Showing 84001 words to 87000 words out of 88137 words

Chapter 29 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5314

it's just 3 days..." Haka dae suka k'are wayar sadly...ta rungume pillow'nta imagining kamal ...kamal kam ay he feels lifeless without his other half.... He just wants her right now, wani magnetic attraction ya keji, na ya je gun minal...




Zara ta dawo d'aki tasame minal lying on the bed tana hawaye while staring at her phone ...Zara tace swt sis lpia? Minal bata amsa ba Dan bata Masan da ita ba, nan Zara ta zafce wayar minal , pic d'in kamal ne take kallo yana kishingid'e kan gado, he looks breathtakingly handsome... Da sauri minal ta zafce wayar , tareda share hawayen ta, kan tace "Zara bansan haka..." Ta k'are maganar afusace... Zara sae dariya takae kan tace "Darling sis ur missing your king badly I guess! Hawaye minal takeyi Wanda vada Masan tanayi ba, kan tayi magana calmly " swt sis am missing him badly wlhy, I can't sleep with out his embrace.... Zara tayi dariya kan tace "hmm love one Thing-thing .... Sis you fell soo hard for him, its clearly written on your face!.... Matsowa tayi kusa da ita kan ta yi k'asa da murya tace "sis when zaki samo min baby?" Ta k'are maganar winking her eye... Minal tayi pouting lips nata kan tace "heys I don't want this stuffs Zara , ni bawani baby , ni kaena baby ce wurin king d'ina...! Dae dae nan suka ji anyi knocking, zara ta yafa veil d'inta kan ta tashi ta duba , to her surprise taga kamal tsaye kan yace " my lady fa , where is she ? , Zara ta jaye baki k'ofa tabashi hanyar wuce wa kan tace , well,well,well, you too you cant resist not seeing her, ta k'are maganar teasingly... Kamal yace of course sis, ni pls ina take ? Zara ta bashi hanya ya shigo, kan tayi pointing d'in minal da ke kan gado hugging her pillow, sanye take da night wear silky gown ce peach colour, tana da tsawo rigar Dan ta wuce knee d'inta, amma spaghetti hand gareta, leaving her glowing beautiful fair skin alluring, supernatural black hair nata ya wani zubo,
Lokacin da Kamal ya hangeta sae da breath nashi ya tsaya, she's looking more than beautiful, ahankali ya isa wurin ta unknown to her , kan yace "my lady? Da sauri ta d'ago jin voice d'in *kaam* , ta na kallon shi surprisingly kan ta shi dasauri tayi hugging din shi...magana ta rad'a Mae akunne in a very low voice, " my kaam ? Yace na'am my Lady , tace "am about to go crazy because I wants to hug you my king, Sae gashi ka zo,...." Ta k'are maganar tana Neman yin hawaye... Kaam yayi hugging nata tighter...kan yace "So Many Questions Tonight, But The Answers Are So Few, All I Really Know, Is, I am really Missing You ! That's why am here , I can't sleep without you in my arms, because I feel like someone can steal you from me..." Nan yayi breaking hug din, kan ya kalle sleepy-looking face nata , lips d'inta yakoma kallo , he wants to kiss her rightnow , but he wants her to kiss him , not him to kiss her ... Katse Mae tunani tayi dacewa my king wae wannan kallon fa hka? Kaam yace Princess kiss me! Blushing tafara kan tace Mae "haba kaam ba gidan mu bane fa , " ta k'are maganar tana waiga wa ko zata ga Zara, luckily Zara ta wuce tun d'azu Dan ta ga alamar ba wurin zamanta ba ne...


Kamal yace "my lady plss " ya k'are maganar yana marairaice fuska, minal tayi pecking cheeks nashi hurriedly kan tace "my king ka koma gida its late , " kamal yace "ay nan zan kwana dan I can't sleep without you, and about the kiss ...you have to....." Ba k'are maganar ba ya tallafo ta bridal style kamar wata baby ya wuce da ita side d'in shi na gidan, daman sae da ya gyra wurin sama-sama kan yazo wurinta....




_Washe gari_
Tun da safe kamal yatashi bayan sunyi sallah asuba ya bar gidan kasancewar bae son Abba yasan yazo, nan minal ta shiga kitchen ta had'a musu healthy breakfast....


Haka dae Kullum kamal nan gidan yake bacci sabida he can't sleep without his princess, sae tun da safe ya koma gida ya wuce office , yanxu 5 days kenan , ya qagu minal bata dawo ba, ita kuwa minal Tana cewa bata gaji da ganin Mami ba, Mami ta matsa mata ta koma wurin mijinta, haka ta yanke shawarar zata koma after 2 days , kenan 1 week tayi, Mami Kuwa ta k'ara gyra princess d'in kamal, magani iri-iri na gyran jiki ta had'a mata, da na sha da Kuma na shafawa, ba gardama minal na sha, Dan itama tana son ta birge kaam d'inta, tana son ya k'ara sonta, haka kullum sae sunyi sallar dare raka'a biyu na rok'on Allah ya barsu tare...


Kwana biyun nan Minal ta k'ara wani irin kyau, tun bance cikin idon kaam ba, ranar da yazo d'aukar ta he can't resist not hugging her yane cewa "my lady ? Kece kuwa you looking breathtaking.." Ya k'are maganar yana rufe idonshi tare da shak'ar k'amshin turarenta Wanda yagama kashe shi, Dan tun da yake duniya bae tab'a jin kalarsa ba...Minal tayi breaking hug din tana cewa "haba habibi pls... Stop .. All this ...Abba da umma na nan, kamanta parlour muke ba d'aki ba , kamal yace " my lady of course dole namanta Inda muke mana, ni na d'auka muna heavenly


World ne! Ya k'are maganar yans kashe ido d'aya, tareda yima ta killer smile d'in shi Mae kasheni, minal tace "oya zo muyi ma sumami sallama, ta juya ta wuce a cewar ta yabiyota baya, amma ina kaam yayi freezing yana kallonta, lace ne tasaka , gown lilac Colour ta yafa veil violet colour, ta sha kyau har tagaji kwalliyar da Zara ta rad'a Mata ta yi ayki, nan ta waigo jin shiru ta tsinke shi tsaye freezed , ta ce haba mana king mutafi, nan ya iso tare da lacing fingers d'insu together, wani shock yaji kasancewar yadda hannunta ya yi laushi sooo soft & smooth.... Ya na murza hanunsu a hankali in a very touching way, Wanda ya Sanya minal shiga wani hali, a hankali ta d'ago ta kallo shi , tareda cewa " plss stop my king... Kamal yace "only if you will hug me , minal ta b'ata rae tayi pouting lips d'inta, baran yi ba to, kamal yace " princess you look hot when your angry !" Ya k'are maganar yana winking idonshi... Nan dae suka shiga suka yi sallama da su suka wuce....






Yau kamar Ansaka shi aljannah yake ji... Driving yake peacefully, Minal ta kafe shi da ido, tace aranta "my Allah alhamdulillah for giving me kamal as my husband.....he's just perfect for me, caring, loving, good person, and the most handsome man I've ever met in my life... " not knowing da fili take maganar , tun da tafara maganar kamal yayi parking mota , yana saurarenta, he's soo lost yana jin abinda take cewa ya sa shi jin kamar angafarta masa , nan shi ma yake cewa "my lady, you are the happiness I've ask God for, you are a prayer of mine which came true! " ya k'are maganar yana rik'o hannunta, kan tace aranta oh daman yana jinta , nan ta waigo tana kallon shi haka shima , katse musu tunani yayi dacewa my lady? Smiling tayi kan tace na'am my king, yace "You Are The First And The Only Person To Touch My Heart With Your Passionate And Never-ending Love, You Are Just Not A Pretty Face, You Have An Even More Beautiful Heart. You Are My Princess And I Will Always Love You...." Ya k'are Maganar yana squeezing hannun ta passionately, Minal ta ce "I love you to my *bae* .... Nan ya matso daf da ita har suna inhaling each other's breath, nose tips nasu ya had'uu, Minal ta rufe idonta , long eye lashes nata sun wani hugging juna, a hankalin yayi kissing lips nata hurriedly, kan ta bud'e idonta blushingly... Yace my princess mika ka aje min idan muka isa gida? Nan take cewa " ko Mae kake so mana my king" yace Ok " ya kashe idonshi wickedly... Nan ya ja mota suka tafi. Ice cream shop , ya tsaya ya siyo mata strawberry toppings, da Kuma chocolates different varieties... Suka wuce gida, koda suka isa siraj bae nan part d'inta ta bi zata tafi, ya jawota ta reda cewa "ina zuwa? Tace part d'ina mana, dariya yayi softly, kan ya tallafo ta kamar baby in a bridal style, ya kaeta d'akinshi, bayan ya sauke ta kan gado, ya ke cemata " as from now onwards, u have nothing to do with that part, yanxu u've to here permanently...ya nuna mata drawer , Inda aka saka Mata clothings nata Komae sabo, har underwaers da nighties..., har ta kae Mae masifar wannan b'anna ce, ita fa har yanxu ko kayan lefenta bata gama sakawa ba.....










_@ 2 o'clock_


Dining area suka gama lunch , sae ga siraj ya iso, sukayi exchanging greetings, yace "alhamdulillah kin dawo, kullum sae yamin kuka, ...." Ya k'are maganar teasingly... Kan ya Kuma ce "kuma Yau hadda guduwa office da cancelling meeting wae adole your bride is back!! ......












_@ 8:30.p.m_
Sun gama dinner suna d'aki kamal har yayi taking shower , Minal na kan gado tana game, wae da niyyar ta tashi taje part d'inta na da , tayi wanka kan yafito , amma she's lost tana game har yafito yasameta, d'aure yake da towel around his waist, d'aya Kuma yana driyung hairnshi , maganar shi tadawo da ita duniyar tunanin " princess? D'agowar da zata yi ta ganshi tsaye gabanta shirtless ! Tace aranta "Ohh my Allah na shige su " bata tab'a ganin shi ahakan ba, duk ta rud'e ta kauda kanta








© *classic Lady*🎯
*Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*




*I DEDICATED THIS CHAPTER TO ALL MY FANS....ILYSM...*


🌻 *THE-END*🌻


9⃣6⃣


D'agowar da zata yi ta ganshi tsaye gabanta shirtless ! Tace aranta "Ohh my Allah na shige su " bata tab'a ganin shi ahakan ba, duk ta rud'e ta kauda kanta, kasancewar irin feelings d'in da ke neman Tafiyar mata da imani, kamal yace "hey babe girl, is it that you can't resist staring at my abs or ..you..are.." Karap yayi shiru alokacin da ya matso kusa da ita, water na dripping from his body , minal ta dad'a rud'e wa wurin , kamal yayi mata magana a kunne , kan ya jaye , pouting lips nata tayi kan tace " no pls kaam , pls kabari banaso haka," dariya yake yi yana drying curly hair nashi kan yace "ok na daena, Minal najin uncomfortable Dan bazata iya cigaba da kallon shi in that state, nan ta mik'e tsaye zata wuce har ta kae k'ofa, taji yajawo hannunta, sae da heart beat nata yayi skipping, haka ta waigo tace kaam plss... Bari na wuce , I will come back later, sarae yasan kunya ce takeji , yace noo tsaya ki shafa min Mae ajiki,"minal ta rasa mixatace Mae tasamu tagudu Dan gsky she can't resist looking at her hubby in that state, nan tayi saurin cewa "ohh kaam wanka zanyi , pls kabarni in tafi" killer smile d'in shi Mae kasheni yayi kan yace "ki tsaya nan kiyi mana, ina zakiyi wanKan ba anan ba..." Minal ta rasa abincewa , Dan ta samu ta gudu, sae ji tayi ya d'ora hannunshi kan waits nata, kamal na mata wani kallo Mae kashe jiki , dasauri ta kawad kanta , tace Ok bari in wuce nan ta samu ta zame jikinta ta shiga bathroom d'in...






_10 minutes later_


Har yagama shiri yana jiran fitowar ta, Minal kuwa ta gama wanka, towel d'in da ke cikin toilet din Wanda tasan shine nata ta d'aura, amma ko lap nata basu rufe ba, ta Gaza fitowa, nan ta rasa yanda zata yi, tana tafiya slowly jiki ba k'wari sae ji tayi , ta wani sliding accidentally kafar ta ta zame ta padi , k'ara ta saki soosae hakan yasa kamal ya iso da sauri, yana pad'in what's happening to you my princess,? are you hurt, ? what's wrong ?pls open the door... Jin shiru ya dad'a rikita shi , yace my princess I'm coming in...ya k'ara jin shiru, minal ta Gaza yimae responding ,nan yafara trying bude kpfar Minal da ta Gaza tashi jin yace zae bud'e k'ofar bathroom d'in ta yi yunk'urin ta shi ta gyra towel D'inta, karap ya shigo, ya iso wurinta a rikice, yana tambaryata miya Faru, dak'yar ta gayamae zamewa ne tayi, ya d'au lokaci yana kallon jikinta, duk ya rikice , towel d'in ta na k'ok'arin zamewa, gashi bata iya gyra shi batare da jikinta ya fito ba, tace pls kaam ni kafita , I can manage my self, ko magana ya Gaza yimata, yayi yunk'urin gyra mata ta rik'e mishi hannu , ganin bae da niyyar barinta, tayi dubara ta gyra ta mik'e , yabita da kallo , tana tafiya mistakenly ta danna switch na shower, ayko ruwa sae kanta, k'ara tayi silently Dan sanyi keda ruwan, kam ya iso wurinta, yana kallon ta lyk forever,she's all wet, towel ya tafi ya d'akko mata, yabata, kan yafita bathroom d'in, dak'yar ta canja ta fito , straight wurin drawer'n ta tafi ta d'auke kayan ta, but idonshi na kanta, ko ta duba ba nightwear d'in kware wurin gabad'aya haka suke kamar ba tufafi ba, dak'yar ta samu wata Riga acikinsu , ta wuce bathroom tasaka kan ta dawo, dryer ta d'akko , sae kamal ya ansa , yana cewa "Let me help you princess, ya karb'e dryer'r ya zaunan da ita, kan ya kunna , ya tsaya kallonta , nightwear d'in ta mata kyau soosae, cream pink colour ce, my spaghetti hand, nan ya shiga mata drying d'in ahankali , suna hira lovely har yagama , tana Neman ta tashi sae ji tayi, ya zaunar da ita, yana bayanta, ya jaye gashin kanta wuri d'aya, exposing her back , hannunshi yasa ya na mata massaging softly akan bare skin d'inta, kan taji yafara kissing nata lustfully, yake da neck nata, ahaka yana Neman cire mata Riga, da sauri ta rik'e mishi hannu tace, kaam plss...." Tsayawa yayi kan yace "Princess is that you can't fulfy my desires or.. " karap ta hanashi magana ta hanyar kissing nashi, Dan bata so wani pad'a, sun yi nisa cikin wata duniya, ta hanyar wayau ta zame jikinta ta wuce bathroom as an excuse, kamal yaji haushin hakan amma ya k'yaleta, bayan ta dawo suka kwanta , switching d light off!... Yayi hugging nata tightly suka yi bacci, dak'yar kamal yayi bacci,....






_Washe gari_




Bayan sun gama sallar asuba, kamal ya kwanta kasancewar Yau Sunday, minal ko ta zame jikinta ta wuce kitchen tana had'a musu delicious breakfast, nan kamal ya tashi bae samu minal ba, ya tashi ya shiga wanka ya shirya casually in complete white, yasame siraj central parlour ya ba kallon news, suka yi exchanging greetings, suna hira jefi-jefi, minal kuwa tagama tayi setting table kan ta wuce, duk abinda ta keyi na kan idon kamal , ta tafi d'aki ta watsa ruwa....






_10 minutes later_




Kamal ya shigo d'aki da niyyar ce mata tazo suyi breakfast , ya sameta tafito wanka, ta tsaye gaban bed, daga ita sae towel , seeing her like that makes him lost, isowa yayi wurin ,tare da back hugging nata, tare da rad'a mata magana akunne softly "my Lady, pls don't try to stop me today , I wants you, the whole you, kinsan ko yanxu nayi hak'uri, nabaki tym, amma ke matsora ciya ce soosae ," yana magana yana massaging d'in jikinta , minal harda shivering akan tsoro, itafa tsoro takeji...nan take Kamal ya canja mata , ya k'ok'arin raba ta da towel d'in ta, da sauri ta rik'e Mae hannu ta ce plss kaam , pls my king , not now... Dasauri ta gudu ta bar d'akin zuwa toilet, ta rufe, tana tunani , noo I can't! Wlhy kunyarsa nake ji, ...kaam ya hasala, yau princess ta kae shi da bango, ranshi ya b'aci... Haka ya bar d'akin, ya wuce dining area suka yi breakfast shida siraj, dae-dae sun gama sae ga minal ta fito , sanye take da red hijab, ya k'ara mata kyau, ganinta yasa kamal loosing senses d'inshi, she looks naturally beautiful, he wants to hug her, but ya tuna da abinda ya Faru a while ago , kawae ya b'ata rae tare da kawad da kanshi, hakan ya bawa Minal mamaki because kaam bae tab'a b'ata mata rae ba....


After sun gama siraj ya shirya cikin white suits, ya wuce wurin Zara , daman he's earger to see her, leaving kaama & minal su kad'ae acikin gida.... Kamal kuwa ya shirya ya fita , ko magana bae yima minal ba, hakan ya dad'a d'aga mata hankali, tayi da na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login