Showing 27001 words to 30000 words out of 95991 words

Chapter 10 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5380

da zafi huci kawai yake ya kalli Amininsa Habu ya ce
"Alhaji Habu auran nan bazai yuwu ba zoka Waura ma Abas aure da ?arka Habiba yanzu"
"Alhaji in rai yaSaci hankali fa baya gushewa komai yafaru a manta baya mun riga mun tara mutane kuma ni bazan Waurawa Habiba aure ba rana tsaka batare da saninta ba"
"Haka kace" Alhaji Abubakar yasaSa malum malum Winsa ya fice daga masallacin mutane suka bisa da kallo a dai dai sanda Abas da tawagar abokansa suka karaso anan Babansa ke gaya masa ba wannan Waurin auran yaje ya nemi wata, nan take Abas ya faWi kasa akayi hospital da shi
Prop tsabar bakin ciki kasa cewa komai yayi sai bin kofa da yayi da kallo baya ma jin abinda ke faruwa a wajan shidai kawai yaji sanda Akace fatiha aure yaWauru tsakanin Al'Mustapha Kamal sareena da Aimanah Faruk mai nera, kokarin faWuwa Alhaji Faruk yake da sauri amininsa Alhaji Kamal ya rukosa shida Ya Muneeer suka saka sa a mota Muneeer yaja zuwa gida, tuni labari yakai gida kan abinda yafaru Ma'aruf ne yakai labarin hankali yatashi sosai musamman Aimanah sanda taji labarin bada Abas aka Waura aure ba faWuwa tayi sumammiya Anty Hasana ta zuba mata ruwa ta tashi tunda ta tashi take kuka taki cewa komai ta kira wayar Abas yafi sau talatin ba'a Waga ba,Mus'af kamar ya kaiwa Ya Mansur duka haka yaji dan shine silar wannan Waurin auran, Mah hankali tashe ta sami Prop a Wakinsa tana kuka
"Prop kasan abinda kayi kuwa yaya zaku Waura mata aure da Mustapha ya zaku jefa yarinya a masifa"
"Dan Allah Aisha ki sarara min nima bansan da auran ba kinsan halin masifar dana shiga lokacin da Alhaji Habu ya wulakanta ni a gaban mutane, Mansur ne ya Waura auran Aimanah da Mustapha bani ba kije kiyi masa faWa ni ki kyaleni da abinda yadaman" a fusace Mah ta fita daga Wakin zuwa Compound inda Mansur ke tsaye shida sauran mazan da basu gama watsewa ba hannunsa kawai taja zuwa ciki har Wakinta ta shiga da shi ta zaunar dashi gefan gadonta ta zauna a kasa
"Mansur maiyasa kamin haka mai yasa da kayi fushi bakai tunanin mazai faru ba ina Aimanah ya Aimanah zata iya kishi da wannan yar matsafan kana fa ganin halin da ake ciki yauahe ma aka samu Musty ya farfaWo"
"Mah kiyi hakuri kaina ya kulle ne narasa mafita mahaifin Abas yayi fushi bansan maiya taSa haWasa da Daddy ba, kuma jiya naga Mustapha da Aimanah na kuka da daddare bayan mundawo daga dinner nayi zaton ko har yanzu tana sonsa"
"Ni ba zancan so nake ba abinda zaije yadawo nake dubawa"
"Mah muyi addu'a da fatan alkhairi sannan kisa ma auran nan albarka, ki goge fuskarki kar Ammi taga kukan nan naki bazata ji daWi ba zata zaci bakison ?arki ta auri Wanta ne" da sauri Mah ta goge fuskarta sabida abinda Mansur Win yafaWa gaskiyya ne, Ammi ta shigo Wakin hankalinta tashe sai yanzu taji labarin abinda yafaru sabida bata gidan anan ta kwana gafda za'a tafi Waurin auran ta tafi gida sabida ta kira wayar Mustapha sau ba adadi bai Waga ba shiyasa taje ta gano lafiya, kuka take sosai tareda yiwa Mansur faWan abinda yayi.

Al mustapha na tsaye gaban closet yama rasa kayan da zai saka haka kurum baya son zuwa gidan su Aimanah yaya zaiyi ya zaiji yau idan yaga Aimanah a matsayin matar Abas ba shiba shifa sam baiso ma Ammi ta tarar da shi a gidan ba, karan da wayarsa tayi yasa ya saka hannu ya Wauki wayarsa ganin lambar Shaheed kaninsa yasa yai picking call Win
"Hello" Mustapha yafaWa Shaheed cikeda Woki ya ce
"Yayanmu albishirinka"
"Kai ni sa'anka ne, kirana kayi kace an Waura wa Aimanah aure"
"Allah ba haka bane, kiranka fa nayi na maka Allah ya sanya alkhairi an Waura auranka da Yaya Aimanah" da sauri ya zauna gefan gado yana dafe kansa
"Shaheed zan saSa maka"
"Shikenan Yayanmu in an kawo ta gidanka ka yarda" Shaheed ya katse wayan, kafin Musty ya ajje wayar kiran Mas'ud ya shigo, a sanyaye yai picking call
"Majanun da mace ne ni dana rangaWa guda ango ango"
"Kaima ka kira ka tsokane ni ko to duk kwayi ku gama gidan bikinma nafasa zuwa"
"Ko baka zo ba ai zamu kawo maka amaryar anjima duk da itama ance tana can kwance ba lafiya koma dai maine kwa haWe anjima" ajje wayar yayi ya mike zai saka kaya wani kiran ya sake shigowa tsaki yayi bai Waga kiran ba yaci gaba da saka kayansa sau uku ana kira bai Waga ba baima duba ba yaci gaba da shirinsa kiran dayake shigowa ba kakkautawa ne yasa ya Waga
"Anty Ruma"
"Ayirrrrrrrrrrrrrrrrri" Anty Ruma ta rangaWa buWar da saida tasa ya janye wayar daga kunnansa
"Kai Anty Ruma karki kashe min dodon kunne na"
"Ango mijin amarya aure ya Wauru" kashe wayarsa yayi gaba Waya ya fita daga gidan zuwa gidansu Aimanah can gadon kaya, yana shiga ?an uwa sukayo kansa ana ihun ango ango, Surayya kanwarsa harda rungumesa, Anty Hasana yabi da kallo ganin yanda take aika masa da wani kallo, karasawa yayi kusada ita ya gaidata
"Burinka ya cika Musty"
"Anty nifa ban gane ba, kema tsokanar tawa zakiyi"
"Ni sa'arka ce dazan tsokane ka?" tsugunnawa yayi a gabanta sai kuma da sauri ya mike ya shiga can cikin gidan kai tsaye Wakin Mas'ud ya shiga inda yatarar da Mas'ud da Mus'af na cacar baki kamar zasu daki juna
"Ya'isa dan Allah" Musty yafaWa yana rike Mus'af dake kokarin kaima Mas'ud duka
"Sakeni malam ai duk bakinku Waya kun shiga kun futa an hana yarinya wanda takeso"
"Mus'af zan naushi bakinka wallahi" Mas'ud yafaWa yana tashi daga wajand daya zauna
"Kadakenin mana maza tawo karka fasa, kunsa yarinya a masifa gashinan da safan nan sumanta nawa tunda taji labarin nan"
"Ya'isa wai yaushe zaku girma ku daina wannan halin, kai Mus'af ka fita a idona fa tsorin idonka yayi yawa ka tsaya kana sa'insa da Mas'ud sa'anka ne?"
"Mah kina gani fa..."Naga me kamin shiru" fuu Mus'af yafice daga Wakin zuwa na Aimanah Ammi na tsaye kan Aimanah tana lallashinta kan tayi shuru ta daina kuka, Mus'af yazauna kusada Aimanah yana lallashinta kan tayi shuru taci abinci ta kwanta ta huta,
"Mas'ud gaba Waya kun sani a duhu dan Allah warware min wannan lamarin"
"Aure dai kasani an riga an Waura da kai" nan Mas'ud yai masa bayanin yanda abin yafaru, nan take Mustapha yai sujjadar shukkur yana godewa Allah bisa wannan ni'ima dayayi masa ba zato ba tsammani, mikewa yayi shima a nufi Wakin Aimanah Ammi kaWai ya tarar a Wakin sai Aimanah dake can gefe kwance ta naWe cikin blanket da alama sanyi takeji, Ammi taWago ta kalli Mustapha farin cikin data hango shimfiWe saman fuskarsa yasa ta murmusa ta ce
"Ango masha Allah,ubangiji yasa alkhairi"
"Amin ya Allah Ammi, nayi matukar farin ciki da wannan ni'imar da Allah yamin ba zato ba tsammani, sai dai Ammi nasani Aimanah yanzu bata sona ya zanyi" Ammi hannu ta Wora samab laSSanta shiii ta nuna masa Aimanah dake kwance samab bed, zama yayi kusada Ammi ya Wora kansa saman cinyarta ahankali ya ce
"Ammi kinji gabana faWuwa yake"
"Yita karanta Hasbunallahu wani'imal wakil, da La'ilaha illah anta subahanaka inni kuntu minal zalimil" Aimanah dake cikin bargo zuciyarta ba daWi ji tayi kamar ita Ammi take, nan take tafara ambaton Allah har barci mai nauyi ya Wauketa, Ammi ce tafara fita daga Wakin sakamakon kiran da Alhaji Kamal yayi mata, tana Fita Musty ya karasa inda Aimanah ke kwance ahankali yaja bargon ya buWe mata fuska, ya sumbaci goshinta tareda faWin
"Alhamdulillah" yasake sumbatan labbata yafita a Wakin yana faWin
"Sai mun haWu a gidana Aimah" yana fita wayansa dake aljihu tayi kara da sauri ya cirota yai picking call Win cikeda ladabi ganin Abbansa ke kira
"Zonan falon Dadddy muna jiranka" dam gabansa yafaWi ahankali yataka har sashin Daddy, harya shiga Wakin gabansa na faWuwa can gefe saman carfet ya zauna kusa da Yaya Mansur ahankali yafara gaida Iyayansa dake zaune a wajan,
Alhaji Kamal yafara magana "Nasan kariga da kasan abinda yafaru a Wazu ga amana nan Mustapha dan Allah ka kula da Aimanah"
"Insha Allah Abba"
"Sai maganar lefe da inda Amarya zata zauna"
"Abba abani zuwa gobe zan haWa kayan, batun wajan zama kuma legos nakeson wucewa da ita"
"Hakan bazaiyu ba Mustapha da ace bakada wata matar da zamu yarda da hakan amma yanzu in muka amince da haka mun zama masu son kanmu dole kayi adalci a tsakanin matanka karka manta Aimanah ba ita kaWai ce matarka ba" Mah ke faWar hakan
"Hakane Mah shima abani zuwa gobe zanyi magana"
"Shikenan Mustapha tashi k??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????aje" Daddy ne yai magana a wannan karan, mikewa yayi ya fita, su kuma sukaci gaba da tattaunawa, Musty kai tsaye gidansa ya wuce yana shiga gidan ya tsaya cak yana karewa gidan kallo, gidan ba wani babban gida bane babban falo ne mai Wauke da Wakuna uku, Waga kai yayi ya kalli kafar benan da zai iya cewa bai taSa hawa ba saboda ba kowa a ciki, bisimillah yayi yahau saman yana kare masa kallo, ahankali yake zagawa, babban falo sai Wakuna biyu masu kallon juna gefe ga babban kicin, ko ina ya shiga ya duba komai dai dai kicin Winne kawai ba komai a ciki kamar wani Waki, wayarsa ya ciro ya kira babbar yayarsa Anty Halima
"Ango" abinda ta ce kenan bayan tai picking call Win
"Kai Anty kema kin sami labari kena"
"Na samu mana Momy ke gayamin daman muna shirin futowa zuwa gidan Mah yanzu kuwa nan gida zamuyo"
"Ok daman saman nan nake ganin Aimah ta zauna a ciki dana shigo ina dubawa kuma sai naga kicin Win ba komai ba'a gyara shiba kamar na kasa"
"Ok bari na kira Anas kanin mijina yazo ya gani zai saka komai"
"Ok saikin karaso" sakkowa yayi kasa shuru gidan kamar ba kowa kai tsaye Wakin Sumayya ya buWe ya shiga tana kwance tsakiyar gado sautin kukanta kawai ke tashi.


*JIGAWA*

kuka Abas yake hajiya na gefansa itama kamar zatayi kukan, kallon Alhaji take ji takeyi kamar ta tashi ta rufesa da duka
"Wallahi Alhaji bakayiwa Abas adalci ba abinda yafaru can tsakaninku ne ba ruwan yaran nan aciki amma saboda taurin zuciya irin taka ka tarwatsa masu farin cikinsu kana ji yanzu an riga an Waura ma Aimanah aure da wani" Abas sake rushewa yayi da kuka kamar wani karamin yaro yamike yana zagaye a Wakin hannunsa a ka
"Na shiga uku Hajiya mutuwa zanyi wayyo ni wayyo rayuwata kaicona ni Abas, Baba maina maka daka min wannan abin" tsalle yayi tareda buga kafafunsa kamar mai shirin fareti ya kwasa da gudu zuwa Wakinsa
"Alhaji kayi magana mana"
"Nace me, kinsan girman lefin da mahaifin Faruk yayiwa mahaifina kuwa, ba ruwanki a wannan lamarin ki zuba idanu kawai wallahi na kwammace Abas ya mutu daya auri yar Faruku" mukewa yayi yabar wajan Hajiya ta shiga Wakin Abas inda ta samesa a tsaye sai zagaye Wakin yake ya daina kukan amma idanunsa sunyi jawur
"Abas banida kalmar da zan iya gaya maka face kayi hakuri"
"Nariga na hakura Hajiya na Wau kaddara amma kisani bazan taSa aure ba tunda na rasa Aimanah haka zan kare rayuwata har abada babu wata mace da zata maye gurbin Aimanah a zuciyata da idanuna, zan bar garin nan jiya kanol ke gayamin suna na yana cikin waWanta aka tura can kudancin kasar nan, addu'a nake Allah yasa acan asami wani ya hargeni na mutu kona huta da abinda nakeji a zuciyata"
"Bazaka mutu ba Abas, zakayi farin ciki insha Allah zaka sami wacce tafi Aimanah komai"
"Babu wannan matar Hajiya babu ita a nan duniya, banda ni musulmi ne nasan kaddara na yarda da ita da wallahi yau saina harbe kaina"
"Subhanallah Abas karna kumajin wannan kalamin daga bakinka maza yi istigifari"
"Hajiya zan tafi banajin zan kara zuwa gidan nan har abada sabida yau Baba ya nuna min iyakata"
"Allah ya tsaremin kai Abas ubangiji ya kareka da kariyarsa yai ruko da hannayanka duk halin da zaka shiga karka manta da Allah ka ruki alkurni mai girma da tsarki zai sanyaya maka zuciya aduk sanda tai zafi"
"Nagode Hajiya" Abas yafaWa tareda rungume Hajiyar yana goge mata hawayan dayake zubowa daga idanunta har waje ta rakasa inda ya shiga mota tana kallon seteven yaja motar suka bar layin, data koma gida kuka tayi sosai na tausayin halin da Abas zai shiga kafin ya saba da rashin Aimanah addu'a take masa sosai ba dare ba rana



[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi na goma sha shida*

Al'Mustapha yakarasa kusada Sumayya ya zauna nesa da ita kaWan kana ya ce
"Lafiya kike kuka?" Wagowa tayi kallo Waya ta masa ta sake maida kanta ta kwanntar tareda sake rushewa da sabon kuka
"Ina tambayarki kinmin shuru"
"Murja ce tamin waya ta gayamin an Waura maka aure da Aimanah"
"Kuma sai tace ki zauna kiyita kuka"
"Dole nayi kuka Musty ni kaWai a gidanma ban isheka kallo ba inaga ace ga Aimanah a gidan nan nikam nasan tawa ta kare kilama sakina zakayi" ta sakko daga kan gadon ta rarrafo kusa da shi ta rike kafafunsa tana kuka
"Dan Allah Yayanmu dan girman zatin Allah karka sakeni ina sonka wallahi Allah shine shaidata ina sonka ina kaunar zama da kai inka sakeni bansan yanda zanyi ba kilama mutuwa zanyi"
"Ni nace zan sake ne, kinci albarkacin Ammi data hanani sakinki da tuni inma mutuwar zaki tini kina kabari, ki sani ko kaWan bana sonki bana kaunarki dan dole nake buWe idanu nake ganinki a gidan nan, kin ruguzamin duk wani tsarina da burina kin tarwatsa rayuwata, saidai alhamdulillah yau Allah ya maidomin da farin cikina burina tsarina Aimanah alhamdulillah duk wani mai bakin ciki sai dai ya mutu"
"Kayi hakuri sharrin sheWan ne da kuma son zuciyata, nidai na rokeka ka bani dama na gyara kura kuran danayi a baya"
"Allah yasa ki gyaran"
"Insha" tafaWa tana Wora kanta a saman kafadarsa.

Prop ya kalli yaransa gaba Waya dake zaune saman carfet, gefe Waya Mah ce da surukanta guda biyu Anty Ummi matar yaya Mansur sai Anty Ruma Matar Yaya Muneer, Zayyad da Zaheed na gefe suna wasa da Noor Wiyar Yaya Muneer, Aimanah da zazzaSi ya rufeta na kan kujera ta lulluSa da hijab Winta tana rawar sanyi
"Dadd zazzaSin nan yayi zafi sosai yakamata a kaita hospital" Mus'af yafaWa yana taSa jikin Aimanah
"Yanzu ai ba aikinmu bane wannan Mus'af ka kira Mustapha ka gaya masa" Mus'af ya Sata rai ya koma ya zauna yana danna wayarsa
"Dad maiya haWa ka Abban Abas tun safe ina cikin damuwa da son sanin abinda ya haWaku" murmushi Daddy yayi yana kallon Ma'aruf dayai masa wannan tambayar
"Bafa wani abu mai zafi bane ya haWamu, Habu kauyanmu Waya dasu babansa manomi ne yayinda mahaifina Baffa yake makiyayi wata rana Baffa ya fita kiro da shanunsa yayi nisa sosai harya kusa isa burtali gajiya ta kama sa ya zauna karkashin bishiya danya huta barci ya kwashe sa kafin yatashi shanunsa sun shiga gonar Iliyasu manomi sun cinye gaba Waya shukar datake cikin gonar, hankalin Baffa yatashi sanda ya farka yaga Sarnar da shanunsa sukayi yakaWa su zuwa gida da kansa yaje har gida yasami Malam Iliyas yagaya masa Sarnar da shanunsa sukayi nan fa Iliyas ya rinka masifa yana zage zage har abu yakaisu gaban mai gari, mai gari ya masu sulhu yacewa Malam iliyas ya kirga nawa ya kashe Baffa ya biya, Baffana ya amince zai biya komai amma cikin dare Malam Iliyas ya bankawa turken Baffa wuta shanunsa gaba Waya suka kone, sanda Iliyas ya bankawa garkan wuta makocin Baffa harWo yana kallonsa hakan yasa ya sanar da mai gari ran mai gari ya Saci hakan yasa ya kori Iliyas da iyalansa daga kasar sa,"
"Dad aiba Baban Abas bane yakamata yaji haushinmu mune yakamata muji kullacesu danna tabbata Sarnar da akayiwa Baffa ta wuce ta su"
"Haka ne Ma'aruf saidai shi abinda yasa Habu ya kullacemu sanda aka kore su daga gari sanadin haka ciwo yakama Malam Iliyas na bakin cikin barin garinsa wanda ciwon ne yayi ajalinsa hakanne yasa Habu ya kullacemu"
"Allah ya kyauta" Ma'aruf yace yata shi yabar Wakin
"Mah bani ruwa na sha" Aimanah tafaWa tana daga kwance, da sauri Mus'af yatashi ya buWe firij ya Wakko ruwa mai saukin sanyi ya buWe murfin goran ya Wagota ya haWata da jikinsa yana mata sannu yabata ruwan ta sha, ta koma ta kwanta tana sake lulluSa da Hijab Winta, Mas'ud ya fita daga falon yana danna wayarsa, Mustapha dake kwance saman bed Winsa Sumayya na gefansa itama a kwance jin karar wayarsa dake ajje saman bedsate drower takai hannu ta Wakko wayar ta mika masa
"Lafiya zaka kirani da tsohon daran nan" Musty yafaWa da sigar tsokana
"Kaga nifa ba sa'anka bane yanzu surukinka nake dan haka ka girmama ni"
"Sannu gwambo sarkin son girma"
"Yawwa yanzu dai ga Lailarka ba lafiya Daddy yace kazo ka kaita hospital" da sauri Musty ya mike tsaye ya zari car key Winsa yafice daga Wakin
"Wayyo maiya sami reina da daran nan"
"Ban sani ba" Mas'ud yafaWa tareda katse kiran, Musty sosai yake taka motar yau kam ganin nisan gadon kaya yayi sosai duk da kuwa ba wani nisa tsakanin NNDC kwatas da gadom kaya, saida ya faka motar sa a compound gidan gaba Waya kunya ta kama sa daya ga kayan dake jikinsa shi kansa saida yayiwa kansa dariya, 3 kwata Win wando ne ja ajikinsa sai t shart baka wacce ta matukar kama jikinsa, yanzu a haka zan shiga gidan nan, mazewa yayi ya fito daga mota ya shiga babban falon gidan yana sanWa yayi sa'a ba kowa a falon hakan yabasa damar wucewa sashin mazan gidan kai tsaye ya faWa Wakin Mas'ud, Wakin ba kowa shuru buWe closet Win Mas'ud yayi yafito da wandon juens blue yana kokarin sakawa Mas'ud ya fito daga bathroom tsorata yayi ganin mutum na kokarin saka dogon wando ya juya zai koma bathroom Musty ya gansa dariya nacinsa danya gano tsorata yayi ya ce
"Kai dawo nine

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login