Showing 63001 words to 66000 words out of 95991 words

Chapter 22 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5398

sai dai mumada sharaWi zaki daina sallar asuba da la'asar a maimakom sallah biyar uku zaki nayi kina jinmu" jikinta na rawa hannunta na kankame da magen da ke Wan kuka kasa kasa ta Waga kanta dan bakinta yakasa furta komai sabida tsoro da firgi cin daina salloli biyu da aka sata, ta fita da baya baya
Shatar mota ta Wauka a tasha zuwa abuja sassafe ta isa gidan ta dake abuja, tayi nasarar tarar da Mustapha baya nan ya fita aiki, hakan yabata damar saka magen kasan gado ta kuma zuba ruwa a kwalba mai magani da malam yabata ta shanye...
' [2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi Na Talatin da Waya*

Aimanah dake kwance a Waki gaba Waya taji jikinta kamar wacce ake Waurewa da igiya duka jikinta yayi sanyi kalau, lamo tayi tana kallon yaranta dake barcin safe, banko kofar da akayi da karfi ita ta farkar da Islam dake rigima daman barcin nata ba wani nisa yayi ba, Aimanah ta Waga kai ta kalli Sumayya dake girgiza tana wani fari da idanu
"Ki fito ki gyaramin gida malama" Aimanah ta Wago da niyya maida marta ni amma wani abu mai kyalli ya fito daga idanun Sumayya ya faWa idanunta da sauri tayi kasa tareda runtse idanun nata, dariya Sumayya taci gababdayi tana kallon Aimanah data sun kuya tana murza idanunta, da sauri ta Wago bayan taji idanun nata sun daina zafin amma kallon da Sumayya ta mata yasa gabanta ya faWi ba musu tabi Sumayya zuwa compound ta soma aikin data saka ta, daga wannan ranar saiya zamana komai na gidan Aimanah keyi ta koma kamar mai aikin gidan, ko abinci ita keyi amma wanda Sumayya ke bata ko yaran baya isa, Aimana na cikin damuwa sosai nan da nan ta rame tai baki sau biyu tana kwada son futa ta gudu daga gidan sab??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ida azabar da Sumayya ke gana mata amma getman ya hanata fita, Maman Hanif makociyar su Aimanah ce tasu tazo Waya sosai lokaci bayan lokaci suna zagaya juna su gaisa, Maman Hanif ganin kwana biyu Aimanah bata shigo mata ba hakan yasa yau ita ta shiga gidan, abinda ta gani ya Waga mata hankali ganin Aimanah kamar mata yarinyar gida tana rike da moper tana goge compound na gidan da sauri maman Hanif ta taSa Aimanah, Aimanah ta juyo tana kallon ta, sharr sai hawaye daga idanun Aimanah, gefe Maman Hanif taja Aimanah suka zauna
"Maman Hanif ina cikin masifa kalli yanda rayuwa ta juyamin baya, Mustapha yadaina kulani komai na gidan nan ya canza jibi yanda nadawo yar aiki a cikin gidan mijina nakasa taSuka komai ko na Waga waya zan kira makusanta na saina kasa nayi yunkurin barin gidan nan na tafi namu gidan an hanani fita ina zan saka kaina ban saba da wahala bazan iya wannan bautar ba" Maman Hanif goge hawayan idanunta tayi ta ruko hannayan Aimanah
"Aimanah kina addu'a kuwa kina azkhair yanda yakamata"
"Inayi Maman Hanif ina komai har karatun kur'ani ina yi"
"Aimanah na rantse da Allah asiri aka maku aka farraka tsakaninki da Mustapha, ki tsananta addu'a ki daina barcin dare kina ta shi cikin dare kina addu'a Allah zai fiddaki daga wannan jarabawar daya maki, sannan karki gayawa kowa wannan maganar ki rike sirrin cikin gidanki"
"Maman Hanifa nabar maganar nan fa kika ce karna faWawa kowa na zauna cikin uku ba da azabar aikin nan harta motocin gidan nan ni nake wankewa"
"Aimanah kiyi hakuri" maman hanif ta faWa bayan ta mike tun daga wannan ranar Maman Hanif ke kawowa Aimanah abinci a Soye wanda zai ishe su, Sumayya duniya ta mata yanda takeso sai facaka take da kuWi tana abinda take so, tsadaddiyar motar Aimanah yanzu ta zama mallakinta da kanta tasa Al'Mustapha ya karSar mata key Win daga hannun Aimanah yabata, a cikin wannan halin da suke Rumana ta haifi yaranta twince masu matukar kama da Abbas mace da namiji, Hajiyar Abbas jigawa ta wuce da yaran da mai jego acan zasuyi zaman wanka Abbas ma kwana huWu da haihuwa yabi matarsa wai tare zasuyu zaman wankan, Hajiya Hafsatu mace mai kirki da son mutane ita tayi ta kula da Rumana Ammi da taje ma bata barinta tayi komao harta Wora ruwa yiwa mai jego da jarirai wanka duk ita takeyi, Aimanah taji labarin haihuwar tayita Woki da zumuWin zuwa suna amma Mustapha yasawa idanunsa toka yace ba inda zata, wannan duk huWubar Sumayya ce, Aimanah tayi kuka ranar kamar ranta zai fita, ta duba duka account Winta gaba Waya bata da komai a ciki duka ta cinye su lokacin da Sumayya ta Webe kayan abincin gidan, sai da dare yayi kana ta kira lambar Yaya Mus'af bayan sun gaisa ta ce
"Yaya dan Allah kuWi nakeso"
"Kina matar accounter kike neman kuWi, ko bashin banki basai yabaki ba" Mus'af yafaWa yana dariya
"Yaya banaso yasani fa, shiyasa nabari sai yanzu na kiraka, wasu kaya zanyi ordar nake neman kari"
"kamar nawa"
"Ko Wari da hamsin nasamu"
"Bama masu yawa kike bukata ba, ba damuwa zansa maki yanzu"
"Nagode yaya" Aimanah tafaWa tana share hawayan idanunta
"Ba godiya a tsakanimu ina mutanan"
"Sunyi barci tafaWa tana kallon yaran dake barci" basu jima da sallama ba taji alart tana dubawa taga dubu Wari biyu, murmushi tayi nan take ta yiwa Rumana transfer na dubu Wari tareda mata messages _kiyi hakuri Rumana bazan sami damar zuwa suna ba anma zan zo daga baya naga babys ga kuWi nan ba yawa asaiwa yarana riga_ Rumana murmushi tayi bayan ta gama karanta messages Win

Hankali tashe Mustapha ke kallon Sumayya
"Ina kika saka min jakar da jiya na shigo da ita,"
"Jaka kuma na rantse ni banga ka shigo da jaka ba gidan nan" Sumayya tafaWa tana zare idanu, a haukace Mustapha ke bincikar Wakin ko ina lekawa take ko zau gano jakar, rasa wannan jakar kamar rasa aikin sa ne, ga zargin cin amana da za'a masa kilama takaisa ga birsin hakan ya kuma tasar hankalinsa
"Sumayya ki fito min da jakata nan fa na ajjeta"
"Na rantse ban Waukar maka jaka ba, in baka yarda ba muje Wakina ka bincika daga nan sai a duba na Aimanah" sak yayi yana kallonta jin ta ambaci Aimanah sunan da a yanzu bayajin akwai wani suna daya tsana ko son ji bayayi sama da sunan, Wakinta aka bincike tas babu jaka ba dalilinta, haka ta tisa Mustapha a gaba aka shiga Wakin Aimanah, ita tsorama taji daga gansu sun ahigo mata bako sallama mikewa tayi tsaye tana kallonsu

"Kin wani zuba mana idanu kamar na mujiya jaka ake nema a gidan nan ba'a ganta ba, shine nace a bincika Wakin kowa dan a fitar da Sarawo, nagodewa Allah an bincika Wakina bata nan shuyasa na rako sa a bincika nan"
"Ok bisimillah" Aimanah tafaWa tana matsawa suka shiga Wakin sosai, bin ciken farko saiga katuwar jakar mai shake da manyan kuWaWe a cikin wardrove Win Aimanah, wacce tayi tsuru tsuru tsoro duk yakamata ganin abinda bata zata ba
"Ka gani ko kaga gaskiyya ta fito ko, shiyasa nace a bincika ko ina, oh ana zaune da katuwar Sarauniya bamu sani ba," Mustapha baice komai ba ya rungumi jakar kuWi zai fita da ita
"Wai kana nufin baza kace komai ba, kana ganin wannan babban zunubin da ta aikata sata fa"
"Maizan ce Sumy tunda sun fito ai shikenan"
"Au haka zakace ai wallahi bazan zauna da Sarauniya anan ba wataran ni ta sace ni yau yau Win nan zata bar wajan nan daga ita har ?a?anta amaidata can Sangaran bayan nan ta karata acan"
"Duk yanda kikai dai dai ne" Mustapha yafaWi haka yasa kai yafita daga Wakin, watsi Sumayya tafara yiwa Aimanah da kayan sawarta dana yara tana watso su waje
"A fita afita a koma can aci gaba da sata" Aimanah na hawaye ta fara tsintar kayanta ta Wago ta kalli Sumayya zuciyar Aimanah ta rauni kawai ta fashe da kuka, kafafun Sumayya ta rike
"Sumy na roke ki da girman Allah da azabar da kike gana mana gara kisa Mustapha ya sakeni na koma gaban iyaye" Sumayya ta kece da mahaukaciyar dariya tana kallon Aimanah
"Saurin me kike ai ana gab da yin hakan zan saka ya baki takarda mai Wauke da saki uku ta yanda ke da zama da shi har abada amma sai bayan na gama shayar da ke zumar azaba a gidan nan" Sumayya na gama faWar haka ta juya ta wuce ciki ta rufo kofa, Aimanah kayanta ta Wiba zuwa bayan wajan yayi datti sosai sabida da Salman Wan gwaggo ke zaune a wajan babban falo ne sai Waki Waya mai Wauke da toleit a ciki, kayanta ta jera a wardrove ta zauna gefan karamin gadon taja tagumi tana hawaye Tasnim na goge mata, Islam da Aslam na kwance lamo a jikinta,
Aimanah duk yanda taso ta gayawa wani halin datake ciki saita kasa kamar wacce aka rufewa baki, hakan yasa ta tsananta ibadarta barcin daranta ya koma rabi cikin dare take ta shi tayi sallah tai kuka ta roki ubangiji ya fitar dasu daga halin da suka shiga, ko kaWan batajin haushin Mustapha sai ma tausayinsa datake ji daman can tasansa da rauni musamman wajan azkhair sau tari ko addu'ar kwanciya barci ita ke masa ta shafa masa a jikinsa bare kuma azkhair da ada intayi magana sai yace aikine ya masa yawa zai yi, tasani wasa da azkhair da karatun kur'ani da yake shiya jawo masu komai, sabida ta tabbata Sumayya asiri tayiwa Mustapha kamar yanda tayi a baya sanda zata aure sa,

Sumayya shewa sukayi da kawayanta suka tafa
"Gaskiyya lina ina godiya da kuka Worani a hanya kuga yanda nadawo wata big girl da na tsaya kaina zai kulle, ai ingaya maku a gidanna mulkina nake yanda naga dama komai na Muatapha yanzu yadawo nawa harta motar Aimanah yanzu ni nake hawa da kaina na koma wajan malam kibauu nasa ya hana waWan can mutanan dawowa nace a janyw masu hankali daga nan bare su dawo suga abinda ke faruwa atafi a lalatamin aikina yanzu ba gashi ba inata shan sharafi na, boka ya tabbatar min da Aimanah bazata iya barin gidan nan ba inhar ma magen karkashin gado na kunce ba," tafawa suka daWa yi tareda shewa, Aimanah komawa tayi ta jingina da bango tana hawaye
"Mage mage a karkashin gado ya ilahi" komawa Aimanah tayi da baya daman Islam ke kukan tana jin yunwa ta zo ta roki Sumayya ta taimaka ta bata abinci ashe rabon zata jiyowa kanta ne, wayar maman hanif ta kira mintina kaWan tsakani Hanifa babban Wiyarta ta kawowa su Aslam abinci, Aimanah zuru tayi tana kallon yaran ganin yanda suke cin abincin hannu baka hannu kwarya, share hawayanta tayi tausayin yaran suka kamata tamike tana jin zuciyarta na mata wani irin zafi

zagayan neman mafuta a rayuwarsu tafara yi, kakarin aman data jiyo daga bayanta yasa ta juyowa taga islam ce keta amai da sauri ta rungomo yarinyar jikinta tana mata sannu, wajan datai aman Aimanah ta gyara, kafin wani lokaci zazzaSi mai zafi ya rufe islam sai surutai take,
"Wayyo Ammi zan mutu afaWawa abie banda lafiya a kaini asibiti wayyo Ammi cikina" islam ke faWa da muryar yara
"Yi shuru islam bazaki mutu ba, zakiji sauki Aslam ne ya mike da gudu ya fita ya zagayawa wajansu Sumayya bako sallama yafaWa Wakin kai tsaye wajan Abie Winsa yaje ya ruko hannunsa
"Abie islam bata da lafiya zo kaje ka ganta" Mustapha saroro yayi da idanu yana kallon yaran yana son tina inda yasan sa
"Kai maye baza shi ba, futa ka bamu waje Wan iska mara tarbiyya" Sumayya ta faWa a zafafe kamar tana magana da sa'anta, Aslam baya yayi ya fita daga sashin yana legen Mustapha wanda shima yaron yake kallo wanda yake hango fuskarsa a fuskar yaran
Islam tasha wahala matuka maman Hanif ta kawo mata magani harta sami sauki, yau Murja garin abuja suka sauka dawowar su kenan daga dubai jirgi ya sauke su nan abuja, hakan yasa ta cewa Alhaji Jamil ya kama masu Waki a hotal su kwana zataje gidan yayarta su gaisa, texz ya ta shiga zuwa Yaya Mustaphan cikeda Wokin ganin yayar tata da yayanta harma da yaya Aimah, hannu biyu Sumayya ta karSeta suna hira kan mahaifiyarsu
"Anty Sumy yanzu wai ba wanda mama take jin tsoro yamata magana ta daina harkar datakeyin nan"
"Babu Murjana iyayanta ne to suma sun zuba mata idanu duk da na tabbata basu san mai take aikatawa ba, duk da daman can bata Wauke su da mihimmanci ba, addu'a kawai zamuyi mata" kai kurum Murjana ta gyaWa can ta ce
"Yanaji gidan shuru ko Yaya Aimah bata dawo daga aiki ba" dariya Sumayya tayi ta ruko hannun Murjana suka fito can baya karshan gidan Sumayya ta tura kofa suka shiga Aimanah ce zaune saman carfet itada yaran data rungumo su duka a jikinta, Murjana kallon Aimana tayi ta juya ta kalli Sumayya dake ta murmushi
"Murja yaushe kika zo?" Aimanah ta tambayeta a sanyaye
"Yanzu" Murja tabata amsa tana bin Wakin da kallon mamaki, ta juya ta kalli Sumayya da har sannan fuskarta ke shimfiWe da murmushi
"Anty Sumy ban gane bafa mai Aimanah take anan wajan da ya dace ace yan aikinku ke wajan"
"Itama yanzu ai batada maraba da yar aikin" Sumayya ta faWa tana jan hanun Murjana dake kallon Aimanah wacce ke goge hawaye suka fita
"Sakar min hannu Sumy ki sake ni, mai abinda na gani yake nufi"
"Kin rigada kinsan komai Murjana wani malami na samu mai zafi ina gaya maki hmmm ba'acewa komai, aiki yayimin yanda nakeso, kema in kinason kama mijinki kizo na rakaki kiga yanda ake aiki kamar yankan wuka"
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, la'ilaha illa anta subahanaka inni kuntu minal zalimin, maine haka wai Sumayya kinyi hauka ne, ina zaki kai wannan zunubin mai girma haka"
"Istigifari ai bai bar komai ba murjana inaka aikata ba dai dai ba saika tuba ka koma ga Allah"
"Sumayya banso ba banso kika komawa harkar asiri ba duk karyan banza ce da Waukarwa kai zunubi kisani Allah baya yafe laifin wani daka cuta, Anty Sumy kin cutar da masoya Allah bazai barki ba, kuma da ikon Allah saina tarwatsa komai" Murjana na gama faWar haka tayi baya ta koma wajan Aimanah da har sannan ta sameta tana hawaye
"Yaya Aimanh bar hawayan nan insha Allah komai zai wuce yanda na tarwatsa wancan asirin haka yanzuma insha Allah saina tarwatsa komai, nasanki ada kinada ibada kici gaba karki daina tabbas nasan ibadarki tasa kika tsaya iya wannan halin, kaico kaicon yaya Mustapha da bai Wauki azkhair da mihimmanci ba shiyasa daga an masa abu yake saurin kama sa kici gaba da addu'a Yaya Aimaah, ko zaki bini mu gudu na maida ke kano"
"Bazan iya nayita yunkurin yin haka amma sai naji na kasa barin gidan zan so ace zan iya fita daga gidan nan da tuni bana cikinsa" mikewa Murjana tayi tana gyara zaman jakarta dake saSe a kafaWarta
"Gobe zan dawo Yaya Aimah da ikon Allah saina fiddaki daga wannan gidan" Wagowar da Murjana tayi taga Sumayya na tsaye jikin kofa tana kallon su, sa kai Murjana tayi ta raSa ta gefanta ta wuce tana gafda fita daga gidan taji Sumy ta kira sunanta ta juyo tana kallonta
"Zaki fitar da ita ko? to gara ma kiyiwa gidan nan kallon karshe keda sake shigo sa har abada" juyawa Sumy tayi ta koma ciki, Murjana jikinta yayi sanyi tana mamakin Sumy,
Sumy na komawa Wakinta malam ta kira ta sanar mata yanda sukayi da Murjana sannan tace tana so yakara mata aiki sosai kan Mustapha taga yafara mata musu kwanan nan
"Dole zai maki masu kishiyarki na tsaye kan addu'a bamuda wani abu da zaiyi tasiri a kanta, kici gaba da rikon magen nan ruhin haWe take da ruhin Aimanah daga randa kika yi sake magen nan tabar cikin gidan daga ranar Aimanah bazata sake kwana a gidan nan ba, fitar Aimanah daga cikin wannan gida dai dai yake da tarwatsewar komai da kikayi, ga tukunya nan mun saka aljani dundurusu ya ajje maki a kofar Wakinki ki fito ki Wauka ki mata ma ajjiya mai kyau karta fashe inta fashe akwai matsala maganar kanwarki kuma yanzu zan mantar da ita komai" sallama sukayi da boka Sumayya ta fita ta Wauki tukunyar a hankali tasa can wani Wan lungu dake cikin Wakinta ta adanata
Kamar yanda malam yafaWa hakance ta faru Murjana kafin ta karasa hotal Win da suka sauka ta manta da wata Aimanah bare kuma alkawarin komawa datayi mata

Yau Aimanah ta tashi jikin Islam ba daWi gaba Waya hankalinta ya tashi musamman ganin yanda take mimmikewa, kafin wani lokaci ta suma yafi sau biyu, a guje Aimanah tafita daga wajan nata tai sa'ar ganin Al'Mustapha tsaye jikin motarsa suna magana da Sumayya da alama fita zaiyi
"Yaya dan Allah dan Allah akai Islam hospital wallahi batada lafiya sumanta uku a safiyar nan, dan Allah Sumayya ki taimakamin" Aimanah tafaWa tana rike kafafun Sumayya, Sumayya kafa tasa ta take hannun Aimanah wanda har sai da hannun yayi kara, Aimanah tasaki azababban ihun dayasa Mustapha lumshe idanu ya kifa kansa saman motar sa haWeda rike kirjinsa da hannu Waya
"Muna fuka baza'akai tan ba ta mutu mana waye a ciki" Aimanah mikewa tayi daga tsugun nan datayi na rokon Sumayya, hannunta wani irin azabar zafi yake mata tana fitar da numfashi ta kalli Sumayya cikin kukan azaba
"Allah yamaida maki mugun nufinki kanka, Sumayya insha Allah bazaki taSa gamawa da duniya lafiya, bazan taSa yafe maki wannan azabar da kike gana min ba, nasani bazan zafi da raWaWin haihuwa ba tunda baki taSa yinta ba, shiyasa bazaki taSa jin tausayin yara ba nabarki da Allah"
"Ni kike zagi Aimanah ni zakiyiwa Allah ya isa,"
"Ya isa ya isa haka Sumayya akai Islam hospital" Mustapha yafaWa cikin bada umarni ya shiga motarsa yaja a fusace ya fice daga gidan da mugun gudu
"Bazan kaitan ba idan ta mutu ma nima nayi farin ciki" Sumayya tasa kai ta koma ciki, Aimanah Waki ta koma ta kira lambar maman Hanif tana kuka ta gaya mata halinda Islam ke ciki, maman Hanif

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login