Showing 1 words to 3000 words out of 98705 words

Chapter 1 - ALIYU ASADULLAH Complete Book By Mrs Usman .txt

11 Mar 2025

4290


*_ALIYU ASADULLAH♡_*


The Monarchy King
MrsUsman400
Chapter0️⃣1️⃣
بسم الله الر حمن الرحيم...


_Alhamdulillahi AM back a gain da ALIYU ASADULLAH The monarchy King da fatan zaku amshe shi hannun bibiyu_
*Free chapter five page zan bada gaskiya*
British royal school.
Makaranta ce me mugun kyau da inganci, kuma makaranta ne da sai ƴaƴan wane da wane suke halartar shi. Musamman yaran sarakunan duniya.


Sannan wata al'ada ta makarantar shine idan har kayi karatu anan ana iya daukar ka aiki a gurin, sabida ana koyar da ilimin zamantakewar masarauta ce.
A duniya babu abinda ya kai zanen ƙaddara muhimmanci da daraja, sannan babu bawan da ya isa tsallekewa kaddarar shi ba, haka ta kasance akan duk wani mutum na gari.
A hankali yake tafiya cikin nutsuwa da kamala, wanda kana gani kasan cewa dattakon a jinin shi take, baka jin kome sai karar takalmin shi. Duk inda ya ratsa Yara dalibai ke bibiyar shi ba zaka rantse yafi sauran malaman ne a'a iya tafiyar da dalibai ne kawai da Allah yayi mishi. Wayar salular shi ce tayi kara, a hankali ya duba ya ga sunan My Boy. Murmushi yayi sannan ya isa Office din shugaban makarantar.


Kafin ya bude wasu dalibai sun bude mishi. Murmushi yayi yana kallon yadda suka cika Office din, a hankali ya shiga tare da niman guri ya zauna.
"Good Morning sir!" Mikewa shugaban makarantar yayi tare da mika mishi hannu, yana murmushi.
"Morning Mr Shamaki!" Murmushi yayi tare da zama yana me mikawa shugaban makaranta takardan barin aikin shi.
"Kaga yadda dalibai suke korafin basu son kabar makarantar nan."


"Toh Mr William, ya zanyi shekaru sun ja, kuma ƙasata tana bukata na a wannan lokacin. Jami'o'in ƙasata tana bukata na, tana bukatar nayi mata hidima, don Allah kayi hakuri ina son komawa yankina."


Gyara zama yayi sannan yace mishi.
"Mr Shamaki, kasarka cike take da yan cin hanci da rashawa, sannan kuma basu damu da kowa ba sai kan su, kullum muna gani jami'o'in ƙasar ku, suna cikin yajin aiki. Babu kome na cigaba sai kansu, suka sani. Ka duba zamu kara maka albashi sama da ta farko."


Dr Ahmad Aliyu Shamaki. Gyara zama domin kuwa an kawo inda zai tsayawa kasar shi.
"Mr William, ƙasata komin lalacewar ta duniya ta ce, dan haka ba dan albashi da suke badawa xan je ba, zan koma ne sabida yarana da jikokina, shekaru sittin da takwas muka yi a kasar nan muna bauta muku, sannan akwai D'ana na biyu yana nan daku me zai hana ku barni na tafi?"


Gyada mishi kai Mr William yayi sannan, Ya mike bayan ya mika mishi hannu suka yi bankwana, koda ya fito ya samu daliban makaranta sun cika harabar makaranta makil, tare da manyan takardun kauna a gare su. British royal School, murmushi yayi tare da musu sallama.


Sannan ya nufi inda masu kula da lafiyar shi, suke ya shiga motar bayan an buɗe. Ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon jaridan da yake kan kujeran, a hankali ya kwantar da kanshi har suka isa gida, aka bude mishi kofa ya fito. Kallon motar Mai Kano. Murmushi yayi sannan ya nufi cikin gidan ma'aikata na mishi Barka da zuwa. A hankali ya shiga cikin gidan tare da sallama.
"Oyoyo Granpa!"d'agata yayi sama yana murmushi.
"Sweetheart! Ina Anis?"
"Yana gurin Mom!"
Ajiye ta yayi, yaga falon babu kowa. Sai ita. Riko hannun ta yayi sannan yace mata.
"Sweetheart! Ina suke?"
"Happy Birthday Granpa!" Juyawa yayi yana kallon katon hoton da aka saka na rubutun Happy Birthday Hero Father, na cika shekara saba'in cif a duniya amma hutu da samun kulawa ya sanya shi komawa kamar bai wuce hamsin ba. Sake mishi wasu abubuwan aka yi na kyalkyale, yaran suna saukowa daga step da mahaifiyar su ana mishi wakar. Happy Birthday to you.


Murmushi yayi sannan yace musu.
"Nagode sosai, sannan Asad bai zo ba ko?"
Saukowa duk suka yi tare da kallon shi, suka ce mishi.
"Kayi hakuri lion King yace ba zai sami zuwa ba, amma ya turo mabrooka da yaran shi."


Zama yayi sannan ya kalle su kafin yace.
"Nan da wata uku zamu bar kasar nan, Me Kano yace sun hana shi tafiya, shi kuma naji ya sami aiki da jami'ar Ahmadu Bello, amma ya tura musu baya bukatar aiki dasu."


"Papa ya gina ma'aikatan shine fa, kusan shekara uku kenan, sannan idan ya tsaya da aikin koyarwa ba zai kai labari ba, kasan baya kaunar abinda zai kawo mishi tsaiko. Sannan nan da wata hudu za a bude kamfanin shi da yake garin Abuja tunda a can zaku zauna. Shi yasa yaki amsar aikin jami'a kuma yace Moddibo zai zauna a can kafin ya gama hada kome nashi."


"Asadullah!" Ya kira sunan a hankali, yana me jin nutsuwa a ranshi, kafin ya mike tare da nufar hanyar dakin shi. A hankali wata matashiyar mace ta fito daga kitchen sanye da kayan girki.
"Happy Birthday Father in law" murmushi yayi sannan yace mata.
"Thank You Daughter in law, ina Takwara na?"
"Yana barci."
"Allah yayi muku albarka,"
"Amin Father in law."
Sannan ta nufi inda Surukar ta take ta ajiye mata kayan abincin kallon Me Kano tayi sannan tace mishi.
"Abdul Lion King bai kira bako?"
Duk sai ta basu tausayi, tab'e baki Me Kano yayi sannan yace mata.
"Kina da aiki, idan akan Ghaji ne, mutumin da bai da alkibla. Kin dage sai kin nuna mishi hanya da ta dace."


"Amma Wallahi baka da kirki, kuma idan ya kira sai na gaya mishi abinda kake mishi." Cikin jin haushi yacewa dan uwan shi.
"Moddibo bana son gulma, ai gaskiya ne mutum sai shegen jijji da kai, matar shi tana masifar kaunar shi amma shi yana wani disgata."
Murmushi mahaifiyar su tayi sannan tace musu.
"Bana son reni?


"Mother in law! Aunty Amnah bata kira ba?" Murmushi tayi sannan tace mata.
"Suna can Souther calfonia, amma ta kira tun safe."


Murmushi tayi sannan tace mata.
"Shekara biyu da suka wuce na rako Aunty Amnah ne fa, muka hadu da Lion King." Ta faɗa tare da rufe fuskarta.


"Lion of Monarchy! Idan kina son tashin hankalin kira shi Zakin Masarauta yanzun zai fara faɗa, shi baya son haka. Shi baya son a hada shi da mulki."


Murmushi tayi sannan tace.
"Mother last year da muka je sallah Ai shi bai isa ba, tsayawa yayi a Abuja yayi Sallah shi sannan ya juya ya bar mu anan sam ya tsani zuwa Tankara "


Murmushi tayi a karo na uku sannan tace.
"Haka yake gudun mutanen Tankara ban san meye matsalar shi su ba."


Bayan sun gama abincin rana, wasu yan mata biyu suka shigo a hankali,.kana ganin su kasan basa son kwaranniya balle hayaniya. Zuɓewa suka yi a kujeran.
"Aunty Sawwama, kun dawo" d'aga kai tayi tare da lumshe idanun ta.
"Aunty Mufeedah!" Kamar zata fasa kuka tace mata.
"Anoosha Please kiyi shiru" ta faɗa idanunta na cika da kwalla, komawa tayi jikin kakarta tana me lafewa.
"Allah Ubangijin ya yaye muku wannan sakarcin da ya aure ku, ayi mutane basu san magana kota sannun ce. Balle kuma hira."


Kamar wanda kwai ya fashe musu a ciki haka suka mike kowacce tana me bin hanyar d'akinta. Har zasu shiga cikin dakin su Sawwama tace.
"Mother! Don Allah ku amshi tayin Uncle Danrimi, idan muka koma Abuja tunda Ya Asad yace ba zai zauna a Tankara ba, bayin nan dai a karbo mana su."


"A'a babu daukar bayi domin suma human being ne." Daga haka ta maida hankalinta kan Hisnul Muslim.



Yaranta biyun nan Hafsat da A'isha, wato Mufeedah da Sawwama Allah ya jarabce su da kaunar mulki kamar me, sai dai Banbancin su da Me Kano yana son sha'anin dawakai, Moddibo kuma babu ruwan shi, dan babu ruwa nane, Oga Karshe kuwa yacewa duniya da a hada shi da mulki gwara a hada shi da kome dan baya kaunar abunda zai hada shi da mulki. Shi yasa sam bai cika shiga sha'anin mulki ba..

👑👑👑👑
Masarautan Tankara.


Itace masarauta tabiyu a nahiyar gabashin Afrika, wacce ta haɗa har da tafkin Chadi. Masarautan Tankara ta kafu kimanin shekaru dubu daya da dari biyar, zuwa da dari bakwai. Sannan ta haɗa manyan iyakoki da ƙasashen afirka..
Wato Nijar Kamaru da chadi, domin lokacin da Ali Ghaji yayi mulki, ya fadad'a masarautan shi har izuwa Sudan. Da gabar iyakar Masar.


Sannan a tarihin masarautan Tankara, sunyi yaki har suka ci kasar Kano da Zariya, a shekaru,. masarautan Tankara Kanuri ke jagorantar shi. Sannan masarautan Tankara ta kamo bayi daga Kano domin lokacin sarakunan maguzawa ne suke mulkin. Dan haka suka kamo ya'yan sarkin Kano a lokacin alo barbusa, inda aka maida su bayin sarki.


Wannan y'ay'an Sarkin da aka kama sun hada da Kande da lantana, sun kasance kyawawan Yan mata, sannan haka sarkin ya bada Wazirin shi Lantanah shi kuma ya rike kandeh. Kasancewar sarkin Muh'd Alamin, bai tab'a samun d'a namiji ba.


Sai tayi tunanin idan yayi tarayya da Kandeh ko Allah zai saka a dace. Dan haka a wannan daren sarki Muh'd Alamin ya tare a dakin Kandeh inda aka yi dace kuwa. Bayan wasu watanin ta haifi danta Aliyu Ghaji.


Wanda aka haife shi a karni na 1678, Aliyu Ghaji. An sanyawa Kandeh suna wato Magajiya Mai Babban daki kasancewar ta haifi maza shida. Haka ya saka ka bawa Aliyu Ghaji Shamaki.


Sabida sarki ya fara tunanin nad'a shi Sarki, haka Yasaka yan fada suka fara kin amincewa. Bayan mutuwar sarki a shekara ta dubu daya da 1790s lokacin Fulani Babba asalin uwargidan Mai Martaba Sarkin Muhammad Alamin. Bayan rasuwar ta aka daura Karamin dan Fulani Babba me suna Ibrahim yayi shekara goma sha biyar, ya rasu sakamakon dogon jinyar da yayi fama dashi sakamakon sab'ar da yayi tayi.


Bayan nan Ali Ghaji ya amshi mulkin inda ya fadadda lardin Tankara, A shekara 1810, lokacin shigowar turawan mulkin mallaka. Inda lokacin Mulkin ya fita daga hannun Ali Ghaji sakamakon hade mishi kai da Yan fadan shi suka yi. Dan haka bayan sun kama Ali Ghaji, tare da Yan uwan shi. Bana, Kashem, Baba Alawan, Alaguburo, Kazeem, da Kuma Bagwai. Suka tafi da Bagwai shine karamin su can ƙasar ingila. Su kuma sauran aka bar Bana da Kashem a Yobe, Kazeem aka kawo shi Jos, Baba Alawan da Alaguburo. Aka bar su Tankara. Wannan dalilin yasa aka maida mulkin dakin Fulani Yanah, sabida tana da yara Maza biyu.


A shekarar 1850s aka bawa Khabir Muhammad Al Amin, shi ya cigaba da mulkin, har zuwa 1870. Shima aka wayi gari ya samu matsalar ciwon ido, haka dai lokacin yayi ta tafi karshe a shekara na 1879 yayi murabus, sabida mulkin ba zai iya ba. Ga baƙin kishin da ake a cikin fada.


A shekara 1880 Bagwai ya dawo daga London, ya kasance shine. Meyi tafinta ga ruwan mulkin mallaka, kowa yasan a kaf arewacin Najeriya babu inda ya kai Masarautan Tankara tarin ilimin addini Musulunci, sakamakon tun kafin zuwan Shehu Usmanu danfodiyo, musulunci ya shigo musu ta hanyar labawan da suka shigo ta tafkin Chadi. Toh yaran dakin Magajiya Kandeh sun sami ilimin addinin musulunci. Sai gashi boko ya kuma ratsa su.


A shekara na 1882 aka kuma takanran sarki har Yan uwan Ali Ghaji, suka ce Bagwai ya shiga sabida baiwar da Allah yayi Mishi. Koda ya shiga abu daya aka fito da shi. Ba zasu bawa Yaran baiwa mulki ba. Wannan dalilin ya sanya Bagwai zuciya ya bar kasar Tankara, da zunzurutun fushi da kuma barin halin shi. Lokacin yana auren Yar kabilar Shuwa Arab daga can Chadi.


...
Karshe dai sarautar Shamaki dai shine aka bawa Yaran Magajiya Kandeh shi. Kasancewar wannan shine sarautan da ake bawa Ya'yan bayi daga Shamaki sai Dan rimi, wannan sune sarautr da ta dace dashi.


Lokacin da Yan uwan Ali Ghaji, suka bukaci Bagwai ya shiga niman Sarkin yayi nasara, kuma dayawan dattawan da mutanen gari sun goyi bayan shi. Sai dai haka kawai mutanen fadan suka juya mishi baya tare da da nunawa ai dan baiwa ce ba zai yi mulki ba, bayan mulkin ta zab'enshi.


Wannan dalilin ya tattara yayi tafiyar shi inda ya fi wayo, kuma dama asali ba wai dan yana dan baiwar bane kawai suna gudun kar ya sami mulki ya ture musu al'adar su da suka gada tun iyaye da kakanni.


Dalilin da yasa Bagwai barin garin Tankara, amma da akwai ahalin su baki daya a nan masarautan Tankara...


Tarihin masarautan Tankara kenan.
Hello me kuka ce?......


Warning. This article contains pornography and sex warnings for girls and widows ...
Ga masu bukata su tuntubi wannan Number.+2347035133148
3page 200 daily ko katin mtn 200
6page500 daily ko katin mtn 500₦
Complete 1k ko katin mtn 1k
7/9/21, 8:00 PM - Buhainat: *_ALIYU ASADULLAH♡_*


```The Lion of Monarchy```
MrsUsman400
Chapter0️⃣2️⃣
بسم الله الر حمن الرحيم...


Sannan kafin yau ahalin Dr Ahmad Amin shamaki sun kasance sun zaune a Tankara ne, tun lokacin da ya shiga cikin jerin sunayen masu Niman sarautan Tankara, aka sami matsala inda manyan mutane fadar suka ki yarda a bashi sarki kuma ya tsalleke kome, kawai sarautan ce basu bashi ba.


Saboda gani suke matukar aka bawa jinin Magajiyar Babban daki toh tabbas ba zasu sake mulkin ya fita a hannun su ba.


Dr Abbas Muhammad Al-Amin shine Sarkin Tankara, kuma Sarkin da yake rike da sarautan dan dole, domin yana aiki da jami'ar Jos aka kira shi karfi da yaji aka bashi sarauta, kasancewar mahaifin shi dan dakin Fulani Yanah ne,


Sannan kuma tana haka kusan tunda ita Fulani Babba bata da da namiji har suka rasu, sai Yanah da Magajiyar Babban daki.


Sannan shima mulkin ya gaje shi ne daga kakanshi na uku. Dan haka baya cikin farin ciki da mulkin dole yake zaune da ita.


Sannan suma yaran Magajiyar Babban daki, suna ta kokarin shige da fice domin mulkin.


Hajiya Khubrah itace Mahaifiyar Dr Abbas itama kamar D'anta bata kaunar mulki, amma kuma babu yadda ta iya,


Domin masarautan Tankara cike yake da wasu manyan abubuwa masu matukar tsoro da al'ajabi, sannan dayawan dattawan masarautan suna alakanta masarautan da me hadin gwiwa da ta mutanen boye.


Domin kafin kafuwar masarautan an sami labarin kunne ya girmi kaka, cewa akwai Wani Mutumin da ya zauna kimanin shekaru dubu daya da hamsin, kuma an tabbatar da yayi aure tsakanin shi da wata aljana me suna tururuwa, shi yasa da aka zo kafa garin sai da aka sha artabu da aljanun gurin,


Sannan a shekarar da za'a kifar da Ali Ghaji, an sami labarin akwai yarjejeniyar sulhu tsakanin su da aljanun. Toh lokacin shi ana yawan sadaka da saukar Alqur'ani me girma.


Bayan mutuwar shi sai aka daina, sai gashi duk lokacin da shekarar mutuwar shi ta dawo wadannan aljanun suke bibiyar rayuwar al'umma masarautan Tankara. Kuma ana sane a musu yadda ake so ne ya zama wani abu na tashin hankali.


Duk wani sarki yana dalilin shi kanshi, sarki Saminu da yazo zai sulhunta da mutanen gurin, wayen gari aka yi ya rasu, kuma wani abin mamaki har yau babu wanda zaka nuna kace shi yake aikata wannan mugun aikin.


Sai Allah kadai ya sani, Dr Ahmad Aliyu Shamaki, yan uwan shi da suke zaure daya suka bukaci ya dawo gare su. Shi kuma yace zai dawo amma zai zauna a garin Abuja.


Amma nan Tankara an musu ginin su na gani na fada, dan haka suka tsara koda sun dawo duk lokacin da Aka ya nasu yawan rai azumi yazo anan zasu yi azumin su da Sallah.


Gashi suna shirin dawowa Azumi yana gab da zuwa. Shi yasa suka bar dawowan sai ana azumi saura kwana zasu dawo, ana saura sati a fara azumi zasu zo suyi azumi a Tankara.


👑👑👑


A hankali take gyarawa matar da take gabanta farce, cikin nutsuwa. Duk da tana son lallai ta isa gida da wuri kasancewar mahaifiyar ta bata da lafiya, amma haka bai saka matar ta bata fuskar ta shi ba.
"Aunty widad naga garin da hadiri ko zan tafi." Ta faɗa cikin wani irin sanyin murya, wanda idan baka fahimta ba zaka zata shagwaɓe ce.


Banza da ita matar tayi sannan ta kuma d'ago manyan idanunta ya sauke akan mata a karo na farko da tunda ta gama aikinta take zaune a gurin tana mata gyaran farce.
"Aunty widad"
"Ke bana son naci, tsiyar talaka kenan, ya addabi rayuwarka da shegen naci. Tashi yar mahaukaciya"


A hankali ta mike idanun ta suka cika da kwalla, mik'ewa Aunty widad tayi sannan tace mata.
"Ina zuwa dan yau za ayi ta takare."
Kwalla ne cika suka min idanuna, sam mutanen duniya musamman masu ƙarfin tattalin arziki basu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login