Showing 27001 words to 30000 words out of 98705 words

Chapter 10 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4297

kan tv dake falon.


"Amma tunda akwai boyzqrts a dawo da."
"Aliyu! Ka rabu da yar mutane, indai ba son fitina kake ba, babu ruwanka da yar mutane"
Ta tashi tare da barin gurin ma baki daya, wallahi kasa cin abincin yayi ya kura mishi ido, sam baya jin dadin abincin kowa yana ci ne kawai dan kar ya illata kan shi.


A daddafe yayi kwana biyu yana cusa abincin a cikin shi a ranar da ya cika kwana uku da dawowa, ya gudu tankara. Kuma ranar da a bude kamfanin Shi. Amma dan batalikin nan ya arce.


Yana isa gidan Nafy ya nufa ita ta saka driventa ya kai shi gidan su Buhayyah, aka ce musu tana asibiti. ajiyar zuciya ya sauke sannan ya kalli Siyama.
"Ko zaki kai mu"
"Ba damuwa"


......
Allurai aka rubuta min na tafi sayowa shine nake sauri ina ƙoƙarin na isa d'akin, daga nesa ya hango.


Na shiga d'akin da sauri ya bi bayana. Siyama tana bin bayan shi. Ina shiga naga ana ta kokarin shawo kan matsalarta, ajiye kayan nayi tare da rike bakina, suka ce min.
"Fita waje!"
Haka na fito na zauna ina kuka, tare da dafe goshina, a hankali ya shiga dakin tare da isa bakin gadon.
"Buhayyah!!!" Ta kira sunan.
Karasawa yayi kusa da ita tare da rike hannunta tace mata.
"Don Allah ka taimaka min, ka sadata ga danginta bani na haife ta ba don Allah ka kula da amanarta. Ta fito daga Masarautan ka..."


Kalmar shahada ya zama abinda zata fada na karshe daga haka na kafe shi da ido, shiru yayi sannan ya juya, zai kira ta. Ta shigo d'akin. Dai dai ana lulluba mata mayafi fari.
"Wayyo Allah Innah" na tafi da gudu tare da rufa gawan, ina kuka ina cewa.
"Don Allah ki tashi wallahi zan sayo miki lafiya duk inda lafiya ke zan Nimo miki, don Allah ki tashi. Wallahi zan bada kai na a baki lafiya. Kiyi hakuri don Allah ki tashi na shirya bada ka..."


"Dalla kiyi mana shiru, ta mutu kuma ta mutu, haka ki ji da kyau ba ita ya haife ki..."


Zuɓewa nayi a jikin shi. Na suma riko kafad'arta yayi yana jin saukar kwalla daga idanunta. Dafe kirjin shi yayi tare da lumshe idanun shi. Ga nauyi da ya haura kan shi.
"Ya kamata Ku dauki gawar ayi mata sutura."


Mika musu Buhayyah aka kwantar da ita, a gadon da yake kusa da na Inna, sannan aka daura mata ruwa. Shi kuma suka tafi da gawar Innah, kwarai mutuwar Inna ya taba mutanen da suka santa domin ta shekara goma sha biyu tana kosai a unguwar kafin ya kwanta jinya,.har yau babu wanda yasan da labarin inda tafito.


Akan lokaci aka mata jana'iza, tare da kai ya makwancinta, duk wani abun da ake bukata duk Sai da ya basu kudin. Sannan ya koma Abuja.


Dake Aunty Nafy tasan da batun rasuwar, ta gayawa Hajiya Firdausi.


----
Karfe goma na dare na farka na sami Siyama tana zaune ita da matar Ya Haruna, mik'ewa nayi zan tashi suka mai dani.
"Ina Innata?"
"Kiyi hakuri kinji"kuka na saka tare da kokarin mikewa suka mai dani, birkice musu nayi. Dakyar aka min alluran barci.


---
Washi gari.
Karfe goma na safe na farka, ruwa aka bani naje nayi alola tare da sauke sallah kai na, na dawo na zauna a bakin gadon. Kuka nake a hankali. Shigowar Aunty Nafy ya sani d'ago kai na.
"Buhayyah" wani sabon kukan ne ya kara zuwa min,ta rungume ni.


"Kiyi hakuri!" Shafa bayana tare da rarrashina. Haka suka hada min tea na kasa sha ma, ina kuka.
"Na koshi!"


Haka muka wuni zuwa yamma aka sallame ni, gidan su Siyama. Muna shiga aka yi ta min ta'aziya.sannan Aunty Nafy ta tafi.


....Duk sai na koma kamar wacce bata da kowa a duniya. Tare da Siyama muka kwana, haka har aka yi uku. A ranar su Mama suka zo min, da zasu tafi ne suka ce min......


Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
7/9/21, 8:05 PM - Buhainat: 14️⃣


"Asad yace ko zaki iya biyo mu idan yaso zai saka a nima miki danginki" inji Mama,
Kura musu ido nayi na wani lokaci kafin na kuma mai da kaina kasa, ina ta zana kasa da hannun nawa.
"Baki ce kome ba?" Ta kuma tambaya na, hawaye ne ya zubo min kafin nace mata.
"Ki tambayi Innah larai ko zata amince na biki dan bani da kowa sai ita"


Kallon Innah larai tayi wacce da farko take maraba da na bar gidan ba dan kome ba sai dan yadda kwana biyu samaruka min caaa, yasa take ganin kamar yarta ba zata samu ba. kallon ta Mother tayi sannan tace mata.
"Maman Siyama baki ce kome ba?"
"Toh me zance ai sai dai Allah ya raka taki gona"
"Toh Alhamdulillahi, ki tashi ki shirya kayanki"


Kallon Innah larai nayi, kafin nace mata.
"Don Allah Innah larai, lokacin da Innata take raye bata tab'a gaya miki sunan Garin mu ba?"


"Ko kadan, bata gaya min kome ba ta dai ce min daga Kano ne ko Katsina kai kwantagora ce, ko oho bata gaya min takamemmen inda ta fito ba." Mik'ewa nayi ina nad'e kayan mu, ina ware na Innah zan bada shi sadaka.


Bayan na gama na tattara kome na bayar dashi ga makotan mu, sannan na shiga nayi musu sallama. Da muka so tafiya ne muke rike da hannun juna da Siyama.
"Siyama zan tafi. Ko tayani addu'a Allah ya bayyana min dangina."


"Insha Allah, Buhayyah" dakyar muka rabu, sannan na shiga motar muka bar Tankara. Tunda muka nufi airport na nutsu sosai bana son magana. Har muka zo shiga jirgin. Zare idanu nayi su Mama suna gaba, ji nayi an fisgo ni.
"Khamil" na fada sunan shi da karfi,
"Ya illata Ni sabida ke? Zan zo sai na rama!"
"Don Allah ka kyale ni mana, meye nayi maka da zafi haka ka addabi rayuwata?"
"Ina sonki ne!" Sake baki nayi ina kallon shi.
"Buhayyah!"
Aunty Mufeedah ta kirani, da sauri na juya zan bar gurin yace.
"Ki ajiye alkawarin mu zan zo gare ki"
Kamar doluwa na gyada mishi kai.
Haka ya juya tare da barin gurin, jikin shi na matukar sanyi, kwanaki ƙalilan da suka wuce, yana jinyar gaban shi, lokacin da ya dawo yasa a nimo mishi ita, koda aka same ta sai dai tana cikin damuwar jinyar mahaifiyarta, lokacin da ta rasu da shi aka yi jana'izar, yaji tsoron Allah da tausayin Buhayyah a ranshi,.sannan a kwanaki ukun da aka yi dashi ne.


Idan ya tuna cewa yazo daukar fansa ne sai yaji tsoron Allah ya kama shi, amma tabbas ya sha alwashin rama abinda Asad yayi mishi. Kuma yadda yan unguwar suka yabawa Buhayyah ya kuma kara mishi kaunarta a ranshi shi yasa yake bibiyar duk wani motsinta, yana cikin nazarin ko zai dawo da ita masarautan ne ya fara aiki kafin ya gabatar da ita yaji labarin zasu bar garin ma baki daya.


Bai tab'a yarda soyayyarta ya sauya shi ba, sai yanzun da ya biyota Airport, wani irin mahaukaciyar so yake mata, shi yasa ya furta mata. Yana kaunarta. Kafin wani ya shige zuciyarta.


-:- Kalaman Prince Khamil ya tsaya min a rai, tunanin shi kawai nake, har muka isa garin Abuja, manyan motar kamfanin ASA brothers ne yazo daukar mu, tunda na shiga na zauna ban iya ko tari ba, haka har muka isa gidan, mun sami Matar shi da Sawwama, sunyi sakwara miyar ganye, tunda matar ta ganni ta wani b'ata rai, tunda na gaishe ta ta amsa a dakile na koma gefe na zauna.
"Siyama tunda dakinki gado biyu ne Buhayyah ta shiga ta zauna." Inji Maman su.
"Wallahi bata zama d'akina, akwai dakin da ke kallon na Aunty Mufeedah ta zauna a cikin shi mana." Ta faɗa tana tura bakinta.
"Shikenan! Mufeedah taimaka a gyara dakin ta zauna a cikin shi."
Haka muka mike tare, muka shiga dakin kura ne babu wani datti, gyara dakin muka yi tas, sannan na shiga na Aunty Mufeedah na gyara mata.


Sanan shiga nayi wanka na gyara ko ina na dakin kafin kace kwabo ya dauki wani irin kamshi me dad'i, sannan na kwanta, tunanin makomar rayuwata nake, tare da nazarin halin da nake ciki. A hankali barci yayi gaba dani.


**
Kallon agogon hannun shi yayi babban burin shi bai wuce ya isa gidan ba, yasan zuwa yanzun sun iso. Dan haka yana ƙoƙarin mik'ewa aka ce yana da baki daga fadar shugaban kasa. Kamar zai fasa ihu. Haka ya ce a tura su Conference room.


..... Kallon shi Bashir yayi ya sake murmushin mugunta.
"Buhayyah take ko?"
"ZANCI Ubanka" ya faɗa yana jan tsaki, tare da barin Office din shi


---
Barci ne mai nauyi yayi gaba dani, dan ko abincin ban ci ba, kuma ban fito ba, dan haka na sake raina ina barci. Sake min duka aka yi ya sani farkawa ina kallonta.
"Malama tashi, ki shiga kitchen. Waye Bawanki bitch kawai"


A hankali na zuri kafana kasa, sannan na dauki hijab dina zan saka, kamar ance d'aga kai. Naga idanun Sawwama akan kirjina da sauri na saka hijab ɗina. Nasaka tare da b'ata rai,


Lokacin dana mike dauke kai tayi tare da ja min tsaki, ta fita. Tana shiga dakin ta. Ta dauko wayar ta da sauri ta tura masu da cewa.
*Bura uban! Yarinyar nan tana da breast me mugun kyau wallahi na gani da idona*


Basu online, can ta kashe wayar tana had'iye yawu. Tun da suka haɗu da Mahirah yaran nan suka fada masha'a dan ma ita tana tsoron kar a sani a ci kaniyarta, amma idan da zasu shige dakin su. Basu kome sai lugwaigwita nonuwar juna, shi yasa da taga na Buhayyah hankalinta ya tashi, duk sun tab'a nonuwar su tayi laushi.


Tunda na fito na ci abincin na a kitchen, sannan na shiga aikin. "Buhayyah waye ya turo ki nan?" Naji muryan Mufeedah,
"Kamar Mama ce ta tura a kirani"
"Koma ki je ki wanda zanyi kome"
"A'a muyi tare"
Tuwon Dawavita muka yi da ita miyar kub'ewa, sai zobo da nayi mana, ina gamawa na shiga shirya shi. Duk da bana magana dama kuma can maganar bata dame Ni ba, amma kuma ina tab'a hira, muna gamawa na wuce d'akina nayi wanka da sallah sannan na kwanta dan lokacin har anyi isha, koda Mufeedah ta shigo ta samu nayi barci ja min bargon tayi tare da. Barin d'akin.


-- karfe takwas ya shigo gidan iyayen shi bai shiga ba, table ya nufa ya fara cin abincin da basu mishi tayi ba, dan yayi imani girkinta ne,. Yana ci yana gyada kai tare da shan zobo. Yana gamawa ya kalli Maman su yace mata.
"Insha Allah breakfast dina anan ne zan shigo da safe" ya fita yana musu sai da safe.


"Mufeedah! Me kike Fahimta da halin Asad?"
"Ya sauya sosai Mother!"
"Meye ya sauya shi?"
"Ban sani ba gaskiya"
"Love!" Ta fada mata a hankali, tana murmushi,
"Yana son abincin ta, tunda mahaifiyarta ta rasu kullum sai ya gaya min yana tausayinta, zai bata aiki a kamfanin ASA brothers, bai fasa gaya min yadda yake kewar abincinta ba, lokacin da aka Mabrooka take son shi rarrashinsa muka yi, Yanzun da aka bashi Auren Natashah kwarin gwiwa muka bashi. Idan yace min yana son Buhayyah goyan baya zan bashi. Yarinyar ta iya da rayuwa ta kuma iya talaucinta."


"Yes Mommy ina alfahari dake nima ina son haka matukar zata bada hadin kai." Su biyun su, suke fatan haka ya faru suji farin ciki a ransu.
..
Amsar jakar shin tayi tana ce mishi.
"Welcome back"
"Yawwa" ya nufi hanyar step, tana bin shi.
"Baby zaka yi wanka kafin kaci abinci ne?"
"Naci a gidan Mother!"
Tsayawa tayi da haurawa, juyawa yayi ya kalle ta, yace mata.
"Any problems?"
"No" tace mishi tare da nufar hanyar dakin shi ta ajiye kayan a saman kujeran shi, sannan ta juya zata fita.
"Waye zata hada min ruwan?"
"Na zata Buhayyah ce" d'ago kai yayi tare da kallonta kafin ya maida kanshi bai ce mata kome ba, ya cire kayan shi. Sannan ta nufi ban daki ya haɗa ruwan wankan yayi da kanshi sannan ya yi abinshi, ya fito.


Ko takanta bai kuma bi ba, ya shirya cikin fararren kayan barci ya kwanta, yana me jin b'acin rai amma bai damu ba, domin ya rufe babinta idan ya gadama tayi mishi idan ba ta gadama ba karta yi, ya san yadda zasu kwashe da ita, shi ba lusari bane da zata rena mishi hankali.


---
Da Asuba bayan nayi sallah asuba, na fito na shiga kitchen na hada kome, kafin Mufeedah ta fito na gama shirya kome. Tana shigowa ta kalle ni ina wanke kwanikan.
"Yarinyar nan kina da ƙoƙari fa, Allah ya saka da Alkhairi."
"Nagode!"
Ta shiga diban nata, kallona tayi sannan tace min.
"Yau fiance dina zai shigo please ko zaki taimaka min da abincin da zan karbe shi"


"Allah ya kai mu" na fada ina raba kayan da nayi aiki dashi jifa jifa muna hira, kamshin turaren oud wood naji, na shiga tunanin inda nasan kamshi, a hankali na juya kamar zan ajiye abu. Muka yi ido biyu dashi. Kura mishi ido nayi, ina amsar sakon shi. Daga cikin dara daran idanun shi yayi tare da kafa min shi. Sai da naji tsigar jikina ya mike, nima samun kai na nayi da jin yummmmm, na gaza cire idanuna akan shi. A hankali ya tako har gabana sannan hura min iskar bakin shi. Ajiyar zuciya na sauke tare da kauda kai na cikin kunya na fara kokarin niman hanyar wucewa. Kafa ya samin na tsaya cak.
"Ya hakuri?"
"Alhamdulillahi" na ce mishi ina ƙoƙarin barin kitchen ɗin.
"Ya Asad!"
"Little sister, ya aiki?"
"Sai yanzun ka san ina kitchen ɗin?"
"Matsalar kice" ya nufi hanyar waje, yana kad'a dan mukulin shi. Kunyar Aunty Mufeedah ya sani kin sakewa a kitchen ɗin har ta gama zata tafi tace min.


"Zan tafi."
"Toh a dawo lafiya"
"Amin Ya Allah" ta fita da sauri, jin motsi a kitchen ɗin ya sani lekowa, ido hudu muka yi da shi, da sauri na koma bayan frig din na boya, takowa yayi har bayan firj din yana kallona, diriricewa nayi na rasa inda zan saka kai na, ban san lokacin da hawaye ya shiga sauka min ba.
"Toh meye nayi miki?"
Girgiza kai nayi tare da niman hanyar da zan wuce.
"Ki gaya min ina sauri ne"
"Toh don Allah ka barni mana, ba duk kai ne kasa har Innah ta rasu bata yafe min ba"
"How comes?" Tura mishi baki nayi tare da niman hanyar wucewa.
"Well" yace min tare da barin kitchen ɗin, ko a jikin shi.
Leken shi nayi, ai kuwa ashe yana tsaye bai tafi ba, komawa nayi na boya, ina jin zuciyata yana wani irin bugawa. Bayan futarshi na fito na gyara ko ina, ina fitowa falon na same shi yana zaune bai karya ba.
"Buhayyah ki bashi abin karyawa, zai tafi aiki." Inji Mama tana haurawa sama.
"Toh" na nufi inda yake zaune, yana faman aiki da Laptop din shi, tunda na iso gurin yake bina da wani mayyen kallo, kasa sukuni nayi ina ta kakkare jikina da hijab dina, murmushi yayi kasa kasa, har na gama hada mishi zan wuce yace min.
"Bana iya cin abinci Ni daya" tura baki nayi tare da cewa a raina.
*Jarababbe sai ka cinye ni*
"Idan kin gama zagina sai ki zauna"
"Ni ban zage ka ba"
"Ke kika sani"
Ya fara cin abincin, yana tsaki.
"Kwan yayi gishiri, shayin yayi zak'i dayawa, farfesun ma bai ji maggi ba. Kallon shi nayi kafin takaici ya kama ni ban san lokacin da kuka ya kwace min, sosai nake kuka ko ya samu sai ma kushe kokarin da nayi tare da nuna min kamar ban yi kome ba.


Yadda nake kukan irin me shegen cika kunnen nan ne....Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
7/9/21, 8:05 PM - Buhainat: *_ALIYU ASADULLAH♡_*


```The Lion of Monarchy```
MrsUsman400
Chapter 1️⃣5️⃣


Kura min ido yayi yana murmushi, tare da swipe shayin shi. "Kinga cika min kunne kike fa"


Tura baki nayi tare da mikewa.
"Kai wannan shayin babu dad'i."
Haushi ya bani na bar mishi gurin. Ban san ya tafi ba, ina shiga dakin kai na ya fara ciwo kwanciya nayi. Ban jika ba barci yayi gaba dani.


A hankali nake tafiya a cikin korayen ciyawa, garin yayi dadi sai kamshin kasa yake badawa, alamar damina ta kusa. A hankali na isa bakin Kogin da yake kusa da idan nake, na cire kayana na fada cikin ruwan, kamar ance na d'ago kai na, na hango mutane da daure da sassari an daure su.
"Ki taimaka mana ki bamu Yanci"
"Itace tabbas magabata sun yi gask...."


"Buhayyah!!" Mama ta tashe ni, bude ido nayi a hankali na kuma lumshe idanuna, kafin na kuma rufewa. "Tashi mu shiga kitchen" buɗe ido nayi ina kallon d'akin, na tashi zaune ina kallon ko ina na dakin, kafin na sauka a gadon.
"Kina lafiya?"
"Alhamdulillahi" na fada mata, sannan na sauka a gadon na wanke bakina a ban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login