Showing 57001 words to 60000 words out of 88137 words

Chapter 20 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5312

mae...dasauri siraj ya buge Mae hannun shi tareda cewa...WHY kamal, why will you fall in love da YARINYAR da ka San tun da na fara ganin ta nake sonta, wlhy friend banga ina iya yafe ma minal , I have to marry her.... Nan ya fice , kamal yasha gabanshi da sauri , tareda cewa " friend ay zan saketa daman, I know that you love her, and I prefer in mutu da sonta, ka aureta , da in aure wacce ka keso , because I can't loose you, you are more than a family to me, you are the only one I have, ...ay dama I never intended in gayamaka sonta danikeyi...siraj ya wuce ad'akin batare da ya saurare sauran maganar da kamal keyi ba, ya fita daga d'akin da sauri , d'akinshi yashiga straight, zuciyarshi na Mae wani matsananci zugi, ....ya zauna ,ya kwanta , ya tashi , yarasa abinda ke masa daadi,hawaye kawae yake yi , why her? Why will kamal do this to him.Gskya he can't even face kamal yanxu, trolley ya jawo, ya bud'e drawer yana saka kayan Da ya ke buk'ata, shi so yake yabar gidan sae ya huce zafin daa xuciyarsa kemasa, dae-dae nan kamal ya shigo , idonshi sun yi jazir, hankalin shi ya dad'a tashi ganin siraj na had'a kayanshi , dasauri ya iso wurin yace mae " haba siraj , wae miye haka,? Ka saurareni mana , wlhy I've never wish kasan haka, siraj da zuciyarshi ta kusa fashewa Dan he can't compose he's anger, buge hannun kamal yayi , ya sunkuya ya rufe trolley'n ya ta shi , yabi ta gefensa ya wuce, kamal na tsaeda shi amma inaa , ya fice, tun da suke yara bae tab'a ganin side d'in anger'r siraj irin na Yau ba, ....kamal na biye dashi yana tsaeda shi amma yak'i saurareshi, haka har suka kae last stairs d'in da zae sadda su central parlour. Sae ga Minal tafito part d'inta zata kitchen, ta tsaya tana kallon su a rikice , ko lura basu yi da ita ba, haka siraj ya wuce yabar kamal yana hawaye , siraj ma hawayen yakeyi , minal ta d'ada Rud'ewa, siraj kam ya fita gidan at high speed, Wanda yaga ma rikita su. Minal Tay k'arfin halin tambayar kamal cewa " wae mike faruwa tsakaninku, sae alokacin ya San minal na wurin , dasauri ya share hawayen shi tareda cewa ba " komae" nan ya fice leaving Minal dumb about what's happening....
D'akinshi ya koma , yayi kneeling yana hawayen "...I've lost everyone in my life that means family to me" ....yafi 30 minutes ahaka. Yayi kuka har yagaji , Dan yadda yakejin son Minal yasan it will be the death of him, and His friend da yabarshi without yadda dashi, tabbas yasan ya tab'a siraj ayau, amma at least ya yarda dashi .....
Siraj tun da yabar gidan gudu yakeyi soosae, yarasa Inda zae je, yana cikin tafiya ya hango hotel , can yanufa Dan bashida ko Wa garin inba kamal ba.




*@9.30 pm*
Sun gama dinner su uku kawae, kamar d'azu alokacin lunch su uku kawae sukayi,daman Minal tagayama Zara abinda ya Faru, ....Zara ma ba k'aramin tausayi su kamal suka bata ba, suna mamakin mi ya had'a Su fad'a ? Koma miye ne babban abune aganinsu. Dan yadda suke shiri bazaka tab'a cewa ba gidansu d'aya ba....kamal na d'aki duniyar ta Mae nauyi sallah kad'ae ke taada shi...yama siraj missed calls da text .messages ba iyaka, hadda voice SMS, amma no reply , hankalin shi ya tashi Dan bae San ina ya tafi ba, Kuma yasan bae da Kowa garin,
..haka minal da Zara sunyi kira har suka gaji, bae d"auka ba, Zara ce ta matsa ma Minal taje ta tambaye kamal Abin da ya Faru, duk da bataso zuwa ba amma ko'ita tana son jin miyafaru. , haka ta tafi d'akin kamal , tasame shi kwance , fuskar shi looking soo broken..hakan ya karya zuciyarta, Dak'yar ta tambaye shi mike tafe da ita, amma yak'i gayamata, hasali ma hawaye yake yi. Minal taso sanin mike faruwa ko zata iya yimae magani da ta yimae, Dan seen him in that state makes her heart melt.....
Siraj kuwa yayi kuka har yagaji Dan shima bae ga zae iya auren minal ba alhalin kamal na matsananci sonta, Dan Yagama karanta diary'n kamal ya tabbatar da Ko Rabin son da kamal kema minal , bae yi mata. Than from from all indications bae the ways kamal loves her bae tab'a tunanin yi ma minal irin son nan ba, k'arin haushi da takaicin tausayi bae fi yadda kamal yaso sacrificing love d'inshi for his sake, for the sake of there friendship.... Siraj wani haushin kansa yaji saboda rashin tunanin shi , ta ya kamal ke sad'aukar da raenai a kanshi? Amma shi ya Gaza sadaukar da minal for him, tunda shi sonta bae Mae illa ba....sae alokacin ya k'ara tuna yadda kamal ya rame, yayi rashin lapiya soosae, wani matsananci kuka yashiga yi, yana jin haushin kansa, ta ya zae iya auren minal bayan yasan kamal na iya rasa ranshi akan son minal,? Taya zae zauna happily a rayuwarshi bayan friend d'inshi zae barshi ya mutu? Noo ya pad'a dasauri...I can't kill him in the process of getting married to her... I can't withstand seeing him in that condition ..... No wonder yayi rashin lapiya, ...ahaka bacci Mae nauyi ya sace shi, kamal kam ya Gaza bacci sae Trying d'in siraj yake but no success ,


_washe gari_


Kamal ya shirin office ya tafi da tunanin k'ila siraj yazo, amma bae sameshi ba, he's was disappointed, gashi wata masifar yunwa yakeji Dan ko breakfast bae yi ba, bare shi abincin jiya, haka ya zauna ya Gaza yin komae office , nan bacci ya sace shi...
Siraj kuwa bayan sallar asuba sae alokacin ya bud'e trolley'nshi , ya d'auke wayar shi Dan ciki ya jefa ta tun jiya, missed calls yagani kamar hauka, Dan sae da ya tsorata, ya bud'e yaga minal , Zara da kamal ne kawae, sae text messages ma haka, nan ya bud'e voice SMS duk na kamal ne , yana rok'onshi ta dawo gida, wlhy yabar Mae minal har abada... ya kashe wayar gabad'aya , hawaye siraj keyi. Nan ya wulli da wayar, komae haushi yake bashi yanxu, yunwa yakeji soosae, ya kwanta, after some minutes, room service suka zo, yayi ordering abinci, Dan yunwar dayake ji bata misultuwa, ....yanan yana tunanin shi bazae koma ba sae sanda son minal ya fita zuciyarshi, ....
*3 dayz later*
[12/24, 9:56 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


8⃣4⃣


Duk iya k'ok'arin minal , sae k'ara jin kamal takeyi acikin zuciyarta amma duk tunanin ta tausayin shine take yi Dan Kamal duk yafita hayyacinsa , ya dad'a ramewa, gashi yabar shan wine d'in da ke d'ebe masa problems, ko Minal yabar Kira karatu duk yabi ya canja abin tausayi, Minal ta damu iya damuwa a kullum tana trying siraj bata samu, gashi ita tanason tabar jin tausayin kamal Dan ganin takae tausayin shi ne kemata yawo a zuciya....gashi saura 3 days 1 month na contract ya k'are, ta matsu ba'ayi breaking marriage d'in ba....


Siraj kam kullum suna waya da Zara secretly Dan ya yi mata gargad'in kar ta fad'a musu, bae kiran Minal saboda he wants to cut all ties with her, sae Kowa yayi bacci suke waya, Zara kam daadi waye zae kasheta, suna waya da siraj, a sannu a hankalin sunyi 7 days kullum sae sun yi waya, she cares for him ,so much, siraj ya sake jiki ya bata labarin komae , at first taji haushin ba ita yakeso ba,amma jin yace zae cire son minal zuciyarshi daadi kamar zae kashetaKullum suna waya tana kwantar Mae da hankali, tana Mae tad'i Mae daadi, sun shak'u soosae, Dan siraj bae iya bacci bae ji voice d'inta ba, woah! Zara taji daadin yadda suke waya,...Amma ko sau d'aya bata gayama su minal ba, daadi kasheta sabida kamal is loving minal like die ....ita ta ragaya tasani iyakarta ta kama kallon yanayin da kamal ke ciki tana dariyar cikinta...wowww! Her dreams are converting to reality...ranar siraj ke tambayar ta wae ya kamal yana shan wine har yanxu? Dan yasan daga yana da problems wine kawae yake sha, Zara tace Mae gskya bata sani ba ya tambaye Minal.... Haka akayi , ranar da yakira Minal dasauri ta d'aga wayar, bayan sun gaesa, nan ta shiga rok'on shi yadawo gida in a teary voice take maganar " pls yaa siraj kadawo , things are getting complicated, kazo ayi ending contract d'inan , Kuma wlhy kamal ya shiga wani yanayi, bae cin abinci , he came home late everyday, ya rame, he looks pale and sick, kullum haka yake ,...pls ka dawo, he's really concerned About you, daganinsa ka san ko bacci isashe bae yi....you av to come back and save souls, including mine , ni dan Allah ayi ending contract d'inan.... Ta k'are maganar tana kuka, daman zuciyarta ta cika, she wants to tell some one all this since amma bawanda zata pad'a ma ,ko tunkarar kamal bazata iya ba ganin halin dayake ciki, tunda tafara maganar siraj ke dariya shi kad'ae yace aransa " ji bata ma damu dashi ba , bare ta tambaye shi halin dayake ciki , amma ji yadda ta damu da kamal d'in da take ganin kullum from all indications she has falling for him unknown to her, Dan damuwar da ta nuna ga kamal is obvious.... Rarrashinta ya shiga yi dak'yar tayi shiru, yace zae dawo after one week , minal tace Mae one week yayi tsawo, nan yake tambayar ta, shin kamal na shan wine har yanxu, minal tabashi labarin yadda akayi yabar shan wine, ba k'aramin daadi siraj yayi ba, har ya nemi bakin cikinshi yarasa,...sae wani tausayin kamal yakeji , dan yasan yana cikin wani hali....




*After dinner*


Kamal takira siraj wayarshi kashe, voice note yayi masa, .......
Sae around 11 siraj ya kunna wayarshi , voice SMS din ya bud'e , muryar kamal yaji soo low yana cewa " friend kwana da yawa , ...hope kana nan lapiya, friend ka shareni, amma ba komae Allah ya k'ara baka hak'uri, daman nakira in gayama ka pls kadawo gida. I will end the contract tomorrow inshaaAllah, daman nayi jiranka kadawo baka zo ba, amma tun da kak'i kadawo nace may be in na saketa zaka dawo.... _friend today &forever , we will always be together, a lady shall not be the reason for our separation......._ "


Tun da siraj yafara sauraren voice SMS din, yaji bae ji daadin abinda yana kamal ba, hankalin shi ya tashi alokacin da yake cewa gobe zae sake minal, yana k'are sauraren voice SMS din, ya kira kamal, kamal na kwance d'akinshi yana kallon picture'n d'in *impossible lover d'inshi* a waya, since yanxu bata yimae karatu, he can't resist not hearing her voice or seeing her...call d'in siraj ya sa shi freezing... Dasauri ya d'aga,...kamal yafara magana in a teary voice "haba friend Dan Allah kadawo , ya kake zama ina kake rayuwa, hope baka cikin matsala, pls kadawo , I promised you zan sake matarka...yafashe dawani matsananci kuka..... Siraj yafara balbalesa da jidali yana kuka shima akan tausayin kamal da karfin halinshi yana fad'a...." Haba kamal, yanxu kafi son ka rasa rayuwarka akaina, wlhy tun ranar da nasan u loved her na cire ta araena, "pls kada ka saketa zan dawo..." Kamal ya katse shi da cewa " noo friend , wlhy a'a , yazakace kada in saketa , bayan kasan contract marriage ne...Kuma she is yours...not mine..." Siraj ya katse shi a a tsawace " noo she's never mine, she's yours , na d'ade ina addu'a Allah ya zab'a min alheri...Kuma kaga Allah yanuna min gskya, Dan da nayi separating lovers...kamal yace " waya cema tana sonsa? ...siraj yace " because I can see an unknown love for she has for you....kamal yace " noo friend she don't even know about my feelings for her, just nidae Kadawo gobe ayi breaking marriage d'in.... Siraj yace "I WILL NEVER FORGIVE YOU IN KA SAKETA , AND I MEAN IT.... U loved her dyingly and kace zaka sake ta?...in ka sa ke kasaketa zan rabu dakae har abada....ya pad'a teary... Kamal sae kuka yakeyi, akan yadda siraj ke nuna mishi true friendship d'insu da suka Gina since childhood, na nan intact...




_washe gari_
Bayan siraj yayi asuba , ya yi reciting Qur'an da Kuma azkar, ya d'an Hutu kan gari ya waye. ...bacci ya sace shi bae farka ba sae around 7 ya tashi yayi wanka dasauri Dan so yake yaje gida ya hana kamal divorcing minal, saboda ko da maganar da yayi ma kamal jiya , still bae ga alamar zae fasa sakin Minal ba,
kamal Yau farinciki ya tashi kasancewar wayar da yayi da siraj jiya, ya shirya cikin fitted armani suit, cream colour, da inner violet coulour, mini ryald wristwatch yasaka... yau curly hair'nshi yasha gyra har ya gaji, ...yasaka shades azure blue colour...kan ya feshe jikinshi da musk collection d'inshi Mae kashe Minal, nan yazo dining area breakfast, kad'an yaci yace he's okay , ya k'are breakfast kenan sae ga siraj ya iso dining area, da sauri kamal ya tashi ya nufi inda yake yana smiling, suka yi manly hug da siraj, kamal yace " friend you've really make me worried... " siraj yace shh is alright now, minal ba k'aramin daadi taji ba ganin yadda kamal kejin daadi, Zara kuwa ay she's lost staring at her dream love... Nan siraj ya gaisa da su , tareda yima Zara killer smile d'in shi, ... Bayan nan Zara da ilhaam suka kama hanyar school, siraj ya biyo ta baya tareda cewa " baby girls ? Da sauri suka juyo atare yace " who miss me among you??? Ilhaam tayi tsalle tana cewa " I ....Zara is blushing wae adole kunya take ji, nan suka yi selfies , kan su wuce school ...Zara tace aranta "hmm Yau su husna zasuga pic d'in crush d'ina....
Atare su kamal sukaje office, suna ta raha da dariya kamar ba su ba, ... At office siraj office d'in kamal ya zauna sae zolayar shi yakeyi "hmm someday is in love..He has falling crazily for a girl....hmm ..kamal nata hanashi yak'i bari, nan suka yanke shawarar in a serious manner as in man -to- man, bazae sake Minal ba ....sun k'are maganar... Siraj nacewa yanxu sae ka gayamata komae, as in you dyingly lover her, ya k'are maganar ya na kashe ido..lol..kamar ba siraj dake jidali akan minal ba..kamal yace "not.. now ...mana" ya pad'a ya stammering, siraj ya d'ago surprisingly yace "why??" Yace " kaga she don't love me ...so am ...ina ..jin ..nau ..may... be.. oh .., duk ya dabirce ...siraj dariya yashiga yi mishi har da rik'e ciki ..kan yace " u mean the girl that you are crazily in.love with, kake kunya?? Kamal ya shiga soosae k'eya ...






After sun ko ma gida, Minal ke ma siraj batun breaking marriage d'in , nan yake cemata , tayi hak'uri sae umman kamal ta wuce Dubai...bata so hakan ba Dan ta matsu taji ta sauke feelings d'in da take Mae....


Yau kam tayi ma kamal karatu , daadi waye zae kashe shi.. He damn miss her honey voice....


Bayan ta koma d'aki , taga new no. Na kiranta Ta d'aga kae tsaye ....wani voice taji Wanda tun da take duniya ba tab'a jinsa ba, sae da jikinta ya mutu...unknown to hr kamal ne....Hy my princess?....






*not edited*




© *classic Lady*🎯
[12/25, 9:47 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*




8⃣5⃣




"Hy my princess" Minal da ta gama mutuwa akan honey voice nashi Dak'yar ta iya cewa "hello" ta pad'a coldly, kamal ya cigaba da introduction d'in kanshi dacewa " I know u're surprised about hearing me calling you *my princess* daga first call d'inmu, but to me u're *my princess, my Queen & my world..." Minal tagaza resisting yadda yake mata maganar , dole ta zube zaune kan gado , tana son ta tambayeshi wae waye shi, taji yafara pad'in " am Muhammad by name , living here abj. And Kuma ina ayki a *kingdom & co. Ltd* branch d'insu na nan garin, ...and *my princess* bazan buk'aci introduction naki ba, because I found out everything about sabida yadda na ka SONKI ,....without wasting much time zan gayamiki dalilin kirana , I'm really in love with you, and I don't mean any harm , pls ki saurareni, " minal da tayi mutuwar zaune ta rasa mi zata ce mishi, zuciyarta har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login