Showing 81001 words to 84000 words out of 95991 words

Chapter 28 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5393

nan raWau da rubutunka ai baza'a maka karya ba"
"Ahmad inma na saki Aimanah ai ba da sani na nayi ba, kariga da kasan komai kasan asiri gaskiyya ne ni kaina yau dana dawo mutum nai mamakin abinda naiwa Aimanah???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ganin abin nayi kamar a mafarki ni ban san ma da wanne ido zan kalli Mah da Aimanah ba"
"Da idanun da kake ganin kowa ka azabtar da yaran nan baka ga Mamana Islam yanda ta koma ba, olsa typoid maleria duk ita kaWai Allah ne yayi tanada nisan kwana Allah yakai Shaheed gidan yatawo da su watanta guda a hospital sannan ta warware har yanzu batada wata cikakkiyar lafiya olsa tariga da ta taSa mata zuciya" zaro idanu Mustapha yayi yana kallon Ahmad,
"Ahmad kaini school Win su naganta dan Allah wayyo ni kaico"
"Shaheed yatafi Wakko su mu karasa gidan kawai" shuru motar tayi ba wanda ya kuma magana har suka karasa gidan, sun tarar Ammi ta dawo faWa sosai taiwa Mustapha kan abinda yafaru ta nuna masa mihimmancin addu'a da azkhair taku ce lalle ya je har gida ya bawa Mah da Daddy hakuri, harya mike zai futa zuwa gidansa sai kuma ya koma ya zauna yana kallon Ammi idanunsa suka kawo hawaye
"Ammi ya aure na da Aimanah?"
"Aure ya rigada ya mutu Mustapha, Aimanah yanzu ta zama ba matarka ba, ban kuma lamince ka koma mata ba ka barta ta sami wani ta aura kaima ka nemi wata Mustapha yara dai Allah ya raya zan rike su a waje na"
"Ammi shikenan na hakura da Aimanah, Ammi zuciya ta bazata iya jure wannan hukuncin naki ba"
"Nariga na zartar da hukunci bakai ba Aimanah bazaka Sata mana zumunci ba nida yayata muzo muna jin haushin juna, auran zumunchi ma an daina sa a family gaba Waya kowa ya nemo a waje" tana gama faWar haka ta mike tabar wajan, Mustapha damuwa kunci gaba Waya suka mamaye zuciyarsa ya wuce gidansa ya buWe Wakin Aimanah ya kwanta ya saki wani kuka mai sauti, kirjinsa yaji ya masa nauyi shikenan shikenan shida Aimanah har abada yanaji yana gani zata auri wani ba shi ba
"No wallahi bazai yuwu ba, zuciyata bazata Wauka ba, wayyo Aimanah Rayuwata Farin cikina Kaunata" ya jima nan kwance shuru yakasa taSuka komai.

SUMAYYA
Sosai take kuka a mota har suka karasa katsina Allah yasa da kuWi a jakarta harma da ATM card Winta duka a ciki, sosai hankalinta ya kuma tashi dataga halin da Amarya ke ciki ta rame tai baki sosai daga ka shiga gidan kasancewar Wakinta ne farko inka shigo zaka fara jiyo wari da Woyin da take, matar dake kula da Amarya daman ta gaji neman hanyar barin aikin take tana ganin Sumayya tazo ta gudu aka bar Sumayya da aikin kashi da fitsarin Amarya idan tana gyarata haka zata toshe bakinta da face mask inta gama tayita kwara amai dama ga cikin jikinta kafin wani lokaci itama Sumayyan ta kwanta ciwon laulayi,

Murjana na zaune lafiya itada Alhajinta da yara uku na Kishiyarta da har yau basu san inda take ba, yaran daman ba wani sabawa sukai da Mamansu ba tun suna tambayat tana ina har suka ma daina suka maida Murjana komai nasu itama ta rungume su suka zama tamkar ita ta haifesu, har sannan suna tareda nanny Winsu sai kanwar mahaifiyar Alhaji Jamil Win da suka Wakko daga kebbi take nan tare da su, duk inda Alhaji Jamil za shi suna tare a nan gida ko a kasar waje, ko kusa batayi saken da zata basa wata dama da zai kula wata mace ba, yau tana kwance a Waki barci harya fara Waukarta da gudu Ansar ya shigo Wakin yana tsalle irin nasu na yara
"Momy kizo ga mamanmu tazo tace ki fito" gaban Murjana sai da ya buga kamar bazata fito ba sabida batasan da mai tazo ba sai kuma dai ta kamo hannun Ansar suka fito tare, jefa idanunta ko ina take a kayataccan falon nata tana hangen inda zata ga Maman Jannart muryar Rahila taji daga bayanta
"Sannu Murja sannu da kokarin kula da yara" da sauri Murjana ta zauna nan kasan tiles tana kallon matar da taji muryat Rahila daga bakinta idanu buWe take kallon gurguwar matar da toyayyar fuska
"Wai ina Maman Jannart ne?" Murjana ta faWa tana kallon su Inna Fure da Nanny Winsu Jannart
"Kema baki gane ni ba Murjana, kaico nayi nadama da biyewa gangar sheWan na taka rawa, Murjana a daran da Alhaji jamil ya sake ni gidan hajiyar nan naje na kwana washe gari muka tafi Kaduna tare da sauran wasu matan mukai hatsari Hanne ta mutu sauran na motar ma sun mutu daga ni sai wata muka rage ita lakarta ta tsinke ni kuma na karye fuskata ta kone Allah yataimake ni ban rasa gani na ba sai kafata Waya da aka yanke sabida rashin kulawa ba kuWin gyaran karayar da nayi kuWin da aka min aiki ma aka cire kafar sai tallafi asibitin suka nema min da kyar na samu, da aka sallame ni rasa inda zani nayi sai kauyanmu na koma can na samu Waki na zauna nake fita bara ina samun kuWi dana tara su ne na shigo mota yau na zo na ganki na baki amanar yarana na shaida maki nabar maki su duniya da lahira, nasan ni tawa ta kare mutuwa zan ina rokon ki kiyafe min in Abban jannart yadawo kice ya yafe min," ta karasa faWa cikin kuka, Murjana itama kukan take sosai kenan dai tafiyar Rahila Waya da mamansu kaico rayuwa bata masu daWi ba, sun jima anan falon anata kuka har Rahila ta mike zata tafi, Murjana kuWi ta bata masu yawan gaske tace mata tasai waya in tana bukatar wani abu ta kirata ko bata zo inda take ba zata saka driver ya kawo mata, Rahila ta kalli Ansar da ya lankwaSe a jikin Murjana tana murmushi ta ce
"Zo nan Ansari na muyi sallama" sake shigewa jikin Murjana yayi yana kankame ta alamar bazaije wajanta ba,
"Murja ki rike min yaran nan da amana dan Allah ki kula da tarbiyarsu da kawayan da zasuyi mu'amala kawa sharrinta nada yawa ita taja ni ta kaini ga halin da nake ciki, Allah yamaku albarka yarana" tafaWa tana share hawaye, Jannart ta rungume maman tasu tanata kuka dakyar aka rabata da mamanta

AIMANA
Bayan sunyi sallah aka ci abinci, Ammi tuni ta wuce gida tace yara na hanyar dawowa daga makaranta, Mah da Mom hira suke sha sosai kamar daman sun san juna, Yaya Muhd na tareda Ma'aruf da Azinatu suna zagaya gari suna ganin garin kano Azinatu zuwanta na farko kenan garin da taji ya matukar burgeta har tana sha'awar zama a ciki, yan awannin da sukai tareda Ma'aruf ta kamu da matsananciyar kaunarsa, Aimanah ko na tare da Anty Ramla a Wakin Aimanan na yammatanci suna ta hira, har Mistapha ya zo gidan yatafi basu sani ba, yanata leken inda zai ga Aimanah amma bai ga motsinta ba da kunya kuma ya tambayi Mah ina Aimanah, Mus'af daya koma Rasha yau dai sunyi waya da Aimanah yafi sau goma lokaci bayan lokaci yake kiranta yana jin muryarya, bayan mangariba suna nan falo anata hira sai ga Rumana, da gudu Aimanah taje suka rungume juna suka saki kuka lokaci Waya, Mah na dariya ta ce
"Wai to kukan na me ne kuke yi?" ke Aimanah sake ta baki ga halin da take ciki ba, da sauri Aimanah ta kalli Rumana ta rike baki tana dariya kasa kasa
"Ikon Allah himma bata ga rago sannu maman twince, hala wasu twince Win kika samo mana" turo baki gaba Rumana tayi ta baje kasan carfet tana maida numfashi, Abbas ne ya shigo yana rike da twince da sauri Mah ta mike ta amshi yaran tana dariya
"Sannu Abbas keta bari da rukon yara, bisimillah zauna" Mah tafaWa tana nuna masa kujera, har kasa ya tsugunna ya gaida su Mah da Mom kana ya zauna inda Mah ta nuna masa ya zauna
"Ya Abbas barka da dare ya hanya ya twince da mamansu" Aimanah ta faWa batare data kalli inda yake ba tasa hannu ta Wauki usaina tana mata wasa
"Masha Allah Rumana mai kike basu haka tubarkallah masha Allah SulSul da su" Aimanah ta faWa tana Waga Usaina sama, Abbas kasa kasa yake jifan Aimanah da wani sassanyan kallo, Rumana na ankare da shi ko kaWan bataji komai a ranta ba, ita ganau ce ba jiyau ba akan kaunar da Abbas ke wa Aimanah bata wasa bace tasa ni koda yace mata ba Aimanah a zuciyarsa faWa kawai yayi tasan baikai har zuciyarsa ba
YASAR
[2/13, 4:46 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi Na Talatin da Takwas*

Yinin Ranar jinsa yayi sakaka gaba Waya bayada wani kuzari tunanin Aimanah gaba Waya ya cika masa zuciya addu'a yake Allah ya mallaka masa ita, washe gari jirgin karfe shida na safe yabi zuwa kano, hotal ya kama ya zauna yaWan warware gajiya yai barci wajan goman safiya yatashi yai shiri cikin dakakkiyar shadda blue Winkin ta zarce ya kafa hula zanna bukar yai matukar kyau bakin takalmi yasa mai matukar kyau wanda suka matukar dacewa da shaddar dake jikinsa, fitowa yayi wajan hotal Win yana tsayawa mota ta faka a gabansa
"Yasar Mahmud Ahmad" wanda ke tuka motar yafaWa, kai kurum Yasar ya gyaWa alamar e ya shiga motar da driver Win ya buWe masa mirfin motar ya zauna nan kusada mai tuka motar, ahankali da nutsuwa driver Win ke bin location har suka karasa gidan su Aimanah, yana sauka a kofar gidan ya kira wayar Aimanah mintina kaWan ta fito inda yake tsaye yana murmushi
"Barka da zuwa kano ya Ustaz" Aimanah tafaWa tana kallon Yasar da ke tsaye kikam yana binta da kallo, Nesa da su kaWan Abbas ya faka motar sa ya kifa kansa saman sitiyarin motar yana sakin numfashi da sauri sauri, Wagowa ya kuma yi yana kallon Aimanah da wani daban ta zage sai dariya take masa, da mugun gudu yatashi motar yai ribas yabar layin batare da yayi abinda yakawo sa ba, Aimanah jerawa sukai zuwa ciki itada Yasar suna magana, har ciki suka shiga tare gaisawa sukai da Mah cikin girmamawa Hanne ta kawo masa ruwa da lemu ta gaidasa ta fita, Azinatu ta fito daga Waki tana murnar ganin Yasar, kama baki Yasar yayi cikeda mamaki
"Baku tafi ba daman, ai na zaci kun Wau hanya"
"Bamu tafi ba, Mah ta hanamu tafiya sai gobe mu tsaya mu gaisa da Daddyn su Aimanah yau zai dawo daga saudiya" gyaWa kai yayi kana ya ce
"Ina mom Win to?"
"Sun fita itada Ya Muhd da Ma'aruf" shuru Yasar yayi har sanda Aimanah ta ajje masa plate Win dake sha?e da kayan snack
"Jazakallahu khair" Yasar yafaWa yana kallon fuskar Aimanah, murmushi Aimanah tayi ta zauna kujera dake kallon wacce yake kai, Samosa Waya ya Wauka yai bisimillah yakai bakinsa, lumshe idanu yayi sakamakon wani musulmin daWi daya ji daga samosan buWe idanunsa yayi kan Aimanah
"Masha Allah Samosan nan yayi daWi sosai, idan munyi aure kullum shi zakina bani ina ci haWeda shayi a birnin madina" dariya Aimanah da Azinatu sukayi a lokaci Waya, Yasar kuwa sake ware idanuwa yayi yana kallonsu yanda suke dariya
"Wai da nayi magana mai nace ne naga kuna dariya haka" dariyar suka kuma yi Azinatu harda rike ciki tana gangarowa daga saman kujera zuwa kasan carfet
"Yaya Aimanah Allah kisawa Yaya Yasar waigi karfa ya faWi" Yasar bai sake bin takansu ba har sai da yaji ya koshi, kana ya kalli Aimanah
"Kurratu ain kuna da leda na saka sauran snack Win nan na tafi da su"
"Kai Yaya Yasar karfa kayi abin kunya a gidan surukai"
"Au haka ne fa, Azinatu bari na kama kaina" Aimanah murmushi kawai take tana kallon Yasar wanda shima ita yake kallon, ganin kallon da suke yasa Azinatu ta mike ta basu waje su zanta
"Ina yarana" Yasar ya tambayi Aimanah
"Nima tunda nazo ban saka su a idanuna ba" Aimanah ta basa amsa cikin yanayin damuwa, har sannan kallonta yake yana nazarta fuskarta
"Ba'a nan garin babansu yake ba, ko suna can wajansa a Abuja"
"Suna nan garin wajan Ammi,"
"Ammi ba ita bace mamanki"
"Kakar yaran ce, kanwar Mamana" numfashi Yasar ya fesar kana ya kwantar da kansa saman kujera bayan wani lokaci ya Wago yana kallon Aimanah wacce ke wasa da zoban dake hannunta
"Wai kina nufin auran zumunchi kuka yi da tsohon mijin naki" kai Aimanah ta gyaWa masa
"Wayyo ni" Yasar yafaWa yana sake maida kansa saman kujera, Rumana ce ta fito daga Wakin Mah kunnanta kange da waya da alama waya take da Abbas, dai dai sanda ta karaso inda suke ta katse kiran, kallon Yasar tayi ta kuma maida kallonta ga Aimanah ta taSe baki ta juya zata koma inda ta fito
"Kizo ku gaisa Rumana, Yasar ne yanzu yazo daga Abuja"
"Ina kwana" Rumana ta faWa daga inda take taci gaba da tafiya batare da ta jira cewar sa ba
"Kanwarki ce? muryarku iri Waya haka ma tafiyarku"
"E! kanwata ce" Aimanah ta basa amsa
Da gudu yaran suka shigo suna kwaWa kiran
"Amma, Amma" mikewa tsaye Aimanah tayi fuskarta shimfiWe da Murmishi ta buWe hannayanta suka shiga ta rungume su tana sumbatarsu
"Aslam Tasnim ina Islam"
"Tana tareda Abie yanzu zasu shigo ya tsaye kulle mota ne", Aslam yabata amsa, Tasnim bai yi magana ba sai kara riketa da yake yana sauke ajjiyar zuciya,
"Tasnim baka canza ba, kana nan da shurunka"
"Amma ina kika tafi kika barmu, muyita kuka Ammi tace school kika je sai kin daWe zaki dawo" Aslam ya tambayi Aimanah, kafin ta basa amsa ta ga shigowar Mustapha hannunsa rike da Islam dake tafiya a hankali, gaban Aimanah ya buga lokacin da idaninta suka shiga cikin na Mustapha, Musty daya kafe ta da idanunsa tunda ya shigo harya karaso inda take, Islam da gudu ta faWa kan Aimanah tana faWin
"Amma daman da gaske Ammi take zaki dawo, Amma karki kuma tafiya ki barmu muna sonki ko Aslam" Islam ta faWa tana kallon Aslam da baice komai ba yana jikin Aimana da jikinta ya Wauki rawa musamman da Mustapha ya zauna a kujerar da ta ke kai,tana jiyo sanda suke gaisawa da Yasar
"Aimah tunda bazaki gaida ni ba ni bari na gaida ki ina kwana" kasa magana tayi sai ma mikewa da tayi zata bar wajan, hannunta ya riko cikin hannunsa ta tsaya cak, a zafafe ta ce
"Yayanmu shika min hannu"
"Bazan shika ba, inace hannun matata na rike"
"Matarka a ina na zama matarka ada ne zaka iya kirana da wannan sunan na amsa ba yanzu ba daka datse igiyar auranmu guda Waya"
"Aimah dan Allah dan Allah ki tsaya muyi magana ta fahimta"
"Bakada wannan sauran lokacin a wajena Mustapha, babu sauran wasu kalamai da suka rage da zaka iya gaya min ka barni, ka fita a rayuwata dan Allah" ta faWa cikin Kuka, mikewa yayi daga zaunan da yake yai taku biyu zuwa inda take ya tsaya a gabanta har sannan hannunta na cikin nasa
"?ago idanu ki kalle ni Aimanah, kisa idonki cikin nawa ki gaya min bana sonka Mustapha ni kuma na maki alkawarin daga ranar bazaki sake ganin mai kama dani ba, zan nesance ki nisan da bazamu kuma haWuwa ba har abada" hannunta ta fisfe daga cikin nasa da gudu ta shige Wakinta ta kwanta kan gado tana kuka sosai, yaran bayanta suka biyo ganin tana kuka suka fito suka shiga Wakin Mah

SUMAYYA

Gaba Waya rayuwar duniyarta ta gigita gidan ba daWi ?an kuWin account Winta duka ta cinye su wajan siyan abinci, Murjana ta kira ta roki ta taimaka mata da dubu goma zata zo kano, tana ganin alart Win ta saka hijab ta nufi tasha ta hau motar kano, kafin su sauka a kano amanta yafi biyar gaba Waya ta galabaita sai tsangwamarta yan motar suke, a wahale ta shiga gidan Ammi kai tsaye sashin Ammin ta nufa, Ammi na magana da Shaheed sai ga Sumayya kamar wacce aka jefo
"Ammi dan Allah ataimaka min da abinci" tafaWa a wahale sanda ta zauna kasan carfet, Ammi kamar bazata bata ba sai kuma ta mike ta kawo mata abincin harda ruwa da lemu, Shaheed sai hararta yake kamar ya kai mata duka haka yakeji, duk yawan abincin da Ammi ta kawo mata sai da ta cinye sa tas sannan ta gaida Ammi cikin kuka take bata hakuri akam ta taimaka tasa Mustapha ya S
Maidata wallahi ta tuba bazata sake halinta ba
"Sumayya yace fa saki Uku ya maki ta ina zai maidaki ki dai yi hakuri Allah ya haWa kowa da rabonsa na alkhairi,"
"Ammi dan Allah karki ce haka, kodan abinda yake cikina a tausayamin" zabura Shaheed yayi kamar zai kai mata duka har sai da Ammi ta rike sa
"Shegiya muna fuka makaryaciya a ina kike da ckin inma cikin ne dake to bana yayanmu bane can kije ki nemi ubansa"
"Na rantse da Allah ba cikin wani bane wallahi na Mustapha ne ban taSa sanin wani ba inba Mustapha ba" Sumayya ta faWa cikin kuka, Ammi wayarta ta Wauka ta kira Mustapha wanda ke zaune a gidan sa yana tunana yanda sukayi da Aimanah yaga kiran Ammi kamar bazai Waga ba ya mike zai fita zuwa gidan sai kuma dai ya Waga kiran
"Zo maza Mustapha" bata jira abinda zai ce ba ta katse kiran da sauri ya fita zuwa gidan, zuciyarsa har zullo tayi ganin Sumayya zaune a falon Ammi
"Ammi mai wannan mushirikar take yi a gidan nan"
"Zauna Mustapha magana zamuyi" a hannun kujera ya zauna yana kumbura fuska
"Mustapha wai Sumayya nada ciki kasani"
"Na sani Ammi taje ta haifa tana haihuwa ta kawo min abin data haifa bazan taSa barin jini na a wajanta ba, da da dama ma wallahi cikin zubar da shi za'a yi," murmushi Ammi tayi tana kallon Sumayya cikin tausayawa
"Sannu! yanzu ina maman taki?"
"Mama batada lafiya ta sami matsalar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login