Showing 39001 words to 42000 words out of 95991 words

Chapter 14 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5390

kanta daya sha gyara sai tashin kamshi yake
"Muje falo kisa sim ki haWa wayan" yana rikeda ita har suka karasa falon ya mata mazauni saman kujera shi kuma ya zauna kasan carfet yana kallonta ta buWe wayar ta cirota daga kwali farin ciki sosai yagani shimfiWe kan fuskarta, ya karSa ya sama mata screen gart da wayar tazo da shi a kwalin ya mika mata ta kunna wayar
"Wow Yah Musty kalli gaskiya wayar nan tayi kyau sosai"
"Nifa banason Sunan nan maye wani yah Musty dan Allah"
"To baby"
"Yawwa na karSi wanan nice name" rungume Musty tayi ta sumbaci laSSansa
"Wow Reina sake sake dan Allah please" Aimanah rufe fuskarta tayi da tafukan hannunta tana dariya, ya hawo saman kujerar ya haWeta da jikinsa yana sauke numfashi, sun jima rungume da juna, kafin aka fara looking na kofa, ta tashi zataje ta buWe yadawo da ita ya zaunar da ita saman cinyarsa
"Karki buWe ko waye zai gaji ya koma baza'a Satamin wannan yanayin ba"
"Musty zakuzo ku buWemin ko saina saSa maku" suka jiyo muryar Anty Hasana tana faWa, da sauri Musty ya saki Aimanah ya nufi kofa yama magana a hankali
"Kai Anty kin ragemin jin daWi fa Allah yasa Dr yau ya tattaraki ku koma inda kuka fito" buWe kofar yayi ta sakar masa rankwashi a ka tana hararar sa ta wuce sa zuwa ciki, Shaheed da Rumana suka biyo bayanta suna rikeda manyan ledoji a hannunsu
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi na Ashirin da Waya*

Aimanah ta gyara kwanciyarta saman kujera tana kallon Anty Hasana dake mata kallon tausayi
"Sannu Aimanah" kai kurum Aimanah ta Waga tana kokarin tashi zaune,
"A'a Aimanah basai kin tashi ba yi kwanciyarki ki huta, nima ba zama nazo yi ba zuwa nai namaku sallama Dr ya takura sai mun tafi yau ga Rumana nan, na barta gidan Ana zata kara maku kwana biyu kafin agama mata shirin makaranta ta tafi"
"Anty yanzu tafiya zakiyi?"
"Ya zanyi Aimanah, umarni daga sama, ba yanda zanyi"
"To Anty Allah ya sauke ku lafiya" musty yafaWa yana kallon Antyn
"Daman kai ai so kake na tafi na takura maka ko? toga kanan ga Aimanah nan, Allah yasa nan da wata tara mudawo suna"
"Mom" Rumana tafaWa tana kallon Anty Hasanan
"To uwata hanani magana" ta tashi tana lekawa ko ina na saman tana dubawa kamar yaune zuwanta gidan na farko, ta juya zata fita bayan tabawa su Rumana umarni subar ledojin anan na Aimanah ne, Aimanah ta ruko hannun Rumana ahankali tace
"Rumana inason magana dake fa"
"To Anty gobe zan zo muyi magana" kai kurum Rumana ta Waga tabi bayan su Anty da Musty da suka sauka kasa, Akasa suka sami Sumayya ta fito daga kicin Winta batare da Anty Hasana ta tsaya daga tafiyar da take ba takewa Sumayya magana
"Sumayya ga Amarya nan Allah yabaku zaman lafiya sai ayita hakuri mu munkoma inda muka fito" Sumayya batace komai ba tabi Antyn da kallo wacce suka fice tareda Mustapha da alama magana suke mai mihimmanci,
Rayuwa sosai taima Aimanah daWi a gidan Mustapha sosai yake bata kulawa ko wanne motsinta akan idanunsa kauna tattali da soyayya ba kalar wacce Musty bai bata ba a ?an kwanakin da sukayi tare, ko ?asa baya barinta ta sauka da kanta goyata yake a bayanta har kasan, sau biyu idanun Sumayya na gane mata Musty ya goyo Aimanah a bayansa zuwa kasa, takanyi takaici ta shiga damuwa hakan yasa ta nemi izininsa akan tanaso zataje katsina, ba musu ya amince mata, tafiyarta tabasa damar Sarje amarcinsa son ransa komai tare suke cikin kwanciyar hankali da kaunar juna.

Abas ya kalli hajiyarsa dake kuka sosai ganin yanda Abbas Winta ya rame ya yi baki sosai dama can shiba fari bane amma bayada duhu kamar yanzun ya wani tara suma kamar wani Wan sudan,
"Abas kaga yanda ka koma?" ashe baka Wauki maganar dana gaya maka ba"
"Hajiyata na Wauka mana naji maganarki zuciyata ce ta kasa jure rashin Aimanah, Hajiya idan na mutu ki gayawa Aimanah ina mata fatan alkhairi, kice nace tabi mijinta su zauna lafiya" Hajiya tasake fashewa da kuka tana rikeda hannun Abas
"Abas ka dai..."Ya isa Baba kayi shuru dan Allah, karka fama inda kemin ciwo, please Baba" Alhaji wada ya goge kwallar data zubo masa yana kallon yaron nasa cikeda nadama
"A'a Abas ka barni nayi magana, kabarni na nemi yafiyarka"
"Yafiyata kuma Baba, ka isa dani ne shiyasa ka yanke hukuncin da kaso, nariga da na Wauki kaddara ko haka bata faru ba daman can Aimanah ba matata bace kamin addu'a nacika da imanai"
"A'a Abas kadaina faWar haka dan Allah, ka mutu ina zansa kaina yaya zanyi da rayuwata, bazaka mutu ba Abas kai zaka sakani a kabarina insha Allah" likitane ya shigo yana sanye da kakin sojoji ya haWa allura yana kallon Abas ya ce
"Captein zan maka allurar barci"
"A'a Uwaeer karka min allurar nan ka barni na kalli fuskar Hajiyata gani nake kamar yinin yau kaWai ya ragemin a rayuwar duniya" uweer ya ajje alluran yana kallon Abas
"Captein kadaina faWar haka cuta ba mutuwa bace anyi nasara jininka ya koma dai dai dan Allah karage damuwa ni dakai duk musulmai ne munyi imani da kaddara mai kyau ko mummuna"
"Nagode Dr, ko nace Captein" dariya Uweer yayi yayiwa su Hajiya sallama ya fita,

Aimanah tasawa kofar shigowa samanta key ta zare kay Win ta koma ta zauna kusada Rumana wacce ke kallonta da mamaki
"Wai yaya Aimanah mai kikeyi haka ne kin rufe ko ina kin wani saki labulaye yanzu kuma kin sakawa kofa key Yayanmu fa yana gidan Ammi sanda na fito yana shirin tahowa nan shima fa, ki buWe kofa karya zo yazaci ma wani abin" Aimanah tayi tagumi tana kallon Rumana hawaye suka zubo daga idanunta ahankali ta goge hawayan
"Rumana inason Abas, nasihar da Daddy yayimin randa za'a kawo ni gidan nan ita tasa na kwantar da hankalina na karSi Musty a matsayin miji na rungumi kaddarata, Rumana inason sanin halin da Abas yake ciki, ina kuma rokon wata alfarma a gareki" Aimanah ta karashe maganarta tana saka hannuwanta cikin na Rumana
"Rumana ina rokonki alfarma ki auri Abas nasan bakida saurayi bakida kowa wanda ke sonki" jikin Rumana ne yahau Sari tana kallon Aimanah ta zare hannunta daga cikin na Aimanah ta dafe bakinta>?-?tareda zare id??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????anu=?3?ta mike tsaye tanaja da baya baya
"Ni wai haba Allah ya kiyaye na auri wanda kika so haba Yaya Aimanah" Aimanah mikewa tayi ta dawo kusa da Rumana ta tsaya tana sake haWa hannunsu
"Alfarma na nema Rumana ki taimaka kimin wannan alfarma tunda abin nan yafaru nakeji inama inada kanwa na bawa Abas na fara hasaso Surayya sai na gano suna soyayya da yaya mas'ud, tunani na karshe kwakwalwata ta tsaya a kanki, zakiyi farin ciki Rumana Abas mutum ne yayi ta ko'ina ina matukar maki sha'awar auransa, kamar yanda na gaya maki a baya har akai kwana biyar da auranmu da Mustapha banji a raina zanyi rayuwa da shiba, na kudurce a raina saina kashe auran nan na auri Abas amma girma da kimar Daddy tasa na manta da komai na jure zan zauna da Musty da ayanzu nakejin sa a zuciyata fiyeda Abas kawai dai ina tausayin Abas daga sanda kika amsamin kin amince da auran Abas zuciyata zata nutsu nasami nutsuwa da kwanciyar hankalin da zan bawa Mijina kulawa"
"Yaya indai har inna auri Abas zakiyi farin ciki a gidan Mustapha na yarda zan aure sa amma inyace baya sona fa?"
"Bakida damuwa da wannan bani wayarki" Aimanah taja hannun Rumana suka zauna saman kujera tana gayawa Rumana lambar Abas tana sakawa a wayarta tai call saida ta kusa katsewa sannan yai picking call Win Rumana ahankali ta ce
"Hello" da sauri Abas dake kwance saman gadon asibiti ya mike zaune ya ce
"Haya"..dafe kansa yayi kana yace
"Aimanah" yafaWa da raunanniyar murya
"Ba ita bace Rumana ce" wani bakon yanayi yaji na daban a zuciyarsa daya kasa banbance na mene
"Ga Yaya Aimanan zakuyi magana"
"Abas" Aimanah tafaWa muryarta na rawa kamar zata fashe da kuka
"Aimanah ya kike ya mi..." sai kawai yayi shuru yakasa karasawa
"Abas ya kake fatan kana cikin aminci" mikewa tayi ta shige bedroom Winta ta zauna
"Ina lafiya Aimana ina mijinki kika kirani a waya?"
"Baya nan"
"Mai yasa zakiyi haka ki fara neman izininsa sai muyi magana"
"Ka bari muyi magana Abas tanada mahimmanci, nasan matsayina a zuciyarka hakan yasa zan roki wata karamar alfarma a wajanka"
"Wacce alfarma faWi Aimanah ko wacce iri ce zan maki insha Allah"
"So nake ka auri Rumana"
"Rumana" ya maimaita da sauri
"E! Ita"
"A'a Aimanah dan Allah karki ce haka"
"Idan kamin haka raina zaiyi daWi zata kula da kai nasan Rumana batada wata matsala zakaji daWin zama da ita" hmmm Abas ya sauke numfashi
"Idan ni na amince ita fa"
"Nagama magana da ita"
"Shikenan na amince Aimanah, Allah yasa tanada halaye irin naki"
"Tanada fiye da nawa ma"
"Ki kasance cikin Aminci Aimanah ki zauna da mijinki lafiya ina maku fatan alkhairi"
"Nagode, wannan lambar Rumana ce dan Allah naji labari mai daWi da zai sani kwanciyar hankali"
"Kamar ma kin samu ne Aimanah ki saka mana ranar bikinmu"
"Ku fara dai daitawa tukunna san samu karya wuce nan da wata guda"
"Da wuri haka"
"E!"
"Yaya Aimanah kizo ki buWe yayanmu na buga kofa," tajiyo muryar Rumana tana faWa daga inda take, saurin sallama tayiwa Abas ta fita, taje ta buWe kofar, yana shigowa ya eungumeta a jikinsa
"Maye na rufe kofa" yafaWa yana kallon cikin idanunta kamar mai son gano wani abu
"Kuka! kukan me kikayi?" kokarin kwace kanta take amma ta kasa duk kunya ta kamata ganin Rumana na cikin falon,
"Bazaki ce komai ba Aimah" ta buWe baki zatayi magana ya haWe bakinsa da nata da sauri Rumana ta salallaSa tabar falon kar taga abinda yafi karfin idanunta, Musty zama yayi kan kujera ya Worata saman cinyarasa yana cigaba da abinda yake,
"Baby Rumana na nan fa"
"Na ganta na guma ga sanda ta fita" wai gawa Aimanah tayi tana kallon kujerar data bar Rumana a zaune taga wayam ba kowa=??
"Kinsa ta gudu kin bata kunya"
"Kabata dai ta faWa tana lakace masa kumatu"
"reina na gaji zumu shiga daga ciki mu raba gajiyar nan"
"Gobe sunday fa nasan zakace zaka tafi ga Sumayya bata dawo ba"
"Munyi waya Wazu sai friday zata dawo, goben ai jirgin dare zanbi ko zakizo mu tafi tare?"
"A'a bazani ba nima monday hutuna zai kare"
"shikenan" musty yafaWa sanda suka ahiga Wakin, hannu yasa ya Wau wayar Rumana daya gani ajje saman gado, ya juya wayar yana kallon Aimanah datayi kasa da kanta
"Wayar wace?"
"Ta Rumana ce"
"Rumana nan kika kawo Wakin kwanan mu?"
"A'a nina yi waya da ita"
"Ina taki wayar?"dawa kuma kikai waya"
"Yah Mus'af" tafaWa muryarta na rawa,
"A'a reina nasanki gaba da baya zan iya rantse maki baki faWa dai dai ba, ba da Mua'ab kikai waya ba, bana son karya akomai ki rinka gayamin gaskiyya komai Wacinta"
"Da Abas nayi waya" Aimanah ta faWa kanta a kasa muryarta na rawa, Musty ya mike tsaye ya kama kugu yana kallon Aimanah, jikinsa a sanyaye ya koma ya zauna
"Aimaahh maina maki nai haka kin kasa mantawa da A"
"Ba wani abu nace masa ba nagaya masa ne ya nemi Rumana da aure"
"Bana so karki sake magana da shi"
"Insha Allah, bazan sake ba,"
"And karki sake Soyemin komai, mu rinka tattauna damuwarmu mu samu mafita tare"
"Insha Allah baby" tafaWa tana sake kwanciya ajikinsa.

Abas da aka sallama suka koma gidansa tareda su hajiya komai yagaya mata yanda sukayi da Aimanah
"Kai ya kake gani?"
"Na yaba da hankalin yarinyar, na kuma karSi rokon Aimanah amma ki gayawa Baba yaje yafara magana da iyayanta, karki gaya masa Aimanah ce tamin tayinta ki faWa masa ni na ganta nace inasonta zan gayawa Rumanan da Aimanar subar maganar nan a tsakaninmu"
"Shikenan Abas nayi farin ciki da hakan Allah ya zaSa abinda yafi alkhairi"
"Amin" yace bayan ya kwantar da kansa saman kujera,

Aimanah tunda yamma tayi tafara kukan shagwaSa musamman sanda taga yana haWa kayansa cikin trolly, kwanciya tayi saman bed tana fashewa da kuka ganin Musty ya Wauki jakarsa zai tafi, cikeda damuwa yadawo ya zauna kusa da ita yadafe kansa, can kuma ya mike ya buWe wardrove yafara zuba kayanta a trolly
"Nifa bazani ba," tafaWa cikin kuka
"Toya kike so nayi kin tisa ni a gaba kinamin kuka ku tashi kawai mu wuce legos Win tare"
"Bazan bika ba hakan ai saiya zama rashin adalci ga Sumayya anan ni nabika can ai bamu kyauta mata ba koni akayiwa haka bazanji daWi ba....
' [2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi na Ashirin da biyu*

Jiyo sallamar Ahmad a falo yasa Musty ya fito yana rikeda Aimanah a jikinsa,
"Yadai malam dogo ina Sata lokaci ko?" Ahmad ya taSe baki yana nuna masa agogo tareda yamutsa fuska
"Saura yan mintuna fa jirgi yatashi" bai tsaya jin mai Musty zai faWa ba yaja trolly Win Mustyn yafita, Musty ya koma Waki ya Wakkowa Aimanah hijab yasa mata
"Reina kimin rakiya zuwa airport"
"Baby, bazani ba kuka zanyi kabarni kawai anan" zare jikinta tayi daga nasa tayi baya tana Waga masa hannu alamar bye, tashige Wakinta ta rufe da makulli ta sulale a kasa tana fashewa da kuka, yana jiyo kukan nata hakan yasa ya juyo zuwa kofar
"reina please ki buWe mu tafi tare kin sani bana son kukan nan naki" tana jinsa yakaraci bugunsa ta kyalesa, fita yayi inda Ahmad da shaheed ke jiransa
"Yayanmu ka Sata lokaci da yawa fa, Allah yasa ma ba go slow a hanya karya rike mu"
"Ahmad kabi ta gadon kaya ina jin nan ba goslow sosai" Ahmad baice komai ba aikinsa kawai yake na tuki,
Ammi jin ana kiran sallar insha yasa ta kalli Surayya da Rumana
"kuyi salla kuje ku taya Aimaah kwana" da sauri Rumana ta kalli Ammi
"Ammi mu tayata kwana kuma?"
"E! haka nace Mustapha ya koma legos yau"
"Ammi ai na zaci tare zasu tafi" Surayya ta faWa tana danna wayarta da murmushi a fuskarta da alama chat take da Mas'ud
"Nima haka naso amma Aimanah ta kawo dalilin dana aminta data zauna anan Win" ba wanda yasake cewa komai sai salla da suka muke sukayi abincin dare suka ci sun gama ci kenan wayar Rumana tayi kara, gabanta ne yai wata irin bugawa ganin lambar Abbas na yawo a fuskar wayar, "Abbas" tafaWa a hankali, mikewa tayi tana satar kallon Ammi ta wuce bedroom Win Ammin
"Hello Hayatie" Abbas yafaWa yana lumshe idanu daga inda yake kwance saman bed dake cikin gidansa
"Uhmm umhnm Rumana ce" Rumana tafaWa muryarta na rawa
"Na sani ai Hayatie ya kike"
"Anya na can canci wannan sunan kuwa da dai ka daina faWa"
"Kin wuce haka ma a zuciyata ina kau..." shiru yayi yai saurin saka hannu ya danne kirjinsa dayaji lokaci Waya numfashinsa na shirin Waukewa
"Na riga na sani daman" Rumana ta faWa tana dariya
"Kika san me? kisa a ranki Rumy kece madadin Aimanah a zuciyata"
"Anya kuwa zan iya zama madadin nan"
"Zaki wuceta ma insha Allah, karki faWawa kowa cewar Aimanah ce ta haWamu ki barshi a nina kawo kaina gareki kema kuma kisa haka a ranki"
"Nasa"
"Kin tabbata"
"Gaske"
"Bani labari"
"Yana wajanku, bari zamuyi waya anjima naji Ammi tana kirana" sallama sukayi da Abbas ta sa wayar a kirjinta kana ta sumbaci wayar ta buWe idanunta karaf idanunta cikin na Ammi da batasan ta shigo Wakin ba, murmushi Ammi tayi tana kallon Rumana
"Dawa kike waya? koma dai nasani nayi suruki Allah yasa alkhairi" Rumana da gudu ta fita daga Wakin tana dariya, tare suka jera da Surayya zuwa gidan Aimanah suna tafe a hanya Rumana taruko hannun Surayya suka tsaya
"Sury mai zakice min idan nace maki Abas Win Aimanah Wazu munyi waya dashi wai! wai!! wai yana sona" Surayya ta dafa kirji
"Kai nayi farin ciki matuka ke kuma mai kika ce masa"
"Bance komai ba kina ganin hakan bazaija cece kuce ba a family"
"Banajin hakan zata faru akwai fahimtar juna a tsakanin iyayanmu maza da mata banaji akwai wata matsala, ina maki fatan alkhairi"
"Nagode matar Yah Mas'uf" dafe kirji Surayya tayi tana dariya
"Ya'akayi kika sani duk Soyewar da muke"
"To garama ku fito fili kuyi soyayyarku sabida kowa ya san inda kuka dosa" dariya sukayi gaba Waya kana suka cigaba da tafiya, falon a rufe da alama a rufe yake sunyi looking amma ba'a buWe ba hakan yasa suka kira Ammi wayar Aimanah taki shiga, Saheed ne yakawo masu kay suka buWe suka shiga.

Amarya na tsaye gaban madubi sai shafa wannan goga wancan take, ta kashe Wauri ta kalli Murjana batace komaiba ta yafa mayafi tana kallon Murja dake kwance saman gado lamo kamar mara lafiya
"Dan Allah Murja kekam wai mai kike son zama ne kinbi duk kin addabi rayuwarki da tunani" Murjana bata ce komai ba saima gyara kwanciyyarta da tayi ta juyawa Amarya baya tana jinta harta fice daga Wakin, wata haWaWWiyar mota ce a fake a waje take jiran Amarya cikeda gadara ta buWe bayan motar ta shiga tana hura baki da hanci, direban motar yaja suka bat layin batare dayace mata kala ba, kofar wani haWaWWan gida motar ta faka Amarya ta fito tana karewa gidan kallo, direban motar ya fito
"Hajiya ki shiga daga ciki, mai gadi zai maki jagora har zuwa cikin gidan" batace masa komai ba ta tura haWaWWan gate Win ta shiga bako sallama, getman yataso da sauri yana tambayarta ina zataje, card Win hannunta ta nuna masa yace ta biyo bayansa yana gaba tana binsa a baya idanunta na kallon ko'ina na gidan, gida ne haWaWWe daya sha fulawoyi ta ko'ina, kanta bai gama kuncewa ba saida ta gansu tsaye gaban kofar glass ya danna wani madanni kofar ta buWe suka bayyana a wani kawataccan falo daya gaji da haWuwa, sakato tayi da baki tana kallon falon da iya tsawon rayuwarta bata taSa ganin haWaWWan falo irin wannan ba, tayi hulda da manyan mata masu kuWi na garin nan amma kam bata taSa ganin gidan daya kai wannan haduwa ba, matar da suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login