Showing 57001 words to 60000 words out of 98705 words
Chapter 20 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt
kan shi bai san zai iya tafiya can ba, sai da ta fara nuna mishi inda suke ya hakura yana lasar wuyarta. "Sir Aliyu idan kayi hakuri ba sai ka nime a nan ba, ni kamar baiwa ce a gurin ka, zaka same ni dare da rana, safe da yamma. Bani da burin da ya wuce naka." Yana son yarinyar ba dan kome ba, ta iya magana tasan me take yi, bata tab'a barin ya shiga damuwa da kalaman ta, dan haka ya kuma rungume ta, sannan ya ce mata. "Nagode da Allah ya bani ke a matsayin matar da nake da buri akanta, Nagode my princess" ya sumbaci kumatuna. Murmushi nayi tare da gyara zaman a jikinshi. "Ina farin cikin haduwa da kai da samunka a matsayin shugabana." Goga min hancin shi yayi a nawa.
"Na zata ni nayi sa'ar samun mace irinki ashe ke kika yi sa'an samun kyakyawan gaye irina
Dariya na saka ina kallon shi, tare da cewa. "Sir Aliyu baka da dama, wato gaye? Bayan ga furfura akanka." Shafa kan yayi sannan yace min. "Ke na zauna jira shine da suka ga zan tabbatar tuzuru suka roki Mabruka ta auri dan tsohon saurayin nan, sai gashi tana shiga na buga mata 1-0, bayan shekara biyu na kuma buga mata 2-0. Toh Kinga kuwa Natashah itama haka zamu yi da ita, amma ke? Dole sai na tsaya nayi nazari akanki domin ina bukatar sanin inda Ahalin ki, suke" rau-rau idanun yayi tabbas nima ina son ganin dangina, shi yasa kullum addu'o'in na Allah ya bayyana min dangina.
"Karki damu, ina tare da kuma zan tsaya miki, fatana ki bani hadinkai ni kuma zan baki mamaki. Kinji ko?" Murmushi nayi tare da kallon shi ina jin wani irin yanayi me dadin gaske.
A hankali har barci ya dauke ni, a jikin shi kwantar da ni yayi, yana murmushi. Wayar shi ce tayi kara, ya fita waje ya amsa can ya dawo dakin, ya zauna yana kallona. Dole ya bar kasar gobe Insha Allah.
---
Dakyar nake saka kafaffuna a tsakanin gawarwakin da suke kwance, cikin jini face face. Kallon tulin mutanen da suna zagaye ni nayi cikin tsoro. "Ki taimaka mana, mu sami Yanci munyi alkawarin miki biyayya muna rokon ki da ki ceto mu, daga kangin bautar da muke" suka kai hannun su zasu tab'a ni, na fasa wata irin ihu, da sauri ya rungume ni, "gani nan" ya faɗa yana tofa min addu'o'in da suka fito bakin shi. Tare da cewa." Karki damu ba zan tab'a barin ki ba."
Haka ya rungume ni, na sake kuka ina cewa. "Sir Aliyu! Zasu tab'a ni ne fa, kuma sai cewa suke na sama musu yanci Sir Aliyu ina jin tsoron." Haka ya shafa bayana, sannan tace min.."babu abinda zai same ki, gani nan a tare dake, karki damu."
Haka yayi ta rarrashina, ina kuka. Dakyar nayi shiru. Har mamakin kanshi yake bai iya wannan abubuwan ba, sai bayan haduwar shi da ita, yakan zauna idan yana nazarin yaushe ya sauya, shi ba ma'abocin hira ba, amma akanta yana iya zama yayi dogon hira da tad'i, ya kuma zauna yana kallon shirmen ta. Abincin ya bata taci domin yana son ganin ta samu kwarin jiki sosai, shi yasa abincin ma wani hotel na musulmai.yakr zuwa daya, yana matukar kaunar yaga yana bata abinci tana ci cikin kwanciyar hankali.
***
"Ai dole ku raba shi da Yarinyar domin idan tana tare da shi ba zaku iya raba shi da mulkin tankara ba, domin shine jinin Ali Ghaji yake yawo a jinin shi. Akan yarinyar kuwa zai iya daukar kowacce irin kasada, domin yana mata wata irin so da bayya iya boye shi. Ita kuma tana da jinin sarauta me karfi a Jikinta, shi yasa har ta iya samun damar mafarkin wadancan aljanun da suke niman hanyar da zasu samu Yanci."
"Yan malam ya zamu yi da ita? Tunda kaga sau biyu muna kai mishi hari domin mu kashe ta amma sai kamar an dasata, dan haka ka gaya mana yadda zamu yi da ita?"
"Akwai yadda zaku yi da ita, shine zan yi nazarin abin." Ya fada yana zare musu ido. Su nan kiran shi malam suke nan kuwa katon boka ne, da suke ji dashi a aikin barna da sabon Allah.
"Amma kuma kace zaka mana yadda zamu ga bayan su, kuma kasan shekaran annoba ce ba zamu iya yin wani abu ba dan kare kan mu?"
Dukar kasa yayi da isga, sannan yace musu.
"Annoba ai ta fara, domin ruwa zai yi ambaliya, cututtuka zasu kashe mutane dayawa, dan haka ku kyale su, suyi yadda suke so, tunda suna Hannun mu, sai mu kara damke su sosai"
"Haka yayi sannan muna son, wannan lokacin kowa yaji tsoron abinda zamu ce domin zamu tsaya sai Abbas yayi murabus Daga mukaminsa."
"Ba zai yiwu ba, shi idan yayi niyya zai yiwu, amma ku baku isa saka shi yayi ba, dan haka ku Ni a hankali domin mulkin ba ta karfi bane na yar a hankali ne, dan haka ku zuba mana ido ban da gaggawan." Haka yayi ta gaya musu yadda zasu yi, da Masarautan. Tare da mulkin kama karyan da suke so ayi.
***
Yau muka sauka a babban tashar sauka da tashi da tashin jirage na Abuja, mun yi kyau sosai, kallon juna muka yi lokacin da Moddibo yazo daukar mu.
"Ya Asad! Wannan fresh din sai kace wanda suka tafi Honeymoon?". Kunyar maganar ta sani sunkuyar da kaina, murmushi yayi sannan yace mishi. "Ai Queen Been tana da zafi ba mamaki Honeymoon din muka tafi ko Baby Girl." Kasa motsi nayi domin maganar su tayi min tsauri dayawa, har muka isa gidan, rungumo ni yayi yana faɗin. "Karki yarda ki kuma ɗaukar renin wata mace kema kina da ikon tafiyar da al'amuran ki dani, kar naji wata ya dake ki sabida ni kuma ki kyale ta, domin an jima zan tafi Tankara sai gobe zan dawo". Kallon shi nayi kamar wata yar karamar yarinya nace mishi."don Allah sir Aliyu na raka ka, kaji don Allah" kallon mamaki yake min sannan yace min. "Baki da lafiya babu inda zani dake" "please sir" kai bakin shi yayi kunne na, yace min. "Idan zaki yarda na ci wancan abinda yake kasar pant din ba shikenan ba" da sauri na kwace kaina, ina cewa. "A'a sir Aliyu, tunda ba zaka kai Ni gurin Siyama ba shi kenan, amma ba zan yarda da abinda kake so ba" na fada ina tura baki." Kamo bakin yayi da hannun shi yana faɗin. "Ni ake turawa wannan abun? Duk ranar da na kama shi sai ya fadi gaskiyar shi. Sannan kuma dole idan na dawo ki tare kafin bikin Mufeedah da Bashir, Halwani da Sawwama, dan haka karki yarda na kama ki kafin lokacin"......
7/13/21, 5:27 PM - Buhainat: 2️⃣7️⃣
"Ayya Sir Aliyu ni fa yarinya ce, idan kayi hakuri na girma" na fada ina dariya bayan na bude motar na fito. "Wato ke yarinya ce? Zo ba nuna miki yadda kike Yarantarki". Bubbuga kafa nayi a kasa kafin nace mishi. "Sir bana son wayon kan nan, idan ba tsoron ba ka fito" ware idanun shi yayi tare da cewa. "Ni kike cewa in ba tsoron ba na fito, yana ƙoƙarin fitowa, "Yawwa Umma" ya faɗa da sauri na juya tare da cewa. "Umma..." Ji nayi yayi sama dani. Na saka ihu. "Wayyo Allah na,.kayi hakuri ba zan kuma ba, sir Aliyu ba da kai nake ba, tsokanar ka nake wallahi ba da kai nake ba"
"Ai baki isa ba, da ni kike, kuma dai na cire miki tsokanar da kike ji"
"Allah Sarki Allah sarki Sir Aliyu ai kai mutumin kirki ne, babu ruwanka da cin zali, shi nake maka kallon good boy, idan ka sauke ni ba zan kuma tsokanar ka ba, idan ka cigaba da rike ni kai ba good boy bane" na fada ina rau-rau da Idanun.. "na shiga uku toh karki kuma idan ba haka ba zan miki abu" "ok My Lord" na fada mishi ina dariya. "Meye na dariya keda ban sauke ki ba?" "Wai gani nayi da kad'an na girme Aroosh kuma naga kana kokarin saka baby doll irina kuka" na fada ina murza Idanuna. "Ok dama ke baby doll ce? Na zata babban budurwan da zata dauki Daddyn Anis ne." Ya fadi haka yana saukar dani kasa, kai bakin shi yayi kunne na, "ki gyara min gurin domin ina son lasar juicy dinki me dad'i da gardi!" Dukar kirjin shi nayi ina me rufe idanuna cike da kunya. "Yaushe zaki yi brush da Little Asad" kifa kai nayi ina murmushin jin kunya. "Zan cire miki kunyar nan, na kuma kara miki da rashin kunyar nan yadda zaki ji dadin rayuwa dani, ko sallama nai you are ready" ya faɗa tare da shafa bayana, ya nufi hanyar cikin gidan dani. Duk abinda suke akan idanun matan shi, abin mamaki ya basu. Domin basu tab'a sanin ya iya Romance haka ba, koda ace basu yi mishi amma kuma ai ya dace ace sun sani, domin ai ido ba musu ba, amma yasan kima taya suna nan yarinyar da bata iya saka kayan da suka saka ba, ta kwace musu miji? Taya yarinyar da basu dauke ta da daraja ba, ta rasa su da mijin su, kalli yadda take ihu da farin ciki alamar ta iya soyayya. Kwafa Natashah tayi domin tasan dole a d'akinta zai sauka. Dan haka ya shiga gyara jikinta tare da sha wanan ci wannan.
Mabrooka kan watsar da abun tayi, domin ba zata yarda bakin cikin namiji ya kashe ta ba, kuma ba zata gyara alaƙar auren su ba, yaje can ya cigaba da abinda yayi niyya, shine mayyen gindi. Ta faɗa tana jan tsaki. "Mamie are you angry?". "a'a princess bana fushi" ta faɗa tare da mik'ewa zata bar gurin, domin Aroosh ba dai wayo ba.
....
Cikin kunya na koma jikin Aunty Mufeedah na kifa kaina, "toh ni yanzun me zance miki kin wani boye fuska kamar nace miki ga wani abu, keda mijinki sai Allah. Umma zata miki magana bari ya fito daga cikin dakin tana son kebewa dake"
Gyada mata kai nayi sannan na tashi na shige dakina, ina wani irin jin kunya da dad'i ya ratsani. Har nayi wanka da gyara jikina, ina tsaye ya shigo, ban d'ago kai na kalle shi ba, domin ina kallon shi ta madubi, takowa yayi a hankali har bayana tsaya, kafin ya juyar dani ya ajiye Ni a saman mirror din, warware daurin kai na yayi ya ajiye towel din a gefe, sannan ya warware daurin kirjin ya ajiye a kasa. Kallon Nonuwar yayi tare da shafa su, sun tsaya cur, kai hannuna nayi wuyana na,.a hankali ya kai bakin shi wuyar yana lasa, na kuma zabura tare da tura mishi kirjina, matse ni yayi yana me kara jin wani tashin sense. A hankali ya d'aga wandon shi. "Sir Aliyu! Natashah" murmushi ya sake min, yana faɗin. "Matsoraciya kawai babu abinda zan miki kawai ina son ki rage min juicy din da yake mara na ne, kema na san kina cikin yanayin da nake ci, dan haka bari na rage miki naki. Dan idan na tafi yau sai gobe na dawo Insha Allah, bana son ki wahala"
Daukata yayi tare da ajiye ni a gadon, ya mike tare da kashe wutar ɗakin bayan ya rufe kofar, yana zuwa ya zamar da wandon shi, tare da bude min kafar ya zuba a kafad'ar shi ya, sumbaci gurin yana jin wani irin kamshi da dumin ruwan zafin da nayi amfani dashi, ya sumbaci gurin kafin ya shiga lasar gurin yana cokala yatsar shi da Yasaka a bakin shi ya jike sosai, yana wani wasa da gurin cikin wani irin kwarewa, yana kuma saka harshen shi a cikin gurin, rike kanshi nayi sosai jikina yana wani mugun rawa. Kamar zan fasa kuka, haka yake min yana sucking tare da amfani da hannunsa, har sai da yaga juicy din nan ya zubo sosai, kafin ya d'aga ni, yana murmushi yace min. " Bari naje gurin Natashah. Domin yinwa nake ji"
Gyada mishi kai nayi, baya. Fitar shi na sake wata irin kuka, sabida nasan abinda yake min haka zai yiwa matan shi, haka nayi kuka sosai, kafin na tashi na kuma wanka na shirya sannan na kasa fita waje, duk da ina juna hiran su, dakyar na fita shima sabida shigowar Aunty Mufeedah ne. Koda na fito dakin Mama ba nufa.
Ina shiga ta nuna min guri na zauna, "Barka da gida Mama, mun same ku lafiya?" Sunkuyar da kai nayi, sabida ba zan iya jure kallonta ba, d'azun muka gama cinye juna da danta yanzun kuma nazo zan mata feleke.
"Buhayyah Ya hanya? Ya kuma jikinki?" Ta tambaye ni, wani kunya ya kuma kamani, "Alhamdulillahi Mama da fatan mun same ku lafiya?" "Masha Allah, lafiya lau." Shiru ne ya ratsa tsakanin mu, kafin ta nuna min kula da abinci tace min. "Dauka kici" haka na dauka zan bar dakin dukda hankalinta baya kaina amma tace min.
"Koma ki zauna ina da magana dake" wani irin faduwar gaba naji na koma na zauna, ina cin abincin jikina yana rawa dan shima abincin sai da tace min.
"Kici mana." A hankali nake ci ina wasa da cokalin.
"Kinsan yadda Rayuwar aure yake?" Ta tambaye ni. Girgiza mata kai nayi da a'a". Murmushi tayi sannan tace min. "Is not dream! Rayuwar aure reality ne, rayuwa ce ta ko ya raka ki ko ki raka shi, rayuwa ce ta dindindin har abada.
Nasan Innarki bata tab'a gaya miki zaki yi aure zaki zauna da wani ba,.kamar Aliyu da matar shi take matukar son ganin ya bata farin cikin amma bata samu ba, Natashah tana da burin ya mata yadda take so, amma bata samu ba, ke kuwa idan yaga kuka a idanunki rikicewa yake yana jin kamar zuciyar shi zata buga,.kinsan dan Me?" Girgiza mata kai nayi.
"Sabida kece first love din shi. akan ki ya san abinda yake so, Buhayyah rayuwar aure babu karya gaskiya ce da rikon amana yake tabbata a cikin gidan, rayuwar aure hakuri da juriya yake kara rike gidan, tsafta kula da namiji, zama da abokin zaman ki, yana kara samuwa ce ta hanyar anyi auren domin bautar Allah, karki sake ki gina rayuwar aurenki a tafarkin yahudu da nasara, domin ba zaki tab'a samun nutsuwa ba, ki gina aurenki domin bautar Allah zaki dace. Mijinki da kike gani mutum ne da yake da burin zama cikin kulawa da farin ciki, Buhayyah da iya shayi kika kama Aliyu toh ya idan ya kasance kin kara da ladabi da biyayya.
Duk macen da tace miki bata ji dadin aure ba, bata yarda bautar Allah take ba, idan kika saka Allah a gaban ki zaki dace, idan ya dibo fushinsa bashi hakuri idan baya so bashi gurin ya sha iska, karki sake gidan ki ya zama Yes da No kawai, karki sake ya shiga cikin yanayin da zai ji matan shi basu da amfani a gare shi. Rayuwar aure ba akan kwanciyar aure yake ba, karki sake dangin shi su ce basu ga amfanin auren ki ba, karki sake ki bawa kowa kofar da zai rena mijinki.
Shin ko ni da na haifi Aliyu Karki bani damar da zan rena Jarumtar shi na riko ku, ki yarda shi shugabanki ne, ke a karkashin sa kike zaune, karki kuma zama lusara sabida biyayya kina son shi ba zaki iya gyara mishi laifin shi ba, domin kuskuren da kuke aikatawa kenan.
Ba gasa aka kaiki kiyi a gidan Aliyu ba, a'a aure aka kai ki, karki yarda dan wancan tasaka gold kice zaki saka, idaan wancan ta saka Diamond ki ko dauko yar GL dinki ki saka, ki yarda akan aure bautar Ubangiji kike. Sau dayawa mata basu da lokacin fahimtar wa suke aure ba, amma ke nasan a yanzun kin Fahimci waye ALIYU ASADULLAH, mutum ne mai bukatar kulawa haba haba, soyayya a gaban kowa ma. Na san kin gane irin mijinda kike aure. Aliyu yana son a bawa cikin shi kulawa, kuma nayi imani da Allah ke ce zaki bawa cikin shi wannan abun da yake bukata, kirki zama mace mara godiyar Ubangiji, karki sake kishi ya hanaki hango Alkhairin mijinki.
Karki yarda kyakyawan niyya ya boya a zamantakewar ku, idan har zaki iya hakuri da bullies da matan shi suka miki baki tab'a magana ba, tabbas zaki iya zama da shi sabida shi mutum ne da ba zai zalince ki ba, kuma ba zai bari wani ya zalince ki ba, idan Aliyu yayi miki laifi kika kyale shi gaba zai kuma, idan ya miki laifi ki nuna mishi kuskuren shi zai fahimci Yaren ta haka akan yayi laifin sabida kina son shi kuyi hakuri.
Ina miki maganar ce sabida na Fahimci irin jinsin da kike, zaki iya shanye halayyar shi matukar zai baki kulawa ta rayuwa, bayan kuma rayuwar auren ba haka bane idan yau ya saki kuka ta wannan hanyar, gobe ki nime hanyar za zaka yi punishing din shi yadda ba zai kuma rena ki bar domin komi kankantar allura karfe ce. Dan haka Karki sake ki kasance irin matan nan da basu iya da gidajen su, kuyi kokarin sanya shi ya fahimci mata suna suka tara, kuma ki nuna mishi ke zai rarrasa ba ke ce zaki rarrashe shi ba, ki zama me boye abinda ya faru a tsakanin ku, ki zama me sirrin rayuwar auren ku, yadda kowa zai fahimci kin kama shine ta hanyar boka da Malam, nan kuwa hakuri da biyayya