Showing 3001 words to 6000 words out of 95991 words

Chapter 2 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5396

da zuciyarta sun kasa sabawa da rashin Mustapha takanyi kuka sosai tana yawan kiran lambarsa bata shiga tayi kuka tayi addu'a harta gaji, yau tana zaune a Waki karatun kur'ani take a wayarta karar buWe kofa dataji yasa tai saurin Wago dara daran idanunta tana kallon kofar dan ganin mai shugowa Anty Ummi ce shirye cikin doguwar rigar atamfa mayafinta a hannu
"Sannu Amaryar Waka, kindai kasa daina tunanin Mustapha"
"Anty kin rigada kinsan komai kinsan irin soyayyar danakewa Musty irinta ba lokaci Waya take fita a zuciyaba inajin soyayyar Musty ita zata kaini kushewata" Anty Ummi cikeda tausayawa ta zauna kusa da Aimanah tabbas kamar yanda tafaWa ne tasan komai tasan zazzafar soyayyar dake tsakanin Mustapha da Aimanah bata misali bace soyayyace mai cike da kauna da aminci dole idan Waya ya rasa Waya manta sa zaiyi wuya, bata taSa zaton akwai wani abu dazaisa Mustapha ya juyawa Aimnah baya ba yaje can ya auri wata tabbas da walakin wai goro a miya dawata a kasa ba Hakanan Mustapha zai guji Aimana ba ita tini tafara zargin akwai sa hannun Amarya matar Alhaji kamal a lamarin
"Yi hakuri Aimanah yanzu tashi ki rakani nayiwa su Zayyad siyayya gobe Monday zasu koma makaranta muyi maza mu dawo kafin su dawo daga islamiyya Zaheed yace saiya bimu kinsan baida daWin tafiya"
"Anty da kinyi tafiyarki insuka dawo gidan bakowa bazasuji daWi ba kinga leena bata nan"
"Bazan tafin ba dake zamuje kin maida kanki matar Waka duk ba rigimar nan nikan Musty bai kyautaba daya canza mana Aimanarmu daga rigimammiyar mai yawan fara'a zuwa wannan mai taurin kan, oya maza maza tashi ki shirya mu fita nabaki minti biyu" Aimanah batan tasoba ta shirya cikin doguwar rigar abaya, sakar egypt hular net tasa a hanta kana ta naWa Wan karamin mayafin abayar akanta tana kokarin saka glass a idanunta wanda yazame mata jiki kusan ko yaushe kaganta tana sanye dashi a idanunta, bakaramin kyau yake mata ba, Anty Ummi data sake dawowa Wakin jin shuru Aimana bata fito ba sak tayi tareda faWin
"Wow My Aimaah kinga yanda kikayi kyau"
"Anty Plese kidaina faWar sunan nan Aimaah bansaba ba daga bakinsa kaWai nakeson jin sunan nan faWar sunan yana daWa tadamin mikin dayake cikin zuciyata" Aimanah tafaWi haka miryarta na rawa kamar zata fashe da kuka
"Ok bazan sake faWar sunan ba amin afuwa kar ayi kukan nan yaSata mana wannan special kwalliyar, Allah yasa mu samo wanda zai biya kuWin kwalliyan nan" murmushi kurum Aimanah tayi ta zura plate shoe tafice zuwa wajan ajje motoci na gidan.

Amota Anty Ummi nata tsokanarta saidai kawai tayi dariya taci gaba da danna wayarta har suka karasa babban kantin siyayya Aimanah tasoma fita daga motar kafin Anty Ummi tafito suka jera zuwa ciki.

Ahankali yake tukin motarsa cikeda nutsuwa da kwarewa karatun kur'ani yake sauraro acikin motar yanabi ahankali jefi jefi yana murmushi shi kaWai yabuga sitiyarin motar ahankli kallo Waya zaka masa kasan yau yana cikin zallar farin ciki, harya gifta shoprite yayo baya kaWan yayi parking cikin wajan yafuto ya kulle motar yashiga ciki

"Kai Anty Ummi kalli wancan atamfa yayi kyau sosai bari na Wakkowa Mahh nasan ma nason jar kala" batajira mai Antyn zatace ba tayi gaba takai hannu zata Wakko shiya yakai nasa da sauri ta Wauke hannunta wanda shima hakan yayi saboda wani shoking da hannun nasa yayi sanda ya haWu dana Aimana atare suka Wago suna kallon juna kusan tare suka furta "Sorry" jin sun faWa tare sai abin yabasu dariya shi yaWan dara sosai itako Aimanah murmushi kawai tayi tamaida hankalinta wajan Wakko atamfar, shiko gefe yakoma yana kallon Aimana yanajin wani iri a xuciyarsa karo na farko kenan daya taSa jin irin haka a rayuwarsa ta nan duniya sake gyara tsayuwa yayi yana cigaba da kallonta duk inda ta motsa baiyi aune ba yaga tana shirin barin wajan
"Ji mana yammata nace Dan Allah kozaki zaSar min atamfa da lace zanyi tsaraba" har tayi kamar bata jiba komai ta tina kuma saita juyo ta kallesa kallo Waya ta Wauke ganinta daga kansa tamaida hankali wajan zaSar abinda yace saita ta kai hannu zata Wauki wani lace kawai taji bakinta ya furta
"Uwa mata ko kanwa?"
Sarai yagane tambayar amma saiya basar yai kamar baijita ba yaci gaba da danna waya
"Nace ba ina tambayya banida lokaci fa"
"Namaki kala da wanda yake da mata tayar mota ne ni haka kuma banda kanwa" maganar daya faWa ta fitar da amsar tambayarta hakan yasa taci gaba da zaSar kaya saida ta Wauki Lace huWu atamfa uku mayafai sannan ta ajje masa a gabansa taci gaba da tafiya da sauri yabi bayanta da kayan shirim a hannunsa yai saurin zuba kayan a cikin basket Win datake turawa
"Wannan kayan da kika Wiba yayi yawa banida kuWin dazan biya duka"

"Bakada damuwa ni ina dasu indai harka ta iyaye ce bama sanya musamman ma mahaifiya ita Win ta musammance" murmushi yayi yabi bayanta ganin tasoma tafiya zuwa wajan biyan kuWi inda ta hangi Anty Ummi tsaye da alama tagama siyayyarta ita take jira, Aimanah na kokarin ciro Atm card Winta cikin jaka shi kuma ya Wakko nasa daga aljihu yamikawa ma yaron dake wajan
"Ga siyayyanmu nan ta Wauki kuWin duka" yafaWi haka yana ajje masa kayan saman canta, Aimanah tayi saroro tana kalon gayan mai karfin hali
"Kaga ba tafiyarmu Waya karSi ka Wauka anan iya nawa saika Wauki nasa a card Winsa"
"Madam kiyi hakuri narida na shigar" cashiar Win yafaWi haka yana cigaba da danna computer Win dake gabansa, aka gama haWe kaya ko wanne ledarsa daban gayan shiya bikaci hakan ta hanyar ware kayan data basa daban da wanda ta Wiba, Aimanah a fusace tayi gaba bata tsaya Waukar ledar ba Anty Ummi ita ta haWa da nata ta Wauka tanayiwa mutumin godiya hartayi gaba yace
"Anty in wani bai rigani ba kibani phone number na kanwar taki" Anty na murmushi ta gaya masa lambar ya loda cikin wayarsa tareda save na number yana tsaye a compount na store Win yana kallonsu suka shiga mota sannan shima ya shuga tashi yana murmushi ahankali ya furta
"Fenally yau dai Momy tayi sirika yau zanje Jigawa da daddaWan labari....
'

07039793439
[2/13, 4:43 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

Shafi na Uku

Jiki a sanyaye yake tuka motar haka kawai yau yakejin ransa ba daWi damuwa da baisan ko ta macece ba duk tabi ta addabi zuciyarsa haka kawai yaji baisan komawa gidansa amma ba yanda zaiyi dole yakoma, badan ransa na soba yakama hanyar zuwa gidan, tun daga falon gidan ranshi yakuma Saci wani uban kauri daya jiyo daga kicin yasa yai saurin nufar kicin Win abincime ake dafawa yakone yayi baki kirin sai hayaki yake gaf yake da kamawa da wuta da sauri yakashe gas Win ya sauke tukunyar kasa, jingina yayi da kantar kicin Win yadafe kansa yana faWin "Ya salam" azafafe yafito ya kalli ko'ina kaca kaca komai zaman kansa yake kudaje sai bin falon suke dafe kansa yayi ganin ko kayan dasukai break ba abinda ta Wauke yana nan ajje a wajan, afusace ya banga kofar Wakin nata ya shiga amma duk zafin daya Wakko sai yaji tayi masa wani gingirim tsoro da shakkarta suka shigesa yaji yama kasa faWar abinda yazo faWa, asanyaye ya zauna gefan gadon datake zaune sai faman latsa waya take da alama chat take kasa yayi da kansa kana yace
"Yanzu Sumayya kina kallon yanda gidan nan yake amma kike zaune anan kina chat gaba Waya gida kaca kaca dan Allah in kikayi baki bazakiji kunya ba" zumburo baki tayi gaba tareda karkata Waurin Wan kwalinta tana harararsa tace
"Aikai kajawo nace maka kasamo mana mai aiki kace bazaka kawo ba basai kayita kallo ba kazanta yanzuma aka fara, ni katashi ka yo mani take away kunya nakeji kuma bazan iya dafa abincin ba" wani kallo yayi mata kamar bazaije ba amma data Wago ta kallesa ba shiri yamike zai fita saboda wani tsoronta daya shigesa da sauri yafice daga Wakin yana waiwayanta, amota ya zauna tai shuru yana tinani ahankali yatada motar tasa bai tsaya ko ina ba sai office Win abokinsa kuma Wan uwansa Mas'ud, Mas'ud dake zaune cikin office Winsa yana danna laptop yaWago ya kalli Mustapha daya shigo abirkice bako sallama haka yasami waje ya zauna, Mas'ud ya tura laptop Winsa gefe yaja tagumi yana kallon Mustapha dayai wani zuru zuru kamar mara lafiya maganar Mustapha ta katsewa Mas'ud kallon dayake masa murya a raunane Mustapha yace
"Mas'ud na canza ko naga kanata kallo na wai dan Allah nima mutum ne?" aWan tsorace Mas'ud yasake kallon Mustapha jin maganar data fito daga bakinsa
"Mutum ne kai mana maiya faru kake wannan tambayar?"
"Gaba Waya banida nutsuwa Aboki wani iri nakejin kaina gani nake kamar bani ba"
"Aboki anya kuwa kanada lafiya ko asibiti zamuje a duba ka?"
"Bazamu ko ina ba lafiyata kalau kawai kamin addu'a kagayawa Ammi tayafemin nadaina zuwa gaisheta idan natafi gidan sai naga gaba Waya na rasa hanyar"
"Mustapha kana azkhair kuwa anya ba aljanu ne suka shigeka ba, kayawaita azkhair sosai sannan kana karatun kur'ani koda yaushe kana sakawa a redion cikin motarka" wayar Mustapha datayi kara tasa ya mike da sauri yafice daga office Win, Mas'ud yabisa da kallon tausayawa tabbas bako tantama asiri ne ajikin Mistapha inko har hakane tabbas zaiyi tsaiwa daka wajan ganin yataimakawa abokinsa, yazama dole yaje yasami Ammi suyi magana.

Sumayya ta fito daga Wakinta tana waya dariya take sosai harta shiga kicin da sauri ta karasa gaban tukunyar dake ajje a kasa ita gaba Waya ma ta manta data Wora girki, da sauri tamaida murfin ta rufe saboda wani kauri daya bigeta ta maida wayarta kunne taci gaba da magana da mamanta Amarya
"Amarya aiki yayi kyau sosai ai kirawa boka tsito kuWi bakiga yanda Mustapha kejin tsorona ba komai nace yayi jiki na rawa yakemin kawai dai maganar yar aikin nan ce dai yaki yadda ki gayawa tsito yayi aiki dan Allah ya amince nasami mai aikin nan, kinsan dai ni Mama ban saba da wahala ba ko gidam Innah ba abinda nake saida agama naci nabar kwano nan bare wannan gidan mai uban girma bazan iya aikin saba wallahi Mama"

"Ke dayallah raguwa kina nan kina kazantarki ko tabbas ki canza inba haka ba zamu sami matsala dake duk abuna bana zama da kazanta, sannan maganar kuWin nan kisake masa magana boka ya tabbatarmin zai bayar yau in aka tambayesa yaWaure masa baki"
"To Mama zan tambayesa yanzu dai na aikesa siyomin abinci"
"Sumayya abinci kuma mai zanji wannan abu ba daWin ji ke bazaki girka ba kenan gaskiyya ki canza koda asiri fa saida kissa wani abun ke tafiya dai dai adaina siyo abincin nan kina dafawa kinfa rigada kin iya komai nida nakeso ki rike zuciyarsa ta yanda koda asirinmu ya karye yaazama akwai wani abu naki da saboda shi kaWai zai iya zama dake"
"Mama yakike wannan fatan ai bazai ma karye ba muda muke da boka tsito ai bamuda sauran matsala zama daram a gidan Musty nifa Mama sai yanzu ma naji ina son sa da duk kwaWaita min daular da kike bana hangowa sai yanzu danake cikinta" shigowar Mustapha yasa ta katse kiran.

*AIMANA*

tagama shirinta na kwanciya ta kwanta kusada Zaheed tana gyara masu blanket wayarta tayi kara hannu tasa saman bedsite drower ta Wauki wayar tata ganin bakuwar lamba ba suna yasa ta ajje harta katse bata Waukaba sau biyu ana kira bata Wauka ba sai ana ukun ta Waga kiran tareda karawa a kunnanta
"_Amincin Allah yatabbata a gareki ya tauraruwa a cikin taurari_" dim taji gabanta yai wani irin faWuwa ta ciro wayar daga kun nanta ta kalli screen Win taga sam batasan lambar ba batama taSa ganin ta ba
"Afuwan ba wannan layin kake nema ba"
"Shi nake nema mana Hayatie yakike ya daran?" tsaki taja takashe wayar gaba Waya tayi addu'ar kwanciya barci ta kwanta da hannun dama rufe idanunta tayi bayan tayi bisimillah ahankali tasoma rero karatun suratul mulik har barci yayi awon gaba da ita.

Abbas ganin ta katse kiran yayi murmushi ya fito daga Wakinsa zuwa na Hajiyarsa, Hajiya Hafsatu mahaifiyar Abas na zaune cikin bedroom Winta tana duba littafin addu'o'i na hislum muslim Wagowa tayi tareda amsa sallamar gudaliyar Wannata murmushin fuskarta ta faWaWa haWi da faWin
"Malam Abas bakayi barci ba nazaci gajiyar hanya zata saka kayi barci da wuri"
"Hajiyata ina zan iya barci banzo munyi hira ba gaba Waya aikin nan baya barina sakewa dake sosai kamar da, Hajiya kinsan me?"
"Bansani ba Malam Abas saika faWa"
"Hajiya kinyi suruka" Abas yafaWi haka yana sunkuyar da kansa alamar jin kunya
"Nayi farin ciki sosai Malam Abas Allah yasa albarka yatabbatar mana da alkhairi"
"Amin" yace ahankali yakarasa gabanta ya tsugunna yaWora kansa saman cinyarta "Hajiyata kimin addu'a yarinyar nan tasoni fiyeda yanda nake sonta Hajiya nafaWa sosayayya mai zafi kowane bugu na zuciyata yana bugawa da soyayyatar ta" Hajiya Hafsa na murmushi tadafa kan yaron nata tana masa addu'a, ba sabon abu bane a wajansa tun yana yaro haka take masa harya saba indai yanason wani abu yakan tsugunna a gabanta yace "Hajiya amin addu'a" ba Soye Soye a tsakaninsu komai yana iya faWa mata baya shayi ko shakkar faWa, Hajiya Hafsatu wayayyar maca ce tana matukar son Wannata guda Waya tak da Allah yabasu itada mijinta Alhaji wada idiris, Hira sosai Hajiya da Abas suke har zuwa sanda Alhaji Wada yadawo Abas yabar Wakin bayan sun gaisa da Abban nasa...
'
Game bukatar shuga group ko gyara ko wani karin bayani 07039793439
[2/13, 4:43 PM] +234 904 746 4048: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GMAOuujeP6dLtFTHo1Edxx





Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

Shafi na HuWu

Ahankali take karanta addu'ar tashi daga barci, idanunta nakan agogon bangon dake manne jikin bangon Wakin, karfe biyar saura na asuba sakkowa tayi daga kan gado ta shiga bathroom ta Wauro alwala jin anata kiran sallah raka'anun fijir tasoma yi bayan ta idar ta zauna tana addu'o'i kafin sanda taji anyi assalatu, t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a tayar da sallah, tasbihi tayi bayan ta idar da sallar tasoma karanto azkhair na safiya, harta kammala sannan ne Zeeyad yatashi tana kallonsa yashuga bathroom yaWauro alwala yatada sallah, tamike tareda Wauke daddumar datayi sallah akai ta linke ta maida ta ma'ajjiyarta, tashin Zaheed tayi ta taimaka masa yayi alwala shima yai sallah wanka tamasu ta gama masu shirin makaranta sannan suka fito, lokacin bakwai saura Leena suka tarar tagama shirya kayan breakfast bisa danning ta koma kichin, Aimanah tana zama ta tina da wayarta ta kalli Zeeyad tace
"My Son Wakkomin phone Wina a Waki" yamike a nitse ya tafi, dai dai sannan Anty Ummi da Yaya Mansur suka sakko daga sama, Aimanah tagaidasu cikeda ladabi, tare sukayi break fast gaba Waya bayan sun gama Yaya Mansur ya wuce wajan aikinsa tareda yara zai ajjesu a school, Aimanah tana buWe wayarta sako na shugowa kamar daman jira ake ta buWe wayar

_Amincin Allah yatabbata a gareki tauraruwata fatan kin tashi lafiya, Dan Allah inaso abani dama na kira wayan nan muyi magana bakon masoyi ne,_ Bakon masoyi Aimanah tafaWa a fili batareda tasan ta faWa ba Anty Ummi dataji abin data faWa dariya kurum tayi taci gaba da danna wayarta, minti kaWan tsakani wayar Aimanah tayi ring kamar bazata Waga ba ganin lambar da'akai mata tex ce yanzu, saida ta kusan katsewa sannan ta amsa kiran kara wayan tayi a kunnanta tai shuru batace komai ba
"Haba kyakkyawata kika kashe wayanki jiya"
"Malam mai yasa kake da naci ne bani kake nema ba, wannan ba lambar da kake nema bace nagaya maka tun jiya, Dan Allah kadaina kirana kana takuramin"
"Uhm uhm ke nake nema ba kece jiya muka haWu a shoprite ba kika bani lambarki?" dariya Aimanah tayi kana tace
"Kaine wai ina kasami lambata?"
"Sirri ne amma ki tambayi Antynki"
"Anty Ummi" Aimanah ta faWa ahankali
"Indai itace wacce kuke tare jiya to ki tambayeta, Aimanah tsaya ki saurare ni dan Allah nazo da lamari mai girma agareki Anty Ummi tabani labarin soyayyarki da Mustapha da tambarin da kika yiwa maza, ki sani kamar yanda mata ba halinku Waya ba haka maza muma ba halinmu Waya ba, ina sonki so irin so na aure bada wasa nazo ba dan Allah kibani dama naje ga iyayanki su bani damar zantawa dake mu fahimci juna manya su shiga a tsaida ranar auranmu, niba yaro bane bazanyi soyayya irinta yara ba"
"Soyayya kuma daman har yanzu akwai wannan kalmar, ni babu ita a wajena, a zuciyata da wajena tuni an kashe so" Aimanah na gama faWar haka ta katse kiran ta ajje wayar ta wuce Wakinta da sauri, Anty Ummi tabi Aimanah ta kallo tana girgiza kanta hannu tasa ta Wauki wayar Aimanah dake ring sun jima suna magana da Abas daga karshe tamasa kwatancan gidansu Aimanah dake kano.

Abas bashida kowa daya sani a kano hakan yasa yasha wuya sosai kafin yasamo gidansu Aimanah da Yaya Mus'af sukayi magana ya nema masa izinin ganin Aimaha Daddy yace yabasa dama yaje inhar sun dai daita zaiyi farin ciki da hakan, cikeda Woki Abas ya Wauki hanyar Abuja baishiga garin da wuri ba lokacin dare yayi goma saura na dare hakan yasa kawai ya wuce gidansa, cikeda takaicin rashin shugowarsa garin da wuri,kasancewar washe gari lahadi shiyasa dayayi sallar asuba yakoma barci bai tashi ba sai sha biyu na rana, yayi mamakin irin baccin dayayi "Barcin gajiya" yafaWa ahankali yana murmushi shi kaWai, wanka yayi haWeda Wauro alwala yafito, tsab ya shirya cikin Sky blue Win yadi ya fita masallaci, ahanyar dawowarsa daga masallacin ne yakira wayar Yaya Mus'af bayan sun gaisa ya bukaci yabasa adress na gidan Yaya Mansur yasan koya kira Aimanah ba Wagawa zatayi ba yana tinanin ma tasa lambar sa a blacklist sabida jiya yayita kiran layin baya tafiya, Ya Mus'uf yabashi adress bayan sun gama wayan ya kira Yaya Mansur

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login