Showing 72001 words to 75000 words out of 95991 words

Chapter 25 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5391

mike ya juya ya fita mai motar daya kawosa ya bawa kuWi ya ce yaje gidan abinci mafi kusa ya yo masa take away ya juya ya koma ciki
"Yaya Aimah wai ina yayanmu"
"Shaheed muna cikin matsala" karo na farko data buWi baki ta iya gayawa wani halin datake ciki a gidan kuka sosai Shaheed keyi, kamar wani karamin yaro
"Sannu yaya sannu yaya Aimah insha Allah saina fitta ki daga wannan halin, yanzu bazaki iya fita daga gidan nan ba, muje ki ga ya mike shiya taimaka mata tasa hijab ya Wauki islam da jikinta ya saki sosai ga zafi da jikin yayi, ya ruko hannun Aslam da Tasnim cak taja ta tsaya lokacin da suka je bakin get
"Shaheed gasu nan za su kashe ni, Shaheed mage ce gata can a kofar fita bazan fita ba katafi da yaran kaje ka sanar da halin da nake ciki, ga wasu nan zasu hanaku tafiya shaheed fita da sauri" hannu tasa ta tura su waje ta mai da kofar ta rufe gam, tana jin sanda Shaheed ke faman kwaWa mata kira, zama tayi jikin get Win
"Shaheed ka kai yaran nan wajan Ammi ku maza ku tafi kafin Sumayya ta dawo bazata bari ka tafi da su ba" Shaheed jiki a sanyaye ya saka yaran cikin motar data kawo sa a ciki ya basu abincin sukaci sosai har mamakin abincin da sukaci yake, ya kalli agogon hannunsa yaga jirgi tuni ya tashi kusan da mintina biyar kenan
"Baba kaini tashar da zan sami motar da zata kaini kano" kai kurum baban ya gyaWa yana cigaba da tukinsa har yakaisu ta sha kuWi sosai Shaheed yabawa driver Win ya sami wata motar su kaWai yabiya suka Wau hanya, yana rungume da Islam wacce yakejin kaunar yarinyar ta daban data yan uwanta, Tasnim na gefansa na dama yayin da Aslam ke gefansa na hagu sun kwantar da kansu a jikinsa sunata barci, gafda zasu shiga kano Islam ta fara kelaya amai kamar zata amayar da hanjin cikinta jikinta ya Wauki rawa idanunta na kafewa, gaba Waya hankalin Shaheed yatashi sai cewa mai motar yake
"Dan Allah ka taka motar nan sosai mukai yarinyar nan hospital karta mace min" Aminu kano hospital suka je da wayar driver Win yayi amfani ya kira wayar Ammi, Ammi dake tsaye gama wayarta kenan da Ahmad wanda ke sanar mata jirage biyu kenan na sauka daga Abuja amma ba shaheed a ciki zai taho gida, gaba Waya hankalinta ya tashi tunani take maiya sami autan nata a yanda suka lissafa karfe sha Wayan rana a kano zatai masa gashi yanzu magana ake ta huWu harda kwata na yamma, jikinta ya kuma yin sanyi ta zurfafa cikin tunani har tsorata tayi sanda taji wayarta tayi kara, kamar bazata Waga ba ganin lamba ba suna sai kuma ta Waga sanda kira na biyu ya kuma shigowa wayar
"Ammi ina hospital kiyi maza ki zo dan Allah"
"Shaheed kana lafiya wanne asibitin maiya sameka yimin bayani"
"Ammi ina lafiya, kizo dai nan Aminu kano" cikin ruWewa ta fito, tareda Momy suka tafi bayan ta mata bayanin Shaheed ya kirata, Ahmad ta kira tace su haWu a can Ammi duk gudun da Momy keyi da mota gani take kamar sanWa take ta kagu taje taga maiya sami Wanta, yana tsaye sanda suka karasa a wata farfajiya ko gama dai daita motar batayi ba Ammi ta fito tana taSa Shaheed
"Lafiya mai kake a hospital," baice komai ba yaja hannun Ammi suka shiga wani Waki, gaba Waya yaran suna kwance a gadajansu harsu Aslam yasa a binciki lafiyarsu
"Ammi kuna kasar nan amma yaya Aimah na cikin wani hali ba wanda ke bin ta kanta kun mata adalci kuwa?" Ammi kanta ne ya sara tai saurin dafa kan tareda dafa bango

Aimana tana turasu wajan get Win ta zauna wajan tareda fashewa da kuka wasu halittu ke mata gizo a idanunta kamar zararriya ta kwasa a guje ta shige gidan dan zamanta a wajan jitake kamar ana Waureta da igiya Wakinta ta shige ta kwanta ta lulluSa cikin blanket rufe idanu tayi har sannan tana hango haluttun nan na mata yawo cikin idanu buWe idonta tayi tar wai tana karanto suratul bakara da karfin gaske, batayi nisa tana karantawa ba barci yayi awon gaba da ita tsawon awanni tana barci mai daWi wanda ta jima batayi irin saba sai yamma sosai ta farka, durowa tayi daga gadon ta shiga bayi tai alwala ta tada sallah tai azahar kana tai la'asar tana nan zaune tana azkhair wanda ta jima sosai batayi ba taji an buWe kofar Wakinta, kallon kofar tayi Mustapha ne da Sumayya Musty na gaba rikeda takarda a hannunsa Aimanah ta kallesu kallo Waya ta Wauke kanta har sanda taji Mustapha ya ajje mata takarda a gabanta
"Ga shi Na sake ki saki Waya" lumshe idanu Aimanah tayi a zuciyarta take faWin alhamdulillah, juyawa Musty yayi ya fita daga Wakin, Sumayya ta kece da dariyar mugunta tana kallon Aimana
"Yau dai mun yarda kwallon mangwaro mun huta da kuda, kici gaba da zama anan ke da yayanki nasan yunwa ce zatayi ajalinku, kina nan ba iya fita zakiyi a gidan nan ba sai sanda naso naga dama, kasar ma zamu bari zamu zaga duniya kafin mudawo nasan kin rigada kin zama ba matar Mustapha ba daga nan zan fitar dake daga wannan gidan" Sumayya ta fice tabar Aimanah saman darduma tana ambaton Allah da rokonsa akan yafitar da ita daga wannan ukubar da take ciki, zurawa takardar idanu tayi ta warwareta rubutun Mustapha raWau saman farar takardar ninke ta tayi ta ajje ta saman gado, tana nan zaune ta jiyo futar su a mota bayan mintina taji an kuma shigowa Wakin nata wannan karon Lina ce ta shigo Wakin jikinta ne ya Wauki mazari sam bata kauna ko san ganin wannan matar, wani kallo take bin Aimanah da shi kafin kuma ta ce
"Zo muje," Aimanah ba musu ta mike tabi bayanta suka fito daga Wakinta, Wakin Sumayya taga sun shiga maida kofa lina tayi ta rufe batare data saka key ba, Waga katifar dake shimfiWe saman katakon gadon Sumayya Lina tayi wata mage ta bayyana ramammiya da ita idanunta ja jawur da su ko kyan gani bata da
"Kinason fita daga wannan halin da kike ciki, kinga wannan itace akayi asiri aka haWa da ruhinki indai har magen nan na kulle anan bazaki taSa iya barin gidan nan ba, ki bani dama da ?an mintina na kashe kishi na dake ni kuma na maki alkawarin saina karya duk wani asiri da Sumayya ta maki," Aimanah baya taja ganin Lina na kokarin cire kayan jikinta, sai da lina tai tik ta Wago tana kallon Aimanah dake makure jikin bango, jikinta gaba Waya karkarwa yake ambaton Allah kawai take a fili da zuciya, Lina ta tsugunna tana karkaWa jiki a tunaninta zata ja hankalin Aimanah, kunce magen Lina tayi, cak Aimanah ta tsaya daga karkarwar da jikinta keyi, yanayin yanda take ji a jikinta taji gaba Waya ta sauya ta dawo Aimanar ta da, lokaci Waya taji kamar ana kunce ta daga Wauri, juya idanunta kawai take a Waki tana neman abin dazata kare kanta daga Lina wacce ke kusanto ta, kan wata yar tukunya idanun Aimanah ya sauka batayi wata wata ba tasa hannu ta fusko tukunyar kasar ta bugawa Lina a fuskarta Lina ta saki wata karar azaba ta sheme anan, da gudu Aimanah ta fito daga Wakin batayi wata wata ba ta fice daga gidan gaba Waya, gudu take sosai har batasan inda take jefa kafafunta ba sai ji tayi anyi sama da ita...
'
07039793439
[2/13, 4:46 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi Na Talatin da HuWu*

ji kake keeeeeeeeeee matar dake jan motar tai saurin taka burki, Aimanah da motar tayi sama da ita ta dawo kasa kanta ya bugu da kwalta take yanke kan yafashe jini yafara zuba, nan da nan yan sanda dake kusa da wajan suka karaso ba'ayi wata wata ba akayi hospital da Aimanah wacce ko motsi batayi, matar data bige Aimanah kuka take sosai tana addu'ar Allah yatashi kafaWun yarinyar data bige, hankali tashe ta kira babban Wanta ta sanar da shi halin datake ciki, cikin kankanin lokaci sai ga shi a Hospital Win shiya rinka kwantar mata da hankali har zuwa sanda aka turo gadon da Aimanah ke kai daga emargency zuwa word, ruko hannun mahaifiyar tasa yayi suka bi gadon
"Dr ya ake ciki"
"Hajiya muje office na maki bayani" juyowa sukayi suka bisa zuwa office Muhd ya zaunar da mahaifiyarsa saman kujera ya tsaya jikin kujerar hannunsa cikin na maman nasa
"Hajiya gaskiyya yarinyar nan na a cikin wani yanayi mara daWi, ta bugu sosai a kanta a yanda muke tunani koda ta farka to zata manta komai nata, sai dai lamari na ubangiji komai na iya canzawa tsaSanin binciken mu, a karshe dai muyi addu'a"
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un na shiga uku ni Zainabu yau kuma haka Allah yai dani kaico"
"Mom please ki daina kiran shiga ukun nan komai zai zo da sauki insha Allah muyi addu'a kamar yanda Dr ya ce, Muje a kira Azinatu tazo ta kula da ita ke ki koma gida, mu kula da komai"
"Muhd bazan iya komawa gida ba hankalina bazai kwanta ba tsoro nakeji karta mutu na shiga uku"
"Mom zan kira Dr Fawas ya maki allurar barci fa kinsan yanayin ciwonki dan Allah ki cire damuwa, muje na taya ki kiyi alwala ki sallah kiyi addu'a Mom"jiki sanyaye ta mike tabi bayan Wan nata

Mustapha kwantar da kansa yayi jikin kujera, haka kurum yake jin jikinsa ba daWi har wani zazzaSi zazzaSi yake jin na shirin kamasa
"Sumy mu koma gida bazan iya tafiyar nan ba banida lafiya" harara ta wurga masa
"Sabida kawai bakada lafiya zamu fasa tafiya holewarmu" mikewa yayi ya ajje mata takardunta a kan cinyarta ya mike zai bar wajan ganin da gaske tafiyar zaiyi yasa ta ji gabanta na bugawa tabbas wani abu na faruwa a gida, wayarta ce tayi kara alamar kira ne ya shigo zaro idanu tayi tana kallon Mustapha da har ya fita daga recepsion, hannunta na karkarwa ta Waga kiran Malam daya shugo wayarta
"Kinyi sake, Lina ta ruguza komai harta tukunyar ki ta fasata" hannu Sumayya ta Wora aka zata saki ihu ta tina a inda take cike da damuwa ta ce
"Ran Malam yadaWe yanzu yaya zanyi nasan dai tunda ina da kai banida sauran damuwa"
"Komai ya rushe Sumayya, mijinki na gafda dawowa hankalinsa hakan dai dai yake da barinki gidan sa"
"Shikenan na shiga uku ni Sumayya kayi wani abu dan Allah malam"
"Zanyi akan mijinki Aljani shinzu zai shiga tunaninsa bazai dawo hankalinsa ba kafin muga mai zamuyi amma dai kisani komai ya rushe kishiyarki ta bar gidan, gobe ki shirin karSar baki daga kano" yana gama faWar haka ya katse kiran wayar, a mota ta tarar da Mustapha yana zaune da alama ita yake jira, tana shiga yaja motar suka bar aiport Win suna shiga gida ya kwanta barci ba sallah bare salati, zuciyar Sumayya tai sanyi ganin Mustapha baice komai ba ta daWa kiran malam sukai waya ya gaya mata lalle jibi tazo a sake wani aikin akan Mijinta, gyara Wakin nata tayi ta kwashe komai sama ko kasa ta duba magen nan bata ganta ba, rai Sace ta nufi gidan Lina a motar Aimanah wacce yanzu tazama ta hawan Sumayya, Lina na kwance saman doguwar kujera da kumburarran goshi zuciyarta fal takaicin abinda Aimanah ta mata ga ba biyan bukata ga ciwo ga kuma Sarnar datayiwa Sumayya na ruguza mata komai, ga bakin cikin shikenan ba ita ba zuwa taron gobe da zasuyi a kaduna to ina zata da wannan katon goshi, gabanta ne yafaWi dataji sallamar Sumayya, tsaye kam Sumayya tayi a kanta tana aika mata banzan kallo
"Kin kyauta akan wata bukata taki shine kika so ki ruguzamin rayuwa to ta Allah ba taki ba, yar akuya mai bin mata" dariya Lina tayi tana tashi zaune da kyar
"Gara ma ni nice yar akuyar ba uwata ba tsohuwar najadu"
"Lina ya isheki fa dani kike bada mahaifiyata ba ki tsaya a ni Win idan kika sake taSo min mahaifiya inada makamin da sai na girgiWe maki wannan auran wallahi"
"Kin daWe baki kashe min aure ba, anan anan Wina kike" Lina tafaWa tana nuna tafin hannunta
"Ok haka kika ce to muzuba mu gani" Sumayya ta faWa tana ficewa daga Wakin, kai tsaye data fita wajan mai gadin gidan ta tsaya suka gaisa ta basa kuWi masu yawa akan yabata lambar mai gidan, get man baiyi wani tunani ba ya bata lambar tasa a wayarta tai save ta fito ta shiga motar ta taja, kai tsaye gidan Feenah ta nufa a mutumce suka gaisa sun jima suna hira kana Sumayya ta faWo kan zancan daya kawota,
"Ni kuwa Feena ina vidio Win nan da kikaiwa su Lina itada malam randa mukaje Win nan?" Feena na dariya ta ce
"Yana cikin wayata duk sanda naso nishaWi kun nawa nake na kalla nayita dariya ni kaWai"
"Ki turo min ta whatsapp"
"Ok bari na turo maki yanzu" ta kunna data ta tura mata, tana ganin ya shigo tai dariya bata jima sosai ba ta tafi.

KANO
Ammi gaba Waya hankalinta ya gama tashi da jin labarin da Shaheed ke bata kuka take sosai a cikin hospital Win, Momy da Yaya Ahmad ke lallashinta
"Naso na gano wani abu sanda naje Abuja amma danayiwa Alhaji magana sai yace ba haka wai na cika zargi daga nan nabar maganar, kaico kaico da wannan auran na Aimanah tabbas gobe saina je abuja sai Mustapha ya saki yarinyar nan, hmmm Mustapha Allah ya.."
"A'a Ammi dan Allah karki yiwa Wan uwana baki"
"Ko kusa Ahamad bazan taSa aibata Wan wani ba bare Wana dana Wauki cikinsa tsawon wata tara na shayar da shi na watanni goma sha tara ba baki zan masa ba Allah ya shirye sa zance" Aslam da Tasnim Momy ce ta wuce gida da su binciken likitoci ya tabbatar lafiyarsu kalau, Islam ce dai maleria da typod suka ci karfinta, saiko olsa data kamata hakan yasa aka Worata kan magunguna da allurai amma sun kwantar da ita a hospital Win danci gaba da kwaje kwaje, Alhaji Kamal ma yaji haushi da bakin cikin abinda yafaru hakan yasa yaWau alwashin kafarsa kafar Ammi gobe da shi za'ayi tafiyar nan zuwa Abuja,

AMARYA
Shiri suke sosai na tafiya taron da zasuyi a kaduna Hanne an kasa zaune an kasa tsaya kasancewarta babba a harkar shiyasa take ta amsa kiran waya kala kala, wajan tara na safe suka Wauki hanyar kaduna a motoci uku Hanne da Amarya da Rahila sai wasu matan guda biyu sune a sahun farko, driver Win Hanne ke jan motar tasu, kaguwa da Hanne tayi ta ganta a kaduna yasa ta azalzali driver Win dayayi gudu sosai suna gafda shiga zariya sukai mummunan hatsari ba kyan gani Hanne tuni ta amsa kiran Allah sakamakon kanta da babbar mota ta taka yai kaca kaca akan kwalta, Amarya kuwa a sume akayi hospital da su itada sauran yan motar, abin Allah driver Win ba abinda yasame sa sai buguwa da yayi a gefan kansa mota kuwa tuni ta tashi a aiki, Amarya lokacin data farfaWo ta dawo hayyacinta shuru tayi tana kallon yan asibitin ba inda ke mata ciwo amma tayi tayi ta tashi ta kasa hakan yasa ta Waga hannunta ta kira wani likita dake tsaye kusada gadon wata mara lafiya da alama duba ta yake, sai da yagama da ita kana ya karaso inda Amarya ke kwance kan gado
"Sannu kin farka kenan, ya kike jin jikin?"
"Ba inda ke min ciwo sai dai nakasa ta shi zaune" zaro idanu likitan yayi alamar firgici ya Wauko allura ya caka a kafarta yaga ko motsi batayi ba
"Bakiji zafi ba"
"Ba zafi, ji nake kafar kamar ba'a jikina take ba"
"Hajiya ina yan uwanki, sai an maki hoton baya muga ya lakar ki take da alama fa kinsamu tsinkewar laka, hoton zai nuna mana in wanda zai gyaru ne sai ayi gyara" hawaye Amarya ta soma musamman bayan tafiyar likitan da driver Win su ya shigo shi yake shaida mata mutuwar Hanne da halin da sauran ke ciki, tayi kuka sosai tai nadamar wannan tafiyar tana faWin data sani bata zo ba, shi ta bawa lambar Murja ya kirata ya gaya mata Mamanta tayi hatsari tana asibiti ana bukatar ganin wani nata, hankali tashe Murjana ta kira Sumayya ta gaya mata, ita kuma ta fara shirin tafiya zari'a itada Alhaji Jamil

Ammi nayin sallar asuba bata koma barci ba ta hau shiri karfe shida na safe suka Wauki hanyar Abuja itada Alhaji Kamal da Ahmad saiko driver Winsu, wajan sha Waya da wani abun na safiya suka shiga abuja gaban Ammi bugawa yayi sanda driver Winsu ya faka motar a cikin gidan Mustapha, jiki sanyaye Ammi itada Ahmad suka jera zuwa ciki musty na zaune saman kujera yayinda Sumayya ke tsaye tana danna waya murmushi shimfiWe a fuskarta kamar ba ita Murja ta kira tana gaya mata mahaifiyarsu na hospital ba, Wagowa tayi ta kalli su Ammi da suka shigo da sallama, daga kallo Waya bata sake yi masu wani kallon ba ta maida kallonta ga madubin wayarta tana cigaba da murmushinta
"Ammi barka da safiya kune da safan nan, Ahmad bisimillah zauna" Mustapha yafaWa yana nunawa Ahmad kusa da inda yake zaune,
"Bazama mukazo yi ba, Mustapha ina Aimanah?"
"Aimanah ai bata gidan nan Ammi tun jiya na sallameta na bata takarda ko Honey" yafaWa yana kallon Sumayya
"A'A kaga ba ruwana, karka sako ni a zancan ku yanzu matar nan ta ce na maka asiri ka rabu da matarka, bayan ni banma san anyi ba"
"Ke!!! shiga hankalinki kisan da wacce kike magana" Ahmad yafaWa a zafafe harda mikewa daga inda yake zaune yana huci kamar zai kai mata duka, Ammi kasa magana tayi sai ma buWe Wakin Aimanah da tayi ta shiga, shuru Wakin sai darduma a shimfiWe, takardar dake ajje saman gado ta Wauka hannunta na karkarwa ta buWe ta karanta
_Ni Mustapha Kamal Sareena

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login