Showing 63001 words to 66000 words out of 98705 words
Chapter 22 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt
a Zamanin Habe
SARKI BAGAUDA
A tarihin Sarauta a Kano, bayan Bagauda ya samu nasarar mamaye mazauna Kano masu bautar tsafin Tsumburbura, sai kuma ya himmatu wajen samar da tsarin sarauta mai karfi domin tabbatar da ikon sa. Don haka ne ya samar da tsarin sarautun fadawa wanda a yanzu zamu iya kiran sa da hakimci domin saukaka mulki. Wadannan sarautun fadawa sun hada da irin su :
Darman
Buram
Kududdufi
Akasan
Goriba
Isa Babba
Wadannan sarautun fadawa, sun kasance kamar hakiman sarki a wancan lokacin. Don haka ne ma wasu daga cikin lakabin hakiman Kano ya samo asali daga wadannan sarautun hakimci. Misali, Dan Darman, Dan Buram, Dan Goriba duk sun kasance sarautun hakimai wanda ake amfani da su har zuwa yau a Masarautar Kano.
SARKI MUHAMMADU RUMFA
Sarkin Kano Muhammadu Rumfa wanda yayi mulki daga shekarar 1463 zuwa 1499 Miladiyya ya kasance kasaitaccen sarki wanda ya gina Sarauta a Kano ta hanyoyi daban-daban. Shine ya farfado da sarautar Habe ya kuma bata siffofi da al’adu wadanda ake alfari da su har yanzu a Masarautar Kano, har ta kai wasu Masarautun kasar Hausa sun kwaikwaya. Misali, shine ya fara saka takalmi mai gashin jimina, da kuma rike tagwayen masu. Haka kuma shine ya gina gidan sarautar Kano, wannan dalili ne ma ya saka ake kiran gidan sarautar Kano da suna ‘Gidan Rumfa’.
A bangaren nada sarautu kuwa, Sarkin Kano Rumfa ya karfafa sarautun bayi irin su Shamaki, Dan Rimi, da sauran su. A bangaren sarautun hakimai kuma, tun daga zamanin Sarki Rumfa zuwa Jihadin Shehu Danfodio an samu sarautun hakimai irin su Galadima, Wambai, Madaki, Makama, Ciroma, Dan Iya, da sauran su.
Sarauta a Zamanin Fulani
Bayan Jihadin Shehu Usman Danfodio (1804-1809) ya samu nasarar tunbuke sarakunan Habe ko Hausawa daga karagar mulkin su a duk fadin kasar Hausa, Fulani sun maye gurbin su a matsayin sarakuna.
A Kano ma Fulani masu dauke da tutar Jihadi wadda Shehu Danfodio ya basu, sun sami nasarar tunbuke Sarkin Kano Alwali daga mulki. Sarkin da aka nada na farko shine Malam Sulaimanu Dan Abahama.
SARKIN KANO IBRAHIM DABO
Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya fito ne daga cikin kabilar Fulani Sullubawa. Sarki Dabo ya gaji Sarautar Kano bayan mutuwar Sarki Sulaimanu, kuma ya kasance Sarkin Kano daga shekarar 1819 har zuwa rasuwar sa a 1846. Sarki Dabi ya kasance kasaitaccen Sarki mayaki, kuma masanin gudanar da mulki wato a turance ‘intellectual administrative leader‘. Yayi yake-yake daban-daban wajen ganin ya tabbatar da girman kasar Kano da ikon ta. Don haka ne ma girman kasar Kano ya kasaita. Daga Yamma tun daga iyaka da Dayi a kasar Katsina zuwa Kafin Hausa a kasar Hadejia a gabas. Sannan daga iyaka daga Kazaure a arewa zuwa yankunan duwatsun filato a iyaka da kasashen Birom a Kudu duk sun kasance fadin ikon Masarautar Kano.
A bangaren tsarin izzar sarauta da kuma nadin hakimci, Sarki Dabo ya bada gudunmawa. Bayan ya kama sarauta, sai ya bukaci Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da ya sahale masa yin amfani da wasu al’adu da kuma sarautun hakimai da na bayi wadanda sarakunan Kano na zamanin Habe suka yi amfani da su. Don haka bayan Sarkin Musulmi ya sahale masa, sai Sarki Dabo ya dawo da al’adar saka takalmi mai gashin jimina, rike Tagwayen Masu, yin kunne biyu da yin amawali, da sauran su. Sannan kuma a bangaren zaman gidan sarauta, domin ya banbanta yayan sarauta da na bayi, sai ya saka aka fara yi wa yayan bayi tsage uku-uku a gefen bakin su. Haka kuma a bangaren hakimci, Sarkin Kano Dabo ya karfafa zaman fada tare da nada hakimai daga cikin rukunin manyan kabilun Fulanin Kano wadanda suka hadu suka kaddamar da Jihadi a Kano kamar haka :
Madakin aka bawa Fulani Yolawa, kuma har yau zuri’ar sune suke rike da sarautar
Makaman Kano aka bawa Fulani Jobawa, kuma har yanzu sune suke rike da sarautar.
Sarkin Dawaki Mai Tuta aka bawa Fulani Sullubawa tsagin gidan Malam Jamo. Amma daga baya sarautar ta bar ahalin gidan
Sarkin Bai aka bawa Fulani Dambazawa, kuma bar yau sune suke rike da sarautar.
Haka kuma domin bada shawara da zartar da hukunci, Sarki Dabo ya kafa Majalisar Hakimai ta Tara ta Kano kamar haka :
Galadiman Kano
Wamban Kano
Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Sarkin Bai
Dan Iyan Kano
Ciroman Kano
Alkalin Kano
Haka kuma daga cikin rukunin Hakiman Tara ta Kano, Sarki Dabo ya zabo hakimai guda hudu domin su zama yan Majalisar Zabar Sarkin Kano. Wadannan hakimai sune kamar haka :
Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Sarkin Ban Kano
A bangaren sarautun bayi kuwa, Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya farfado tare da inganta sarautun bayi wanda ake da su tun zamanin sarakunan Habe. Wadannan sarautun bayi sune kamar haka :
Shamaki a matsayin shugaban bayin Sarkin Kano gaba ki daya
Danrimi a matsayin mai kula da hakimai da sauran hidimomin Sarki
Sallama a matsayin wanda zai yi iso ga duk mai son ganin Sarki
Sarkin Dogarai a matsayin mai kula da tsaron Sarki da iyalan sa
Kilishi a matsayin mai kula da shimfidar Sarki
A bangaren tsarin yaki kuma, Sarkin Kano Dabo ya zabo daga cikin manyan hakiman sa da kuma manyan bayi, sannan da wasu daga cikin manyan dagatan sa zuwa rukunin mayaka kamar haka :
Manyan Hakimai da Bayi Masu Jagorantar Rundunar Yaki :
Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Wamban Kano
Shamakin Kano
Danrimin Kano
Sallaman Kano
Rukunin Hakimai na Wajen Birnin Kano Masu Tare Duk Wani Harin yaki
Sarkin Rano
Sarkin Gaya
Sarkin Dutse
Sarkin Karaye
Sarkin Birnin Kudu
Sarkin Sankara
Rukunin Manyan Dagatai a Rundunar Mayakan Kano
Sarkin Fulanin Jahun
Sarkin Fulanin Bebeji
Sarkin Fulanin Sankara
Sarkin Fulanin Shanono
Sarkin Fulanin Kunci
Saboda haka, da wadannan tsare-tsaren sarautar hakimai da ta bayi, Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya samu nasara a mulkin sa tare da karfafa Masarautar Kano a idon duniya. Haka kuma, wannan hidima ce ta saka zuri’ar sa suke rike da Sarautar Kano har zuwa yau. Kuma wannan ginshikin tsarin sarauta da Sarkin Kano Ibrahim Dabo ya kafa a Masarautar Kano ya kasance wanda Sarautar Kano ta kafu akan sa har zuwa yau.
Zamanin Turawa
Turawan Ingila sun mamaye Masarautun Daular Sokoto a farkon shekarar 1903, don haka mulkin al’umma ya dawo hannun su kenan. A sabon tsarin da Turawan suka kawo wanda suka kira a turance da ‘Indirect Rule’, sun yi amfani da Sarakuna ta hanyar gudanar da mulkin mallaka wato a turance ‘colonialism’. A taikace dai Turawa suna yin mulkin mallakar su ta hanyar sarakuna. Wannan tsari ma a kasar Kano haka ya kasance.
Sai dai kafin zuwan Turawa Kano, hakimai a Masarautar Kano basa zama a gundumomin su da suke wakilcin Sarkin Kano, sai dai su je su gudanar da aikin Sarki su dawo cikin birni. To amma a shekarun 1906/1907 an yi wani baturen Razdan
7/14/21, 5:30 PM - Buhainat: 29...
(Residents) a Kano mai suna Dr Cargill wanda ya raba Masarautar Kano izuwa gundomomin hakimai wato a turance ‘districts’, kuma ya umarci Sarkin Kano Abbas ya tura hakimai zuwa wadannan gundumomi domin gudanar da mulki. Wannan aiki da Razdan din Kano yayi shine ya bada damar samun hakimai iri biyu a Kano, wato hakimai masu kasa wanda a turance ake kira da ‘district heads’ da kuma marasa kasa wato a turance ‘title holders’. Don haka ne, tun daga wannan kirkirar gundumomin hakimai Masarautar Kano ta kasance ta kunshi gundumomin hakimai masu yawa.
Tsarin Sarauta a Dunkule
ZAMAN FADA
A tsarin Sarauta a Kano, Majalisar Fadar Masarautar Kano ta kasance karkashin Sarkin Kano wanda yake shugabantar zamanta. A tsarin Fadar Kano, akan gudanar da ayyuka kamar haka :
• Fadanci : akan yi fadanci don karbar gaisuwa da kuma saduwa da baki, abokai, da yan’uwa da makamantan su.
• Rahotannin Hakimai : Sarkin Kano yakan zama a Fada domin sauraron rahoton ayyukan da hakiman sa ke gudanarwa a gundumomin ya tura su a fadin Masarautar sa ta Kano.
• Kararraki : Sarkin Kano na sauraron korafe-korafe da bukatun jama’ar kasar Kano.
• Yanke Hukunci : Sarkin Kano yakan zauna a Fadar sa domin yanke hukunci akan wani al’amari.
MAJALISAR ZAMAN FADAR KANO
A tsarin Sarauta a Kano, Majalisar Fadar Masarautar Kano ta kasance Majalisa wadda ta kunshi hakimai masu kasa da kuma marasa kasa. Wadannan hakimai yan Majalisa, sune suke taya Sarkin Kano yin ayyukan da muka ambata a sama. Ga jerin hakiman Majalisar Fadar Kano :
Wazirin Kano
Galadiman Kano
Wamban Kano
Madakin Kano
Makaman Kano
Sarkin Dawaki Mai Tuta
Sarkin Bai
Walin Kano
Babban Malami na Madabo
Wakilin Yan Kasuwa
Haka kuma a tsarin zaman Majalisar, akwai manyan bayin Sarkin Kano kamar haka :
Shamakin Kani
Danrimin Kano
Sarkin Dogarai
Kilishi
IRE-IREN SARAUTAR HAKIMAI A KANO
A Masarautar Kano akwai ire-iren sarautar hakimai kusan guda hudu kamar haka :
Sarautun yayan Sarki
Sarautun gado
Sarautun Manyan Dagatai
Sarautun sauran mataimaka
Sarautun Masu ilmi
Sarautun Jarumai ko na girmamawa
1 . Sarautun ya’yan Sarki : Sarautun ya’yan Sarki wasu sarautun hakimai ne wadanda sai wanda ya gaji sarautar Kano ke yin su. Wadannan sarautun hakimai na ya’yan Sarki mafi yawancin su sun fara ne da kalmar ‘Dan’. Ga wasu daga ciki :
Galadima
Wambai
Ciroma
Turaki
Sarkin Dawakin Tsakar Gida
Dan Iya
Dan Buran
Dan Lawan
Dan Isa
Dan Ruwata
Dan Darman
Dan Amar
2 . Sarautun Gado : Sarautun gado sun kasance sarautun hakimai da aka kebance su ga gidajen manyan kabilun Fulani wadanda suka hadu suka kaddamar da Jihadi a Kano, tare da kafa mulkin Fulani. Wadannan hakimai sun hada da :
Madakin Kano wanda kabilar Fulani Yolawa ne kawai suke yi
Makaman Kano wanda kawai kabilar Fulani Jobawa ne kawai suke yi
Sarkin Dawaki Maituta wanda asali kabilar Fulani Sullubawa tsagin gidan Malam Jamo ne suke yi. To amma yanzu Sarautar bata hannun su
Sarkin Bai wanda kabilar Fulani Dambazawa ne kawai suke yin ta
3 . Sarautun Manyan Dagatai : Wannan mataki ya kasance na manyan dagatan Sarkin Kano wadanda suka kasance ana yi musu lakabi da ‘Sarki’. Haka kuma wadannan manyan dagatai sun kasance suna tare duk wani hari da aka tunkaro Kano da shi. Wadannan manyan dagatai da suke da matsayin hakimai sun kasance wasu daga cikin su suna Jihar Jigawa tun shekarar 1991 lokacin da aka kirkiro jihar.
Sarkin Rano
Sarkin Gaya
Sarkin Dutse (ya bar karkashin Sarkin Kano tun kirkiro Jihar Jigawa a shekarar 1991
Sarkin Karaye
Sarkin Birnin Kudu (yanzu yana cikin Jihar Jigawa)
4 . Sarautun Mataimaka : Wannan sashen ya kunshi sarautu ne da ake iya ba kowane mutum da aka tabbatar da dadadden asalin zaman sa a Kano. Haka kuma ya bada gudunmawa wajen ciyar da kasar Kano gaba. Ga wasu daga cikin sarautun hakimai dake wannan rukuni na mataimaka :
Magajin Garin Kano
Sarkin Fadar Kano
Matawallen Kano
Sarkin Yakin Kano
Talban Kano
5 . Sarautun Masu Ilmi : Sarautun masu ilmi sun kasance sarautu da aka kebance su domin mashahuren mutane da suke damn zurfin ilmi. Su wadannan hakimai masu rike da sarautun hakimci na ilmi sukan ba wa Sarki shawarwari akan mas’alolin da suka shafi Shari’a da gudanar da mulki. Wadannan sarautu sune kamar su :
Wazirin Kano
Walin Kano
Alkalin Kano
Limamin Kano
6 . Sarautun Jarumai : Wannan sashe ya kunshi sarautun hakimai wadanda a zamanin yaki akan ba wa manyan jarumai. Wadannan sarautu sune kamar su :
Barde
Sarkin Yaki
Jarmai ko Jarma
Makaman Gado Da Masu
Gundumomin Hakiman Masarautar Kano Kafin Shekarar 1991
Masarautar Kano ta kasance mai fadin gaske tun kafuwar ta har zuwa Jihadin Shehu Usman Danfodio a farkon karni na 19th. Haka kuma tun bayan Jihadi har zuwa lokacin da Turawan Ingila suka zo Kano a shekarar 1903, Masarautar Kano ta ci gaba da kasaita da fadada. Bayan zuwan Turawa ne kuma, a shekarar 1907 aka kirkiro gundumomin hakimai a Masarautar Kano tare da tura hakiman zuwa wadannan gundumomi domin wakiltar Sarkin Kano.
A shekarar 1991, an ragewa Masarautar Kano fadin kasa bayan kirkiro Jihar Jigawa da aka yi. Don haka ne wasu daga cikin gundumomin hakimai da suke mallakin Masarautar Kano suka koma cikin Jihar Jigawa.
GUNDUMOMIN HAKIMAI A MASARAUTAR KANO KAFIN SHEKARAR 1991
Bichi
Dawakin Tofa
Dawakin Kudu
Dutse (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Rano
Dambatta
Gwaram (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Gezawa
Ringim (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Gaya
Wudil
Birnin Kudu (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Minjibir
Karaye
Babura (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Gwarzo
Tudun Wada
Gabasawa
Sumaila
Jahun (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Ungogo
Kiyawa (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Kiru
Garki (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Kumbotso
Taura (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Bagwai
Kunci
Aujara (yanzu tana cikin Jihar Jigawa)
Takai
Shanono
Rimin Gado
Ajingi
Tsanyawa
Birni
Waje
Nassarawa
Dala
Jerin Hakiman Kano da Gundumomin su 44
Madakin Kano Hakimin Dawakin Tofa (a Kingmaker)
Makaman Kano Hakimin Wudil (a Kingmaker)
Sarkin Dawaki Mai Tuta Hakimin Gabasawa (a Kingmaker)
Sarkin Bai Hakimin Dambatta (a Kingmaker)
Wamban Kano Hakimin Cikin Birni
Ciroman Kano Hakimin Nassarawa
Dan Iyan Kano Hakimin Dawakin Kudu
Barden Kano Hakimin Bichi
Turakin Kano Hakimin Dala
Dan Majen Kano Hakimin Gwale
Tafidan Kano Hakimin Fagge
Sarkin Fadar Kano Hakimin Tarauni
Sarkin Dawakin Tsakar Gida Hakimin Kumbotso
Dan Amar Hakimin Doguwa
Sarkin Yakin Kano Hakimim Ajingi
Sarkin Shanun Kano Hakimin Rimin Gado
Magajin Rafin Kano Hakimin Bagwai
Dan Kadan Kano Hakimin Tudun Wada
Magajin Malam Hakimin Ungogo
Dan Darman Kano Hakimin Kura
Mai Unguwar Mundubawa Hakimin Gezawa
Matawallen Kano Hakimin Minjibir
Barde Kerarriya Hakimin Gwarzo
Dokajin Kano Hakimin Garko
Dan Isan Kano Hakimin Warawa
Dan Ruwatan Kano Hakimin Sumaila
Yariman Kano Hakimin Takai
Dan Madamin Kano Hakimin Kiru
Dan Adalan Kano Hakimin Tofa
Ma’ajin Watari Hakimin Kabo
Sarkin Fulanin Ja’idanawa Hakimin Garun-Malam
Majidadin Kano Hakimin Madobi
Dan Makoyon Kano Hakimin Tsanyawa
San-Turakin Kano Hakimin Kunci
Uban Doman Kano Hakimin Shanono
Sa’in Kano Hakimin Makoda
Dan-Galadiman Kano Hakimin Bebeji
Katukan Kano Hakimin Albasu
Bauran Kano Hakimin Rogo
Barayan Kano Hakimin Bunkure
Kaigaman Kano Hakimin Kibiya
Sarkin Rano Hakimin Rano
Sarkin Gaya Hakimin Gaya
Sarkin Karaye Hakimin Karaye
Sharing is caring!
You may also like:
SHIGOWAR TURAWA NAHIYAR AFRICA
TARIHIN GAGARUMIN MATSIN TATTALIN ARZIKI
SARKIN KANO IBRAHIM DABO
YAKIN YANCIN AMURKA - Tarihi Space YAKIN YANCIN AMURKA
KABILUN FULANI A KANO - Tarihi Space KABILUN FULANI A KANO
ZUWAN TURAWA KANO - Tarihi Space ZUWAN TURAWA KANO
YAKE-YAKEN SARKIN KANO DABO Separato YAKE-YAKEN SARKIN KANO DABO SeparatSite
YAKIN BASASAR KANO - Tarihi Space YAKIN BASASAR KANO
***
"Wadannan shine karfin mulkin Masarautan Kano, daga wannan damar idan har ka auri yar cikin gidan, toh ba makawa babu kai babu wanda zai d'aga maka murya"
Kallon dattijai biyun yayi kamar ta rufe su da duka, shi da zasu tona zuciyar shi da zasu ga zallah k'iyayyar mulki, domin ta tsani abinda zai sada shi da mulki amma ya fahimci daga su har iyayen shi da Zuri'ar shi burin su, ya zauna akan inda zai mutu tun lokacin shi bai yi ba.
"Baba Sarki shin dole ne sai nayi mulkin Tankara? Ko lallai sai ni ne zan zama Sarki a Tankara? Don Allah idan dai ba so kuke duniya ta tsine min ba ku barni mana nayi rayuwa ta, babu wata masifa domin mulki ai Bala'i ce" ya faɗa cikin sanyin murya.
"Aliyu ASADULLAH, mulki ba bala'i bane, duk cikin yaran da suke gidajen mu, babu wanda ya dace da mulki sama da kai, me zai saka ba zamu baka mulki ba, me zai saka ba zamu zab'e ka ba, tunda Allah ya zab'a mana kai"
Cikin takaici da jin haushin kalaman Danrimi, ya juya gare shi tare da cewa.
"Lallai ne sai nine zan maye gurbin Ali Ghaji? Wai a cikin dakin Mai Babban daki babu wasu Zuri'ar ce? Me yasa ba zaku bar Ni da mata na da Yarana mu zauna lafiya ba? Toh kar Tankara ta zauna lafiya" ya faɗa tare da mik'ewa zai bar gurin su.
"Idan baka amshi mulkin ba toh ba makawa al'umma zasu cigaba da mutuwa domin kuwa Adalin Sarkin da zai mana sulhu a cikin masarautan nan muke nima kakkaba min shi bana son shi, dole sai ni ne zan iya? Ba zan iya ba, kubawa mabukata bana bukata."
"Kayi mana shiru? Me kasani? Kuma mulki ko Ahmad ne muka saka sai yayi balle kai dan shi dan haka ka fara shiri nan da ƙarshen shekara zaka zama sabon Sarki Insha Allah"
"Wallahi ban da ina jin kunyar ka, tabbas da na zabga maka rashin arziki, toh wallahi akwai Baba sarki anan da sai Allah ya."
"Haka da kake yana kara tabbatar mana da kaine ka dace da mulki, Danrimi ka nimo min Turaki muyi magana dashi amma Insha Allah karshen shekarar nan Aliyu ka shirya alamomin zaman ka sarki yana kara tabbata."
Kamar zai fasa ihu haka ya fita daga cikin gidan, yana me ji kamar ya bar garin a daren, don haka ya saka kai ya bar garin babu wanda ya sani.
---
Bayan tafiyar shi, Turaki ya shigo. Sun jima suna tattaunawa kafin suka yiwa mai martaba sallama suka bar falon. Kallo yabi su dashi, cikin wani irin yanayi. Musamman da yake kara dawo da tattaunawar da suka yi..
"Amma Yallabai baka ganin kamar ka tirsassa mishi ne ya amshi mulkin nan? Tunda ga Khamil meye amfanin sai Aliyu Asadullah ne zai amshi ragamar shugabancin al'ummar tankara gaskiya indai aka duba yadda ni da wasu manyan fadan nan muke kin wanna al'amarin yaci ace ka fahimta, ka duba Aliyu bai tashi da al'adar mu ba, taya zai iya rike mana yankin tankara baki ɗaya taya zai iya zama shugaba bayan kowa yasan cewa ya ajiye karuwa a cikin gidan Ubanshi, ka duba al'amarin nan tun kafin bayyanar maganar nan ka janye domin ba zamu bashi damar ya tafi damu alhalin yana zaune da karuwa"
Ya fada yana murmushin mugunta, domin yaga yadda jikin mai martaba yaji sanyi, "gani nake kamar ba shi abinda kuke zargi bane domin matar shi ce, dan haka ka fahimtar dashi Danrimi abinda yake tunani ba hana bane"Cikin sanyin jiki Danrimi yace mishi. "Karka d'aga hankalin ka akan mulkin da kake son Aliyu yayi idan haka yana cikin kaddarar mu, tabbas sai yayi idan baya cikin ƙaddara mu ba zai yi ba, Allah ya tabbatar mana da Alkhairi, amma Insha Allah Ubangijin yana sane da halin da muke ciki, shi zai kawo mana dauki, gare shi muka dogara babu da tsimi bamu da dabara sai nashi, dan haka karka d'aga hankalin ka. Muna kai kukan mu ga Allah masu ganin haka bai yiwu ba Allah yana ganin su!"
Lumshe idanun shi yayi tabbas, yana cikin tsaka mai wuya, kamar a mafarki ya fara jin zantuttikar da ake yawan damun shi da su, dan haka ya fara ambaton Allah har ya daina yi, kwalla ce ta zubo mishi zunzurutun matsin lambar da yake samu daga wasu abubuwan masarautan.
A hankali ya mike tare da shiga ban daki yayi alola, yana fitowa ya fara gabatar da sallar nafilla, domin itace kawai abin da yake ya samu hutu daga halin da yaƙe cikin shi na kuncin rayuwa......
7/14/21, 5:31 PM - Buhainat: 3️⃣0️⃣
Suna fita daga falon Mai Martaba Sarkin Abbas, kallon juna suka cikin mugun yanayi, kowannen su yana jin shi din wani ne. "Ibrahim Amin Danrimi, kana kokarin canja mana dabi'a mu kuma muna kokarin ganin dabi'ar mu bata bar cikin gidan mu ba, ka sake da d'akin Ahmad ko kuma"
Murmushi yayi sannan yayi gaba yana kad'a makulin