Showing 48001 words to 51000 words out of 88137 words
kyau, wani zafii zuciyarshi kemasa for no reason!" Ilhaam ta katse mae tunani dacewa "pls Mr ka yafe ni" nan yace " no worries my chatty bae, suka cigaba daci. Har suka cinye , nan suka fara kokowar waa zae shanye ruwan noodles d'in da ke cikin bowl d'in , kamal ya d'aga bowl zae sha sae ga siraj ya shigo, dasauri ya ajeye bowl d'in , ya shiga gyra zama, dariya soosae ya shiga yi har yake k'asa yana rik'e ciki, tun kamal na hararrsa har ya gaji ya k'yalesa, shiko siraj yana mamakin kamal shi da ko noodles bae so, Yau harda d'aga bowl sama,..lol...bayan yagaji , nan yake mae maganar wani project dasukeyi..
Bayan sun gama , ilhaam har tayi bacci , siraj yaje d'akinshi , kamal ya d'au ilhaam yakae ta d'aki
Yayi knocking , minal ta zira hijab ta bud'e Mae, ya shiga yakae ta kan gado, Zara na faman chatting, bayan ya koma d'aki yake tunani abinda illhaam tace masa , echo na voice d'in illhaam ya dameshi _"yaa minal tace gashin ka bae da kyau , wae duk yayi curly_ pillow yasa ya rufe kunnensa amma still ya jin maganar tana masa echo ,,,, arrrghh! Ya pad'a tare da wulla pillow a k'asa, ya tashi ya tafi gaban mirror yana kallon curly hair nashi dayake mutuwar so, ......... Haushin kanshi yaji yakoma ya kwanta ya Gaza bacci .......Diary'nshi ya d'akko _her voice , her voice am really missing it like hell, it has been two days now, I can't deny this, 'm really missing it, am getting married to her,...this wll only make me more crazy towards her, I...li...ke..her_ a tears dripping from his eyes , ya rufe Diary'nshi, hugging pillow'nshi yayi so tight. As if it is her....
_washe gari_
An d'aura auren KAMAL AYDIN SAYEED & MINAL MUHAMMAD... Akan sadaki naira dubu d'ari biyu da hamsinBayan an d'aura auren, kasancewar Yau Saturday, su minal suka shirya aka kae su gidan hjy amina, sabida sae dare zaa kae amarya gidan mijinta, dan kar umman kamal tagane daman gidan take, kamal kam bae yi bikin d'auren aure ba Dan bashida abokin da ya wuce siraj , sae business partners d'inshi, bayan siraj ya kaesu gidan hjy amina , ya kira kamal akan yaje ya d'auke minal yayi mata shopping tunda ko lefe ba'ayi ba, kamal ko yana barbing saloon ana gyra mai hairstyle , stretching d'in gashin akayi , ya cire coils, nan yace da siraj ya kae ta danshi bazae kaeta ba, siraj yayi insisting dacewa responsibility'nshi ba nashi ba, kamal yace indan ba zae kaeta ba ya barshi ya katse wayar, bayan an k'are Mae , kamal ya wuce office, siraj bae ji daadin hakan ba, amma yasan daman kamal will never get along with minal..its just ba yadda ya iya sae anyi auren , Dan da wani ne akace minal tayi irin wanan auren da bazae yadda ba, but Dan yasan kamal ne ,baza asami problem ba, haka ya kama hanya Shoprite yasa aka had'a mae lefe shi kad'ae, ya wuce gida ya ajiye kayan,
Wurin su minal Yau daadi kawae suke ji Dan sunyini wurin amina,hjy amina ta shiga yima minal nasiha , duk tasan auren ba Mae d'aurewa bane,amma ita hjy amina San take auren ya d'aure, jikin minal ya mutu , taji da ma bata yadda da auren ba, around 8:30 , minal tayi wanka , ta shirya cikin kayan da siraj ya ayko mata amma in the name of kamal, atamfa royal blue colour , da veil yellow, ba yadda Zara batayi da minal ba , da tayi kwaliya amma tak'i, mae kawae ta shafa , ...hjya amina ta shafe ta da turare , irin na mata, Mae d'aukan hankalin mutum, Zara ta taje mata gashinta Har agadon bayanta, haka ta d'aura mata kallabi....ta yafa gyalenta tareda rufe fuskarta, kamal yazo da driver, d'aukar amaryarsa Dan ummanshi hakan ta umurce shi ta yi Dan kawae ta tabbata ba wasa da hankalinta ne yake ba...siraj ya zo d'aukar su Zara, sukayi sallama da hjy amina, suka fice, Zara ta raka minal har motar kamal , yana backSeat zaune, wata tight navy blue suit ce jikin shi , hairstyle nashi ya masifar yimae kyau, he looks breathtakingly handsome, yasaka shades, duk da daddare ne , yayi hakan dan yasan he can't resist looking at her , tunda cikin mota d'aya zasu tafi, minal ta shiga itama backseat, k'amshin turarenta kamal yafara ji , jikinshi ya mutu kae tsaye,jikinta har rawa yakeyi, akan tsoro, ta rufe fuskar ta, ay kuwa driver ya tada mota, daman glass na window'n driver bud'e yake, Kuma bayan shi minal ke zaune, natural fresh air mai k'arfi ya buge minal , silky veil nata ya Zame, da sauri driver ya d'aga glass d'in motar Dan shi yamanta dashi, veil nata bae tsaya ko'ina ba sae jikin kamal , tashiga Neman veil d'in a rikice , kasancewar ba haske amotar gashi dare ne, da k'yar ta ji ta tab'o shi, garin ta jawo driver yaci birki ta pad'o ma kamal kan laps, musk collection d'inshi Mae kasheta ya dake hancinta. ,, k'amshin turaren ta ya rikita kamal , duk ya rud'e, yace aranshi this gal is killing me, zata kashe ni, how will I cope for one month!!!
*not edited...*
© *classic Lady*🎯
[12/17, 9:43 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*
🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°
*FICTION...*
7⃣8⃣➖7⃣9⃣
Kamal ya cigaba da tunanin shi _Aw can I cope for a month knowing that she's halal for me because we are now married? I wants to hug her passionately & senselessly..._ minal ta rud'e itama, ta Gaza d'agowa daga laps d'inshi saboda kunya, tana tunani aranta " oh my Allah what will this man think of me? Our first meeting after marriage , na pad'o masa ajiki....wurin street lights suka bi, haske yayi reflecting cikin motarsu, da sauri minal ta d'ago , fuskar ta bata tsaya ko'ina ba sae kan ta kamal da ke sanye da tinted blue shades that makes his fair skin more alluring, minal ita kanta she can't resist looking at him , _his hairstyle yayi kyau soosae but curly hair'nshi yafi masa kyau , the way he shaved his moustache ...soo breathtaking! His baby-like lips which decorated his entire oval face, ga fair skin nashi_ haka shima kamal ya zuba ido yana kallanta Dan yasan shades na a idonshi, her sleepy sexy eyes sun gama slaying nashi , kallanta yake like forever...yashiga duniyar Tunanin shi, bea Masan minal na kallanshi ba, ita ko minal duk da yana da shades a idonshi she can feel his eyes on her , dasauri ta d'ago tare da gyra zama, sae alokacin kamal ya fito duniyar tunanin shi, ko shi kasancewar jaye fuskar ta datayi , yaji haushin hakan , yaso bata jaye ba, duk da sunyi some minutes haka nan, amma kamal jin yakeyi kamar seconds biyu yayi yana kallanta, .....haka suke tafiyar cikin motar Kowa shiru. , minal najin haushin abinda ya Faru, kamal kuwa ya lumshe ido yana shak'ar k'amshin turaren ilhaam daya gama tada Mae hankali , Dan yana mamakin yadda ya shiga wani hali , jin yakae kamar yabi k'amshin turaren Wanda yasan daga jikinta yake fitowa, ...Kowa da nashi tunani suka isa gidan ummanshi , kamal yayi leading nata , cikin gidan , ummanshi na parlour zaune suka sameta, minal har ayanzu fuskar rufe, ayko umma baata damu taganta ba, tayi surutun da zatayi musu irin na rashin mutunci, kan tasa wani daga cikin guards nata, su tabbatar mata gida d'aya Zara kam har sun isa gida , suna central parlour suna shan icecream itada siraj & ilhaam , suna hirar su, su kamal suka shigo, da gudu su Zara su rungume ta, nan suka zauna central parlour, kamal zae wuce 3rd floor siraj ya tsaeda shi dacewa " haba ango zauna mana muyi magana" ya pad'a teasingly, kamal ya juyo ya na hararsa, siraj yace " pls " yadawo ya zauna badan yaso ba, har alokacin minal bata bud'e fuskar ta ba, siraj ya ce " amaryata ki bud'e fuskar ki mana" ya pad'a teasingly... Kamal kamar ya cunkumo siraj wae amaryatae hmm yye, minal ko ta na tunanin yadda zata ganin kamal , siraj yace haba pls magana zamuyi Angel, haka ta yaye veil nata, ta sadda kanta k'asa, kamal sae kallonta yakeyi unknown to everyone, siraj yace " uhm ko kefa, daman godiya ce na keson yimiki , am really great full, u saved my friend, and I promise you inshaaAllah nothing will go wrong as planned, so just kar ki damar da kanki, inshaaAllah after one month everything zae koma yadda yakae, ....haka dae Siraj ya ta kwantar mata da hankalinta, Kuma ya na jiran yaji kamal yamata godiya amma yaji shiru, he's even busy pressing his phone, siraj ya d'au wayarshi ya tura Mae text,
siraj : _"thank her now"_
Kamal replies : _no I can't_
Siraj : _" pls friend she saved you fa,"_ kamal replies: _"no is Allah that saved me not her"_
Siraj : _I know just thank her_
Kamal : _I said I can't _
Minal ta mik'e tabar parlour'n , tana jin haushi " watau shi kamal d'in ko godiya bae mata...siraj yaga wucewar ta , nan ya d'ago yana kallon kamal , shi ko ajikinsa, haka kamal ya tashi ya bar parlour'n ,
Bayan sunkoma d'aki Zara ke nunamata kayan lefen ta , Dan siraj ya sannad da ita , in minal ta dawo tace mata ga lefen da kamal ya mata nan, wasu hawaye minal tashiga yi , tace aranta " yanxu in ba'a ayi breaking marriage d'inan after one month fa? Ya za ta yi? Wae hadda lefe, ita mi zata yi dashi! ? Mtsww tana hawaye, Zara ta rungume ta , tana rarrashinta kamar tasan Mike damunta " kiyi hak'uri Darling sis everything will be alright, " tana ta bata hak'uri har zuciyarta ta rage mata rad'ad'i.....
Kamal ko ya Gaza bacci , he can't resist Yau baeji voice nata ba, yasan sae yayi rashin lpy kasancewar yadda yake jin jinkinsa na Mae , d'aga tele yayi ya kirata.
Nan minal ta canja Kayanta zuwa night wears , suka zauna , tana Allah-Allah kasa kar ya kirata karatu Yau, ringing d'in telephone ta fito da ita tunanin da takae, har ta tsinke bata d'aga ba akan haushi Dan tasan shine, on the other line kamal yace lallae ma yarinyar nan mita ke nufi, minal ko ta tashi ta zira dogon hijab ta tafi tun kan ya k'are kira , kamal ko knocking yaji baesan sanda yayi wani smiling nashi , Mae kasheni, bayan ta shigo tafara Mae karatun , wani kwanciyar hankali. Ya samu Wanda ya raasa cikin kwanakin nan, bayan ta gama, ta tashi zata wuce, ya zira hanunshi through the transparent curtains rik'o hannunta, minal ta rud'e tafara hawaye , tace aranta shikenan nasan sae anyi haka, kamal yace Thankyou.... For marrying me....,. Ya sake hannunta ta dake Neman rikita shi kasancewar laushin skin d'inta..wani sanyi minal taji, by the way he talked to her, _oh Allah his voice is sweeter than ever , ...like ho ey, sweeter than sugar & softer than butter..._ haushi taji " oh! what's happening to me , astagfirullah , dak'yar ta wuce daga d'akin batare da ta waiwayo ba...
_washe gari_
Kamar kullum suka shirya zuwa office and su Zara sukayi shirin school, bayan sun tafi office ne kamal ya tuna da Yau ne minal ta cika one month tana mishi ayki, yafara tunanin cash in hand , zae bata ko cheque, ko tana da account, haka ya rink'a tunani , nan ya yanke shawarar in ya koma ya tambaye ta. ,
@ 2:30 p.m
Su Zara sun gama lunch , Yau siraj da kamal basu dawo ba, Zara uwar kwalliyya tace da minal tazo suyi pics, Zara tayi heavy makeup tayi kyau soosae, ta sa blouse crimson red da black skiny trouser, tayi tucking rigar cikin trouser'n da yakae bisa cikinta,ta taje gashinta har a gadon Bayanta, red lipstick Mae d'aukar hankalin mutum ne tasaka, makeup din yayi kyau soosae, haka ta shirya ilhaam, cikin gown melon colour, ta gyra mata gashin kanta, nan ta shiga rok'on minal tazo tayi Mata kwalliya , amma tak'i yadda, tayi - tayi da ita , still tace ita bae dame ta ba. Zara tace " haba Darling sis haka zaki muna, inason muyi pics kink'i ki zo ki shirya " ta pad'a in a teary voice, dasauri minal taje ta rungemata tareda cewa " oh no my swt sis karki b'ata make up d'in ki," zara tayi breaking hug d'in tace " ni k'yaleni tunda bazaki yi ba" Zara ta yi zuciya ta fice , minal tabi ta baya tare dacewa " zanyi toh! Happy??" Ta zumb'ure baki, Zara ta juyo da sauri tace "dagaske" ta pad'a happily, nan ta shiga yima minal makeup, light makeup tayi mata Dan tak'i bari ayi heavy one, daga powder , mascara, kajol , sae magenta lipstick da ta sama ta , an gyra gashin nan waye wata er indiya, tayi kyau soosae , farinta ya k'ara fitowa , tayi yellow😂, soosae, ga kajol d'in da yayi Adorning sleepy sexy eyes d'inta masu kashe kamal , eye lashes sun wani mik'e kamar tayi fixing , ba ta yi mata eye brow, Dan bata buk'atar ta , , Zara tafito mata da gown Dan tasan ko mae tayi minal bazata sa trouser ba, gown d'in light pink colour ce , Kuma rubber ce so da tasaka , her figure 8 fito soosae, nan suka fara pics da selfie stick, Zara ta matsa su je central parlour, Dan yafi view da Kuma background Mae kyau,minal tace mata su tsaya d'aki kawae kar su siraj su dawo , su same musu, Zara tace ay zasuji sound d'in tsayawar mota, haka ko akayi , suka tafi central parlour suka kashe pics, my Allah !! yaran sun sha kyau, abinka da camerar apple products , ba'a cewa komae, Dan da wayar minal akayi pics d'in, soosae suka yi kyau Dan zakace ma studio sukayi pics d'in, minal ita ta Gaza yadda itace cikin pics d'in, Dan ko ita tasan tayi kyau, ..can sukaji tsayawar mota , da gudu suka shige d'aki...lol..makeup remover sukayi using suka yi wiping makeup din kap, banda ilhaam da Tsere, wae zata tarbe Mr.,
Shower sukayi taking sukayi lunch,
Around 5 kamal ya ayke ilhaam takiramae minal , minal duk ta tsorata tace aranta " to me yakeso?...bayan ta zo ne yake cemata, " time na salaryn ki yayi , in cash kikeso, ko kinada account? Minal ta Gaza responding, yace "can't you hear me ne or what? Minal tace " am sowwie sir ,nafison su a account but banda account, ? OK kawae yace , nan yabata form ta cika na bud'e account, yace Kuma ta zauna anan tacika, nasan taso ba sabida she feel uncomfortable around him, daadi kamal yaji daman excuse yakeso yasamu na ganin ta, Dan he wants to see her, newspaper ya d'akko ya zauna facing her , yayi pretending yana karatu ,but ita yake kallo, tayi kusan 25 mins, kan ta k'are amma kamal sae ji yayi kamar 2 mins tayi, ya amsa ...ta fice
@7 p.m
Minal tagama sallah taji wayar ta tayi k'ara alamar message ya shigo, tabarshi sae da tagama ta bud'e , mi zata gani, har kamal yayi transfer salaryn ta 250k, daadi kasheta, tanuna ma Zara Ba k'aramin murna sukayi ba, nan minal tafara kuka , Zara tace lpy sis minal tace "Zara mi za muyi dasu ma, ? Mi muka rasa yanxu, alhamdulillah, tayi ma Allah godiya, nan ta yanke shawarar su Tara Ku d'in su siye gida , dan basu San mizae Faru ba nan gaba......unknown to them ilhaam ta d'auke wayar minal taje wurin kamal, a guje tashiga d'akinshi tana haki tace, " Mr..inmin installing game d'in wayar yaa minal, bata bari inyi , Kuma ban iya ba ko yanxu batasan na d'akko ba, gashi ko Zara ta hana tayimin, pls yi sauri kan ta kamani,...ya amsa yana killer smile d'in shi yace "ohk , OK, chatty bae no problem, illhaam ta ruga tayi locking k'ofar d'akin Dan ta kar minal ta kamata , kamal ko har zae shiga installing yaga pictures, kamar kar ya shiga yace Bari dae ya d'an gani.....
He can't believed what he saw , her pictures looking breathtaking, ta had'uu , he never imagined her beauty is soo charming, gashi bata da kallabi ko veil, complete figure nata yagani , sae da breath nashiYaafara tsayawa, shes just more than perfect, he's already lost In her world, my Allah her beauty kills, breathing d'inshi ya kusa d'aukewa , ....illhaam ta katse Mae tunani dacewa "Mr yaa minal d'inta ta had'uu ko ?? D'azu mukayi pics d'in , naso kana nan da ka ganmu, ko saurarenta bae yi ba. dasauri kamal ya d'akko wayarshi yayi connecting da ta minal , ya turo pics d'in gaba d'aya sun kae 50