Showing 18001 words to 21000 words out of 88137 words
fired!.... Yace da ita kan yace wani abu tayi saurin kneeling tana bashi hak'uri....
Ko kallanta bae yi ba dan wata masifar yunwar dayake ji..haka. Yaci plantain kawae yasha ruwa ya wuce...
8:00 p.m
Dining area Kamal da siraj zasuyi dinner ...minal ta fara serving d'insu ...yam porridge ne ta cab'a musu..kamshi sae tashi yake kace abincin kirki ne...tayi serving d'insu ta wuce...spoon d'aya sukayi suka gudu sae wurin near by sink...komae yayi overdose....
Bayan sun dawo yakira minal ..."ke hala wacce irin illiterate kike ? Wanan abicin ko dabba ba'a bawa shi..toh tsaya kiji magana d'aya Allah Idan kikara yimin rubbish Allah bazan yi favouring d'inki ba...the main reason na nema house maid sabida abinci...nan Kamal ya zazzage ta San raenae ya ficce sama...ta rage itada siraj..nan siraj ya tambaye ta wae mi ke faruwa..dak'yar ta pad'a Mae gskya bata Iya abinci ba...siraaj yace aransa akwae matsala dan zamanta bae yi ko yanxu yasan Kamal yagaji akanshi d'ae yake k'yaleta..nan yace
da ita zae taimaka mata ...takawo credentials d'inta ya nema mata wurin koyon abinci..dan ko wani gida tasamu aiki inbata iya abinci ba baza su barta ba..
**********sae around 9 O'Clock ya aika tazo ta karanta Mae littafi...haka ta shiga jikin ta na rawa kasancewar last warning da yabata...kwance yake kan circle bed d'insa Wanda aka tsagaye da transparent curtains...ya sa sleeping robe d'insa..nan yanuna mata wurin novels iri-iri yace ta d'auko d'aya...sae da ta zab'i wani novel Mae daadi kasancewar ta ma tab'a karanta shi...by the bed side yace ta zauna ta karanta Mae sae yayi bacci tayi offing light ya wuce...fara karantawa tayi cikin wani melodious voice nata that even honey can't be compared to it..her English was soo fluent..wanda yafi yafi music dadi.... words nafitowa kamar baturiya...Kamal kam har jikinshi ya gama ma mutuwa...tun dayake bae tab'a jin voice Mae daadin nata ba...duk a abroad yayi karatu amma bae tab'a jin english irin nata ba..saboda yadda yake fitowa daga Vocal cavity d'inta...soo sweet because its nothing compared to honey......
.
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
5β£8β£
Ta yi kusan 30 mins da fara karatun , ga novel d'in da daadi soosae...kamal kam bae masa ranan bacci ba saboda irin melodious voice d'inta har cikin brain d'insa yake jin ta..more over novel d'in ya Mae daadi..he's eager to know what will happened after every page da ta karanta,lumshe idon shi yayi waye zakice bacci yakeyi yana saurarenta peacefully..minal ma is soo lost tana karanta novel d'in yanamata daadi soosae..Mae suna *"STORM &SILENCE"*.. by rob tier..
Can minal ta d'aga kae to her surprise 9:31 har tayi, gabanta sae faman fad'uwa yakeyi kasancewar tasan Indan ta wuce wanan time d'in bazata samu abin hawa ba..ahankali ta mik'e tsaye..ta lek'a ta curtains d'in ta ga idonsa rufe..yaye curtain d'in tayi ta d'an shiga,hannu tayi waving a face d'inshi taga bae motsa ba hakan yasa tace fili "Alhamdullilmi he's asleep,unknown to her duk yasan abinda takeyi ...juyarwa da tayi zata fice ya rik'o wrist nata tareda fad'in " heys , where do you think you are going?.. Am not asleep yet...
Ya pad'a sleepily ...Zuciyarta ta yi ras!...nan ta waigo am still idonshi arufe, ta marairaice murya taredafad'in " pls sir kabarni intafi inbahaka ban samun abin hawa .." Katseta yayi da cewa" didn't I warn you the other time ..I don't care ... Ay ke kikaji zakiyi affording ...soo continue..and any more complaints you will be fired now...jiki asanyaye ta koma sitting position d'inta ...ranta ya b'ace kamar ta fasa aykin ..sae kuma ta tuna da its hardly ta samu salaryn da yafishi gashi tanasan su zara sukoma school ...ta zauna hawaye takae kamar rainfall harda sheshek'ar kuka akeji.. " bansan disturbance da wanan kukan naki,and I will not pity you da wanann kukan da kikeyimim .idan bazaki Iya aykin ba kibari..inkuma you want your work continue ya pad'a wickedly...haka tacigaba da karatun ...ba k'arya baesan ya daena jin voice nata....
Siraj na central parlour yana chatting. . jiranta yakeyi ta sakko ya maida ta gida..to his surprise har 10 ta wuce....hakan yasa ya tashi yaje yaga mi Ke faruwa..
Minal ko hawaye kwae takeyi ...taga 10 tayi har ta sadak'ar bazataje gida ba yau dan batasan siraj najiranta ba..haka ta tashi jiki ba k'wari ta duba tagani ..dukda tasan ba ganewa zatayi ba...idonshi arufe ko yanxu..hakan yasa ta lallab'a ahankali ta aje novel d'in ...ta yi offing light ta bi hanyar fita..but ko yanxun bae bacci k'yaleta kwae yayi tawuce kuma badan tabashi tausayi ba ..dan har aransa ba ruwa nae da Daren da tayi..tana fita ta had'u da siraj..pretending yayi yace "angel wae baki tafi ba ? ..tace "eh yanz zan tafi ..idonta dik yayi jazir akan kuka.. Nan siraj ya lura yace da ita " mi ya Faru Angel ? Naga idanki yayi ja ..ko wani abu yayi miki? K'arya tayi tace "a'a wani abu yashiga idon yanxu..sauka sukayi central parlour..daga nan ta haura stairs d'in da zae bi da ita corridor, siraj ko na biye da ita yace da ita tabari ya kaeta ..yau ba musu ta yadda dan tasan da wuya.tasami abin hawa..zara na can hankalinta atashe..kowa ya yi bacci banda ita dan hjy
Amina har ta gaji da jiran minal bacci ya k'waceta...banda zara da tarasa farincikinta har yanzu minal bata dawo ba...
_washe gari_
Yau ma tun kafin asuba zara da minal suka tashi,zara tace " yaa minal wae kina ganin haka zae yi ko? Jiya sae 11 kika dawo...kuma wannan sanyin asuba da kike sha zae illata lafiyarki..". To yazanyi zara?minal ta tambaye ta...kuma gashi we are running out of money ya zakiyi da kud'in transport? Cewar zara..sae yanzu minal tayi wannan tunani , gashi mijin Amina ya kusa ya dawo ..ba wurin kwana..sarae tasan Kamal ba zae mata nasifar bata salary'n ta ba ..kuma tanajin nauyi tambayaar siraj kasancewar taimakon ta da yakeyi..ga rashin Iya abincin nan..ga tunanin maami, kanta kamar zae fashe...can tace da zara " zara ni dae zan yimae magana end of this week inkoma can dazama permanently... Zaroo ido zara tayi kan tace 'mu fa" minal tace "zara kinsan ba yadda za'ayi in barku..tare zamuje". Zara tace " wanan masifaffen ya za'ayi ya barmu mu zauna Mae gida?
Ba yadda z'ayi yabarku kuwa zara. Za kuyi zaman secretly agidan, har karshen month idan aka bani salary sae musamu gidan hire anan compound d'in...zara tace" great idea! Haka zamuyi ...amma hakan zae yu ..ba'a gane mu ba.."..."k'warae kuwa zara daga ke sae ilhaam gashi this week siraj zae koma office tun 7 yake zuwa sae 2-3..suke dawo Wa.. kinga ko ba kowa cikin gidan inba mu ba ...idan sun dawo sae ku b'oye..."toh Allah ya shige mana gaba ya k'ara rufamana asiri". Cewar zara...minal ta shirya ciki wata jallabiya Indian red colour,tayi rolling da ash veil ....tayi masifar kyau..oh my Allah her beauty kills...
_7:00 a.m dining area_
Kamal yayi shirin office ya tsaya dining area yayi breakfast..siraj har ya tashi ya shirya break fast sanin minal ba ta Iya girki ba..agabanta ya had'a komae...godiya kamar takeyi kamar an ayko ta..Kamal yayi breakfast ya wuce office kuma yasan dacewa siraaj ya had'a komae..minal ta bawa siraj copies na credentials nata ya nema mata wurin koyon abinci...
Siraj ya shirya cikin wata suit ocean blue colour..yasha kyau har ya gaji..yayi masifar kyau, but he's nothing compared to Kamalππ...nan yayi sallama da minal ya tafi ya nema mata wurin koyin girki...nan ya barta ta fara ayki...3rd floor tapara aykin d'akin Kamal...tagama sweeping kenan zata fara mopping taga system d'inshi..kan bed ta haura ta zauna ta bud'e system d'in ta bud'e browser ...wae ita adole zatayi browsing yadda ake girki..kasancewar sec.school d'in tayi attending an koya musu browsing kuma ta Iya ....
_2:00.p.m_
Tagama aykinta har girkin da ta yi browsing ta c'ab'a masu ..hira takeyi da siraj dan tun d'azu ya dawo kuma sunyi Mae assuring zata sami aykin...daadi waye zae kashe ta ..nan tae Mae promising she will try her very best...
Kamal na office amma voice d'in minal najiya ke mae ringing cikin brain..haushi yaji ya d'au wine yasha, amma ba zae ma drunk sosae ba ...ya dawo ko kallansu bae yi ba dan haushinsu yakeyi ya haura 3rd floor d'akin shi ..shower yayi taking
Ya sakko yayi lunch..serving d'insu minal takae yi ..inda musk perfume d'in Kamal na Neman d'ibanta..sauri takeyi ta tafi dan perfume d'in yana sensing d'inta sosae...spoon d'aya Kamal yayi yace bae Iya ci is too. Salty , duk da k'ok'arin da taga tayi kasancewar da browsing helped alot dan tayi concentrating soosae..amma problem d'in data samu is too salty..fad'a ya rink'a yimasa kamar an ayko shi ..inba hawaye ba ba abinda takae..saeda siraj ya rok'e shi ya daena...nan yace dashi " siraj this gal is staying here for your sake ! Am damn tired of this rubbish rok'onshi siraj ya rink'a yi had sakko..nan siraj kuma ya sanad dashi minal zata fara zama dasu ..dan har minal ta gaya mishi..."left for her kawae yace ...and I don't want to see her roaming about while am around"...
*********************
Siraj yaje ya Nuna mata part d'inta ko da ta dawo...3rd floor na Kamal, 2nd nashi..and downstairs akwae wani part shine nata...daadi kamar zae kashe ta kasancewar komae arranged soo fancy wurin ..
Akwae bathroom part d'in kuma..da small parlour da kuma bedroom...sun dawo central parlour suna hira...Kamal ya fito atsawace taredafadin " heys who do you think you are da zaki tab'a min system????!!!!..dayake batayi shutting browser' ba
Β© *classic lady* π―
[12/10, 9:19 PM] Mss classicβ£: *Written by*
Β°*Β°β’Β°β£ *classic lady*β£Β°β’Β°*
ππππ
π *senator's son*π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―ββ―β π
π β―ββ―ββ―ββ―ββ― π
β’β¨β’β¨β’β¨
*π₯πΈIn dedication to exclusive novel group ππΈπ₯*
5β£9β£
Minal b'ari jikinta ya fara yi kasancewar sae yanzu ta tuna batayi shutting browser ba, siraj yace "who dared to touch your properties friend?",, dan koshi siraj baya tab'a Mae kaya. Minal ta sunkuyar da kanta kasancewaar tasan da ita yake.,ignoring d'in maganar siraj yayi kan yafara masifa." Iam tired ! Really tired of your mess ..from the very first time da kika fara yimin ayki, ba abinda ke arising in ba problems.. Who the hell you are to touch my system? Yana fad'a a tsawace...hawaye kewae takeyi sanin ita ce bata da gsky...am I talking to a deaf living? Ya tambayeta a fad'ace..."" Amm....sow...wie ...sir...pls... for....give me... Ta pad'a tana stammering... Kamal kamar yakae mata punch...siraj sae hak'uri yake badawa.. Amma inaa,,,Kamal Masifa kawae yakeyi.."what kind of clumsy person are you??? I don't think zan iya affording zamanki a gidan nan..Pls ka taimakamin sir walhy banida kowa a duniyarnan inba qannena ba, kuma ni ce komae nasu..ka taimaka min in zauna anan end of this
Month in kamin first salary zan nemi hayar gida pls..hawaye takeyi kamar rainfall ..."namaka alkawari baza ka ganni ba idan kana nan " pls sir reconsider...." Katseta yayi da fad'in " heys, stop that.... telling me about your private life would not make me pity you!? Kan d'ayan sofas d'in parlour'n ya zauna tare da dafe Kansa..siraj yaceda shi " Kamal nayi ma promising by the end of this month if she's still giving you problems just fire her! " ya pad'a seriously... Jin yace "fire her" yasa zuciyar minal tayi ras! Amma ta danne bata nuna ba...
β¨β¨β¨β¨
Bayan Kamal ya koma d'aki ..siraj ke tambayar minal ya akayi ta tab'a Mae system..." "Wlhy recipes d'in abinci naje browsing..kuma dana k'are na manta ban kashe wireless da browser ba..." Nan ya bata advice in da zata zauna gidan nan lapiya...
Dinner tareda siraj suka had'a a kitchen..for the first time after fara ma Kamal ayki ya ci abinci peacefully, bae yi comment ba sanin siraj yayi abincin..bayan ya k'a re cin dinner yake cema siraj " wae kae when Will you stop helping this gal, don't forget Monday zakiyi resuming office,..siraj yaceda shi " ehm ay na samo mata wurin da zata koyi girki ma"...Kamal ba k'aramin mamaki siraj yabashi ba jin hakan , amma sae bae nunamae hakan ba ......
Ita dae minal cikin dining area na kitchen take tsaya Wa taci abinci..nan ta wanke plates d'in da taci abinci ...tayi sallah..kan taje wurin Kamal...knocking tayi har tagaji da tsayuwa kan yace tashiga...kwance ya ke har yayi taking shower yasaka pajamas ...book d'in ta d'akko ta zauna tafara karanta Mae..hakan yasa ya tsince kanshi cikin farinciki jin sugar voice d'inta dake Mae rikita shi ..chapter d'aya takaranta taji muryar ta tafara tsinkewa dan tagaji,shi kuwa Kamal yau ko kwanta wa baeyi ba .... kishingid'awa yayi kan bed d'insa wanda yabashi daman zama dae-dae saitin inda minal ke zaune ,kallon cute lip s nata dake moving slowly. Yake yi ..hakan yasa ta taji idonshi kanta..d'agowar da zatayi suka Yi 4 eyes! Ay dasauri yasa wayarsa gaba yana pressing ..dan kar ta fahimta, bayan tacigaba da karatun ya d'ago ahankali ya cigaba da kallon lips nata , saboda yana mamakin yadda take English fluently,hakan yasa yana San yaga yadda ta ke pronunciation d'in words! ....still ta kama shi again ! da sauri ya juya kan wayarsa..zuciyarsa nacewa " wae what's wrong with me ne!??? Haushi yaji ya juya, ya bata baya... Yacigaba da sauraren ta kawae, tak'are 2 chapters kenan ..gashi tagaji nan ta d'ago ta ganshi kamar yayi bacci..tashi ta yi dan ta maida novel d'in ...jin shirunta yasa ya waigo yaga zata fita ...yace da ita....," heyss why do you think you are going? Dawo Wa tayi tace " dan Allah kabarni intafi, daga jibi inshaaAllah ko yaushe kake so zankae ina karanta ma .." Ta pad'a tareda marairaice fuska..d'ago kanshi yayi yadda zae ganta kan yace .."are you sick ?? Angaya miki you can go anytime you want?..to tsaya kiji you av to read 3 chapters for me every day ,Now back to your work!..
Haka ta rink'a karanta Mae har ta kae 3 chapters baeyi bacci ba..bayan tak'are zata tafi kan tacemasa" I'm... leaving... sir" ta pad'a tana stammering dan tana jin tsoron ya hanata.."get lost" yace pad'a a tsawace yana d'aga hannu ....minal sae da ta kusa fitsari akan tsannin firgita..ganin bai jin bacci ko kad'an ...har ta kae k'ofa yace da ita "heyss" nan ta waigo yace da ita " go to the next room by your right ki shiga ki d'auko ko min wine..kuma infinity wine nake so! Ya pad'a in an order....rud'ewa tayi ta Gaza tafiya..jin yace wine ... Maaganarsa ta dawo da ita duniyar tunani. "Are you deaf???
Nan ta fice da sauri ta shiga d'akin da yamata bayani counter ce aciki( cupboard)fad'in ta wall to wall, kuma tsawon ta ya kusa kae ceiling.. Duk wines ne ba kalan da babu..jikin minal ya tsinke akan abinda ta gani dak'yar ta Iya nemo infinity wine d'in da cup ta pito nan ta shiga d'aki ta dire Mae ..ko cup d'in bae yi takaene ba b'alle murfin yayi ..one shot ya shanye ...
bae jima ba dogon bacci ya sace sa ..minal na tsaye tana kallon shi unknown to him...ikon Allah duk kanta ya d'aure ..wae dama Ashe mashayi ne?.. That's why he's soo arrogant.. she was soo lost in taught da har siraj ya shigo batasa ni ba.." Angel mutafi ko? Nan ta dawo duniyar tunanin ta dan bay fahimce abinda ya Faru ...nan suka fita yakae ta har gida...cikin mota ba abinda take inba tunanin Kamal ba dan duk ta tsorota...siraj ya fahimce ta amma tak'i ta gayamasa komae...bayan sun isa gida sarae zara ta fahimce sister'n ta da akwae abin da ke damunta..nan ta tambaye ta dak'yar ta yadda ta gayamata abinda ya faru..zara ma ba kad'an ta tsorata ba har tana Cewar kar su koma can da zama ..minal tace hak'uri zasuyi kawae dan basa da option...jibi sae su koma..bayan sun kwanta ba da jimawa ba sukaji knocking it was around 12 duk sun tsorata..minal taje ta bud'e duk da tsoro takeji, unexpectedly Ashe mijin Amina ne ya dawo, gaishe shi tayi cike da ladabi amma ko sauraronta bae yi ba ya tureta Yashiga ciki , straight wurin Amina yaje ya tada ta, yana masifa ..Amina tayi rok'on duniya yayi hak'uri, gashi ma dare ne ..amma ko a jiki nae..ya shiga jefar da kayansu minal awaje ...wae sae sun bar mae gida ...kuka sukeyi suna bashi hak'uri da yabari sae da safe sutafi dan basuda wurin zuwa, amma ya ki' ...hakan yasa zara ta kwashe kayansu , minal ta d'auki ilhaam da ke bacci...suka fita ..har amina tace dashi wlhy in har ya koresu binsu zata yi ....nan yace da ita tabisu amma a bakin aurenta.hijab tad'uko zata bisu ..su zara suka hanata suna ta mata godiya sanin ba laifinta bane..ba abinda Amina keyi inba kuka , haka tabarsu suka fice cikin d'anyen dare ...ga sanyi soosae ..hawaye sukeyi suna ba Kansu tausayi ga tsoron da sukeji soosae..k'ark'ashi wata bishiya suka samu wurin zama ...nan zara ta fiddo zanensu suka shimfid'e ilhaam,