Showing 33001 words to 36000 words out of 95991 words

Chapter 12 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5387

komai ba shi kuma harga Allah yunwa yakeji, yamike yana kallonta
"Bari na shiga wajan Ammi naci abinci inajin yunwa sosai ban samu naci abinci ba yinin yau tun break ina Woki zanzo kano" batace masa komai ba yana kallonta ta kwanta saman bed Win nasa, shi kuma ya fita daga Wakin,
gidan cike yake da baki yan uwan babansu da suka zo daga sareena harda Mami matar Alhaji Sadik kanin mahaifinsa wacce ya zauna a wajanta a Jordan, da sarsarfa yakarasa wajanta ya rungumeta
"Hajiya Mami saukar yaushe ba labari"
"Ka daina yina na gidana shiyasa bakama san nazo ba, nima na canza Wa kafata kafar Shaheed inya tafi ya tafi kenan saidai yazo maku da ziyara, in kuma ya mana irin taka shi kenan"
"Hajiya Mami bama zaiyin ba" yafaWi haka yana sumbatar hannunta
"Nayi missing irin sosai Win nan, ina Abie na shi bai zoba?"
"Bai sami zuwa ba aiki sun masa yawa shiyasa, nayi farin ciki sosai jin wannan labarin buri ya cika Aimah ta zama tamu"
"Bari hajiya Mami ansha fama"
"Allah yasa albarka"
"Amin" yafaWa tareda shafa kansa irin yaji kunyar nan, inda Ammi ke zauna tana making wasu takardu ya kalla
"Barka da dare Ammi"
"Barka dai Wan Mami sai yanzu ka ganni?" dariya Musty yayi kana ya zauna kusada mami
"Ammi zan sami abinci"
"Matar taka bata dafa maka ba"
"Batayi ba wai batajin daWi" taSe baki Mami tayi ta tashi ta fita zuwa kicin Win gidan, Amarya ce tsaye kan babbar coler abincin kowa ya shigo ita take zuba masa haWaWWiyar fride rice, Mami ta Wauki Waya daga cikin jerin plate Win dake jere reras saman babban kitchen wear ta karasa gaban kular tasa babban food spoon zata Webo Amarya ta rike spoon Win da hannunta tana hararar mami
"Lafiya malama kika rigemin hannu?"
"Ke bakida ido ne kina kallon kowa yazo ni nake zuba masa amma ke zaki saka hannu ki Wiba da gadararki"
"Sakarmin hannu" Mami tafaWa a fusace
"Anki a sakar maki hannun ko zaki dakeni?" Mami hannunta Waya tasa ta murWewa Amarya hannu har saida yayi kara ta wurga mata plate Win a goshi tasa kai zata fita a kichin Win, Amarya a fusace tai ta maza duk da zugin da hannunta yake ta shako wuyan Mami tana ihu
"Ni zaki daka kinsan dai ni ba sa'arki bace ko" Momy dake tsaye kofar sashinta dayafi kusa da kicin Win ita ta jiyo ihun Amarya da sauri ta shiga kicin Win dan taga sanda mami ta shiga kicin Win shiyasa ma ta tsaya jiran abinda zai biyo baya tasan Mami da Amarya sam basa jituwa, kafin ta shiga Mami ta shako wuyan Amarya tana huci
"Naja ni kika zaga, yau zan nuna maki ni ba sa'arki bace" Mami takaiwa Amarya duka a baki nan take bakinta ya fashe nan fa mutane sukayi kicin Win ciki harda Ammi dake kokarin janye Mami daga jikin Amarya da aka fasawa baki, Musty shi dariya ma abin yabasa ya fice daga gidan bayan ya karSi car key Win Ammi a hannun Shaheed, wani lafiyayyan wajan cin abinci yaje ya cika cikinsa daga nan ya wuce shagon aski, agida kuwa cacar baki ake sosai tsakanin Mami da Amarya har saidai Alhaji Kamal ya tsawatar sannan Amarya ta wuce Wakinta tana kuka yayinda Mami ta wuce Wakin Ammi tana haWa kayanta, Ammi dake tsaye gaban Mami cikeda damuwa ta ce
"Yanzu dan Allah Hajiya Binta in kika tafi a ina zaki kwana keba yan uwa ne dake a kano ba bare nace kyaje can ki kwana, dan Allah kiyi hakuri ki manta da Amarya kin rigada kinsan halinta haka ta mana rashin mutuncin nan a bikin Halima"
"Kiyi hakuri Saudat bazan kwana gidan nan ba, inna zauna komai zai iya faruwa gara ko hotal ne na kama gobe ma haWu a event"
"Kinsan Allah ba inda zaki, bari kiga na kira Alhaji" da kyar Alhaji Kamal da Ammi suka lallaSa Mami ta zauna a gidan, daga Wakin Ammi Alhaji Kamal Wakin Amarya ya shiga ya mata tatas yace in fitina zata tada masa a gida ta fita in angama taro ta dawo, Amarya tana kuka ta kira Boka tsito ta gaya masa yanda sukayi da Alhaji Kamal yace mata ta tawo wajansa su kwana suna aiki shi kuma zai mata abinda ko mai zatayi a gidan Alhaji Kamal bazai sake ce mata komai ba, nan take ta Wauki kayanta kala biyu tabar gidan batare da kowa ya san bata gidan ba, kai tsaye tasha ta nufa ta hau motar da zata sadata da garin da Boka tsito yake,
kwance ta samesa a yar bukkarsa saman wata yaloluwar katifa, kusa da shi ta zauna fuskarta fal damuwa
"Doguwa mai dogon zunubi nifa bana son ganin fuskar nan taki a damuwa in kina damuwar nan ai bazaki bani nishaWi ba ki saki jikinki mu more daran nan inna lashi zazzakar zumar nan taki zan maki wani aiki da Alhaji kamal zai manta da kowa ke kawai zai rinka gani"
"Tsito ni yanzu ba wannan ne yadame ni ba yaya za'ayi nima nasamu na haifi Wa namiji a gidan Alhaji Kamal" wata dariya boka Tsito yayi tareda fito kana ya ce
"Mai dogon zunubi, bazaki kara haihuwa ba ke a zuri'arki ma kaf cikin yaranki ba wanda zai haifi Wa namiji Murjana ma na hango batada rabon haihuwa Sumayya ce dai keda rabo itama ba nan kusa ba" matsowa kusada ita boka yayi yafara shafa jikinta da kamar bazata biye masa ba amma daga baya ta bada kai bori ya hau, sassafe kuwa saiga kiran Alhaji Kamal yana tambayar ina taje gidan duk yamasa duhu ta daure ta dawo, tace zata dawo amma ba ranar ba sai an gama biki kamar yanda ya bukata, gaba Waya ya burkice mata kan lalle saita dawo, kallon boka tayi tana jinjina masa
"Na kara yarda da aikinka bokana" Hhhhhhh
"Indai zaki bani jikinki doguwa ba abinda bazan maki ba, ina mu'a mala da mata daban daban amma keta musamman ce, yau bazanga kowa ba muna nan tare, sannan sharaWin aikinmu bazakiyi wankan tsarki ba koda kunyi mu'amala da Alhaji Kamal sannan baza kina sallar asuba da la'asar ba sannan duk ranar Juma'a nan zaki rinka kwana ko ni nasa aljani dundurusu ya kawoni gidan naki na kwana acan"
"Boka wannan abunfa yayi yawa, nifa ba gamsar dani kake ba wannan aba taka kamar ta jariri bata kaimin inda nake bukata a sauya wani salon na gaji da wannan"
"Dakata doguwa karki sake faWan irin wannan kinsan adadin matan da suke son su sami damar da kika samu kuwa, kimin shuru kika sake faWar haka saina rushe komai zaman duniyarki saiya girgiza ki bini a yanda nake, kimin abinda duk nakeso matso nan" boka ya kirata yana zare mata manyan idanunsa, jiki na rawa ta karasa gabansa.
Murjana na kwance jikin Alhaji Jameel tana wasa da gemunsa shi kuma yana waya da alama da matarsa yake waya, Murja da taji yana sumbatar matarsa ta cikin waya tai saurin mikewa zata bar wajan ya ruko ta yasake haWata da jikinsa sosai ganin tana kokarin kwacewa yasa yayiwa matar tasa sallama ya ajje wayar yana kallon Murjana
"Baby ina zaki ki barni ne"
"Ya zaka sumbaci wata katuwa a gabana"
"Murja ke yarinya ce, kinada kyau, maiya kawo ki cikin wannan kazamar harkar dazaki yadda da munyi aure"
"Aure kuma My yaya zanyi aure yanzu ban gama more kuruciyata ba"
"Murja magana ta gaskiyya zan gaya maki ni harga Allah bason raina nake wannan harkar ba mata tace tajamin ni Wan kasuwa ne nine yau wannan kasa gobe nine waccan kasar nayi nayi da matata ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?akan ta rinka bina ko ina zani amma taki sabida tana koyarwa inta cika yawo zata sami matsala da makaranta na gaya mata zan dinga biyanta duk wata fiyeda yanda ake bata albashi amma taki, nace mata zanyi aure ta tada hankalinta ki yarda na aure ki bazan ajjeki a nageria ba zan ajje ki duk kasar da kike so a faWin duniyar nan inyaso duk inda zani muna tare"
"Alhaji nifa bazanyi aure yanzu ba in aure kake so kanemi wata" Murja tana gama faWar haka ta kwanta saman bed, Alhaji Jameel ya mike ya shiga wanka tana kallonsa ya fito ya gama shiryawa ya kalleta
"Zan fita yau baza kimin rakiya ba?"
"Ba inda zani jiya ka hanani barcin sannan yanzu kace nazo na rakaka, daga mundawo kuma kace zaka Wora daga inda ka tsaya kaje kawai kanka dawo na huce gajiya saimu raba taka gajiyar" futa Alhaji Jameel yayi yana kallon Murjana yana lasar leSe, Murja barci ne ya Webe ta can cikin barci taji ana loking Win kofa, sakkowa tayi daga gadon tana mika ta buWe kofar kyakkyawar matashiyar mata ce ta shigo Wakin kallo Waya Murja tayi mata ta gano yar nageria ce itama
"Sannu, kece Murja ko?" Murja kai kurum ta Waga ta kasa magana ganin matar na kokarin cire kayanta, Murja jikinta ne yaWau karkarwa ganin matar ta nufota gadan gadan gaba Waya ta gama cire kayan jikinta,
"Kinga saki jikinki Salim ne ya bani adress Winki tare mukazo kasar nan da mijina ya hanani sakewa ni kuma na riga da na saba ma'a mala da mata duk banajin daWi dana gayawa Salim yace nazo zaki Wan ragen zafi
"Murja innalillahi kawai take ja a fili tana yin baya harta kai kofar bathroom da sauri ta faWa ganin matar tana biyota tai saurin rufe kofar, daSar ta zauna kasan tiles na banWakin gabanta na dukan uku uku, yau taga masifar datafi karfinta ita kanta baima taSa bata akwai wata ma'a mala tsakinta da mace ba, kuka take sosai tana jiyo matar tana kwaWa mata kira akan ta taimaka ta buWe dan Allah ta rage zafi, tajima tana bugawa amma taki buWewa can taji shuru tsawon lokaci azatonta ta tafi ta buWe ta fito kwance ta sameta male male a gado tana biyawa kanta bukata, jikin Murja rawa yake sosai ta zauna nan tsakiyar falo tana kuka wiwi tana kallo matar ta gama abinda take ta shiga banWaki ta gyara jikinta ta fito ta shirya ta fita, bata jima da fita ba kiran Salim ya shigo wayarta jiki na rawa ta Waga
"Salim ka cuce ni Allah ya isa tsakani na dakai shine ka turomin wata yar iskar mata" wata dariya Salim yayi kana ya ce
"Naga fa kuWi kike so shine na turo maki ita wannan matar da kinsan wacece da baki wulakanta taba minti nawa ne anyi an gama kin bani kunya ba kuWima kike so ba, ni a gabanta ma nake biyawa mijinta bukatarsa ya bani Money na tafi ita ta haWani da mijinta wani bin in ina bukatar kuWi Daddy na yaki bani ita nake nema abokiyata ce sosai"
"Salim" Murjana ta kira sunansa da karfi
"Yane, kinga yarinya nifa taimakonki nake son yi so nake na maidaki babbar yarinya babban kai"
"Salim Allah ya isa tsakani na dakai, nayi dana sanin saninka a rayuwata" katse kiran tayi taci gaba da kuka wiwiwi nan Alhaji Jameel ya tarar da ita ya rinka lallashinta kan tayi shuru amma taki daya takurata ma ce masa tayi
"Dan Allah taimakarni ka sama min jirgin da zai maidani gida gobe yau naga abinda ya girmi kakata" duk yanda yaso tayi shuru ki tayi dole yayi abinda tace washe gari ya tattarata yasa ta a jirgin da zaizo nageria Murja ta sauka gida a firgice, bata sami Amarya ba gidan anata shagali haka ta shiga Wakin ta kwanta tanajinta kamar mai zazzaSi.
[2/13, 4:44 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi na goma sha Tara*

Ranar asabar biki ata tashi dashi sosai a gidan Alhaji Kamal da Prop Faruk, tun bayan sallar azahar ahalin suka fara shirye shiryan tafiya wajan party wanda za'a fara karfe huWu na yamma, Prop yasa Anty Hasana ta kawi masa Aimanah har Wakinsa ta fita ta basu waje
"Ummu Aimanah kiyi hakuri ki Wauki kaddarar yanda auranki ya kasance bazance ina farin ciki da auran nan ba, kamar yanda bazance ina bakin ciki ba, ina maki fatan alkhairi tareda fatan zaman lafiya da zuri'a Wayyiba, kibi mijinki sau da kafa kiyi masa biyayya aljannarsa tana karkafim kafarsa, kirga wai ko bakya sonsa ko baki shi kika so aura ba kice zaki munana masa Allah zai kama ki da laifin saSawa miji, Aimanah kibi mijinki ki masa biyayya kamar yanda kikaga mahaifiyarki nayi, kina dai ganin yanda muke da ita a gidan nan, Aimanah karki Wauki zugar kowa akan kiki Mustapha, mun riga da mun sani kinason Mustapha a baya sai dai da hausawa sukace so tsuntune, ina maki fatan alkhairi da zaman lafiya da kaunar juna tsakaninki da mijinki, daga wajan party nacewa Hasana a wuce dake gidan Alhaji Kamal daga nan mijinki ya Waukeki zuwa gidanku" Aimanah tunda Daddy yafara magana kuka take sosai, har gama ba abinda tace, tanaji ya kira Hasana tazo Anty Hasana ta mikar da Aimanah tsaye da sauri Aimanah ta kwace daga hannun Hasana da gudu taje ta rungume Daddy tana cigaba da kuka
"Daddy bazan iya tafiya na barka ba" Aimanah ta faWa cikin kuka
"Aimanah aiba nisa kikayi ba ko yauahe muna tare har gidan naki zanna zuwa, maza bi Hasana kije ki shiri Allah yabada sa'a yakawo zuri'a Wayyiba" Anty Hasana ta amsa da
"Amin" taja hannun Aimanah zuwa Wakin Mah inda mai kwalliya take jiranta sai da tayi sallar la'asar sannan aka fara mata kwalliyar gidan yayi shuru kowa ya wuce wajan party lokacin da aka gama mata kwalliyan ta saka Jan swees lace mai kwalliya ta Waura mata head shima ja ta saka mata nett a kafaWanta, Anty Hasana itace karshan tafiya a gidan ta barta daga ita sai Mah da yan tsirarun kawayn Mah da bazasu wajan partyn ba, Yaya Mas'ud ne yazo ya fita da ita har waje bayan mota ya buWe mata ta shiga idanunta a rufe da sauri ta buWe idanunun tana kallon gidan nasu" hannu taji saman nata da sauri ta kalli gefanta inda take a zaune, Mustapha ne zaune kusada ita, sam ita batama san yana cikin motar ba, hannunta daya sha lalle yake karewa kallo ya Wago hannun ya sumbata yana kallon fuskarta
"Alhamdulillah nagodewa Allah daya mallakamin ke" matsowa yayi sosai kusada ita ya Wora kanta saman kafaWarsa, ahankali yake sauke ajjiyar zuciya kamar wanda yai tseran gudu, waje yayi waje taro ne sosai akayi na manya kowa ka gani yana cikin nishaWi anci ansha sai abinda kaga dama zaka je da kanka ka Wibi son ranka, ansha rawa sosai musamman Rumaisa da Yaya Ma'aruf sai gafda mangariba aka tashi, Anty Hasana ce ta Wauketa a motarta zuwa gidan Alhaji Kamal kamar yanda Daddy yace, anan falon Alhaji Aimanah tayi sallar mangariba, yakira Anty Hasana
"Hasana ina fatan ku gama dodon zuwa ganin Wakin amaryar?"
Alhaji mun gama tun tuni kowa yama watse"
"To masha Allah sannunku da hidima Allah ya bar zumunchi yanzu da kaina zan kai Aimanah har Wakinta" Alhaji sosai yayiwa Aimanah nasiha kwatankwacin ta Daddynta sannan yasa ta a gaba har gidan Mustapha ta kofar dake cikin gidansa suka bi suka shiga gidan, Abba gaba Waya ya haWa Mustapha da Sumayya da Aimanah
"Gaba Wayanku ?a?ana ne ku, dan haka ina umartarku daku zauna lafiya kuyi kishi islamiyya irin na gidan Annabinmu Muhammad S A W kuyi zama na amana banda gaba ko faWa na rokeku ku zauna lafiya, ke Sumayya kece babba ga Aimanah nan ki zauna da ita lafiya kija girmanki, sannan ke Aimanah ga Sumayya nan ki bata girmanta ki mata biyayya kinga kece kasa da ita, Mustapha ga matanka nan na umarceka da kayi adalci a tsakaninsu" sosai Abba ya masu nasiha kafin daga karshe ya umarci Aimanah kan ta tashi ya rakata sama, har bedroom Winta Abba ya kaita sanda zata shiga ya ce ta karanta "A'u zu bi kalimatillahil tamatan min sharri ma kalak" sau uku saida tayi kana suka shiga Wakin da bisimilla ta zauna gefan gado yana daga tsaye ya kara yi mata nasiha da fatan alkhairi yace taje tayi alwala tayi sallah raka'a biyu ta godewa Allah sannan ta rokesa zaman lafiya da zuri'a Wayyiba, saida ta tada sallar sannan ya fita daga Wakin kasa ya sakko ya tadda Mustapha zaune shi kaWai Sumayya bata wajan, Musty yabi bayan Abba yana masa godiya
"Ka koma daga nan Al'Mustapha Allah yamaka albarka ya albarkaci auranku yasa nan da wata tara nazo naga babys" Musty ya shafa kansa yana mirmushi
"Au bazaka amsa ba" Abba yafaWa yana kallon Mustapha, Musty kasa yayi da kai yana shafa kansa da hannu ya ce
"Abba addu'ar ce tayi nauyi ai"
"Ok toni bari na ce Amin" murmushi Musty yayi, Abba yai kasa da murya kamar mai raWa
"Maza maza koma ciki ka rarrashi uwar gida kaje ga Amarya" da sauri Musty ya juya yana dariyar maganar Abban nasa, Wakin Sumayya ya shiga ya sameta kwance saman bed Winta tana kuka, daga bakin kofar ya tsaya bai shiga cikin Wakin ba
"Amma dai nace ki daina kikan nan ko, ya mukayi dake Wazu?" mikewa zaune tayi tana share hawayan fuskarya cikin kukan ta ce
"Nayi shuru fa" ajje mata Waya daga cikin ledojin hannunsa yayi waWanda ya Wakkoau a motar sa sanda ya raka daddy, ya matso ya sumbaci kuncinta yai mata sai da safe, wajan daya sumbata tasa hannu da shafa ta sumbaci hannun nata, Musty kai tsaye Wakinsa ya shiga yai wanka yasa jallabiya marun ya fesa turare ya fito daga Wakin kofar Wakin sumayya ya koma ya rufe da makulli ya zare key Win yayi sama yasan akwai wani key Win a cikin Wakin, sanda ya shiga Wakin Aimanah na zaune saman dadduma ta Waga hannu tana addu'a, shima hannun ya Waga kamar yanda tayi saida ta ahafa sannan shima ya shafa haWeta faWin
"Amin" kasa Aimanah tayi da idanunta, zama yayi a gabanta ya Waga mayafinta yaga kuka take sosai, jikinsa ne yai wani irin sanyi ganin irin kukan da take wanda kafin shugowarsa ba kukan take ba, ta tabbata Aimanah da gaske bata sonsa, jingina yayi da gado ya kwantar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login