Showing 6001 words to 9000 words out of 98705 words
shi yasa idan yayi watanin baya gida, yana dawowa sai yayi sati bai fita ko waje ba, daga shi sai iyalin shi. Aroosh kuwa har tasan halin shi idan yana gida bata rikici, haka kuma yasan matar shi tana mugun hakuri dashi, da wannan yayi alƙawarin ba zai tab'a mata kishiya ba. Amma bai tab'a gaya mata akan idanunta ba dan kar tayi tunanin wani abu a ranta.
---
Karfe biyu na yamma jirgin su ya tashi daga birnin seoul na kasar Korea. Dama kasuwanci suka shirya muka an gama kome cikin amincin Ubangiji zai koma London.
.... Washi gari. Da safe suka sauka lafiya, Kallon Moddibo yayi sannan ya dauke kan shi yayi, tare da shiga motar da yazo daukar shi. Yana zaune tare da hura hannun shi da yayi sanyi.
"Yaya Barka da hanya?"
"Hmm!"
Daga haka bai ce mishi kome ba, shima Moddibo bai mishi magana ba, sabida yasan halin Aliyu yanzun ya fara masifa ya dame shi daga dawowan shi. Haka suka isa har gida, da gudu Aroosh ta fito daga cikin gidan, tana cewa.
"Oyoyo Dad!"yi
Daukarta yayi tare da rungume mata, a hankali ya ce mata.
"Second love" sake rungume shi tayi tare da cewa.
"Barka da dawowa Dad" shiga cikin gidan yayi, da sallama ya shiga falon duk suna karyawa, a hankali ya kalle su tare da cewa.
"Morning Dear Mamma Morning Papa" daga haka ya ajiye Aroosh yayi tafiyar shi sama, mik'ewa Mabrooka tayi tare da ajiye Anis a falo. Ta shirya mishi abun karyawa, ta nufi hanyar dakin shi. Tana shiga ta same shi yana ƙoƙarin cire takalmin shi. Ajiye mishi abincin tayi tare da zama ta taimaka mishi. Ya cire kayan. Riko hannunta yayi tare da kai hannun shi saman k'ugunta.
Hannun shi na dama ya kai bayan ta, tare da zugr zip din rigarta yayi kasa dasu. Cire mata gown din yayi tare da daukarta cak.
Aliyu dogone me faffadar kirji, yana da Yalwan gashi jiki, sannan mutum ne me tarin kwanji da cikar halittar jiki. Domin a murɗe yake daga dama har kasan shi. Shafa sajen shi tayi tare da cewa.
"Baby I miss You"
Daukar ta yayi sosai, sannan ya wuce da ita ban daki. Idan yaso shagali babu laifi yana tab'a barikin shi idan bai so bane toh wallahi duk jarabarta haka zata kyale shi.
Yau kam tana sane zata gayawa Kawayen ta, suna wankan amma hankalin shi yana kan kirjinta da take matukar kula da lafiyar shi, dan dai manya ne masu kyau, dan haka yake matsawa tare da wasa da shi. Haka har suka gama abinda zasu yi, suka dawo daki nan fa mutumin yace bai san yare ba, sai na gado. Sosai ya gurje ta. Kafin suka tashi zuwa ban daki suka kuma wanka kafin ya dan tab'a abinci kafin ya tafi gurin motsa jiki, yana gamawa ya dawo ya samu ta gyara ko ina tare da saka mishi wani turaren wuta, ban daki ya kuma shiga yayi wanka tare da saka kayan shan iska. Yana fitowa ya kwanta. Shigowa tayi ya zuba mata narkakkun idanun shi akan fuskarta, juyawa tayi domin ko bai mata magana da baki ba ta fahimci hutu yake bukata, dan haka ta barshi rage hasken dakin yayi tare da gyara kwanciyar shi.
.......
Tunda ya fito ta shiga aiki ka'in da na'in, domin duk da tashin shi cikin Turai yana son abincin kasar Hausa, dan haka biski miyar yakuwa, sai kunun alkama da gyada kafin suka yi ardin. Sai farfesun kayan cikin rago. Sunyi...
Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
7/9/21, 8:00 PM - Buhainat: *_ALIYU ASADULLAH♡_*
```The Lion of Monarchy```
MrsUsman400
Chapter0️⃣4️⃣
بسم الله الر حمن الرحيم...
A bisa al'adar shi idan yana gari koda rana ne tabbas yana bukatar coffee, dan haka dukkan su hudu suka shiga kitchen ɗin, dan sun san matukar suka bar Mother da Sister in law, a kitchen yanzun Ya Asad zai balbale su da faɗa. Haka suka gama aikin tsaf sannan suka fito kowacce ta nufi hanyar dakinta Mufeedah ta tsaya tare da kallon Mabrooka.
"Dan girman Allah ki tattara ki koma gidan ku, wallahi bazan iya shiga kitchen ba anjima kuma kin san halin mijin baya kaunar mutum ya huta." Dariya Mabrooka ta saka sannan tace mata.
"Wallahi nima idan muka je can abinda yake min kenan, dan haka mu zauna a nan." Fuuuu ta shige dakin ta, cikin fushi. Ban daki ta shiga tare da wanka ta cuɗe jikinta sannan tana fitowa ta dauki mai ta shafa tare da saka yar riga mara nauyi da wando. Sannan ta gabatar da sallah.
Wayar ta yaja tare da latsa number, yana shiga ta fara magana cikin damuwa tana faɗin.
"Maman Uwani don Allah ki taimaka ki turawa Uncle Danrimi passport din yan aikin nan, don Allah na gaji na gaji Ya Asad zai kashe mu da shegen jarabar aiki. Shi da baya karewa."
Daga can tace mata.
"Kiyi hakuri ai Hajiya tace min nan da wata biyu kuna hanya"
Kurawa d'akinta ido tayi tana hango yadda zata kaya dasu a cikin wata biyu, a shake tace.
"Ok!" Ta kashe kiran bata iya hakuri ba ta fashe da kuka, da wanne zata ji. Da karatun su ko da aikin Ya Asad, dan haka ta cillar da wayar tare da kwanciya yana kuka.
---
Karfe uku saura ya sauko bayan ya gabatar da sallah azhar da yaso kwace mishi, a hankali yake saukowa yana waya, yadda yake maganar kamar me ciwon baki, domin sai ka saka kunne zaka Fahimci waya yake. Sanye yake da jallabiya, yana magana a hankali kuma da alama da babba yake magana domin har wani risinawa yake. Yana gamawa tace nagode.
"Mai Martaba, Ubangiji ya kara maka lafiya da nisan kwana. Ya Allah Ya kare ka da kariyar shi."
Murmushi yayi mishi sannan tace.
"ALIYU ASADULLAH, Ubangiji ya cika mana burin mu na Alkhairi!"
"Thank You sir," ya faɗa tare da risinawa, kafin ya zare wayar a kunnen shi. Fitowar Father daga dakin shi. Shima ya sauko kasa, murmushi yayi tare da cewa.
"Lion King!" B'ata rai yayi tare da cewa.
"Abba zaka fara ko?" Ya fada a shagwaɓe yana gyara zaman medical glass din shi.
Murmushi Father yayi tare da cewa.
"Mai Martaba ko?"
Kamar ba zai magana ba, can kuma yayi shiru yana nazarin abinda suke yi magana da Mai Martaba akai, nasiha yayi mishi akan Me yasa ba zai nemi sarauta a cikin masarautan ba? Shi kuma Allah ya gani wallahi ko Sarkin kashi baya kauna balle kuma wani sarauta can.
"Baka ce kome ba?"
"Abba sarauta yake son na nima, ni kuma wallahi bana."
"Ok yayi kyau, amma ka sani dole kayi Ramadan a cikin tankara dan ba zaka mai dani mutumin kawai ba, gabaki daya kowa ganin laifina yaƙe akan ka. Zaka shiga Nigeria several time amma ba zaka isa tankara ba, sau nawa kuna haduwa da Baba Turaki, a airport amma bai tab'a sa kaji kunyar shi ka bishi ba kowa gani yake Aliyu baya son mutane meye kake son na gayawa musu?
Kasan daga inda muka fito kuwa? Al'ummar da suke kasan mu yawane da su, karfi da yaji ka boye kanka as A Prince, toh dukkan su suna amsa sunayen su kar ka manta da asalin ka." Daga haka ya cigaba da cin abincin. Duk sai yaji abincin ya fita kanshi. Kuma baya son ya tashi a ga kamar yayi fushi ne.
"Am sorry Abba!" Ya fada can ƙasar makoshinsa, dakyar yake tura abincin mik'ewa yayi tare da kallon Sawwama.
"Please coffee!" Ya juya tare a barin gurin.
"Father shi da baya son mu'amala da mutanen Tankara a barshi mana" inji Mufeedah dan itama irin shi ne bata bata cika son shiga hidimar mutanen Tankara ba.
"A'isha kar na kuma jin bakin ki a cikin wannan maganar" Inji Maman su.
Tashi tayi tare da nufar d'akinta, a rayuwar yaran gidan ba su cika son ayi mishi fada ba, sai Me Kano shine kawai bai cika damuwa dan anyiwa Asad fada ba.
Kallon Mabrooka suka yi da take ta juya abincin har Sawwama ta dawo daga kai mishi coffee, ta zauna ganin babu abokiyar haihuwar ta tace.
"Mother ina Mufeedah?"
"An yiwa Yayan ku fada." Shiru tayi tare da cewa.
"Allah ya kyauta." Ta cigaba da cin abincin ta, domin bata wasa da cikinta. Tunda ya shiga dakin shi ya kira Bashir. Suna hira. Yake gaya mishi abinda yake faruwa.
"Ai nasan dalilin da yasa baka son zuwa Tankara tunda aka hada ka da Yar Baba Talba shine kake gudun kar su kuma jona maka wata."
Sosa goshinsa yayi tare da kallon ta, sanye take da wata wata transimiss gown, yayi wani shegen kyau a jikinta farin fatar ta ya fito sai sani bloom take kamar wata yar tsana. Dauke kai yayi dan a yadda yake baya jin wani abu a ranshi na tun safe da ya sauke har yanzun a gajiye yaƙe, dan haka ya lumshe idanun shi tare da jingina da foolbed yana me amsawa Bashir a dakile.
Tana ganin haka ta juya tare da nufar hanyar waje, dama sabida ta fita yake wannan masifar b'ata rai tare da tsare gida a dakile. Ƙaramin tsaki yaja.
"Asad Matar ka ce ta shigo kake mata tsaki?"
"Look Friend ni fa bana son damuwa, idan ina cikin yanayin damuwa ta daina damuwa akan lallai sai tazo gare ni, bana son haka wallahi sam matan yanzun basu da class." Sake baki BASHIR yayi tare da cewa.
"Matar ka ce fa?"
"So what?"
"Dad'i na da kai idan kayi abu sai kace Jahilin farkon ƙarni!" Kan Uba, cikin wani irin fushi ya kashe wayar wai dan ya kira shi jahili,
A daren da kunci ya kwana, gari na wayewa yasa matar shi a gaba suka bar gidan, sai shi nan yayi fushi. Dariya ya basu.
***
Life is so hard, haka muke garanraba, aiki be samu ba, kusan wata guda kenan. Shi yasa na kama aikin kasuwan kuma Alhamdulillahi ban samu matsala ba, sai dai yadda mutane suke kallona. Yanayin fuskana bai nuna alamun ina cikin matsin da zan watsar da kaina ba, ita kanta Hajiya me abincin tasha mamakin yadda iya abinda ya kawo ni nake yi, koda wasa ban bada fuskar da zaka min Iskanci ba, tunda ba maganar nake ba.
---
Yau ma na kai abinci cikin wani dakin da suke cin abincin, zan fito wani mutum yace min.
"Baki ji ba"
A hankali na juya tare da cewa.
"Na'am!"
"Dama kawai jeki!" Da sauri na fita har ina tuntube.
Sau dayawa haka suke min zasu min magana, amma kuma ina kula su, zasu ce babu kome. Yamma nayi na wanke kafana na bar kasuwa, a hanyar dawowa ina cikin keke napep, muka dauki daya daga cikin matan nan da muka hadu wata daya da ya Wuce cikin murna na kalli matar.
"Sannun dai!" Kallona tayi sannan tace.
"Ayya yar nan na tuna ki ya kwana biyu?" Murmushi nayi mata sannan nace mata.
"Alhamdulillahi!"
"Daga ina kika fito?"
Sosa kai nayi tare da rasa me zanyi sai nayi tunanin Gara na gaya mata gaskiya.
"Daga kasuwa nake shagon Hajiya Turai me tuwo."
Kallona tayi daga sama har kasa, sannan tace min.
"Akan me kike zuwa can kasuwa gaki yarinya karama da tarin kuruciyar ki? Kinsan yadda gurin Hajiya Turai yake? Toh ki sauya gurin aiki ko jeka ka dawo ne"
Wasa nake da awarwaron hannuna kafin nace mata.
"Ban sami inda ya dace bane yasa nake zuwa na kasuwar, kuma Mahaifiyata bata da lafiya, shi yasa nake zuwa niman na magani. Ga karatun da na tsayar sabida rashin kuɗi." Kallona tayi kafin tace min.
"Duk da baki min kama da mutanen banza ba ko marasa kamun kai, sai dai ina son zan hada ki da Hajiya Firdausi Shamaki, toh duniya ce abin tsoro kar na kai ki inda zaki samu rufin asiri, Ni kuma ki tona min asiri. Ya zamu yi dan wallahi ba zan iya nutsuwa ba yau da jin inda kike aikin nan, meye sunan unguwar ku?"
"Unguwar kamari, lungun kaftawaye" na fada mata.
"Ikon Allah ai a gaban mu kuke dai dai gidan Malam Sharubutu, a gidan waye kike a lungun kaftawaye?"
"Malam Umaru Dodo!"
"Kai ba dai kece yar gidan matar da take da laluran nan ba? Buhayyah kike ko? Wacce tayi na daya a Tahfizul Qur'an" sunkuyar da kai na nayi tare da cewa.
"Eh nice"
"Toh karki damu muje naga mahaifiyar ki!"
"Toh" ajiyar zuciya nayi sannan na ce mata.
"Nagode"
"Babu kome amma naji kince baki dace da gidan aikin ba meye ya faru?" Idanuna ne suka cika da kwalla nace mata.
"Don Allah Karki bari Innata ta ji abinda yake rabani da gidan aiki dan zata ce ba zan yi ba. Ni kuma ina son nayi sabida lafiyarta da kuma makaranta na"
"Insha Allah ba zan fada mata ba," ya faɗa tare da jin tsoron kar dai ina aikata wani abu ne, dai dai titin unguwar mu aka sauke mu, na biya mana sannan muka nufi hanyar gidan ina bata labarin abinda ya faru, shiru tayi har na kai aya.
"Insha Allah inda xan kai ki, ba zaki tab'a danasanin da su ba, sannan zaki ji dadin aiki da su. Kuma zasu tsare mutuncin ki, ince kin iya girki?"
"Eh na iya"
"Alhamdulillahi!" Ta faɗa tare da shiga gaba muka nufi gidan mu, da sallama muka shiga gidan Inna larai suna ta hirar su, ganin Maman Uwani har gidan ta mike tana faɗin.
"Hajiya ba dai kuruciyar bera tayi miki ba, ke kan baki ji dadin rayuwa ba, munafuka ko halin da Mahaifiyarki take ciki bai ishe ki ba"
"Maman Haruna ba abun ta tayi min nazo ganin Innarta ne, sabida zata bani aronta matar Shamaki zasu zo azumi da sallah nan, muke niman yar aikin da zata musu."
"Hajiya ga Siyama!" Ta faɗa bakinta na rawa, dan babban burinta shiga wancan katafaren fadar sarkin Tankara koda kuwa a yar aiki ne, sai gashi wannan shegiyar me fuska kamar an kwab'a Cincin.
"A'a ai mun gama magana da ita Innarta kawai nazo niman izinin ta," ya faɗa tare da murmushi.
"Toh shi kenan, idan an sami wani aikin ayi mana magana."
"Karki damu ba mamaki ma su bukaci kari dan kin san aikin azumin yana fin karfin mutum daya."
Washe baki tayi tare da cewa.
"Toh Allah yasa a dace"
Dakin na shigar da ita sabida naji bai b'aci ba, suka yi magana da Inna, matar sai da ta tausaya min. Sannan ta kira Hajiyar muna zaune. Suka yi magana cikin barbanci kafin ta kalle ni tana murmushi tace.
"Toh Alhamdulillahi suna zuwa nan da wata daya. Dan haka zaki iya zuwa inda ake koyar da girki ko zaki kuma kwarewa saboda suna da yara masu cin abincin turawa, tace na gaya miki gobe Insha Allah zan zo da dan gidan dan rimi, zai kai ki gurin koyan girki. Dan suka dai idan suna zo zasu sauka a can Abuja kafin su iso Tankara. Kinga zai kai wata Biyu kafin su iso dan ana gobe Azumi zasu shigo, dan Allah ki rike gaskiyar da na gani a idanun ki shi nake son ki rike a ko ina zai zame miki Alkhairi, sannan tace zata turo miki kudin aikin ba sai kin je kasuwan ba, kinji."
Gyada mata kai nayi sannan nace mata.
"Nagode sosai!"
"Karki damu." Da zata tashi ta bamu Kudi, sannan ta fita. Ta bawa su Inna larai. Tare da gaya musu Siyama zata yi aiki a gidan dan haka ta shirya itama nan da wata daya zuwa biyu zamu fara tare, murna sosai suka yi har da habaici bayan na dawo daga rakiyarta...... hello 🙋
Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
7/9/21, 8:01 PM - Buhainat: *_ALIYU ASADULLAH♡_*
```The Lion of Monarchy```
MrsUsman400
Chapter0️⃣5️⃣
بسم الله الر حمن الرحيم...
Last free Page
Shiga daki nayi tare da Cigaba da abinda nake, har na fito na hada ruwan wanka Inna, ina shiga naga Innah ta taso daga inda take, a mamakance nake kallon ta, sakamakon yadda ta taso daga inda take tana boye kudin da aka bamu, ban san dalilin ta ba sai na zuba mata ido, na kaita na mata wanka nazo na gyara dakin, sai lokacin na Fahimci dalilin da yasa take boye kudin domin sau biyu na kama Inna larai tana binciken kayan mu, ban damu ba, na gama gyara ko ina na fara karatu kafin lokacin sallah yayi.
Washi gari.
Da misalin karfe tara na safe sai ga Hajiya tazo. Muka shirya nayi musu sai da ma dawo, an kai ni babban makarantar koyar da girki na garin tankara, inda ake koyar da girke girke, me suna Shamaki catering services. Gurin yayi kyau mika min kome aka yi tare da nuna min ajin da zan zauna, tun safe da muka isa ban dawo ba sai karfe shida na yamma a gajiye na shigo gidan.
Nayiwa innah wanka da alola, sannan nima nayi, na juye mata abincin da nazo dashi. Ina fahimtar abinda ake koyarwa gaskiya duk da yau na fara zuwa amma sosai na saka hankalina da nutsuwa ta akan abinda naje yi.
Ina jin Inna larai da Siyama da Aunty Binta matar Ya Haruna da suka zo, suna gulma ta amma ban kula ba, har ya zo suka bar gidan bai min magana ba, dama suna zargin wai yana sona ne, shi yasa suka shiga tsakanin mu. Lokacin da na gama abinda zanyi na kwanta kallon Inna nayi tana zubda kwalla. Tashi nayi tare da goge mata, sannan na gyara mata kwanciya. Na kwanta.
** Washi gari
Da asuba na tashi tare da yin abin karyawa na ajiyewa Inna nata, sannan na nufi hanyar waje da bokiti xan