Showing 24001 words to 27000 words out of 88137 words
nan suka yi setting table, suka wuce part d'insu suka yi sallah dan magrib tayi...daman sun d'ibi abincin su, suka ci...
Serving d' in su takeyi but musk collection na turaren Kamal na Neman yasan yada yayida ita, dak'yar tagama ta koma part nata, tana tunanin wae wani irin Perfume ne da kamal..dan ko tana masifar son turaren, ba tak'i ta same iri nae ba sabida yana mata daadi soosae bashi da hawan kae turaren,
..dinner was excellent! dan su Kamal sun cinye komae...
Nan minal ta ce da zara tazo ta taya ta wankin gashinta ..bathroom suka shiga ..zara ta wanke mata shi tas!...dayake siraj hadda set na shampoo da soaps duk yasaka a toilet d'in tun datace Mae zata dawo nan..sae uban k'amshi ke tashi kasancewar da saop,shampoo, shower gel da cream..duk product d'aya ne....
To 9 koda suka gama..tayi wanka har zata sa kayanta kawae ta fasa tasa pajamas d'inta....suna hira aka kira da telephone na d'aki , zara ta d'auka dukda minal ta hanata amma tace da ita baza tayi magana ba..." Hello angel? Cewar siraj da sauri zara ta ba minal ta amsa " na'am yaa siraj " Cewar minal " boss naki yace kixo ki karanta Mae novel"
**********
Bayan sun k'are waya zara tace " hmmm ya minal da ma soyayyah kikeyi da Kamal ..? Harda wani ce miki Angel". Minal ta
Galla mata harara kan tace. " Allah ya tsaran ! Zara bansan iskanci kina jina ko...kuma siraj ne , koshi ba wani abu tsakanin mu , tun kan nafara ayki nan yake ce min angel..." Nan dae suka k'are maganarsu ...gashin minal a baje tanason yasha iska sae ba ta d'aure ba tasaka dogon hijab har k'asa ..badan sonta ba dan bata San hijab , ba yadda ta Iya dan pajamas d'in jikinta ne yasa ta hakan...
Kamal jiya da tazo karatun korarta yayi wae bae kirata ba..dan yana jin haushin yadda yake missing voice d'inta .. Cikin diary'n shi ya rubuta..
_"because i get the best feeling in the world when ever i heared her sugar voice , and i hate to admit that because nayi believing da since i was a kid my heart will never heed feelings, but yanxu some how i started to heed the feelings..the feelings i get when i heared her sugar voice, and i don't want that ...he hate the feeling its like a virus to him but he can't leave it!_ bayan ya gama rubutun , yasha wine and he was deadly drunk Shi ne reason d'in da ya hana ta yimae karatun jiya, da kuma tunanin dad nashi
.amma yau yaji he can't miss her voice _he's dying to hear it_ saboda girman kae ya kira siraj daya kira Mae ita yau...
Knocking tayi har tagaji da tsayuwa awurin kan yace ta shigo...musk collection d'inshi ya dake hancinta da shigowarta ..ga sanyi a.c d'akin kamar freezer ..k'amshin turaren yabata mama ki dan bata saba jin k'amshin da dare ba...
as always kwance tasameshi kan circle bed nasa , ta d'akko novel d'in daga book shelf ta zauna by the bedside tafara karatun..wani daadi yaji jin melodious voice nata amma bae nuna ba ...sanyi takeji dukda Cewar hijab d'inta har k'asa yake ..shidae ko ajikinsa dan ko rufe jikinsa baeyi da blanket ba hakan yabata mamaki tace aranta hala shi k'arfe ne...3 chapters ta karanta Mae kamar yadda yace ta rink'a yi...idonshi arufe amma baeyi bacci ba..mik'ewa tayi da niyyar wucewa hakan yasa ya je jawo hannunta still bae bud'e idon ba dan he's not in the mood to talk...mistakenly ya danna remote D'in da ke controlling wutar d'akin, dayake kusa da hannunshi ya ajeye shi..ay ko wutar d'akin ta mutu ga baki d'aya ..rud'ewa minal tayi ganin duhu har ta fara hawaye tana magana aranta tace " yau nashiga uku ..shikenan , ni kad'ae da wannan mashayin cikin d'aki, ....d'akin babba ne soosae so bata Masan ta inda zata fara ba ...da gangan yak'i kunna wutar dan mugunta ..ita ko duk Cewar ta nepa ce ta d'auke..tafiya takeyi unknown to her Ashe zagaye bed d'in ne ta ke yi..tuntub'e ta yi da hijab d'inta dake har k'asa, ta ke ya zame daga kanta ya tsaya bisa wuyanta kasancewar dama saka-saka yake da ga wuyanta ...rud'ewa ta d'ad'a yi wurin gyran hijab d'in ta wani sliding sae jikin kamal, dan ta gefen da ta zagayo na bed d'in ya janye _transparent curtains_ d'in, dae-dae chest nashi kanta yayi landing..gashin ta yawani zubo akan fuskarshi, tuni k'amshin shampoo d'inta ya gama bin hanchinshi,ita kuwa minal rasa abin yi tayi dan _musk cologne_ nashi yagama kashe ta,kuka tafarayi ta na rok'ansa
"Dan Allah sir ka yafe ni ..pls kar ka min komae...." Kuka ya k'waceta Wanda ya gama narke zuciyarshi, sae alokacin ya kunna light d'in , nan ta d'ago da kanta karap! Suka yi four eyes, dashi . wet, shiny, black hair nata da ya k'afe da ido yana kallo .. _she looks like an angel , the bulb was directly reflecting to her face..her hair is soo long,shiny and super dark even tough he can't see its end..and her pink lips was fully shown looking soo kissable ...for the first time in his entire life the desire to kiss someone awoken_ ...kasa had'a ido tayi dashi nan sadda kanta k'asa tayi ta cigaba dayin kuka ..tureta yayi dasauri akan yadda yaji heart d'inshi na bugawa waye zata fashe...da sauri ta d'ago ta wuce ya tsaeda da ita dacewa " heysss! What do you think am trying to do to you ne, da zaki kama min kuka haka kina rok'ona ..dirty mind kawae, not in your precious dream da zaki yi tunanin wani abu zae shiga tsakannin mu...get lost " ya k'are maganar a tsawace..
********
Bakin corridor Ta tsaya tayi kuka Mae isarta kan ta wuce d'aki ..luckily duk sunyi bacci ...nan ta zauna tana nazarin abinda ya faruu taga laefin ta, da ta fara tafiya cikin duhu da duk haka bae faru ba....maamin ta tuna da ita ta zauna tayi kuka Mae isarta sanan ta tashi tayi sallah tareda rok'on Allah ya bayyana ta aduk inda take..Kamal kam ay saeda yasha wine d'inshi kan yasamu tunanin minal ya fita Kansa...lol..
_washe gari_
Breakfast ta had'a on her own using her _recipee book_..Kamal ya shirya cikin wata 3 pieces tier suit, Ferrari red colour, da inner white colour , tie d'insa same colour da suit nashi , sae cufflinks d'insa masu gem stone red colour, wani parson gold tone wrist watch yasaka..yasaka sunglasses chocolate brown colour,curly hair' nshi yasha gyra, _he looks breathtakingly hot! ...._
kan stairs ya had'u da siraj, da ya shirya cikin wata armani suit, carrot orange colour, da inner forest green colour, shima haka yayi kyau soosae but nothing compared to Kamalππ..
Bayan sunyi morning
Greetings.. Suka sakko yin breakfast..yau kamar ba Kamal ba dan bae sa musk collection ba hakan yayi ma minal daadi cause today she will not get carried away..oud collection yasaka, koshi yanada daadi sae dae bae kae musk nashi ba...gae she su tayi amma ta gaza had'a ido da kamal kasancewar abunda ya faru jiya gashi tana ganin ita keda laefi tun da ita ta pad'o masa a jiki.. _scallion pancakes & Scotch eggs_ tayi serving nasu, da _rose tea_, Kan ta wuce...
Bayan sun wuce office , yau agajiye ta kae kasancewar jiya bata yi baccin kirki ba, ta kwanta central parlour ta huta, bacci ya sace ta,su zara sunyi knocking har sungaji bata bud'e su ba.. ba ita ta tashi ba sae arrond 9:30, a gigice ta tashi tayi wanka dan har driver yazo..tace da zara ta gyra gida kan ta dawo, amma fa kar tabari akamata ..haka ko akayi zara tayi breakfast ta shiga gyran gida ...
_12:30..p.m_
Central parlour kawae ya rage mata ta gyra ..shi take yi yanzu, ilhaam na can 3rd floor d'akin kamal unknown to zara..
Chocolates ilhaam tagani kan bedside d'aki nae iri-iri, ta zauna ta sha wannan tasha wannan kan circle bed nasa da ya birgeta..zara ayki kwae takae yi...unexpectedly sae ga Kamal yadawo daga office kasancewar ya gaji ...karap yaci karo da zara zata haura stairs d'in d'aki nae taje dubo ilhaam ...
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’
6β£3β£
*in dedication to murjanat alkali, tnx for your support I appreciate!!*
Zara ka ba d'aya brain d'inta ta yi hooking, ganin Kamal ya dawo kuma bataji horn ko motsin motarshi ba ..kamar da ga sama taganshi , ta rasa ma abin yi..Kamal ido ya zaro wara - wara kamar wanda yaga ghost, ay speechless yazama, yafara tunani wace ita ? Waya bata permission tashigo castle d'inshi, amma kuma ya ga tayi kama da housemaid d'inshi soosae..kallon juna sukeyi speechless, jikin zara ya d'au rawa take bucket d'in mopping dake hannunta ya b'are sae jikin kamal duk jikinshi ya jikae da ruwan mopping, yatsine fuskar shi yayi dan har alokacin a rud'e yake , da sauri zara tacire gyalenta ta fara goge mae jiki a gigice tana fad'in " am... sowwie ....pls...for..give me" tana hawaye kamar rainfall dan har taga ankoresu k'alla idan, Kamal ya tureta danshi har yanxu tsoron ta ma yakeyi ..lhaam ta sakko kan stairs ta d'akko chocolates Kala-kala tana fad'in " yaa zara ? Kinga chocolates d'in nan da daad'i , gashi na d'akko miki kema ki..." Bata k'arashe maganar ba taga Kamal , tuni ta rud'e
Dan ta tuna warning d'in da minal kebasu kullum _kar kubari a ganku,dan da ga anganku k'arshen zaman mu agidanan....._ chochlates d'in hannunta ta saki duk suka zube ak'asa..hankalin Kamal ya dad'a tashi dan shi har yanxu bae San abin yi ba, yace aransa " watau harda ma zuwa d'akinae a d'akko chocolates, amma Ku su waye su .." Sakkowar ilhaam ta katse masa tunani yabita da kallo.. gabanshi tayi kneeling tana kuka dan ita har taga ya koresu tana fad'in " dan Allah mister ka taimaka kar ka koremu ", hankalinsa ya dad'a hooking...zara ma kuka takeyi tana fad'in "dan Allah ka taimakamana bamuda kowa " kuka ya k'waceta...dae-dae lokscin minal da siraj suka shigo kasancewar atare suka dawo yau..tun kan corridor ta tsinke su zuciyarta waye fashe akan tsoro, isowarsu central parlour Kamal na korar su zara dake faman kuka, da gudu ilhaam da zara suka rungumeta suna kuka ..hankalin minal yayi dubun tashi ganin suna kuka , nan tashiga tambayarsu " ya dake Ku ne ? Mi ya muku ? Ya akayi kuke kuka? ..
Zara ta d'ago kae tana fad'in "a'a bae dake mu ya minal, .... munyi ...disobeying.. naki... na bari ya ganmu,...ya kama mu ya minal, " ta fashe da kuka,minal ta k'ara hugging nasu tanacewa " ba lae fin ku bane kuyi shiru hakanan "sae alokacin Kamal ya k'aara tabattar da kamarsu , ransa ya bala'in b'aci "watau qannenta cikin gidanae suke unknown to him" siraj ko, ko k'wak'waran motsi ya gaza yi freezing yayi tsayi dan tuni ya fahimce abinda ke faruwa...
Minal tayi k'arfin halin cewa " am sorry for creating all this commotion sir,dan Allah ka yafe ni ..wlhy ban tab'a tunanin za'a kama su ba, atare na dawo da su nan ..ina so sae k'arshen wata inkamin salary mu nemi gidan hire( haya) dan Allah kabarmu anan kamar yadda..." Ba ta k'are magana ba ya daka mata tsawa da cewa " will you shutup you bloody fool !! Who give you the insolent blodness dazaki shigo min da yara cikin gida without my consent??? Angayamiki nan gidan wasarki ne hala?? To Allah ki tattara naki da naki ki barmin gida!!
Now!! As in yanxunan ! ...ya juya ranshi ya bala' in b'aci ...stairs ya haura zae tafi d'aki nan ya haduu da chocolates da kuma precious diary'n shi da ilhaam ta d'akko ..zuciyarshi ta buga " badae sunga text d'in ciki ba?? Ya zaroo ido ...ranshi ya dad'a b'aci ..amma da sauk'i tun da ga lock nan ba'a cire ..hakan ya tabbatar Mae vasu gani ba..waigo yayi daga inda yake yace da minal " YOU ARE FIRED I DON'T NEED YOU ANYMORE" ya k'are maganar a tsawace...ya fice kanshi kamar ya fashe sabida mamakin rashin mutuncin da sukae yimae.. Yace aransa inda bae gansu ba shikenan haka zasu rik'a zama secretly ckin suna mae bincike..ya isa d'akin sa gado a hargitse ..alamun aykin ilhaam ne, ransa ya k'ara b'aci...d'akin da wines suke ya nufa ..sha yake yi kamar ba gobe till he became deadly drunk..nan ya farfasa bottles d'in...bae d'au lokaci ba bacci ya sace shi...
Nan siraj yashiga consoling na su minal da suyi hak'uri everything will be alright dan sun bashi bala' in tausayi ..ilhaam da zara Suna kuka suna rok'onshi " dan... Allah ka ..taimaka muna.... wlhy bamuda ...wurin zuwa, inda .....muke zama... an koremu..mutumin gidan baeson mu, gashi bamuda kowa...." Kuka ya k'wacesu... Da sauri siraj ya iso ya d'auke ilhaam ya d'ora ta kan shoulders d'in shi yana aykin rarrashi dan duk tafi bashi tausayi saboda gata 'yar k'arama amma tana facing life challenges " yi shiru baby kinji ba za'a koreku ba " yana shafar gashinta wandaa har agadon bayanta ya kwanta.. Ilhaam tace " laefin ...na... ne " tana she shek'ar kuka kan tacigaba da cewa " sae da yaa minal tace kar mu fito..." Kuka ya k'waceta ..siraj sae aykin rarrashi yakeyi...nan yayi assuring d'insu zae Mae magana baza 'a koresu ba..central parlour suka di re suna jimamin abinda ya faru..siraj ke tambayar minal tun yaushe suka fara zama, tabashi ansa ba qarya..nan yake ta tambayar ta about there life,badan son minal ba haka tabashi labarin rayuwarsu, jikin siraj yayi sanyi soosae..ya tausaya musu.ordering abinci yayi musu Kasancewar ko abincin lunch batayi ba ..
Sae around 5 Kamal ya tashi daga bacci ..ya sakko stairs cin abincin dan wata yunwa yakeji waye ba hanji cikinshi, sae kuma ya tuna da ya kore housemaid d'in ..dafe kanshi yayi tare da rufe idonshi yana fad'in " oh Allah! " bud'e idon da zae yi karap suka yi 4 eyes da minal da tagama setting dinning table..to his surprise mi take jira cikin gida nae , isowa yayi wurin ta tare da fad'in " what the hell are you still doing in my house?" Kan d'ayan sofas d'in parlour'n ya zauna tare da crossing leg d'in ...minal ta yi kneeling agabanshi tana hawaye taredafadin "please sir forgive me da rashin fad'a Ma Da nayi na zo da sisters d'ina agidanka, baamuda wurin zuwa,ka taimakeni ko k'arshen month ne after my salary sae mu tafi, idan ka koreni banda kud'i dazan hiring gida , sir pls ka tausayamana bamuda kowa.. wlhy,am really i need of money kuma ..." ba k'are magana ba sae ga zara da ilhaam sunyi kneeling agabanshi suna rok'onshi harda hawayensu...
Amma Kamal ko ajikinae, dan he's not moved at all..ko tausayin su bae ji ba sae cemusu ma yayi " hala kneeling shi ne favourite d'in familyn Ku, tsaya kuji to it will not make me pity you'!" ...kuka sukae waye an aiko su , shiko Kamal ya dafe k'anshi tareda rufe idonshi..sae ga siraj ya sakko, ba k'aramin haushi yaji ba da yagansu suna kneeling amma ya danne ya isu wurin ..ordering nasu yayi da k'yar suka tashi , nan yashiga rok' on Kamal da ya tausaya musu..dak'yar yace da shi ...yajanye firing d'in dan koshi yasan zae yi rashin karatun shi da girkin ta dan yanzu yaga there is great improvement, amma 1 week yabasu tafitar Mae da qanninta gida nae, godiya sukae mae suka bar wurin dansun sa idan suka cigaba da rok'onshi zae iya fasa wa ma...siraj bae ce dashi komae ba dan yasan zae shawo kanshi before that one week...
Dining area ya nufa yaci abinci girkin da aka koyamusu yau tayi _Chinese sausage da chicken biryani_ sae drink na _strawberry & milk smoothie_
Yaci
Soosae dan yayimae daadi..
***********
Zara ta ce da minal " wae ya minal dama haka yake da rashin mutunci, ay dole ki nemi wani ayki wallah dan wannan rashin mutuncin yayi yawa.. Dam bae da tausayi" komi minal batace da ita ba dan I ta tunanin yadda zata samu gidan da zasu zauna takeyi before 1 week...
_Night time_ ya kira ta on telephone na d'akin su, for the first kenan..bayan taje ta karanta Mae 3 chapters , zata wuce yace da ita " heyss , ki dawo nan, tun da