Showing 69001 words to 72000 words out of 88137 words

Chapter 24 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5328

kamar wata baby, ya fita d'akin , siraj ma sae da yayi hawaye akan tausayi, ....a gigice ya bi kamal yana consoling d'inshi, kamal yayi ta maza, ya share hawayen kan yace mishi , ya tsaya da robbers d'in yanxu , COPS zasu iso...in sun iso ya sameshi hospital, kamal ya wuce da sauri , ya isa parking lot....




Zara da tashi da ita da ilhaam akan sounds d'in da suke ji... bata ga minal ba ta dauka tana cikin bayi, sae jin tayi siren d'in mota na shigowa gidansu, window suka lek'a..mi zasu gani...kamal d'auke da minal that is looking lifeless, gashin kanta bud'e ya wani zubo, ko veil bare kallabi bata da, yana k'ok'arin saka ta mota...kan ya ruga da gudunshi ya yi ma COPS bayanin Inda zae same su..
Ya fita gidan at high speed... Kuka Zara keyi har minal, ganin abinda ke faruwa, motar police uku akayi, nan suka shigo gidan, kamar yadda kamal ya musu bayani suka bi...


Zara da illham suka fito daga part d'in su , Dae-dae stairs, da zae sadda mutum central parlour, Sae gashi cops na fitowa da robbers d'in , siraj ne abayansu, jiki sanyaye. Kan Zara ya dad'a d'aurewa, tana kuka , haka itama illhaam, da gudu ta isa gun siraj ta rike Mae hannun tana Mae magana dasauri" " yaa siraj! Mike faruwa , ? Naa ga ya minal a hannun Mr. , she looks sick , bansami ganin ta da kyau ba...pls mike faruwa? Wadanan mutanen fa, " ta fashe dawani matsananci kuka, siraj ya rik'a consoling d'in su, Dak'yar suka yi shiru, suka fice hospital d'in, ko da suka isa , wurin , kamal na tsaye duk iya dauriyar shi sae hawaye yake yi, siraj ya ja shi suka shiga jaye kusa dasu Zara, Dan yanason ya tambaye shi what exactly happened...




Sun zauna kan wata kujera, siraj ya shiga rarrashin shi, kan ya tambaye shi,... Kamal ya bashi labarin exactly..
Kan ya k'are maganar zuciyarshi aciki kamar zata yi bursting, nan ya fashe mishi da kuka yana cewa " friend , she took the bullet for me , friend ya zanyi idan ta mutu tabarni, wlhy Bin ta zanyi, friend idan bata sami sauk'i ba fa, friend ban gaya mata ina sonta ba physically, friend I love her a lot , and i didn't get the chance to tell her, friend sabida ni take cikin pain yanxu, and I can't do anything about it, she's suffering because of me,... Ya kwanta kan laps d'in siraj yana kuka Mae tsima zuciya... Siraj na rarrashinshi, yabashi tausayi, yana Kuma mamakin yadda kamal ke hauka haka wae akan mace..kukanshi yak'i tsayawa, ...ya d'ago kae yana kallon siraj yace "friend I can't imagined my life without her... I love her more than my self...she's unconscious right now...




*1 week later*


Kamal yayi filing case against Mr.zayd,
Kwanan ta biyu hospital akayi discharging nata, a kullum tana waya da Muhammad d'inta, amma son kamal sae shigarta yakeyi, she can't imagined her life without him, tana mamakin yadda ta amsar Mae bullet, ranar da robbers suka shiga gidan, but she has no choice at that time because she can't let him get hurt...she loves him unconditionally, tana maamakin yadda sonshi ke Neman D'ibarta, har tana cewa aranta "inshaaAllah shi ke mata addu'a Allah yasa taso shi, Kuma hakane Dan kamal hadda sallar dare yake yana rok'on Allah yabashi zuciyar minal....






*Sunday 4:30pm*


Yau ce ranar da suka yanke shawarar za su had'uu, amma a wani park, not gidansu, siraj middle man shi ya had'a komae shi da Zara,...pretending they don't know her Muhammad, ...minal tasaka wata silky gown Ferrari red colour, Mae Long sleeves hand, tana da jela dae-dae waist , ..ta saka black veil da black wedge shoes, daga powder sae kajol ta shafa , looking naturally beautiful.. Minal nasan ganin muhammad dinta, amma zuciyarta bata yimata daadi sabida image din kamal kawae take gani, tace aranta " dama kamal ne ke sonta kamar yadda Muhammad kesonta... Zara sae rawar jiki takae Dan da ita za'a, siraj zae kaesu, suna cikin mota , Zara na gaba tana hira da dream crush d'inta da yanxu shima kanshi he love her but yana gudun ya gayamata ya b'ata shirin da sukeyi....so he just keeps it in his heart Until the right time comes....suna cikin motar Muhammad ya kira ta "Hy my lady! I can't wait any longer ..wae har yanxu Baku iso ba?? Minal tace " don't worry my king on my way...Muhammad yace "princess am afraid , kar ki zama disappointed seeing my looks, Dan kin fini chau nisa ba kusa ba...minal ta katse shi da cewa " oh mine, ay your looks don't matters to me, since your intentions are pure.." Haka suka ta hira , Zara kuwa da siraj na hira, ..ilhaam kuwa Yau tareda Mr. ta fita, da sunan park za suje...


Bayan sun isa park d'in, Minal ta kiraashi a waya yamata bayani Inda ya ke , yako bata complete details hadda dressing d'insa Dan kar ta sha wuyar ganeshi, sanye yake da suit Mae tsawo wacce zata kae knee d'inshi white colour, dae-dae da black inner, da skinny trousers black, da wasu black boots, curly hair nashi yasha gyra , Yau kyanshi na daban ne cikin kullum....minal ta iso wurin still wayar a hannun ta, su siraj na bayanta, ...tun da ga nesa ta gane shi according to yadda ta
Yimae bayani ...ta iso wurin suna waya tace waigo mana my King gani ina ganin ka," lokaci guda tsoro ya darar ma kamal ya rasa yanda zae yi ya juyo, rikicewa minal tayi ganin illhaam kusa dashi...to mi takeyi anan bayan tafita da kaam? Illhaam naganinta ta rugo wurinta tanacewa "laa Mr. Ashe minal ce girlfriend d'in taka?? Ay sae da brain d'in minal ta girgiza akan abin da take gani, KAMAL ne MUHAMMAD , she can't believe it sae da ya waigo yace " my princess its me! Its me your hubby..ur king " Minal ta yadda wayar dake hannunta, hawaye na tsiyaya Wanda baza ka iya gane na farinciki ne ba ko na baki'n ciki, kamal yacigaba da gayamata irin sunayen da take kiranshi dasu insuna waya tareda matsowa kusa da ita... "Its me your prince charming, your knight in shining sunglasses, yours forever, your Mr perfect, your honey, your bae..." Ya k'are maganar yana share Mata hawaye afuska, da sauri ta buge mishi hannu kan ta ce "WHY did you trick me *kaam* ? WHY?? WHY did you fool me *kaam* .Dasauri ta juya ta gudu, kaam na binta yana bata hak'uri, amma tak'i sauraren shi, Kowa wurin yana kallon su, enmata wurin sae kishin minal sukeyi , wae kamal na binta tana Mae wulaqanci, har mota ya ke yayi kneeling yana pad'in please princess don't be offended, accept our love....minal kanta a d'aure tana tunanin irin abubuwan dasuka ta faruwa abaya, da irin wayar dasukeyi, da yadda yake sanin halin da take ciki , ya K'ara tabbatar mata *kaam* ne, siraj da Zara na tsaye suna kallon ikon Allah , dayawa daga cikin mutanen park d'in sun zagaye su, kamal hadda hawayen shi, yana rok'on Minal, ta yimae tsawa , "leave me!!! Ta rufe motar , sarae yasan haka zae iya faruwa, but ya zae yi. He have to endure it...siraj da Zara suka shiga mota suka fice Dan sun San koda zasu rok'e minal a yanxu bazata yi ba...she has to take some time...




Cikin mota , sae kuka takae , na farincikin *kaam* nata ne, she has his heart,... Her dream hubby , her lovely man, her *kaam* nata NE!!! She feels Her life is complete....




© *classic Lady*🎯


*Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


9⃣0⃣




Cikin mota , sae kuka takae , na farincikin *kaam* nata ne, she has his heart,... Her dream hubby , her lovely man, her *kaam* nata NE!!! She feels Her life is complete.....
Haka ta rik'a kuka cikin motar, siraj da Zara suka barta Dan sun San yanxu ba buk'atar abata hak'uri...


Kamal kuwa aka barshi wurin heartbroken, haka ya tashi jiki ba k'wari ya shiga mota shi da chatty bae d'in shi , sae tambayoyi take Mae , amma ba wacce ya ansa..




After sun koma gida, siraj yata ba minal hak'uri amma ko saurarenshi bata yi , dan shima haushi yake bata yanxu, Dan da sani nae hakan ta Faru, ta fice d'aki, Zara na ta bata hak'uri amma still....


Bayan *kam* ya shigo gida , straight d'akin su minal ya fice yayi knocking, Zara taje ta duba, she let him in, minal na can kan gado tana Abu d'aya, zagayo yayi dae-dae gefen gadon yace "my princess, pls listen to me, I don't mean to hurt you, ki saurareni , ban yi hakan ba Dan in yi fooling d'in ki, but I did this because I love you, ina tsoron ki K'i yadda Dani, Kuma at first I never taught I will have you, because of some certain reasons, ...my lady...plsss" kamal still yana kneeling bakin gado, ..minal kuwa tun da yafara magana wani haushin kanta ta k'ara ji, sae ji take kamar ta watsa Mae mari, why did he do these to her??..... Yafi 10 minutes yana rok'on ta amma , ko "A" bata ce da shi ba, Zara ta tausaya mishi, nan take ce mae yatafi kawae , zata yi mata magana, ...jikinshi a sanyaye ya fita d'akin ya je d'akin shi...Zara tashiga yi ma minal maganar amma ko kallanta batayiba...




Kitchen Zara ta wuce ta had'a musu dinner , ta wuce sallar magrib...
*8:00pm*
Sun fito dinner banda minal, hakan yasa kamal komawa d'akinshi daman bae da appetite yafito ne kawae Dan yaga ko zae sami chance d'in ganin minal....bayan sun gama dinner, suka wuce d'aki, kamal yayi ma minal miss calls ba iyaka bata d'auka ba, ga text messages ma haka, tana kallon wayar agabanta, Zara ta iso wurin tana cewa "haba Darling sis, wae miye haka? Wlhy Wulaqancin yayi yawa haka, anya kinsan halin da kika jefa wannan bawan Allah kuwa? Ki dauki wayarshi mana, ..minal ta d'ago tace "ni Kuma kinsan halin da ya jefa ni ciki? Y did he fool me? Har da aurena da sunan contract amma har yanxu ba'a yi breaking marriage d'in ba? Ay wannan raenin hankali ne!!...Zara tace " yaa minal ki yafe mishi mana , komae na da dalili, kin San dalilinshi kuwa? Minal ta ce "to hell with his reason, ni ya b'ata min rae!!! ....kiran kamal ko sae shigowa yake yi, Zara ta d'auka wayar tace " kayi hak'uri Mr. Har yanxu bata sakko ba..




Around 10...
Kamal ya Gaza bacci Yau bae ji karatun minal d'inshi ba, gashi ba halin yin waya da ita, kamar yayi hauka akan zafin da zuciyarshi keyi dan ya b'ata ma princess d'in shi rae...
Minal ma ita kanta she miss his voice, da wayarsu da suke yi kullum, ji takeyi kamar ta kira shi, amma bazata iya ba, wata sabuwar kunyar shi takeji yanxu , kasancewar irin love words d'in take gayama Muhammad, not knowing kamal ne...Zuciyarta kamar ana riot ciki...she can't control her feelings, she wants to be in his arms right now, but she can't, she can't forgive him easily, hawaye takeyi tanajin son shi har jikin blood vessels d'inta, ...nan kiranshi ya shigo, *my king*❤ ...k'iris ya rage bata d'aga wayar ba...ta fasa, noo I can't forgive him easily ...voice SMS ya ayko, shi kam nan take ta bud'e "my lady, why are you punishing me ? At least let me hear your voice, your silence is killing me, its killing me right now, pls princess ki yafe min, wlhy I don't mean to hurt you, ...


How can I begin to say I`m sorry.I didnt mean to upset you. I hope that you can forgive me.I?m sorry.....I'm Here, And I Love You. I Have Always Loved You, And I Will Always Love You. I Was Thinking Of You, Seeing Your Face In My Mind, i'am really hurt for hurting you .....pls accept my apology..... am on my kneess... I can't sleep with out hearing your response...."


Tun da tafara saurarenshi , take jin hankalinta ya kwanta, daman Rashin jin voice d'in shi ne ke Neman zautar da ita,...but tasan yana cikin wani hali yanxun , gashi ita ya sa ma kwanciyar hankali , saura shi tasa Mae, kwanciyar hankali.. Voice note ta ayka Mae... Nan take kamal ya bud'e... "Goodnight & sweet dreamz ...." Nan hankalin shi ya d'an kwanta... Dak'yar suka sami bacci Yau..




_washe gari_


First thing in the morning tun kan ta tashi daga bacci text din shi ya shigo wayar ta..."""The Weak Can Never Forgive. *Forgiveness* Is The Attribute Of Strong" May Allah S.W.T Make U More *Strong* good morning *my Lady*❤ .....
Ya shirya cikin armani suit ash colour.. Jikinshi sanyaye, haka ya sakko breakfast ko zae had'u da princess d'in shi... Ko da ya isa dining area, duk suna zaune jiran minal ta iso da sauran breakfast d'in, bayan sunyi exchanging greetings, har ya zauna, sae Kuma ya tashi yabi hanyar kitchen, k'amshin musk collection d'inshi ta ji , shi ya dawo da ita duniyar tunanin da take ciki, tana wurin sink ta wanke hannunta kenan Sae taji hannunshi a kan waist d'in ta, da niyyar ta zame jikinta ta wuce kawae sae taji ya juyo da ita ta yadda zasu yi facing juna, bayanta jingine da cabinet na sink.. ta d'ago kanta tana kallon shi with no emotions, yayi masifar yi mata kyau ,ga k'amshin musk d'in shi Mae kasheta tana shakar shi, ta wulla duniyar tunanin ta , ya katse ta dacewa "morning my lady tun da bazaki gaeda ni ba Yau," wata kunya ta rufe ta , wae Yau face-to-face gata da kamal , Wanda suke soyayya kullum a waya... Yace "my princess bazaki amsa min ba??...sae cewa tayi " mwnin.." Tana sunkuyar da kanta k'asa , still hannunshi Kan tiny waist d'in ta... Tana k'ok'arin ciresu , yace "my lady, bazaki ko'ina ba Yau sae kin yafe min...pls kindly accept my apology... Pls.." Ya pad'a kamar zae mata kuka, minal tace tana k'ok'arin janye mishi hannu , "kabarni in wuce mana, in su yaa siraj suka zo fa, Dan Allah kabarni..." Ya katse ta dacewa "bazan Bari ki wuce ba sae kin ya fe ni". Minal tayi-tayi ta k'wace kan


Ta ya k'i bari, ta wuce ..minal ta tsaya tunani, " hmm , yanxu in yafe mishi ? Bayan yadda yamin yawo da hankali...gashi yak'i ya barni in wuce , sae kallona yake kamar zae cinye ni...hmm yafe mishi means accepting our love...and accepting our love means to be REAL COUPLES , as in husband and wife, ni gskya ban iya ba, even tough am crazily in love with him,i can't really start my marriage life now,ni sae na ga ummana, since u both love each other, zan ce mishi, banyi accepting ba gskya...ya katse mata tunani da cewa "pls forgive me my ladyyy......minal ta d'ago kae tace Mae " u're forgiven " killer smile d'in shi yayimata kan yace "tnkyou my princess, I love you with all my heart, then what about accepting our love?... Minal tace dasauri " not accepted!...farincikin kamal take ya gushe, hawayen da bae San yayi ba suka fito, minal ganin hawayen shi sae da zuciyarta tae melting, tace aranta,.."so he loves me this much..". Dak'yar kamal yace "no princess, bae kamata ki yanke shawara,Anan ba.." Ya k'are maganar yana hawaye, ta ke ya gama kashe mata jiki, minal tace "olryt, give some time..."... Kamal ya saketa, nan ta wuce da tray zuwa wurin su siraj dasuka sha jira har sun gaji...ilhaam har zata Zara ta hanata, Dan tasan something smells fishy ganin sun dad'e ...bayan ta iso tayi serving din su. Abincin ,ta fice, can dae kamal ya fito kitchen yazo dining area breakfast Dan tun yesterday's lunch rabon da shi abinci, siraj ya fahimce kuka yayi, spoon biyu yayi yace he's Ok..ya tashi ya fice office... Zara bayan sun gama breakfast sae da tasame Minal, tayi mata maganar mi tace ma kamal, da har yayi kuka, Kuma yaki cin breakfast... Amma tak'i gayamata, nan Zara ta fice school...


*@ office*


Kaam ya Gaza aikin komae , maganar Minal kawae kemasa echo a kunne, _not accepted!!_ , siraj ya shigo office'n d'in shi , yake tambayar sa , wae shin har yanxu bae dae-dae ta da minal ba...kamal ya gaya masa abinda tace Mae,..siraj yashiga consoling d'inshi tareda tabbatar Mae minal is HIS, ya kwantar da hankalin shi, she just needs some time, kamal yace ma siraj wae da ma, elegant&exclusive girls na existing har yanxu.... Bae tab'a sani ba sae da ya had'uu da Minal ....




_After 3days_


Lunch ma kamal bae ci abin kirki ba bare ma dinner'r da yayi 3 spoons ya tashi, Dan ya matso bae ji daga gare ta ba, ...bayan ya koma d'aki ya kira ta karatu, sae da ta k'are karatun har za ta wuce ya tsaeda ta yace "my princess, about our love..? Baki ban ansa ba,.....Minal tace " Am sorry , amma nagaya maka, ban yi accepting ba..!... Sae da brain nashi ya yi hooking, because she really

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login