jirgin Emirates muka samu, sai da muka isa dubai, sannan muka huta a nan naga take taken shi dan bai san ina da cikin ba har yanzun.
Yadda yake murza nonuwata, ya sani narke Mishi a jikin shi. Ban iya tabuka kome ba, ba dai da yazo zai nemi shawara nace mishi.
"Abinda kafi kauri kenan, kana son mace amma baka son haihuwa da ita, dan haka ka kyale ni cikina bai da lafiya."
Ya fada ina ture shi, baki daya sai da ya zuba min ido, ya rasa gane min gashi cab'a mishi magana nake son raina. Haka ya hakura duk jarabar shi har muka bar abu Dhabi.
Ranar Monday da yamma muka sauka a Birtaniya, Mai Kano yazo ya dauke mu, kamar zai fasa ihu dan murna, haka ya kai mu gidan shi, sannan muka huta, bayan an kawo min abinci. Naci na koshi. Kafin muka muka sauke salollin kan mu, kwanciya nayi na kira Umma nayi ta narka mata shagwaɓa, bayan na gama da ita nakira Abba shima haka.
Kafin na kira yayuna har su biyar na gaishe su, kafin na kashe wayar washi gari na kira sauran.
Tun hudu na asuba muka tashi sabida yinwa da ya tashe ni, haka suka hada min abinci, na ci bayan na idar da sallah na koma na kwanta, ko wanka ban yi ba. Karfe goma na safe na farka ina kwance a jikin shi. Babu riga a jikina. Shafa kirjina yayi yana murmushi.
"Ina kwana Gimbiya Buhayyah"
"Lafiya" na fada tare da juyawa na zira kafana a kasa. Kafin na saka takalmin ban ɗakin, na nufi ban dakin wanka nayi tare da brush na kuma fitowa na samu ya kawo min abinci.
"Wannan cin abincin naki ba lafiya ba."
"Amma ai a cikina nake zubawa naka ne?" Na tambaye shi a tsiwa ce.
"Allah ya baki hakuri" ya faɗa take.naji kunya ta kama ni, fuska nayi na cigaba da dura abincina.
Lokacin da na gama na shirya muka nufi asibitin, bayan an gama min gwaje-gwaje, sannan aka dawo dani dakin.
"Yallabai cikin jikinta wata hudu da kwanaki, amma bakin mahaifar a rufe take sabida yadda cikin take niman hanyar fita, sai ta kula domin idan tazo haihuwa sai an bude mahaifar."
Rike hannuna yayi sannan ya kira Mahaifiyar shi ya gaya mata, sannan ya kira Matar shi ya gaya mata ya kuma kira Mufeedah ya gaya mata har muka yi waya da ita. Haka ya gayawa