Showing 111001 words to 114000 words out of 149977 words

Chapter 38 - IDON NERA BY MAMUHGEE CMPLT.txt

25 Nov 2024

6528

Dan Haka Babu Wani damuwan mutane da yawa sosai dazai damesu.


Kuka da ihu taringa yi har aka Gama duba hannun aka shafa magani tareda Dan nade Mata Shi suka dawo.


Koda suka iso gidan lafiyayyan breakfast dayasa Al-Amin zuwa da Kansa yayo musu order a RSVP restaurant.


Kudin da aka siyo abincin kawai fadansa baida amfani sbd kusan har abinda ba ci zatayiba an siyo Koda tana buqata.


Al-Amin tuni yabar gidan kafin su dawo Saida ya tsaya ya saka abdulganiyu a gaba ya Gama aikinsa kan lokaci suka bar gidan ya tsaya ya sanarwa securities yau kowaye yazo gidan kada abari yashiga koma wayene.


Yana wucewa AQEEL ASAD din na dawowa da Amal.


Suna Shigewa securities suka rufe gate tareda zaunawa waje suna sbd cika umarnin Oga Al-Amin akan kowaye yazo ranar babe me Shiga.


Daukanta yayi suka nufi ciki yakaita daki yafara zare Mata hijabinta yana kallonta cikin kulawa da kauna me zafi yayi kissing wuyanta ahankali tareda Dan rungumeta tsawon minti daya kafin ya sake daukanta Suka nufi toilet brush ya tsaya ya taimaka Mata tayi,
Tanayi Yana shafa Fuskarta Kamar wata wadda ke aikin wahala.


Tana gamawa ta narke fuska tana nuna Masa kofa daqyar ya iya fita ya barta din.


Ruwan zafin tasake amfani dasu kafin ta fito tana tafiya daqyar.


Qarasowa yayi Yana kallon tafiyarta kafin ya maida kallonsa kan fuskarta ya kamo qugunta ya rungumo da hannayensa tareda lumshe fararen idanuwansa Yana shaqar kamshinta Yana sauke ajiyar zuciya tsawon minti daya kafin ya dauketa suka nufi Palo Yana cewa,


"Yau Yar mommy tazama babba komai nine keyi Mata.


Kallonsa tai da kumburarrun idanuwanta tana Jin kaman ta turesa Amma bazata iyaba batada wanna karfin yanzu.


Dining suka nufa ya zauna ya zaunar da ita kan qafafunsa qamshinta na Shiga hacinsa direct Yana Jinsa har kwanyarsa.


Abincin ya ringa Bata batakuma wani ciba sai tea Mai zafi datasha sosai da zallan kidney sauce.


Shine yaci abincin sosai ya koshi ya dauketa suka koma daki.


Kwantar da ita yayi ajikinta tareda rufesu Bata jimaba baccin da na Daren jiyan da Bata samuba ya dauketa jikinta na Dan zafi bakuma qwari.


Ta Dade da yin baccin Yana kallonta kaman zai hadiyeta kafin shima baccin ya daukesa.


Bacci sosai sukayi Basu farkaba sai azahar,
Shine yafara tashi zai sauka gadon itama ta farka Dan Haka ya dauketa yakaita toilet tana hawaye tana narkewa sbd tsamin da jikinta yasake yimata.


Gabaki daya ta narke Masa da rigima Haka ya taimaka Mata Tai wankan duk ya Gama jiqewa Saida ya kawota dakin yakoma yayo nasa wankan ya fito daureda towel Yana kallonta tana zaune inda ya ajiyeta bakin gadon.


Wani qayataccen murmushi yasake yana dosota ya dauketa suka koma gaban mirror ya zauna ya zaunar da ita a qafafunsa Yana shafa bayanta dake bude daga sama sbd itama towel dinne daure ajikinta.


Ahankali yakai lips dinsa yayi kissing tsakiyar bayanta tareda zagayeta da hannuwansa Yana jiyota suka fuskanci juna.


Kasa kallonsa tayi sbd jikinta da Babu qarfi har lokacin hakama batasan Yaya zata iya kallon idonsa ba bayan abinda ya faru din.


Wuyanta ya shafa ahankali zuwa saman kirjinta da tudunsu yake a bayyane Yana Mata wani irin slow shafa Yana shaqar yanda take qamshin Aesop dinsa na wanka.


Bakinsa yakai kan nata ya Dora tareda zira harshensa cikin bakinta ya lalabo nata ya janyo cikin bakinsa yayi Mata wata irin tsotsa datasa jikinta daukan rawa tasaka hannunta daya dayake kalau zata turesa ya riqe hannun Yana cigaba da tsotsarta idanuwansa a lumshe Yana Jin kaman bazai iya riqe Kansa akantaba Kuma.


Shafata yakeyi yana tsotsa bakinta har towel dinta ya sauka da kirjinta na shafar nasa da shima ba Kaya Dan nasa towel din iya qugune.


Tayar Masa da tsigan jiki tayi gabaki daya da kirjinta dasuke tabasa,


Gangaro da bakinsa yayi wuyanta Yana kissing nata tareda shafata koina yana sake bin jikinta koina na kiss da shafa harma da lashewa.


Kuka ta sakar Masa Wanda yasashi dawo da bakinsa nata ya rufe Mata Yana cigaba da rikita jikinta da shafa da matsawa.


Saida ya tabbatarda tayi laushi ajikinta kafin ya barta ya shafa Mata Mai da shafarsa Mai sake narkar da ita tana dawo Mata da zazzabinta.


Shima shiryawa yai Suka fito Palo alokacin Al-Amin Yakuma kawo abincin Rana Haka ya ringa bata abaki Yana lallabata tareda yimata sannu duk motsi daya harta Dan ci abincin yabata magani Tasha yafara tsokanarta tana Masa hawaye a narke kafin daga baya dataji jikinta na nema dawowa da zazzabi ta daga Masa hankalin saiya maidata gida.


A ranta batason su mommy su dawo batanan Kuma tana saka ran zuwan siddi itama a ranar.


Kai tsaye yace bazata komaba a ranar Dan Haka tafara Masa hawaye tana narkewa Amma Haka ya fuske abinsa.


Ganin da gaske yake din kuma ita bazata iya Kai kanta gidanba saita nuna dauriyarta tareda nuna ta warke sosai batajin komai kota koma gidan zata iya komai.


Cikin wani irin kallo yace tabbatarda ta warke din?


Gyada Masa Kai tayi tana sake narkewa tareda Dan kallonsa da idanuwanta dake kumbure.


Janyota yayi jikinta Yana shinshinata yace,


"Nine Zan tabbatarda idan kin warke din ai...


Zatayi magana ya rufe bakinsa da nata ahankali Yana balle rigarsa dake jikinta ahankali Yana lumshe idanuwa cikin tsakanin Jin Dadin hannunsa dake cikin rigarta


Yana Gama cire rigar ya jefar gefe Yana dagowa ya kalleta tuni tafara hawaye tana neman fashewa da kuka.
##MAMUH#




*_ZAFAFA BIYAR_*


*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano


*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul


*IDON NERA*🔥
Mamuhgee


*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma


*KI KULANI*🔥
Miss xoxo


Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200


ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN


0022419171
Maryam sani
Access bank


Shedarka ta 09033181070


MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN


09166221261


🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*


+22799643131


Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA


*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥


58




*_Arewabooks@Mamuhgee_*
58
Murmushi ya saki Yana yiwa fuskarta zuwa wuyanta da kirjinta wani kallo Yana sake cusa Kansa cikin wuyanta Yana shaqar kamshinta ahankali qasa qasa yace,


"Kikace kin warke to kukan duk na shagwaba ne a rikitawa Mami 'da..


Maganarsa ta sata Dora idanuwanta dake tsiyayar hawaye a fuskarsa tana sake qarawa hawayenta gudu ahankali tace,


"Ni gida zani kaini mommy zata dawo tasan bana nan.


Lips dinta ya Kama ya sake tsotsa Yana cewa,


"Idan ta same a gidan bayan dawowarta me zakice Mata Yana damunki idan taganki ahakan?
Uhmmm??" Ya qarasa fada Yana shafa cibiyarta zuwa kirjinta.


Kasa magana tayi Tai Masa shiru tana Jin yanda hannuwansa suka kasa zama guri daya ajikinta Amma Sam batada kuzari ko karfin hanawa bare qwace kanta.


Wayarsa dake silent ya miqa hannu ya dauko da hannu daya Yana sake zagayeta da dayan hannun sbd manne kirjinta da nasa da yayi Dan kukan datakeyi ba Riga a jikinta.


Numbern Maminsa ya Kira cikin nutsuwa tareda dorawa a kunne yanajiran ta amsa.


Cikin nutsuwa itama ta amsa wayar daga can bangaren tana cewa,


"Hello AQEEL.


Dan gyara murya yayi ahankali cikin nutsuwa da kame Kai yace,


Mami barka da Rana,
Ya aiki?ya gajiyan hanya?


Lfy kalau alhmdllh AQEEL
Ya naka jikin ka qarasa warwarewa sosai dai ko???


Ahankali ya saki murmushi Yace,


Alhmdllh na warware sosai,
Mami yau din zaku dawo kuwa??


Eh Haka muke sakarai gaskia Amma dai idan bamu Gama da wuriba saidai gobe muyo sammako insha Allah.


Ajiyar zuciya ya sauke ahankali cikin kwanciyar hankali da nutsuwa yace,


"Shikenan Mami Allah ya dawo daku lfy Amma karkiyi tafiyan dare tunda yamma yariga yayi abar tafiyan zuwa goben Al-Amin zai turo miki kudin tickets dinku.


Batareda musawaba tace ba damuwa sai zuwa goben zasu dawo Kuma kudn tickets dinma yabarsu sun siya already.


Baice komaiba yana kashewa ya Kira Al-Amin yace ya tura kudi masu yawa account din Mamin ko na uncle Lulu.


Yana kashewa ya kalleta Yana shafa bayanta yace,


"Mami sai gobe zata dawo sai me Kuma yanzu??


Qin magana tayi tana rufe idanuwanta sbd Dan zazzabinta dayake neman dawowa.


Palo yadawo da ita ya zauna taba kwance jikinsa sbd zafin da jikinta yafara alaman zazzabinta ya dawo.


Maganinta Bai fara aikiba sai Bayan laasar sunayin sallah bacci ya dauketa ya kwantar da ita a daki tareda rufeta da abun rufa ya fito.


Mota ya shiga Kai tsaye ya nufi gida sbd duboso Suma duk da su umma yaga alamar lafiya kalau suka tashi tunda suka fito a time din daya gansu.


Yana Isa gida sashensu yafara zuwa a lokacin daga haj Maryamah har umma suna palon zaune kaman masu zaman makoki Haka Suka wuni ranar a gidan duk motsi sai umma ta debewa zuriar Zainab ace Maryamah itace tayi gashin Yar Zainab da 'danta wannan cin zarafi har Ina,
Gashi basuda halin fada aji,
Bilkees ma basa fatan ta sani tunda ba hankaline da ita ba taje tayi musu aikin haukar data saba tasa AQEEL din ya sake daukan fushi.


Shiru sukai Suka barwa cikinsu cikin ciwo da jimamin lamarin tareda mamaki ta wani bangaren.


Tunda yashigo hankalinsa kwance a natsensa Kamar Koda yaushe
Cikin girmamawa ya gaidasu Yana sake tambayar jiki jikin nasu batareda Yama nuna ya Tina ganinsu yau din da safeba a gidansa.


Su kansu gum sukayi suna kasa hada ido dashi kamar sirikansa Haka Suka amsa gaisuwarsa
Ga bacin Rai a ran Haj Maryamah Amma batasan tayaya zata iya Masa fadan abinda tagani dinba sbd lamarine da dazata iya fiddasa a kanta da idonta Har abada da tayi,


Umma kuwa abin baqin cikinta da kunyarta shine dasuka aura Masa Bilkees baayi irin wannan barke barke da dinke dinkenba bare neman masu taimakawa bare suji Dadi sai yanzu Akan 'yar Zainab dasukewa kallon karuwa shine zaazo ayi abinda Wanda yagani ya sheda a cikakkiyar macenta ya sameta,


Ita yanzu ba damar ta tambaya idan Bilkees din ba a budurwa ya sametaba taci ubanta har ita har qanwar uwarta data basu ita
Amma Ina ba fuska ba Hali bare tayiwa AQEEL wannan gangancin.


Harya fice ba Wanda ya iya kallonsa kaman yanda suka saba a cikinsu.


Bangarensa ya nufa ya tadda Bilkees Bata Nan Wai sun fita da mufeeda zuwa wani bikin.


Baiji damuwar hakan ba sbd yaga miscalls nata kila takira harda Dan tambayar fitan ne.


Samansa ya wuce ya Dade har kusan magrib Bata dawoba Dan Haka ya kirata a waya ya sanar da ita zai sake fita sai goben zai dawo.


Dayake tana cikin mutane sosai saita Dan fuske Bata tambayesa abinda ya nufiba ta amsa da to kawai.


Gap da magriba yadawo yafarayin sallah a masallaci kafin yashigo gidan.


Koda yashigo Kai tsaye bedroom din ya wuce saiya taddata ta farka Amma tana kwancen sbd hannunta shima daya qara tsami.


Kaita toilet yayi tayo alwala tazo tayi sallah jiki ba qwari
Tana gamawa ya sake Bata abinci da magani Tasha sai jikinta ya sake Dan sakewa.


Tana jikinsa yana Dan lallabata har akai sallar ishai yaje yayi sallar ya dawo batareda ya Jima sosai yanda ya Saba jimawaba bayan sallah.


Yana dawowa ya zauna Yana waya da Bilkees dake tambayarsa idan tafiya yayi.


Kai tsaye yace Mata ba tafiya yaiba Yana gidan karatunsa.


Hakan daya fada yasa hankalinta Dan kwanciya saita bar zancen da janyo Masa wasu zantikan
Suna Gama magana ya nufi bedroom din ya tadda Amal din tagama sallah tana zaune a inda tayi Bata tashiba.


Tanajin shigowarsa dakin Bata dagoba har Saida ya iso inda take ya dauketa suka koma sofa ya zauna da ita tareda riqo hannunta Mai ciwon Yana shafawa cikin kulawa yace,


"Sorry Yar gidan Mommy kinji.


Shiru tayi Masa tana Dan zame hannun sbd yanda yake shafasa kaman Yana Masa Susan hannun ne.


Maganan zuwanta gida ta sake Masa a hankali Amma ya sake fuskewa yace ba yanzuba infact Tama tare kenan.


Kuka take neman Yi Masa Jin abinda ya fada
Ya Kama fuskarta da hannuwansa Yana cewa,


"Kinayin kuka Zan tabbatarda abinda nafada din.


Rufe idanuwanta tayi tana kokarin Hana kanta kukan Amma Saida hawayenta Suka gangaro
Cikin shauqi ya share Mata Yana cewa,


"Shikenan ya Isa,
Badai bakyason tarewaba?


Gyada Kai tayi Kai tsaye ahankali tana dagowa ta kallesa.


Sake kallonta yayi Yana yawo da hannunsa cikin hijabinta yace,


"Ki tabbata bakyason tarewan??


Sake gyada Kai tayi tana tsayar da hawayenta.


Wani murmushin daya sata sauke kanta daga kallonsa ya sake Yana cewa,


"Shikenan Dena hawayen bazan takuraki ba saikin buqataci hakan dakanki a lokacinda kikeso kin yarda??


Eh" tafada da muryanta dake fita a hankali.


Sake sakin fitinannan murmushi yayi Yana cire Mata hijabinta yace,


"Ok shikenan.


Yana cire Mata hijabin ya rakata toilet ya barota tayi wanka da ruwan zafi Sosai tareda sake shigansu sbd sukadai take shiga taji gurin na sakewa daga ciwo.


Tana gamawa ta dauro towel ta fito Amma Bai wani dauru ba sbd hannunta saita dafosa da lafiyayyan hannun yafito har lokacin ahankali take tafiya cikin sanyi.


Dauke kallonsa yayi daga kallonta kafin ta yamutsasa ya shiga toilet din shima yayo Wanka ya fito yayi musu Shirin bacci Suka kwanta da rigarsa a jikinta sai pant.


Suna kwantawa bacci ya daukesu ba Bata lokaci.


Bacci sukayi sosai sai tsakiyar dare dumin jikinta dayayi Dan zafi ya yanke Masa baccinsa sbd ta narke gabaki daya cikin jikinsa gashi baida Riga silk dogon wandon baccine kawai a jikinsa.


Wani numfashi Mai sanyi ya sauke Yana Dan dagota daga jikinsa ya kalli fuskarta Yana jikin dumin numfashinta na sauka cikin wuyansa take tsigar jikinsa suka fara miqewa.


Lumshe idanuwansa yayi Yana kokarin janyeta daga jikinsa yabarta Tai baccinta sai gashi yaja janyeta ta farka tareda bude idanuwanta ahankali ta kallesa ta sake maida idanuwan ta rufe.


Hakan datayi yasashi Jin tsikan jikinsa sun tashi gabaki daya
Ya lumshe nasa idanuwan shima Yana cusa Kansa cikin wuyanta yana jero ajiyan zuciya da numfashi ahankali.


Wuyan nata da fuskarta yafara shafawa Yana bude idanuwansa akanta daidai lokacin itama ta bude idanuwanta akansa baccin na sakinta gabaki daya gabanta na faduwa da fargaba.


Ahankali ya Kira sunanta da wata rikitacciyar murya Kansa na cikin rigarta Yana lasheta kaman Zuma.


Rawa jikinta yafara yi Jin ya zare Mata rigar gabaki daya jikinsu na haduwa ya qarasa rikicewa Yana tsotsanta tako Ina Yana sauke zafafan numfashi masu dumi.


Abubuwan dayake Mata yasata fara kuka tun Bai nufi babban aikinba
Tanajin yafara kokarin sake kusantarta taqarawa kukanta karfi tana janyewa Amma Sam yakasa tsayar da Kansa baya Kiran sunanta babu abinda yakeyi.


Sosai yau dinma ta gurzu a hannunsa kafin yabarta daurin hannunta ma duk sun gama yamutsa sun warware bandage dinma.


Sabuwa jinyar tata tadawo sbd kusan kadan ne azabar yau din batakai ta jiyan ba Amma itama taji azabar sbd yau din yafi samun guri da kyau.


Kuka da Kiran mommynta Babu Wanda batayiba Haka ya lallaba yasake gasata da Kansa sosai suna fitowa yabata magani Harma da grilled chicken da aka kawo cikin abincin dinner dinsu da Basu ciba da qyar ya iya dumamata kadan a oven
Sbd Bai iya komai na girki ba yakawo yabata abaki Bata wani iya ciba zazzabi da bacci Haka yasamu yasake lallabata tasamu bacci.


Bata farka ba sai karfe goman safe tayi sallah jiki a mace tasake wanka daqyar ta iya yin breakfast tasake Shan magani ta daga Masa hankali da rigima zuwa gida sbd su mommynta dasuke hanya.


Sai data sake warwarewa zuwa Rana kafin ya nufi asibiti da ita aka sake dubata da hannun kafin ya wuce da ita gida.


Ahankali take tafiya Amma ba kaman jiyan ba ya rakata har cikin bedroom dinta ya tayata sauya Kaya da Kansa kafin ya kwantar da ita yayi kissing bakinta sosai kafin ya fito.


Yana ficewa gidan takira Bilkisu a waya ta gargadeta akan fadawa Kowa kwana biyu Bata gidan.


Bilkisu na fitowa dakinta bacci Mai nauyin gaske ya dauketa Kuma alokacin Anty Fareedah tashigo harabar gidan tareda Siddi data dauko da airport sbd tayita Kiran Amal Amma Bata daukaba.


Suna shigowa suka taddata tana bacci Mai qarfi Dan Haka suka qyaleta batareda sun tadataba.


Guraren karfe hudu harta gota su Haj Zainab Suma Suka iso Siddi ce taje da motar Amal wadda tana bacci Ahmed yakawo gidan ta daukosu.


Suna dawowa Amal din na farkawa batama San sun dawoba Saida Tai wanka tasake gaso kanta jikinta ya sake sakewa sosai ta shirya cikin doguwar Rigar Atampa army green Mai kyau tayi sallah ta shafa liner cikin idonta sbd kodewan dasukai kada agano tayi kuka kwana biyun.


Ahankali ta fito dakin cikin nutsuwa ta nufi palon qasa datake jiyo hayaniyarsu tana kokarin sake fuskarta da murnar ganinsu gabaki daya.


Kallonta sukeyi ganin yanda take sanyi Haka fuskarta ta Dan sauya
Cikin kulawa Haj Zainab da siddi suna hada Baki gurin tambayarta ko lafiyanta kalau.


Dan fuskewa tayi tana qarasowa ta zauna jikik mommyn tana cewa,


"Mommy nayi kewanku Dan Allah kada ku sake tafiya kusa.


Jin jikinta da Dan dumi yasa mommyn sake tambayarta lafiya.


Hannunta dake Dan kumbure ta nuna Mata tana cewa,


Buguwa nayi naji ciwo a hannu shiyasa nake Dan zazzabi tun jiyan.


Cikin kulawa dukkaninsu sukai Mata sannu Anty Fareedah na cewa taga likita akan hakan?


Ahankali ya gyada Kai tana cewa eh.


Sannu suka qara yimata suna fadawa wani zancen gabaki dayansu harda ita datake kokarin bawa kanta qarfin halin rashin kuzarin datake tattare dashi.
##MAMUH#






*_ZAFAFA BIYAR_*


*RUMBUN K'AYA*🔥
Hafsat Rano


*DAUDAR GORA*🔥
Billyn Abdul


*IDON NERA*🔥
Mamuhgee


*A RUBUCE TAKE*🔥
Safiya huguma


*KI KULANI*🔥
Miss xoxo


Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200


ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN


0022419171
Maryam sani
Access bank


Shedarka ta 09033181070


MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN


09166221261


🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*


+22799643131


Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA


*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*Thanks for choosing us*🔥


*_Arewabooks@Mamuhgee_*
59
Zuwa magrib jikinta yaqara zafi sosai tana Jin zazzabinta na dawowa Amma Haka ta daure Bata Bari kowa ya rabeta ba bare aji jikin nata da zafi Sosai harma agane batada lfy din.


Haka ta daure ta cijewarta har sukai dinner shima abincin da dauriya tacisa sbd batason kowane attention dinsu ya dawo kanta dasunga alaman rashin lafiya a tareda ita.


Itace tafara gamawa ta miqe ta baro dining room din ta nufi kitchen tace Bilkisu takai Mata tea me zafi dakinta.


Tana fitowa kitchen taji qamshinsa Dan Haka Bata tsaya tabbatarda idan shi dinne ba ta nufi hanyar saka batareda ta waiwayo ba.


Su Maminsa ya gaisa dasu Cikin nutsuwa kafin yace suci abincin zai jira Mamin a sama idan ta Gama.


Dayake gyada Masa Kai tayi Dan Bata Jima ita da fara cin abincinba.


Saman ya wuce hankali kwance cikin nutsuwa Yana shiga Kai tsaye ya nufi bedroom dinta sbd yaga wucewarta saman.


Tura kofar dakin yayi Kai tsaye ya shigo hankali kwance ba tsoro ko fargaban wani ya gansa cikin nutsuwa yake kaman yanda ya Saba komai basa a natsen.


Tana toilet batasan dashiba ta fito toilet din tareda nufo tsakiyar dakin ahankali take tafiyarta har lokacin.


Sai data fito sosai tagansa kawai zaune akan kujera Yana duba sako a wayarsa hankali kwance.


Tsayawa cak tayi daga inda take tareda yimasa kallo daya ta sauke Kai tana gyara zaman rigar baccinta data cirewa bra tana shigowa dakin.


Ajiye wayarsa yayi ahankali ya juyo ya zuba Mata idanuwansa yana kallon yanda ta tsaya a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login