Showing 3001 words to 6000 words out of 88137 words

Chapter 2 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5303

tayi dacewar Allah ya had'a ni da ita..amin, cewar Zara Allah ya ya tsare ya kare Mami








Nan ta fice daga compound d'in tafita. Gidan k'awar minal tafara zuwa akace bata nan .hankalin maami ya k'ara tashi wasu zazzfan hawaye ke sauka a face d'inta ..tana tafiya lungu da sak'o tana nemanta bata ganta ba ..cikin zuciyar tana cewa minal karki tafi ki barni.kamar yadda abbanki ya barni anan duniya..ki tsare kanki aduk inda kike kidawo lpia kinji ...hawaye ke sauka fuskar ta ganin har anyi isha'i ba alamun ta yasa ta tare napep ta ..a kaita wurin da suke Sana'a da yake akwae tazara soosae daga gidansu , ahanya sae kalli-kalli takeyi a window ko za taganta .








Amma har suka isa ba alamanta ..hankalinta inyayi dubu ya tashi ..haka ta zauna wurin sae around 9 : 30 ta kamo hanya ganin cewa in ta wuce haka baxata sami napep ba






Tana dawowa gida ta tarad kowa compound ya shiga gida ya rufe banda Zara dake zaune gaban dakinsu ilhaam na bacci akan laps d'inta..da sauri ta zame ilhaam tanufi inda umman su ta ke hankalinta ya tashi ganin it's kad'ai ta dawo hawaye cike da Idonta








Zara tayi k'arfin halin cewa "umma ina ya minal "zara hak'uri zamuyi Dan na duba duk inda nake tunani ban ganta ba ...hawaye kawae zara keyi tana fad'in Allah sarki ya minal..Allah ya tsareki aduk inda kike ...amin mami kwae ta Iya furtawa .ta wuce ta d'auki ilhaam sae cikin d'aki







Ilhaam itace last born a gidansu wadda k da shekaru 7 aduniya .suna balai'n sonta soosae amma sam bataji ko kad'an
Minal ce 1st born she's. 18,sae zara that's 15, ita ko zara akwae rawar kae.
Sun rasa mahaifinsu a 6mnths back a sanadin wani fatal accident da ya faru dashi a hanyar zamfara su d'akko kayan miya daga can, zuwa abuja domin sayarwa, daman shine sana'arsa.




'Yan borno state ne gudun boko haraam sukayi suka dawo abuja. 8 months ke nan yanzu dawowarsu a wani k'auye abj da zama....





A ranar basu samu baccin kirki ba tun ba zara ba dake masifar son yayarta saboda yadda ta ke sadaukar da farin cikinta Dan ta faranta masu rai.....tayi kuka silently acikin Daren








*kuyi hak'uri Ina updating short chapters.. Wannan shi ne first novel d'ina shiyasa, am not used to writing novels*...








© *secret writer*.. 🎯
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the* Β°*Β°β€’Β°SecretwriterΒ°β€’Β°*Β°

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son* πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡
β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨




*21 to 25*




*Kamal*


Ya zo ya sami siraj by the bedside "zan tafi Dan abba nasan magana dani. Ko kazo mu tafi kwae tun da akwae nurses d'in da zasu kula da it a "friend banga alaman zan Iya d'agawa ba har sae wanan baiwar Allah ta tashi" fuskar shi d'auke da damuwa.. "Tau sae munyi waya Allah ya sa ta samu sauk'i" amin kawae yace ya taso ya rakasa bakin k'ofar room d'in..security guards suka ta ke masa baya.biyu a gaba biyu abaya,d'aya a gefe ..da sauri aka bud'e lemo ya shiga .suko guards d'in suka shiga wata mota abayansa.gida yayi ordering driver su tafi ..da Isar su, as usual security guards sika fito dasauri aka bud'e masa..straight wurin side abbanshi ya nufa ya..bell ya danna ."come in" cewar dad.news paper daily trust ce a hannunsa .medicated glasses inshi ya cire ya aje newspaper a side table ."evnn dad'. "Welcome son, na d'auka baza ka zoba ma' "haba dad kaefa ka kirani" ya fad'a smilingly.. Ohh his smile kills😍😘








Gyaran murya yayi " nakira ka in fad'a ma abin da ke Faruwa..aure nakiso ink'ara ..amma fa bazawara ce da d'iyan ta uku..dariya kamal yafara ""uum su dad ango"tsoho zae koma yaro ya fad'a smilingly,


" dad ya galla masa harara "ba sakarci nakira ka kayimin ba ..katsesa yayi "ba wata matsala bace dad,nima nayi son ganin inada sisters da brothers.




(kasancewar mom dinsa bata haehuwa yanxu mahaifarta ta lalace)...




amma mom" sae yayi shiru Dan bae San maganar da ta dace yace ba. amma dad bawata matsala bace ko..dad yace matsala ce Dan umman ka tace ba ya wuya in k'ara aure in har tana da rae. Sae ta yi muna mumunan ..katsesa kamal yayi da cewar "why should she do that ? She has no right over you ..dad kayi aurenka wlhy,bari zan same ta yanxu inji excuse d'inta..dad





(Hajiya bilki na huld'a da malamman tsibbo, so sae abinda tace yakeyi..) Hira suka tab'a kan kamal ya wuce side d'in mamansa


✨✨✨✨✨✨✨




K'ofa yayi knocking ta d'akin ta "come in"cewar ta kae tsaye. Kwance yasameta kan gado tana waya da umman Meera (matar Mr president) ya sami kujera ya zauna zaman jinranta.....nan yaji tana Cewa "kice dae shagali kusa Hajiya. tana dariya ..


_5 mins later_


excuse me zan kira ki anjima ga sirikinki tun d'azu yake jira na .jin hakan ya k'ara tabbatarmasa umman meera ce wacce ta ke son a had'ashi aure da erta..mtsww yace a ranshi danshi ba wani aure dayake son yaayi duniya..haka kawae shi aure bae cikin dictionary d'insa kuma ya d'au wannan promise da bazae yi aure ba ..




Ummansa CE. Ta katse mae. Tunani da cewa "d'ana ka zo ka ganni yau ..sae anyi ruwa kenan,. d'ago kansa yayi ya ce umma good evening " wae ba za ka daena yimin turanci ba ko kamal ..sae kace Wanda aka Haifa ak'asar turuwa " to umma ni ba Iya hausar nayi ba soosae ...hmm fans d'ina wae kunji hausar sa... waye zakuce ana busa sarewa... Umma tayi dariya "wae kaji ka kuwa,kamar ba ka iya Hausar ba ...to Iyawa nayi ne ya fad'a smilingly .wow am telling you killer smile ke gareshiπŸ’‹






Kamal bae wani shiri da ummansa tun yana Yaro ..he's not comfortable with her at all.






Can dae yayi k'arfin halin cewa " umma naji dad yace
Zae k'ara aure acikin watan nan.bae k'arasa maganar ba ta dakatar dashi da cewa"dakata kamal kar ka zomin da wannan maganar Dan ba zae tab'a wuya ba, in har ina raye bazae yi wani aure ba ..."umma miye aciki ..katseshi tayi dacewar dallah yimin shiru kar in sab'a ma daman nasan alheri bazae kawoka awurina ba, kuma ka tsaya kajiya aurenka da meera nanda wata biyu ne, dole ka aure ta ko kaso ko kar kaso ni bsma ruwana..kuma baka isa kayimata kishiya ba abinda abbanka ke shirin yimin wanda bae wuya..






"haba umma kiyi hak'uri Dan Allah ki k'ara nazari kigani ba komae ne aciki ba dan dad yayi aure.."dallah fice min daga d'aki shasha kwae ...haka ya tashi ya fita .bae ma yimata batun meera ba Dan har cikin ransa bae Santa kuma bae auren ta ...






ya fice ransa a b'ace ya nufi part d'inshi na cikin gidan. Gidan ya had'u, tsayawa bayanin kyansa b'ata lokaci ne ..upstairs ne komae na gidan Orange &white ne.....





Isarsa part d'inshi ya kwanta kan couch parlour wayarsa ya d'auko yayi dailing.....








© *secret writer* ..🎯
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the Β°*Β°β€’Β°SecretwriterΒ°β€’Β°*Β°

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son* πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡

β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨



*26 to 30*




Forever dadπŸ’•...ringing d'aya ya d'aga "hy dad' " son lpy dae ko " fine dad naje wurin mom but no success ,addu'a ce kwae mafita .okay son Allah yamana zab'i" 'amin. Good night son' " sweet dreams forever dad" ya pad'a da killer smile d'inshi..




Bathroom d'inshi ya shiga yayi taking bath ya fito yaayi sallar isha'i ..ya saka white sleeping robe d'insa sanan ya nufi bed d'inshi ya kwanta




Dialing number Friend d'inshi yayi..ringing d'aya ya d'auka "hella siraj' " hella kamal' "ya patient d'inka is she awake? No har yanxu" ya pad'a cikin damuwa..'don't worry zata sami sauki' "amin' siraj kwae yace. Sae na shigo gobe ..ohk till den..






_10: 05 pm_


Kamal na kwance d'akin shi duk yaji bae jin daad'i .palour ya wuce ya kunna xbox yana playing game ....can wayarsa tafara ringing,pausing game d'insa yaayi ya duba wayar meera ce ya gani a screen d'in hakan yasa yayi tsaki ya ajeye wayar...




wani masifar haushin ta yakeji Dan wae bae sonta kuma bae da niyyar aure aransa ma ..love doesn't Exist in his dictionary.. Ko matan dayake mu'amula dasu ba wae yanasan su bane, he just date them for sometime and dumped them later..




yana canja sim 2 times a month saboda yadda enmata ke damunsa ..amms still bae hana asami numbersa ..gashi he hates sticky girls! Ow





Har wayar ta katse bae d'auka ba yana gani...kira tak'arayi amma still yana ganin tana ringing bae d'aga ba ..k'ara kira tayi .."oh my gawwd this gal is too sticky..! Can wayar na kusan tsinkewa ya d'aga " hy handsome cewar meera ."ina takira ko baka kusa ne hala'. " a fusace yace "of course am arround since lokacin da kika kira,,shi ne baka d'aga ba '. "Dallah yimin shiru sae mae indan ban d'aga ba ..."haba mana handsome kasan bazan Iya bacci banji honey voice d'inka ba".."shut up! Sticky girl kwae kar ki sake ki k'ara kirana" ya pad'a a tsawace ..karap ya kashe wayarsa...












can wata no. Ta k'ara kira ..kamar bazae d'auka ba ..ya d'aga "hy prince my charming 'ya fara ji, karap ya tsinke wayar Dan yasan mace ce





πŸŽ†πŸŽ†πŸŽ†πŸŽ†πŸŽ†πŸŽ†πŸŽ†πŸŽ†




Dafe k'ansa yayi tare da fad'in "why are ladies soo cheap, that's why banga wacce zan Iya aure ba.. Nonsensical idiots kwae .mtsw ya tashi ya nufi bed d'insa ya kwanta amma still kwana yaki d'aukarsa dayake yanada insomnia (sleeping problems)..




mobile data yayi turning ya shiga instagram. Pics d'in da yayi posting yaga comments &likes ba iyaka kamar haka: 1,555,996.....likes comments ko a bar magana :




:Oh ma gawwd! is this pic real:
:looking magically hot ,:
:Am I dreaming he's damn handsome :
, oh am dying see packs:
(post d'in wasu daga cikin followers dinshi kasacewar ba Riga yayi selfie d'in a beach..kan resting chair.curly hair d'inshi da zubo waye an zube masa kulbar Mae.. da wani killer smile d'inshi Wanda ya gama kashe fans d'ina)






duk kusan comments d'in mata nae wani tsaki ya saki ...yana cewa inferior low class kwae ...yana tunani yana cewa wae anya classy, superior,elegant & exclusive ladies na existing... Da wanan tunanin da k'yar bacci ya d'auke shi...



_ 11:30 p.m at kingdom international hospital (KIH)_
Siraj da tun d'azu uban tagumi yayi yana kallon minal dake bacci heavily..sae addu'ar yake Allah yasa ta tashi lapiya...
Can hannun ta yayi noticing ta motsa da sauri ya yo takanta yana cewa" baewar Allah kinaji na jina...ahankali ta bud'e sexy sleepy eyes d'inta ,eyelashes sun wani taso waye tayi fixing ...oh this girl is damn beautiful,cewar siraj a cikin zuciyarsa ,oh my god siraj Allah ya shiryeka d'ayar zuciyarsa tace...cikin wata kasalalliyar murya tace "
Arrgh! Kae na" da sauri yace mata sorry dear sannu kinji..tace mae ina nake ? Mi yasameni ? Ina maamina ...tambayoyin da bae da amasarsu yaji tana Mae,gashi dak'yar take maganar ma ...ce mata yayi 'calm down baby ..zan baki amsar tambayoyinki amma sae kin kwantar da hankalinki pls". ' ta ya zan kwaantar da hankalina pls... Ni maami ta nakeso ta fara kuka a wahalce... Hankali siraj ya tashi "sorry baby zan gayamiki ki saurareni plss ...

_ 11:30 p.m at kingdom international hospital (KIH)_
Siraj da tun d'azu uban tagumi yayi yana kallon minal dake bacci heavily..sae addu'ar yake Allah yasa ta tashi lapiya...
Can hannun ta yayi noticing ta motsa da sauri ya yo takanta yana cewa" baewar Allah kinaji na jina...ahankali ta bud'e sexy sleepy eyes d'inta ,eyelashes sun wani taso waye tayi fixing ...oh this girl is damn beautiful,cewar siraj a cikin zuciyarsa ,oh my god siraj Allah ya shiryeka d'ayar zuciyarsa tace...cikin wata kasalalliyar murya tace "
Arrgh! Kae na" da sauri yace mata sorry dear sannu kinji..tace mae ina nake ? Mi yasameni ? Ina maamina ...tambayoyin da bae da amasarsu yaji tana Mae,gashi dak'yar take maganar ma ...ce mata yayi 'calm down baby ..zan baki amsar tambayoyinki amma sae kin kwantar da hankalinki pls". ' ta ya zan kwaantar da hankalina pls... Ni maami ta nakeso ta fara kuka a wahalce... Hankali siraj ya tashi "sorry baby zan gayamiki ki saurareni plss ...

_ 11:30 p.m at kingdom international hospital (KIH)_
Siraj da tun d'azu uban tagumi yayi yana kallon minal dake bacci heavily..sae addu'ar yake Allah yasa ta tashi lapiya...
Can hannun ta yayi noticing ta motsa da sauri ya yo takanta yana cewa" baewar Allah kinaji na jina...ahankali ta bud'e sexy sleepy eyes d'inta ,eyelashes sun wani taso waye tayi fixing ...oh this girl is damn beautiful,cewar siraj a cikin zuciyarsa ,oh my god siraj Allah ya shiryeka d'ayar zuciyarsa tace...cikin wata kasalalliyar murya tace "
Arrgh! Kae na" da sauri yace mata sorry dear sannu kinji..tace mae ina nake ? Mi yasameni ? Ina maamina ...tambayoyin da bae da amasarsu yaji tana Mae,gashi dak'yar take maganar ma ...ce mata yayi 'calm down baby ..zan baki amsar tambayoyinki amma sae kin kwantar da hankalinki pls". ' ta ya zan kwaantar da hankalina pls... Ni maami ta nakeso ta fara kuka a wahalce... Hankali siraj ya tashi "sorry baby zan gayamiki ki saurareni plss ...

_11:30 p.m at kingdom international hospital *(KIH)*_


Siraj da tun d'azu uban tagumi yayi yana kallon minal dake bacci heavily..sae addu'ar yake Allah yasa ta tashi lapiya...






Can hannun ta yayi noticing ta motsa da sauri ya yo takanta yana cewa" baewar Allah kinaji na jina...ahankali ta bud'e sexy sleepy eyes d'inta ,eyelashes sun wani taso waye tayi fixing ...oh this girl is damn beautiful,cewar siraj a cikin zuciyarsa ,oh my god siraj Allah ya shiryeka d'ayar zuciyarsa tace...


cikin wata kasalalliyar murya tace "
Arrgh! Kae na" da sauri yace mata sorry dear sannu kinji..tace mae ina nake ? Mi yasameni ? Ina maamina




...tambayoyin da bae da amasarsu yaji tana Mae,gashi dak'yar take maganar ma ...ce mata yayi 'calm down baby ..zan baki amsar tambayoyinki amma sae kin kwantar da hankalinki pls". ' ta ya zan kwaantar da hankalina pls... Ni maami ta nakeso ta fara kuka a wahalce... Hankali siraj ya tashi




"sorry baby zan gayamiki ki saurareni plss ...








*Secret writer*
[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: *Written by the Β°*Β°β€’Β°SecretwriterΒ°β€’Β°*Β°

πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ† *senator's son* πŸŽ†
🌠 ◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯ 🌠
πŸŽ‡ ◯‍◯‍◯‍◯‍◯ πŸŽ‡


β€’βœ¨β€’βœ¨β€’βœ¨





*31 to 35*






Shafar kanta ya fara yi yana lallashin ta Dak'yar yasamu tayi shiru ...
Yace "baby accident fa kikayi ki yi shiru mana sae kin sami sauk'i ... Sae a yanxun ta tuna yadda take bin gyalen ta kan titi har mota ta kad'e ta






..."wayyo maami ta tana can ta shiga wani haali ta pad'a a wahalce "for how many hours nake anan bawan Allah '.






Kinga yanxu 11: 30 p.m, kuma tun wurarren la'asar fa ne kikayi accident... Ware sleepy eyes d'inta ta yi tare da pad'in ka kae ni wurin maami Dan Allah ta pad'a pleadingly"
Kiyi hak'uri kinga dare yayi sae gobe da safe gashi bakima k'are warkewa ba' " a'a na warke ta pad'a da sauri ta yunk'uri tashi,






arrrrgh! Ta sak'i k'ara tareda dafe kanta sakamakon zafin da yake mata. Da sauri siraj ya kwantar da ita "baby bazaki iya ba kin ga u're in pain yanxu .. Cikin ciwon da takeji haka bae hanata zumb'ure baki tana cewa ka daena cemin baby am not a kid"'






Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login