Showing 1 words to 3000 words out of 88137 words
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
07039625239
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: . *Written by the* °*°•°*Secretwriter*°•°*°
🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son*🎆
🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠
🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇
•✨•✨•✨•
*1 to 5*
*KAMAL...*
Kwance yake kan resting chair dake by d swimming pool syd ya d'ora hannunsa akarkashen k'ansa staring at d cloudy sky ..iska ke kad'awa mae sanyi soosae hkn yasa flowers n trees na kad'awa .
ko'ina tsit ....sanye da singlet black da black 3/4 wando which makes his fair skin more alluring...kallo d'aya za'a mishi a San dan Hutu ne ..fari ne kmar balarabe with his oval face ..yana da cute luscious red lips and sleepy seductive eyes, contact brown keda shi ga thick eye lashes kmar wata mace ...
eye brow din shi kmar ya yi carving ,looking extra ordinary black ..his nose is soo pointed har a baki ,and gashin kanshi bak'i ne da ratsen golden brown aciki ,anyi curling d'inshi sae uban shinning dayakeyi waye an zube bottle of oil akai
...gashin na da yawa sosoae hkn yasa curls d'in sunyi yawa...ga dimple kmar ansa nail da hammer anyi nailing cheeks dinshi,ko bae yi magana ba za ki gansu soosae... sae Sajen da ke gefen fuskar shi da ta sha gyran fuska wow mashaaAllah ...dirin shi kuma abar magana dan he has d best figure ever siriri ne kuma hakan bae yi Mae muni ba sbida yanada broad chest ...ga 6 packs dat can make girls drool... kae tsayawa bayannin kyanshi bata lokaci ne ...
✨•✨•✨•✨•✨•✨✨✨
Fans d'ina kunsan gu junpyoo na ckin boys before flowers?... zaku CE shi ne wlhy sadae yapi shi kyau nesa ba kusa ba...d guy is soo breath takingly beautiful😘😘..
He's d only son to his multi billonaire father senator AYDIN sayeed..who owns an edge of paradise company called *KINGDOM*....
A company d'in ba abinda baa producing.kmar su bags,shoes, clothes,jeweries ,chocolate, biscuits, candies ,food items kae everything ma....
phone dinshi dake by d Syd table tayi ringing ...guards din dake behind him suka dauko su bashi..
*iPhone 7*ce gold plated yaduba ya ga best frnd dinshi k kira Wanda hkan ya sanya shi smiling dimples inshi suka yi appearing sae da wyt teeth dinshi wadanda kmar annyi leveling dinsu suka fito ...wow Allah his smiles
kills
ya d'aga wayar ckin wani honey voice dinshi da "hy dude ,d oda Lyn frnd dinshi yace hi *HANDSOME* aw av u bn doing (zakuyi mamakin namiji da kiran shi *HANDSOME* bt hka kowa k cemasa both boys n gals men da women young and old ..)
🎇✨🎇✨🎇✨🎇✨🎇
Harara ya gallamasa Kmar agabansa yakae "wae u can't stop dat name siraj ko? " to ya na iya ay shi ne name din da kowa k kiranka...
daman inaso in sanad dakae na shigo abj yanxu yaushe zamu had'uu? "Ok anjima ina gida Dan yau Sunday ban fita office ba ,siraj yace " till den bye, bye shi ma yace masa . da sauri d'ayan guards din shi suka karb'e wayar hannunshi......
*note this story is fictional*(not real)
©*secret writer*....🎯
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: Written by the °*°•°Secretwriter°•°*°
🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son*🎆
🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠
🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇
•✨•✨•✨•
*6 to 10*
*MINAL...*
_Sunday 3:30pm_...
Sauri take yi ta fito gida kar tabar mamanta da ayki ....farin ta yellow ne shar Mae daukar ido .siraj na driving zae je inda friend d'insa kamal as they promised zasu had'u a yau agidan Mr handsome ya hange minal daga nesa yana mamakin irin farin ta sae dae ya na k'arasowa ya na k'ara ganin kyanta
...pink lips ke gareta which decorated hr entire oval face ga idon manya- manya suna sparkling kmar rana brown contacts k gareta ga thick long eyelashes wara-ware waye ta Shafa kajol ....long pointed nose d'inta soo slim ...eyebrows ko kmar ba indiya baki ne soosae da shape waye tayi carving
...siririya ce
amma duk da haka shape ne da ita kmar wata *model* ....she's average a wurin tsawo ..
tana sanye da Pakistan red na wando ,da doguwar Riga ta yafa veil d'in kayan ,Wanda it's so silk ,hkan yasa iska ya kad'a dashi gashi kanta a bayyana bik'i ne tilin ,sae santsi yake ya zubo har a gadon baya
..a rikice ta waro idon ta manya- manya ....tace azuciyarta shike nan sauri ya jamin ban d'auko D'an kwali na ba gashi yanxu gyale na yabi iska ..kuka ta so ma yi tana bin gyalen har tsakiyar titi kmar marar hankali ...
Siraj dake kallonta tun ya ganta sbda tayi matuk'ar birgeshi ta dauke mishi hankali completely....yad'auka hes just daydreaming Dan yarinyar ta had'u Iya had'uwa kwae ji yayi ya kad'e ta mota ....
✨•✨•✨•✨•✨ 🎇🎇🎇🎇🎇🎇🎇
A gigice ya fito motar gata kwance kan titi helplessly jini ke tsiyaya a kanta ....da sauri ya dauketa ...sae ji yayi kmar bae d'auki mutum akan rashin nauyinta...yace a raena anya mutum ce kuwa wata zuciyar kuma tace ba ka da hankali kuwa ka kad'e mutum ka tsaya wani silly thinking...
back seat yasaka ta aciki da sauri ya kunna motar sae kingdom international hospital with a very high speed ya isa hospital d'in .
emergency ya nufa da yake ansan shi soosae, him being the best friend of the sole heir of kingdom and co ltd...kae tsaye aka shiga da ita emergency aka doctors suka hau kanta suka fara ayki...
_30 minutes later....._
Siraj zaune duk ya rud'e yana tunanin anya zata yi rae kuwa Dan tasamu rauni soosae ...wasu hawaye masu zafi ke sauka akan face d'inshi ya dafe kansa da hannunsa
Kasa zama yayi ya fara safa da marwa a wurin ....can kuma ya tuna da kamal na jiransa ya zira hannu a pocket ya d'au wayarsa yaji tafara ringing dubawan da zae yi ya ga sunan kamal a screen a d'au wayar.
✨✨✨✨✨✨✨
"Hy friend wae bazaka zo bane ....muryar siraj ckin sautin kuka ya ta da masa han kali yana cewa"friend accident nayi ...."na kasheta cikin sautin kuka ya kasa k'arashe maganar hkan ya ida dabirta ma kamal lissafi yace "ka na ina? Muryar shi na sark'ewa yace kingdom hospital ...
Tsinke wayar kamal yayi ya tashi da sauri ya wuce dressing room naashi ya caanja outfit zuwa jallabiya fara ya sa cufflinks Da wrist watch Looking handsome as always
Ya fito da guards dinsa a baya all dressed in black suits da take gwiwa da white inner... Su biyar... Da sauri
suka bude' Mae k'ofa yashiga lemosine white ...ya ordering driver sae *KIH*...
Doctors dayake kap turawa ne a KIH sun pito emergency unit d'in sun nufi inda siraj yake Wanda gabada'ya k'wak'walwarsaa a dagule ya jiran su .."mr siraj patient d'inka tasamu sauki' because the accident is not that worse but she's still unconscious ....zaka iya shiga ka ganta.....
Shigarsa keda wuya sae ga kamal ya iso da sauri yayi hugging d'in siraj dake kuka kamar Yaro yana consoling d'insa"inshaaAllah she will be fine..da haka ya kwantar da hankalinshi
Shiga sukayi suka Sameta k'wance tana bacci heavily
Kallo d'aya zaa ayi mata asan ta wahalaa ..ha ka sukayi ta kallon ta kamar TV
sae dae
Shi kamal bae k'arasa wurin bed d'in ba so bae ga face d'inta ba
can wayar kamal yayi ringing ya fita dakin......
*note this story is fictional not real*
©Secret writer🎯
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the* °*°•°Secretwriter°•°*°
🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son*🎆
🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠
🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇
•✨•✨•✨
*11 to 15*
Abban shi ne ke kiransa ya d'auka da cewa " hy dad ,on the other line yace "hy son, how are you doing "fine dad Alhamdullilah" .....'kana gida kuwa ' " a'a dad gani A *KIH* ...da sauri abbanshi ya mik'e tare da fad'in "lapia? muryarsa d'auke da tashin hankali ' a hospital yanxu ,
...."no dad nothing much don't bother too much na ga hankalin ka har ya tashi siraj ne ya samu accident ya kad'e wata yarinya" dad yace "hope da sauk'i. "Yes dad , doc. Ya ma dubata da sauk'i soosae saedae she's still unconscious... Amma inshaaAllah doc. Yace she will be alright ....."OK son take care ...daman akwae maganar da nakeso nayi dakae yau inka dawo ..."yace fine dad,till then bye " ya katse wayar....
*Sєи.Aу∂ιи Sαуєє∂ (Aввαи кαмαℓ. )*
Dattijo ne Mae shekarun da baza su wuce hamsin ba kuma ba zasu Gaza 45 ba...Wanda Allah yama bud'i na arziki Mae tarin yawa ....asalin arzikinshi kuma shi ne tun da yayi community leader mutanen ke sonsa ya Iya zama da huld'a da mutane soosae.ga sanin ya kamata da taemaika ma na k'asa dashi..
hakan yasa yayi suna soosae lokacin ,mutane ke zab'arshi da duk wani zab'e da zaa yi saboda ya yanada adalci da rik'on amman sun yarda dashi 100%....yayi councillor na unguwarsu daga nn hka yata muk'amai irinsu commissioner,minister...
Har yakae da yin senator ...yanxu haka yayi 12 years yana senator ..duk aka k'are tenure shi ake zab'a ...Wanda yasa ya d'imbin arzki Mae albarka ....ya bud'e babban company a abuja Mae suna *KINGDOM*
....baa abinda ba'a producing a companyn, yanada branches a state daban daban ckin Niger .yanada kuma hospital da school a ckin garin Abuja......
..kmar yadda Dangote yayi suna haka shima ya zama soo popular da dukiyarsa ....daga Niger har abroad hes a multi- billionaire Wanda idan ka ganshi bazaka gane ba sae am fada' ma because of his kindness...
Haifafen d'an garin adamawa state
ne, bafillatani shiked'aai yake wurin parents d'inshi kuma ya rasa su a plane crash 3 years back....... Yana mata d'aya aduniya haj. Bilki buzuwa ce Ya aura a wani k'auye na Adamawa state....
Sae dae duk tarin wannan dukiya d'anshi d'aya aduniya Mae suna kamal....ya d'auki son duniya ya mallaka masa ..yana son sa fiye da komae a duniya...ganin he was his only son that's ,yake tarairayarsa kamar k'wae.ko matarsa vae so kamar yadda yake son kamal...
ba shi da abokin shawaraar da wuce shi,kuma bae b'oye masa komae nashi ,har ma dukiyarsa bae b'oye Mae. not a single thing ya tab'a b'oye masa..Harvard university u.s. ya kae shi yayi degree. Standford yayi masters d'inshi. In business administration saboda yansan sashi a Business dinsa....bayan dawowarsa yabashi d'aya daga cikin companies d'inshi na *KINGDOM*..... shine CEO a companyn ....
🎆🎆🎆🎆🎆🎆🎆🎆🎆
Kamal unlike his father is very arrogant having an extravagant pride..dariyarsa ana Iya k'irga ta in dae a public ne kullum face d'inshi a d'aure despite hakan he's still looking magically handsome.....he's beauty is scarce da a samu masu shi, he's just sooo perfect😘😍..
*SIRAJ...*
Best friend d'in kamal since childhood atare suka yi schooling d'insu kap dayake shi ma abbanshi na da kud'i. he's father is an ambassador, sae dae shi a states suke zama .....
saboda friendship d'insu da suka k'are masters, ya biyo kamal Niger tare Duke living.kuma course d'aya suka karanta..a *KINGDOM* yake ayki shima ...shi da akwae shi dason exposure everyday yana kan hanya visiting countries... Yanzu ma ya dawo ne daga Europe akan wani business trip...
shi kad'e nae a wurin mom d'insa amma babanshi na wata wife mae d'iya biyu duk mata
Fari nae soosae,yanada emerald eyes da pink lips .hancin shi kuma dai dai fuskarsa Gashin kanshi black ne soosae,ya kwanta kmar na turawa ,yayi styling d'inshi in a very unique ..ga saje gefen fuskar Mae yawa Wanda da ya bar gemu da zasu had'e ....he's damn handsome, but he's nothing compared to kamal........
©secret writer....🎯
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the* °*°•°Secretwriter°•°*°
🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son*🎆
🌠 ◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯◯ 🌠
🎇 ◯◯◯◯◯ 🎇
•✨•✨•✨
*16 to 20*
Umman minal hankalinta duk ya fara tashi ganin minal batazo ba wurin da suke saeda abinci...saedae kwae tace ki'la ilhaam ta hanata fitowa. ..minal ce ke yin popcorn awurin da ummanta ke sae da abinci by the road side, dae-dae fitowan K'auyen su, kafin shiga wani estate a garin abuja dake kusa garesu.dayake ana constructing Sabin buildings awurin so da akwae masu aykin da ke sayen abincin umman minal Mae daadi.dakuma travelers dake biyowa ta wurin su sae popcorn din minal ..customers sae zuwa sukeyi mami nace masu yau ba popcorn....
Isar ta gida ke da wuya ta tarad minal bata nan ..Zara ta samu da ilhaam zaune akan tabarma ta na mata lesson
'Oyoyo mami ..ilhaam ta yi hugging d'inta suka k'araso cikin gida ..."ina wuni maami Zara kecewa..lpia lau Zara ...ina yayarku "a tare sukace yaya minal t ita tun bayan fitar ki.. Hankalin mami yayi mumunan tashi jin haka ..."subhanallahi kawae maami ke fad'i ....yau ina er nan ta shiga tun d'azu gashi yanxu har magrib na batun Yi
Ilhaam da Zara duk sun rikice suna kallon ummansu .Zara tayi k'arfin halin cewa "mami minal ba ta tafi wurinki ba be tace eh ...ilhaam tace wayyo ya minal kar ta tafi ta barmu takara hugging k'afan maami ...Zara ce tace ke zata dawo inshaaAllah daman tacemin zata nemi better job k'illa ta tafi nema ..to shine bata fad'amin ba hankalina duk ya tashi cewar maami ..to. Mu shiga ciki .nan suka fice cikin one bedroom d'insu nan k'auyen su ..d'akin haya ne suke zama cikin compound ..
*1 hour later 7:30 p.m*
Hankalin maami ya dad'a tashi ganin har yanxu minal batadawo ba gashi batada waya bare takira ta safa da marwa kwae takeyi abakin d'aki..su Zara nacikin d'aki suna cin indomie da sukayj socking...
can mami ta kasa hak'uri tace xata je bid'ar erta nan ta kira Zara "zara ,Zara " na'am mami gani xuwa .." Zan tafi in dubo minal ki kula da ilhaam "haba mami yanzu ina zaki ganta ...katse ta