Showing 60001 words to 63000 words out of 98705 words

Chapter 21 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4308

ya sa kike zaune lafiya. Mijinki yana da matukar ƙarfi a kowani ɓangare, kuma Nasan ke irin matan da zaki dauki wannan karfin ne, dan haka ki nutsunki Fahimci abinda yake so da yadda zaman gidan ku yake,.rayuwar aure babu wani wanda zai ce miki 100% ne a'a amma idan ka saka Yardan Allah sai kiga ya zame miki Alkhairi sama da yadda kike tsammani, ban da rashin kunya koda abu yayi miki, ki gaya mishi ta ruwan sanyi zai fahimta, sannan daga yau kar na kuma ganin ki tare dashi, ki bar shi da matan shi, za a muku gyaran jiki sabida bikin su Mufeedah ya karato Allah yayi miki albarka. Ya baku zaman lafiya, ya baki ikon zama da kishiyoyinki da adalci da amana, ya kuma baku hadinka shima kuma mijin ku Allah ya albarkaci rayuwar shi ta yadda zai rike ku da amana, Kiyi hakuri rayuwar aure dan hakuri ne, Allah ya baku ikon mishi biyayya, ban da fada da tashin hankali, kece gaba da Natashah amma yanzun itace a gabanki Allah ya baku zaman lafiya.....
7/13/21, 5:28 PM - Buhainat: 2️⃣8️⃣

"Duk Macen da kika ga ta shekara ashirin talatin a gidan mijinta,ki duba girman gwagwarmayar da tasha, ki duba jajjircewa da tayi, idan zaki yarda na kuma gaya miki yarda da Allah shi ya rike mata aure ba kome ba, ta bautar Allah tsakaninta da shi, bata dauki auren a matsayin wani abun yayi ba. Da haka nake kara nuna miki girman aure da darajar shi. Aure ba abin yarwa bane, kuma aure ba a bin cutarwa bane, Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a dayyiba. Tashi kije Allah yayi miki albarka." Ta faɗa tana kuma kallona.

A hankali na mike tare da cewa.
"Allah ya saka da Alkhairi, nagode sosai Umma hakika nayi dacen samun uwa karki. Ban dauke ki a matsayin Maman Sir Aliyu ba, na dauke ki a matsayin Uwar da ta haife ni Nagode na kuma godewa Allah ya ja kwana da Lafiya." Sannan na fita daga dakin. Na nufi d'akina, zama nayi na sha kuka.

***
Yana shiga bai tsaya ba sai Bangaren Mabrooka, yana shiga ya same ta, tana bawa Anis abincin. Matar nan tunda ta amsa sallamar shi bata kuma kallon shi ba, ta cigaba da abinda take yi, isa yayi tare da ɗaukar Yaron shi.
"Hi love, ya kake?" Cikin farin ciki yaron yace "am fine Da" sumbatar goshin sa, yayi tare da ajiye shi sannan tace mata.
"Hello Madam, zan shiga tankara yau taimaka min da abinda zanci"
"Kai da kake da amare biyu, me zan baka ga Buhayyah ga Natashah, me zan baka? Kaje sun iya soyayya da iya makalewa namiji, namu gindin ya tsufa ya lalace" ta faɗa tare da ɗaukar D'anta suka barshi a gurin, shafa kanshi yayi sannan ya haura dakin shi, yaga ko ina yayi kura, saukowa yayi tare da nufar hanyar part din Natashah, yana shiga ya same ta sanye da wasu shegen rigar jikinta wanda bai da banbanci da tsirara. Murmushi ya sakar mata, tare da isa gurin ta.
"Ina son abinci" "ok" ta faɗa mishi sannan ta shiga cikin kitchen ɗin bata jima ba, ta kammala dafa mishi noodle, ta kawo mishi, karewa abincin kallo yayi, amma ganin yadda tayiwa abincin hadi ya sashi fara ci, ba laifi yaci kuma yaji ya kama mishi cikin shi. "Ina son yin wanka" ya faɗa mata, tare da mik'ewa. Dake tana da wayo riko hannun shi tayi suka nufi dakinta, ta taimaka mishi tayi wanka tare da tsayawa sai da ta goge mishi, sannan ta dauko wata oil. Ta shiga shafa mishi in romantic, a binka da wanda yake hannun bai san lokacin da ya biye mata ba, suka shiga hotter kiss, baki daya ya birkita mata lissafin ta, bata san bata gane seven da seventeen sai da ya luma mata, karamar hukumar wando shi. Kafin ta sake wata irin kara, me shegen ƙarfi da nishi, baka jin sautin Muryan shi. Amma ita ta cika gidan baki daya da ihu, babu abinda yafi haukata mata lissafin ta kamar yadda yake lasar kunnen ta, jikinta har sani irin rawa yake zunzurutun dadin da take ji.

Duk da shine ya fara kwanciya da ita, tun farko sai dai ya fahimci suna da matukar matsala da amfani da kaya mata, domin maganin na sake ta, ta fara nuna mishi ta gaji. Sai wajen biyar ya kyaleta yayi wanka tare da gabatar da sallah la'asar, suka bar garin.

***
Bayan sallah isha.
Zaune yake shida mai martaba da Alhaji Ibrahim Amin Danrimi, ya gama musu bayanin sannan tace mishi.
"Zaka tafi masarautan Kano ka auro Jikar Sarkin Kano wacce ake tsammanin mahaifinta shine zai zama sarki, da ace yar shi A'ishah tana raye da itace zaka aura, amma tunda bata nan zaka auri Jikar shi, masarautan Kano zata baka karfin da zaka ɗare kan mulki babu wanda zai ja da kai, masarautan tana da kafaffiyar tarihi kamar haka.

Home
ABOUT
PRIVACY AND POLICY
TERMS OF USAGE
CONTACT US
Front Page
ENGLISH
Hausa
TarihiSpaceLogo
HAUSA MASARAUTAR KANO
SARAUTA DA HAKIMCI A MASARAUTAR KANO
By Ahmad Abdullahi, BA History on Saturday, September 21, 2019

Kofar shiga Gidan Rumfa, a gate to the Kano Emirate Palace. Source : creativecommons.org
Sarauta da Hakimci a Masarautar Kano ya kasance wani babban al’amari wanda yake da muhimmanci.

Ita Masarautar (Kano Emirate) kasaitacciyar Masarauta ce wadda ta kafu tun a misalin shekarar 999 Miladiyya, wato fiye da shekara dubu. Kafin kafuwar Masarautar Kano, tuni akwai rukunin al’umma da tsarin shugabanci bisa bautar Tsafin Iskar Tsumburbura tare da mazaunan su a inda birnin Kano yake da kewayen ta a yanzu. Wadannan mazaunai sun kasance kamar haka :

Dutsen Dala
Gwauron Dutse
Jigirya
Magwan
Tanagar
Fanisau
Gaba ki dayan wadannan mazaunai na mutanen da suka fara zama a Kasar Kano sun kasance karkashin tsarin bautar tsafin Tsumburbura wanda Barbushe yake shugabanta. Shi Barbushe ya kasance yana da mazauni a saman Dutsen Dala, kuma yakan tara dukanin rukunin mazauna Kano a wannan zamani a duk shekara domin bautawa Tsumburbura da basu labarin abin da zai faru a shekara.

Sai dai zuwa shekarar 999 Miladiyya, Bagauda dan Bawo, ya mamaye dukanin wadannan rukunin al’umma zuwa karkashin shugabancin sa. Saboda haka ne, tun zamanin sa har zuwa yau, Kano take da Sarki daya tare da hakimai masu lakabin sarautun gargajiya a matsayin mataimakan sa a wajen gudanar da Mulki.

Sarauta a Zamanin Habe
SARKI BAGAUDA

A tarihin Sarauta a Kano, bayan Bagauda ya samu nasarar mamaye mazauna Kano masu bautar tsafin Tsumburbura, sai kuma ya himmatu wajen samar da tsarin sarauta mai karfi domin tabbatar da ikon sa. Don haka ne ya samar da tsarin sarautun fadawa wanda a yanzu zamu iya kiran sa da hakimci domin saukaka mulki. Wadannan sarautun fadawa sun hada da irin su :

Darman
Buram
Kududdufi
Akasan
Goriba
Isa Babba
Wadannan sarautun fadawa, sun kasance kamar hakiman sarki a wancan lokacin. Don haka ne ma wasu daga cikin lakabin hakiman Kano ya samo asali daga wadannan sarautun hakimci. Misali, Dan Darman, Dan Buram, Dan Goriba duk sun kasance sarautun hakimai wanda ake amfani da su har zuwa yau a Masarautar Kano.

SARKI MUHAMMADU RUMFA

Sarkin Kano Muhammadu Rumfa wanda yayi mulki daga shekarar 1463 zuwa 1499 Miladiyya ya kasance kasaitaccen sarki wanda ya gina Sarauta a Kano ta hanyoyi daban-daban. Shine ya farfado da sarautar Habe ya kuma bata siffofi da al’adu wadanda ake alfari da su har yanzu a Masarautar Kano, har ta kai wasu Masarautun kasar Hausa sun kwaikwaya. Misali, shine ya fara saka takalmi mai gashin jimina, da kuma rike tagwayen masu. Haka kuma shine ya gina gidan sarautar Kano, wannan dalili ne ma ya saka ake kiran gidan sarautar Kano da suna ‘Gidan Rumfa’.

A bangaren nada sarautu kuwa, Sarkin Kano Rumfa ya karfafa sarautun bayi irin su Shamaki, Dan Rimi, da sauran su. A bangaren sarautun hakimai kuma, tun daga zamanin Sarki Rumfa zuwa Jihadin Shehu Danfodio an samu sarautun hakimai irin su Galadima, Wambai, Madaki, Makama, Ciroma, Dan Iya, da sauran su.

Sarauta a Zamanin Fulani
Bayan Jihadin Shehu Usman Danfodio (1804-1809) ya samu nasarar tunbuke sarakunan Habe ko Hausawa daga karagar mulkin su a duk fadin kasar Hausa, Fulani sun maye gurbin su a matsayin sarakuna.

A Kano ma Fulani masu dauke da tutar Jihadi wadda Shehu Danfodio ya basu, sun sami nasarar tunbuke Sarkin Kano Alwali daga mulki. Sarkin da aka nada na farko shine Malam Sulaimanu Dan Abahama.

SARKIN KANO IBRAHIM DABO

Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya fito ne daga cikin kabilar Fulani Sullubawa. Sarki Dabo ya gaji Sarautar Kano bayan mutuwar Sarki Sulaimanu, kuma ya kasance Sarkin Kano daga shekarar 1819 har zuwa rasuwar sa a 1846. Sarki Dabi ya kasance kasaitaccen Sarki mayaki, kuma masanin gudanar da mulki wato a turance ‘intellectual administrative leader‘. Yayi yake-yake daban-daban wajen ganin ya tabbatar da girman kasar Kano da ikon ta. Don haka ne ma girman kasar Kano ya kasaita. Daga Yamma tun daga iyaka da Dayi a kasar Katsina zuwa Kafin Hausa a kasar Hadejia a gabas. Sannan daga iyaka daga Kazaure a arewa zuwa yankunan duwatsun filato a iyaka da kasashen Birom a Kudu duk sun kasance fadin ikon Masarautar Kano.

A bangaren tsarin izzar sarauta da kuma nadin hakimci, Sarki Dabo ya bada gudunmawa. Bayan ya kama sarauta, sai ya bukaci Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da ya sahale masa yin amfani da wasu al’adu da kuma sarautun hakimai da na bayi wadanda sarakunan Kano na zamanin Habe suka yi amfani da su. Don haka bayan Sarkin Musulmi ya sahale masa, sai Sarki Dabo ya dawo da al’adar saka takalmi mai gashin jimina, rike Tagwayen Masu, yin kunne biyu da yin amawali, da sauran su. Sannan kuma a bangaren zaman gidan sarauta, domin ya banbanta yayan sarauta da na bayi, sai ya saka aka fara yi wa yayan bayi tsage uku-uku a gefen bakin su. Haka kuma a bangaren hakimci, Sarkin Kano Dabo ya karfafa zaman fada tare da nada hakimai daga cikin rukunin manyan kabilun Fulanin Kano wadanda suka hadu suka kaddamar da Jihadi a Kano kamar haka :

Madakin aka bawa Fulani Yolawa, kuma har yau zuri’ar sune suke rike da sarautar
Makaman Kano aka bawa Fulani Jobawa, kuma har yanzu sune suke rike da sarautar.
Sarkin Dawaki Mai Tuta aka bawa Fulani Sullubawa tsagin gidan Malam Jamo. Amma daga baya sarautar ta bar ahalin gidan
Sarkin Bai aka bawa Fulani Dambazawa, kuma bar yau sune suke rike da sarautar.
Haka kuma domin bada shawara da zartar da hukunci, Sarki Dabo ya kafa Majalisar Hakimai ta Tara ta Kano kamar haka :

Galadiman Kano
Wamban Kano
Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Sarkin Bai
Dan Iyan Kano
Ciroman Kano
Alkalin Kano
Haka kuma daga cikin rukunin Hakiman Tara ta Kano, Sarki Dabo ya zabo hakimai guda hudu domin su zama yan Majalisar Zabar Sarkin Kano. Wadannan hakimai sune kamar haka :

Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Sarkin Ban Kano
A bangaren sarautun bayi kuwa, Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya farfado tare da inganta sarautun bayi wanda ake da su tun zamanin sarakunan Habe. Wadannan sarautun bayi sune kamar haka :

Shamaki a matsayin shugaban bayin Sarkin Kano gaba ki daya
Danrimi a matsayin mai kula da hakimai da sauran hidimomin Sarki
Sallama a matsayin wanda zai yi iso ga duk mai son ganin Sarki
Sarkin Dogarai a matsayin mai kula da tsaron Sarki da iyalan sa
Kilishi a matsayin mai kula da shimfidar Sarki
A bangaren tsarin yaki kuma, Sarkin Kano Dabo ya zabo daga cikin manyan hakiman sa da kuma manyan bayi, sannan da wasu daga cikin manyan dagatan sa zuwa rukunin mayaka kamar haka :

Manyan Hakimai da Bayi Masu Jagorantar Rundunar Yaki :

Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Wamban Kano
Shamakin Kano
Danrimin Kano
Sallaman Kano
Rukunin Hakimai na Wajen Birnin Kano Masu Tare Duk Wani Harin yaki

Sarkin Rano
Sarkin Gaya
Sarkin Dutse
Sarkin Karaye
Sarkin Birnin Kudu
Sarkin Sankara
Rukunin Manyan Dagatai a Rundunar Mayakan Kano
Sarkin Fulanin Jahun
Sarkin Fulanin Bebeji
Sarkin Fulanin Sankara
Sarkin Fulanin Shanono
Sarkin Fulanin Kunci
Saboda haka, da wadannan tsare-tsaren sarautar hakimai da ta bayi, Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya samu nasara a mulkin sa tare da karfafa Masarautar Kano a idon duniya. Haka kuma, wannan hidima ce ta saka zuri’ar sa suke rike da Sarautar Kano har zuwa yau. Kuma wannan ginshikin tsarin sarauta da Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya kafa a Masarautar Kano ya kasance wanda Sarautar Kano ta kafu akan sa har zuwa yau.

Zamanin Turawa
Turawan Ingila sun mamaye Masarautun Daular Sokoto a farkon shekarar 1903, don haka mulkin al’umma ya dawo hannun su kenan. A sabon tsarin da Turawan suka kawo wanda suka kira a turance da ‘Indirect Rule’, sun yi amfani da Sarakuna ta hanyar gudanar da mulkin mallaka wato a turance ‘colonialism’. A taikace dai Turawa suna yin mulkin mallakar su ta hanyar sarakuna. Wannan tsari ma a kasar Kano haka ya kasance.

Sai dai kafin zuwan Turawa Kano, hakimai a Masarautar Kano basa zama a gundumomin su da suke wakilcin Sarkin Kano, sai dai su je su gudanar da aikin Sarki su dawo cikin birni. To amma a shekarun 1906/1907 an yi wani baturen Razdan
7/14/21, 5:30 PM - Buhainat: 2️⃣8️⃣

"Duk Macen da kika ga ta shekara ashirin talatin a gidan mijinta,ki duba girman gwagwarmayar da tasha, ki duba jajjircewa da tayi, idan zaki yarda na kuma gaya miki yarda da Allah shi ya rike mata aure ba kome ba, ta bautar Allah tsakaninta da shi, bata dauki auren a matsayin wani abun yayi ba. Da haka nake kara nuna miki girman aure da darajar shi. Aure ba abin yarwa bane, kuma aure ba a bin cutarwa bane, Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a dayyiba. Tashi kije Allah yayi miki albarka." Ta faɗa tana kuma kallona.

A hankali na mike tare da cewa.
"Allah ya saka da Alkhairi, nagode sosai Umma hakika nayi dacen samun uwa karki. Ban dauke ki a matsayin Maman Sir Aliyu ba, na dauke ki a matsayin Uwar da ta haife ni Nagode na kuma godewa Allah ya ja kwana da Lafiya." Sannan na fita daga dakin. Na nufi d'akina, zama nayi na sha kuka.

***
Yana shiga bai tsaya ba sai Bangaren Mabrooka, yana shiga ya same ta, tana bawa Anis abincin. Matar nan tunda ta amsa sallamar shi bata kuma kallon shi ba, ta cigaba da abinda take yi, isa yayi tare da ɗaukar Yaron shi.
"Hi love, ya kake?" Cikin farin ciki yaron yace "am fine Da" sumbatar goshin sa, yayi tare da ajiye shi sannan tace mata.
"Hello Madam, zan shiga tankara yau taimaka min da abinda zanci"
"Kai da kake da amare biyu, me zan baka ga Buhayyah ga Natashah, me zan baka? Kaje sun iya soyayya da iya makalewa namiji, namu gindin ya tsufa ya lalace" ta faɗa tare da ɗaukar D'anta suka barshi a gurin, shafa kanshi yayi sannan ya haura dakin shi, yaga ko ina yayi kura, saukowa yayi tare da nufar hanyar part din Natashah, yana shiga ya same ta sanye da wasu shegen rigar jikinta wanda bai da banbanci da tsirara. Murmushi ya sakar mata, tare da isa gurin ta.
"Ina son abinci" "ok" ta faɗa mishi sannan ta shiga cikin kitchen ɗin bata jima ba, ta kammala dafa mishi noodle, ta kawo mishi, karewa abincin kallo yayi, amma ganin yadda tayiwa abincin hadi ya sashi fara ci, ba laifi yaci kuma yaji ya kama mishi cikin shi. "Ina son yin wanka" ya faɗa mata, tare da mik'ewa. Dake tana da wayo riko hannun shi tayi suka nufi dakinta, ta taimaka mishi tayi wanka tare da tsayawa sai da ta goge mishi, sannan ta dauko wata oil. Ta shiga shafa mishi in romantic, a binka da wanda yake hannun bai san lokacin da ya biye mata ba, suka shiga hotter kiss, baki daya ya birkita mata lissafin ta, bata san bata gane seven da seventeen sai da ya luma mata, karamar hukumar wando shi. Kafin ta sake wata irin kara, me shegen ƙarfi da nishi, baka jin sautin Muryan shi. Amma ita ta cika gidan baki daya da ihu, babu abinda yafi haukata mata lissafin ta kamar yadda yake lasar kunnen ta, jikinta har sani irin rawa yake zunzurutun dadin da take ji.

Duk da shine ya fara kwanciya da ita, tun farko sai dai ya fahimci suna da matukar matsala da amfani da kaya mata, domin maganin na sake ta, ta fara nuna mishi ta gaji. Sai wajen biyar ya kyaleta yayi wanka tare da gabatar da sallah la'asar, suka bar garin.

***
Bayan sallah isha.
Zaune yake shida mai martaba da Alhaji Ibrahim Amin Danrimi, ya gama musu bayanin sannan tace mishi.
"Zaka tafi masarautan Kano ka auro Jikar Sarkin Kano wacce ake tsammanin mahaifinta shine zai zama sarki, da ace yar shi A'ishah tana raye da itace zaka aura, amma tunda bata nan zaka auri Jikar shi, masarautan Kano zata baka karfin da zaka ɗare kan mulki babu wanda zai ja da kai, masarautan tana da kafaffiyar tarihi kamar haka.

Home
ABOUT
PRIVACY AND POLICY
TERMS OF USAGE
CONTACT US
Front Page
ENGLISH
Hausa
TarihiSpaceLogo
HAUSA MASARAUTAR KANO
SARAUTA DA HAKIMCI A MASARAUTAR KANO
By Ahmad Abdullahi, BA History on Saturday, September 21, 2019

Kofar shiga Gidan Rumfa, a gate to the Kano Emirate Palace. Source : creativecommons.org
Sarauta da Hakimci a Masarautar Kano ya kasance wani babban al’amari wanda yake da muhimmanci.

Ita Masarautar (Kano Emirate) kasaitacciyar Masarauta ce wadda ta kafu tun a misalin shekarar 999 Miladiyya, wato fiye da shekara dubu. Kafin kafuwar Masarautar Kano, tuni akwai rukunin al’umma da tsarin shugabanci bisa bautar Tsafin Iskar Tsumburbura tare da mazaunan su a inda birnin Kano yake da kewayen ta a yanzu. Wadannan mazaunai sun kasance kamar haka :

Dutsen Dala
Gwauron Dutse
Jigirya
Magwan
Tanagar
Fanisau
Gaba ki dayan wadannan mazaunai na mutanen da suka fara zama a Kasar Kano sun kasance karkashin tsarin bautar tsafin Tsumburbura wanda Barbushe yake shugabanta. Shi Barbushe ya kasance yana da mazauni a saman Dutsen Dala, kuma yakan tara dukanin rukunin mazauna Kano a wannan zamani a duk shekara domin bautawa Tsumburbura da basu labarin abin da zai faru a shekara.

Sai dai zuwa shekarar 999 Miladiyya, Bagauda dan Bawo, ya mamaye dukanin wadannan rukunin al’umma zuwa karkashin shugabancin sa. Saboda haka ne, tun zamanin sa har zuwa yau, Kano take da Sarki daya tare da hakimai masu lakabin sarautun gargajiya a matsayin mataimakan sa a wajen gudanar da Mulki.

Sarauta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login