Showing 90001 words to 93000 words out of 100319 words

Chapter 31 - Masarautar Jordan Book 1 Complete Document .txt

Hira muka buɗe yi, ina lura da Ashraf sau biyu yana shigowa da yarinyar ganin yadda nake hira da shagwaɓa ga rigimar da nake tayiwa Dr yasashi koma D'akin Nannah ya ajiye mata Y'ar, ya zauna tana ta janshi da hira can ya kalleta sannan yace.
"Ammi!! Me yarinyar can take nufi da Yarana?"
(😎😏 Ji min wani kinibibi Safinarce Yarinya😒 zamu jone)


Fuskar Nannah da mamaki take kallonshi, domin share tantamarta tace mishi.
"Wacce yarinya kake nufi? Ai ko Natasha kake nufi?"
Gyara kwantar da kanshi yayi a sama kujera ya shareta. Sai da tasake nanatawa sannan ya d'an buɗe idanunshi yace.
"Mamar Yarana!"

Wani kallon renin hankali ta mishi tare da ɓata rai tace mishi.
"Safinarce yarinya? Bana son reni"
Ciki ciki yayi da fuska sannan yace mata.
"Afwa!"
Daga haka ya mike bai kuma magana ba ya bar falour, wasa wasa. Haka ya wuni ko abincin da zai ci yaki ci. Koda ya shiga ɗ'akinshi kin fitowa yayi. Har dare ni nazata ma ya fitane dan haka na fito wajen gidan ta dogon baranda na tsaya muna musayar kalamai da dr, wanda yace min ya kusan tasowa. Banda shagwaɓa bana mishi kome, shi kuwa sai rarrashina yake cikin harshen turanci nace masa.
"Idan kazo tare zamu koma ko? Ina kewar Ummina."


"Karki damu idan nazo tare zamu koma, dan bazan taɓa tafiya na barki ba, kiyi shiru."


"Taya zanyi shiru, bayan ina wata duniya kana wata duniya ni dai kazo mu tafi."

Dariya yayi sosai sannan yace.
"Beauty! Idan nazo me zaki bani na tarɓa?"
"Baby me kake so? Fada ni kuma zan baka koma meye"

Dariya yayi sosai har da kyalkyalewa yace.
"Beauty! Just kiss i need!"
Kashe kiran nayi tare da rufe bakina, ina dariya cikin naji kamar ana kallona, da sauri na juya fuskarshi ba sauki kana ganinsa yadda ya ɓata rai sai ka rantse zaginsa akayi.
Zuwa yayi ya tsaya a gaba har ina jiyo hucin ɓacin ransa.
"Ni bazan miki iyaka da rayuwarki ba! Amma idan kika kuskura garin shirme wani abu ya same yarana wallahi sai na rufeki babu abinda ya dame ni."


"Hahaha! Lallai kuwa yaran banza yaran wofi idan ka fasa rufe ni baka cika." matse ni yayi jikinshi na rawa, kokarin kwace kaina nake amna na kasa, muryana na rawa nace.
"Bana cike da iskanci da ranshin kunya, idan baka rabu dani ba wallahi akan yaranka zan sauke."
Ture ni yayi tare da barin guna, yaje ya kwashe yaranshi ya koma ɗakinsa dasu.
Taɓe bakina nayi sannan nace.
"Can dasu gada.... Zomo yaji kiɗar maharba."


Nima ɗakina na shige na kwanta, abuna ko ba kome yau zanyi barci cikin salama babu shan nonon dare.
...... Cire kayana nayi na faɗa ban ɗaki nayo wanka sannan nazo nasaka kayan barcina sannan na gyara kwanciyata. Addu'a nayi na mike a gurin sannam na kashe wutar ɗakin nayi.
***
Cikin barci me nauyi naji ana ciro nonona waje, na zata mafarki nake, sai da naji ana murza nipples ɗina naji tsigar jikina ya mike, saka hannu nayi na kunna wutar ɗakin kirjina na bugawa.
Maza nayi naja bargon na rufe kirjina, cikin masifa nace.
"Wannan iskancin fa!?"
Kallon yaransa yayi tare da taɓe baki yace.
"Abincin yarana nazo abasu!"

Wani kallon banza da na mashi yasashi kauda kanshi, nace.
"Bazan bayar ba! Kaje ka basu na kirjinka, kuma Insha Allah na kusan tafiya nabar wannan masifar yaro karami dakai dan kasami duniya shine zaka addabi rayuwata da jaraba, har kana taɓani banza d'an iska kawai."


Sauka yaƴo daga gadon ya fita, can sai gashi da madara a feeder, ya zauna ya basu suka sha, sannan ya kwashesu ya fita dasu, bai dawo ba sai can. Har na fara barci, kawai naji ana tsotse min nono (🙈🙊🙉 Dama ya aka kare da larabawa mayyun mata)
Ture shi nayi tare da kai mishi duka, ya d'ago fuskarshi da idanunshi cike da desire, matsawa yayi sosai. Sannan ya kai hannunshi zai kamoni na hantsila kafin na mike, ya rigani.
"Abincin yarana nazo sha musu! Tunda ni d'an iskane shi yasa zan tabbatar da haka."


"Wallahi ka taɓani sai na jimaka ciwo." na faɗa ina lalluɓo kwalbar ruwa, murmushi yayi tare da shafe fuskarshi yace.
"Zanso faruwar haka! Idan har kika iya dakatar dani, toh tabbas zan ya hakura mu barki da Allah idan kuma muka karɓa sai kiyi hakuri damu, dan ke baiwar Ubansu ce da kuɗinsa aka sayeki."


Allah ya zata da wasa nake bazan iya make shi ba, sai da yazo zai rutse ni. Allah ya bani sa'a na make shi a goshi, rike gurin yayi. Yana murmushi ya tako har inda nake, yasaka hannunshi biyu ya fara balle botir ɗin rigarshi.


Kuka ne ya kwace min, ina girgiza mishi kainna fara tare da haɗe hannuna nace.
"Don Allah kayi hakuri! Iya abinda nake dashi ya rage min kenan, karka rabani da sauran abinda ya rage min, shi ɗaya kawai zan mallakawa mijin da zan aura don Allah kayi hakuri."


Jifa yayi da rigar tare da sake murmushi jin daɗi zai yi maganin fitsara.
Aikuwa yayo kaina tare da kai hannunshi ya ɗagone na fasa ihu,, yayi maza ya rufe min bakina kuka nake ina dukanshi. Amma sai da ya cillani gadon yabi kaina ya zuba min karfinshi tare da d'aga rigana ya shiga tsotse nonon da karfin bala'i, ganin ina dukanshi tare da yakushinsa yasashi d'ago kanshi yace.
"Idan kika cigaba da dukana! Zan miki cin da sai kin kasa tsayuwa, iya abincin yarana nazo amsa, idan kuma aka ki ni zan caccaki yarinya da kayan aikina"


Shiru nayi ina jinshi sai da ya shanye tass ya mike, tare da cewa.
"Idan kika kuma zagina! Ba nonon zan sha ba, can zan sha."

Tunda na kifa kaina nake kuka kaman raina zai fita, haka ya ficce a ɗakin hankalinshi kwance kamar wanda yazo yasha abin arziki.


Kusan kwana nayi ina kuka, ji nake kamar na mutu dan bakin ciki. Ina kwance har akayi kiran farko, na samu na tashi na gabatar da sallar nafilla.


Ina gurin zaune har aka shiga sallar asuba, na mike nayi ina idarwa naciro wayata a charge na kira Dudu, ina kuka tare da ce masa.
"Dudu! Kazo ka ɗauke ni na gaji."
Yadda yaji nake kuka yayi masifar ɗ'aga mishi hankali.
"Kiyi shiru Didina! Gaya min me Ka miki"
Sabon kuka na rusa mishi ina cewa..
"Ni dai kazo na gaji"
"Toh ba Dr zai zo ba? Ki kwantar da hankalinki zan kirashi nace mishi ya tawo dake"


"Dudu ka gayawa Nannah kartace bazan dawo ba."


"Wai niƙam Safinah meke faruwa ne?"
Ya tambaye ni damuwa, kuka nasake saka mishi sannan nace.
"Dudu! Kasan jiya yaron Nannah ya dawo, toh tunda yazo yaƙe min rashin d'a'a, dudu abin ba daɗi gani balle faɗa, don Allah kayi wani abu."


Duk sai yaji ba daɗi, sam a duniya baya kaunar ganin na zubda ƙwalla, balle kuma yaji ina kuka me cin rai.
Kawai sai ya katse kiran.


...... Kaman ance d'aga kai kawai na ganshi a tsaye a bakin kofa, karasa shigowa yayi cike da izza da kuma takama, tunda na ganshi na takure guri guda tare da cusa kaina tsakankanin cinyata.
Yana zuwa ya kai hannunshi zai taɓa ni, na sauke wata irin ajiyar zuciya tare da ɓingirewa a dunkule nan.

Da sauri ya ɗago ni tare da girgiza fuskana, amma ban farka ba, kwantar dani yayi ya shiga banɗaki ya ɗako ruwa ruwa a wani ɗan abu yazo ya watsa min ban farka ba, sai da ya buɗe bakina yayita hura min iskan bakishi a firgice na farka, ina ganinshi akaina idanuna suƙa sake luuu zasu rufa yace.
"Wallahi kika kuma sume min sai nacinyeki tsaf."


Lumshe idanuna nayi tare da kokuwa da numfashi, kuka na sakamishi na kauda kaina gefe naki kallonshi, sauka yayi a gadon ya fita.


........ Karan wayata naji na lallaba na ɗauƙo sannan na kara a kunne na, sabida idanuna sun min nauyi.
"Beauty meke faru ne?" Dr ya kara tambayata, kuka nasaka nace.
"Hmm? Kawai kazo."
Abinda nayi niyyar faɗa shine he try to rape me again, sai na tsinci kaina da rufa mishi asiri a matsayinshi na Uban yarana ko ba kome bai cancanci tozarci daga gareni ba, rigimarmu da ban kimarshi daban, kuma Dr shine mijin da zan aura da zaran na gaya mishi any nonsense zai rike a ranshi kuma zai cigaba da kallonshi da haka, kuma dadin daɗawa shi ɗin Shugaban alumma ce wanda yake rike da kasa guda yin haƙa takankar zubda mishi darajarsa ce, kuma nayi Imani yau koda ban Auri Dr ba dole zasuyi zumunci da Ashraf, dan haka sirrin Ashraf sirrina ne. Shine namijin da na buɗe idona nasani a gabana, tun kafin wannan abun naso saninshi dan natashi da muradin ganinshi a rayuwata, dan haka zumuncina dashi bana son wani ya shiga balle har asami wata ɓaraka.
"Hello Beauty!"
Kashe kiran nayi na cigaba da kuka, jin motsi a jikin gurin kayanmu yasani d'ago kaina, kayan yaranshi yake cirowa.


"Me yasa baki gaya mishi ba?"
Banza nayi da tambayar da yayi min. "Karki damu ni bani da....


*Kuyi hakuri Yan Paid grp daku nake yau na dan shiga ribibi ne amma ga wannan zuwa dare Insha Allah......*


*Masoyana na Nijar ga number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a dalla 100 +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 18 pages Insha Allah*


Oum Muwaddah......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._


*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*


_Jordan Historical_


*©2020*
BOOK ONE....


Page.٤٣-43
Mamaki ne ya kuma kashe shi lokacin da muka haɗa ido na murguɗa bakina, sai da ya zaro ido waje cike da alajabi.
*Yaushe reni ya shiga tsakannmu? Yarinyar da duƙ haɗiwarmu sai ta..*
"Habi tunanin me kake? Me kake so a tanadar maka idan ka dawo."


Lumshe idanunshi yayi tare da yin shiru, mikewa yayi ya kawo min yarinyar wacce take kananun kukan niman ruwa kp nono kallon cikin idanuna yayi nayi maza na kauda kaina yace.
"Amminha! Duƙ abinda aka tanadar min zanso, a ciki kuwa har da y'antattun kajin waje."


Sai da ya kalli cikin idanuna, ya ajiye min yariyar akan cinyata, ya kusanto da fuskarshi kamar zai haɗa da nawa, nayi baya dashi, garin rike yarinyar hannunmu ya haɗu da juna, da sauri muka kalli juna. Sabida wani spark ɗin da muka ji lokaci guda. Cikin idanuna yake kallo sosai kafin yace.
"Ni kika murguwa baki?"
Sunkuyar da kaina nayi, kawai jin bakinshi nayi a goshina, cikin sauri na d'ago da kaina, aikuwa sai ga bakinmu ya haɗe, laɓɓena na kasa ya cafke. Da sauri na tureshi.
Abin mamaki sai ya kai hannunshi ya rufe idonshi d'aya tare da kane min d'aya irin zamu haɗu.


Ran Natasha ya baci kuwa Nannah kan bata san iskancin da d'anta yake min ba sai da taga na tureshi ta kalle da sauri tace.
"Binti! Lafiya?"
Kamar zanyi kuka na mike na fita da sauri, murmushi ya sake zuciyarshi sawai.
Jijjigani Nannah tayi na dawo daga duniyar tunanin da nashi, gani nayi har ya koma. Dafe goshina naƴi, tare da kallon Nannah da take rike da yarinyar da ya karɓa, *Wai Dama tunani na shiga duk abinda ya faru ba gaskiya bane?*


Wai me yakaini yin tunanin abinda bai faru ba, kuma duk abinda na gani ashe a tunanine, karamin tsaki nayi. Tare da share zancenshi a raina.
Har muka dawo, tunda muka koma macca muka shiga sayayyar tsaraba ni wanda zan kai gida ne, kwanarmu sha tara muka dawo Oman a cikin kwanakin dawowarshi munci kwana huɗu dan saura goma ya dawo.


Wani irin hidima ake a cikin masarautar har da canza fentin, gefe guda kuwa nima muna cinye junarmu da soyayya, dan har Dr yayi min alkawarin zai zo muwucce gida tare, dan haka nafi kowa murna.


***
Ranar wata alhamis Muh'd Ashraf ya diro garin Oman tare da wasu daga cikin manyan masarautar, wani irin hidima ake sai ka rantse biki ake, duk sunsha ƙwalliya ban dani da iyata riga da zani ta atamfar Vlisco ce a jikina, idan baka lura ba zaka rantse doguwar riga ce. Me zip a gaba, kayan sun ɗauki jikina ya zauna dis. Ina zaune a falorn Nannah ya shigo, hankalina yana kan hira da Dr wanda yace min jibi yana hanya. Dan haka na maida hankalina muka buge da hira.
Kukan Aanih yasani d'ago kaina, ganinsu nayi tare yana rungume da ita, dake Aamih tana barci kusadani. Suna shiga sai ga Nannah tafito ranta a matuƙar ɓace tace.
"Safinah! Taya zaki bar yarinya ta tafi gurin kayan kallo badan Babanta ya shigo aƙan lokaci ba ai Allah kadai yasan abinda zai faru."


Shiru nayi kaina a sunkuye ina mamakinsa daga zuwa sai haɗa guri.
"Kiyi hakuri!"
Iya abinda na iya cewa kenan.
"Ki kiyayye gaba!"
Tana gama faɗar haka ta juya tabarni buɗe da bakina, ina jinjina irin kaunar da sukewa yaran, bayan kamar minti talatin sai gasu sun fito tare.
"Safinah! Hmm ko zaki samarwa Habibi abinda zai cine!"
Kan uban can lallai ma nice zan girka mishi abinda zai ci, kamar zan fasa ihu na mike sai wani cin magani yake, ajiyewa Nannah yarinyar yayi ya shige ɗakinshi dake kusada nata, yana shiga ya taradda falo madaidaici, sai ɗakuna biyu sannan ya shige ɗaya, zubewa yayi a gadon ya huta sannan ya mike tare da cire rigar jikinshi, singlet ɗinsa ya cire tare da zame dogon wandon jeans ɗinsa. Kasa sannan ya zauna a hankali yazare kafar, safe goshinsa yayi ya mike tare da buɗe sif ɗin kayanshi ya ciro farar jallabiya ya saka, sannan ya fito inda Nannah take zama yayi kamat bazai ce kome ba, ya ɗauki yarshi ya ɗaura a kirjinshi yana shafa bayanta.
"Hm ruwan wanka Ammih!"
Kura mishi ido tayi ciƙe da soyayyar gudan jininta, har ta buɗi baki zata kirani sai ga Natasha ta shigo.
"Yawwa Nata! Kije ɗaki..."


"Ba ita mamar yaran nan" daga haka ya lumshe idanunshi, cikin mamaki tace.
"Amma Habibi kai kace ta girka maka abinci ko? Tana girkin zata."


"Ammihna! Ita ɗin baiwata ce!" ya faɗa kasa kasa da murya dan kar Natasha taji ina har taji abinda yace.
"Binti!!"
Nannah ta kirani, da sauri na fito ina goge hannuna.
"Ki rage karfin gas ɗin ki shiga ɗakin Habibi ki haɗa mishi ruwan wanka."
Kallonshi nayi kamar zanyi magana sai na fasa a raina kuwa cewa naƙe.
*Na shiga uku! Mulkin ma a ko ina sai an nunawa duniya kenan? Ince da shi yake haɗa abinshi wato ganin gabar banza ga yar bello badin tazo za a fara juyata kamar waina*
"Toh Nannah!"
Nace sannan na wucce kitchen na rage karfin wutar na wucce ɗakin.
Ina shigewa da yan mintuna ya mike da yar ya nufo ɗ'akin, yana shigowa ya kwantar da ita, lokacin ina cikin ban ɗakin, ina zuba masa sinadarin kamshi da gyara fatarshi, hankalina yayi nisa gurin karanta jawabin jikin wani kwalbar turaren wanka, ashe har ya shigo yana tsaye kugunshi ɗaure da towel. Ina gamawa na ajiye kwalbar tare da juyawa, ban san lokacin da naƴi baya zan faɗa cikin ruwan ba. Gyara tsayuwarshi yayi sannan ya shiga takowa, cikin tsiwa nace.
"Wallahi karka kuskura ka taɓa ni dan zan wanka maka mari! Ni karka maidani yar iska. Na gaya maka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login