Showing 39001 words to 42000 words out of 98705 words
Chapter 14 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt
ganewa kai na, tsakanina da Prince sai Addu'a domin. Ya kasa ya tsare idanun shi kur a kaina, tare da saka ni a gaba yana niman matse ni.
Dakyar Allah ya kwace ni daga hannun shi. Ina isa gida na haduwa da Khamil, murmushi ya sakar min, na shiga cikin gidan nayi wanka da sallah sannan naci abinci na fito, tunda muka zauna muke hira. Can ya ce mu fita. Ban ki ba ina mik'ewa muka hadu da Natashah. Rungume ta yayi. Yana murmushi.
"Princess Natashah!"
"Meye hadinka da wannan yarinyar?" Kallonta yayi sannan yace mata.
"Love, ina son ta"
"Lallai kuwa wannan yarinyar? Toh baka hadu da wacce kake so ba, dan haka ka rabu da ita."
"B baby! Muje"
Haka na shiga motar tare da kallon shi, muna murmushi. Hango Asad nayi na dauke kai. Haka muka bar gidan. Ita kuma Natashah ta isa gurin mijinta. Kallon shi tayi tare da amsar jakar shi. A hankali suka nufi Part din shi, yana gaba tana binshi a baya tana zuba mishi surutu har suka shiga cikin gidan. Sun sami Mabrooka a falo tana kallon juna suka yi. Sannan suka sakewa juna murmushi, kowacce bada abinda yake ranta. Yadda ya nufi falon shi haka ta bishi domin wani irin farin ciki take. Bayan ta shiga ta taimaka mishi ya rage kayan shi, sannan suka shiga ban daki itama kuma ta cire kayanta na bautar kasarta, suka shiga wankar tare.
Yana son irin wannan rayuwar,dan haka ya sake mata suka shiga ruwan tare, haurowa tayi jikin shi. Tana me goga mishi sabulu. Murmushi tayi tare da sake matsar ruwan sabulun, tana shafa mishi a kai zuwa wuyar shi. Duk abinda take mishi. Ba ita bace a ran shi, Buhayyah ce a ranshi lumshe idanun shi yayi hannun shi ya kai bayan ta, tare da kallon kirjin ta. Bai kai na Buhayyah ba. Ita nata kamar an hura baloon. Tab'a su yayi cikin wani irin shauki yana musu kallon Buhayyah ce a gaban shi, dan haka ya shiga mata wani irin yanayi.
A hankali ya dauke ta tare da sakata a saman kafar shi yana Binta da wani irin salo me sanyi, sai da ya gama zauttar da ita sannan ya mike a cikin ruwan ya dauraye jikin shi ya fita daga ban dakin. Ya barta a ban daki.
Tsayawa yayi yana niman kayan shi, kafin ya dauki mai ya shafa cikin nutsuwa, sannan ya fito daga cikin closet din shi. Yana gama saka kayan shi suka yi ido biyu da Ita,.ta fito babu towel. Murmushi tayi mishi, a hankali ya dauke kanshi kamar bai ganta ba, ya nufi hanyar fita daga dakin baki daya. Haka ta saka wata doguwar rigar shi, ta fito tare da zama a kusa dashi Mabrooka tana saka mishi abinci. Wasa take da kafar shi tare da tana mishi tafiyar tsutsa. Kamar baya jin kome kuma yana masifar jin abin a ranshi. Dakyar ya gama cin abincin kafin ya mike ta bar gurin tare da shiga ta nimo wata rigar shi armless army colour. Yayi mata kyau lokacin da ya shigo a hankali ya kura mata ido, Matsala daya ne baya jin ta kamar yadda yake jin Buhayyah a ranshi. Shiga daki yayi tare da ɗaukar kayan aikin shi ya fara a Laptop. Bayan shi ta je ta zauna tana mishi tausa, a gajiye yaƙe, amma babban matsalar shi Ina Khamil ya kai Buhayyah?
Bibiyar layinta yake ta Laptop din shi. Yana jin dadin tausar da Natashah take mishi. A hankali ya ajiye Laptop din shi ya ajiye tare da juyawa ya dauke ta, ya ajiye ta a saman cinyar shi. Cire rigar ta yayi tare da kifa kanshi a kirjinta, yana shinshina wuyarta, yana bin bayanta da salon shi.
Kwantar da shi tayi tana me mishi iya shege, bayan ta ja wandon shi, tana me rike lenght dinshi. Tana mishi wani irin lasa. Baki daya yayi shiru kamar bashi ba, tabbas yana bukatar mace amma Ina suka shiga.
Bakinta ta kai tare da da tsotsa kamar dama tasan yana bukatar haka. Rike gashinta yayi tare da matse boons din ta, bai wani nuna mata yana bukace da ita ba, amma kuma yaji dadin yadda take mishi. A hankali ya d'ago ta. Tare da mata rumfa da kirjin shi. Wani sumbatar wuyar ta yayi tare da gangarawa wuyar ta, har zuwa cibiyar ta. Yana lasa har zuwa maranta ihu tayi ta mishi. Lokacin da ya so kai bakin shi kamar wanda aka hana shi ya d'ago kanshi, a hankali ya isa bakin kofar ta. Ya gyara mata jikinta, ya d'aga kafarta ya karanto addu'ar saduwa da iyali ya shiga bin kofar a hankali baya son ya ji mata ciwo. Yana gogawa a hankali. Tare da jan wani irin iska a bakin shi. Dama abinda take bukata kenan. Haka yayi ta shiga har yana kunshe idanun shi.
Yarinyar nan kamar mayya, haka ta shanye zafin da kowa ke ji. Daga yanayin ta kawai ya fahimci tana shan maganin mata, dan haka ya gurje ta kamar hauka. Sannan ya sauka kanta dan yasan taji a jikinta, ban daki ta shiga ya haɗa ruwan zafi sannan ya fito ya d'aga ta suka shiga ban ɗakin. Wanka suka tsalla sannan suka fito yana kallon yadda take, dingishi. Bai damu ba. Ya zauna ya cigaba da aikin shi. Ana kiran magarib ya fita ya barta nan kwance, bai shigo ba sai bayan isha, yana balcony yana kallon get yau sai ya b'ata mata rai. Bamu shigo gidan ba sai karfe bakwai saura. Tunda muka shigo na ganshi zaune a saman daya daga cikin kujerun. Yana ganin mu ya taso. Bai ce min kome ba, ya tsaya a gaban Khamil.
"Kanka yana rawa, na gaya maka wancan yarinyar tawa ce, karka kuma zuwa domin mallaka tace."
"Ita fa allura ce cikin ruwa, me rabo ka dauka. Idan rabonka ce ba shikenan idan kuma rabona ce fine surukina." Ya fada yana murmushi.
"Kar na kuma ganin ku tare"
"Zaka ganmu tare kuwa" ya fada yana murmushin mugunta.
Haushi ya sashi barin gurin,.ya shigo ina zaune muna ganin kayana , kawai yana zuwa ya.kwashi kayan ya wuce zai watsar.
"Ajiye mata kayanta".inji Mama,
"Akan me? Tun karfe hudu ta fita yarinyar nan bata dawo ba sai yanzun" yadda ya dage yake masifa abin ma dariya yake bawa kowa bai iya fada ba, kuma bai iya d'aga muryan shi ba, kuma bai da abokin fada tun tasowar shi, shi yasa yanzun haduwar shi da Buhayyah abin kamar yaro.
"Kuma na kara ganin ku tare sai na karya kafarki" ya faɗa da karfi.
"Kamar yadda kake da damar auren mata hudu itama haka take da damar aure. Dan haka kar na kuma jin kana fada akan samarinta tunda ba aurenta zaka yi ba" ta faɗa tare da tsare shi da idanun.
Fita yayi daga cikin gidan, ya nufi gidan shi.
Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ..
7/11/21, 11:43 AM - Buhainat: *_ALIYU ASADULLAH♡_*
'''The Lion of Monarchy'''
MrsUsman400
Chapter 2️⃣0️⃣
Last free Pages.
Tunda ya fita nake kuka, sabida kiri kiri, Daddyn Anis yake niman hanani shan iska, tunda ga shi yana tare da matan shi nice kawai ya sani a gaba, ban isa nayi samari ba, haka kawai ya sani a gaba, ga kanwar shi da matar shi ban isa nayi motsi ba. Dan haka na sha kuka duk da hakurin da Mama take bani bai sani nayi shiru ba.
Karshe na tashi na shiga daki na kwanta. Kwanciya nayi domin mun yi sallah a gurin da muka je, kuma ba wani waje bane, sai gurin Kanwar Mai martaba ba. Hajiya Rumaisah, uwar gidan Galadiman Kano. Matar tayi min Alkhairi me yawa, sai dai har muka fito bina suke da ido.
..... Tunda ya shiga dakin shi yake Safa da marwa, sai mita yake tare da wasika jaki, kamar ya daki iska. Yana cikin wannan yanayin Natashah ta shigo sanye da rigar shi. Kallon ta yayi sannan yace mata.
"Fita bana son damuwa" cike da mamaki take kallon shi, zata sake magana ya buga mata tsawa.
"Nace ki fita" da sauri ta fita daga dakin, kayanta ta dauka tare da saka ta fita daga gidan.
Ina kwance naji an sake min duka, tashi nayi zaune ina yatsina fuska na.
"Dan Ubanki meye hadinki da mijina?"
"Toh meye nawa da mijin ki?"
"Tambayar kika dawo min dashi dan ya baki aiki a kamfanin shi ya kuma baki katon mota, ya saya miki kayan Alfarma wato shine har zaki yi goggaya da matan shi, wallahi sai na miki duka"
Ta kuma nufo kaina. Zata sake, wani irin tsoro ne ya kamani na tashi tare da sauka a gadon.
"Don Allah kiyi hakuri bana son faɗa"
Cikin tsawa tace min.
" Toh wallahi sai na dake ki, sai na ji miki ciwo dan ubanki"
Ta rufe Ni da duka, tana hada kaina a bango. Ihu da nake ne ya sanar da mutanen gidan abinda yake faruwa. Da sauri Aunty Mufeedah ta kwace Ni, tana ture ta.
"Wannan wani irin hauka ne?" Ta faɗa da karfi dan ranta yayi mugun ɓaci, tana huci. Shigowar Mama bai saka ta hakura ba sai ta dake ni, kiran shi aka yi. Yana dafe da goshi.
Daukar wayar yayi yana tambayarta lafiya.
"Toh kazo ga matar ka zata kashe musu yar mutane"
Bai gama jin sakonta ba, ya kashe wayar ya nufi cikin gidan. Ana jan Natashah tana kokarin janyo ni.
"Sake ta ta dake ta" ya shigo tare da zuwa gurina duk da ta yaga min riga na, turani yayi gaban ina me niman komawa bayan shi, kuka na zuwa min.
"Don Allah kayi hakuri, karka tura ni"
"Ki dake ta gata nan, ba rashin kunya kike ji ba? Gata dake ta nan"
"Toh wallahi ta Cigaba da shige maka sai na ci Ubanta." Ta faɗa tana barin d'akin. Zama nayi tare da fashewa da kuka, na rasa me zanyi, naji dad'i a rayuwata.
"Don Allah ku barni na tafi nima dangina na gaji da wannan wulakancin, kowa burin shi ya dake ni, ban san me natsare musu ba." Na fada ina kuka,
"Kuma wallahi naji baki gidan nan sai na karya kafarki, sannan zan zuba jami'an tsaro naga ta ina zaki bar gidan mara kunya" ya faɗa yana barin d'akin, bai iya tashin hankali ba, shi yasa yake ganin halin shi da Buhayyah daya ne, amma bai da ruwan ciki.
Haka na kwana a tsora ce, washi gari na shirya gefen bakina yayi ja, a hanya muka hadu, kallona yayi sannan ya dauke kanshi, na shiga mota. Mutumin nan kafin kace me ya rigani isa kamfanin, ina shiga na samu Office din a rufe, dan gadara sai da ya gama duba jama'ar shi, yana zuwa ya same ni sanye da zumbuleliyar hijab, da wutsiyar ido ya kalle ni.
Yana shiga na bi bayan shi, kallona yayi sannan ya kalli inda nake tsaye.
"Ki tafi sai na nime ki"
"Kayi hakuri"
"Me aka yi da kike bada hakuri"
"Sir Aliyu ba zan kuma ba don Allah kayi hakuri"
"I said get Out" hawaye ne ya zubo min. Ina kallon shi, haka na juya na fita ina kuka, duk abokan aikina sai tambayana suke, ina kuka. Ina fita na nufi gida, na sha kuka a hanya kafin na isa,
.... Tun da ta roke shi yaki kulata, yana jin haka a ranshi amma zunzurutun yaji haushin abinda tayi mishi ya dakatar da ita, kasa tabuka kome yayi, ya kuma rasa gane dalilin da yasa yake jin haushin kowa, dan haka ya shiga cikin kamfanin yana zagawa, kamar wani wanda aka zage shi. Haka yayi ta musu masifa kamar me, haka yayi dakatar da mutane.
Kanin Bashir da yake aiki a kamfanin ne ya kira Bashir ya gaya mishi.
"Don Allah ka mishi magana sai dakatar mutane, sabida ya dakatar da sakatariyar shi"
Kashe wayar yayi can sai ga shi, BASHIR har cikin Office din shi ya dage goshinsa.
"Lafiya kake dakatar da mutane?"
"Hauka nayi"
"Amma wallahi kana da matsala meye?"
"Bashir ya zanyi yarinyar nan zata haukata Ni, na hanata kula samari amma kamar zugata nake jiya tun 4 ta fita da wancan dan iskan yaron da yaso Raping ɗinta, amma dan Iskanci yarinyar shi take kulawa."
"Kana Sonta ne?"
Kura mishi ido yayi kafin ya dage goshinsa.
"Idan nace ina sonta nayi karya idan nace bana sonta na kwari kaina, ina son Yanayinta."
"Zancen dai kana Sonta"
"No"
"Karya kake wallahi sonta kake" haka suka shiga musu kafin suka tsayar da magana.
Murmushi barshi yayi kafin yace mishi.
"Kana Sonta"
"Bana son Iskanci babu wani maganar soyayya, sannan idan ka duba yarinyar bata da asali, ta ina zan fara niman d'akinta, don Allah bana son magana da zai sakani."
"Kaji tsoron Allah, rashin dangi ba zai hana ka aurenta ba, kawai sai dai idan akwai wata manufa ba, amma ai yarinyar tayi a rayuwa, dan haka kawai zaka kwari kanta, tunda bata maka ba
Shi kenan ka bar masu so suyi"
Had'e hannun shi tayi da habar shi yana wani mulmula bakin shi dan millun nan, murmushi yayi sannan yace mishi.
"Ina tsoron maslahar gida na ne nake"
"Tsoron Natashah ko Mabrooka?"
"Yarinyar zasu zalunta domin kuwa bata iya kwatar kanta, wallahi wannan shine karo na biyu da suke dukan ta,"
"Ikon Allah! Ita kuma haka take sai kace jaka? Taya zan zauna mata suna duka na ba maza ba." Inji Bashir,
"Ban da Buhayyah duk sai ranka ya b'aci ga mace har mace, amma wai wancan yar Natashah ta dake ta sai da ta fasa mata baki" ya faɗa a sanyayye,
"Kai ne zaka koya mata, bari na gaya maka, idan har ka fara nuna mata kana Sonta, zata iya tsaya domin kuyi fada, sannan idan ka daure ta, wancan wutsiyar na cikin wandon ka, zai saka tayi fada domin kai. Bari na gaya maka kaga wancan yar abin na cikin wandon ka wallahi zai iya saka ta daukar kowanni mataki.matukar zata same ka" ya faɗa yana murmushin nasarar.
"Kuma haka fa, amma ai toh nagode zan gwada" haka suka ajiye maganar.
----
A hankali zaman gidan ya fara gundura na, saboda kuwa daga Natashah har Mabrooka kamar su cinye ni, kullum ina kunshe a daki har bana son Mama ta fita.
Haka zaman mu ya kasance, babu dad'i. Shima kuma ɗan gayya haka zai tara matan shi a waje suna hira, bayan wata biyu aka fara shirin sallah layya, inda muka fara shirin tafiya Tankara domin ana sallah da sati Natashah zata tare.
Ana jibi sallah Halwani suka zo da Maman su, masifaffiya kamar jira take nayi laifi ta haura min da na gane haka sai na daina zama a cikin gidan. Ina gama girki zan fita, a nan muke haduwa da Halwani muyi ta hira.
Ranar juma'a bayan an dawo masalaci, Ni da Halwani muka nufi bayan gidan Ashe ya hango ni. Ina zaune sai ga Kiran shi.
"Ki same ni mota"
"Yaya ina zuwa"
Na mike zan tafi.
"Zauna"
"But sir Aliyu yana kirana"
"Zauna nace, idan ya matsu yazo ya dauke ki"
Shiru nayi tare da zama, kai na a sunkuye. Can ya kuma kirana.
"Ki fito ko nazo"
"Yallabai sai dai kazo amma, Honey Bug tana tare da Ahmad Halwani Sulaiman Amin"
Kashe wayar yayi tare da d'aga min gira.
"Karki damu ina tare da ke, ina matukar kaunarki ne, shi yasa."
Kawai sai ganin mutum muka yi a tsakiyar mu, tare da d'ago ni. Ya had'a da kirjin shi. Da sauri na d'ago kai ina kallon shi.
"Ka kiyayye Ni, ka fita hanyar abinda nake da iko da shi, wallahi na kuma ganin ki a tare da shi sai na sab'a miki muje" ya riko hannuna, zamu tafi Halwani ya riko hannuna, a fusace ya juya tare da cewa.
"Baka da hankali! Ko ban gaya maka ita din mata ta ce, ita matar da zan aura ce, kai kuma kana da matan ka har biyu kayi mata adalci kenan, dan haka dani Buhayyah ta dace ba da kai ba"
Fada ne ya kaure a tsakanin su, daga Sir Aliyu Asadullah, da Halwani fadan da suka d'aga muryan su. Daidai shigowar Khamil gidan, yana zuwa bai yi wata wata ya sauke ni, ya bar su da hayaniya, sai da suka ji karan horn din shi yana dariya tare da fincikar motar.
***
Fita muka yi zuwa gidan Hajiya Rumaisah, anan muka wuni har dare, matar tana ta murna ta rasa abinda zata bani.
"Da fatan zaki auri Yarona?"
Sunkuyar da kai nayi tare da cewa.
"Allah ya tabbatar da alkhairi."
"Kina min kama da Fulani Asma'u,"
"Allah Sarki, Ni a Tankara aka haife ni, kuma Mahaifiyata ta rasu watanin baya"
"Ayya Allah ya gafarta mata, sannun kinji" ta faɗa min.. haka muka wuni lokaci zuwa lokaci yana kallona, yana murmushi. Har zuwa lokacin da Adheen dan ta ya dawo daga aiki suka fita.
---
"Wannan wacce irin masifa ce? Akan me zamu kawo mana masifa cikin gidan mu?"
Inji Mamar Halwani. Ganin yadda take Bala'i babu wanda ya iya motsi yasa shi mik'ewa. Ya fita yana me bin didigin layinta, har ya samu location din da take.
Ya nufi maitama, bai tsaya ba sai a kofar gidan, yana isa yayiwa security din gidan magana akan ya kira mishi ita.