Showing 141001 words to 144000 words out of 149977 words
yace akai Masa Masa Palo zaici tareda Amal.
Bilkees da akace takai musu palon sama kuwa tana zuwa saita Kai dakin Amal.
Kunyar abinda ya fada yasa Amal tace batajin yunwa bazataci abincinba
Mommy Kai tsaye tace taje ta tayasa ci idan Bataci ita.
Murmushi yayiwa mommyn Yana cewa "thank you Mami"
Suna Hawa saman ya janyota jikinsa Yana cusa Kansa jikinta sbd shima da ba wata yunwar yakejiba Dan Saida Suka biya taci abincin talindo steak house taci abincinsu datakeso acan kafin suka nufo gidan.
Suna shiga bedroom dinta ya tura musu kofar tareda sake Shigewa jikinta Yana shafa cikinta da qasan mararta Yana lumshe Ido Cikin Jin Dadin qamshinta da taushin fatarta.
Juyowa tayi suna fuskantar juna cikin wata narkakkiyar murya Mai kashesa da Jan ajinta tace Masa,
"Abincin zaiyi sanyi fa..
Zaunawa yayi kan sofa tareda janyota jikinsa ya zaunar kan qafafunsa Yana kallon fuskarta zuwa cikinta yace,
"Idan yayi sanyi zakimun warming nasa daga baya,uhmmmnnn??
Gyada Kai tayi batareda tasaniba sbd yana maganar ne Yana zura hannunsa cikin free doguwar rigarta Mara nauyi irinta Yan gayun masu ciki.
Yawo yake da hannuwansa cikin rigarta Yana shafa koina tareda tsayar da hannun a kirjinta Yana shafa lace din padded bar din dake jikinta.
Kansa ya saka cikin wuyanta Yana shaqar kamshinta Yana lumshe idanuwansa hannunsa daya na kamo fuskarta..
Wuyanta yafara fidda harshensa yayiwa wata irin lasa kafin ya maida harshen a kunnenta ya tsotsa fatan kunnen Yana sake matse jikinsu Dana juna.
Wani numfashi Mai sanyi ta sauke lokacinda yake gangaro da harshensa daga wuyanta zuwa kirjinta
Numfashin nata ya sake shiga Kansa ya qara yamutsosa.
Hannuwan rigarta ya zame ahankali Yana kallon fuskarta rigar ta zame zuwa qugunta ya zubawa bra dinta Ido da kusan koyaushe duk bra din data saka fizgar hankalinsa takeyi.,
Dan qaramin cikinsu ya zubawa ido Yana kalla cikin kaunarsa da kaunar uwarsa,
Fatarta yaci gaba da lasa Yana kissing haryazo fuskarta ya Kama lips dinta ya tsotsa kadan ya sake Yana kallonta itama shi ta dago ta kalla da idanuwanta dasuka narke Masa da tsananin so da shagwaban kewansa.
Bra dinta ya balle daga baya tareda zarewa ya jefar gefe Yana sake hade bakinsa da nata suna tsotsan juna abin na jijjiga qwaqwalwansa dan duk lokacinta tayi kissing dinsa zaucewane kawai bayayi.
Komai nata tsananin sonsa yakeyi,
Komai tayi yanaso,
Koya tayi shima yanaso Dan Haka koya ta tabasa saiyaji Yana neman zarewa Amma idan Suka fita mutane ya fuske tareda kamewa kaman bashiba.
Abubuwan daya ringa matane yasata fara hawaye sbd tuni a inda suke shima dayake Yana sane da inda suke din Kuma a yanzu da akasan Yana tareda matarsa bazai iya Mata komaiba a gidan sbd girmamawa da Hana ciwa Maminsa fuska Da saka matar tasa a kunya.
Zazzafan Wasa sukayi batareda aikata komaiba yagama tsotseta da lalubeta tukuna yabarta Suka samu nutsuwarsu ta dawo dadai ya ce saitayo Masa warming na abincin.
Kallonsa tayi tareda narke fuska tace,
"To mezaa ce mun tsayayi har abincin yayi sanyi??
Ni gaskia kunya nakeji.
Kyaleta yayi yace takira Bilkisu a waya.
Tana kiranta Bilkisu na zuwa yace taje takawa musu tea kawai da snacks.
Kwashe abincin Bilkisu taje dakin Amal tayi dayake sun dawo Palo sun baro dakin kuka har lokacin su umma na qasa sunqi hawowa Dan tsoron irin kallon dataga AQEEL nawa Amal takeji kada suyi Mata abin kunyafa a gida.
Suna ganin Bilkisu ta sauko da abincin da aka Kai Babu abinda aka taba kowa yayi tsit sukai kaman Basu ganiba.
Saida yabata tea da cake da Kansa abaki taci ta koshi itama ta Dan basa sama sama duk da kusan na bakinta ne take basa Haka Suka Gama shiriritarsu Suka sai kusan after 11 ya bar gidan.
Washe gari da safe shine yazo ya dauketa sukaje asibiti aka dubata daga can suka dauko umman Cameroon da aka sallama Suka maidata gida yarage ummansa ce kawai a asibiti.
Itama dai Ana shirye shiryen fitarda itane waje.
Daga gidansa gida ya dawo da ita ya wuce office Dan yanason ta dawo gidansa Amma ummansa yakeson ta farfado tukuna idan Bata farfadoba waje zasu fita da ita bazaiso barin Amal ita kadaiba Kuma shiyasa yabarta gidan tukuna.
Anata shirye shiryen fita da Haj Maryamah datake neman share sati biyu a kwance harta Shiga na uku saigashi kwatsam Allah ya farfado da ita batareda tasamu shanyewar Rabin jikin da akai tsammaniba.
Umman Cameroon farin cikinta na dawowar yarta daidai yasa batasan lokacinda ta ringa rawar jikin zuwa asibitin ba.
Shi kansa yashiga wani irin yanayi na farin ciki da samun nutsuwa tareda godiyar Allah.
Haj Zainab ajiyar zuciya tayi tareda Jin wani Abu daya tsaya Mata a kirji ya fada Mata batareda tasan menene ba alokacinda Amal ta sanar da ita umman tasa ta tashi.
Saida ta kwana ta wuni da tashi kafin suka dungomo Yan gidansu sukazo Suka dubata sai kallon kallo akeyi da juna Babu ta cewa sbd ita kanta Haj Maryamah din tunda ta tashi batason magana Dan kirjinta Bai Dena ciwoba Allah yasani Sunci amanarta dasuka hainceta da wannan lamarin,
Da badan Amal nada cikinsaba kenan da Haka zasu rufeta ya mutu kokuma ita ta mutu Basu samu wani jininba.
Sallamarta akai daga asibitin Kai tsaye ya dauketa a motarsa ita da Amal wadda yau bazai iya kwana baijitaba a jikinsa.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥
74
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
74
Dayake shine yake driving motar da Kansa daga asibitin,Amal ce a gefensa gaba sai Haj Maryamah din a baya tareda umma dakejin tsananin farin ciki sbd harta fara fidda Rai ga tashin yarta tana duban yanda zatayi rayuwar ita daya Bayan sun Saba duka rayuwarsu a tare dasauran abubuwa.
A gaban motar AQEEL waiwayowa yayi ya kalli Amal datayi wani iri sbd hanyar gidansa daya nufa,
Bata taba zuwaba Kuma batada shaawan zuwa sbd batason hayaniyar fitinar duka yan gidan.
Idonsa ya Dan zuba Mata yayi Mata wani kallon tarairayanta
Ta sake Dan narke Masa fuska alaman ita gida zai kaita idan ya ajiyesu kokuma Ahmed yazo ya dauketa.
Maida Kansa yayi a hanya sbd yanda take narke Masa idanuwanta Kansa juyawa yakeyi
Hannun yakai fuskarta ya matsa kumatunta kadan ahankali yana Dan girgiza Mata Kai cikin kulawa alaman aa ga abinda take nufi na komawanta gidan Maminsa.
Haj Maryamah data zama kurman qarfi da yaji tana ganin abinda yake faruwa ta maida kanta a hanya zuciyarta na bugawa tana kokarin daurewa kanta.
Umma kuwa da bakinta Bai cika shiruba akan zance Baki ta Dan sake tana satar kallonsu sbd kaman da alamar gabaki daya AQEEL ya manta dasu a motar.
Har Suka Isa gida idanuwansa rabi a hanya rabi akan Matarsa dake gefensa ita kanta Amal din duk tabi ta narke sai rikitasa da idanuwanta takeyi.
Umma daqyar taga sun Isa gida karsu saka zuciyar 'yarta ta qara bugawa,
Yana parking harabar gidan Suka fito motar umma ce da Haj Maryamah din sukai gaba zuwa sashensu shima hannunta ya riqo jikinta na sanyi da zuwanta gidan Dan bazata iya Masa rigima bane sbd ummansa da Babu lafiya.
Kai tsaye bayansu umman sukabi har lokacin Yana riqeda hannunta sbd yasan tana cikin wani Dan yanayi na zuwanta cikin ahalinsa.
Suna qarasowa palon su umma harsun zauna Jamila da habiba Masu aikinsu harsun fito sunawa su Haj Maryamah sannu da jiki dakuma dawowa gida.
Shigowarsa yasa Suka bar palon bayan sun Masa barka da shigowa suna satar kallon Amal da hannunta yake cikin nasa batareda taji komaiba a gaban iyayensa.
Zaunawa sukai har lokacin tana gefensa Dan harga Allah Bata sakeba
Batasan mezatayiba a gidan.
Mufeeda ce tayi sallama tashigo jikinta da murya a matuqar sanyaye.
Kallonta umma tayi lokacinda ta qaraso cikin palon tazo gefen AQEEL tana satar kallonsa da Amal dake gefensa wadda ko juyowa batayiba ta kalleta.
Cikin sanyin murya tace,
"Daddy barka da dawowa.
Dagowa yayi ya kalleta a natse kafin ya amsa Kai tareda tambayarta dalilinta na qin zuwa school ranar.
Shiru tayi Dan batasan me zataceba Amma Kuma bazata iya fita taje school ba cikin qawayenta dasuka Gama saninta da dagawa amatsayin 'yar daddynta qwalli daya Yar gatan gidansu tako Ina Amma yanzu lokaci daya kowa yaji ita Yar tsintuwa zatace koma yar da aka samo da inda baada masaniyar iyayenta.
Tabbas Shigowar Idon Neras rayuwarsu wata babbar mummunan jarabawace da masifa,.
Rana daya lokaci daya sun shigo rayuwarsu sun lalata musu komai,
Sun tarwatsasu,
Sun raba umminta da Mijinta da duk abinda tayi tayine akansa,
Sun tona Mata asirin asalinta da batasaniba Kuma badan shigowarsu rayuwarsu ba da wannan sirrin ta tabbatarda bazai bayyanaba zata cigaba da zama jinin Mahaifinta da mahaifiyarta batareda kowa yasaniba.
Gashi yanzu sun rabasu da komai sun karbewa kansu.
Shirunta yasa umma kallonta tace,
"Ko kin hakura da karatun ne.
Shiru tasake Yi.
Haj Maryamah da Bata saka musu bakiba juyowa tayi ta zubawa mufeeda din Ido tana juya girman son datayiwa mufeeda din tsawon shekarun Nan sbd tinanin ita din jinintace,
Shin baqin halinta ake ganine akan tace tanason su haihu shine sukai Mata hakan?
Sun hadata da aikin wahalar dawainiya da son wadda ba jinintaba Bata hada komai da itaba,
Mufeeda kuwa ganin Haj Maryamah na kallonta tana tinani yasa jikinta sake sanyi sbd tasan a yanzu matsayinta dake zukatansu ya canja harshi daddyn Wanda ayanzu yakeda jininsa na gaske daga wadda yake ganin yafi kowa sonta a duniya.
Miqewa Haj Maryamah tayi ta nufi hanyar bedroom dinta tashige tabarsu a palon itama umma miqewa tayi ta nufi nata dakin duk da taso tambayar ko Amal din ta tare ne basuda labari Amma Kuma ganin yanda Amal din take zaune a gefensa bako space yasa takama bakinta ta shige.
Mufeeda kuwa so takeyi ta bawa daddynta hakuri akan laifinta Amma Sam har lokacin baibata Fuskar hakanba tunda abin yafaru fushi Mai tsanani yakeyi da ita duk da bawai baya amsa gaisuwarta ko wani abin ne dabanba.
Kallonsa Amal tayi tareda dan maraice fuska ahankali tace yakaita gida.
Kasancewar mufeeda na gurin yasa Bai taba fuskartaba sbd duk abinsa tarbiyar dayakeson 'yarsa tazamo akai daban take tintini Amma Ashe Bilkees tagama Bata Masa tarbiyarta,
Miqewa yayi Suka bar palon ya nufi mota suka shiga suka bar gidan.
IDON NERA Rs suka nufa suna zuwa ta sauke ajiyar zuciya a boye sbd batasan tayaya zata iya dadewa a can gidan ba jinta ta ringayi a takure sbd ba sabo ba kusanci a tsakaninsu danma yanzu ansamu Ana haduwa batareda anyi tashin hankali da masifu ba a tsakaninsu.
Bai shigaba yana ajiyeta ya juya yace zaidawo anjima su tafi.
Batareda tagane abinda yake nufiba sukai sallama tashigo ciki ya wuce.
Haj Zainab datake tunanin yanda zata tambayi AQEEL idan yatafi da Amal din kenan kokuma zai Basu ita sai a danyi Shirin tarewar,
Tana wannan tinanin Amal tashigo Suka bita da kallo mommyn na sake Fuska tareda sauke ajiyan zuciya Dan gaskia zataso yabari ayi Shirin tarewan kobabu bikin komai Dan Daman Kam ta hakura da maganar wani biki Dan bazataso Ayi wani taron komaiba Amarya na yawo da ciki agabanta.
Siddi ce ta kalleta lokacinda take zama tana cewa Bilkisu ta kawo Mata drink me sanyi tace,
"Amal na dauka yatafi dake shikenan Saida muzo kawo kayan Amarya daga baya.
Drink din da Bilkisu ta kawo Mata tafara karba ta bude Tasha sosai kafin ta ajiye tana kallon Siddin tace,
"Wane kayan?
"Kayan Amaryar AQEEL ASAD mana." Siddi tabata amsa tana juyowa.
"Mommy kice ta Dena Banaso fa"
"To ai gaskia tafada Amal dan Nima na dauka saidai na biyoki da kayan jeranki.
Bata fuska tayi tana yin shiru tunda mommy ma tashiga zancen Kuma ai shikenan.
Miqewa tayi ta wuce bedroom dinta tayo alwala tazo tayi sallah ta sauko sukaci abincin Rana Takoma sama ta tube ta hau gado tafara bacci cikin kwanciyar hankali.
Bata farkaba sai yamma lokacin ba kowa a gidan sun fita Dan Haka wanka tayi jikinta ya Dan sake tayi sallar laasar tasauko taci abinci tana chatting sama sama da wata course mate dinta dake Mata maganar karatu fa yayi nisa sosai yakatama tafara zuwa.
Ajiya zuciya ta sauke kawai sbd karatun neman zame Mata wahala yakeyi sbd cikin Amma dai Haka zata daure ta qarasa tunda suna final semester dinsu.
Sai Bayan magrib su mommy suka dawo salloli sukai Suka hadu cin abincinsu su dukan.
Ko farawa basuyiba hancinta ya shaqo Mata qamshin Mijinta a kusa
Tana dago Idanuwanta suka sauka cikin nasa Yana qarasowa idanuwansa akanta shima hutawa yaje gidansa yayi yasamu ishashe lafiyayyan bacci sai yamma ya farka sai Kuma yanzu daga masallaci yayo Nan cikin fararen Door sweatshirt da wando.
Yana qarasowa yaja kujewa kusada ita ahankali ya zauna yana gaida Maminsa da uncle Lulu.
Siddi ma gaidasa tayi tareda Anty Fareedah sai Fahat daya dawo gurinsa Yana gaidasa.
Amsawa yayi duka idanuwansa akanta
Ta Dan dauke idanuwanta daga Kansa sbd su Mommy dake gurin.
Qasa qasa tace Masa" welcome"
Amsawa yayi Yana kallon abincin gabanta data zuba kadan yace,
Kinci abincin yamma ne?
Girgiza Masa Kai tayi ahankali tana Dan neman narkewa Amma kallon daya Mata yasata fasa narkewar Dan zai iya Kai hannunsa gareta ko yayane a gaban mutanen.
Zuba Masa abinci tayi daidai yanda tasan zai ishesa kafin ta sake zaunawa maimakon yaci abincin saiya zuba Mata idanuwansa kawai Yana kallon yanda take tsakurar nata abincin alaman bawani yada takeson cinsa bane kawai ci takeyi.
Uncle Lulu ne yafara barin gurin ganin abinda yake faruwa
Yana miqewa Mamin ta miqe Dan AQEEL yafara nema sakata kunyarsa.
Siddi da Anty Fareedah ne Suka zauna ganin kwaf harsaida ya gaji ya karbe spoon din hannunta ya ajiye Yana cewa,
"Ki barshi haka jeki ki shirya kizo muje kici abinci.
Kallonsa tayi zatayi magana ya Dora yatsansa a bakinta Yana cewa,
"Just go get ready.
Miqewa yayi yabar gurin batareda yaci komaiba.
Gurin Maminsa ya dawo ya kalleta ya kalli uncle Lulu yafada musu kai tsaye Amal zata tare yau gidansa.
Shiru sukayi suna kallonsa uncle Lulu yace,
"Abar maganar tarewa yau abari asaka time sbd Basu Daman shiryawa da dai sauransu.
Itama Haj Zainab abinda uncle Lulu din yace tace AQEEL din ya duba sbd suna buqatan Mata shiri gaskia,
Kuma suna buqatan yabasu Daman gyaramata inda zata tare din.
Shiru yayi na minti daya kafin ya dago ya kallesu su duka yace baya buqatan komai na wani kayan tarewa Amma tunda suna buqatan time zasu iya Kai Mata komai nata gidan karatunsa zuwa next week idan masu sauya komai na gidan sun Gama sauyawa angama tsara komai sabo a gidan.
Dadi Haj Zainab taji harda saka Masa albarka da Kansa da fira har tsawon lokaci anan ma yayi sallar ishai tareda uncle a waje suna dawowa ya fidda wayarsa yakira Amal yace ta sauko su tafi.
Shiru Haj Zainab da uncle Lulu sukai suna kallonsa Haj Zainab sake da Baki sbd Bata Gama fahimtar me yake nufiba.
Ita kanta Amal kasa saukowa tayi sbd bazata iya tsallake su Uncle da mommyn ba ta bisa su fice gidanba bayan tasan ba lallai ya dawo da itaba a yau din kila sai gobe.
Firar dasuke yaci gaba da yimusu Amma Haj Zainab bakinta ya mutu uncle Lulu ne keda karfin halin cigaba da firar har time yasake ja ya kalli Maminsa yace Mata zai tafi.
Miqewa tsaye yayi Yana kallon Time yasake Kiran Amal din wadda takasa dauka tana kokarin kashe wayar mommyn tashigo dakinta ko kallonta bataiba tace taje AQEEL na kiranta zai bata sako wai.
Ficewa tayi Bata tsaya jiran amsar Amal dinba.
A sanyaye Amal din ta fito ta sauko kasa uncle ne kawai da AQEEL din shima Yana ganin saukowarta yayi wa AQEEL din Saida safe ya wuce.
Tana tahowa cikin sanyi sanyeda doguwar Riga da doguwar hijab har qasa ta sallarta data Gama Bata cireba tun dazun datayi.
Dan dauke idanuwansa yayi daga kanta yana riqe murmushinsa Dan yanda take tafiyar a cikin sanyima kashesa takeyi.
Tana isowa ko magana batayiba ya Kama hannunta Suka fice Yana cewa yunwa yakeji.
Mota Suka Shiga Dan itama yunwar cin abinci taredashi takeji Dan Haka Kai tsaye Al-Amin yakira yace ayi musu ordern abinci.
Can gidansu umma Suka fara zuwa Kai tsaye sashensu umman Suka nufa tana riqeda hannunsa Dan takasa sabawa da yanayin datakeji idan zata fuskanci su ummansa.
Suna shiga palon su umma dukansu suna zaune harda mufeeda datake kwana anan tunda Bilkees ta bar gidan sbd acan sashen daga ita sai masu aikin Bilkees din da already an sallami daya saura daya.
Akan hannunsa da Amal take riqe dashi Haj Maryamah ta sauke idanuwanta tana kasa cewa komai zuciyarta na harbawa Amma dai ta danne ta dauke idonta.
Umman Cameroon kuwa kallon Amal din tafara Yi bayan taga hannuwansu a riqe taga ba alaman Jin komai a tareda ita sai ta hadiye zancenta itama.
##MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano
*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul
*IDON NERA*🔥
Mamuhgee
*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma
*KI KULANI*🔥
Miss xoxo
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN
0022419171
Maryam sani
Access bank
Shedarka ta 09033181070
MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+22799643131
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥
75
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
75
Qarasowa sukayi shine yafara gaida su umman tareda tambayar jikin nata kafin ya kalli Amal data koma kaman me koyan magana yayi Mata alama da Ido Akan ta gaidasu umman.
Ahankali ta bude Baki cikin nutsuwa da sanyinta ta gaidasu tareda tambayar jikin ummansa kaman yanda taji ya tambaya din.
Shiru umman tayi batareda ta amsa ba,
Ta kalli umman Cameroon itama Kai tsaye cikin nutsuwa ta gaidata tana kallon AQEEL din alaman gaisuwar nata yayi.
Gyada Mata Kai ahankali Yana Dan sake Mata murmushin Jin Dadin hakan.
Umma quri tayi tana kallon AQEEL da yau gabaki daya mamakin abubuwansa takeyi Dan su ba Haka Suka sansaba,
Kamili natsatse Suka Sansa da alkunya Amma yanzu wasu abubuwan take gani a taredashi kaman wadda ya tashi a Dan iska ga Amal datake maqale a gefensa kamar me tsoron mutane ko gudunsu Dan kuwa Sam taqi matsawa daga gefensa.
Mufeeda miqewa tayi ta shige ciki kaman wata munafuka sbd Idan tana ganin Amal da daddynta Jin takeyi kaman zuciyarta na daukan sabon ciwo.
Zama sukayi sama sama yasake Jin umman kafin suka miqe yayi musu Saida safe zasu wuce ya sake kallon Amal cikin kulawa yace,
"Say goodnight to them.
Juyowa tayi tasake musu Saida safe itama kafin suka juya Suka fice.
Suna fita umman Cameroon data kasa rufe Baki da mamaki ta juyo ta kalli Haj Maryamah data Gama shiga yanayi na abinda yafi karfin mamaki,
Cikin mamaki Mai girma umma tace,
"Wace sabuwar rayuwar Kuma zamu fara gani yanzu?
Me nake gani yarinya kaman cingum ta manne