Showing 45001 words to 48000 words out of 95991 words

Chapter 16 - AIMANA complete by MAMI YUSUF DABO.doc

06 Mar 2025

5389

su cikin falon Sumayya, yana fitowa shi kuma Musty zai shiga
"Sannu dawo ka shigawar dasu Ammi tsaraban su" Shaheed komawa ciki yayi yana kallon Musty ya ajje Waya ledan saman kujera yana murmushi a hankali yace
"reina" ya Wakko babba daga cikin ledojin yace
"Ka kaiwa Momy kace ga tsarabansu" karSa Shaheed yayi yana leka ledan dake ajje samab kujera yace
"Yayanmu wannan inta yaya Aimah ce bani na mika mata sama"
"Kai zaka kai min?" shaheed sosai kansa yayi kana ya ce
"Daman yayanmu wani meatpie naci mai daWi nakeso na koma nasake ci"
"Kai akayiwa kenan?"
"Ina ni wane mutum"
"To wuce ka tafi" Musty yafaWa haleda talle masa keya
"Yayanmu da zafi fa, ka ajjemin samosa biyu ko kuma na gayawa Ammi ka zane ni" dariya Musty yayi tareda shiga Wakin Sumayya yana rikeda leda Waya a hannun sa, Sumayya rungumesa tayi tana faWin
"Sannu da dawowa dear"
"Yawwa sannu ya kike ya hanya fatan kin baro kowa lafiya"
"Lafiya kalau" ta jima a jikinsa kana ya janyeta yana faWin
"Muje Wakina ki haWamin ruwa wanka nakeso nayi nai sallah saina ci abinci"
"Kafara cin abincin to"
"Inna dawo daga tafiya bana iya cin komai sai nayi wanka kaimin ruwan wankan dai" futa sukayi tare zuwa Wakinsa idanunsa na kallon kofar hawa sama, ajjiyar zuciya ya sauke yana danne zuciyarsa kan abinda yakeji a zuciyar, bayan yayi wanka sallah yafita masallaci yayi ya biyo ta gidab Ammi suka gaisa da su momy da Ammi ya leka Wakin Amarya zai gaidata Murjana ke sanar masa bata nan ta fita, sanda ya koma Sumayya na tsaye gaban teble tana jiran shigowarsa, loma Waya yakai a bakinsa yayi murmushi yana kallon Sumy
"Abinci tayi daWi sosai daman har haka kika iya girki" Sumayya ta rufe idanunta da hannunta tana dariya, bayan cin abincin nasa sun jima suna yar hira a zaune a wajan, gaba Waya zuciya fa ruhinsa suna ga Aimanah so yake yahau saman amma yakasa bayaso Sumayya taga kamar bai kyauta mata ba, tare suka shiga Wakinsa ya Wauki wayarsa missed huWu yagani na Aimanah gaba Waya sai yaji damuwar tasa ta ninku mikewa yayi
"Bari naga kanwarki banji motsinta ba" batace masa komai ba tabisa da idanu har ya fita, Aimanah ta gama cika da batsewa na rashin Waga kiranta da baiyi ba, bata sanma yadawo ba hakan yasa ta rinka kiran layinsa a tunaninta bazai dawo ranar ba hakan yasa ta kwanta a Wakin da suke kwana tareda su Surayya tana jiran zuwansu,
Falon shuru ba motsin komai sanda ya hauro saman kai tsaye bedroom Winsa na saman ya wuce inda yake zaton tana can sai dai bata nan ya fito ya shiga Wayan Wakin tana kwance saman bed tana danna wayarta Wagowa tayi taga waye ya shigo ta gansa tsaye bakin kofa ya buWe mata hannayansa, ajje wayarta tayi ta je ta shige jikinsa,
"Baby yau baka dawo da wuri ba"
"Na dawo da wuri mana ina kasa ne" zare jikinta tayi daga nasa ta koma gefan gado ta zauna taja tagumi tana kallonsa
"Dan kana wajan matarka shine ka manta dani, kaki Waga kirana?"
"Reina ni na isa na ki Waga kiranki ina masallaci san nan"
"Na yarda muje kaci abinci ko kaci a masallacin" dariya Musty yayi yaja hannunta suka fito falo, gaban danning ta tsaya taja masa kujera ya zauna kana ta buWe babban plate dayake cike da samosa da meatpie ta ajje masa a gabansa kana ta Wakko sassanyan lemun abarba dake ajje cikin frezar ta zuba a cup
"Ha" Aimanah ta faWa yako buWe bakin ta Wora masa cup a bakinsa
"Sha" tafaWa a shagwaSe hannunsa ya Wora saman nata data rike cup Win, lemun yake sha idanunsa na cikin nata, idanunsa kawai ka kalla zasu bayyana maka asirin zuciyarsa na zallar soyayyar daya kewa Aimanah, harya shanye lemun bata Wauke cup Win daga bakinsa ba itama ta shagala da kallon sa, cup Win ta ajje ta Wauki samosa tasa masa a baki, ya lumshe idanu haWe da girgiza kai
"reina daWi sosai fa zan iya cewa ban taSa cin samosa mai daWi irin wannan ba, haka lemun nan yayi daWi sosai madalla da kulawa" sosai Aimanah ta ciyar da shi bai ankare ba kawai yaga goma saura na dare,
"Rufe idanunki" ruf ta rufe tana murmushi, hannu yasa ya zaro car key daga aljihunsa ya saka a hannunta
"BuWe" lokaci Waya ta buWe idanun nata kan hannunta tsalle tayi ta makale Mustapha
"Baby car key, wayyo ni daWi"
"Tukwici ne na daranki na farko"
"Baby" tafaWa tana sake makalkalesa
"Nagode Allah yasaka da alkhairi ubangiji yakara buWi mai albarka"
"Amin reina, A???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?llah kuma yasa daran farko na jefa kwallo a raga" rufe idanu tayi tareda boye kanta a kirjinsa
"Rakani bakin kofa na koma kasa" Sata fuska Aimana tayi ta damke key Win hannunta ta koma saman bed ta kwanta, binta yayi ya sumbaci goshinta kana ya sake sumbatan laSSanta
"Asuba ta gari reina karki manda da addu'a, idanunta ne sukai rau rau alamar hawaye na gafda zubowa da sauri yabar Wakin, bayason ganin zubar hawayanta, key yasawa kofa ta waje tareda karanta ayatulkursiyyu kafa uku a bakin kofa kana ya sauka, Sumayya ta cika tayi fam kamar ta fashe ko sallamar dayayi bata amsa ba harya zauna kusada ita
"Ya dai maiya faru na ganki cikin damuwa?"
"Iya zuwan ma dakayi bai isa ba saika haWa da wani abin kalli agogo fa awa nawa ka kwashe a wajanta kazo kuma sai kamshin turaranta kake,
"Ya ilahi nikam dai na shiga aljanna...
'

07039793439
[2/13, 4:45 PM] +234 904 746 4048:

Story and writting by
Mamie Yusuf Daboo>?p?

&? *First Class Writer Asso*&?
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation

*Shafi na Ashirin da huWu*

Afusace Mustapha ya tashi daga kusa da Sumayya ya raSa can gefe yai shirin kwanciya
"Bazaka kulani ba kenan ga mahaukaciya na ihu ko"
"Sumy ya isheki ki barni nayi barci na huta please"
"Daman haka zakace ai, anriga da anci Amanata"
"Sumy zan mareki wacce amanar taki naci? ki shiga taitaiyinki karki sake Waga min murya, akan Aimanah zan iya aikata komai, Anma ci amanar taki mai zakiyi akai?" kansa ya maida saman fulo ya kwanta ya rufe idanunsa yana karanto addu'ar kwanciya barci
Aimana dakyar tasamu barci Sarawo ya Wauke ta wani azababban kishi ki nu kurkisan zuciyanta inta tina yanzu Mustapha nacan rungume da matarsa, da matsanancin ciwon kai ta tashi dakyar tayi sallar asuba ta koma ta kwanta wani barcin, ba ita ta farka ba sai goma saura na safe, brush kawai tayi ta faWa kicin yunwa takeji sosai, indomie ta dafa data sha attaruhu da albasa tas ta cinye kana ta shiga wanka, yau gaba Waya kewar Ma takeji hakan yasa bayan ta fito daga wankan zama tayi gefan gado taja tagumi, nan Mustapha ya tarar da ita Waure da tawul hannunsa yasa ya janye tagumin datayi ya zauna kusa da ita
"reina lafiyarki kalau kuwa?"
"Baby Mah nakeson gani" tafaWa a shagwaSe kamar zata fashe da kuka
"Ok karki min kuka anjima zamu fita da yamma saimu biya ta gidan" rungumesa tayi kana ta ce
"Thank you baby" bayan fitar Mustapha a Wakin barci ta kuma kwanciya haka nan yau takejinta haka haka kamar mara lafiya, bata tashi ba sai da akayi sallar azahar nan ma salla tayi ta shiga kicin jallop spaghatti tayi da taji kifi da alayyahu taci sosai har mamakin irin yawan taliyar data ci take, tana nan zaune taji ana kiran sallar la'asar nan bathroom na falon tayi wanka ta shiga Waki tai sallah, sannan ta shafe jikinta da cream, shuwariski lace ta Wauki porple doguwar riga A shape tasa sai walwali lace Win yake, bata Waura Wan kwalin ba ta zauna gaban madubi tana gyara fuskarta sosai tai kyau na Waukar hankali ta saka sarka tana kokarin sa Wan kunne Musty ya shigo Wakin, ta cikin madubi take kallon sa yanda ya tsaya a bayanta Wan nesa kaWan da ita, mirmushi sukewa juna tana Waura Wan kwali taji ya kwanto a bayanta
"Wash baby zaka karya ni, kanada nauyi fa" sake gyara kansa yayi a bayanta yana shakar kamshi turaranta harta gama Waura Wan kwalin bai sani ba, juyowa tayi yai saurin faWawa jikinta tayi baya luu zata faWi da sauri ya ruko ta ganin yanda ta tsorata sai zare idanu take
"Ke kalle ni sosai" Musty yafaWa sanda yai tozali da fuskarta data sha ado, farr tayi da idamunta tana murmishi kana ta zaro idanu
"Gashi na kalleka" dariya sukayi gaba Waya
"Wai a haka zaki fita kinga kyan da kikayi kuwa?"
"Sai yau ka taSa ganin kyau na?"
"Ni bance ba kawai dai kwalliyar da zaman gida ta dace nasaki gaba nayita kallonki"
"Uhmm umum fa baby gidan Ammi zan shiga daga nan ka kaini wajan Mah na kwana acan"
"Cab amma dai bakida lafiya ko? kinsan yau ina nan zaki ce zaki kwana a gidan Maa ba yau ba"
"Ni ni nidai gaskiyya..."
"Gaskiyya me zo mu wuce lokaci na kurewa bana son mukai mangariba" mayafi ta yafa saman lace Win ta zura plate shoe a kafarta suka jera zuwa kasa, Sumayya na zaune taga sakkowarsu hannunsu na cikin na juna suna magana kasa kasa, Musty ya tsaya Aimanah ta zare hannunta daga cikin nasa tayi gaba zata fita
"Baby mu haWu a wajan Ammi"
"Bakiga Sumayya ba zaki tafi baku gaisa ba" juyowa tayi ta kalli Musty ta kalli Sumayya tai kamar zata cigaba da tafiya sai kuma ta juyo zuwa inda Sumayya ke zaune saman kujera tana rike da waya
"Ina wuni" Aimanah tafaWa bata jira abinda zatace ba ta juya
"Ki jira ni karki fita" kam ta tsaya daga bakin kofa ta juya masu baya
"Sumy mun fita da Aimah"
"Adawo lafiya" haka tafaWa ta mike daga wajan ta shige Wakinta, Musty hannun Aimanah yaja suka fita, ta kofar baya suka bi suka shiga gidansu Mustaphan Wakin Momy suka fara shiga suka gaisa, faran faran fuskarta suka gaisa cikin fara'a, daga nan Wakin Amarya suka shiga bata nan sai Murjana ita kaWai kwance saman tiles da alama batajin daWi, Wakin Ammi suka shiga daga karshe murna sosai tayi ganin Aimanah a kallo Waya inka mata zakasan tana cikin kwanciyar hankali tayi kiba sosai tai haske kamar ka taSa jini ya fito, har kasa Aimanah ta tsugunna ta gaida Ammi, Ammi da kanta ta Wora ta kan kujera suna gaisawa ko gaisuwar Mustapha bata amsa ba, tana nan da Aimanah dake rufe fuska ita nan bata yarda ba kunyar Ammi takeji, tunda akai bikinta da Mustapha yau ce rana ta farko da suka haWu da Ammi shiyasa duk takejin nauyinta
"Ammi kona fita ne ko gaisuwata fa baki amsa ba"
"Au zauna Babban mutum naga Wazun nan ma kazo mun gaisa ka barni naji da bakuwata" Ahmad ne ya fito daga Wakinsa yasha ado idanunsa na kan agogon hannunsa hannu yabawa Mustapha sukayi musabaha kana ya kalli Aimanah
"Yaya Aimana ina wuni"
"Yaya kuma dan Allah ya Ahmad karka sake faWar wannan abin kunyar"
"Dole nafaWa kinsan sawun giwa ya take na rakumi"
"Ban karSa ba kirani da Aimanah sak dan Allah"
"Yayanmu ayi haka kuwa" Ahamad yafaWa yana kallon Mustapha da idanunsa ke kan Aimanah dake shan yoghout mai sanyi da Ammi takawo mata,
"Ayi yanda tace Win yafi" kai Ahmad ya rausaya batare dayace komai ba
"Dogo ajje mu a Ibrahim tayo road" da murmushi a fuskar Ahmad ya ce
"Kayi sabuwa kenan"
"A'a ta madam ce"
"Mu tafi Aimah"mikewa Aimana tayi bayan tasa tushu ta goge bakinta, sukayiwa Ammi sallama, Ammi rakiya ta masu har wajan motar Ahmad, Musty yabuWewa Aimana back seat ta zauna ya rufe sannan ya shiga front seat ya zauna, Ahmad yatashi mota suka bar layin, jefi jefi Mustapha ke juyowa yana kallon Aimanah dake chat ita da Rumana duk kan shirye shiryan bikinta da Abbas, har suka karasa inda Ahmad zai ajje su, wajan saida motoci, motoci ne kala kala a wajan duk ruwan idon mutum idan yaje wajan saiya zaSa, idanun Aimanah sauka yayi kan wata bakar benz sai Waukar idanu take a gefe take da alama an riga an gama maganar ta ta wani ce tanaga shiyasa aka sakaya ta a gefe, sabuwa ce dal ko ledarta ba'a Sare ba,
"Barka da zuwa Alhaji"
"Barka dai Alhaji Salim ya kasuwa"
"Alhamdulillah ga ajjiyarka can tun jiya nake saka ran zuwanka"
"Ban shigo kano da wuri ba shiyasa ban sami zuwa ba, jiya a airport muka haWu da Mudassir yabani key na motar, Aimah bani key Win jiya dana baki," hand bag Winta ta buWe ta Wakko key Win Allah ma yasa ta tawo dashi, jerawa sukayi Aimanah na biye dasu abaya har gaban motar gaba Waya daWi ya mamaye zuciyar Aimanah ganin wannan motar da idanunta ya sauka akai itace tata, hannu Mustapha yabawa Salim sukayi masabaha Salim ya koma gefe, Mustapha ya saka key ya buWe motar
"Bisimillah reina ga motarki shiga da bisimillah" karSan key Win tayi ta shiga motar ta mata key
"Baby Thank you mota nan tayi sosai, Allah ya saka da alkhairi ya biya bukatu na alkhairi, ubangiji yasa mu a aljanna"
"Amin" Alhaji Salim yakawo masa takardun motar waWanda ke Wauke da sunan Aimanah, Musty ya mikewa Aimanah takardun ya rufe mata murfin motar ya juya ya buWe murfin Waya Sangaran ya zauna a front seat, Aimanah tayi kwana suka fita daga wajan saida motocin, Ahankali take tukin bakinta yaki rufuwa dan murna, hira suke sosai har suka karasa gadon kaya, horn tayi mai gadin gidan ya leko yana ganin Aimanah jiki na rawa ya wangale mata get ta shiga, ko gama saita parking batayi ba ta fita a motan da gudu ta shiga gidan
"Mah mah mah kina ina" da sauri Mus'af dake tsaye kofar kicin yana jiran Mah ta gama gasa masa kifi, wata ya juyo tana ganin Mus'ab ta karasa wajansa ta kankamesa tana dariya, Mah data jiyo muryar Aimanah kashe oven Win tayi ta fito daga kicin Win, Aimanah sakin Mus'af tayi taja hannun Mah tana faWin
"Mah zo kiga mota ta" bayanta mah tabi har zuwa gaban motar da Mustapha yagama rufe motar ya fito,
"Masha Allah mota tayi kyau Allah ya tsare, Mustapha kai kuma Allah yakara buWi mai albarka, sai dai inada magana da kai biyo ni Waki" Mah nagama faWar haka tayi gaba abinta ta koma ciki, Mus'ab yaja hannun Aimanah suma suka koma cikin, Mustapha jiki sanyaye zuciya fal fargaba ya shiga Wakin Mah, Wakin ba bakon sa bane tun tuni ya saba shiga tun zamanin kuruciya amma yau sai yake jin wani iri gaba Waya yakasa sakewa, Mah dake tsaye jikin madubi ta juyo ta kallo Mustapha
"Mota biyu ka siya ko Waya" Wagowa yayi ya kalleta kana ya ce
"Waya ce"
"Sumayya fa kana ganin kayi adalci kuwa Mustapha? ban laminta ba kuma zan Wauka ba, kai Wana ne ba siriki naba dole zanso naga ka yi adalci a tsakanin matanka, ya kake gani idan labari yaje kunnan Sumayya kasaiwa Aimanah mota ita baka sai mata ba, ba adalci bane wannan adalci shine kayi masu komai tare, san samu ma iri Waya sabida ban banta kala na iya kawo hassada wannan tana ganin na waccan yafi kyau dan haka gobe ba sai jibi ba naji labarin kasaiwa Sumayya mota hakan zai faranta min"
"Insha Allah Mah zanyi yanda kika ce, Nagode Allah yakara lafiya da nisan kwana mai albarka"
"Amin tashi kaje Allah yamaku albarka"
"Amin" yafaWa jiki a sanyaye yana fitowa ya tarar da Mas'ud suka fita tare a motar Mas'ud basu suka dawo gidan ba sai bayan sallar insha, lokacin Aimanah na sashin Daddy tunda yadawo gidan suna tare, sosai yayi murna da ganin yanda Aimanah ta canza yayi farin cikin ganin yanda ta karSi kaddararta take zaune da Mustapha lafiya, duk motsinta Albarka kawai take saka mata tareda mata addu'ar zuri'a Wayyiba, anan gidan Mah suka ci abincin dare kowa na mamakin abincin da Aimanah taci, banda Mah daketa jefawa Aimanah sannu tana murmushi,

Abbas zaune cikin office Winsa dake cikin barreck Winsu wayarsa yake kallo ganin kiran Rumana sam yakasa Waga kiran matukar tausayin yarinyar yake dan daga alamu ta kamu sosai da sonsa, shi har yanzu bazaice yana sonta ba haka bazaice baya sonta ba, shi yanzuma ba wata soyayya a gabansa auran nan zaiyi ne kawai sabida girma da mutumcin Aimanah dayake gani banda haka bayajin nan duniya zai aure yana kallo kiran ya katse bai Waga ba, bai kuma bi kiran ba har tsawon mintina yana jiran ko zata sake kira amma ba ta sake ba, jiki a sanyaye ya Wauki wayar tasa yabi kiran Rumana wacce yai save da Wife
"Barka da yamma sojana"
"Barka dai Wife yakike ya gida ya shirye shiryen biki"
"Gashi nan munata yi, daman Yaya Aimanah tace nakira ka naji mai zamuyi na shagalin biki?"
"Rumy banda cikakkiyar lafiya, bazan iya halartar ko wanne event ba kuyi ku kaWai kawai"
"Kana nufin baza kazo ko Waya daga ciki ba?"
"Bazan sami zuwa ba Rumy"
"Shikenan nagode na kuma fasa auran tunda so kake ka nunawa duniya ba sona kake ba" katse kiran tayi, mikewa tsaye yayi yana zagaye a Wakin kiran Ruma yasakeyi amma bata Waga ba daya takura da kira ma saita kashe wayar gaba Waya Tex ya mata ya ajje wayar
Rumana ranta Sace ta kalli Aimanah
"Na rantse da Allah yaya bazan auri Abbas ba, nizai wulakanta nifa daman bawani sonsa nake ba, biyayya kawai nakeson yi maki",
"Rumana kiyi hakuri zaku sasanta kuma zai zo duk wani event da zamuyi na maki wannan alkawarin" Rumana ta matso kusada Aimanah ta saka hannunta cikin Aimanah
"Yaya bazan Soye maki ba inason Abbas tun kallon farko dana masa ranar bikin uncle Yunus na kamu da sonsa, yanda bikinku ya kasance yasa nafara mafarkin auran Abbas, sanda kika zo min da rokonki kan na aure sa nayi farin ciki sosai, sai dai daga baya na fara tunanin nakai kaina inda zan wulakanta bana gaban Abbas ko kaWan, yau yadaWa tabbatar min da haka"
"Rumana na rantse maki zaki alfahari da auran Abbas, ki daure komai zai faru a yanzu daga kin shiga ne komai zai wuce kefa maca ce" Da kyar Aimanah ta lalaSa Rumana ta yadda suka cigaba da shirye shiryan bikin, Daddy da Mah sune sukayiwa Rumana komai na kayan Waki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login