Showing 93001 words to 95991 words out of 95991 words

Chapter 32 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5381

tuni ya karaWe dangi anata zuwa barka ?an uwa nata kawo abin arziki Sumayya na karSewa tana adana abinta
Sosai Mustapha yaiwa baby siyayyan kaya masu kyau da tsada Sumayya ma yasai mata kayan fitar suna kala shida, har gida ya kaiwa Aimanah nata kayan kala Waya dana Sumayya itama guda shidan yara ma duka ya masu kayan fitar suna, har kwana biyar da haihuwar Aimanah bataje gidan ba bare taga ?ar,


Ahankali take takowa zuwa cikin babban falon gidan nasu inda take zaton Mah na nan ta shiga Wakinta ta tarar bata nan, Mah na zaune tareda Mustapha da alama magana suke mai mihimmanci
"Mah na zaci kina Waki na shiga ban ganki ba"
"Ina nan tareda Mustapha muna maganar bikinsa" taSe baki Aimanah tayi kafin tace
"Au aure zaiyi kenan? Allah yasanya alkhairi, zanje zoo road karSo Winkina, daga nan zan wuce na Wakko su Aslam a school"
"Allah ya tsare hanya" Mah ta faWa tana maida hankalinta ga Mustapha sukaci gaba da magana, Aimanah ta fita, motarta take ta yiwa key amma taki tashi, fitowa tayi ta buWe gaban motar ta sunkuya tana dubawa
"Maiya sami motar taki?" Aimanah taji muryar Mustapha yana tambayarta
"Na mata key taki tashi ban jima da dawowa daga aiki bafa a motar" rufe murfin yayi yana kallon Aimanah
"Zona kaiki zanwa bakanike waya yazo ya duba maki ita," bata masa musu ba ta ciro key Win motar daga jikin motar ta rufe ta shiga ta Mustapha suka fita tare, saida yahau babban titi sannan ya kalli Aimanah dake danna wayarta
"Baki zo kinga takwararki ba" da sauri ta juyo tana murmushi
"Kai Yaya Musty wai dan Allah da gaske suna na kasawa babyn nan?"
"Zan maki wasa ne? da gaske nake, son danake maki bana misali bane Aimah amma ke naga sam bana gabanki an gaya maki zanyi aure ma amma ko a jikinki"
"Wai da gaske auran zakai?" Aimanah ta faWa fuskarta na bayyana damuwa
"Ba dole nai aure ba zanyita yawo haka ne ba aure abokiyar aikina zan aura nan da sati biyu"
"Amma ai ba haka mukayi da kai ba, naga na amince zan koma ko yanzu ma a maida na amince" wani wawan birki yaja a tsakiyar titi
"Musty maine haka kake a tsakiyar titi zaka kashe mu"
"Maganarce tazo min a bazata, Alhamdulillah na godewa Allah" gaba yaci da tukinsa Allah yasa titin ma ba kowa, kayan Winkinta suka fara karSowa kana suka biya suka Wakko yaran a makaranta
Su Aslam sai murna suke ganin yau Abie da Amma sunzo Waukar su tare, Musty kai tsaye gidan Ammi ya wuce da su Aimanah, tare da shi suka shiga wajan Sumayya yaran kuma suka wuce wajan Ammi, Sumayya sakato tayi tana kallon Mustapha da Aimanah da suka shigo tare, Fuskar Aimanah fal da murmushi ta zauna kusa da Murjana wacce ke rike da babyn, Aimanah tasa hannu ta Wauki babyn tana cigaba da murmushinta
"Yaya Aimanah ina wuni" Murja ta faWa
"Lafiya kalau Murjana kwana da yawa kin Suya ba ziyara"
"Ayi hakuri wataran zanzo har gida mu gaisa" Aimanah ta gaida mutanan Wakin ?an uwan Mama da suka zo daga katsina
"Ina wuni ashe mun sami karuwa" Aimanah ta faWa tana kallon Sumayya, tsaki Sumayya tayi ta mike ta shige Wakinta, Aimanah tai murmushi na gefan baki ta mikawa Murjana babyn ta mike zata fita
"Nayi zaton zaki leka samanki" Musty yafaWa cikin muryar raWa, kallonsa kawai tayi tai murmushi ta raSa ta bayansa ta fita, Musty ya kalli Murjana
"Murja mai kuke shirya mana na suna ne?"
"Abinda kace Yayanmu"
"Ok zan tura maki da kuWi ta account Winki kuyi abinda yadace in kuWin bai isa ba kimin magana na kara maki wasu"
"Tam Yayanmu muna godiya Allah yakara buWi"
"Amin" yafaWa ya juya yabi bayan Aimanah data bi ta kofa ta shige gidan Ammi

Aimanah gaba Waya ta bawa su Alhaji Sadam da Yasar hakuri ta gaya masu gidan mijinta zata koma suka rabu lafiya daman shi Yasar tuni ya cire rai ganin tana masa hanya hanya harya haWu da wata yar nageria a can madina, Abbas ma dataga take takensa na yawan kiranta a waya tas ta masa ta kuma shaida masa ko duniya ta rage daga shi sai ita bazata iya auran mijin kanwarta ba, Abbas yanaji yana gani yaWau dangana a karo na biyu,
Mustapha sosai yamaida hankali akan gininsa da yake na nan kano babban ginin da Sumayya taciwa birin rayuwa a ciki sai gashi tanaji tana gani Aimanah da yaranta zasu shiga, sanda aka kammala ginin yayu da kannan Mustapha sukaje suka gano gidan kowa dawowa yayi yana santi da yaba kyau na gidan, sanda taga vidio Win gidan a wayar Murjana taga uban kayan funture Win da aka saka yan waje hankalinta kuma tashi yayi ta bazama neman malamin da zai mata aiki komai ya rushe,kawarta da suka haWu wajan awo ita ta rakata wajan wani malami acan kauyan ?anbatta ya caji Sumayya manyan kuWaWan da saida ta sai da sarkokinta na zinare wanda su kaWai suka rage mata ta basa kuWin yace ta koma gida auran nan Mustapha da Aimanah bazai yuwu ba ita Mustapha zai maida, hankali kwance ta fara shirin komawa auran Mustapha duk da kuwa tasan haramcin haka, abinfda bata sani ba Mustaphan yanzu ba irin nada bane yanzu tsaye yake wajan addu'a, ha yawan zuwa umara da yake akai akai yana addu'a a ka'aba Wakin Allah a ranar da aka maida auran Aimanah da Mustapha ranar Sumayya ji tayi duniyar bata mata daWi tana ji tana gani Aimanah ta tare a dankareran gidan da Sumayya ta ciwa buri yinin ranar kuka ta rinka yi kamar ranta zai fita ta kira wayar Malam yafi sau Wari amma baya Waga kiran daga karshe ma sai kashe wayarsa yayi, wajan Momy takai Babyn datake kira da ma'ma ta dawo tai shirin zuwa Wan batta gidan malam taji yanda akai ya bari aka maida auran nan, ahanyarta ta zuwa Wan batta motarsu tai mummunan hatsari ta karye a cinyoyinta guda biyu, kanta ya bugu, da wayarta mutanan wajan sukai amfani suka kira lambar Murjana da sukaga anyi save da my blood sister, Murjana ta shiga tashin hankali sanda taje hospital Win Murtala taga Sumayya da batasan wake kanta ba, nan da nan aka mata aiki aka gyara mata karayar duk Murjana ita tayi komai, sai dai sanda Sumayya ta farfaWo ihu ta fara tana faWin
"Ni malam zai yaudara ni zaiyiwa haka yaci kuWi na yace Aimanah bazata koma gidan Mustapha ba dani za'a Waura sannan yanzu naji labarin an maida auran wallahi bazai yuwu ba saina kashe kaina na kashe Aimanah na kashe Mustapha na kashe kowa na zauna a duniya ni kaWai ihuuuuuuuuuuuuhuuuuuuuuuu" Sumayya ta saki ihun daya firgita duk wanda ke cikin Wakin, Murjana kuka take sosai tana rokon Sumayya tayi shuru amma taki abinma data lura kamar sumayya bata a hankalinta sai surutai take tana tonawa kanta asirin abubuwan da tayi a baya, Dr ta kira yazo yai dube dubensa ya kalli Murjana cikin tausayawa
"Sai dai hakuri amma notikan kan matar nan ya rigada ya kunce jini ya haWu da kwakwalwarta bamu da abinda zamu iya akai" Murjana kuka take sosai ganin halin da ?ar uwar tata ta shiga ashe Sumayya bata bar halinta ba ashe bata daina bin bokaye ba ashe rayuwar mamansu bata zame mata darasi ba, Sumayya da taji ta cakumo 2ta yasa tai katse duk tunanin da take a zuciyarta ta rike Sumayya sosai ganin tana kokarin durowa daga gadon duk yanda taso ta hana Sumayya sakkowa daga gadon sai da ta sakko ta kwasa zata gudu sai dai kafafunta suka kasa Waukarta ta zube a wajan gyara gaba Waya ya lalace daga karshe ma likitoci suka tabbatar kafa kam sun tashi daga aiki sai dai a yanke, Murjana ita ta biya komai akai aiki aka yankewa Sumayya kafafu duka biyun daga karshe aka kaita asibitin mahaukata na dawanau

MUSTAPHA
Farin ciki marar musaltura shiya lulluSe zuciyar Al'Mustapha sanda yaji limamain masallacin B U K ya shafa fatiha aure ya Wauru a karo na biyu, abokansa keta gaisawa da shi suna masa Allah sanya alkhairi sai washe baki yake, Mas'ud da sauran abokan wasa nata tsokanarsa, acan gidan Mah yinin biki sukai sosai Ammi da sauran dangi duka ana haWe, Aimanah na Waki ta kasa futowa tun sanda aka ce an Waura auran zuciyarta ta mata wani irin sanyin daWi ta koma wa auran Mustapha a karo na biyu, alwala tayi tazo ta tada sallah raka'a biyu tayi ta godiya ga ubangji da kuma addu'ar Allah yabasu zaman lafiya ya kauda fitina ya tsone idon yan gulma da mahassada, Rumana ce ta shigo Wakin tana ihun ga ango ango sanda zugar abokanan ango suka dawo daga wajan Waurin auran
"Waike Rumana sai yaushe zaki hankali ne?" Aimanah ta faWa tana hararar Rumanan
"Sai randa kika tare a gidan Musty" Rumana ta maida mata da martani tana dariya, Mus'af ne ya shigo Wakin fuskarsa da zallan annuri kai kace shine angon yanda ya kafa uwar hula yasha malum malum
"Waini kam Yaya Mus'af sai yaushe zakai auran nan kema kafa girma Tsufa kake daWa yi?"
"Ke dallah yiwa mutane shuru ni yarinyar da zan aura ma ba'a haifeta ba"
"La'ila illallahu yau na shiga uku anya yaya Mus'af aljana bata aure ka ba gaskiyya zan gayawa Anty a fara nema maka magani"
"Ke banida lokacin surutunki maza ku fito muyi hotuna jirgin yamma zanbi na koma inda nafito tsohuwar nan ta rabo ni da Rasha"
"Yaya kai ko kewar mu ma baka yi kana can kana rayuwa da masu jan kunne Allah dai yasa kar wata mai jan kun nan tai mana wuf da kai"
"Bari kedai Rumana ina bakin cikin rashin yawan mata a family Win nan da tuni na yiwa Yah Mus'af kamu amma dai zan duba masa ko a wajan aikinmu ne"
"Ni wallahi da kin taimaka min ma" Mus'af yafaWa yana dariya suka fita tare, ansha hotuna anci an sha da dare aka mika amarya Aimanah gidan mijinta, Aimanah harda kuka kukan munafunci inji Anty Ruma sanda ta zaunar da ita a makeken Royal bed Winta Anty Huda ta saki guWa tana juyi a Wakin shakiyanci sosai sukai tayi a gidan har sanda Mustapha yazo gidan suna nan
"Kai Anty Ruma wai har yanzu kuna nan"
"Ina zamu muna nan sai mun sai bakin Amarya" Anty Huda ta faWa tana dariya
"Yanzu fisabilillahi har yanzu baku koma gidajanku ba kun bar mazajanku su kaWai bari zan gaya masu duka su fara shirin karin aure zan masu laife kuma zan biya sadaki" GuWa Anty Ummi tayi tana dariya
"Kai kama fara wallahi kuma da mun kunto maka ruwa"
"Bayin Allah da alheri, kumu tafi Amarya da ango Allah yabada zaman lafiya yasa mu dawo suna"
"Da wuri ma kuwa zaku dawo suna nan da wata tara" Al'Mustapha yafaWa yana buWe mayafin Aimanah
"Yanzu dai ga dubu Wari nan na siyan baki zan tura a account Win Anty Ummi' Mustapha ya faWa yana lalubo wayarsa a aljihu
"Manya muna godiya" Rumana ta faWa suka fice daga Wakin, kamar jira yake suna fita daga Wakin ya rungume Aimanah a jikinsa yana sakin ajjiyar zuciya
"I love you reina" Musty yafaWa yana sake sumbatar Aimanah wacce tai luf a jikinsa tana shakar kamshin sassanyan turaran Mustapha, alwala sukai tare sukai sallah da addu'o'i sosai, daran ranar kam yashiga kundun tarihin Aimanah da Mustapha sabida Musty bai mata da wasa ba, musamman daya kasance Aimanan tasha gyara na musamman da Anty Hasana ta tsaya kai da fata ta mata, washe gari bayan sunyi sallar asuba barci suka koma basu suka tashi ba sai wajan sha Wayan safe, Musty da kansa ya shiga kicin yai masu break kafin ya kammala Aimanah ta yi wanka tai fes da ita tasha ado, Aimanah ba baya ba wajan iya Waukar wanka da ado da kwalliya
"Baby sannu da aiki" Musty sumbatar goshinta yayi kana ya haWata da jikinsa yana shinshinar kamahinta
"Nayi missing sunan nan sosai Aimah"
"Ni bakayi missing Wina ba" Aimanah ta faWa cikin shagwaSa tana turo baki gaba
"Ni bance ba, daran jiya ya kaWai ya isa bayyan maki irin missing Winki da nayi, wayyo Musty ka bari bana so ka..." hannu tayi saurin sawa ta toshe masa baki tana dariya ganin zai fallasa ta
"Ka bari bana so"
"Amma dai naga haka kikayi ta faWa daran jiya" gaba tayi zuwa danning tabarsa tsaye anan yana dariya
"Yakamata yara da Gwaggo su dawo nan yau"
"Cab Anty Hasana tace sai bayan sati biyu wai mu more amarcinmu" dariya Aimanah da Mustapha sukayi a tare
"Sati biyu masu zuwa iyanzu ai muna Abuja" Sata rai Aimanah tayi
"Nifa bazan koma can ba anan zan zauna naci gaba da karatuna da aikina"
"Bakida matsala dani ki rayu inda kikaga dama nima da zasumin transfer na dawo kanon da zanji daWi"
"Kayi zamanka acan ka rinka zuwar mana weekend"
"Anya zan iya kwana biyar batare dana ga kyakykyawar face Win nan taki ba Aimah" yinin ranar sunyisa cikin nishaWi da nuna kauna ga juna, sai wajan shida na yamma yaje suka gaisa da su Ammi acan yaji labarin hatsarin da Sumayya tayi uffan baice yana jin Ammi da Momy na maganar, yanayin ciwon Sumayya yasa Momy cigaba da kulawa da babyn Sumayya, satin su Mustapha biyu a gidansu Gwaggo da yara suka koma, Aimanah har gida taje wajan Momy ta karSi takwararta wacce suke kira da Iman lokacin Mustapha na Abuja sai da yazo week end yaganta ba karamin farin ciki yayi ba su Aslam nata murna sunyi kanwa, Islam tasa mata Iman hakan yasa suke kiranta da Iman, watan Aimanah goma a gidan Mustapha ta haifo kyawawan yaranta yan biyu duka mata aka saka masu Khadija sunan Ana suke kiranta da Na'na sai Aisha mai sunan Mah suke kiranta da Ma'isha,

BAYAN SHEKARA BIYAR


Juyi tayi ta gyara kwanciya "Gooooo" taji an faWa da karfin daya sa ta tashi ta zauna tsakiyar gadon nata ta dafe kai
"Abie wallahi munci su, kai Aslam ya zakamin musu bayan a bayyane take ball Win nan ta shiga raga" Aimanah dake zaune tsakiyar gado ta juyo muryar Islam na faWar haka sako kafafunta tayi kasan gadon ta mike a hankali ta fito daga Wakin falon ba kowa shuru sai karar A c da t b dake yi ita kaWai, kofar da zata sada ta da garden tabi inda a nan ne inda yaran suke wasan kwallon kafa, Mustapha na hango tahowar Aimanah ya baro cikin yara ya nufo ta
"Sannu maman twince kin ta shi"
"Ba dole na tashi ba kunzo kuna min ihu jin Goo Win nan na Islam nayi har cikin tsakiyar kai na"
"Amma gara da kika tashi munci ball amma Aslam yanata mana musu wai ba ci" Iman ta faWi haka, Aimanah ta shafa kan Iman daya sha gyara
"Kai Aslam bana son musu munci ku"
"Yeee ta tabbata munci su" Na'na ta faWa tana ma su Aslam gwalo
"Haba Amma ya daga futowarki zaki yanke wannan hukuncin" Aslam yafaWa yana buga ball Win hannunsa
"Manta dasu mun yarda anyi one zero" Tasnim yafaWa yana dafa kafaWar Aslam Win, Ma'isha ce ta matso jikin Aimanah tana shafa katon cikin Aimanah
"Amma dan Allah kiyi ki haifo mana boy" murmushi Aimanah tayi tana kallon Mustapha daya kafeta da lumsassun idanunsa
"Yawwa anta shi a wuce ciki wajan gwaggo Fulani ayi wanka" gaba Waya yaran suka tafi da gudu banda su Aslam da suka zama manya yanzu, Musty na ganin ba idanun yaran ya rungume matarsa yana kissing nata,
"?azu munyi waya da Ammi wai mu koma kano ki haihu a can"
"Nima zanso hakan mun kwana biyu bamu kaiwa Sumayya ziyara ba" Mustapha Sata rai yayi tareda cire Aimanah daga jikinsa ya yi gaba, Aimanah ta haifo santalelan Wanta ranar suna aka sanya masa Abubakar suke kiransa da Sahib, satinta biyu da haihuwa ta Webi tawagar yaranta guda bakwai suka kaiwa Sumayya ziyara wacce ke dawanau, wannan karan sunga canji sosai daga Sumayya tana zaune waje Waya abin tausayi ba kafafu komai a wajan take sai dai a gyara tana samun kulawa sosai a wajan ma'aikatan gidan sabida yanda Murjana ke sakar masu duk sati take zuwa taga yar uwarta saidai inabata kasar ko bata nan takan aiko da sako
"Muyiwa Mama Addu'ar Allah yabata lafiya" Aimanah ta faWa yaran gaba Waya suka haWa hannuwa suna addu'a, Sumayya data fara jin sauki ta fara gane mutane kuka tayi sosai lokacin da taga Aimanah sai dai ta kasa cewa komai, Aimanah jawo Iman tayi jikinta tana kallon Sumayya
"wannan itace yarinyar da kika haifa min gata nan nasata cikin jerin ?a?ana na riketa da Amana ko ita bata san bani na haifeta ba, duk abinda kikai min na yafe maki Sumayya halinda kike ciki ya isa masu hali irin naki su hankalta," Sumayya tunda ta Wago sau Waya ta kalli Iman bata sake kallon suba har suka bar wajan, Rayuwa tayiwa Aimanah da Mustapha daWi tattali kauna da soyayya su kullum Musty keyiwa ahalinsa, Garmany ya koma da aiki ya tattara duka iyalansa suka koma can da zama, Aimanah na zaune da Al'Mustapha lafiya cikin kauna da soyayya....
'
ALHAMDULILLAH ANAN NA KAWO KARSHAN LITTAFIN AIMANAH SHARRIN DAKE CIKI UBANGIJI YA YAFE MANA, SAI KUN SAKE JINA A CIKIN SABON BOOK MAI SUNA RASHIN MAHAIFANA SUBAHANAKALLAHUMMA WABI HAMDIKA ASSHAHADU ANLA'ILAH ILLAH ANTA ASTAGAFIRUKA WA'ATUBU ILAIK NABARKU LAFIYA
`bd??????????>@BDDFHZ\^????FHnp?????npr0 2 4 ` b 6"8":":#<#>#?$?$?$$*&*<,>,?.?.?.?/?/?/????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?/?1?1?1?2?2?2?4?4?4?7?7?7Z:\:^:?O?O?X?X?XL\N\P\?^?^?a?a|c~c?e?e?e?effdfffhfjf?f?f?f?f?f g"g?g?g?g?g?g?g?k?k?o?o?o?p?p*v,v.v0v"?$?????????\?^?`?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H`???ˆĈ????*?,?d?f???????`?b?????`?b?>?@?B?ʣ̣Σl?n?p?0?2?x?z?????J?L?????b?d????????Զֶ|?~?Z?\?x?z?????.?0?????????ʽ̽??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????ξоҾ???????????(?*?????2?4?????????:????????????????2?4????????0?2?4???????f?h?\?^?`?????.?0?,?.?r?t?????????????&?(?&?(?*?,?.?H?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HH?J?L?N???????????????\?^?`???????R?T?
 ??,.VX46tv??? ? ???rt??prtvZ\JLvxz. 0 2 ?!?!?!?!^"`"b"H#????????????????????????????????????????????????????????????????????????HH#J#L#"$$$R$T$?$?$?$<%>%?(?(H*J*?*?*j,l,h-j-l-11X3Z3\3?4?4@6B6t6v6?7?7?7t8v8~A?A?A?AjBlB?C?C?E?E*F,F
G GG?H?HJ JpJrJ?J?J?J?J2K4K?K?K?KMM?M?M????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?M?R?R S"STT?T?THWJW?W?W*Z,Z.Z?Z?ZV[X[]]2^4^\_^_`_b_x_z_?_?_?_?_``F`H`J`?`?`?`?`?`aa axczc|c:ddVeXeZe?g?g?g?h?h?hDiFiHi?i?ijZm\m^m0n2n????????????????????????????????????????????????????????????????????????H2n4nToVoXo?p?p?p?p?p?p?s?sVtXt?t?t?tZv\v^v?w?w?wVyXyZy?y?y?y|||????????????&?(?*?b?d?f???????????????????????d?f?h???????$?&?(?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??̠ΠР????£??X?Z?????8?:?v?x?$?&?(???????????έЭB?D????????????????n?p?r????????F?H?J?? ?"?$?еҵ?
?P?R?ֹع??.?0? ?"?$?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????2?4????????????????????????????????????????????????????????N?P?R?`?b?d?f?h???????"?$???????.?0?2?l?n?p???????|?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H~?????????F?H?p?r?t???????246"$&??? ? ? ? ? ? ?
?
?
?
?
?
?
0 2 b d f ? ?    F H J L lnpZ\^lnp???$&(???  " ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? |$~$?$?$?$?$?$?*?*?*?=?=?>?>?????A?A?B?BHHH?I?I?I?O?OPP?P?PHVJV?X?X?Y?Y?Yv\x\]].^0^?_?_X`Z`?b?b?b?b?bcccc:cf@f?f?f?f,g.g0g?g?g?k?k?l?l:m ? ?????H?J?*?,?"?$?|?~?(?*???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??:? ? ???????????R?T???????T?V?(?*?????^?`?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????.?0?R?T?????x?z?"?$?&?????F?H?J?L???????????????\?^?`???????D?F?H?J?x?z?|???????????(?*?????x?z?(?*?????(?*???????????0?2?????????l?n?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???,.NP??? ? ? ??????????? ??RT??6 8 ?!?! """$"&"Z"\"?"?"?"?"?"6#8#:#v#x#z#?%?%?'?'<)>)?)?),,,?0?00121?1????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?1?1?2?2?2?2?3?3J4L4
5 5x6z6|6$8&8?9?9?9?9P;R;?;?;?<?<?=?=(>*>???????B?BjClC
I I?I?INNPN?N?N?O?O?P?P,R.R0R?U?U?W?W?Z?Z?Zh]j]?]?]?]?]^^6^8^:^v^????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hv^x^?^?^?^ _"_$_&_?_?_?`?`?a?apbrb*d,d?d?d?e?e?f?f?i?ijjbldlflqqhqjq?q?q:v?????ȶʶ??ָظ$?&?F?H???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????.?0?`?b?d?????
? ??H?J?L?*?,?.?????????????R?T?????$?&???????r?t?????p?r?
? ?"?$???????R?T?????~???????????&?(?~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????f?h?"?$?????j?l?????h?j?J?L?@?B?????(?*???b?d???????&?(?z?|?~???????????LN????`
b
??&(???68??P!R!?!?!?#?#$$ $"$????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"$V$X$?$?$?$?$?$2%4%6%r%t%v%x%?(?(?(?)?)
* *?+?+>-@-?-?-?/?/?0?0?1?1`5b5?5?5?5?586:6?<?<?=?=>>dAfAhA?A?A?A|D~D?D?D?E?E?E?EIIJJtJvJ?K?K4M6M?T????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?T?T?W?W$Y&YzY|Y?_?_F`H`l`n`XaZa6f8fiiNmPmlono?p?p?q?qrr?r?r?r?rssVtXt?t?t?u?u:v ? ?v?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hv?x?????,?.???4?6???????????????T?V?X?ʟ̟????J?L?8?:?0?2?X?Z?
? ???`?b?ҭԭ2?4?????????ίЯ???@?B???????????r?t?6?8?ֲز~???̴????????????????????????????????????????????????????????????????????????H̴δ??&?(???????(?*?????d?f???????B?D?????????R?T?z?|?????????>?@?????????????????????P?R?????????????,?.?????z?|?j?l?????????&?(?????????L?N?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HN?????????z?|?????`?b?`?b?????????????j?l?????????L?N?????Z?\?r?t?????4?6?8?:?j?l?n?^?`?????hj??
 ????:<DF??? ? F H ?
?
?
?
?
8:????????????????????????????????????????????????????????????????????????H:<>rt?????NPR???&(LN????02TV>@ln???68???.0''
( (?)?)* *?-?-\.^.?.?.,/./L0N0?0?0R7T788j8l8????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hl8?9?9?9?9?:?:;;?;?;0<2<?<?<?<?<?=?=D>F>p>r>?>?>?????@?@BB?B?BLDND?D?D?F?FFHHH$J&J^J`J?N?N?S?S?S?S?T?TUU,U.UVV?V?V?V?VWW6W8WhWjWlW?W?WX????????????????????????????????????????????????????????????????????????HXXXVXXXZX?X?X:\<\l`n`TeVe~e?e?f?f?f?frgtgtivijj.j0j?j?jkkflhl?l?l?n?n?nXqZqr?t?t?y?y?y?{?{T|V|h}j}?~?~??????(?*?????ބ??????8?:??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????؊ڊ ?"?p?r?t?????v?x?????????\?^???d?f???x?z?h?j?????????8?:?????ܛޛ????l?n?????:??J?L?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HL?????????P?R?X?Z????? ?"?????????2?4???????????\?^?????B?D?????|?~?????\^??ln46?
?
D F H J ~ ? ? ? ? ? ? Z \ ^ ? ? ? ??$&???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??,.~#?#?#?#J$L$?&?&?.?.?/?/?0?011?1?1?3?3x4z489:9< <H>J>`DbD?D?DNEPETFVF?G?GbIdI.J0JbKdK?K?KZL\L?M?M?M?MNNPNVOXO~O?O
P PxPzPQ
QRR?S?S?S????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?S?S@TBT?V?V?V?V?W?W?X?X\[^[@aBaDa@dBd?h?h?i?i?j?jLoNo?o?o?o?o?u?u&v(vjvlv?x?x?{?{?{?}?},~.~0~2~f~h~?~?~?~?~?~BDFvxzf?h???????*?,?????F?H?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HH?????l?n???????*?,?????J?L?@?B?l?n???????ėƗ????????J?L?>?@?إڥ??????????????????? ?v?x?p?r?t?ʻ̻????@?B???p?r?????N?P?b?d?????8?:???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????B?D?F?H?|?~???????????X?Z?\???????V?X?????????????\?^?????????&?(???>?@????????????????????>?@?????"?$?????2?4???????????????r?t?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Ht?????^?`?L?N?p?r?h?j?L?N???????????6?8?????4?6?????4?6?????B?D?X?Z?????????R?T?????????????? ?24hj??LN????(*??????TV????????????????????????????????????????????????????????????????????????HV????????? ? 

t
v
?
?
f h   t v ?
?
?
?
?
?
@Btv??XZ????z|??????
 ???????????PR??LNjl????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hl????8:<xz???&(*????? ? !!?"?"($*$?$?$?%?%$&&&?&?&?&?&>'@'.(0(++?+?+0,2,l,n,?,?,?-?-b.d.?.?../0/B0D0P0R0l0n0|0~0?0?0?2????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?2?24464,5.5?5?56677?7?7?7?76:8:::?;?;?????G?G"H$HXIZI?N?N?N?Q?Q?R?R6S8S?S?S?T?T?U?U?W?WYY\\?\?\8^:^f^h^?^?^j`l`?b?bcc?d?ddefe|e~e?e?enh????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hnhph?h?h?i?i?i?i?j?j?j?j?j?j?l?l.m0m?m?m?m?m?n?nBoDoFoHo|o~o?o?o?o?o?oXpZp\p?p?p?p?q?q?s?stt?t?t vvrxtxZy\y?y?y?y?y
z z{{j}l}v~x~??? ???‚????????????????????????????????????????????????????????????????????????H‚??????????0?2? ??????????ҎԎT?V?X?????????????????? ???&?(???????????6?8?????ȫʫ
? ?6?8?4?6?¯į????????????
? ?L?N?Ķƶ(?*?$?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H$?&?N?P?????????*?,?`?b?&?(?x?z?
? ?????|?~?????r?t?6?8????,?.?????T?V?????????*?,?@?B?p?r????????? ??~?????0?2?X?Z?????H?J?v?x?????d?f?????*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*?,?4?6?p?r?????????????????4?6????? ??????????? ???????????????\?^?????????????????*?,????????????????????n?p?r????????\?^?`??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??j?l?????0?2?&?(?????$?&?????d?f?????Z\??  ? ? N
P

 > @ ?
?
?
?
^`??fh??vx$&RT??<>????46????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H
?"?"?"?"
# #?#?#8':'?'?'?(?(?,?,T/V/00?3?3P4R4d4f4<8>8?8?8D9F9z=|=~=0B2B`BbB?B?B?C?C6D8D?D?D?D?D?F?F GG
H HFIHILL?S?SDTFTHTJT~T?T?T?T?T?T????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?T?TZU\U^U?U?U?U.W0WXX`]b]?]?]?a?aheje?e?e
l lnn?n?nss?s?s?u?u?v?vDzFzHz4{6{H|J|?|?|N}P}p}r}?}?}??x?z?@?B?
? ?h?j?և؇T?V?????`?b???~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??x?z???,?.?????F?H?Ԗ֖D?F???????̙Ι??z?|?8?:?ěƛ"?$?ΜМҜ????????¡\?^???????|?~?J?L?????L?N?αб????&?(?????? ?ܻ޻&?(?ʿ̿??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??B?D?????*?,?
? ?????????R?T????????????? ?"?$?`?b??????????????????????????>?@???0?2?~?????????F?H????????????????????????? ?"?????????Z?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HZ?\?L?N????????? ????????L?N?P?????????????????????????????.?0?????B D ? ? ? ? ? ?     ?
?
  F H ? ? ? ? ? ? b d v x ? ? ?  0 2 @ B D ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HD ? ? ? ? ? ?   ? ? | ~ ? ? ? ? ?! ?! 8# :# ?# ?# ?# ?# ?# ?# $ $
$ F$ H$ ?$ ?$ ?$ ?$ ?$ ?$ & "& $& P( R( ?) ?) ?+ ?+ ?- ?- ?0 ?0 1 "1 ?1 ?1 ?1 ?1 J2 L2 j2 l2 ?2 ?2 (3 *3 <4 >4 6
6 `6 b6 ?6 ?6 ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?6 Z7 \7 ?7 ?7 ?7 ?7 ?: ?: ?: ; ; ; ?> ?> ?? ??
@ @ ?@ ?@ ?A ?A ?A ?A RB TB ?B ?B C C @D BD I I ?M ?M ?O ?O ?S ?S T
T ?U ?U ?V ?V ^W `W
a a Jf Lf .g 0g 0k 2k bk dk l "l ?l ?l lo no .q 0q bq dq ?q ?q ?q r ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hr ?r ?r ns ps rt tt ?t ?t ,u .u ?u ?u ?u ?u ?u ?u ?u ?u ?u :v | ?} ?} ?} D? F? H? &? (? ? ? (? *? V? X? ? ? ?? ?? Ɔ Ȇ ?? ?? ? @? .? 0? r? t? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Ht? ?? ?? :? ? @? ,
.
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.
?
?
?
?
?
?
?
?


?
?
?
?
.

0

?

?

?
?
?
?
?
?
r
t


?
?
B
D
F
H
|
~
?
?
?
?
?
X
Z
\
?
?
?
?
?
V
X
?
?
v
x
?
?
?
?
0
2
?
?
?
(
(
(
?)
?)
?)
?*
?*
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?*
?*
?*
+
+
,
,
\,
^,
?.
?.
/
"/
?/
?/
J0
L0
V2
X2
Z2
?5
?5
?5
?7
?7
?7
?7
x8
z8
09
29
?9
?9
?:
?:
>;
@;
?;
?;
J<
L<
?C
?C
?C
?I
?I
?I
?L
?L
?L
?L
?M
?M
N
N

Q
Q
?Q
?Q
?Q
R
?T
?T
?U
?U
XV
ZV
?V
?V
pW
rW
?W
?W
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?W
?\
?\
?]
?]
?^
?^
?_
?_
?`
?`
?a
?a
|i
~i
?l
?l
?m
?m
?r
?r
?t
?t
?t
?t
Pv
Rv
?v
?v
?v
?v
?v
?v
w
w
"w
^w
`w
?w
?w
?w
?w
?w
x
?z
?z
{
D{
F{
?{
?{
j|
l|
n|
?|
?|
?|
j}
l}
n}
t~
v~
?
?
?
?
?
*?
,?
.?
??
??
$?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H$?
&?
(?
*?
,?
??
??
?
?
D?
F?
H?
??
??
??
??
??
??
?
>?
\?
^?
l?
n?
ؒ
ڒ
ܒ
|?
~?
Ζ
Ж
Җ
??
??
d?
f?
֚
ؚ
L?
N?
??
??
"?
$?
??
Ÿ
X?
Z?
?
?
B?
D?
F?
Φ
Ц
R?
T?
??
??
,?
.?
Ұ
԰
ְ
??
??
?
?
??
??
??
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
??
??
?
?
&?
(?
*?
.?
0?
??
??
¼
f?
h?
??
??
J?
L?
T?
V?
x?
z?
|?
??
??
>?
?
?
?
?
??
??
??
??
?

?
?
p?
r?
??
??
(?
*?

?
?
l?
n?
p?
r?
??
??
??
??
??
?
?
??
??
??
??
??
??
t?
v?
?
"?
z?
|?
??
??
Z?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HZ?
\?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
z?
|?
??
??
??
??
B?
D?
??
??
??
??
? ? ? D F ? ?   d f ? ? ? h j 2 4 ? ? P
R
?
?
  X Z ? ?   j l ? ? ?   " " ?% ?% ?% ?' ?' ?( ?( 6* ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 6* 8* (+ *+ - - \0 ^0 1 1 ?2 ?2 25 45 ?5 ?5 ?6 ?6 Z7 \7 f8 h8 ?8 ?8 ?: ?: ?; ?; ?< ?< 8? :? ?B ?B D D $F &F ~G ?G ?H ?H ?M ?M ,O .O 0O ZQ \Q T ?U ?U X X xX zX ?Y ?Y ?[ ?[ ?[ ?[ ?[ &\ (\ *\ ,\ `\ b\ ?\ ?\ ?\ ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\ ?\ ?\ <] >] @] ?] ?] ?] h_ j_ ?a ?a (c *c ?d ?d f f f "f $f &f g g ?h ?h ?h ?h ri ti ?i ?i Dm Fm Hm bm dm ?r ?r s s ?x ?x ?x ?x n{ p{ | | 8} :} ?~ ?~ ~? ?? ?? ?? ? ? ?? ?? ? ? ?? ?? ނ ?? l? n? ?? … B? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HB? D? @? B? ? ? ԉ ։ Š Ċ &? (? ?? ?? ? ? ? Đ Ɛ Б ґ X? Z? B? D? ? ? f? h? (? *? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ?? ?? ? ? ޱ ? $? &? ?? ?? µ ĵ N? P? ޸ ? B? D? ־ ؾ ? ? ? 0? 2? 4? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ?? ?? T? V? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? (? *? (? *? ? "? $? 6? 8? ?? ?? @? B? `? b? 4? 6? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? z? |? ?? ?? d? f? f? h? ?? ?? ?? ?? ?? ?? |? ~? ?? ?? ? ? `? b? `? b? 6? 8? |? ~? ? ? $? &? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H&? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? 2? 4? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? @ B ? ? L N 
 ? ? ? ? B D ? ? ? ? ? ? > @ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?   ? ? ` b ? ? \ ^ ? ? ? ? 6 8 H! J! ?$ ?$ ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?$ ?$ ?$ ?% ?% :( <( ?) ?) 8- :- ,/ ./ z/ |/ ?0 ?0 b2 d2 Z7 \7 ?; ?; > > ?C ?C ?D ?D ?D ?D BE DE jG lG ?H ?H ?H J J K K VM XM ?M ?M hO jO P P HR JR ?R ?R T
T ?T ?T 6U 8U LU NU ?V ?V ?X ?X ?Y ?Y ?Z ?Z ?\ ?\ ?\ ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\ ?\ ?] ?] P` R` ?b ?b Pe Re ?i ?i o o to vo ?o ?o ?r ?r t t du fu hu ?| ?| ~ ~ l? n? ʆ ̆ R? T? V? l? n? ΐ А Ґ Ԑ ?
? :? ? z? |? ? ? ? (? *? ,? b? d? ?? ?? ؘ ژ ?? ?? ~? ?? ? ? ?? ?? .? 0? 2? :? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H:? ?
?
?
?
D
F
?
?
?


8
:
`
b
?
?

????????????????????????????????????????????????????????????????????????H 
"
p
r
@
B
?
?


Z
\
?
?
?
?
?
?
N&
P&
?&
?&
2(
4(
?(
?(
"+
$+
,
,
R,
T,
?,
?,
/
/
$0
&0
?0
?0
b1
d1
?1
?1
T3
V3
?3
?3
?5
?5
?6
?6
?7
?7
8
8
?8
?8
?:
?:
R;
T;
?<
?<
?>
?>
?@
A
lA
nA
?A
?A
B
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HB
B
PB
RB
?B
?B
?B
?B
?C
?C
?D
?D
?E
?E
?F
?F
?G
?G
H
H
?K
?K
FL
HL
?O
?O
?O
?O
?O
?O
P
P
P
P
>P
nP
pP
rP
?P
?P
Q
Q
Q
^Q
`Q
bQ
?R
?R
vT
xT
?U
?U
JV
LV
?V
?V
W
W
?W
?W
?W
?W
lX
nX
$Y
&Y
?Y
?Y
DZ
FZ
j]
l]
????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hl]
?]
?]
?^
?^
?_
?_
?`
?`
?a
?a
?c
?c
?d
?d
?d
?d
(e
*e
|e
~e
?e
?e
?h
?h
?i
?i
?i
?i
?j
?j
?j
?j
?k
?k
?m
?m
>n
@n
?n
?n
No
Po
?p
?p
?u
?u
Lv
Nv
Nx
Px
?x
?x
?x
?x
ny
py
$z
&z
?z
?z
?}
?}
J~
L~
??
??
??
??
P?
R?
,?
.?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.?
P?
R?
ք
؄
??
??
d?
f?
h?
j?
x?
z?
X?
Z?
?
?
r?
t?
??
??
r?
t?
?
??
??
??
??
??
??
??
P?
R?
D?
F?
֤
ؤ
ڤ
?
?
j?
l?
(?
*?
?
?
0?
2?
??
??
?
?
d?
f?
X?
Z?
x?
z?

?
?
??
??
?
?
??
?
?
?
?
L?
N?
??
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
??
??
??
??
??
??
?
?
N?
P?
R?
??
??
??
??
??
@?
B?
D?
??
??
6?
8?
??
??
b?
d?
??
??
??
??
?

?
??
??
??
??
^?
`?
?
?
~?
??
??
??
?
?
??
??
J?
L?
N?
^?
`?
??
??
??
??
6?
8?
B?
D?
??
??
??
??
??
??
?
?
??
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?
:?
??
??
??
??
>?
@?
^?
`?
b?
??
??
V?
X?
Z?
X?
Z?
??
??
*?
,?
??
??
&(?L
N
P
\
^
FHtvZ\???? "?????????.0??????  ?"?"?'?'"($(????????????????????????????????????????????????????????????????????????H$(4)6)X)Z)H*J*t,v,D.F.r/t/?0?011?1?1?2?2<3>3F4H4?4?4?4?42545?6?6B7D7?9?9?9?9?:?:;;`;b;?;?;?<?<?<?< >">z>|>?A?A?C?C(E*E\E^E?E?E?F?F.G0GbIdIbLdL????????????????????????????????????????????????????????????????????????HdLfL?L?L?L*P,PSSxSzS\T^TxUzU^V`V?X?X ZZnZpZ[[T[V[]]>]@]?]?]p^r^?^?^*`,`"e$efnhnjn?}?}?}?}?}?}?}?}?} ~~~L~N~?~?~?~?~?~?~ ???????????????????????????????????????????????????Ŀ???????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH @ r?t???4?6?l?n?????h?j???@?B?r?t?4?6?Ԝ֜"?$?Ɲȝ????????4?6?\?^???^?`?????بڨ8?:??????????????????????½?????????????????????{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .:?ޫ?????4?6???????????²,?.?>?@?????@?B?d?f?????????r?t?????*?,?0?2????l?n?????t?v????????????????????Ŀ?????????????????????}|wvmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .v?????????>?@?p?r?"?$?????????p?r?????~???(?*?N?P?x?z?????R?T?????????????l?n??????????????????????????????????Ŀ?????????????????????}|wvmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .?t?v?(?*?*?,?? ?"?R?T?????Z\? ? z|??BD
hjlz|2)4)6)0011?1?1?1?1????????????????????þ??????????????????????zymH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH /?1x2z2?3?3v5x5 6"6?7?7?8?8>?@?B?L?N?LANA?A?ADD"F$FH?J?J?J?J?J?J?K?K?N?NPP@TBThUjU?U?UV????????????????????þ?????????????????????|{vmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .V V?V?V4W6WbWdW?X?X?Z?ZF]H]?]?]^^?_?_?_?_j`l`?b?bNdPd?d?d?e?e~h?h?i?i*m,m.m>m@m?s?s?t?t?u?u????????????????????þ??????????????????????{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .?u:v w w?x?x?z?z?{?{h|j| }}F}H}~~j~l~X?Z?Ȁʀ&?(?>?@?????ĆƆ@?B?ҋԋz?|?ҍԍ?????H?J????????????????????Ŀ?????????????????????}|wvmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .J????? ????L?N???R?T?T?V?ؚ֚?$?&?????????
?r?t?????Ȫʪ??z?|?????B?D?F?H?v?x????????????????????????Ŀ?????????????????????}|wvmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .???@?ڹܹ^?`???????ܽ޽????????????????b?d?f?P?R???????????*?,????? ??????:? ???????0?2?????|?~?|?~?????d?f??????????????????????????????½?????????????????????{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .??F?H?*?,?????????"?$?N?P?2?4?????&?(?*???@B??:<>NPF H ? ? p"r"# #?#?#?$?$?%?%?&?&????????????????????þ??????????????????????{zmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .?&?'?'?*?*++?+?+&-(-?-?-J.L./
/?/?/(1*1(6*6?6?6@7B7?7?7\9^9?9?9J:L:?:?:t;v;?;?;?<?<P=R=?=?=???????????????????Ŀ?????????????????????}|wvmH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH .?=>D@DBDhDjDlDnDXEZE?H?HII?I?I?J?J0K2K?K?KvLxL?M?M?N?NPP?P?PjUlU?W?W?[?[?[?]?]????????????????????????????????????????mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH mH sH (bd???????@BDFH\^??Hp?????????????????????????????pr2 4 b 8":"<#>#?$?$&*>,?.?.?/?/?1?1?2?2?4?4???????????????????????????4?7?7\:^:?O?X?XN\P\?^?a~c?e?e?efffhfjf?f?f?f"g?g?g?g???????????????????????????g?g?k?o?o?p,v.v0v$?????^?`?ˆĈ??,?f????b???b?@?B?̣??????????????????????????̣Σn?p?2?z???L???d?????ֶ~?\?z????0???????̽??????????????????????????????>?????оҾ?????*???4??????????????4?????2?4????????????????????????????????h?^?`???0?.?t????????(?(?*?,?.?J?L?N?????????^?`???????????????????????????`?????T?
 ?.X6v?? ??t?rtv\Lx??????????????????????????xz0 2 ?!?!`"b"J#L#$$T$?$?$>%?(J*?*l,j-l-1Z3\3?4B6v6??????????????????????????v6?7?7v8?A?AlB?C?E,F GG?H JrJ?J?J4K?K?KM?M?R"ST?TJW??????????????????????????JW?W,Z.Z?ZX[]4^^_`_b_z_?_?_?_`H`J`?`?`?`a azc|cd??????????????????????????>dXeZe?g?g?h?hFiHi?ij\m^m2n4nVoXo?p?p?p?p?sXt?t?t\v^v??????????????????????????^v?w?wXyZy?y?y||????????(?*?d?f???????????????f?h???????????????????????????h?????&?(???????ΠР??£?Z???:?x?&?(??????ЭD??????????????????????????????????????>?p?r?????H?J? ?"?$?ҵ
?R?ع?0?"?$????????????????????????????????????????????4?????????????????????????????????????????????????????????????????P?R?b?d?f?h?????$?????0?2?n?p?????~???????H?r?t?????????????????????????????????46$&??? ? ? ?
?
?
?
?
2 d f ?   H J L n??????????????????????????np\^np??&(?? " ? ? ~$?$?$?$?$?*?*?=?>???A???????????????????????????A?BHH?I?I?OP?PJV?X?Y?Yx\]0^?_Z`?b?b?bcccf@f?f?f.g0g?g?k?l ? ??????????????????????????? ???J?,?$?~?*?????)?),,?021?1?2?2?3L4??????????????????????????L4 5z6|6&8?9?9R;?;?<?=*>????BlC I?IPN?N?O?P.R0R?U?W?Z???????????????????????????Z?Zj]?]?]?]^8^:^x^?^?^"_$_&_?_?`?arb,d?d?e?f?ijdlfl??????????????????????????flqjq?q???ʶ??????????????????????????ʶ?ظ&?H???????????????0?b?d??? ??J?L?,?.???????T???????????????????????????????&????t???r? ?$????T?????????(?????????h?$???l???????????????????????????????j?L?B???*??d????(?|?~??????N??b
?(?8????????????????????????????R!?!?#$ $"$X$?$?$?$4%6%t%v%x%?(?(?) *?+@-?-?/?0?1b5??????????????????????????b5?5?5:6?<?=>fAhA?A?A~D?D?E?EIJvJ?K6M?T?W&Y|Y?_H`n`??????????????????????????n`Za8fiPmno?p?qr?r?rsXt?t?u ?
?
?
:<>t???PR?????????????????????????????(N??2V@n??8?0' (?) *?-^.?../N0?0???????????????????????????0T78l8?9?9?:;?;2<?<?<?=F>r>?>???@B?BND?D?FHH&J`J?N???????????????????????????N?S?S?TU.UV?V?VWW8WjWlW?WXXXXZX?X<\n`Ve?e?f?ftg??????????????????????????tgvij0j?jkhl?l?n?nZq>r?t?y?y?{V|j}?~???*???????:?????????????????????????????????ڊ"?r?t???x?????^??f??z?j?????:???ޛ??n????L?????????????????????????????????R?Z???"?????4??????^???D???~???^?n6?
F H J ? ??????????????????????????? ? ? ? \ ^ ? ? ?&??.?#?#L$?&?.?/?01?1?3z4:9 <J>??????????????????????????J>bD?DPEVF?GdI0JdK?K\L?M?MPNXO?O PzP
QR?S?SBT?V?V?W?X???????????????????????????X^[BaDaBd?h?i?jNo?o?o?u(vlv?x?{?{?}.~0~2~h~?~?~?~DF??????????????????????????Fxzh????,???H???n????,???L?B?n?????Ɨ????L?@?ڥ?????????????????????????????????????? ?x?r?t?̻??B??r???P?d???:???????D?F?H?~???????????????????????????????????Z?\?????X???????^?????(??@???????????@???$???????????????????????????$???4?????????t???`?N?r?j?N??????8???6???6???D?Z?????????????????????????????????T??????? ?4j?N??*???V????? 
v
?
h ??????????????????????????h  v ?
?
?
Bv?Z??|??? ??????R????????????????????????????Nl???:<z??(*??? !?"*$?$?%&&?&?&@'0(??????????????????????????0(+?+2,n,?,?-d.?.0/D0R0n0~0?0?264.5?567?7?78:::?;???????????????????????????????G$HZI?N?N?Q?R8S?S?T?U?WY\?\:^h^?^l`?bc?dfe~e?eph??????????????????????????ph?h?i?i?j?j?j?l0m?m?m?nDoFoHo~o?o?o?oZp\p?p?p?q?st?t???????????????????????????tvtx\y?y?y z{l}x~? ?‚??????2??????ԎV?X??????????????????????????????????? ??(??????8???ʫ ?8?6?į??????? ?N?ƶ*?&?P?????????????????????????????????,?b?(?z? ???~???t?8??.???V?????,?B?r?????????2???????????????????????????2?Z???J?x???f???,?6?r?????????6???????? ????????^?????????????????????????????????????,????????????>?p?r?????^?`??l???2?(???????????????????????????????&???f???\? ? P
 @ ?
?
`?h?x&T?>?????????????????????????????6??
?"?" #?#:'?'?(?,V/0?3R4f4>8?8F9|=~=2BbB?B???????????????????????????B?C8D?D?D?FG HHIL?SFTHTJT?T?T?T?T\U^U?U?U0WXb]?]?a???????????????????????????aje?e ln?ns?s?u?vFzHz6{J|?|P}r}?}?z?B? ?j?؇V???b???????????????????????????b????z??.???H?֖F????Ι?|?:?ƛ$?МҜ????¡^????~???????????????????????????~?L???N?б??(??? ?޻(?̿???D???,? ?????T?????????"?$???????????????????????????$?b???????????????@??2???????H??????????????"?????????????????????????????????\?N?????????N?P????????????????0???D ? ? ?   ?
???????????????????????????
 H ? ? ? d x ?  2 B D ? ? ? ?  ? ~ ? ? ?! :# ?# ?# ?# ???????????????????????????# ?# $
$ H$ ?$ ?$ ?$ ?$ "& $& R( ?) ?+ ?- ?0 "1 ?1 ?1 L2 l2 ?2 *3 >4
6 b6 ?6 ???????????????????????????6 \7 ?7 ?7 ?: ?: ; ; ?> ?? @ ?@ ?A ?A TB ?B C BD I ?M ?O ?S
T ?U ?V `W a ?????????????????????????? a Lf 0g 2k dk "l ?l no 0q dq ?q r ?r ps tt ?t .u ?u ?u ?u ?u ?u ?u | ?} ?} F? H? (? ? *? X? ? ?? Ȇ ?? >? @? 0? t? ?? ???????????????????????????? ?
?
?
?

?
???????????????????????????
?
0

?

?
?
?
t

?
D
F
H
~
?
?
?
Z
\
?
?
?
X
?
x
?
?
???????????????????????????
2
?
?
(
(
?)
?)
?*
?*
+
,
^,
?.
"/
?/
L0
X2
Z2
?5
?5
?7
?7
z8
29
?9
?:
???????????????????????????:
@;
?;
L<
?C
?C
?I
?I
?L
?L
?M
N
Q
?Q
R
?T
?U
ZV
?V
rW
?W
?\
?]
?^
?_
?`
?a
???????????????????????????a
~i
?l
?m
?r
?t
?t
Rv
?v
?v
?v
?v
w
"w
`w
?w
?w
?w
x
?z
{
F{
?{
l|
n|
?|
?|
???????????????????????????|
l}
n}
v~
?
?
?
,?
.?
??
&?
(?
,?
??
?
F?
H?
??
??
??
?
>?
^?
n?
ڒ
ܒ
~?
??????????????????????????~?
Ж
Җ
??
f?
ؚ
N?
??
$?
Ÿ
Z?
?
D?
F?
Ц
T?
??
.?
԰
ְ
??
?
??
??
??
?
(?
??????????????????????????(?
*?
0?
??
¼
h?
??
L?
V?
z?
|?
??
>?
?
?
??
??

?
?
r?
??
*?
?
n?
p?
r?
??
????????????????????????????
??
??
?
??
??
??
??
v?
"?
|?
??
\?
??
??
??
??
??
|?
??
??
D?
??
??
? ? F ??????????????????????????F ?  f ? ? j 4 ? R
?
 Z ?  l ? ?  " ?% ?% ?' ?( 8* *+ - ??????????????????????????- ^0 1 ?2 45 ?5 ?6 \7 h8 ?8 ?: ?; ?< :? ?B D &F ?G ?H ?M .O 0O \Q >T ?U X zX ??????????????????????????zX ?Y ?[ ?[ ?[ ?[ (\ *\ ,\ b\ ?\ ?\ ?\ >] @] ?] ?] j_ ?a *c ?d f f $f &f g ?h ??????????????????????????????      

                  ! " # & ????????????????????????????????????????????0 1 2 3 4 5 6 ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????h ?h ti ?i Fm Hm dm ?r s ?x ?x p{ | :} ?~ ?? ?? ? ?? ? ?? ?? n? … D? B? ? ??????????????????????????? ։ Ċ (? ?? ? ? Ɛ ґ Z? D? ? h? *? ? ?? ?? ?? ?? ? ?? ? ? &? ?? ĵ P? ??????????????????????????P? ? D? ؾ ? ? 2? 4? ?? ?? ?? ?? V? ?? ?? ?? ?? ?? *? *? "? $? 8? ?? B? b? 6? ??????????????????????????6? ?? ?? ?? ?? |? ?? f? h? ?? ?? ?? ~? ?? ? b? b? 8? ~? ? &? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???????????????????????????? 4? ?? ?? ?? ?? ? B ? N
 ? ? D ? ? ? @ ? ? ? ? ? ?  ? b ??????????????????????????b ? ^ ? ? 8 J! ?$ ?$ ?% <( ?) :- ./ |/ ?0 d2 \7 ?; > ?C ?D ?D DE lG ?H ?H ???????????????????????????H J K XM ?M jO P JR ?R
T ?T 8U NU ?V ?X ?Y ?Z ?\ ?\ ?] R` ?b Re ?i o vo ?o ???????????????????????????o ?r t fu hu ?| ~ n? ̆ T? V? n? А Ґ Ԑ
? ? |? ? ? *? ,? d? ?? ژ ?? ???????????????????????????? ?? ? ?? 0? 2? ?
?
F
?
???????????????????????????
?

:
b
?
"
r
B
?

\
?
?
?
P&
?&
4(
?(
$+
,
T,
?,
/
&0
?0
d1
??????????????????????????d1
?1
V3
?3
?5
?6
?7
8
?8
?:
T;
?<
?>
A
nA
?A
B
RB
?B
?B
?C
?D
?E
?F
?G
H
?K
???????????????????????????K
HL
?O
?O
?O
?O
P
P
P
>P
pP
rP
?P
Q
Q
`Q
bQ
?R
xT
?U
LV
?V
W
?W
?W
nX
&Y
??????????????????????????&Y
?Y
FZ
l]
?]
?^
?_
?`
?a
?c
?d
?d
*e
~e
?e
?h
?i
?i
?j
?j
?k
?m
@n
?n
Po
?p
?u
???????????????????????????u
Nv
Px
?x
?x
py
&z
?z
?}
L~
??
??
R?
.?
R?
؄
??
f?
h?
j?
z?
Z?
?
t?
??
t?
??
????????????????????????????
??
??
??
R?
F?
ؤ
ڤ
?
l?
*?
?
2?
??
?
f?
Z?
z?
?
??
?
??
?
?
N?
??
??
????????????????????????????
??
??
??
?
P?
R?
??
??
??
B?
D?
??
8?
??
d?
??
??

?
??
??
`?
?
??
??
?
??
????????????????????????????
L?
N?
`?
??
??
8?
D?
??
??
??
?
?
??
??
@?
`?
b?
??
X?
Z?
Z?
??
,?
??
(??????????????????????????(N
P
^
Hv\??"??????0???? ?"?'$(??????????????????????????$(6)Z)J*v,F.t/?01?1?2>3H4?4?445?6D7?9?9?:;b;?;?<?<">??????????????????????????">|>?A?C*E^E?E?F0GdIdLfL?L?L,PSzS^TzU`V?XZpZ[V[]@]??????????????????????????@]?]r^?^,`$ehnjn?}?}?}?}?}?}~~N~?~?~?~?~t??6?n???????????????????????????n???j??B?t?6?֜$?ȝ????6?^??`???ڨ:????6?????².???????????????????????????.?@???B?f?????t???,?2??n???v?????@?r?$?????r?????*???????????????????????????*?P?z???T???????n????????v?*?,? ?"?T???\? |????????????????????????????D
jl|4)6)01?1?1z2?3x5"6?7?8@?B?N?NA?AD$F>H?J???????????????????????????J?J?J?K?NPBTjU?U V?V6WdW?X?ZH]?]^?_?_l`?bPd?d?e?h?i???????????????????????????i,m.m@m?s?t?u?&????
?t???ʪ?|???D?H?x???????????????????????????????>?@?ܹ`????޽????????d?f?R??????,?????? ????2???~?~???f?????H?,?????????????????????????????????$?P?4???(?*??B?<>PH ? r" #?#?$?%?&?'?*+?+(-?-???????????????????????????-L.
/?/*1*6?6B7?7^9?9L:?:v;?;?<R=?=@DBDjDlDnDZE?HI?I???????????????????????????I?J2K?KxL?M?NP?PlU?W?[?[?]?????????????
SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8????????????7?WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456????89:???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0??HPV??????Infinix X6511B WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ?+?/`???H?H#?M2n????~?? JdT?????1v^‰????"$?Tv?̴N?:l8X??~?L???SH???t?Vl?2nh‚$?*???T????Z?D ?6 r t? L? .
?*
?W
$?
??
Z?
6* ?\ B? ?? &? ?$ ?\ :? H? 
B
l]
.?
??
?
$(dL :?v???1V?uJ????????&?=?]/0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~????????????4?g̣???`?xv6JW>d^vh?????????n?Apc??Z? ?F??????L4?Zfl?ʶ?????b5n``?b?f?(?`???0?Ntg????x???? J>?XF????$???h ?0(??ph?t???2???????B?ab?~?$????
?# ?6 a ?v ?? ? ?? ?
?
?:
?a
?|
~?
(?
??
F - zX ?h ? P? 6? ?? b ?H ?o ?? L? ?? ?
d1
?K
&Y
?u
??
??
??
($(">@]n?.?*???J?iԍ???????-?I?]?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????        

?+??0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SOG$?z????@ ? CalibriCalibri ?p?h0?̦????!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"??@???
??՜.??+,??D??՜.??+,??L? 06ICV?!7928a07e8dc74294abaea6e0c6b65c7d

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login