Showing 48001 words to 51000 words out of 98705 words

Chapter 17 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4310

ba ita bace kai na ya kunce baki daya me yasa sai aka turo ta, amma kuma Allah ya kyauta." Ya fada yana shafa kanshi, tare da furza da iskar bakin shi. "Mufeedah kuyi a hankali domin ina ganin akwai abinda ake nima a tare dani, so ina ganin zai iya shafar kowa ma" ya faɗa yana barin d'akin "wallahi tausayi yake bani, tunda aka bashi sarauta nan yake yawan shiga damuwa, yanzun kuma ga wanda ya Kunno mishi kai Allah ya ficce shi lafiya" haka su kayi ta tattaunawa. Gefe guda ba Natashah tunda ta bar gidan bata kuma marmarin dawowa ba, domin abinda ya faru ya matukar bata tsoro, dama kuma can Hajiya Rumaisah tayi mata fada sosai na zubda kimarta zama gidan iyayen mijin da bata tare ba, ai abin kunya ce idan iyaye suka ji, ko jama'a shi yasa tattara ta koma gidan ta, idan ya matso zai zo ya dauke ta. Wannan abin ba karamin dad'i yayi mata ba, amma dake tana tsoron kar zancen dukar da tayi ya tafi kunnen iyayen ta yasa ta kame kanta.
Juya kujeran da yake a hankali yana murmushi tare da juyawa a hankali, kallon juna suka yi da Bashir. "Meye kake tunani akai?" Gwauron numfashi ya dauke kafin yace mishi. "Kawai ina zai tunanin zamewa tayi daga sama, sannan kuma ina ga motar nan daga Tankara yaƙe!" Mik'ewa yayi tare da zuge window yana kallon yadda titin yake cike da ababen hawa. "Idan ba daga can bane fa?" "Nafi tunanin daga can ne domin kuwa tambarin masarauta ce a jikin motar." Zuba hannun shi yayi a cikin aljuhun wando shi. "Ni kuma sai nake ganin babu wani alaka a tsakanin ture Buhayyah da bibiyata a mota? Indai har haka ne toh ba makawa zasu" shiru yayi tare da ɗaukar wayar shi yayi rubutu sannan ya tura inda yake da yakinin sakon zai Isa.


"Kace kana ba makawa me?" Murmushi yayi sannan yace mishi. "Bash kenan maso abinka ya Fika dabara matukar haka ya fito zaka Fahimci abinda nake nufi, yanzun karka damu da bibiyar motar da yake bin bayana, kawai ka tsaya mu ajiye batun ina son shiga tankara."
"Amma akan me? Ina ga karka yi gaggawar shiga kar ya zama na an san shigowar ka" nad'e hannun shi yayi a kirji sannan yace mishi. "Indai ba kai zaka gaya musu ina zuwa ba uban waye zai san zan shiga tankara? Sai kai" cikin damuwa yace mishi. "Wallahi ban tab'a sha'awar cutar da kai ba, balle kuma har na iya fitar da maganar ka waje ba don Allah ka fahimce ni" dariya yayi sannan yace mishi"karka damu ai nasan mutanen da suke tare da ni, dan haka ka saka ido kai ma ba barin ka zasu yi ba"


---- Da dare na farka idanuna sun yi nauyi, sai wuyata da aka sami roba, a hankali na ke kallon shi yana zaune, ya zuba min fararre idanun shi a kaina. "Sir Aliyu" na kira sunan shi a hankali. Murmushi yayi sannan yace min"na'am Buhayyahhhh" wani irin juya idanu nayi wanda ban san zan iya yi ba, ina maida mishi murmushin jin dadi, "ya kike ji" ya tambaye ni yana shafa hannuna, "Alhamdulillah wuyar ne da kaina kawai yake ciwo amma am feel better" matse hannun yayi a hankali yana min tausar shi, cikin jin dadi da nutsuwa "kina bukatar wani abu ne?" D'aga mishi kai nayi. "Ok like what?" Juya idanu nayi sannan nace mishi "every thing special" "ok am coming" ya faɗa tare da fita, fitar shi kamar minti biyu wata Nurse ta shigo min, kallona tayi sannan ta kalli abubuwan da aka saka min na drip sannan ta saka hannu cikin aljuhun ta ta ciro kwalbar allura, kallonta nayi na fara ƙoƙarin tashi, wayarta tayi kara. Dauka tayi tare da cewa"ok an gama da ita Insha Allah" ta juya tare da kallona muka yi ido biyu da ita." Meye nayi miki?" "Nima biyana aka yi na miki alluran guba" kokarin tashi na fara, taja alluran tare da nufo ni, Allah ya bani Sa'a na sauka, daga gadon kafin ta cimma Ni na isa bakin kofar, na bude tare da fita da gudu. Itama ta biyo ni kasancewar layin babu cunkoson mutane, ina fita tana biyo ni muka kuwa kasa a guje har cikin asibitin, garin gudu mata nayi karo da Aunty Mufeedah tare da shi, bayansa na koma da gudu ina haki. "Lafiya?" Kowa sai kallona yaƙe, "wata ce da irin wancan kayan zata kashe ni, don Allah karka mai dani dakin mu koma gida." Na fada ina fashewa da kuka. Kafin kace me ranshi yayi mugun b'aci, ya saka an tara ma'aikatan asibitin baki daya, sannan yace min" zaki iya gane matar da ta zata miki alluran?" Girgiza kai nayi cikin kuka nace mishi. "Sir Aliyu ba zan gane ta ba," dukar iska yayi sannan yace. "Allah ya so ta, da zan ganta tabbas sai ta kare rayuwarta babu wanda zai san i da take." Daga haka ya sa muka bar asibitin, Bashir yake jan motar shi yana gaba tare Bashir, Ni kuma ina baya da Aunty Mufeedah, haka muka isa gidan


..... A gida na cigaba da jinya, har aka yi sallah bai samu halartar bikin sallah a tankara ba, sai dai bana fita ko ina, daga falo sai kitchen shima sai da mutane kullum ina nannike a daki, gashi an saka bikin shi da Natashah. Ana kan wannan yanayi na warke muka shiga hidimar shirin bikin shi. Na manta da abinda ya faru. Kullum muna hanyar kasuwa matar shi kuwa ba shiga harkan juna muke ba,sai da muka nufi tankara, anyi bikin hawan angwaye wanda muka samu za ayi a ranar da muka isa. Lokacin da aka fara shirin bikin ne na fita daga gidan na nufi cikin gari anan na zauna can zuwa yamma na dawo, sabida cunkoson mutane a fadar, ma tako da kafa, a lungun da nake bi ne na fada wani kango.


"Yallabai taya zamu kashe Aliyun? Kasan shima takadari ne, kuma kaga idan muka nuna da wuri zai saka ya gane."
"Kai banza ka bari an sakawa dokin shi abu, sannan kuma sauran zai karasa abin shi." Ban tsaya ganin masu maganar ba a hankali na bar gurin,da gudu na nufi cikin fada, ina isa kofar get din gidan na samu zai hau dokin. Ina haki na nufi gurin shi nace mishi.
"Karka hau, sunyi poisoning din dokin wallahi naji da kunne na" na fada kwalla na zubo min. Jan hannuna yayi tare da kai Ni bayan gidan shi. "Me kika ji? Gaya min meye kika samu labarin shi?" Bakina yana rawa na gaya mishi abinda yake faruwa, murmushi yayi sannan yace min. "Me yasa kike kuka?" Ya shafa kwallar da nake zubdwa, "sir ban sani ba". "ko kina tsoron kar na mutu ne?" Gyada mishi kai nayi. "Good Girl, karki damu zan yi hawa amma ba da dokin ba" ya faɗa min yana me jan hannuna, sannan ya nufi inda dokin yake ya kalle shi sannan ya kalli Moddibo. "Kai na fasa hawa wannan dokin bani me brown skin din yafi kyau" "amma dai wanda ya baka shawara bai maka adalci ba, dokin da ko kai wannan bai yi ba, ai shikenan sai kai ta hawa" ya saka aka maida kayan wannan dokin saman dayan boyayyen ajiyar zuciya ya sauke tare da kallona. Hawa dokin yayi tare da cewa. "Duk ranar da Allah ya nufa muka zama abu daya. Toh zan koya miki dokin " da sauri na juya zuwa cikin gidan, inda na samu mutane a cike, a hankali na wuce ban musu magana ba tunda hankalin su baya kaina.


Kamar yadda sauran yan matan suka shirya haka nima na shirya tsaf na fito ban yi kwalliya ba, na fita gurin taron sanye nake da gown me tsagu ta baya sai mayafin fa na yafa, yadda na fito ina kallon waje, ko waye ya gayawa Prince Khamil sai ga shi nan. Murmushi ya sakar min.. na fito daga kofar gidan, muna ratsa cikin masarautan. Duk inda muka wuce sai an zube an gaishe shi, kafin kace me na zama Celebrity a cikin masarautan. Shi kan shi yayi wani irin girma yana jin kamar yafi kowa Sa'a dan haka inda ake hawan muka isa da shi, ya zauna a gefen mahaifiyar shi sannan ya nuna mata ni da ido, fuskarta babu yabo babu fallasa tace min. "Buhayyah ko?". "na'am Umma" tab'e baki tayi sannan ta cigaba da kallon ta,.ban san me yake gaya mata ba, amma na ga wani irin kallon da take min. Sunkuyar da kai na kasa. "Son bana son damuwa, ka tafi da ita inda zata zauna, ina kallon surukina" haka ya ja hannuna a fusace ya fita, daga gurin yana jan tsaki. Tunda muka fita ya dauke ni har can lambun masarautan muka zauna muka hira har aka tashi sannan ta rako ni zan shiga Sir Aliyu yana fitowa. Wani irin kallon banza yayi min, sannan ya wuce abin shi. Prince Khamil ya tsaya a gurin. Sannan Ni kuma ba shiga bayan nayi mishi sallama.


Tunda na shiga gidan naga sun kura min ido. "Ina kika je?" Aunty Nafy tambaye ni, "ina tare da Prince Khamil.." tass ta wanke ni da mari, zuɓewa nayi akan gwiwata. "Kina hauka ne? Bayan ke ce kika gaya mishi, ana niman kashe shi. Dan hauka kece zaki fita da Khamil din? Meye kike son ya miki idan wani abu ya same ki? Me kike son yayi da ke?". Ta faɗa tana kuka, zama tayi tare da cewa. "Idan kin samu miji ki fidda na gaji da matsalar kullum sai an kawo karanki daga yau ya kare ki zauna a nan."


Haka tayi ta min fada tare da ja min kunne na fita hanyar Prince Khamil, da zata tafi tare muka tafi, bayan na hada kayana. Nayi musu sallama tunda ba shiga gidan na shiga dakin Mubeenah babban yarta na kwanta na fashe da kuka, wanda na rasa meke damuna. Haka na ki fita falo da aka kawo min abinci ma cewa nayi. "Na koshi" na koma na kwanta, washi gari ma haka na tashi da wuri na shiga kitchen. Muka fara aiki. Ban san ya akayi ba na fara zubda kwalla. Ina gogewa, bata damu akan fuskarta ba amma ta damu a ranta, bayan mun gama abinci muka shiga wanka domin ranar ne budar kai. "Ki shirya zamu tafi karfe goma" "Ni ba zan je ba" "ok" ta faɗa tare da shiga ciki abinta, bayan na gama cin abinci nayi kwanciya ta. Ban fito ba har ta gama tayi min sallama, ta fita.


Baya bata kaɗan
Bayan tafiyar mu, ya shigo yana raba idanun shi, can ya kalli Mufeedah yace mata. "Ina Buhayyah?" "Ai yadda kazo ka gama surutunka shine Aunty Nafy ta mare ta, suka tafi tare.....
_kuyi hakuri muna fama da rashin wuta ne har yanzun👏🏿👏🏿👏🏿 wannan book din na kudi ne +2347035133148 ku tuntube wancan Number_
7/13/21, 4:45 PM - Buhainat: *** Zukar iska yayi tare da fesarwa, sannan ya mike a hankali yana kokarin barin falon.
"Bata da ikon daukarta, ina Busy yanzun dan haka dole ta dawo min da Amanata, tunda ba ita aka bawa ba." Ya saka kai zai fita,"Amma ai yadda kake ihun kana cewa kar wani abu ya same ta, ga matar ka baka damu da ita ba dole ya b'atawa kowa rai, ka rfage damuwa akanta domin bana jin zaka samu zaman lafiya a gidan ka, tunda gashi nan tun baka" "Enough!!!" Ya daka mata tsawa."idan akwai wanda ya isa ya dakatar da ni bismillah" ya fita a fusace. mahaifiyar Halwani tana jin su, tab'e baki tayi yana cewa. "Yarinya sai kace mayya, daga taimakawa ta lashe zuciyar shi ko Uwar shi baya saurare" mik'ewa Mufeedah tayi ya bar falon. Yana fita ya nufi gidan Alhaji Danrimi. Zama yayi sannan ya kalle shi kafin tace mishi. "Bashir ya ce min an kai maka hari a cikin gidan ka, inda aka ture Maiden dinka, akwai wanda kake zargi ne?" Lumshe idanun shi yayi na wasu lokuta kafin ya bude shi akan Danrimi tar yace mishi. "Bana zargin kowa, amma da zaran na fara zargi toh kowa ya shiga uku har da na jikina ba zasu sha ba, domin ina da naci da kafiya" murmushi Danrimi yayi sannan yace mishi. "ina maka fatan Alkhairi, amma ka bude idanunka domin makiya suna zaga da kai." Mik'ewa yayi tare da cewa."karka damu har yau basu isa inda ya dace ba, idan suka tab'o inda zan san da su nan ne zasu gane ba su da hankali." Ya bar gidan cikin nutsuwa, jinjina kai Danrimi yayi dan Allah ya gani baya son matsalar ta kai ga zubda jini, domin alaka ce ta irin boyayyen al'amari. Haka ya wuce masalaci yayi Sallah magarib, yana idarwa mai martaba ya ja shi suka nufi cikin gidan. Inda ya kai shi dakin shi na sirri sun jima suna tattaunawa kafin ya fito. A hanyar komawar shi suka haɗu da Baba Turaki, wani irin kallo yake mishi irin yaro baka san wuta ba. Shi kuma Aliyu yana mishi kallon me laya ya kiyayye mai zamani, kallon tsana da kiyayya sukewa juna. A sallar isha ne suka saka Papa a tsakiya bayan sun gaisa suka ce mishi. "Ahmad da alamu baka tab'a binne d'anka ba ko? Toh ka gaya mishi wannan izzar ko Ali Ghaji Bai isa ba balle shi jikan jika," murmushi yayi sannan yace musu. "Kusan dan yau ka haife shi baka haife shi baka haifi halin shi ba, amma ina Aliyu ina Izzah? Ai ko magajin Izzah bai isa ya amsa ba, kuyi hakuri kune kuke mishi kallon Izzah amma banda haka shi dan yaro ne, kuyi hakuri ba zai kuma muku laifi ba, har yanzun da sauran shi bai gama sanin inda yake mishi ciwo ba
Mik'ewa yayi tare da bar musu gurin, yana me kara basu hakuri, yasan basu da imani zasu iya cutar da Rayuwar shi, shi yasa ya nuna musu Aliyu ba kowa bane. Koda ya isa gidan, bai gaya musu abinda ya faru ba, ya barshi a ranshi. Zunzurutun fushi irin na Maza ko abincin yaki ci, fushi yake sosai. Shi yasa kowa ya rabu dashi. Washi gari kuwa kin fitowa yayi daga dakin shi sai karfe goma, yana fitowa ya fara raba idanu yana kallon Aunty Nafy. "Ina Amanata take?" Banza tayi dashi, ya kuma tambayar shi bata amsa mishi ba, karshe bai san lokacin da ya daka mata tsawa ba, sai da ta girgiza. "Ina Buhayyah?" "Aliyu ASADULLAH Ni kamewa tsawa?" Cikin calm kanshi down yace mata."am sorry, ina Buhayyah?" Abin yayi mata zafi dan haka tace mishi."na maida ita inda na dauko muku ita kaje ka same ta a can" "kina son maida karamin abu babban Abu, domin kuwa Yarinyar nan uwar rikonta ni tab'awa Amanar ta, so please ina miki magana ne a matsayina na wanda yake rike da ita ina take?" Yadda yayi maganar yayi matukar bata mamaki sabida haka tace mishi. "Tace ba zata zo ba" jingina yayi da bango tare da sauke wata Ɓoyayyen ajiyar zuciya, sannan ya mike tare da barin gidan. Domin yana azabtuwa da kewar ta. Lokacin da ya isa gidan ba karamin mamaki yayi ba domin ya samu yan aikin suna ta aikin su tana kwance a daki, tayi luff a katifar ta, tana wani sauke kwallar kewar shi, bata san yazo ba. Sai da ya sake labulen tare da komawa ya kwanta a bayanta, kuka ta sake me karfi, janyo ta yayi tare da towel din da ta fito wanka, ga uban gashin kanta da ya jike da ruwa, hada fuskar su yayi yana murmushi.
"Queen Been, gani a kusa dake" kukanta ne ya kuma yawa, ta kai mishi duka a kirji. "Sorry" ya faɗa mata, lafewa tayi a jikin shi tana jan majina. "I like it" ya sumbaci kumatuna, tare da kai hannun shi kirjinta yana jin su kamar an hura baloon, matsu yayi yaga tayi wani lukwai. Sake matsa su yayi tare da jin kamar ya cinta. A hankali yake shafa bayanta zuwa kan bom-bom ɗinta, yana wasa da gurin. Wani hannun shi ya kai kasanta yana wani irin karkaɗa mata gurin. Wani irin dad'i ne ya rufe ta, tare da sauke tagwayen. Wani shu'umin mika take, tare da kara narke Mishi a jiki,, shi kan shi kamar ya cinye ta yake ji. A hankali ya d'ago kan shi ya sumbaci bakinta, ya jima yana tsotsar kafin ya janye daga jikin ta,yana me kufuwa a kusa da ita, sabida yanayin da yake ciki. Kallon ta yayi sannan yace mata.
"Buhayyahhhh, da wannan abin da muke yi idan kuma aka ce da auren mu ya zaki ji?". Kifa kanta tayi a kirjin shi tana sauke wata irin murmushi, ta kasa bashi amsa. "Allah yayi miki albarka, Nagode sosai, kin Amince?" Sake gyada mishi kai tayi. Sabida wani irin dadin da take ji. Dan haka ya taso tare da gyara mata kwanciya. "Daga yau babu me kuma dukar min ke, karki kuma yarda kuyi magana da wani a keb'ence sabida ni nake da ikon nima miki mijin da ya dace dake, Are You hear me?" Gyada mishi kai tayi, sannan yace mata. "Am sorry da abinda zan miki nasan zan saka ki kuka amma ba laifina bane" kawai ya zare rigar shi, yana me mata wasu abubuwan da ya.
Ji nake kamar bana cikin hayacina ko duniyar da nake, domin wallahi wani irin shegen sumbatar yake bani da yasani dauke wuta baki daya, yana yi yana tura hannun shi a kofar gurin dad'i da zafi suka haɗu lokaci guda, ban san lokacin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login