Showing 63001 words to 66000 words out of 88137 words

Chapter 22 - SENATOR SON (1 to End complete).txt

23 Nov 2024

5325

shigowa , har zata tsinke sanan ta d'aga sabida she can't wait anymore to hear his voice.... Waya suka shigayi ....suna cikin hira sae cemata yakeyi "my princess wae yaushe zaki bani dama mu had'uu, ?? Minal tace ...umm ..ba yanxu ba.. Kamal yace haba princess, ay kuwa Allah zan zo gidan arrogant husband d'in nan ki Yau, tunda nasan wuri, dasauri ta katse shi dacewa " no, gskya indan kazo zamu b'ata, haba kanasan yabar ganin mutunci na ne?? Kamal yace "hmm yanxu kina ganin yana ganin ki da mutunci hala, ? Tace " toh mi ka ke nufi? Bawani abinda na tab'a yi da nasan ya zubar min mutunci agida nae...dariya kamal yayi jin maganar ta,...suka cigaba da hira, yanxu 3 weeks kenan da had'uwar minal da Muhammad, ay tuni ya sace zuciyarta , Dan yasan tafara sonae, Kullum cikin waya suke , har da chatting sun fara, gashi everyday da romantic texts message yake Ayka mata, yanxu Minal kanta tafara gayamae love words...tun bata yarda da zuciyarta wae tanasonae har ta yadda , tana mamakin ya akayi tayi falling for him , Amman Kuma yana birgeta saboda d'an sabon da sukayi yana d'aukar addini da muhimmanci ....duk da hakan tafi son husband d'in ta, amma k'ok'arin cire so nae take aranta Dan tasan breaking marriage d'in za'a yi komae Daren dad'ewa..koma bata ga alamar yana sonta ba...Dan haka tafi maida hankali ga Muhammad d'inta, tana danne son kamal dake mata zugi a zuciya,....suna dae hirar su yake cewa " wae anya princess wanan fake husband naki basonki yakae ba??...dariya tashiga yi jin maganar tace aranta "ya ma za'a yi kamal yasota?? Bayan tagama dariyar take cemae " mi yasa kace hakanan ? Yace "to miyasa yake ta jinkirta sakin ki yana bada his mother as an excuse?? Minal tace " kaga wannan bawan Allah _ice heart_ gareshi, Kuma shi from all Indications he doesn't know anything about LOVE... Da ganinshi kasan Bae ma iya soyyayyah ba....dariya kamal yashiga yi hadda rik'e ciki , Dak'yar yace "Allah princess kin sani dariya...shi mijin naki kike ce ma haka,...? To tsaya kiji k'ila ma yafi ni iyawa , sae ce Mae tayi " hmm dats impossible my king, (haka take cemae yanxu)....har angama mata komae , saura makeup Dan haka dole ta yi hanging,...agurguje aka mata chocolate mint makeup, ..hmm tsaya Wa bayanin kyan da tayi b'ata lokacine ...nan ta d'aga waya takira shi. , yashigo, ....my Allah, kamal sae da ya rud'e ganin ta da makeup, Dan ko powder bae tab'a ganin ta in reality da ita ba, inba kajol ba, ....sae hamadala yake ma Allah, nan yabiya suka fice , tun da yaganta, ya kafe ta da ido har cikin mota, gashi duk backseat suka zauna, kallonta kawae yakeyi, minal kamar ta bud'e k'asa ta shige , Dak'yar tace mae "pls Mr. Can you take your eyes off on me...kunya ta Kama shi ya kawad da kanshi, ita kanta tayi mamakin courage d'in Ta da ta Mae magana...
Ordering driver yayi su tsaya *JABI MALL* ...suka shiga , daman yasa a fiddo musu outfits, Minal tana ta mamakin had'uwar wurin, nan aka bata wata cocktail gown, tashiga change room ta canja, d'as ! Jikinta kamar an yi measuring, cream pink colour ce , Mae long sleeves , daga saman zuwa waist duk cord lace ne mae stones , Kuma rubber ce so ta d'an matseta ba soosae ba, sae daga k'asan waist ta bud'e tayi flowing, k'aramin veil d'in maroon colour da shi tayi rolling, sae six inches stiletto shoes maroon colour, da akayi Dak'yar ta yadda tasa, da maroon clutch, da aka bata, ta rik'o, kamal Kuma gefen men clothing yasaka tuxedo suits Oxford blue colour... Yasha kyau har yagaji,...tafito jiran Minal ta iso , ...baafi 10 mints ba tafito, Dak'yar take tafiya sabida she's not used to irin shigar , ga high heels da bata so...the moment he saw her his heart beat skipped, ya illahi! Kamal ya d'ad'a rudewa, Dak'yar ya iso gunta, to her surprise mi zaiyi , hannunshi yasaka around her tiny huggable waist, wasu butterflies taji wandering everywhere in her stomach, sae alokacin Ta d'ago ta kalleshi, she can't lie yayi kyau, especially his outfit , dasauri ta kawwwa da kanta, tana k'ok'arin fita jikinshi akan butterflies d'in da takeji saboda rik'on ta dayayi, ina sae k'ara matseta yayi, haka suka tafi badan taso ba, nan ya bud'e mata car door, tashiga , tace aranta "wae why is he nice to her, Yau hadda bud'e mata k'ofar mota, .....cikin mota sae kallanta yake yi kamar yana watching t.v....haka suka isa wurin party'n ....


Daman sunyi letti Dan har 1:30 tayi...dakanshi ya bud'e mata mota ko yanxu, nan yabata hannunshi alamar ta k'arba, nan ta amsa tafito suka shiga wurin, all eyes on them , sunyi masifar kyau...siraj na hango yana waving d'in kamal yana mishi winking... Bayan sun zauna, CEO d'in empire company ne ke speech, Wanda yake hankalin kamal bae wurin but yana kan his princess , she looks charmingly beautiful...he can't accept not Telling her how she looks , nan tashi ya fita hall d'in yayi dailing no. Ta..minal na zaune taga call d'inshi, tace aranta to mi yakeso bayan basu Dade da waya ba, ta d'aga....jin shi tayi yana pad'in "Hy princess, naganki yanxu kin fito _jabi mall_ keda mijinki, I can't believe how breathtakingly beautiful you are, my princess kin ganki kuwa....sae da heart beat d'ina yayi skipping wlhy, you look like a diamond so sparkling & rare to find a lady like you," tunda yafara maganar minal ta rud'e , wae how comes yake sanin halin da take ciki, katse Mata tunani yayi dacewa "my princess why did you let him hold your waist, Allah da ba Dan .munyi dake kar infito gabanshi ba da sae na fito na kae masa Punch... Zuciyata ta kusa fashewa akan tak'aiciii...cikin minal ya wani murd'a tasake k'ara " arrrh" jin sound d'in minal ya rud'a shi, dasauri yace lpya princess, ? sae, cemae tayi "am sowwie will hang off first". ...ta katse wayar , akan masifar ciwon da cikinta keyi...ta rike ciki tareda Sunkuya Wa k'asa....ay kamal dasauri yadawo ciki ya duba mike faruwa da princess d'inshi... Ya iso wurin a rikice da ganin position d'in da take, dasauri ya sunkuya yace "lapiya minal?? Minal har wani jiri takeji...nan ta d'ago Tace Mae " umm
..I need ...to ...use ...the restroom.... " dasauri ya had'a ta dawata waitress aka kae ta restroom ,






Dak'yar ta isa ciki...tana rok'on Allah yasa ba abin da take tunani ne ba....she checked her self.... Wooh!! ta pad'a in a teary voice... Her period.... Minal tashiga rud'ani tana fad'in " why now?? Why... Yanxu ya zanyi...noo I can't do that...'' gashi at any moment zata Fara bleeding heavily Dan haka period ke zuwa Mata.... Oh Allah ya zanyi ta pad'a teary!! ..wazan tambaya...tafi 20 minutes tana tunanin bazata iya fad'a Mae...gashi tafara bleeding any moment more zatayi staining dress d'inta, ta yanke shawarar ta gaya Mae , amma ta Gaza kiranshi, kamal ganin ta d'ade ya shiga rud'ani, nan ya kirata...minal na tsakar contemplating Sae ga call d'in kamal, har ta tsinke bata d'auka ba Dan batasan yadda zata pad'a Mae ba, hankalin kamal ya k'ara tashi ganin bata d'auka ba, ya k'ara kira...sae da ta kusa tsinkewa ta d'auka,... Yace lapiya dae minal ...nan tayi mustering courage ta fara magana... "Actually... I ...need..ur help.. *kam*" (kam take ce Mae yanxu) kamal jin voice d'inta yasan something is definitely wrong ..yace "what happened ne?". Minal fidda kunya tace .," *kam* I need sanitary pad"














© *classic Lady*🎯
[12/27, 9:34 PM] Mss classic❣: *Written by*
°*°•°❣ *classic lady*❣°•°*

🎇🎇🎇🎇🎇🎇
🎆 *senator's son* 🎆
✨°•°✨°•°✨°•°✨
✨°•°✨°•°✨
°•✨•°
°•°






*FICTION...*


8⃣7⃣


Sae ga call d'in kamal, har ta tsinke bata d'auka ba Dan batasan yadda zata pad'a Mae ba, hankalin kamal ya k'ara tashi ganin bata d'auka ba, ya k'ara kira...sae da ta kusa tsinkewa ta d'auka,... Yace lapiya dae minal ...nan tayi mustering courage ta fara magana... "Actually... I ...need..ur help.. *kam*" (kam take ce Mae yanxu) kamal jin voice d'inta yasan something is definitely wrong ..yace "what happened ne?". Minal fidda kunya tace .," *kam* I need sanitary pad" sae da brain nashi tayi turning for 360° tana loading abinda yaji...yace aransa "ko dae I heard it wrong, in bae manta wae mine pad d'in ma, notepad?..to mae za ta yi da notepad restroom, haka ya ta turning..ta katse Mae tunani jin shirun yayi yawa gashi tafara bleeding tace " *kaam* are You there ? Yana masifar jin daadin the way she used to call him now, yace yes? Um ...sorry..bangane abinda kike nufi ba ,tace aranta "oh ita Allah yaxa'ayi ta fahimtad dashi.. Mtsww! Shi ba mata agidansu ne...oh..! Cikinta yawani murd'a
Tasaki k'ara "ahhh!" Sae da kamal ya rud'e, dasauri yace "prin.. I .mean .Mynal mike damunki pls ki kigayamin ," ya pad'a deeply concerned... Minal tace "pls ...help.. me ...with ...pad... am.. bleeding.. ". Oh shi Allah wae miye pad d'in nan....Dak'yar brain nashi tayi loading.. Ya tuna. Aranshi yace "Bleeding.. Pad..that means she's having her period". Dasauri yasa hannunshi ya rufe baki kan yace " okk...am sorry ban fahimce ki ba at first..Ok will be right there " yayi hanging up,..dasauri ya fita yace aranshi "ko driver zan ba ya siyoo, " d'ayar zuciyarshi tace "noo it will too awkward...& My princess is waiting fa ... mota yashiga ko driver bae jira ba, ya fita wurin with high speed... Nearby plaza ya tsaya ya shiga, nan ya tafi gefen da yake tunanin zae sa.I pad d'in... Enmata ya riska Awurin suna siyayya ...duk suka juyo suna kallo shi, d'ayar tace "oh this guy is handsome, ". D'ayar tace "finally I got to see him in reality, ke inada IG handle d'insa, kin ga pics d'in shi?? Haka suka ta hauka duk yana jinsu sae pretending checking wasu kaya yakeyi har suna cewa suje suyi masa magana.... gashi dae-dae wurin da suke abinda ya kawo shi yake, .Kunya ta hana shi zuwa ...yace aranshi "my princess is waeting..." Dasauri ya isa wurin , pack d'in babba gabad'aya ya jawo dasauri ya juya zae wuce Dan bae San had'uwa da su, yaji d'ayar nacewa "waww!! having a boyfriend that can do this kind of errand for you...am jealous of that girl" ta k'are maganar tana kashe murya......haka ya biya Kud'in ya wuce at high speed, bayan ya isa wurin, ya Ciro d'aya yasaka a black nylon, ya fito mota ...yakirata...Minal ta kusa suma akan ciwon...nan ta d'aga.. Yake tambayar ta, no. Restroom d'in da tashiga, luckily akwae no. Daga ciki , ta kalla ta gayamae...ba'a fi 2 minutes ba ya iso tare da knocking door, yace mynal are you there ??. Yea...ss..ta pad'a jin voice d'inshi, ta k'asan door akwae space, nan ya tura mata,.....




After about 10minutes... Duk yana nan bakin k'ofa Yana jiranta, baata masan dashi ba ta bud'e k'ofar sukayi 4 eyes...dasauri ta koma ciki, ta rufe k'ofa...tace aranta " oh ..toh miyasa ya tsaya jira na..?? How will I face him??..." Kunya ta hanata bud'e k'ofar , kamal kuwa ganin tak'i bud'e Wa, sarae yasan kunya ce takeji, smiling yayi kan ya ce "mu tafi mana... I wants to introduce you da wasu mutane Kuma program din is about to finish...badan taso ba ta fito, amma tak'i Bari su had'a ido.... Hannunshi yasaka around her waist, ..tagaza motsi...Dak'yar tace Mae " thanks *kaam*" ...smiling yayi kan yace "shhhh no need for that...". Ta ce aranta " why is he treating me nicely?.. Pls yabari ni kar ya k'ara sani falling deep for him..." Ahaka suka isa wurin menstrual cramps na Neman halaka ta, in ba da rik'on da yayi. Mata ba da ta pad'i....rud'e Wa tayi , Wanda yasa shi fahimta yace "lpy dae wifey?...ta Gaza magana tana pointing d'in Mr.zayyd....kamal ya kalle direction d'in ya lura da zayyd that is lost staring at his wife, wani Tsananin kishi ya taso Mae da ya tuna abinda zayd ya tab'a yima minal a _bar_
_when mr. zayd saw he can't take his eyes off her, she looks like a diamond in his eyes, soo sparkling like his dream princess , her innocent eyes soo alluring, she looks breathtakingly beautiful in his eyes , soo lost staring at minal cause he's carried away by her charming beauty......_


Dak'yar yace aransa "finally, I've found the girl again, today no matter what it cost, sae nasan gidansu, and Kuma why is kamal holding her???....isuwa yayi gunsu kan yace " who is she to you that you are holding her in this manner?? Ya pad'a wickedly, dama basu tab'a maganar arziki dashi ba....kamal ya d'ago yace "who do you think you are to questioned me??? And will stop staring at my WIFE!!....." Sae da zayd yaji kalamar *WIFE* d'in in an echo....!! What your wife?? ...kamal ya katse Mae doubt da cewa "of course , u've been married for 2 months now! So get those eyes off her...minal kam tun da zayd yazo wurin su ,Ta lafe kan jikin kamal dae-dae chest d'inshi ta d'ora kanta , tareda zagaye mishi wuya da hannunta ta rufe idonta gam, Dan bata son qara ganin zayd a rayuwarta... Nan kam ya ja minal ya wuce da ita tareda kaeta kan kujera ya aje...still tsoron zayd takeji...ga tsanani ciwon Mara da bae ragamata in ya taso... Kamal ya juya zae wuce kawae yaji k'arar fad'uwar kujera bayanshi, ko da zae juya minal ya gani kwance ta na weeping, ba Wanda ya lura kasancewar Kowa harkar gabanshi yakeyi b'cus, the program is about to finish... Dasauri yaje kanta, ya maida ta kan kujera, ya dad'a rud'ewa ganin tana hawaye, nan yake tambayar ta lapiya, ko magana ta Gaza yi, nuna Mae k'asan cikinta kawae takae, ....kamal bae San mi take nufi ba , duk lamarin ya jagule masa, tallafo kawae yayi like bridal style , ta lafe kamar wata baby tana Mae kuka, yafita hall d'in da ita, duk abinda ke faruwa Kan idon zayd yake , ay ko secretly ya bisu, Dan Yau yasa ma raenae dole yasan gidansu minal,


A rud'e yasaka ta Mota, yayi ordering driver sae gida, Minal duk iya juriyarta takeson yi amma ta Gaza , kuka takeyi silently , kam ya d'ora ta kan laps d'in shi yana aykin rarrashinta amma inaa, sae abinda ya k'aru, gashi yayi tambayar duniya tak'i gayamasa mike damunta , Kuma ta hana aje hospital, kaam ya bala'in dabircewa ganin ta in pain, ya ko isheta , ta gayamae mik'e damunta, minal duk ciwon da takeji bae hana ta tunani aranta ba "wae shi wani irin mutum ne, yasan dae period takeyi, soo he supposed to know that menstrual pain ne ta ke ciki...Mtsww!! Slow thinker kawae..." Haka suka isa gida, unknown to them zayd na biye dasu ya gano location din su... K'ara tallafo ta yayi kamar baby, yana mamakin rashin nauyinta, nan ya shiga gida da ita, 3rd floor ya wuce da ita straight d'akinshi, ya d'ora ta kan bed nashi , sae alokacin minal ta gano d'akinshi yakae ta , tashiga rok'on shi yakae ta part d'inta Dan ita kanta tasan bata ji mirin sauka stairs d'in zuwa part d'inta... Dak'yar ta yadda ta Tsaya d'akinshi, ta dunk'ule wuri d'aya tana kuka silently, kaam ya matsa mata ta gayamae mike faruwa inba haka ba yakae ta hospital d'in da bataso....da k'yar tacire kunya tace Mae menstrual pain...kaam ya ce aranshi daman mata na wani pain during there menstrual period?? To shi mi zae mata, ohh!!! , nan ya fita ya kira doc. Ya Mae bayani abinda ke faruwa, doc. Ya Mae bayanin irin contracting pain din da wasu mata masu having pain during there period suke undergoing., ay sae da kamal yayi hawaye jin wahalar da princess d'inshi ke ciki, nan ya pad'a Mae maganin da yakamata yabata, kamal yake cemae baeda maganin Kuma bazae iya barin ta ita kad'ae ba acikin gidan, doc. Ya gaya Mae domestic method d'in da zae yi...kaam yayi hanging wayar ya tunanin anya minal zata yadda, ...kitchen ya wuce ya kunna electric kettle, kan ya wuce part d'inta ya d'akko mata wasu light clothes, skirt & blouse, ya dawo d'akin yasameta tana aykin kuka... Ya isa wurin ta , yace mata ga kaya tashiga bathroom Ta canja, minal tak'i tashi tace yabarta kawae Dana jikinta, shiko kaam ganin yake yi rigar ta Mata nauyi Kuma bata da walwala , gashi bazae iya yimata abinda doc. Yace ba, in bata canja rigar ba, yashiga rok'on ta amma tak'i Dan ko tashi wuya yake mata, ko mutum batasan gani ahalin da take ciki, kaaam ko yace aranshi yasan maganinta, sunkuya Wa yayi yacire mata takalmi, yadawo kan gado ya d'aga ta zaune, ya cire veil din da tayi rolling dashi, ko k'arfin masifa bata da Dole ta k'yaleshi nan ya shiga Neman cire mata zip, na rigar , dasauri ta k'ank'aame shi jikinta tana hawaye, tace "pls stop. , zan cire da kaena, Dak'yar ta tashi ta shiga bathroom

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login