Showing 30001 words to 33000 words out of 100319 words
Chapter 11 - Masarautar Jordan Book 1 Complete Document .txt
Zuwa gidan yarin dake cikin gidan, kafin kace me. Maganar ta yaɗu kamar wutar daji, dan haka manyan masarautar suka fara zaman akaina, yayinda suka so a yanke min hukunci, Amir Uzaif da Amir Ammar suka ce a jira aga tashinsa.
........... Ƙoda aka kaishi asibitin, cikin gaggawa suka amshe shi, abin yazo musu da sauƙi dan kuwa gubar bame karfi bane sun shawo kan matsalar,
..... Ni kuwa tunda aka kaini muka haɗu da Zakiyah nan muka rungume juna tare da murna, nan na bata labarin kowa nasan na faɗa mata dalilin shigowata gidan, kuka tasamin haka mukayi me isarmu, sannan mukayi shiru.
Tun daga ranar na fara mugun ciwo, bana ci bana sha. Nayi zuru zuru dani, nayi wani mugun lalacewa, daga kwanciya sai ƙwanciya, sau ɗaya ghaniyu da Azrah suka zo anan nasa musu kuka so kawo min Apple da abarba da kuma lemo, kallona Mama Azrah tayi jikinta yayi mugun sanyi, koda suka fita bayan awa guda sai ga Ghaniyu da Apple, kamar nacinye da ledar,
Haka rayuwata ta koma bani da abinci sai apple, har tsawon kwana goma kafin aka zo aka wucce dani Fada.
Tunda aka shigar dani, kaina a sunkuye, ina sanye da sarka hannu da kafa, sau ɗaya ya kalle ni bai kuma kallona ba, magatakarda ya gabatar min da zargina da ake, shiru nayi naki magana, haka sake mai maitawa ban ko ɗaga kaina ba, abin ya masifar ɗaga musu hankali, dan haka. Marhum yaci da zuci yace.
"Me ake jira da ita da baza a yanke mata hukunci ba, idan ma turoki akayi idan kika mutu ai magana ya kare."
Zuciyata ce tayi min nauyi, na saci kallon inda yake. Sannan na maida kaina kasa, mikewa yayi ya kalle su tare da cewa.
"A ɗaga zaman nan da kwana uku zanyi yar tafiya."
Bansan dalilinsa nakin sauraron jawabin Amir Marhum ba, kuma haka ya taɓa zuciyar mutanen cikin fadar amma basu damu da haka ba, sun ba abin zuwa nan da kwana ukun kar yadda yace.
Lokacin da aka mai dani, na gaji ga jirin dake damuna, ina shigar ɗakin na kwanta, rub da ciki ina mai da kwallar da suke son zubo min,, kukan da nake dannewa ne ya kwace min sai da nayi sosai, irin rayuwar na jefa kaina.
...... Wargi yayi da kome daga dake falon, a zafaffe ya juya ga Ghaniyu ya cukume kwalar rigarshi ya rike tare da cewa.
" Wacece ita? Me yasa take son kashe ni? Kodan abinda ya faru mune Yasa taƙe son ɗaukar fansa.?"
"A'a ranka shidaɗe ba fansa bane?"
"Toh me nene?"
"Tuba nake amma kaje kaji meye ya kawota dan Safinatu b.."
"Ya isa."
Zama yayi cikin damuwa yace.
"Me yasa ta addabi rayuwata? Me yasa shiga min rayuwa? Itace silar sani aikata kuskure, dole nasan wacece ita. Dan kuw.."
Miƙewa yayi ys fita tare da ghaniyu, gidan yarin ya nufa, koda suka isa kai tsaye ɗakinda nake soka zo, ina kwance bayan nagama aman abarban da nasha, ana ce min gashi yazo na mike zaune, zuba min ido yayi kafin ya juya min baya, daga ni sai shi.
,"Wacece ke?"
"Kaima waye kai?" na ce mishi haka bayan na gyara zamana, juyowa yayi cikin zafin rai, yaga yadda na tsareshi da ido, cikin zafin rai yace.
"Ina tambayarki kin maida min tambayata."
"Kai ma bakasan kanka ba, sannan baka taɓa damuwa da kasan kanka ba, Muhammad Bini Abdullah Alhashmiyya, Jinin Banu kura'sh jikan sarki na biyu Yasir bin Alhashmi, D'a ga Nana Asma'u bint Safwan Yar sarkin Oman..........
#MJ#HZƘ#Vote......Wallahi zaku shafa kuji banyi typing ba dan voting yayi kasa😰😒
Oum Muwadda.....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZAƘA WRITER'S ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
*©2020*
*BOOK ONE*
_Hey da akwai yadda zanyi da nayi muku sai dai kuyi nazari sosai bana son shiga hakkin Iƴalina ne shi yasa shafin yake zuwa kaɗan ƙaɗan_
Wannan page kyautane gareƙu Allah yabar Zumunci Musaman Mom Abul My Aunty Fati, My Sister Samirah..... Da sauran mutane..
Page.١٤
Lokacin da naji saƙon Ashraf ban sa'ilin da na mike ina zare idanuna ba, kafin kuka ya kwace min jikina na rawa nace.
"D'an Uwa Ghaniyu don girman Allah kace bazan dawo ba, b...."
Haɗiye maganar nayi sakamaƙon shigowar da yayi yajingina bayan shi da jikin bango, fita ghaniyu yayi Azrah ma tafita, matsowa ya fara yi, nima ina matsawa da baya, sai da muka bangon ɗakin, makurewa nayi tare da k'amk'ame jikina, jin numfashinsa tare da jefa min tambaya.
"Ya jikinki? Da fatan babu matsala ko? Hmm sannan me kike gayawa Ghaniyu?"
Yadda yaƙe fitar da maganar a gajiye zaka ɗauka wani babban aiki yayi, a hankali na d'ago kaina ina bin hannunshi da ido wadda ya dafe bango da ita, ganin babu wani rata tsakanina dashi yasa zuciyata bugawa da mugun karfi, d'ago kaina nayi sai cikin idanunshi, yatsare ni da ido. Duhu ne ya mamaye min ganina kafin, secend biyu na zuɓe a jikinshi ban kuma gane kome ba, sai bayan awa uku, inda na farka.
Ganin ba kowa a ɗakin yasani mekewa a sannun na shiga ban ɗaƙi ruwa na watsa sannan na fito,.na samu an kawo min abinci alfarma a cikin irin warmer din da nake zuɓa mishi abinci, sallah na fara gabatarwa.
Sannan na koma bakin gado na fara cin abincin,
*Dole ki koma bakin aikinki kuma kicire tsoro da fargaba ki karasa abinda ya kawo ki, saura yan kwanaki suka rage miki*
Lumshe idanuna nayi sakamaƙon kuskuren da zan aikata na karshe a rayuwata bansani ba ko zan kai labari ko bazan kai ba. Da wannan na tsayar da shawara d'aya tak.
....... A can fada kuwa an tattaro duk wani bayani an kai ofishinsa, koda ya shiga ofishin ya tara da takardun. Zama yayi ya shiga duba takardu, ya samu abubuwa da yawa da suka faru, musaman kisar Angela da kaiwa Abu Zarri hari da akasa Irfan.
Fita yayi daga ofishinsa, ya nufi cikin gidan Abu Zarri, yana shiga yasame shi akwance a falon an sanya mishi wannan dan abin wuyar, zama yayi kusadashi, sannan ya kalle iyalinsa da suke zagaye dashi, mikewa suƙayi baki ɗayansu, suka barshi da Abu Zarrin.
Rike hannunshi Sultan yayi cikin kulawa yace.
"Meke faru? Nasan bazaka rasa sanin ta ina matsalar take ba, gashi na samu kana cikin wani yanayi kace min wani abu."
..... Mikewa yayi ya zauna cikin jinjiki.
"Wallahi bazan iya furta maka kome ba, dan duk wanda yake cikin wannan masarautar yasan an zalimceka, har na tsawon shekaru, kayi hakuri zaka iya samo gaskiyan amma ba a bakina ba."
Mik'ewa yayi tare da zuba hannunshi cikin aljuhunsa ya fita, ranshi na kara ɓaci waye zai faɗa mishi meke faru, komawa ofishinsa yayi ya rufe takardun ya sakasu a cikin locker ya fita.
..........
Amir Ukshe kan yana asibiti dan jaraba cewa yayi a sallame shi, dukda ɓarin damarshi bata aiki haka bai hana zuciyarshi sakat ba dan a halin da yake ciƙi ji yake yanzun ya dace ya buga wasan yadda ya dace, ya kuma kauda hankalin kowa akansa. Tunda yana da goyan bayan Raziyah.
......... A cikin ƴan tsakanin nan bana ganin Sultan ko sau ɗaya tun ranar da na suma a jikinshi ban kuma ganin idanunshi ba, kuma nima ban dam ba, nafi mai da hankalina kan shirin da nakeyi akanshi na karshe.
***
Karfe goma na safe jumma'a duk sun nutsu a fadar ƙowa na baza kunne yaji wani hukunci Sultan zai yanke.
Shigowarsa shida Ghaniyu yasa duk manyan cikin fadar suƙa mike, sai da ya zauna sannan suma suƙa zauna banda Amir Ukshe wanda kai da wuya sukw karkace.
Mik'awa magatakardan wani zungurerren takarda Ghaniyu yayi, ya koma bayan Sultan ya zauna, wanda ya harɗe kafarshi wato yayo crossing leg, fuskar nan a tsuke ba wasa a cikinta. Bayan sallamar da magatakarda yayi sannan ya shiga koro bayani cikin tsantsar harshe larabci me cike da balaga.
"Ina muku fatan alkhairi a safiyar jumma'a nan, dalilin da yasa na taraku anan ina son ku bani goyan baya a bisa hukuncin da zan yanke, abu na farko ina mika sakon ta'aziyata ga Zuri'a banu Nazir, tare da biyan diyyar Angela, sannan ni Muh'd Ashraf ins bawa Alexsndra haƙuri abisa abinda ya faru, Sannan masu hannu a cikin kisar sun haɗa.
Amir Ukshe wanda ya bada umarni a kasheta, sai Irfan da dawod, Abbas da Abil... Ni Muh'd Ashraf na yanke musu hukunci gaba ki ɗaya rayuwarsu zasu yishine a gidan kaso, sannan fyaɗen da suka mata za a musu bulala, tamanin tamanin. Sannan a yau ni Sultan na huɗu na soke Amir Ukshe a matsayinsa na Wazirin Masarautar jordan, Sannan na mishi iyaka da shiga wani hurumi
Na cikin mulkin kasar nan, sannan abu na gaba na bawa Uzaif bin Ukshe Alhashmiyya, rikon kwarya. Kafin na ajiye alkalamina zan kuma sake zarta da wani hukunci na sauke Amir Abu Zarri a matsayinshin na Galadima, na maida Ammar d'anshi, nayi hukunci abisa kafaɗun Ahalin Banu Hashim, idan akwai wanda hukuncin bai mishi ba zai iya kalubalantana, sannan idan akwai wanda yasan anyi wani laifi ya rubuto a kawo ofishina, haka ma idan wani haramtaccen d'abi'a da akeyi a masarautar karku ɓoye ku faɗa Insha Allah zabi hakkinku."
"Kai waye zaka sauke Amir Ukshe sannan kabawa Uzaif mukamin mahaifinmu, wallahi baku isa ba." Inji Marhum, ko kallo bai ishe Sultan ba, hannunsa da suke harɗe da juna, ya ɗan buga, Ghaniyu da sauran guard ɗinsa suka rufe Marhum da wani jahilin duƙa suka rufeshi da shi tare da ɗaukarshi suƙa fitar dashi kamar matacce.
Mik'ewa yayi tare da ɗan takawa kaɗan yace.
"Duƙ shugaban da aka kamashi da laifin kowani irine toh ya wajaba a gareshi ajiye mukaminshi cikin lumana ko kuma a karɓa da karfin cin tuwo."
Daga haka ya fita yabar fadan, yayinda wasu ke murna wasu kuwa bakin cikine ya ciƙa musu zuciya sakamaƙon huƙuncin sultan.
***
Alhamdulillah naji sauki sosai dan yanzun ina iya dogon tafiya, saidai ina fuskantar tozarci a cikin masarautar sakamaƙon nuna ni da ake haka yasani jin tsanar Ashraf da kuma kaina, domin bana kaunar ganinshi ko sau ɗaya ne, matuƙar zan ganshi toh nakanrasa nutsuwata, karshe da ya fahimci haka sai ya daina zuwa inda nake, cikin wannan yanayin na koma bakin aiki cikin gidanshi, ranar da naje Ghaniyu ya nuna min ɗakin dakr gefen nashi yace a nan zan zauna, dukda a tsorace nake da gidan haka na amshi key ɗin ɗakin tare da godiya, tunda nashiga na zauna a bakin gadon, a sannu na fashe da kuka. Sosai sai da nayi kukan me isata sannan na mike zan fita, ganinshi nayi a bakin kofa, bansan lokacin da na maida kofar da karfi zuciyata na bugawa.
Ban fito ba sai da na tabbatar baya cikin gidan na fito, na wucce kitchen ɗin, dake bana cikin nutsuwa haka na girka abinci gishiri da yaji kamar zasuyi magana, ina aikin ina juyawa. dan gani nake zai kuma farmaƙata ta baya.
...... Yana cikin ɗakinshin tare da kunna tv da ya haɗa da Cctv, ganin yadda nake aiki ina juyawa, tare da gyara jikina. Dafe goshinsa yayi ranshi ba daɗi, yana ganin lokacin da naje zuba gishiri jin motsin abu yasani zabura aikuwa gishirin ya kwace sosai cikin miyar. Haka ma yaji,
...... Dake ban iyq girki in ɗanɗana ba,.kuma nasan aladarsu ce idan na kai abincin zasu sani ci, yasa ban fahimci aika aikan da nayi ba, haka na juye na kai inda zai ci.
Sannan na tsaya can sai gashi ya fito sanye da farin shirt me dogon hannu wandon brown, abincin na zuba mishi bayan ya zauna, na ajiye a gabanshi, towel ya ajiye a gaba sannan juyar da abinci da nasaka mishi, har da spoon ɗin. Kallonshi naƴi naga shi ko inda nake bai kalla ba. Jikina ne ya ɗauki rawa, a sannu na ɗibo abincin na kai bakina, rintsa idanuna nayi tare da buɗewa akan abinci, rike bakina nayi ina kallonshi.
Hannunshi yakai zai amshi spoon ɗin ya riko hannuna, a loƙaci guda wani shock muka ji wanda yasamu kallon juna loƙaci guda fauce hannuna nayu zan wucce ɗakina yace.
"Kin manta sauran aiki.."
Wato na busar mishi da gashinsa, dawowa nayi na ɗauki towel ɗin na ɗauka bansan loƙacin da kuka yazo min ba, na duk yadda naso maidashi na kasa, yajin saukar kwallarta a wuyarshi baisa yq damu da yasan halin da nake ciki ba, ina gamawa yace.
"Hand drie!"
A nan nace.
"Don Allah ka barni hka, ni banason,,!!"
Tashi yayi yazo gaba yana kare min kallo yayi cikik hucky voice yace.
"Saƙe faɗa abinda kika ce"
Sunkuyar da kai na nayi kwalla na zuba daga idanuna, hannunshi yakai zai shafo fuskana baya nayi, da sauri matsawa yayi kamar yadda nayi bayan, girgiza kai nayi cikin kuka matsawa yayi shima, hannunshi yakai zai taɓa ni a razane na sake a jiyar zuciya, duhu ya mamaye min idanuna ban sanya akayi ba dan da baya na zube, hannunshi yakai bayana da mugun sauri ya tare ni, kallon fuskana yayi.. Murmushin da bai zato ba ya kwace mishi, a hankali ya sunkuce ni yana kallon fuskana shi da zai kaini d'akina sai ga Bawan Allah ya wucce dani turakarsa(wai meye haka Sultan😰)
Zuwa yayi ya kwantar dani, zare hijab ɗina yayi. Dama abinda yake son gani gashin kaina yake son gani, yana mamakin yadda bakar fata kamana nake da gashi me laushi da santsi ga uban tsayi.
(Not maganar gaskiya wasu daga cikin kanuri da shuwa arab Allah yayi musu baiwar gashi ga tsayi ga laushi. Balle kuma Feener da babanta kanuri da mamanta Shuwa arab, dan haka babu inda za'awa feener gorin gashi ko kuma ace karya ne)
Murmushi yayi tare da shafa lips ɗina, yana jin wani sabon fitinanne feelings yaƙe taso masa, dafe maranshi yayi yana rutsa idanunshi, mikewa yayi yana jan wani irin nishi,
...... Da sauri yafita zuwa ɗakina, ya kwanta rubda ciki, yana danne abinda yake taso masa, kamshin laylatuƙ sahara da naƙe amfani dashi idan nayi wankin kayana, tashi yayi yaja jakana ya shiga cire kayana. A hankali yazaro har da pant ɗina da bra(🙈🙊) shinshina kamshin yayi tare da sauƙe ajiyar xuciya, kaman wanda aka mintsina ya fita zuwa ɗakin, gadon ya haye ya kwanta a bayana tare da rungume ni kam, kamar zai koma cikin jikina, yana goga goshinsa a kafaɗana, kuka ne ya kwace masa loƙaci guda.
"Me yasa? Nake jin haka ban taɓa karya dokar Allah ba yau gashi nayi abinda ban taɓa ba, Ya Allah kayayye min wannan masifar da nake ciki."
... Jikinsa ne yq ɗauki rawa sabida yanayin shi ba karamin daga mishi hankali yayi ba, sabida gabaki ɗaya zandariyarsa ta mike, tacika wandonsa.
*(Not wani abun da nake son kusani A gurin Sultan Safeenah baiwa ce asalima ko sunanta bai sani ba, sai wani abu na gaba shine duk cikin jinsin maza babu fitinannun maza irin kabilar larabawa, sabida sutasu ɗabi'a halittace, kuma wasu daga cikin matan da suka je makka umra ko tukari suna faɗa haka, musaman waɗanda sukaje aikatau a cikin gidajen larabawa, Sun faɗa wasu abubuwa wanda babu loƙacin da zan kawo muƙu shi yanzun)*
Mikewa yayi cikin tashin hankali yana dafe maranshi, a sunkuye ya fita kwalla na bin fuskarshi yayi na farko baya fatan kuma aikata wani dan hka yafita da sauri. A falo ya sami Ghaniyu cikin shakewar murya yace.
"D..r....f..u.a..d....." zuɓewa yayi a gun a sume........
Wayyo nagaji😾
#MJ....#HZƘ#Vote......
Oum Muwaddah
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZAƘA WRITER'S ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
*©2020*
*BOOK ONE*
Page.١٦
Mik'ewa nayi na zub da yawun bakina yanzun abin ƴana niman d'aga min hankali, da zaran na fara magana zai cika min bakina, dawowa nayi na zauna bayan na zub da yawun, na kalleshi. Sannan nace,
"Yanzun abinda ya faru shekarun baya zaka sani me yasa suka baka mulki? Baka da amsa, me yasa suka haramta maka shiga fada na tsawon shekaru baka da amsa bari kaji abinda ya faru da sarki Yasir kafin Mahaifinka."
*Mafarin Labari.*
Duk wani adalci da ake bukatar sarki yayi, duk sarki Yasir yayi kuma yana kanyi kuskuren na raba mukaman shi ga zuri'a Banu hashim baki daya, sannan yaki jan wasu kabilu a jikinsa, kasancewa yana da halayar kishin kabilarshi.
Sai wani abu guda Sarki Yasir yaki barin kowa yayi facaka da