Showing 36001 words to 39000 words out of 88137 words

Chapter 13 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5331

kawae, bae kae cikinta ba, sae zumud'i takeyi, ta duba mirror tace da minal " darling sis ya kika ganni, nayi kyau kuwa ?" Ta pad'a teasingly ...minal tace " swt sis u're looking soo 💋💋💋,kinyi kyau...smiling zara tayi kan tayi hugging minal tight tace " love you so much darling sis , Allah ya barmin kae, nan ilhaam ta rugo da gudu kan su zara suyi breaking hug d'in tace " family hug time!!!" Tare da rungume zara da minal itama, zara tace "Allah ya nuna muna mamin mu ya tsareta aduk inda take, Allah ubangiji muna gode maka da halin da muke ciki ,Alhamdulillah ya rabbi kasa mami itama ba'a cikin wahala take ba" amin minal da ilhaam sukace a tareda, dukkansu suna hawaye, minal ce tayi k'arfin halin breaking hug d'in ta share hawayenta tace "Ku daena pls zara da ilhaam, kar kuyi kuka ...nan tayi rarrashinsu ...gashin zara minal take gyrawa da ya kwanta kan goshin fuskar ta, yafito duk k'ok'arin parking d'in da minal tayi...breakfast suka fito yayi dae-dae da
Sakkowar siraj daga stairs, ya shirya cikin wata suit da ta kama jikinshi coral red colour, da inner bright pink colour, tie d'insa same colour with his suit, gashin kanshi yasha styling,yasha gyran fuska mashaaAllah!! looking soo handsome... Zaara da ganinshi ta rud'e ta rad'a ma minal akunne " woah ! darling sis see my prince charming!!!" Zungure ta minal tayi tace " wae yaushe zaki shiryu zara? Allah shirya min ke! Amin zara tace kan su had'u da siraj , nan sukayi exchanging greetings..siraj yace " enmata your looking like take away!! Soo beautiful!" Ya pad'a tareda killer smile d'inshi...zara kuwa daadi waye zae kasheta acikin zuciyarta sae bata nuna ba dan yadda minal kemata pad'a ta zama lady with class, blushing ta soma yi , ta sauke kanta k'asa , irin taji kunyar nan.. Tace " tnx" siraj ya d'auke ilhaam suka wuce dining area, ilhaam ta shiga hargitsa Mae hairstyle adole wasa takeyi. Yana rok'onta ta daena amma tak'i...dariya su minal keyi, sun zauna jiran Kamal da bae fito ba, Jiya zazzab'in feelings sun kamashi bae samu bacci kirki ba, irin falling in love sickness d'inan ...lol .... , yarasa mi ke masa daadi ...ga abbansa da kullum yana aransa , dashi yake kwana yake tashi, ilhaam tace bari ta je ta fito da shi d'aki ...ba Wanda ya hanata dan sun san yanxu they are 5&6 bacci kawae ke rabasu in yana gidan ...kullum mak'ale dashi take..Kamal ya shirya cikin wata fitted armani suit, Vegas gold colour, da inner Venetian red colour, tie d'insa same colour da suit nasa, cufflinks nasa masu diamond stone gold colour, yasaka wani gold-ion plated wrist watch, black curly hair nashi Mae ratsen golden brown, sae shining yake yi, yasha coils ta ko'ina, designer perfume na musk collection ya yi spraying, kan yasa sunglasses nashi sandy brown colour , ya fito d'akinshi fuskar shi ad'aure, my Allah he's beauty is killing me!!! dae-dae stairs na hawa ya had'u da ilhaam, tayi hugging nashi kan tace " gud mwning mister..." Ta pad'a smilingly... Yace " morning chatty bae , Kin kwana lapiya? Tace " lpy lau mister, ba ganni cikin uniform ba? Yace no naganki " tace to "baka ce komae". Yace " you re looking charmingly beautiful chatty bae" ya pad'a...daadi taji soosae , nan ya gyra mata gashin kan ta da fito duk k'ok'arin da mina tayi, hira sukeyi yana killer smile nashi mae kashe mutum, zara da ta hange shi daga nesa ta gama fainting.. Lol.. Kan ta farfad'o tace da minal akunne " ya minal , Kamal is un-remarkable awurin had'uwa!!!" Katse ta tayi dan batasan irin wanan haukan, Kamal ko da ganinsu azaune ya wani d'aure fuska kamar bashi ke dariya ba, minal yau tayi niyyar tayi breakfast a dining amma jin musk collection perfume na Kamal mae kasheta ta fasa, sukayi exchanging greetings, suka zauna , nan tayi serving nasu break fast, _pan fried dumplings_ da _bubble tea_ ne ta had'a..ta juya zata wuce sae siraj yace " ina zuwa?? Tace " am ...am not ...hungry.." Siraj yace ta dawo amma tayi insisting..nan ta wuce, hakan bae ma Kamal daadi ba dan tun jiya
Da dare he just want to see her face...komae dae bae ce ba ya k'yale...
Bayan sun gama breakfast, driver yazo ya d'auke su, suka wuce school, Kamal da siraj suka wuce office...
_@ 9:30_
minal tagama aykinta , tayita jiran driver bae dawo ba dayake su Zara school har to 11..nan ta kwanta kwana ya sace ta a central parlour, sae arround 12:30 ta farka , da sauri ta tashi ta tafi kitchen ta had'a lunch..
Bayan su zara su dawo school da murna da komae ta tarbe , suka Shiga sukayi wanka..suka fito lunch, siraj kawae ya dawo banda Kamal , bayan sunyi lunch minal me gayamushi driver bae dawoba, yace da ta kirashi awaya nan ya tuna bata da waya ... Rok'onta yayi su zara su rakashi wani wuri , zara daadi kamar zae kasheta ganin siraj na kula ta , veil suka d'akko ita da ilhaam suka bishi, aka bar minal kad'ae agida, zauna wa tayi central parlour, sae ga Kamal yadawo , ta gaeshe shi , ya amsa coldly, ya fice 3rd floor yayi wanka, yasakko lunch, tayi serving nashi ta koma central parlour tazauna,
Yagama ya fice d'akin shi...yana kwance yana pressing phone nashi...minal na central parlour ta zuba uban tagumi sae hawaye takeyi non-stop kamar rainfall , tazauna tana nazarin rayuwarsu, tana tunanin maminta, kishin ruwa ta dame Kamal ya sakko yasha ruwa...aykuwa wucewar shi yaga tana kuka, unknown to minal ma dan batasan dashi ba , ta pa d'a duniyar tunani...yayi niyyar ya tsaya sae kawae ya ba sar,amma zuciyarshi ta Gaza yi Mae daadi , duk ya damu, ya fice kitchen ya d'akko bottled water a fridge, ya bud'e yana sha hannushi d'aya a pocket, har yadawo tana position d'in da yabarta ..kamar ya wuce amma ya Gaza... _her tears is hurting him soo much, in such a way his heart is melting_ chak ya tsaya ya gaza tafiya kuma ya Gaza yamita magana....da k'yar ya k'araso gabanta ya d'an yi squatting, dan ya fahimce batasan da zuwanshi ba...white handkerchief ya Ciro daga pocket d'inshi yayi extending hannunshi ya bata...










© *classic lady* 🎯
[12/10, 9:25 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son*🎆



•✨•✨•✨




7⃣0⃣


*am soweie for the late update ...pls bare with me.....tnx*


Sae alokacin minal , tafito duniyar tunanin da take ciki, mamakin abinda take gani gabanta, kanta ya k'ara rik'e mata , ta Gaza amsa handkerchief d'in , ga idonta taf da hawaye kamar river,sun yi jazir akan kuka..... thick brown eyes nashi ya zuba yana kallon deep in her eyes as if he can see the reason behind her sorrowful tears, minal ko mamaki ya rik'eta , wae yau Kamal har da squatting agabanta yana bata handkerchief, sunyi 1 minutes ahaka, minal tafara kauda kanta because _his intense gaze is sending some sensation to her body that she can't explain how she's feeling_ sae ayanxu Kamal ya tuna position d'in da yake ,kasancewar sadda kanta k'asa datayi ,kuma k'afarshi tafara tsami...har zae wuce gashi bae tambaye ta mike damunta ba kuma gashi he can't ask her , "wipe those tears" kawae ya Iya fad'i dak'yar shima..ya d'ora handkerchief d'in kan laps d'inta carefully making sure b'ae tab'a jikin ta ba...
D'akinshi ya koma duk bae jin d'adi jikinshi kuma yana da nasanin bata Handkerchief d'in , da kuma kula ta dayayi.. Kan bed ya kwanta ya d'au wayarsa ya kunna mobile data ...amma inaa teary face d'in minal ke Mae yawo akae,.....aje wayar yayi gefe, ya jawo pillow'n shi yayi hugging very tight as if his life depend on the pillow...tunanin minal yake yi yace aransa " what is making her to cry? Ko maminta tuna? Ko akwae abinda ke damunta? Ko bata lapiya ne? Ko tagaji da yimae aykin?haka ya rik'a tunanin kala-kala before he know it hawaye na gangaro Mae kan smooth face d'inshi, yana jin haushin rashin tambayarta dayayi...breaking hug yayi da pillow'nshi ya je bathroom kasancewar he wants to ease himself, jikin shi ba kwari kamar marar lapiya..dae-dae shigowar bathroom d'in shi akwae wani wall sized mirror , har ya wuce mirror'n ya dawo dan ya hange face d'inshi some how.. To his surprise after checking the mirror yaga hawayen da bae San yayi ba kwance a fuskarshi, ga thick brown eyes nashi sun canja kala..for the first time in his life recently in ba incident Na abban shi ba, ba abinda kesa shi kuka,...tun yana k'arami abu Mae wuya kad'ae zae sa shi kuka, hawayen yabashi mamaki soosae, dasauri ya share su , yayi arwala ya fito , dressing room yashiga ya canja outfit zuwa farar jallabiya, ya sakko stairs na central parlour ya tafi masjid...
Minal kuwa tunda ya barta wurin take mamakin abinda ya faru, dak'yar ta iya sa handkerchief ta goge fuskarta, musk collection perfume d'inshi Mae kasheta ya buge hancinta, tana masifar son turaren , lumshe idonta ta yi tana shak'ar k'amshin perfume d'in waye zata had'iye handkerchief d'in.. ta neme tashin hankalin da take ciki ta rasa..idonta rufe ta pad'a duniyar tunaninta...dak'yar ta Iya cire handkerchief d'in a fuskarta , after some time, jikinta ya bala'in mutuwa,turaren taji tana son tak'ara shak'ar k'amshin shi, lumshe idonta tayi tana shak'ar k'amshin turaren, smiling takae kasancewar yadda takejin musk collection d'in ,hakan yayi dae-dae da sakkowar Kamal stairs..ganinta yayi cikin yanayin Unknowingly to minal, wani daadi yaji ganin yanayin da take ciki....nan ya kafe ta da ido yana kallo, ya gano k'amshin perfume d'inshi take shak'a ... Jin idonshi akanta yasa tagano akwae mutum wurin bud'e idonta tayi karap sukayi 4 eyes...dasauri tashiga janye handkerchief d'in tana b'oye shi abayanta..shikuwa Kamal haushi yaji , kamashi datayi yana kallonta , Duk da yayi noticing abinda take k'ok'orin b'oyewa , unknown to her ya gano abinda takae , wucewa yayi kawae bae ce komae ba..
Bayan wucewar shi tana tajin haushiin kanta, nan ta tashi tawuce part nata tayi arwala tayi sallah , azkar takaranta kan ta fito , yayi daedae da dawowar su zara ...da gudu sukayi hugging nata..siraj ya shigo rik'e da shopping bags masu yawan gaske, ya ajeyi ya koma ya k'ara shigowa da wasu, bayan ya k'ara fita , zara ke nuna ma minal wayar da ya siyo musu, kwalin iPhone tabawa minal shine na nata ita kuwa zara na galaxy, kan minal ya d'aure, nan zara kebata labarin abinda ya faru..da suka fita gidan.. _Shopping complex_ ya shiga dasu ya musu siyyaya , clothings,shoes,bags and lots more.... Ba abinda bae siya musu ba , tun kan minal har ilhaam, dayake Zara tasan sizes na minal so abun yazo da sauk'i ...bayan siraj yagama shigowa da kayan cikin gida, nan minal ta tafi wurunae , ta Mae godiya " yaa siraj , thankyou so much! , I know that I can never repay you, may Allah reward you abundantly.." Nan tace Mae bazata k'arb'e wayoyin ba , da ita har zara, rok'onta ya rik'a yi tace a'a , ay ko yanxu wadanan kayan sun yi yawa, insisting siraj yayi dakuma cewa " yanzu angel idan urgent Abu yafaru ya zakiyi??" Haka ya rik'a insisting dak'yar minal ta yadda,amma tace d'aya zasu sharing itada zara... Nan yace da ita " haba angel ? Ya zakuyi sharing waya? Kin ga yanzu zara tashiga school, za'a rink'a basu assignments, she needs a phone itama , plss angel accept this," dak'yar ta yadda. godiya ta yimasa sosae. Nan suka shiga da shopping bags d'akinsu..kayane iri-iri na sawa , mostly jallabiya da Simple Gowns ne masu kyau..komae ansiya hadda underwears..daadi gun zara da ilhaam kamar suyi hauka..minal kam tsoro ma takeji ganin abinda ke faruwa,nan zara tayi sallah , sun fito girkin dinner..
Kamal haushi yakeji ganin yadda siraj ke musu abubuwa..especially wayar da ya siyo musu, tsadaddu ne soosae , yace aransa " siraj is t trying his best to win minals love..hmm..but left for him..
************
Atare zara da minal sukayi girkin , har da ilhaam, suna bata labarin new school d'insu, Zara har rayi qawaye, husna da yasmeen , husna abbanta head of navy soldiers ne, ita kuwa yasmeen abbanta shine governor na central bank, nan minal ta shiga yima ta fad'a wae tayi qawaye 'ya 'yan masu kud'i, Zara tace ba laefinta bane ta manta makarantar masu kud'i siraj ya saka su...haka dae sukae ta hira , _hainan chicken rice_ suka had'a da kuma drink na _apple & kiwi juice_ bayan sungama girkin suka wuce sallar magrib...
_after dinner_
Central parlour suka zauna , nan siraj Musu yadda zasuyi using da wayarsu...minal ta sha wuya kan tagane kan iphone d'in , while zara da keda galaxy edge bata yima ta wuyar ganewa ba..ya kuma bud'e musu social media apps.
Password na Wireless d'in gidan yagayamusu...zara kamar tayi hauka 24/7 online wallah...har ta matsu bataje school ba suyi exchanging contacts dasu husna.. daman sun tambaye no. Ta
Ilhaam kuwa na d'akin Kamal as always suna hira ya saka mata game awayarshim..around 9 minal tazo, nan yace da ita bae kirata ba mi ta zo tayi ? Taji haushin hakan ita dama ilhaam tazo ta d'auka , kuma ya hanata , haka ta wuce ta barsu sukacigaba da hirarsu..ilhaam ke tambayar Kamal number'shi..yace mizatayi da ita ,nan ta matsa Mae ya gayamata...special no. CE so kae tsaye illhaam ta haddaceta...sae arrond 10 tayi bacci ad'akinshi , Kamal kam ya Gaza bacci diary'shi ya d'akko ya rubata _am dying to hear her voice, am addictated to it, but i wants to try living without hearing it , I have to test my brain...,cause I think The more I heard her sugar voice , the more my heart craves for it, now I have started to develop some feelings that I can't even explain , and I think its all because of her sugar voice, that whenever I heard it, it used to stinks in my brain, and also because I've started to pity her because of the situation I've heared about her......._ dak'yar ya tashi yakae ilhaam d'aki, luckily basu kwanta ba suna kallo...
D'aki ya koma yayi juye-juyen shi , amma ya Gaza bacci, sae da yasha wine sanan yasamu bacci..
_washe gari_
Kamal Yayi shirin office in grey colour, komae grey yasaka..perfume yazo spraying , har zae saka wani daban sae ya tuna da halin da yasami minal jiya, canja wa yayi ya d'auki musk collection yayi spraying yana dariyar mugunta...
Tun kitchen take jin k'amshin perfume d'inshi Mae kasheta...haushin kanta takeji akan yadda takeson turarenshi... Sakkowa yayi don breakfast, nan ya had'u da ilhaam suka gaisa yazo dining area, bayan ya gaisa siraj da zara, siraj ke cemae
" hmm friend ka ganka kuwa? Yau enmata zasuyi accidents a *kingdom* , kamar dae wani groom wannan gayun ,kar ka dae zautadda meera yau.. Killer smile dinshi yayi Mae kasheni kan yace " siraj banso , ka daena fa" zara kam ay magana tashiga yiwa siraj akunne wae wace meera hala?? Siraj yace " his fiance mana , kuma a kingdom take ayki" zara taji haushi soosae dan ita fa so take Kamal yaso minal...
Serving breakfast tayimusu , yayinda take nema fad'uwa kasancewar yadda perfume d'inshi ke shagal ta ta, Kamal Kam sae observing nata yakeyi...yaji daadin hakan sosae sae bae nuna ba..
Bayan sun gama breakfast zara sunwuce school , Kamal da siraj suka wuce office....gyran gida tashiga yi as usual kan ta wuce itama...




_@ kingdom_
Ayki yakeyi a office but _images flashed from his brain, the image of her smile, her sleepy eyes, her cute lips , her innocent face,her melodious voice which he is dying to hear ...he soo much missed it and its only one day bae ji ta ba.._ "damn that girl will be the death of me!!!" "... Meera da ta d'ad'e da shigowa bae sani ba, tana tsaye agabanshi tana magana bae Masan tanayi ba, waving hannunta afuskarshi hakan yasa yafito duniyar tunanin minal.."honey ? Ur soo lost is something bothering you ne? D'agowa yayi ya ganta da wata shiga tata bae raba ta da Christian ba, bodyhug ce jikin ta da skinned trouser in black tayi shirin , da wasu 6 inch killer stiletto heels da ke k'afarta black , gashin har a gadon baya...but ba makeup a face d'inta dan Kamal yayi banning ladies to apply makeup in *kingdom* akanta.. Wani d'an iskan kallo ya watsamata sae da jikinta yayi sanyi dan sarae tasan halinshi, tayi k'arfin halin cewa " haba honey kasan auren mu ya kusa fa , ka daena min haka..." Ko kallo bata isheshi ba , haka ya kama kae ya fice ya barmata office...
*@ 4:30*
Bayan sallar la'asar ne ya zaune d'akinshi , shi kad'ae, sae ga call yashigo..unknown no yad'aga...nan ake sannad dashi ummanshi ta shigo Niger..daman ya sa securities su gaya mashi in ta dawo , sarae Yasan halin ummanshi zata iya girka wani rashin mutunci..jinin jikinshi ya d'au zafii kamar ana heating d'inshi ..zufa yakeyi ta ko'ina, ta ke hawaye suka ciko Mae ido in ya tuna da yadda yaji ummansa na waya yadda aka yima beloved dad d'inshi asiri...


















© *classic lady* 🎯
[12/10, 9:25 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login