Showing 90001 words to 93000 words out of 95991 words

Chapter 31 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5385

ta koma Wakin inda ta tarar Aimanah ta Wauki jakarta tana zuba sauran kayanta datayi amfani da su a kwana biyun da tayi a Abuja
"Yaya Aimah maizan gani"
"Rumana bani sake zama a cikin gidan yau ko a kafa ne sai naje kano"
"Wai saboda kawai Abban twince ya maki magana shine zaki bar nan muda muke fata ki zama tamu ta har abada, in danni kike tunanin wani abu na rigada nasan komai kuma ina bayan mijina ni na amince masa akan yaje ya nemi auranki" Aimanah sakin jakar hannunta tayi ta faWi a kasa baki buWe take kallon Rumana
"Tabbas Rumana ke da Abbas kun haukace ta tabbata tare kuke hauka nikam ban kara koda minti guda a gidan nan na mahaukata" Aimanah ta fice daga Wakin da sauri Rumana ta biyo bayanta har falon
"Dan Allah Yaya Aimah ki tsaya muyi magana ta fahimta"
"Naki na fahimce Win Rumana bazan fahimta ba," Aimanah ta faWa batare data tsaya daga tafiyar da take ba har suka fita compound na gidan
"Yaya Aimah toki tsaya nasa driver ya kaiki filin jirgi inkin fita unguwar nan kafin ki sami abin hawa zaki Sata lokaci," Aimanah bata tsaya ba taci gaba da tafiya har takai bakin gate har sanan Rumana na biye da ita cikin kuka Rumana ta fara maganar data saka Aimanah juyowa jiki sanyaye kuma ta dawo da baya ta rungume Rumana suna kuka tare
"Kibar faWar haka Rumana banida kamar ke kamar yanda kema bakida kamata kun bani haushi ne keda mijinki ki sani daga gobe bazan kuma kwana a gidan nan ba"
"Na yarda yaya Aimanah yanzu dai ki tawo mu koma ciki" Abbas sakin labulan window yayi tareda sauke ajjiyar zuciya ganin Rumana da Aimanah sun jero zuwa ciki, yanda suka jero Win yasa zuciyarsa tayi fari yafara hango wataran iwar haka tare zasu kasance matsayi guda a garesa matansa, wannan tunani ba karamin saka zuciyarsa farin ciki yayi ba gani ma yake yagama samun Aimanah ma sabida yau ya hango tsohuwar soyayyarsa a cikin idanun Aimanah

MUSTAPHA
Tunda Rumana ta haihu da sukai waya da Ammi ta gaya masa ta haihu yanata son yaje yayi barka bai sami lokaci ba sai yau daya taso daga office da wuri, yaWan kwanta ya huta kasancewar ranar yana azumi sai da akai sallar la'asar kana yai shiri cikin da kakkiyar shadda orange colour ta sha sitati sai walkiya take da tashin kamshin shadda mai tsada, malum malum ya Wakko bakar shadda ya Wora saman kayan sa ya kafa hula da glass yasa shoe black ya fito hannunsa rikeda car key Winsa, a babban wani super market ya tsaya yayiwa jariri siyayyar kayan barka masu kyau da tsada ya nufi gidan Rumana, a wajan gidan ya faka motarsa ya fito yayiwa get man magana, ya kira Rumana ya gaya mata tanada bako, tabada umarnin ya shigo sannan Mustapha ya shiga gidan hannunsa na rike da leda mai tambarin super market Win da yayi siyayya
"Yayanmu kaine yau a gidanmu lalle wannan Wa yayi goshi" Rumana ta faWa tana dariya sanda Mustapha ya shigo falon
"Ke bakinki baya iya shiru haihuwar ma bata saka bakinki yayi shuru ba" Mustapha ya faWa bayan ya zauna a kujera, bari naiwa Gwaggo Fulani magana ta kawo maka jaririn
"Wai Gwaggo na garin nan amma bata neme ni ba"
"Yau kwanan su huWu kenan fa" Aimanah ta fito daga Wakin Rumana waya kange a kunnanta tana dariya sosai
"Yasar bakada dama kayita saka mutane dariya, ni mukayi haka da kai, to naji ka turo kawai a Waura mana auran sai na tawo madinar basai kazo ba" sake tuntsirewa tayi da dariya harda neman jikin bango ta jingina tana dariya sosai
"Yasar zaka saka cikina yayi ciwo, Ina Abujar ai anjima zanje gidan Mom Win na tambayeta sai naji gaskiyya daga bakinta" jitayi an zare wayar daga kunnanta, idanunta a rufe yake shi yasa bata san ko waye ba zaton ta ma Abbas ne hakan yasa tai magana cikin fushi
"Abbas ka takurani da yawa fa ka bani wayata kafin na sharta maka rashin mitumcin da baka zaci na iya saba"
"Ke!" Mustapha yafaWa da karfi, buWe idanu Aimanah tayi da sauri jin muryar Al'Mustapha
"Kinzo kinata dariya kamar sabon kamu" murmushi Aimanah tayi tana kallon Mustapha
"Sannu da zuwa yaushe ka zo?
"Ban sani ba" Mustapha yafaWa a fusace ya juya ya koma inda ya taso, Aimanah ta bi bayansa tana mita
"To kabani wayata, ni karka rabani da abata"
"Bazan bada ba, keda wayar nan har abada" Gwaggo ce ta fito hannunta rike da jariri tana yiwa Mustapha barka da zuwa, amsa mata yayi fuska ba walwala ya karSi jaririn yana kallon Aimanah data zauna kasa gefan kafafunsa tana masa kananun maganganu
"Maman Hanif tana gaida ki" ya faWa da wata murya daban
"Wayyo ni ban kyauta ba, ka samo min lambarta"
"Ina zan ga lambar matar aure fisabilillahi kawai dai ki zo muje na kai ki ku gaisa saina dawo dake kinga saiki karSi lambar tata da kanki"
shuru Aimanah tayi batace komai ba ta mike ta shige ciki, shuru tayi bayan ta zauna a gefan gadon Rumana can kuma komai ta tina sai ta mike ta zura hijab ta shafa humra a jikinta ta fito, zama tayi a kusa da Al'Mustapha
"To muje ka kaini" Aimanah ta faWa tana turo baki gaba, wani sanyi Mustapha yaji a ransa yana fatan Allah yasa addu'ar sace ta karSu yasa Aimanah tai laushi haka yayi mamaki da nan da nan ta amince zata bisa, idan a da ne komai zai faWa bazata bisa ba ta gwammace ta tafi ita Waya, Rumana yabawa kayan babyn da yazo tashi tayi godiya suka fita shida Aimanah
Ahankali yake tuki kamar baya so yana tuki jefi jefi yana juyowa ya kalleta ganin yanda ta rakuSe jikin seat na motar tai shuru kamar mai tinani, gefan titi ya faka motar ya kwantar da kansa saman sitiyari yana kallon Aimanah data rufe idanunta, hannunta data ji cikin na Mustapha yasa ta buWe idanunta tana kallonsa
"Aimanah dan Allah badan ni ba kodan yaranmu ki amince amaida auranmu zuciyata zata buga Aimah kuskure ne nariga da nayi kuma na nemi yafiya ki yafe min dan Allah ki zamo mai yafiya Aimah,ji yanda zuciyata ke bugawa Aimanah" Mustapha ya faWa yana saka hannunta kan kirjinsa, hannunta ta Wauke daga jikinsa tana kallon gefan titi
"Ka daina taSa ni Abie, hakan a yanzu haramun ne kuma ni bance bazan koma maka ba addu'a nake Allah ya zaSan abinda yafi alkhairi" wani numfashi ya sauke mai nauyi yana share hawayan da suka zubo daga idaniyarsa
"Nine ma alkhairin Aimanah kawai ki amince"
"Mudai yi addu'ar kamar yanda nace"
"Munyi kuma muna kan yi lokaci yana ja yara suna daWa girma da wayo bana son su fahimci maike tsakaninmu"
"Mu tafi Abie mangariba na gabatowa" Mangariba Wince kuwa ta kaisu gida ganin yana danna horn wa mai gadin gidansa ta kallesa ajje ni anan Musty na shiga gidan Maman Hanif"
"Mangariba ake fa ki shiga gida ki sallah saiki shiga"
"Bazan shiga bakin gidan nan ba Mustapha"
"Please Aimah"Musty yafaWa da wata murya daban, ganin batace komai ba yasa ya shiga ciki bayan gate man ya buWe masa get, har yayi parking ya fito daga motar Aimanah na zaune cikin motar ba ma alamar zata fito daga ciki, zagayawa yayi ya buWe mata murfin motar
"Bisimillah fito Aimanah"
"Bazan fa shiga ba nariga na faWa maka" marairaice fuska yayi kamar zaiyi kuka yana rokonta da kyar ta fito tayi gaba, bayanta yabi ya tarar harda zauna a Waya daga cikin kujerun falon ta takure waje Waya ta saka kanta a tsakiyar kafafunta, wuceta yayi ya shiga Wakinsa ya Wauro alwala ya fita masallaci harya dawo tana nan a yanda yabarta kusa da ita ya zauna yasa hannu ya Wago kanta yana kallonta ido cikin ido tsawon lokaci idanunsu na sarke cikin na juna
"Bakiyi sallah ba" Mikewa Aimanah tayi ta soma tafiya
"Bazan iya sake minti guda a cikin gidan nan ba, rayuwar baya nake tunawa" da sarsarfa ta fice daga gidan ta shiga na Maman Hanif, Musty Murmushi yayi abinda yakeso kenan taji yanda shima yake ji shi yasa ya kafe saita shigo gidan, juyawa yayi ya koma cikin gidansa ya zaro wayarta daya karSe ya fara duba ko ina na wayar yayi sa'a wayar ba code shiya basa damar yin komai cikin sauki
Maman Hanif da Aimanah rungume juna sukai suna murnar ganin juna
"Alhamdulillah makociya ta dawo Allah abin godiya"
"Nadawo ina ba dawowa nayi ba kanwata Rumana ce ta haihu nazo Musty ke gayamin kina nema na shi yasa nazo mu gaisa"
"Kai makociya gaskiyya yakamata ki dawo, daga tafiyata adamawa sai dawowa nayi na tarar bakya nan wannan abu baimin daWi ba, ina munufukar ai naji yamata saki uku abin nan yabani farin ciki sosai" hira suke ta yaushe rabo
Maman Hanif sosai ta kwaWaitar da Aimanah amfanin komawa Mustapha musamman dan masalahar yara ma, Aimanah tayi na'am da shawaran Maman Hanif kuma ta gama yanke shawara ta amince zata koma gidan Mustapha sai bayan Aimanah tayi sallar insha suka ci abinci sannan sukai sallama ta shiga gidan ta tarar Mustapha ya gama dafa indomie yana ci tsaye tayi a kansa
"Kazo ka maida ni" kallonta yayi yana murmushi
"Zoki ci girkin maza" yafaWa yana kai cokali bakinsa
"Azumi nayi, nama manta ban shigo da komai ba shine fa na Wan dafa indomie inna ajjeki saina samo abinda zanci mai Wan nauyi," hanyar kicin Win dake cikin falo tayi ta shiga kicin, komai na nan fes kamar da mace a gidan daman tasan Mustapha ba baya ba wajan tsabta, frezaar ta duba taga akwai kifi akwai nama kifi ta Wakko babba guda Waya ta wanke sa da lemun tsami kana ta yanka sa ta tafasa shi, greeting tayi na attaruhu da albasa kana ta tsaida ruwa ta zuba specis ta WanWana taji komai yaji, ta rufe tukunyar ta Wakko alaiyahu ta yanka sa manya ta wanke da gishiri dai dai san nan tukunyar ta tafasa ta zuba superghatti dai dai wacce take zaton zata ishi Mustapha sannan ta zuba kifin data cire masa kaya ta rufe bayan ta juya taliyan, bayan wasu mintina ta buWe taga tayi yanda take bukata zubawa tayi a babban plate ta fito falo inda Mustapha ke zaune kamshin girkin ya ishesa sau biyu yana zuwa kofar kichin Win zai shiga yana fasawa ya sani sarai inta gansa zata iya gasa girkin datai niyya, sanda ya hangota ta doso inda yake ba karamin daWi yaji ba ganin yau zaici girkin Aimanah
"Kayi maza kaci wannan ka ajje ni a gida" Aimanah ta faWa sanda ta ajje farantin dake Wauke da abincin
"mehre jam" Al'Mustapha yafaWa a hankali
"Kadaina min wannan yaran ni ba ganewa nake ba"
"Zaki gane nan gaba randa aka Waura mana aure ranar zan kaiki india kiga yanda ake soyayya" taSe baki Aimanah tayi haWe da kyauda kai gefe, Musty girkinsa yake Wiba yana yi yana satar kallonta ganin yanda ta rakuSe a hannun kujera tana wasa da zoban hannunta
"Aimah ji nake kamar mu tabbata a wannan yanayin, yau tamin kyau sosai Allah yasa gobe tafi yau"
"Kaci abinci ka daina surutu dare na yi" Bai kuma cewa komai ba yaci gaba da cin abincinsa ya gama ya sha ruwa yai hamdala ga Allah sannan ya mike suka fita lokacin tuni har tara na dare yayi, tuki yake kamar bayaso ga hanya mai sauki da zata kaisu gidan Rumana cikin mintina kalilan amma sai ya zagaye ya bi wata hanya daban wacce ta ja masu lokaci, Aimanah na ganinsu kofar gidan Rumana yana gama parking ta yunkura zata fita a motar mustapha ya ruko hannunta yai kissing kana ya Wora mata wayarta kan cinyarta
"Yaushe zaki koma kano"
"Sai bayan suna"
"Mu kwana lafiya masoyiya" wayarta ta Wauka daga saman cinyarta ta fita daga motar Musty idanunsa a kanta harta shige gidan, ajjiyar zuciya ya sauke haWeda kwantar da kansa jikin seat yana hamdala ga ubangiji

Sosai aka sha shagalin suna Mah Ammi da yan uwa na kano gaba Waya sunzo ansha shagalin suna yayinda yaro yaci sunan mahaifin Abbas Idris suna kiransa da Abulkhairi, bayan suna da kwana biyu Aimanah ta koma kano aka bar Rumana da Gwaggo Fulani, Aimanah na sauka a gida wanka kawai tayi tai sallah ta wuce asibitin malam Aminu kano inda aka kwantar da Ana ba lafiya, jikin Ana yayi tsanani sosai hankalin ?a?a da jikoki duk ya tashi addu'a kowa keyi Allah yatashi kafaWun Ana tsohuwa mai shekaru tamanin da biyar, Aimanah ita ta gayawa Mustapha ana tana hospital washe gari sai gashi a kano jikin alhamdulillah yayi sauki yinin yau tana iya gane mutane har magana tana yi sakamakon baya da bata iya gane wanda ke kanta
"Sannu Ana ya jikin" Musty yafaWa sanda ya tsaya jikin gadon nata
"Jiki da sauki zance,"
"Allah yakara afuwa" yafaWa yana kokarin juyawa ya gaisa da su Mah dake Wakin, hannunsa da yaji an rike yasa ya juyo yana kallon Ana, Waya hannunta tasa ta kamo hannun Aimanah wacce ke zaune gefan gado tana danna waya, Hannun Mustapha Ana tasa cikin na Aimanah tana kallon ?a?anta dake cikin Wakin
"Bayan babu ni a duniyar nan abu na farko da zaku min ya farantan nayi farin ciki a cikin kabarina shine maida wannan auran"
"Aimanah Mustapha kuyi hakuri a karo na biyu na roke ku kumin alfarma ku maida auran nan naku ko ruhina ya sami salama" sakin hannuwan nasu tayi ta juya tana share hawaye, lokaci Waya Ammi da Mah suka karaso bakin gadon
"Ana zaki ga wannan ranar insha Allah a randa aka sallameki daga hospital a ranar zan cika maki wannan burin naki" Prof Farouk mai nera ke faWar haka yana tsaye daga bakin kofa
"Kayya Faruku hakan baimai yuwuwa bace mintina kalilan suka rage min anan duniyar, zan tafi alhamdulillah na godewa Allah yau zan tadda miji na"
"Ana kiyi shuru dan Allah ki daina faWar haka" Aimanah ta faWa tana kuka sosai
"Zuri'ata Allah yamaku albarka ya haWa min kanku ya kula da ku bayan bani Allah alhamdulillah" Ana ta faWa tana rufe idanunta, ashe rufe idanun kenan sai ji sukai tana kalmar shahada tai wata shakuwa wacce tai dai dai da tsayawar numfashinta, da sauri prof dake bakin kofa ya karasa shigowa Wakin yaja mayafi ya rufe Ana gaba Wayanta, gaba Waya Wagowa yan Wakin sukai suna kallon prof daya jingina da gado yana maida numfashi
"Duk kanninmu nan ba yara bane mun san mutuwa ni ke ku duka zamu amsa kiran Allah a kowanne lokaci, lokacin Ana yayi ta amsa kiran Ubangijinmu" gaba Waya Wakin aka Wau salati, luuuu Ammi tayi baya zata faWi Mustapha yai saurin tarota ya rike ta sosai yana ambaton Allah, ranar wannan ahali sunga tashin hankalin da basu taSa ganin irin sa ba ko mutuwar mahaifinsu bata girzasu kamar ta Ana ba, Prof shi ya tsaya kan komai har aka basu gawa suka koma gida Mah da Ammi da Anty Hasana su sukayiwa Ana wanka sunaji suna gani aka mikata gidanmu na gaskiyya=?-?

Satin Ana biyu da rasuwa Sumayya ta haifo kyakkyawar ?arta mai tsananin kama da Mustapha akai sa'a lokacin Musty yana gari tun a hospital Win ya naWo ?arsa a tawul yatawo da ita gida yabaro Sumayya da Murjana wacce ta tsaya a wajanta harta haihu
Ammi na shirin zuwa hospital Win sai ganin Mustapha tayi da Baby
"Mai babban suna mai zan gani haka babyn subawar haihuwa zaka Wakko ka rabata da mahaifiyarta"
"Ammi na rantse da girman zatin ubangiji yarinyar nan bazata sha nonon Sumayya ba" Musty yafaWa a fusace yana huci, a haukace Sumayya ta shigo gidan ganin Ammi rike da baby yasa ta nufi Ammin
"Ku bani yata, ya zaku rabani da yarinyar dana haifa yau ko Wimin jikin mahaifiyarta bata ji ba" Musty ne ya Wauke babyn daga hannun Ammi ya rungumeta yana aikawa Sumy wani kallon banza ji yake kamar ya kai mata duka wani mugun haushinta yake ji ganin itace silar rabuwarsa da farin cikinsa Aimanah, hannu ta kawo zata karSi yarinyar daga wajan Musty wani naushi daya kaiwa bakinta saida hakorin Sumayya na gaba guda Waya ya faWi jini yafara zubowa daga bakinta ta rike bakin tana ihun kukan daya fito da momy daga sashinta
"Kai Mustapha bakada hankali ne wai? bata ?arta" Ammi ta faWa cikin bada umarni
"Ammi sai dai kiyi hakuri amma wallahi na rantse ko ina zamuje sai dai muje amma Sumayya bazata raini babyn nan ba madara za'a rinka bata" Momy ya mikawa babyn
"Momy ga baby na baki tun a mota na mata huWuba sunanta Ummu Aimanah" Aifa Sumayya jin sunan da aka sakawa babyn ta yasa ta kuma haukace masu tana ihun kuka da zage zage, Murjana ta riketa suka fita daga gidan ta saka ta a motar ta ta zagaya ta shiga ta zauna a driver seat taja tagumi tana kallon Sumayya dake kuka sosai
"Mustapha ba haka ake ba, wannan tashin hankalin saiya iya sakawa Sumayya wani ciwon dan Allah ka bata yarta ta kula da ita ta shayar da ita ko da watanni ne saita baka yarka" Momy dake rike da baby ita ke magana
"Momy...karka cemin komai Mustapha Sumayya ta dawo Wakinta abata babynta ta shayar da ita itama amata komai da akewa mai haihuwa" shuru yayi bayason yiwa Momy musu hakan yasa ya wuce ciki a fusace, Momy ta kira wayar Murjana tace su dawo gidan Sumayyan ga ?arta nan, Murjana tace ai basu tafi bama suna kofar gidan, Murjana karasawa sukai suka shiga gida???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n Momy kuma tabi ta kofar baya ta maidawa Sumayya ?arta ta rungumeta tana kuka
"Murja na rantse da Allah ba'a isa asawa yarinyar nan Aimanah ba Aimanan me na Wauki cikin tsawon watanni amma azo a saka mata sunan wata bamza can"
"Kema Sumayya kina da taurin kai maine a ciki ki bari kawai ke dai kiyi fatan Allah ya raya maki ita yaiwa rayuwarta albarka"
"Ni tuni na sawa yarinyata suna sunan Mama zansa mata" Murjana dai shuru tayi bata sake cewa komai ba Momy ita ta tsaya taiwa babyn wanka ta haWawa Sumayya ruwa tace itama taje tai wankan sannan tasa Murjana ta dafawa Sumayya abinci mai inganci taci sannan ta koma cikin gida, Ammi a gaba tasa Mustapha tana ta masa faWan abinda yayi shidai hakuri kawai yabata, labarin haihuwar Sumayya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login