Showing 75001 words to 78000 words out of 88137 words

Chapter 26 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5324

lips d'inta, kamal kuwa ay freezing yayi sae da yaji kamar ana shooting electricity bolts a jikinshi, a hankali ya d'ora hannunshi a waist d'in ta yayi kissing d'inta lightly back Dan baesan ya tsorata ta, her lips were softer than he imagined... A hankali ta yi breaking hug d'in, leaving kamal breathless, ko tsayi bae ga zae iya yi ba, Dan minal ta kashe shi, he wants to kiss her back with passion & love...tana k'ok'arin wucewa Dan ta Gaza had'a ido dashi, amma yahanata, a hankali yayi whispering a kunnenta yace "thankyou" ita dae Minal idonta k'asa.. She can't believe she kissed , sae taji yayi cupping face d'inta cikin hannun shi, ya matso daf da ita har suna shak'ar breathing din junansu a hankali ya k'ara holding waist d'in ta, kan yafara kissing d'inta passionately , his kiss was rougher than has, as if he was trying to convey the moment he had restrain Himself in the past, every moment he had wished he hold her and tell her how much he loved her, was in that kiss, Minal can't resist not kissing him back, emotions swept minal feeling fireworks in her stomach, a hankali ta zagaye wuyan shi da hannunta, tana kissing d'in shi back, kamal pulled her closer to him.. When the intensity of emotions was to much for them they broke the kiss , all of them breathless , dak'yar Minal ta zame jikinta tafita not wanting su had'a ido, ay d'akin wine d'inshi tashiga ta b'oye Dan she can't face anyone now...


Su Zara kam har sun manta da suna jiran su kamal Dan har sun fara hira, can kamal ya sakko daga stairs , yana smiling widely ...bayan ya iso siraj ke cemae "mm since kayi mata , dole ayi torturing d'in mu zamuci abinci...






Bayan sun gama lunch , kamal yayi texting minal .. _the kiss was amazing my Lady , I love you lot!❤_




Minal kunya ta rufe ta she can't face kamal anymore, bayan ta tabbatar Kowa ya shiga d'aki ta fito taje part d'insu..
Bayan sun gama dinner siraj da illhaam tareda Zara suna zaune central parlour, kam na d'akinshi, Minal kuwa na part d'inta Dan she's trying oll the possible way kar ta had'uu da kamal,...




Siraj na Neman wayarshi bae gani ba nan ya ara ta Zara yakira, Zara not minding ta bashi Dan ita ta manta da sunan da ta yimae saving ma...ay kuwa siraj ya saka digits d'inshi, Mae zae gani *my crush*❤ ,...he's breath stopped, oh , woah!, HIS zara loves him too...daadi kashe shi , ya zaro emerald eyes d'inshi waje ..yana k'are ma screen d'in kallo, Zara tayi sensing something is wrong, ta waiga ta kalle siraj , sae ganin tayi siraj is lost looking surprised yana kallon screen d'in, sae alokacin ta fahimce abinda ke faruwa, da gudu tabar parlour'n wae kunya takeji......














© *classic Lady*🎯


*Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


9⃣2⃣


_after dinner_


Siraj na Neman wayarshi bae gani ba nan ya ara ta Zara yakira, Zara not minding ta bashi Dan ita ta manta da sunan da ta yimae saving ma...ay kuwa siraj ya saka digits d'inshi, Mae zae gani *my crush*❤ ,...he's breath stopped, oh , woah!, HIS zara loves him too...daadi kashe shi , ya zaro emerald eyes d'inshi waje ..yana k'are ma screen d'in kallo, Zara tayi sensing something is wrong, ta waiga kalle siraj , sae ganin tayi siraj is lost looking surprised yana kallon screen d'in, sae alokacin ta fahimce abinda ke faruwa, da gudu tabar parlour'n wae kunya takeji......
Ba k'aramin daadi siraj yaji ba, Dan dama he has feelings for her ,amms bae gayamata ba yana gudun yayi ruining friendship d'insu, Kuma ya tunanin ta d'auke shi a matsa yin brother...nan yabawa. Illhaam wayar Zara yace takae Mata..
Zara ko tun da ta shiga d'aki take jin tension, ta gaza zama ta Gaza tsaye, tace aranta ,my Allah yanxu in bae sona fa? Shikenan na zubar da class d'ina a wurin shi, haushin Kanta ta,...
Minal dae tafito wanka, taga Zara na ta kae-da-kawo har take tambayar ta mike faruwa, amma tak'i fad'a Mata, minal kuwa ta k'yaleta, nan ta shirin bacci tasaka wata lacy red nightgown, ta zauna tana San tayi drying gashinta , amma sae tasami dryer'r ta b'aci , bata ji dadin hakan ba Dan ta tsani zama da wet hair, so sae ta barshi bud'e ko zae sha iska ya bushe... Ta zauna tana tunanin kaam d'inta, tanasan taganshi amma kunyar ganin shi takae , lips d'inta ta shafa ta tuna kiss d'insu, lumshe idonta tayi kamar tana bacci , tana tunanin first kiss d'inta , _was More than sweet, it was like creamy strawberry, his lips were soo soft, and his mint breath..._ tana tunaninta sae ga call d'inshi ya shigo, bayan ta d'aga yake cewa tazo tayi Mae karatu, nan ta zira hijab ta tafi, .... Ko kallon shi bata ji zata iya yi ba, kamal kuwa ya lura nan ya kafe ta da ido yace "my lady, ? ...tace na'am still kanta a sunkuye tana kallon littafin... Yace " my Lady, look at me now, ..Tak'i, yace "kunya ta kike ji ne? ..still ta Gaza kallon shi, ya matso daf da ita , har knee d'in su na tab'a juna yana shak'ar k'amshin shower gel d'inta Mae daadin gaske, yace pls look at me, ..tace ..kaam pls ka bari, yace "Ok idan baki kalle ni ba you mean you want Another kiss, ?.. Da sauri ta d'ago, tace noo ; karap sukayi 4 eyes, when there eyes met together, it feels as if they are having magnetic attraction, kallon juna sukeyi like forever, sleepy eyes d'inta masu kashe shi ya kafe da ido, nan ya matso fuskar shi kusa da tata, har nose tips nasu sun had'uu, nan take ta rufe idonta, kamal ya kafe ma pink lips idonta da kallo , he wants to kiss them again , rufe idonshi yayi kan yayi cupping face d'inta, dae-dae lips d'insu za su had'uu aka kirashi, ay dasauri Minal ta zare jikinta tabar d'akin, haushi k'iris ya rage ya kashe kamal, nan ya duba p.a d'insa ne ke kiransa...




After yagama wayar , ya kira Minal yace " wae mi kike nufi kinsan dae tare zamu bacci ko..."


Bayan Sun gama wayar , yabata 30 minutes yaga bata zo ba, nan ya tashi yaje d'akin su minal, yayi knocking Zara ta bud'e, nan ta ce yashigo, minal ya hango kwance kan gado ta rungume pillow, ya isa wurinta, ilhaam na gefenta tana bacci, nan ya tallafo ta bridal style kamar wata baby, tana k'ok'arin k'wace kanta, yace "ki daena *mine* its of no use... Ita kunyar ma Zara ta keji, Zara ko sae dariya takeyi, kamal ya fita da ita d'akin, nan ta zagaye wuyanshi da hannayenta , Minal ta lafe tana shak'ar k'amshin musk collection d'inshi Mae kasheta, kamal kuwa wani daadi yakeji ganin yadda Minal keson turarenshi, ....yace my Lady? ...you are soo light , baki da nauyi, ...anya zaki iya d'aukar mana baby for 9 months... Ya pad'a teasingly, ay dasauri Minal ta rufe idonta da palms d'inta , tana tunanin aranta" what the hell is my king saying? Baby?? Noo I can't wlhy...




Nan dae kamal yaxo hawan stairs suka had'uu da siraj , siraj yace "waah! Nice..am jealous wlhy...yayi winking idonshi, dasauri minal jikinshi, nan ya isa d'akinshi da ita , ya d'ora ta kan bed d'inshi.. Minal ta bud'e idonta basu tsaya ko'ina ba sae kan kamal dake aje ta kan bed d'inshi, kissing d'in forehead d'inta yayi gently kan ya aje ta, ...Minal ta tashi zaune tace Mae ita fa bazata kwana anan ba , kamal yace Ok sae nabiki can mu kwana tare .... Nan dae Minal ta yadda da sharad'in ba abinda zae shiga tsakaninsu, ta sami pillows ta jera tsakaninsu , yayi-yayi da minal ta cire hijab amma tak'i, light out suka kwanta, .... Kamal kam ay bay yi bacci ba...
Siraj ko ay sae da yakira Zara suka dae-dae ta.... Sun fi 1 hour suna waya😉 Zara ay ta Gaza bacci her dream crush loves her too, da irin lovely words da siraj ya kasheta dasu...




After 1 hour minal da ta Gaza bacci haka ma kamal, unknown to them bawanda yasan Dan uwanshi bae yi bacci ba,Minal kuwa ay tagaza bacci Dan musk collection d'in kamal ya hanata sakat, ga shi zafi Taa keji duk da ac.n da ke kunne, ga wet hair d'inta ya dame ta, nan ta yanke shawarar cire hijab, ta ce aranta tasan zata riga kamal tashi, so he will not get to see her...kamal duk yana jin abinda ke faruwa amma he pretends he's asleep.. duk da ta cire hijab d'in she's still uncomfortable, ga musk collection d'in kamal da takeso duk ya isheta, she wants her self in his arms...a hankali Ta cire pillows ta matso kusa da shi ta kwanta kan chest d'inshi a hankali...kamal can't believe it , Minal da kanta comes to him herself, k'amshin shampoo d'inta da pefs dinta sun cakud'e mishi giving an irresistible scent, he hugged her back tight,emotions na erupting d'inshi ta ko'ina jikinshi, dak'yar ya samu yin bacci, .....


*morning, 5:30.a.m*
Kamal ay ya Riga ta tashi, koda ya tashi minal is sleeping peacefully, gashin kanta ya barbarzo kan jikinshi, ahankali ya rabata jikinshi sabida yasami better sight na ganin princess d'inshi, her red lacy night wear, fitted her dae-dae jikinta Hannayenta awaje, sabida spaghetti hand ke gareta, her perfect figure ys rud'a shi soosae, her fair skin is soo alluring ga red colour din nightwear d'inta ys k'ara mata kyau, jikinta ya k'are ma kallo tuni ya gama rud'e Wa, wani zafi yakeji ta ko'ina jikinshi, ...dasauri ys kawad dakanshi sabida anything can happen at that moment cause his loosing his control, ...addu'a yayi kan ya sake waigo kanta ya ...ahankali ya sunkuyo yayi kissing forehead d'inta, ta bud'e idonta bata sauke su kan kamal dake wasa da gashin kanta , dasauri tayi recalling abinda ke faruwa ta mik'e zaune, tare da rufe kirjinta, ta jawo blanket ta rufe jikinta, ...dariya kamal yashiga yi .Mata, yace princess are you shy ne? ...nan ta isheshi ya bata hijab d'inta,....







************






After sunyi sallah, nan Minal ta tashi fita ya jawota jikinshi, yace "ina zaki"? Tace breakfast zan had'a musu, yace Yau azumin safe za'a yi, ya tallafe ta sae bisa gado, tana kuce-kucen tashi ya hanata, yayi Hugging d'inta, tana Mae magana ay sae katseta yayi ta hanyar kissing lips d'inta hotly, sae da ya kashe mata jiki, yace trying to run away again means another kiss..ya pad'a tareda winking idonshi..... Minal da ko kallon shi bata iya yi, haka ta lafe her head In his neck,....ay ko bacci ya saceta, ....


Kamal ya tashi yayi shirin office, duk bata tashi ba....
Su siraj ana dinning area jiran breakfast😂😂😂....kamar daga sama Minal ta tashi alokacin da kamal zae bar d'akin.... Minal ta taso ta bishi, tana jefa Mae random questions.....








© *classic Lady*🎯


*Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


9⃣3⃣


_after one week_


Kamals and his princess love story is getting more romantic, yanxu both of them are like dyingly in love with each other, Zara kuwa da siraj are getting along .....




*saturday,7:00.am*


Minal ce kwance kan chest d'in kamal, tana k'ok'arin tashi ya na hanata, amma idonshi rufe... Minal tace "my kaam kabarni in je in had'a breakfast mana, kamal yace " haba my Lady, Yau fa Saturday, ba office bare school, so kibarmu muyi bacci , bacci nake ji" ya pad'a sleepily, idonshi still a rufe, ya k'ara tightening hug d'in da yayi Mata, ....Minal ta k'yaleshi Dan tasan bacci yakeji soosae Dan jiya bae yi saurin bacci ba kasancewar project da suke working a office da yazo dashi gida.. After some time da tabbatar da yayi bacci Mae nauyi , ta zame jikinta ahankali ta tashi, ta fice kitchen. ..luckily basu tashi ba , Dan Yau suna baccin safe, ta had'a _mouth watering Eccles cake_ da _heart-stopping Scotch eggs_ tayi setting table , nan ta had'uu da siraj ya fito, sukayi Exchanging greetings...
Ta wuce 3rd floor idea ta pad'o mata sae ta sakko ta je side d'inta , ta d'akko handbag d'inta ta wuce d'akin kamal, still yana bacci Abinshi... ta tsaya kallon cute face d'inshi, ....he looks manly handsome, he's just breathtakingly handsome... Gashin kanshi tashiga wasa dashi, idea ta pad'o mata nan ta Mae kalaba akae , duk yana bacci , ta bud'e Jakarta ta d'akko _purple lipstick 24hrs_ d'inta ta shafa masa a lips ahankali, dariya nason kubce mata amma ta daure, ta shafa Mae purple eye-shadow kan eyelids nashi, da pink blush a lips d'inshi... Duk yadda taso rik'e dariyar ta Gaza, ....kamal ko na juye-juyen tashi daga bacci, dasauri ta b'oye kayan make-up d'in under the bed, d'agowarta keda wuya taji ya jawota ta pad'o Mae kan chest, yayi hugging din ta, yace "my princess miyasa kika je kika barni? ...minal kam dariya kawae takae Dan tasan abinda tayi, ayko kamal yayi lifting chin d'inta tana facing d'inshi, sae yace " what is making you laugh my lady...?? Ay wata sabuwar dariya ma tashiga yi, kamal na tambaya lpy amma tak'i gayamae, dak'yar ta iya dae-dae ta kanta ta d'ago tace, "my *kaam* taso muje kayi breakfast Dan nasan yanxu kae kad'ae suke jira, ya k'ara hugging d'inta tare da rufe idonshi, yana shak'ar k'amshin jikinta, yace " my lady, I don't need any food if you are with me, you know that you are my breakfast, my lunch & my dinner, my everything... You know that you are my weakness my strongness and my in between , ....Minal naji daadin yadda yake mata maganar , itama ay sae ta lafe jikinshi, ....kamal yace my princess I love you from bits to pieces.... Nan ya d'ago da fuskarta ahankali yayi kissing forehead dinta, idonta arufe, hannunta ya jawo yasaka fingertips d'inta abakinshi yana licking slowly and senselessly, Minal kam is enjoying the feeling , but emotions d'inta are almost out of her control, jikinta ya mutu....


Siraj da su Zara har sun gaji da jiran su sun Fara breakfast.....can dae suka tsinke su tafe.... isowa Siraj yafara ganin makeup din kamal , ay ko sae dariya yafara hadda rik'e ciki, haka ma Zara da illhaam suka yita dariya, Minal ma na gefe ta capturing pictures d'in ladylooking kamal... Siraj ma ya d'aga wayarsa yafara capturing pictures... Kamal duk ya rud'e ya rasa mike faruwa , sae tambayar su yakeyi amma bawanda ya bashi amsa , illhaam ta b'ata musu show dacewa "Mr. Wlhy eye-shadow'n yama chau , har dae kalaba , yaaa Minal tayi ma??.....". Still su Zara dariya suke , ay da sauri Minal ta ruga d'akin ta Dan tasan itace, kamal ya haura stairs d'in 3rd floor yaje checking what's wrong with his looks da suke ta kallon shi weirdly suna dariya, ......




He can't believe what he saw...makeup a fuskar shi.? Da Kuma kalaba a precious hair'nshi...?...whose work is this?? Yana tunani ...sak dariyar Minal ta pad'o Mae a fuska alokacin da ya tashi daga bacci, ....killer smile d'in shi yayi wickedly kan ya fita d'akin , ta je part d'in ta... Koda yaje tana kan gado tana kallon pics d'in da ta Yimae... Sarae yasan pics din da tayimae ne take kallo , ay ko sae ji tayi ya fizge wayar yabar d'akin da sauri , Dan yasan hakan kawae zae sa ta biyo shi batare da ya wahala , minal tabashi tana k'ok'arin k'wace wayar Dan batasan ya goge su amma ta Gaza , ya ko b'ata rae ...har d'akinshi tabishi tana rok'on shi kar yayi deleting pictures d'in... Da shigarsu d'akin ya sa key ya rufe d'akin tare da zare key d'in ya yar dashi.....

Nan ya waigo kanta yana pad'in "yanxu shine abinda kika min ko? , ay ko minal ta kama tafiya daga baya-baya tana bashi hak'uri tareda marairaice sleepy eyes d'inta, kamal ko yacigaba da magana yana binta har minal takae ga bed, so babu hanyar cigaba da tafiya anymore gashi kamal sae matso mata yakeyi , har yake ba inches tsakaninsu Dan haka dole ta zauna kan gado, still tana rok'onshi, kamal na pad'in" har da dariya kike ta yimin d'azu Dan kinsan abinda kika yi?? Yanzu zakiya dariya Mae dalili... Nan ya kwantar da ita ya shiga k'yal-k'yalarta a ciki Minal dariya takae kamar ba gobe , har da hawaye , still bae hanata ta rok'e shi ba...amma bae

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login